Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baki taii tana duba Wanda yai mata, perfect man ta gani, turaren Ya kwanta mata sai taji tana San daukawa ashrim amma tana tsoran disgi, ajiyar heart ta sauke ta dauko turaren, yaya ashrim kaga wannan turaren da Gani xaiyi kamshi mai dadi, kallanta yayi yaune ta kira shi da ashrim tabe baki yayi ni kuma bana so,.

Batace komai ba tasa a kayanta tai gaba, pad ta gani Kala Kala,ta dauki wannan ta ajjiye ta dauki wannan ta ajjiye, tana haka har yazu gurin da take tsayawa yayi yana kallan idon Allah in ta dauki wannan saita yi tsaki ta ajjiye, tsaki yaja tare da karasawa gurin,tana ganin shi ta boye ta hannunta a baya, abun dariya Ya bashi amma Ya dake, dauko always yayi tare da sa mata a kayan, ina tunanin wannan zatafi ki ajjie wannan ta hnnun naki kuma kiyi sauri ki fito zamu wuce, yana kaiwa nan Yai gaba abun shi, tsaki taja tare da fadin dama da gani dan iska ne in Ba haka ba ina yasan wani wadda tafi da wadda bata fi ba mtsww, kuma bazan dauka bama, har xata mayar sai kuma tai tsaki ta ajjiye ta hada da wadda tai mata,. Agun biyan kudi suka hadu da su minal, Sun yi uban shopping kamar wanda zasuyi kayan lefe,.

Haka suka nufi motan, aka sa musu kaya sannan suka nufi Gida,.

Sai wajen 6:00 suka karasa gida yana parking, kuwa ta bude ta fice amma side na sarah a luck yake, kallanshin taii taga ko a jikin shi Ma danna wayar shi yake,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/14, 8:38 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 29✨*

Kallanshi ta sake yi, uhmm nan side din a kulle yake, ganin baida niyar kallanta yasa ta fara neman gun budewa na jikin motan amma bata gani ba dan duk motan bataa wani gane kanta ba,.

Cikin fushi ta kalle shi nace nan side din a kulle yake, kallantaa yayi, eh na sani sai kin Ban abuna sannan zaki fita a motan nan, zaro ido taiii wannan abu kuma, murmushi yaii tare da fadin hakkina,cikin tashin hankali ta kalle shi sai kuma ta kawar da kaii, ta shigi rudi sosai, itta dai a novel ko film tana jin miji yana cewa hakkin shi To shima wannan haka yake nufi, a,uzubillah shine abin data faada, Lallai wannan baaaida hankali sosai Ma kuwa Lallai yaci yaje asibitin maahaukata,kallan ta yayi kefa nake jira dan ina da abun yi, hawaye ta Fara yi Dan Allah kayi hakuri ni Wlh ban shiryaa ba, murnushin mugunta yayi Allah sai kin Ban ko kuma in dauka da kaina,. Shiru tai mai batace komai ba,.

Ganin tayi mai banza hakan yasa Ya ajjiye wayar shi Ya maatsa kusa da itta sosai da sauri ta rufe idoo, jakar kan cinyarta Ya zuge Ya dauko turaren da ta dauka mai dazun, komawa site dinshi yayi tare da fadin na dauki kayana,kin tsaya kina baataawa mutane lokaci, da sauri ta bude ido, tararen yake juyawa yanaa tabe baki, unlock din motan yayi, cikin tsoro ta bude motan zataa fice yai saurin riko hannun ta, da sauri ta juyo, leda Ya mika mata gashi nan Na biya ki abun da kika mun, fisgar ledan tayi tai saurin ficewa,.

Dariya yayi sosai harda rike ciki dan yasan ta tsorata sosai,.

Daki ta nufa direct ta zube a kan gado, sai kuma ta mike tare da fadin Allah Ya isa mugu kawai, jin an turo kofar yasa ta saurin mikewa ta shiga toilet tasa key,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/16, 3:18 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 30✨*

Mamice ta shigo, Aunty sarah kina ina? Jin itta ce yasa ta fito, murmushi ta yi, nadan shiga toilet ne, OK, Mom tana kiran ki,tom ganinan zuwa,.

Ajiyar zuciya ta sauke,itta Ma wannan MO maye take wani kirana oho mata, ni danta ne baso nake ba garama dazaiyi auren Ma inda San Samune ma ni bazan koma gidan ba mtswww, ce miki akaii nima sanki nake, da sauri ta dago tana zare eyes, eh nace miki ina sanki ne, sannan kuma wa kika bari Ya kwaso miki kaya a mota,calla mata car keys din yayi inkin debe ki kawon key na, yana kaiwa nan Ya fice,.

