Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

labari take, Umar daya shigo yanzu ganin minal ce yai murmushi tare dajan kujera ya zauna, a rayuwa tana birgeshi surutun ta na birge duk da bamai San surutu bane,labri take basu kamar haka,.
*wani mutun ne yai amarya to ana zaune a dining ana cin abinci sai yaron shi yace Baba yanzu aunty da Mama su fada ruwa kuma mutun daya zaka dauko WA zaka dauko a cikin su? Dai dai lokacin Sani ya shigo ganin mami kamar surutun na damunta yai saurin zuwa gun minal,ke sarkin surutu ba kiga kina damun mutane bane? Kallanshi tai naga yanzu ka shigo har yaushe na dame ka, kafadarta ya rike, akwai Matata anan itta kike damu, da sauri Suka kalleshi suna kallan juna, minal taaace yaya wacece? Kunnenta ya matsa yar uwarki, xaro ido tai sai kuma tasa dariya, uhmm ina baku labari, sai mai gida ya kalli uwar gida yace dama ai ke kin iya ruwa ko*

Inkune uwar gida ya xakuyi? Haka sukai ta comment, dai dai lokacin usman da ashrim suka shigo, dai dai lokacin kuma sarah na fitowa daga cikin gida, gaba daya kallanta sukai, inda ta ke kallansu suma sai kuma ta juya, minal ce ta mike tana fadin, aunty! Aunty baki mun oyoyo ba, jin muryar minal yasa ta ta juyo sai kuma ta karasa gun, Tana fadin sannu da zuwa my nimal,.

By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 99*
Kusa da umar sarah ta xauna inda minal ta koma gun tsayowarta,umar ne yai magana, sister bari in fadi nawa comment din, gaba suka kalleshi wai yau yaya umar ne yake magana agaban mutane mutumin da baya San surutu, minal kuwa shiru tai Dan xata iya rantsewa bata taba ganin ya saki fuska ba balle akai gajin muryar, ganin suna kallansh yasa yaja tsaki Ba daku nake ba da itta nake saboda haka sai ku juya da sauri kuwa suka juya, sarah dake kusa dashi tana San yin gulma, dan matsawa tayi kodai kodai, harara Ya balla mata hakan yasa da juya tana murmushi,.

Kallan minal yayi, indai mine uwar gidan ya Xama dole mu rabo saboda koda Ni kadai dince na fada indai yana tare da itta bazai zo taimakona ba, murmushin yake tai dan sai taji wani iri,sani ne Ya dan matsa kusa da ittaa shikenan kinga ni da mami keda Umar, duka takaimai sannan ta sami guri two zauna shikenan baki yayi shiru,,.

Su mom ne a parlour suna zazzaune, mikewa tayi ta koma kusa da Mama, murnushi tai Tare da fadin ina wuni da mamaki mama take kallanta, murmushi tai karkiyi mamaki Yar uwa, dama ina San in baki hakuri ne agame da abin da suka faffaru shekaru da suka wuce Wlh nayi nadama ina neman sulhu ina neman gafara, duk sharrin zuciya ne, kuma wannan bawai yana nufin ina lallamaki bane Akan kiba yar ki hakuri aa kawai Gani nayi bai kamat ina yar uwarki in dinga gaba dake ba Dan Allah kiyi hakuri, murmshi mom tayi Tare da riko hannunta Ba komai yar komai ya wuce Sannan kuma ya kema AI takice kina da damar yanke hukunci a kan ta in Allah yayi gidan mjinta zata koma AI ba wanda ya isa ya hana, murmushi mom tayi Tare da fadin hakane na gode Yar uwa, wannan kenan,.

