Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨Yaya mijina 119✨*
Ganin abun bana karewa bane yasa almain zuwa wajen dad din Hafsat sukai magana akan cewa zai nemo wani malami aimata rukiyya Dan yana tunanin aljanune kesan haukatar da itta, (umhnn topa a ina hafsan ta kwaso )haka kuwa dad din Hafsat ya amince da shawaran,.

Yau ashrim da safe ya gama shiri Dan yana test,, yana fita amrita ta shige dakin dan tace dole sai taga wadda ashrin ke kalla kullun, kallan dakintai ko ina neat, haka ta fara bincike amma bataga alaman zata ga hutan ba tsaki taja, har zata fice ta ga laptop dinshi karasa gun tayi Tana budewa hutan sarah yai mata welcome sosai ta tsorata Dan sarah hadu ba karya (to gamai San ganin Sarah sai ya duba dp na ko group dina maman shukara and hajar novel ko kuma clever writer ko kuma hausa novel)kallan hutan tayi dole bazai kalleta Ba mana, jin an turo kofa yasa ta zaro Ido Tana kalle kalle shigowa yayi, yana kallanta ta buye hutan a bayan hannun ta, kallan tuhuma yai mata me kike mun a daki,? Ujmmm dama dama, dama me?saurin zama tai a gefen gadon dama film nake nema shine nace bari inzu in tambayeka kuma danazo baka nan shine nace Bari in duba laptop dinka, kuma ina budewa naga wannan hutan,tsaki yaja Ya nuna mata kofa, marai raicewa tayi Dan Allah Yaya wace wannan? Zo ki fitar mun nace, kara marairaicewa tayi plz, karban hutan yayi, Matata ce ta da amma inaji a jikina zata dawo gareni, kallshi tai ya akai ka rabu da itta,?shima kallanta yai yaushe kika zama yar jarida ban saniba? Murmushi tai plz, OK long story ne saina dawo, OK tace tana murnar yau ya kulata,.

Alamin ne da malami sukaje gidan aka Hafsat a tsakiya ana mata addua sosai idonta ya kada yayi jajur, haka aka cigaba da mata addua an sha wuya kafin sukai magana cewa ta taka musu yara da gidajene yasa suka shiga jikinta,kuma sun dauki alkawarin haukatar da itta nan malamin ya basu hakuri ganin masu taurin kaine yasashi yai musu tA karfi suna fita kuwa, bacci ya dauke ta,.

After one hour ta farka, tana kuka kallan alamin tai ta rike shi sosai itta ya kaita gun sarah da ashrim ta nemi gafarar su, sai jijagashi take, rumgumota yai yana lallashi amma ina kara zuga ta yake ,mikewa yayi yace ta shirya

THIS PAGE FOR YOU, FATIMA MUHAMMAD SANI BILA
BYπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/5, 9:35 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 122*

4:45 girgin su yai landing, da murmshi ya fito welcome home yace yana wani daga hannu, kallanshi amrita tai plz ka kira azo a dauke mu ni Na gaji, tabe baki yayi surprised zanwa mom, to dan zaka mata surprised sai mu tafi a kafa kenanπŸ€”,tabe baki yai ninace dole sai kinzo ne, waya yadauka yai dailing number din Kabeer da sauri Kabeer ya daga yana fadin saukar yaushe ango? Tsaki yaja shima manta da mom tace anmai aure, kazu ka dauke mu plz inasan yiwa mom surprised ne, OK yace tare da kashe wayan ko 30 my baaiba ta iso, sosai Suka gaisa dasu abdallah sannan ya dauke shi sukai gida,.

Su sarah kuwa ana parlour sai kallan kayan anko ake, da gudu star boy dinta yazu ya dane cinyata, murmushi tai ya akai star boy, turo baki yai my star mom ance duk Wanda ake cemai boy to yaro ne ni kidaina cemun boy. Dariya tai to star guy, yauwa star mom kinga yau a skull wai Aunty tace sunana usman Usman, Ai naga sunana stat boy ko, mutnshi tai duk sunanka ne, yauwa mom kinga abokaina Dady dinsu ne suke kaisu makaranta amma bandani nima kice in dad dina ya dawo ya dinga kaini, kallansi tai Tashi kaje kayi wasa ka dauki ball dinka a can room din, da sauri Ya mike yana murna,. Waje ya fice yana buga ball dinshi inda su sarah sukacigaba da abun da suke sosai maganga nun star boy dinta ke sata damuwa ya dameta akan yanasan ganin dad dinshi wama ya sani IN ashrin yadawo Yak rikeshi amatsayin danshi,.
[12/5, 9:41 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Tana fatan Allah karya sa hakan,.