Oh god ina zanjen zuci kuma yama akai Ya fito, ledan da yabata ta dauko,sarka da dan kunne ne, mai kyau sai walwali suke sunsha stone pink and purple,tsaki taja har zata yi wulli dashi sai kuma ta ajjiye,.

Motor din ta nufa ta bude ta kwaso kayan ta sannan ta rufe ta ajjiye key din ta nufi gun mom,.


Yauwa sarah, kayane nasa akaa siyo wanda in Hafsat ta zo zan bata duba kiga sunyi kyau ko, tsaki taja a ranta kuma shine na kirana, a fili kuwa murmushi taii ai da gani dole kayn suyi kyauu, duba kayan suke ba laifi sunyi kyau,.


Ran Monday, 10:00 tabar gidan tana da lecture, a skull suka hadu da su hanifa,.

Da sauri hanifa ta karasa gun su tana farin ciki sai yake baki take, hiii ladies, kunsan wani abu ansa ranana, zaro ido sukai tare da fadin Dan Allah? Wlh kuwa,.

Saura ko, wato ran bikin nan zaku cashe ,wayyo Wlh friends am so happy today, uhmmm dole ne mu tayi murna, Allah Ya sanya alkhairi ameen, ameen friends, Hakeey ce tai magana kunga mu wuce hall kunsan abokin sarah ne zaiyi mana lecture yau shiyace ba wani test da zaiyi Ya ruga yayi,.

Waye abokina? Sir ash mana, murmushi taii aranta tace yayanane kuma mijina waii, haka suka wuce hall din,.





ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/16, 3:39 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 31✨*

Cikin sauri yake shirin Ya gama komai yasa, brown suit,cikin sauri Ya nufi gun car key nashi saboda sauri yake Ya makara,key motar jiya yake nema Ya rasa, sai na saura tunani Ya shiga nan Ya tuna Ya na gun sarah da sauri Ya nufi part dinshi bata nan, tsaki yaja ranshi Ya baci, aikuwa a kafa zaki dawo dani kike wasa,.

Driver Ya kira Ya shiga motan gida, direct skull suka wuce sannan yace driver din Ya tafi,.

Yana shiga hall din kuwa yayi tsitt ggun da take zaune Ya kalla Ya galla mata harara abun dariya Ya bata ai kuwa ta dara,da sauri Hakeey ta kalle ta ta gefen baki take magana waike me yasa baki hajiya da jan maganane maye na dariya, tabe baki taiii tare da fadin baxaki gane ba ne, aikuwa kmar kira yake,out plz, zaro ido Hakeey taii, nan hanjin cikinta suka kada, abun da take tsoro kenan, mikewa tayi, not you yace yana kallan yan aji, jin haka yasa sarah ta mike,.

Hakeey ce ta kalle shi sir tare muke kumama bata da laifi, oho ni itta na gani, in kuma kema kuna bukatar Binta aiga door nan,.
Sarah ce ta kalleta kiyi zamanki plz karki fito, plz .


Tana fita ta sami gu ta zauna sai hawaye kuwa yana hall amma sai itta kadai,.


Kabeer ne yaxu wucewa, Ya ganta nan zaune, har Ya wuce sai kuma ya koma, excuse me yace, da sauri ta dago tana share hawaye, lafiya kuwa yana lecture ke kina nan? Uhmmm kame kame ta fara look I need my answer plz kuma bana San karya, nan ta fada maii,.

Zama yayi a kujerar kusa da itta, eyya saidai fa kina hakuri da wannan guy din halishi sai shi,kiyi hakuri, nan Ya zauna yana tayata karatu yana ganar da itta wani abun har wasu suka fara fitowa,.

Daga masu gulma sai masu tabe baki, sunfi 2h a gun sannan su Hakeey suka fito, da sauri suka nufi inda take, gaida shi sukai, to ga friends dinki ni zan wuce a kiyaye gaba, OK, OK sir thank you you are welcome, Xama Hakeey sukai hanifa ta Fara magana, kodai kodai πŸ€”,kodai kodai me inji Hakeey, a kika sani ko dashi zamuyi, da sauri sarah ta kalleta sai kuma tai shiru, wani saurayine Ya nufu inda suke,

Kallan sarah yayi sir yace yana bukatar ganinki a office nashi, yana kaiwa nan Ya wuce,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/17, 8:42 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 32✨*

Tsaki tajaaaa, shi mutun kullun daga anyi abu sai yace to my office wannan mutumin ni kadai Ya tsana Wlh kuma nima na tsane shi tsana sosai,uhmm kedai tashi kije Allah Ya kare,.
Yana xaune a office Kabeer yai sallama Ya shiga Ya zauna, rai a hade, kallan shi ashrim yai dariya, men kazu ka zauna amma ka wani hade raiii *meke faruwa* oho Ban saniba me yarinyar mutane tama kabi ka wani tsane ta, oho is that,.

