Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karya ne, mami ce ta ganshi da sauri ta Mike tare da fadin yaya

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: BY HAJARA MAMI NATTY GIRL

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 105*✨
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 104*✨

Hafsat ce a daki sai zagaye take yanzu ya xanyi inya gane nina sace wannan kudin towaima me yake nufi kodai yaya yafe mun ne nasan dai yanzu ya gane nina hada kodai, ohhh god,jakarta kawai ta dauka a parlour ta tadda mom dinta kallanta mom din ta tayi ina xuwa?uhmmm dama dama Zanje gidansu Sadiya ne,yadda take kame kame yasa mom din tsayawa tana kallanta tabe baki tai adawo lafiya, daga kaii tayi alamar Allah yasa sannan ta fice, direct gidan shi ta nufa,.

Sarah ce zaune a daki tana chatting wayanta tai ringing, Hakeey ta gani, hello sister, helle sarah ya kike ya gida? Lafiya qlau sister, sarah Monday fa skull, eh na Sani zan zo nida my star, my star kuma sir ash dinne ya koma haka? Laaaa sorry kefa baki San komai nan ta labarta mata yadda akai, eyya sarah me yasa baki San ashrim din sai naga kamar kunfi dacewa kuma ai yayi nadama, hade rai sarah tai, eh bana sanshi taya zaai in zauna da wanda bana so haba impossible Wlh, dariya Hakeey tai Lallai so wani abune Allah Ya baku zaman lafiya, ga hanifa zaku gaisa, karba hanifa tai tare da fadin amarya amaryar yaya usman, murmushi tai tare da fadin fadi ki kara, Ya tafiya naji kinyi tafiya,? Wlh alhamudulillah, Ashe haka abu ya faru dama inanan, Wlh yanzu komai ya wuce ai,haka sukai ta fira sannan sukai sallama,.

11:00 dai dai su Mom suka karasa kaduna,tana sauka ko hutawa batai Ba ta kira mom din Hafsat, hello harira Wlh baki mun adalci Ba nasan ai da hadin bakinki akai komai kikas yar ta kori kishiyar ta gida gashi yanzu danane a ciki shewa harira tai lubabatu dama ai ance taburmar kunya da hauka ake nade Na Lallai hakan ya tabbata,dama ina kiranki yar tawa jakace da xaki kamata ki ta dukanta dan mugunta to Wlh sai Na dauki mataki, dariya takaici mom tayi harira kenan ai zaman dana da yarki yazu karshe tana kaiwa nan ta kashe wayanta, da kallo harira tabi wayan, tab aikuea dole tasan abinyi dole suci kudin ashrim,.

Da sallama ta shiga gidan yana parlour yana Tina abinda ya faru jiya ji yake dama Ya mutu kawai, kallanta yayi ya hade rai, zaro ido ta fara shikenan sabon rashin mutuncine hakan shiyasa ya kirani so yake sai yaci mun mutunci kafin ya sake ni,.
Xama tayi batace komai, kince Yan fashi sun shigo ni kuma nayi baincike banga alamar Yan fashi sun shigo min Gida Ba kidamun gaskiyar magana bana San karya, fashewa tayi da kuka me kake nufi kana nufin nina sace ma wato bazaka sakeni ta dadiba sai ka cimun mutunci shiyasa ka kira ni nan ko, kawai dan nawa matarka sharri, kallanta yayi danbai gane inda zancen Nata Ya dusa ba, wato dan kawai nasa anwa matar ka sharri shine zamun haka ko haba ahsrim duk fa ta dalilin San da nake makane, kallanta yayi me kike nufi? Ai kasan me nake nufi kuma Wlh banyi nadama Ba tunda naci riba Na rabaka da itta har abada, kallanta yai kina nufin keki kaiwa sarah sharri banza tai dashi ta juya baya sosai idonshi ya yi jajur, baisan sanda ya cakumo wuyanta ba sosai ya shaketa yana hawaye Dan bai xata itta tayi hakanba, sosai idonta yayi jajur two Fara juyawa,.