Sarah ce Zaune a daki text ya shigi daga Usman, sister ki kawo min abinci plz Wlh yunwa nake ji ina jiranki a vakin kofar part dinmu,mikewa tayi tai waje mamaki tai ganin mom da Mama sai hira suke, tabe baki tai Tare da wucewa kitchen ta hada komai a Tray ta nufi part dinsu, ta danyi tafiya sosai sannan ta karaso wata kwana dai dai kwanan taci karo da ashrim abincin yai kasa garin ta matsa ta buge da dutse baya zata fadi yai saurin riko ta, da sauri taja baya tana, goge inda miyan ya shafu, kallanta yayi ina zaki da abincin? Yaya Usman zan kaiwa, tabe baki yayi da kyau Allah Ya kaimu goben kalmomi kadan zan fada in hargitsa komai, da shi uncle babba yake San yi yana kaiwa nan Ya wuce shiru tayi tana tunani kalmomi kadan maye wadannan kalmomin, namaida sarah gidana, haka zaice Wlh haka zaice da sauri ta tattare zani ta kwasa dan bin bayanshi amma saiji tayi ta kara cin karo, har kasa ta yarda Wanda sukai karon uncle babba da sauri ta taimaka mai ya tashi kallanta yayi ja,ira so kike in mutu ko to AI dake zan tafi, bace komai Ba sai hange take, kallanta yayi menene wai?ba komai uncle, karki mun karya fa, hawaye ta fara ta fadamai yadda sukai, kallanta yayi ke baki San komawa gidan mijinki? Allan uncle bana sanshi, ajiyar zuciya yayi aikuwa da gbe neke shirin mayar dake amma yanzu bazan tauye miki hakkinkiba wa kike so? Kasa tai tare da fadin Yaya Usman, dai dai lokacin ya Usman din ya danno, kiranshi yai Ya tamavaye ko yana santa yace eh, murnushi yai tare da kallon agogo saura 15m sallar LA, asar, tafiya yayi ya barsu,.

Uncle naji yana waya yana bukatar goro da alewa akai babbab masallaci yau zaiyi wasu jiko kinshi aure,.samun su dad yayai manyan iyaye yace yau a babban masallaci zaai sallah su yaron suyi anan,.

Sai ku biyo ni masu karatu

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
. πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 103*βœ¨πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
. πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 103*✨
Da sauri ta karasa gurinshi tana kallan shi shima kallan nata yake kallan rashin fahimta, sister meke faruwa ne, murmushi tai control your self yaya babu wani abun dake faruwa just ana family meeting ne, rike hannunshi tai suka zauna ksa da mom wadda duk tausayin nan nata ya kamata gani take itta taja komai da komai,.

Uncle babba ya Kara gyaran murya bisa wasu dalilai yasa nabi abinda Aisha take so dan gaskiya bazan tauye musu hakkinsu ba Allah Ya kamani watarana, sannan tun ake wannan hadi ba wani wanda ya taba sabawa ko kuma yace bai amince ba duk da Abubakar shima baice bai amince ba amma ai Koma maye shiya jawa kamshi shi yai wasa da damarshi sannan Ya yanke hukunci cikin fushi, bayan haka da naso inyi sulho Aisha ta koma gidan mijinta amma tin ta nuna min Bata so kuma ta fada mun hakunci da shi Abubakar din yake San Ya yanke shiyasa ni kuma na rigashi ta hanyar daura auren AISHA DA USMAN da sauri Ya mike yai waje,mom Ma tabi bayanshi, daki ya wuce kanshi sarah mai yake sosai wai da gaske sarh ta auri usman matar shi matar da yake so gashi yanzu ta mai nisa, hawaye ya Fara mom ce ta dafa shi tana hawayen ittama, kallanta yayi mom Sarah bataso Aisha ba sona mom me yasa San sarh yai mum haka Mai yasa zai shigeni lokacin da bana tare da itta? Me yasa zai mon haka? Lallai kuwa nayi wasa da damata waye yaiwa sarah sharri Lallai kuwa ko waye bazan taba yafewa ba Allah Ya isa tsakanina dashi mom, me yasa nake raye har yanzu me yasa Ban mutu Ba meyasa mom ya karasa yana kuka zuciyar shi Soya take sosai, Xama mom tayi kusa da shi, kayi hakuri son baka da laifi nina jawo maka komai wanda kake so shi yake kashe ka(waminal habbi na qatal =wanda kake so shi yake kashe ka )ka GA yadda Na dauki Hafsat na fifita a kan sarah Ya ta yar kanwata yar yar uwata amma jibi hukunci da zata sakamin dashi kenan, Lallai Dan adam bitulo ne, nayi nadama sosai kuka take son ka yafe mun Dan Allah kaya fe mum nina jawo kuma Maye, goge mata hawaye yayi no mom ki daina fadan haka haka Allah yake shi yake tsarawa dama can Allah Ya tsara hakan, share hawayen ta tayi shikenan son Ibadan ka danne zuciyar ka kazo mu koma gun meeting dinnan, murnushi yai OK mom kayi gaba ganinan zuwa, rungumeshi tai minal da mami dake baya duk jikinsu yayi sanyi, mikewa tayi kayi maza kazo mu wuce, daga mata kai yayi lamar to, mikewa tayi ta fice,shikuma ya tashi ya hau hada kaya, Dan bazai iya cigaba da Xama Ba zuciyar shi bugawq zatai bayan ya gama hada kaya, Ya dauki phone dinshi ya kira Abdul, tare da fadamai su hadu a airport, sannan ya rubuta short note ya ajjiye,.lokacin da mom ta koma ansa vedio na Hafsat lokacin da take ta zuba,.