Dai dai bakin gate su amrita da abdallah sukace a sauke su zasuyi hutu a unguwar in sun gama zasu shigo haka kowa Kabeer ya sauke su, Ya karasa da ashrim, fitowa sukai yana kallan gida kuwa yana cikin gida ba kowa tsakar gidan, kallan Kabeer yai, aboki wannan kanwarka ce? Kallan Kabeer din yayi eh lafiya? Murmaahi yai tamun ne inasan ta, zaro ido ashrim yai madam din zaaiwa kishiya, a jiyar zuciya ya sauke, Ai dama ban fada makaba Allah yai mata rasuwa, zaro ido ashrim yai garin yaya, murmshi yai Allah ne Ya dauki abinshi tazu haihuwa sosai ashrim yaji wani iri haka yaimai taa ziyya sannan Kabeer ya mai sallama ya wuce, ball din da star boy ya wullo bai tsaya ko ina ba sai kafan ashrim, kallan ball din ashrim yai sannan ya kalli star boy dake tsaye yana jiran a wuullamai kayanshi, murmushi ashrim yai Ya wulla mai, da murna star boy ya mayarmai yana murnar yau ya sami mai tayi shi waysa,

By Hajara Mami natty girl
[12/5, 9:50 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 123*

Rike ball din ashrim yana murmshi ya karasa gun star boy yana tunanin wannan fuskar waye Ma, dukawa yayi kusa da star boy din, murmshi yai Ya sunan ka, ?star boy, star boy aiba sunan gaskiya bane, sunanka Na ainihi, nima ban saniba nidai star mom Tana cemun star boy ni kuma ina cema star mom, murmshi ashrim yai dad dinka kuma kana cemai star dad,, jijjaga kai yayi ni banga dad dina Ba yauwa abokaina sunce dad dinsu yana wasa dasu kenan kaima dad dinane, daga ashrim yayi yanA murmsshi, da gaske kaine dad dina zaka dinga kaini skull Kama soyomin game da biscuits sannan mu dinga wasa tare, eh mama tare Ma zamu dinga kwana, zaro ido star boy yayi sai kuma ya fara tsalle bari inje in fadawa star mom, dasauri ashrim ya riko shi amma fa nima star dad zaka dinga cemun daga mai kai yayi alaman eh mana da, gudu ya kwasa, kallan ashrim yayi yana murmshi boy so cute,. Amrita da abdallanr suka karaso wai har yanzu baka shiga ciki ba? Kallansu yai inshiga inje ku bata dama ku nake jira dariya sukai mu batafa kace,abdallane ya karba ai sai inyi kofi mu dawo,
[12/5, 9:54 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Kallanshi ashrin yai yaushe ka zama Yan biyu ban saniba murmyshi yai dama bakasan ni usaini bane hassanata. Ta rasune shiyasa baka saniba Amma daga yau ka Sani tabe baki ashrim alamar bai yadda ba,

Da gudu star boy ya karasa gun Sarah, star mom Wlh yau dad dina yazu yanzu mukai wasa dashi kuma yace in dinga cemai Star dad,zumuje ki ganshi kallanshi tai sosai gabanta ya fadi, ka Bari star boy AI zan ganshi aa nidai ki taso, kallnat minal tai Aunty Ki tashi mana mikewa tayi Tana fadin. Ai dole Na riko hannunta yai dai dai bakin kofa lokacin ashrim ya shigo da sallama, da gudu star boys karasa gunshi yana fadin star mom kin ganshi, star dad Ba star mom dina,

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/6, 11:12 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 124*✨