By Hajara Mami natty girl

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 105*✨

Mom ce ta shigo da sallama Dan ta kasa Xama a gida zaro ido tayi da sauri ta karasa gunshi tayi tayi ta kwace sakar amma ta kasa, da sauri ta fita waje ta kira Mai gida sai da suka hadu sannan Suka kwace ta Dan harta Fara gano lahira kasa tai tana ta tari tana murza gun rikon, kallanshi mom tayi son baka da hanakali ne kisa zakai? Kallanta yai ido yana hawaye, mom Hafsat itta taiwa sarah sharri yanzu take fada mai ashe ni ban saniba IN tare da kashina, mom me yasa kika boye mom meyasa mom why why, kallanshi tai son na turo Na ta whatsapp fa nima Wlh ban saniba sai jiya agun meeting, samai video tayi ta nuna mai, hawaye yake sosai baisan sanda yai wulli da phone dinba yayi kan Hafsat, da sauri mom ta riko shi, mom ki bari in kashe ta plz, no son aibata cancanci kisa ba kabarta kawai irin wadannan barinsu ake duniya ta koya musu hankali, kallan mom yayi mom niba bazan Kara Xama da itta ba na saketa saki uku bana San ganinta, mom kice ta fita, Dan Allah kice ta fita kasa yayi yana kuka sosai, mom taji tausayinsa sosai hakan yasa ta yanke Shawaran tura Dan nata India Ya karo karatu Na wasu shekaru may Ya manta da past dinshi,.

8:00 sarah ta Gama shirin baccinta ta nufi dakin mama Dan suyi hira nan mama ke kara mata nasiha akan zaman takewar aure haka sukai ta zama a har 9:00 usman ne Ya shigo da sallama, har kasa ya gaida mama sannan yace mata yanwa yake ji, murmushi tai To bari sarah ta kawo Ma, murmushi yai dama hakan yake so,.

Kallanta mama tai tashi kikai daga kai tayi sannan ta Mike tai kitchen ta hada komai a tray ta dauki hijab dinta tai dakinshi,da sallama ta shiga parlour bayanan hakan yasa ta shiga dakin da sallama ta tura kofan, dai dai lokacin ya fito daga toilet ta dagani ya watsa ruwa ne, da sauri ta juya Baya Dan ba riga a jikinshi,murmushiv dole yau zai cire wannan kunyar, rumgumota yayi ta baya Tare da fadin my star,naam tace ba tare da ta juyo ba, my star kunya ta kike ji, daga kai tayi alamar aa, kaje kasa riga plz, juyo da itta yai, yaga idanta a rufe, kissing nata yahau yi, sannu a hankali ya cire mata hijab din ta, gado suka koma, nidai Na kashe wuta nai waje .

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: 🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYAN MIJNA 106✨*
Thanks sister for your correction, am sorry plz wanda suke da fahimta kamarni sai mu gyara, nan sami wata taimun gyara, taji a wani waazi cewa duk macen datai aure ko abu bai taba shiga tskanin suba muddin an daura aure tofa dole taimai idda saboda haka mu gyara nagode sister da gyara saboda gaka plz kudauka amatsayin ta gama idda dinta thank for correction sister,.
Back to business

Har na kashe wuta sai kuma na tsaya ya kamata ina dauko wannan rahuto, hakan yasa na kara komawa, kissing nata yake ta ko ina a hankali yasamu ya raba da kaya da sauri nai waje, dan bazan iya daukowa Ba dama Aunty ummi ce ko hubby ko Hakeey to zasu Iya,.

Ashrim kuwa ya rasa sukuni yanzu sarah tana nan daki Daya da wani sun hada gado (nace aikomai ya wakana Ma )ganin hakan bazai fishe shiba yasa ya nufi toilet yayi alwala yayi sallama sannan Ya ruki Allah akan ya kawo mai dauki,.