By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 104*

Mutuwar tsaye tai Dan ittama Bata San cewa Hafsat ce ta haka komai ranta yayi balain baci, dole son ya saki wannan yarinyar abinda take fada kenan a ranta,.

Jakarshi ya jawo, saida Ya kalli meeting room Din nsu kamar yaje yai musu sallama Amma ina zayajin zai iya ganin sarah da wani, ficewa yayi sannan ya nufi airport, ba da dadewa Ba aka yi komai sannan yaiwa Abdul sallama yai wace,.

Mom dake meeting sai zuba ido take taga zuwashi dole yau zai saki hafsan Amma taga shiru haka aka Gama meeting tare da fadin usman zai taffi da matarshi ran lahadi saboda on Monday zasu koma skull wannan kenan,.

Dakinshm mom ta nufa tayi mamaki ganin Ba kayanshi to ina yaje? Takaddan data gani ta dauka *slm mom am sorry bazan iya Xama ni nayi gaba*ajiyar zuciya ta ssuke nan kuwa ta dauki phone dinta ta mai forward na vedio,sannan ta nufi cikin gida, a parlour ta tadda da su minal suna zaune,kallansu tai ku shirya gobe zamu wuce flight dine 7:00 a tare da sukace OK mom, gun Dad taje shima ya sanar Mai, shima yayi naam da hakan,.

6:30 ashrin ya koma Gida gidanshi ya nufa yayi mamakin ganin gidan ya danyi kora, dakinshi ya wuce ganin makullin lokan a jiki ya sashi budewa zaro ido yayi ba komai a ciki Allah dai yasa Ba Yan fashine suka shigo ba, dakin Hafsy ya nufa Ba kowa tsaki yayi yai shirin sallah ya fice bayan isha ya dawo Hafsat Bata dawoba wayansho ya dauka yaa kira saida ta kusan ka cewa sannan ta daga, sallama yayi tare da fadin ina kikaje? Sosai ta tsorata Dan itta a tunaninta cewa zaiyi ya sake ta, shiru tai saida Ya kara mai maitawa, uhmm... Uhmm sai kuma ta fashe da kuka kasan da kudi a gidan ka tafi ka barni dasu, kawau ranar Yan fashi suka shigo mom sukai mun fashi kuma Ba tare da sanin mai gadi ba, sosai hankalinshi ya Tashi, OK ki dawo gida gobe yana kaiwa nan Ya kashe yana tunani Yan fashi ta ina suka shigo alhalin akwai security a gidan shi,.

Sosai mama ta dage wajen gyara Yar tata da magani irin na mata,. Washe gari da wuri mom sukai musu sallama suka wuce,.