Naga dai bakasan alakata da itta ba so ina ruwanka, oho ni bai damen ba dama AI baka dauke a matsayin Dan uwa Ba shiyasa baka sanar mun da wanda kake da alaka dashi,look yanzu wai me kake san ayi ne?oho ai Wlh kaban kunya wai kayi aure ko gaiyata babu sannan kuma ko ka sanar mana da kayi aure Wlh kaban mamaki,.

In baka matan ba akwa lokacin muna zaune da kai a wannan office din kamar haka dad dina Ya kirani yace inje yanzu, agabanka na tashi na tafi,kasan da naje mai yace, an daura min aure da yar uwa ta,nima bansan da zancen auren ba haka ittama, bata saniba kawai mukaji an daura mana aure haka mukai hakuri mukabi umarnin iyaye bawai dan muna san juna ba kuma kasan wani abu,farkon haduta da yarinyar anan skull dine tau mun rashin kunya, tun daga lokacin na tsaneta haka zalika itta, to kuma Maye abun yadawa a wannan lamarin,.

Waitj kana nufin yarinyar tana skull dinnan? Yes of course, to ni ina San ganinta,.

Dai dai lokacin ta turo kofa tare da sallama,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/17, 9:02 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 33✨*
Da sallama ta tashi GA ganin Kabeer yasa ta Saki murmushi tare da fadin sannu da hutu sir, yauwa friends kin zu bawa sir din naki hakuri ne? Tabe baki kawai tayi,.

Kallan ashrin tai Gani, eh na ganki,kin saiya mun mota ne ko kiban kudi sanda zan sai motan, daga cewa ki kwashe kayanki a mota sai ki wani rike mun key na mota,.

Wait aboki nifa Ban gane ba zaku wani sani a duhu, kallan shi yai wai matata ce, a hakan, zaro ido yaii she is your wife amma Allah baka da kirki matarka ka kura a lecture Allah Ya shirya dole inje in fadawa professers xancen auren nan amma kayi sa,an beautiful mata fa, Bari in baku guri yana kaiwa nan Ya fice,.

Nifa ban gane me kake nufi ba, tsabar rashin mutun ci kika riken key motana yau sai a kafa nazu, zaro ido tai a kafa eh a kafa ko nayi karya ne? Murmushi tai tare da fadin waya Sani, kika ce me? Aa nace yanzu Ya za, ayi? Dan gaskiya ni baxan dauke ka a motana ba,.

Murushi yai is that, eh,bani car key naki,gaskiya baxan bayar ba mikewa yayi nace kiban,ni kuma bazan bayar ba, juyawa tai zata fice yai saurin riko ta, nifa ka sake ni wannan ai rashin mutuncine kuma bazan zauna tare da kai a motana ba, rike hannun ta yai daya sannan ya fara neman key din a jakan ta, da sauri ta zuge aljihun jakan ta ta dauke key din, miko min key dinnan,. Na karfi ne,. Tun muna mu biyu ki Ban,.

Hannun ta boye a baya, tare da danke key din sosai,matse tai yai sosai Ya fara cikiniyar kwace key din,amma sam taki saki, Ai kuwa tasha muntsini amma taki sake, sauke nunfashi yai wanann yar banzan bazata saki ba,.


Kiban key dinnan, nifa bazan bayar ba saidai ko me zakayi kayi, fuskanshi yamatsa da daf da itta ban key nace, tureshi ta hauyi, maye hakan? Ban key nace, nifa bazan......kissing nata Ya Fara unexpected, zaro ido tare da sakin key din, sakinta yayi ya koma Ya zauna sannan ki nemi Wanda zaku tafi tare dan bazan jera dake ba,.

Hawaye ta fara Allah Ya isa mugu kawai,. Da sauri ta fice tabar office din,.



ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/20, 10:43 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 34*✨

Gun su hanifa taje ta zauna, kallanta Hakeey tai,what wrong naga kin fito a wani hargitse,?uhmm ba komai kawai daii rashin mutun ci ne daya saba yai mun, ni kuwa sarah wannan abun na daure mun kaii, kwatakwata baku jitowa haka ku kuma Allah yayi, murnushi taii kawai, hanifa ce ta karba, kika sani ko da wani abun da banu sani ba, look ke hanifa kina da fassara, Hakeey plz yau zaki sauke ni a gida kafin ki wuce, hanifa ce tai magana motar ki fa? Ta sami matsala, nifa banga wata matsala da ta samuba naga kusan tare muka xuu, kuma lafiya motar ki take,.