Kiran farko sarah ta tashi jikinta yana mata ciwo mikewa tayi jin jinkinta yana mata zafi yasa ta sakin kuka, da sauri usman Ya kraso ganin tana kuka daukarta yayi Ya kaita toilet, dama Ya hada mata ruwa cewa tai ya fice haka ya fita sosai yake mamaki dan baiyi tunanin tana cikin budurcinta sosai yaji daki xanin gadon ya dauke ya kai machine din wnanki, sannan ya nufi dakinta yayi saa kuwa an bude part din riga mara nauyi ya dauko yayo waje, dai dai lokacin mama ta fito yana ganinta yai kasa da ido murmushi tai ta wuce Dan tasan sarah anan ta kwana,.

A bakin gado ya ganta ta rike KAI da sauri Ya karasa ya Na fadin lafiya? Kallanshi tai kaina, OK bari insa miki riga sai IN Baki magani karbar rigar tayi tasa ya Bata magani tasha sannan suka koma bacci,.

9:00 ashrin ya nufi parlour mom kana ganishi saika tausaya mashi idonshi ya kunbura, kallanshi mom tayi idonta ya kada, kasa yai dakai ina kwana mom, lafiya son, son na yanke shawarar zaka koma gun yarinyar maman Yar uwata India sai ka kara karato plz son ka dage, daga mata kai yayi almar to, ran Monday kaje ka dauki hutu, daga nmata kai ya sake yi,.

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYAN MIJNA 107✨*
10:00 sarah ta tshi kallan usman tai daya sata a gaba kamar hutu, murmushi yai morning my star, gyara Xama tai morning, my star daki, OK muje in kaiki, aa ni kadai zani mikewa tayi da sauri Ya dauke ta, Ya nufi part dibsu da itta, a bakin kofa ya ajjiyeta, haka ta karasa tayi saa ba kowa kuwa, daki ta wuce ta sake gasa kanta,. Bayan ta fito taci kwalliya tsa atamfa sannan ta nufi dining,.

Mama da usman ta gani suna zaune, da ido ya kafeta, ganin hankalinshi baya kan mama yasata juyawa dan ganin mene, sarah ta gani murmushi tai tare da mikewa, kujewra taja ta zauna ina kwana yaya, murmushi yai lafiya my star, zuba mata abinsci yayi,.

Hafsat kuwa ta snarwa da mom dinta komai Ba abinda tace tasan yar tatace da laifi,.

Yau Saturday da wuri su sarah suka shirya zasu koma kaduna Amma usman yace hutu zai dauka 3:00 jirjinsu ya sauka, gidan yayi kora haka suka hau gyra,.

Ashrin kuwa ya gama shiryawa ran Monday zaije skull ya dauki hutu sannan ya wuce washed gari,.

Yau Monday usman Ya gama shiri sarah ta tada daro saita bishi hakan yasa yace ta shirya, 10:00suka Karasa parking yayi ya dauko nata jaka suka fito sai shagwaba take zuba mai dai dai lokacin ashrim yai parking

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYAN MIJNA 109✨*

Ashrim da Ya fito yana shirin rufen motan taji sarah nawa usman magana, kallansu yayi, da sauri Ya juya danji yake kamar idonshi ansa mai yaji usman ne Ya lura dashi, my star ga ashrim can bari inje mu gaisa, kallan gun tayi Ya koma cikin mota yana dube dube, murmushi tai tare da fadin OK, bakin kofan usman Ya tsaya, yai knocking, dagowa ashrim yayi yana kallanshi wani haushin shi yake ji amma dole ya danne, murmushi ya kakaro tare da fitowa,mikamai hannu usman yayi yana murmushi, shima mikamai yayi yana murmushin, ashrim ya Gida yasu mom da dad? Sunanan lafiya, yanzu ina zaka kenan, eh zanje office na ccl zan dauki hutune, murmushi usman yayi nima can zanje, OK let go ashrim ya fada, sosai sarah taji dadin ganin sun shirya,su Hakeey ne suka nufu ta, kallanta hanifa tai uhmm amarya bakya laifi koda kin kashe Dan masu gida, dariya tai saidai in ban kashe ba,uhmm wai ya naga kin wani sake fari kodai zamuyi dane,? Zaro ido tai yaushe akai auren har zaku sami yaro, murmushi Hakeey tai muka Sani ko a sunanma baza,a gaiyace muba kamar yadda akai a bikin,eyya sister bikinne bazata yazu amma AI za,ai wani shagalin a nan din,.