*thank sister AISHA NAGA COMMENT DINKI SOSAI NA GODE,NA GODE DA KWARIN GWIWAR DA KUKE BANI FRIENDS NA GODE SOSAI*

BY HAJARA MAMI NATTY GIRL
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: *✨YAYANA MIJINA 100✨*
*Slm sister naji comment dinku inta auri usman novel Ya baci, to masu comment din kumin afuwa saboda gaskiya bai kamata ace Na tauyewa sarah hakkinta ba sannan Dan Allah Inasan Ki dauka a karan kanki hakan ta faru gabadaya labarin wannne mataki zaki dauka sannan masu cewa zuciyan su zai guba πŸ˜„dan Allah kuyi hakuri kar zuciyan ku ya biga bari in kwantar muku da hankali indai ashrim ne zata komawa ashrim amma gaskiya sai yasn yanke hukunci cikin bashi da dadi, sannan masu cewa mistake dinane nai saki biyu ko kun dauka a rayuwa ba ahakan ne saki uku anayi, sannan masu cewa bata gama idda ba ai bata da idda tunda ba abinda ya taba shiga tsakanin su and yes masu cewa inyi sauri in gama Dan Allah kuyi hakuri indai baso kuke inyi yadda nai a HANIFA Ba shima haka akai ta cewa inyi sauri in gama aikuwa na hade shi kunga yanzu Ma typing nake amma na gaji sosai bana San a dinga jira banyi posting ba saboda na tsani ace inda wulakanci so plz kuyi hakuri inafatan kun fahimceni, sannan masu bugun zuciya zuciyasu ta dan lafa, so let go to our business,*

Usman ne Ya kalli sara da basu San me uncle babba yake shirin yiba, sister meya farune? Nan ta bashi labarin yadda akai, murnushi yai wannan hukuncin yamai dai dai, Dan baya manta sanda ashrim ya sa sarah ta zauna cinyan shi dan kawai yaji haushi murmushi yakara yi aranshi yana fadin baima iya soyayyan ba zakaga yadda ake soyayya sarah ce ta katse mai tunani, yaya me kake ganin kuma xai yi kuma uncle baba? Murmushi yai nima ban sani ba amma kika sani ko ya daura mana aure, murmushi tai Allah Ma yasa hakan ne, ameen yace to yanzu aje akawowa miji abinci, yauwa sarah to ai naga baki fita iddan kiba, murmushi kawai tai tai gaba abinta,.

Bayan sallah La,asar uncle babba ya fada musu hukuncin daya yanke sosai gaban dad din ashrim ya fadi saboda yasan halin da Dan nasa yake,. Nan kuwa iyaye sukai accept shidai dad din ashrim ba yadda ya iya ne, nan aka daura auren AISHA SARAH, $USMAN YAYANTA (Dan Allah masu bugun zuciya kuyi hakuri πŸ˜„πŸ˜„just be patient ).Akan sadaki dubu dari,.sosai mutane suka taru sai rabo ake,.

Su mom suna gida a zaune sukaga ana shigowa da da goro da alewa niki niki, Hajiya babba ce ta kallan tanawa dan aiken magana, ado wananna fa? Eh hajiya uncle babbane yasa a kawo wai an daura auren Aisha da usman, mom dake zauna kamar saukar tsawa taji abun wannan wanne irin hukunci ne Ya son zaiji wannan labarin innalillahi, nusaiba da taji ta koma daki ta gudu tana guda tare da fadin munwa minal kwacen Aunty da mamaki suke kallanta Dan basu gane me take nufa Ba nan ta fada musu sosai hankalin Mami ya tashi sanin halin da yayanta yake minal kuwa shiru tai baatace komai jikinta yayi sanyi tasan a rina,. Da sauri mami ta tashi tai waje a hanya suka hadu da mom
By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 101*
kallanta mom tayi hankalinta tashe tasan muddin ashrim yaji wannan zancen ciwonshi zai Iya Tashi kallan Mami tai hawaye a fuskarta, Mami ya kike ganin zamuyi bana San son yaji wannan abin Dan Allah Ya za, ayi? Mom ba wanda kika sani a Garinnan? Akwai nasan gidan wata kawata maman shukura Aunty ummi yauwa Bari inje ince kin aike shi inyaso sai ki kirata kice inyazo karta bari ya dawo kinsan Allah indai har yaji wannan zancen abin da zai biyu baya bana San yaji mom, nan kuwa Mom ta bata address, dasauri ta fice, gudu gudu sauri sauri, jinta tayi tayi karo da mutun umar ne kallanshi tai ina yaya ashrin? Yana wajen masallaci bata jira mai zaice Ba tai waje, suna hira da Yan uwa ta riko hannunshi mom tace GA wannan address din ka kaje zaa vaka sako, OK bari inje in sameta, da sauri ta riko shi aaa yanzu tace plz, kallanta yayi yadda ta wani tsore yaso gano wani Abu Amma inaa agashi sai wacewa ake da goro da su alewa ajiyar zuciya ya sauke OK bari inje, dayan gate din ya fice ya shiga wata mota yabar gidan, da kallo ta bishi sai hawaye sosai ta tausayawa yayan nata, umar ne Ya matso lafiya sister da sauri ta goge hawayen lafiya qlau tana kaiwa nan ta wuce kallanta yayi dole insan maye dalilin kukan Allah,