Wai ni hanifa in tambayeki?ok ina ji, naga daii bake nace zaki sauke niba amma sai wani tambayoyi kike mun, wai Dan Allah ke baki gani kiyi shiru ne?,Allah sarki daga tambaya sai jibi Ya zama kari kuma ai dole in tambaya na Sani koda boyayyen lamari 😜,to Allah Ya shirye ki, Hakey kam dariya kawai taii, haka sukai ta zama har aka shiga wata lecture din,.


Sai wajen 3:00suka gama, a tare suka fito daga lecture suna hira dai dai lokacin ashrim Ya fito Ya shiga motar sarah na kallanshi su Hakeey kuwa sai surutu suke,hakan Ya mata dai dai daman tasan su gani,tashin motan ysa hankalin su Ya koma gurin, da mamaki suke kallan motan dan saba gano na ciki, hanifa ce ta fara magana sarah kika ce motan Ya sami matsala To waye a cikin motan? Driver na kira Ya dauki motan,tabe baki sukai kuwa Ya shiga mota, Hakeey ta nufi unguwar su sarah,.

A bakin gate tai parking tana horn, Hakeey na gode bama sai kin shiga Ba Na gode sai gobe, amma jibi bana tunanin zanzu lecture, saboda me? Eh xamuyi baki, kuma vakine zasu hanaki zuwa lecture? Kinga gobe xamuyi magana bye, OK bye, .


Part na mom ta nufa, suna parlour,sna hira ,.gaida mom tayi sannan ta nufi part dinta,.
Wanka tayi sannan ta ci abinci,ta kira Mama suka gaisa, key motan ashrim ta dauka ta nufi part dinshi,...


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/20, 10:59 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 35*✨

Sallama tai ba kowa a parlour Xama tayi tana jiran ko zai fito, tayi wajen 10m a zaune bai fito ba hakan yasa ta nufi dakin shi, tura kofan taii tare da sallama, ba kuwa a dakin sai karan ruwa take ji, wani envelope ta gani a side drower shi ,karasawa gurin tai ta dauka hutune, zarowa taii tana gani, hutan kamar tasan ta ciki, tunani ta luluaka, yes a skull wacce Hakeey taiwa rashin mutun ci, To itta kuma me hutanta yake anan gurin gun ashrim,.

Matar da xan Aura ce Hafsat, da sauri ta juyu, Yana bayan ta da towel a jikin shi,da sauri ta mai da hutan tana fadin dama magana nazu zamuyi amma tunda shiryawa kake anjima zan dawo, ajjiye hutan tai zata wuce Ya dawo da itta, me Ya kawo ki dakina? Uhmm key motanka na kawo ma, OK ajjiye acan sannan ki dauko min kayan sawa a wardrobe dincan sannan ki guge mun takalmi can sannan ki gyara dakinnan, dan fita Xanyi,.

Gun wardrobe din ta je ta dauko mai kaya sannan ta dauko ta kallmin tai polish din shi, yana gun madubi yana shafa mai, yaya na gama, juyowa yaya Ya kalli kayan, wannan basu min ba har takalmin ki sake wani duk basu yi ba, kallanshi tai da mamaki, sai kuma ta juya wasu kayaan ta dauko da wani takalmin tai polish din shi,.


Wayarshi ce tai ringing Kabeer Ya gani, hello men, ya akai, wlh qlau dama zuwa zamuyi muga amarya anjima shine nace bari in kiraka what, kasan me bata da lafiya kuyi xamn ku kawai, eyyyya ai dole muzu ganin mara lafiya bye sai munzu, Kabeer hello, kashe wayan yayi, tsaki Yaja,.

Uhm gashi na gama,ni zan wuce ,aa ki tsaya sauri nake saboda da haka zaki taya ni sa kayan ne,.

Dariya tai in tayaka sa kaya To aini Ban iya ba, eh yau zaki koya kinga kina batan lokacin kimun sauri plz,.



ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/20, 3:56 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 36*✨

OK Tom nidai yanzu bansan ta inda Ma zan Fara, ba tsaki yayi ganin taba San batamai lokaci Ya dauki wandanshi,da sauri ta bar dakin,. Part dinta ta kuma,so wannan yarinyar zai Aura kenan tabe baki tai ko ajikinta,.