OK yanzu har kin fito skull kenan bazaa ci amarcin bane? Haba hutu mukaxu dauka, invite card ta dauko ta mika musu gashi ran alhamis shins friends dishi zaiba nima GA nawa Na baku saikuba abokan arziki, karba sukai suna dubawa, har usman yazu also sallama sannan suka wuce,.

Ashrim kuwa gun Kabir ya nufa, yake sanar Mai da tafiyan shi, kallanshi Kabeer yayi aboki kamar kana cikin damuwa, murmushi yai mike gani?gashinan a idonka, yauwa ni kuwa me sunan wannan matar taka? Kallanshi yayi meya Na tambaya? Dazu usman Ya kawo min iv sai naga ansa sarah a gaba kuma irin sunan matarka, murmushi yai ai mun rabu wata uku biyu da suka wuce tayi wani auren, zaro ido Kabir yai taya by how? Hawaye ya fara tare da mikewa, da sauri Kabir ya riko shi Ya sashi gaba badan yasoba ya sanar mai yadda abin ya faru, sosai ya tausayawa abokin nashi tare damai addua Allah yasa haka shine alkairi ameen,.

Washe gari

10:00 ashrim ya gama shrin shi tsaf acan India kuwa sun shirya tarba bakon Na su airport su minal suka rakeshi 10:16 jirjinsu GA daga,.

A bangare Na su sarah kuwa sai 11:00 Suka tashi,wanka tayi kafin ta hada musu break, sannan ta gyara kitchen ta turare ko ina da kamshi,.

By Hajara Mami natty girl

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYAN MIJNA 110✨*
Al,amin kuwa yasan da cewa ashrim ya saki saki hafsan jira yake ta gama idda sannan ya faso kai yasan dole zaai dabur.

4:00 jirjinsu ya sauka, can na gano wata hadaddiyan yarinya da gani tana ji kanta kuma kudi ya buge ta, nadin Sari ne a jikinta sai kanta data rufe da dan kwali karami Dan kare haddin addine, tna ganinshi tai murmushi saboda ta ganshi a photo, karasawa tai tare da fadin hii, am amrita wadda zata dauke ka, kallanta yayi ya tabe baki wai amrita sai kace wata Ba musulmaba, numai motan tayi tasa kayanshi a ciki sannan suka kama hanya sai zuba take mai Amma shi baice kalaba,.

Wani babban Gida suka karasa suka shiga sannan tai parking masu aiki sukai ciki da kayan shi,.

Da sallama ya shiga parlour, wata mata tai saurin rumgume shi tana fadin welcome son, murmishi yai ina wuni aunt, lafiya qlai tace dashi sannan tace a numai daki shi inya gama yazu yayi lunch,.

Dakin ya shiga yayi wanka sannan ya shirya sosai gidan ya burgeshi,.
A parlour Ya tadda su da amrita sannan sukai dinging amrita ta zuba mai,.
Wani saurayi ne Ya fito daga kitchen, maaa yau tuwon shinkafa miyan kuka Xanyi Na tuna Gida murnushi tai tare da fadin yadda kai abdallah,.