Da gudu nusaiba ta fice a hanya ta hadu da sarah da usman suna hira tsalle tayi ta haye jikin sarah tana ihu da sauri usman Ya bige ta karyata xakiyi? Ja baya tai ta kallesu aban guron albishir tukun, tsaki usman yaja tare da fadin bamu guri, to shikenan inkaji maye nasan zakaban gashican ana ta shigowa da goro wai uncle babba ya daura muku aure, zaro ido sukai a tare daga musu gira tai, ban goran albishir, I pad dinshi ya dauko ya cire komai ya mika mata kuma in karya kike zaki hadu dani da murna ta karba tai ciki da gudu kallan Sarah Yai ittama shi take kallan

*sister Mai sakon atayi ki da addua akan sarah ta koma gidan ashrim sakonki yazo inafatab zakiyi hakuri*

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: 🌟🌟🌟🌟🌟🌟
. πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 102*✨

Kallan sarah yai ittama kallan nashi take murmushi yai may be wannan kanwar taki tsokana take ji dashi, ittama murmushi tai ni kuwa ina fatan Allah yasa haka ne, dai dai lokacin Mama ta karaso gaidata usman yayi ta amsa fuska dauke da murnushi, rike hannun sarah tai sukai cikin gida, inda su mom da sauran manyan mata suke nan ta kaita, kallanta tai sarah uncle babba ya daura miki aure da usman ko kina da masaniya akan hakan, eh mama nina fada mai yaya usman nake so, ajiyar zuciya ta sauke sarah me yasa baki San komawa gidan mijinki kinsan fa gidan miji yafi komai amma ai kamata yayi kafin ki yanke hukunci ki nemi shawara amma Kikai gashin kanki Lallai bansan sanda halinki ya canza ba Aisha, ran sarah ya fara baci kallan Mama tai Mama wai me kike nufi inna fuskanta dai dai kina San kice banyi dai dai ba jijjaga kai tayi Lallai mama kin ban mamaki kin manta halaccin da yaya usman yayi kenan, kin manta akwai jinin Yayan usman a jikina kin manta lokacin da ake tuninin canzamin koda yaya usman yace zaiba da tashi Amma Allah Ya Kare kin manta yaya usman shi taimaka wajen cireni a zargin da yaya ashrim yake mun, goge hawayen fuskanta tayi banga laifinki ba Mama saboda duk wannan bake akaiwa ba shiyasa amma ai tun da yarki tilo akaiwa yakamata ki ji dadin hakan amma bakomai, Dan Allah mama kiyi hukuri in abun dana fada miki yai miki ciwo amma Wlh Mama bana San yaya ashrim Van taba jin sanshi ba yaya ashrin haka ya rufe ido yai mun saki biyu ya tsaya yaji ta bakina ma amma Yaki, Ya tsaya yai bincike before Ya zartar da hukunci baiyi ba, kara share hawayen ta taii, amma kinsan me Yaya Usman ina fada Mai yace yasan bazan aikata, be tsaya yayi tunaniba amma yace bai yadda ba, be tsaya yayi tunanin if hakan ya faru na aikataba bafa amma baiyi ba sannan ace duk wannan abun da yai mun IN koma GA wanda bana so alhalin GA dama ta same ni, wai me ysa mu mata Ba bin abinda muke so bane, haka aka tursasani Na amince da auren duk da nasan shima a wannan lokacin ba sona yake ba, sai yanzu da bana gidan shi yace yana sona, ijiya daya ta rage tsakanin mu what if na mai laifi yaban dayar fa me kuma zaki ce Mama me zakice, shikenan, naji indai zan zauna dashi To Wlh bazan taba sanshiba saidai a bashi gangar jikina,.