Sallama yai Ya shigo part din nata da sauri ta Mike, hararar ta yai tare da ajjiye mata key dinta Ya fice,.

Motan shi yashiga Ya kira number din Kabeer, aboki Dan Allah karku zu Wlh bana nan nadanje wani guri ne, kaii ka fiya tsoro dama da wasa nake ma amma fa dole wataran zamuzu kasa wannan a record,.naji bye,.


Washe gari

Bayan sun fito daga lecture suna zaune, a gun cin abinci skull dinsu su uku suna hira,su Hafsat Ma suka zauna dan nesa dasu, hanifa ce tai murmushi tare da kallan Hakeey ga kawarki cen, eh na ganta ni tun ranar ma ban sake ganinta ba sai yau, to dama yaxaai ki sake ganin ta,.

Jin Hafsat na fadin gobe zasuje gidan su ashrin shi zata Aura yasa suka juya gaba daya harda sarah Ma, itta da dage sai fsa kaii take tana ba kawaye labari,.

Hakeey ce ta karba yanzu wannan zai Aura amma Wlh yaga baya dagani wannan farin nata na shago ne, kuma Wlh wannan da gani idonta a bude yake tasan maza, hanifa ce ta karba nima dai haka na gani tayani figa uwar miji ta Xama kaza, Ai kuwa gaba daya suka sa dariya, sarah ce ta tai magana To ku maye naku a ciki haka Ya gani yake so duk kunbi kun daga hankalin ku,.

Ni Wlh dama ke Ya Aura inji hanifa, tabe baki sarah tai batace komai ba,.

Tana zuwa gida ta wuce part din mom, su cabbage ne da carrot bayan da dai saransu suka fara mata sallama, murmushi tai tare da fadin har an Fara shiri ne, minal ce ta karba kefa kika san har an fara shiri,.

Gaida mom tai, yauwa sarah gobe zaki iya zuwa lecture saidai kuma fa kirki wuce 12:00 saboda aiki zaai sosai, to kawai tace sannan suka ci gaba da hira, ta wuce part dinta,.

Tana parlor wayarta ta Fara ringing,dad ta gani da sauri ta dauka, Baba ya gida Ya gun aiki, lafiya qlau sarah, dama fada miki Xanyi wani satin zamuzu babanki yace wani satin zaki tare a gidan mjiki shine ya damu sai munzu, cikin murna tace Allah Ya kaimu baba sannan sukai sallama,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/20, 4:20 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 37✨*

Washe gari da sassafe ta nufi skull, lecture 8:00 gare su haka suka shiga sai 11:00 suka fito,.

A bangare na ashrim kuwa shima shirin yake duk da ba wani San auren yake ba amma kawai yana shiri ne dan farantawa mom dinshi,.

Sallama taiwa su Hakeey sannan ta nufi gida a parlour ta tadda su saida ta watsa ruwa sannan suka shiga kitchen, a hada wannan a hada wancan haka sukai tayi wai wajen 3:00 suka gama,. Part dinta ta nufa duk ta gaji lafiyat gado tabi kafin la,asar tayi nan take bacci Ya dauke ta,.

A bangaren ashrin kuwa, Kabeer Ya kira suka sha hira sannan ya ajjiye wayan,.


Hayaniyar dataji yasa ta farka, 4:30 ta gani da sauri ta mike tai wanka sannan tai sallama,. Parlor taje ta zauna ta kunna TV Dan bata da niyyar zuwa gurin nasa,.



Su Hafsat ansha kyau sai kwalli ake, tun mom suka hadu da Mom din Hafsat suke ta hira da shewa Kamar wani gidan biki, inda mami sukewa Hafsat hira sama sama,. Itta duk ta kagu ta ga ashrim dinma,sallamar sa shice tasa duk suka kalli kofan murmushi yai tare da karawa Ya gaida mom din Hafsat,.

Mom ce ta karba, son kuje part dinka kuyi magna acan ko karmu takura muku, aa mom nanma yayi ai, Hafsat ce ta karba kinga kuwa sai in zaga gida danna gaji da Xama gu daya, tabe baki yai tare da mikewa Ya fice ittta Ma tabi bayan shi,.

Sai surutu take mai shibaice kala ba,.

Mom ce ta aika a kira sarah zata nunawa kawarta matar son dinta, a parlour minal the tadda ta tayi zurfi cikin kallan da take,.

Kaii Aunty sarkin kallo mom na kiranki, mikewa tayi suka fita tare, a parlour ta zauna ta gaida mom din Hafsat, ba yabo ba fallasa

Please Login or Register in order to submit comment