*slm friends xanje off line for some time*
By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: 🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 111*✨
Kallan ashrim yayi, maa bakon har Ya iso? Eh ba gashi kana ganinshiba, nan suka gaisa,

Su sarah kuwa bayan sun shiga mota yake sanarmata ashrim zaiyi tafiya, Allah Ya kikayaye kawai tace,.
Bayan sun koma Gida suka zauna sukai ta firansu tare da tsara yadda event zai tafi, 8:30 Ba Yan usman Ya tafi masallaci taci kwalliyant, tana jiran mjin mata ya dawo,xama tai tayi Tana jiranshi amma shiru har 9:00 hakan yasa bacci ya Fara dibanta, shikuwa suna masallaci suna karatu, har Allah Allah yake a tashi yaje taga his star, Allah aikuwa ana tashi bai Bata lokaciba yai gana, da sallama ya shigo parlour, am shiru can ya ganota a kajura Tana baccibta, murmushi kawai yayi yaje ya ci abincin shi, sannan ya danyi kallo, 10:00 ya gama komai gun da take kwance ya je ya dauketa yai daki da itta, yana direta a gado Tana farkawa, kallanshi tai saikuma ta hade rai, gun budurwa kaje ko kabarni nikadai a Gida, murmushi yai Tare da rungumota, nina isa ina dake inje wajen ta karatu muka tsaya yi masallaci,, uhmms to sakeni IN kawoma a binci, Ai harnaci, yanzu dai abincin gunki nake San ci, zaro ido tai Wlh aa nidai aa, plz mana my star kinasan tsinuwar malaikune? Aa to kibarni, tabe fauka tayi Wlh da zafi, Allah bazaikai na ranan Ba, kafin ta kara magana ya kashe musu light NimA nayi out,.

Haka rayuwa tai ta tafiya yau gashi watan su uku da sati daya da aure ashrim kuwa yana can yana karatunshi amma har yanzu da San sarah a ranshi inda amrita ta kamu da sanshi sosai shikuwa baisan tana yiba,.

Al,amin naga ya faka motan shi a gate din gidansu Hafsat Mai gadi yaiwa bayani gun Hafsat yazu hakan yasa ya bude mai gate din, parking motan yayi sannan ya tura Mai gadin a yimai sallama da itta,.

Da sallama Mai gadin ya shiga parlour, kallan Hafsat yayi, hajiya ana sallama dake, kallanshi tai dani kuma ai banyi da wani zamu hadu Ba, juya kai yayi shidai yace aimai sallama dake,, kallanta mom tayi tare da fadin tashi mana, daga kai tayi kace ina zuwa, Tom yace Tare da ficewa, Ya sanarwa alamin sannan ya bashi gurin Xama,.

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 112*✨
Ko kwalliya babu ta fito ganin al, amin yasa gabanta faduwa haka kawai, Amman ta dake tare da kakalo murmushi ta karasa, yau manyan garine a gidan namu, shima murnushin yayi sosai kuwa yau kinyi babban bako, Xama tai suka gaggaisa, kallanta yayi sai kuma naji labarin mutumin Ya sako ki tsaki taja Wlh kuwa amma AI bakomai tunda na kureta itta a gidan kuma yanzu tamai nisa tunda tayi aure, murmushin mugunta yayi, to dama allawarinmu yau shine ranar cika shi, kallanshi tai Allah yasa zan iya wannan alkawarin wai dama bai wuceba, gyara Xama yayi ina kuwa zai wuce aiba daukarwa al, amin alkawari dole a ciki itta gyara zama tai ina jinka,.