Shiru tayi tana kuka, hawaye mama ma take tasan duk abinda yartata fada gaskiya ne amma tana mamakin yadda so ya rufewa yar ido, mom ce ta karasa gurinta yi hakurk sarah duk abin da kika fada gaskiyane kuma ina bayanki dari bisa ddari duk nasan nina jawo koma Maye amma ina neman afuwa sarah ki yafe mun Allah Ya baku zaman lafiya keda usman, rumgume mom tayi mom Dan Allah kiyi hakuri bazan Iya Xama da yaya ashrim ba Allah bana sanshi, rufe mata baki tai tana lallashinta,.

Ashrin kuwa bayan ya fita jinshi kawai yake amma gabanshi na fadawa ya rasa dalili, 5:30 ya sami gidan da yake nema shima da kyar, da sallama ya shiga parlour gidan, wata yarinya da gaidashi sannan ta kira maman nata bayan sun gaisa yace zai wuce, murmushi tai ka bari Abdul yaca kar in bari ka tafi yana San ya ganka yana San Xama friends dinka, murmushi yai Ya Zauna sai daf da magari Abdul yazu suka wuce masallaci saida akai I, isha sannan suka dawo haka sukai ta hira Abdul Ya hanashi tafiya,.

Sarah Tana daki itta dasu nusaiba text ya shigo ganin ya Usman yasa tai Mutmusho ta nufa fridges ta nufa ta dauki lemod da CUP tai dakinshi,.


By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 103*

Da sallama ta shiga parlour ba kowa hakan yasa ta shiga dakin, sallama tai Ba kowa, tsayawa tai a tskainyan dakin tana dube dube, murmushi yai Tare da rumgumota baya saida tadan tsorata, juyo da itta yayi, yana murmushi tun shigowar ki ai na ganki ina San dama in dan tsorata kine, tabe baki taii, aikuwa da kaima saika tsorata saboda dole in rama watarana. Karban lemon yayi ya ajjiye a kan stool ya dauko wani small box a aljihunshi yasa ado,kallanta yayi rufe idonki, daga jira tai sai kuma ta rufe, wani hadden gold ring ne, kallanta yayi to bude, budewa tayi wowww yaya usman wannan zuben yayi kyau, S$A that means usman and Aisha, murnushi yai Tare da daga mata gira, to samun, riko hannunta yayi ya zura mata kamar da hannun aka gwada, murmushi tai kallanta yayi wannan Yaya Usman din ya bace tun kin Xama Matata sai a canza mun suna, murnushi tai Tare da sakala hannunta a wuyanshi, tana kallanshi, my star husband yayi, murmushi yai tare da kara matso da itta yayi my star wife, murmushi tai itta Ma, tsawa yayi daf da fuskanata tai saurin rufe ido, dai dai lokacin aka turo kofan tare da sallama da sauri taja baya, nusaiba bace, dariya ce taso kwace mata amma ta danne sai musto mustu take da baki,kuyi hakuri tana kaiwa nan ta fice aikuwa tasa dariya tare da fadin dama jira nake sai za ai Abun sai in bata, ta Kara sa dariya,.

Kallan sarah yai tare da murmushi tai kasa da Kai tana murnshi ittama, my star daxu naji kina wa su Mama rashin kunya wai inba ni mutuwa zaki zaro ido taai kai my star bansanka da abunba, wucewa tazu yi yai saurin riko ta anan fa zaki kwana, zaro ido tai kai my star rufa mun ashiri, in rufa miki ashiri nifa mijinki ne Ba wani bare ba, nan sani my star amma ni gaskiya bazan kwana anan ba murmushi yai tare da Bata kiss a kumatu to saida safe,daga kai tayi alamar saida safe,.

Daki ta wuce, nusaiba na kalllanta ta Bata harara dariya nusiba tai kunsan wani Abu Wlh irin shiru shiru dinnan sunfi iya soyayya, kallanta sukai me ysa kikace haka?murnushi tai abar kaza a cikin gashinta kallanat sarah tai tare da fadin aa a fige ta, aa abarta dai,.


```washe gari```
A meeting parlor nasu kawo yana zaune amma Ba ashrim, sarah na kusa da usman sai kallan soyayya suke, uncle babbane yai gyaran murya Tare da farawa da addua sannan ya fara da nasan kunsan na daura auren sarah da usman, dai dai lokacin ashrim ya shigo mutuwar tsaye yayi kanshi na sara mai Allah yasa ba haka yaji ba Allan kasa

Please Login or Register in order to submit comment