Special greeting xee musa Abdullahi

A matukar razane sarah ke kallan ashrin din inda shima ya kafeta da ido kamar Ba rana, da sauri ta juya, inda mom ta karaso Tana fadin what a surprise son, murmshi yai yana fadin mom har yanzu baki tsofa bane? Da sauri amrita ta rungmeta Tana fadin ina wuni mom, Murmushi tai, su adabiyya Yan mata har kin girma,kallan mom tayi haba aunt wai sai ku dinga na girma kuma Ma ni sunana ya koma amritaq, tabe vaki mom tayi koma dai maye nida adabiyya na sanki, haka abdallah Ma yazu Suka gaisa, itta kuwa Sarah direct diki ta wuce sosai gabanta ke faduwa yanzu Wanda aka aura mata ya dawo haka zata zauna dashi Allah sarki Yaya Usman dinta, Mai sonta,.

Star boy ne Ya katse ta mom kinga dad din nawa ina sanshi nina Ma tafi gunshi, daga Mai kai tayi alaman to Dan bata hankakinta lokaci daya hawaye suka fara xarya a face dinta an ya kuwa zata iya zama da wani inba Yaya Usman dintA ba, haka tai ta wannan tunanin itta kadai a daki .,

Bayan sun gaigaisa yace da mom dinshi zaije ya huta, haka star boy ya nace tare zasu haka kuwa Suka tafi tare, amrita ce ta kalli mom, aunt ina Sarah, murnshi mom DAN bazatai mamaki Ba tasan a gun ashrim taji sunan nan, nuna mata dakin mom tayi, da sallama tashiga jin an shigo yasa sarah saurin goge hawayen ta tana murmshi kallanta amrita tai Wowwww sister kinfi kyau a fili,kallanta Sarah tai, ohh sorry zakice a ina nasan ki ko, zama tayi agun Yaya ashrim naga hutanki you so beautiful sister, murnshi sarah TanA fadin thanks sister, no karki damu,sis Bari inyi wanka in baki labari, dagakai Sarah tai kawai, har ta fara gajiya da surutun amrita,.

Daki suka nufa da star boy, to son dina ni zanyi wanka ya zaai kenan, yauwa star dad kana da waya, murmushi yai eh, yauwa kasamun tample ran Inna damu star mom da surutu shi take samun sai IN mata shiru, dariya ashrim yayi kace kana da surutu kenan? Daga mai kai yayi kullun star mom sai tace ina da surutu, murnshi ashrim yayi yasamai sannan ya wuce ciki ya barshi a parlour yana ta biga game,
[12/6, 11:17 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Da sallama Minal ta shigo hunnunta dauke da tray Na abinci, amrita sai zuba takewa sarah, kallanta minal tai Dan Bata Santa Ba Amman da gani zata girmeta, a zuciya tace wannan akwai surutu ajjiye mata abinci Tana fadin sister GA abinci, yauwa amarya na gode Amma Minal zaai India night ko? Kallanta minal tai tana murnshi aa sister AI bamu wani sa da India night Ba, dafe goshi amrita tai gaskiya ya kamata ku sa saboda yanzu bikii ai saida India night ko Ba haka Ba Sis ta kalli sarah, sarah kuma ta kalli Minal Tana fadin haka ne mana, tabe baki Minal tai to sistersm duk yadda kikace, ai ittama Aunty sarah amaryace, da sauri amrita ta kalleta aikuwa ni zan mata kwalliya,.
[12/6, 11:26 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 125*✨

Ashrim ne Ya fito daga daki da jallabiya inda star boy yayi nisa a game dinshi, zma ashrim yayi yana kallanshi yana tuna fuskar waye tashi daya usman Ya fado Mai, yes Ya furta yana kara kallan star boy. Tabbas wannan fuksar usman ne kenan boy din sarah yaron usman, kallan yaron yayi yana murmshi sosai yaron ya shiga ranshi danshi akwaishi da San yara, kallanshi yai star boy muje in baka tsara barka, da sauri Ya ajjiye wayan yana murna, part na Mon suka koma inda kowa yake amma Ba sarah zaman dirshan yayi yana baya kowa tsara ba shi sannan ya ba star boy wasu India dress danma baisan dashiba da tsara zaimai sosai, sanna ya bashi wasu kayan, da guduu star boy ya kwasa sai a dakin Sarah yana zuwa ya dire a cinyarta star mom kinga tsarabar da dad dina ya kawo min, murmshi tai tana kallan kayan sunyi kyau sosai, kallanshi tai to kace ka gude? Aa ni ban fada be Amma zan fada Mai, Bari inje ince ina na Mon dina da sauri ta riko shi Tana fadin aaa bancema ba yace nima zai ban ai, da gaske? Daga mata kai yayi da gaske mana. .to yace Ya fice da gudu, kallan kayan ta Kara yi color yayi kyau,.
[12/6, 11:32 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Bayan ashrim ya gama raba kaya saida yaba kowa Amma baiba Sarah ba yace bata mai sannu da zuwa Ba,.