Murmushi yai bakomai bane illah Inasan in aure kine, zaro ido tai sosai saikuma ta fashe da dariya, shima dariyan yake ganin hakan yasata yin shiru, kana so ka aurenifa kace tab allah ya saukawa in aureka haba Wlh never, mutmushi yai ke kinfi kuwa sanin waye ni Wlh tallahi kika kawo mun miss behave kin San sauran bana wasa sannan bana San a yi wasa da hankalina, Wlh kinji Na rantse miki zan iya saceki, in je insa daura mana aure ba tare da sanin iyayenkiba, saboda haka kije kiyi tunani ,saurin sham gabanshi tai VA wani tunani illa ince maka bana sanka kuma bazan aureka ba, kuma zanga ta yadda Zaka saceni a gidan mu tana kaiwa nan ta wuce, murmushi yai Lallai Hafsy nasan wasa dashi,

Sarah ce ta gama shirin xuwa skull tana jiran usman, tun jiya zuciyanta ke tashi, bata jin dadi, usman ne Ya fito sosai ya tsaya yana kallanta yasan duk ta canza, karaso yayi my star jikinne,? Daga mai kai tayi alaman aa zuciyanane ke tashi, OK let go,.
Mota suka shiga mai makon suyi skull sai taga abin wata hanyar, kallanshi tai ina zamu kuma? Asibiti yabata amsa, marairacewa tayi jikinfa da sauki, shhhhhh yace mata lafiyarki itta ce tawa ai,itta dai badan tasoba suka nufi asibita,.
Gun doctor nabila suka nufa, sannan yai waje yana jiran result, nan doctor nabila tai Dan gwaje gwajenta sannan ta fito da result (uhmm wayaga so bila doctor 😜nidai bazaki dabaniba saidai ki duba Ashfa)mikamata hannu tai congrats sister kina da ciki na wata biyu da sati biyu, zaro ido tai ciki, sai kuma ta saki murmushi tare da shafo cikin ina da ciki nima zan Xama mama, Mutmushi nabila tai sosai Ma, ji take kamar ta rungume doctor din wannana babban surprised ne, sai kuma fuskanta ya canza, doctor amma fa ance mutane nashan wuya a haihuwa wasu har mutuwa suke, dariya bila tai indai lokacinsu yayiba kuma wuya bakowane ke shaba, gyada kai tayi dai dai lokacin usman Ya shigo rumgumeshi tai tare da nuna mai result, sosai yayi murna sannan sukaiwa bila sallama ta basu magunguna, direct gidan mom suka nufa dan tana karafin basa San zuwa (uhmm su mom an canza fa )
By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: ??????????????
????????????
??????????
????????
??????
????
??
*✨YAYANA MIJINA 112*✨
Horn sukai Mai gadi ya bude musu da sallama suka shiga, minal dake kitchen ta leko Tana fadin WA, alaikumulsalam, fanin Sara yasata tafiya da sauri ta rungumeta Tana fadin sannun ku da zuwa, murmushi sarah tai yauwa minal a gida ina mom, mom dake sakkowa daga stairs Tana fadin nayi fushi sai yau aka GA damar zuwa mun, murmushi sukai tare da fadin ina wuni mom, Xama tayi Tana fadin lafiya qlau ya Gida duk suka amsa da lafiya, to alhamdulillah jiya kuwa mukayi waya da Maman ki, murmushi tai tare Da fadin Allah sarki, mikewa tayi tai kitchen inda Mami da minal suke shikuma ya fuce Dan yau yini Suka zo mata,.
India kuwa ashrim ne Ya dawo daga skull duk a gajiye yake, direct daki ya wuce yai wanka sannan ya nufu dining amrita na ganinshi tai saurin mikewa tasha kwallia ba karya tayi kyau amma wanda akaiwa ko a jikinshi, dining ta nufa ittama, sannu da zuwa yayaq, yauwa kawai yace da itta, fari tai da ido yaya me zaa zuba Ma? Ba tare da Ya kalleta Ba yace komai Ma, hakan yasa zubamai shinkafa da miya da,sannan ta zauna tana kallanshi, sosai ta shagala wajen kallanshi Tana fadin a ranta Lallai matar wanna ta mure so cute dashi gashi handsome, mikewar shi ne Ya dawo da itta daga tinanin da take, yaya ina zaka? Na

Please Login or Register in order to submit comment