8:30 bayan ashrim ya dawo daga sallah isha ya nufi dakin mom dinshi, kallanta yayi mom ya naga Sarah a gida Usman din yana inane ?gyara zama tai, Ai dama nasan baka saniba usman Allah Ya mai rasuwa, da Sauri Ya kalleta sosai yaji gabanshi ya fadi shiyasa star boy yace baisan dad dinshiba tashi daya yaji Ba dadi, kallanshi mom tayi tana san taji kozaiyi magana matar da tamai indai kuwa baiyi magana ittama baxata mai VA,.

Kallan mom yayi Allah sarki xan mata jaje, ajiyar zuciya ta sauke, dama ittama auren zatai tare zaa hada dana su Minal saidai mijin bayanan kaga saika representing dinshi tunda VA dadi a yi program ba ango ta fada Tana danna waya,

```greeting Ramatu adamu aliyu```

[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/8, 12:36 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 126*✨

Greetings ramatu adamu aliyu together with jahira malami attahir

Hade rai yayi baice komai Ba amma a ranshi yana fadin amma raina mai hankali yau ko uncle babbe ya yanke wannan hukuncin to Wlh bai isa ba,cikin fushi ya mike da sauri mom tace koma ka xauna, yana cin mazu ya koma ya xauna, abinma dariya yaso Bata Amma ta danne, son bakace komai ba? So yake you kawar da zancen dan wannan da kanshi zai dauki action, mom niba kince kin mun matabane ban gantaba, murmshi tai tunda ya tambaya bari ta sanar mai, waya ta dauka tai diling number din Sarah, kizo daki Ki sameni, to tace sannan ta kashe wayan, kallan shi mom tayi to son saika rike amana kuma kasan abunyi Dan wannan halin naka bazai kaika ko Ina Ba banda yanke hukunci cikin fushi sannan ranar ban gama maka bayaniba ka kashe waya to dama fada Ma zanyi anriga da an daura aure, da sallama Sarah ta shigo mikewa mom tayi bari in baku gu, kasa yai da kai yana danne danne Dan bayasan gani wace Ma shidai abinda ya Sani Sarah yake so kuma saiya aureta,.

Sosai gaban Sarah ya fadi ganinshi ta rasa wannan dalili na faduwar gaba, kallanshi tai ta kasan ido yana danna waya kamar ba jiranshi take ba dauke kai tayi ta Fara zancen zuci dama nasan yaya Ba sona yake yanzu ya dane sona tinda na Xma bazawara, wannan wacce irin Xama zamuyi shiba sona yake ba nima haka ohh Allah abin da tace kenan katse mata tunani yai, ina fatan kinsan ina da wacce nake so karki kije kiji nace zan kara aure ki tada hankali
[12/8, 12:41 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Sosai gabanta ya fadi da jin baya nin nashi, nasan xakiso jin wace wannan wadda tai dace haka ko? Hmmm bazan boye miki ba ni a yanzu sarah nake so mom star boy ina fatan kin fahimta, sosai taji dadin zancen nashi duk tasan Ba sanshi take ba amma taji dadi hakan yasa ta gyara xama tana sauraranshi, inda yaci gaba da bayani harda labarin zaman da sukai da yadda akai ya rabu da itta,yana magane kanshi a kasa sosai take sauraran shi abun nasan bata dariya Amma ta danne, jin tayi shiru bata amsa mai Ba yasashi dagowa dan ganin wace wannan da bata da bakin amsamai

By πŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/8, 12:52 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA*✨
Special greeting adabiyya together with hajara muhammad

Zaro ido tai ganin Sarah

Please Login or Register in order to submit comment