Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 47✨*

Riko hannunta yayi amma taki juyowa dan marin Ya shigeta kuka take San yi, hawaye ne suka Fara calle a a fuskar ta, jawota yayi yana kallan yadda hawayen ke zarya a fuskarta, karo na first Data bashi tausayi, amma bai nuna ba, hade raii tare da fadin goge hawayen ba musu ta goge, sakinta yayi sannan ya riko hannunta suka nufi parlour, ganin yadda Ya rike ta yasa tai magana yaya ka saken hannu mana, bazan sake ba a haka zamu, haba Yaya dasu Mama fa a parlour, wannan ke Ya dama,. Shi kuwa badan komai yai hakan Ba saidan usman yaji haushi,.

Da sallama suka shiga parlour, kallansu mom tayi abun da bata taba Gani ba kenan yau ta gani, zama sukaii tare da gaida dad, ya amsa fuska a sake da Fara,a,.

Abubakar GA dan uwanka Dan gidan kawunka aliyu shima yazu aiki a garin nan ina fatan zaku hade kaii,? Tabe vaki yayi sannann yace inya bini yadda nake ba, kallanshi dad yayi ban gane ba? Share kawai dad zamu zauna lafiya,. Kallan usman yayi ina fatan zaku hade kaii? Eh dad amma jini bai fiya haduwa da rainin hankali ba Allah yasa Ya kiyaye, zaro ido dad yayi a Lallai akwai aiki kaardai ace har yanzu usman na san sarah,to Allah Ya Kare, dukka suka ce ameen, mikewa dad yayi yabar gurin hakama Mom,su nimal Ma haka,.

Mikewa ashrim yayi rike da hannun sarah yaje one seater Ya zauna sannan ya daura ta kan ciya, cike da tashin hankali take kallan shi, shi kuwa ko a jikin shi kallan usman yayi yaga hankalinshi baya kansu Ma,.


A bangaren usman kuwa ji yake kamar Ya shake wuyan ashrim may be Ya sami sauki, Dan wani abu yake jii,.

Uhhmm dan uwa usman bansan a wanne gari kake ba, kallanshi yayi tare da fadin gombe, ina da kanne biyu amina da nusaiba, jibi zasuzu da Mom din sarah, da sauri ta kallen shi, Ya banka mata wata harara tai saurin dauke kaii,.
Ok ni kuma sunana Abubakar ashrim inda twins sister biyu Mami da minal, yes I know cewar usman, shiru sukai ba wanda Ya kara cewa kala,.

My beautiful baby yau baki bani labari ba tun dazu ina jira, kallanshi taii yadda Ya wani tsora mata ido, harara ta galla mai tabe baki yayi tare da daga gira kinga ga yayanki sai yaji labarin Ma,.

Kallan Usman tai shima su yake kallah,.

Wani mutun ne yana wasa da wasu da daddare ashe aljanune sai yaga an wullo mai ball da kofato sai Ya fita a guje yaje bakin titi, yana zuwa yaga wani mai mota sai Ya shiga ciki mai motan yace lafiya malam Na ganka a burkice? Sai mutumin yace wasu naga da kofato, sai mai motan yace irin wannan To in kune Ya zakuyi,.

Dariya Usman yayi tare da fadin, cewa Xanyi eh irinshi, murmushi tai ganin Ya dara, shikuwa ashrim da yaga haka sai Ya rumgumeta tare da fadin I love you my wife, zaro ido taii tare da tureshi ni zanje in kwanta, daukarta yayi cakk tare da fadin bari in kaiki


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/23, 9:31 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 48*✨

Kunya ce ta rufe sosai abin da ashrim bai taba ba kenan Amma tsabar neman balai yake yinshi yauu, kokarin sauka take amma ta kasa, ganin hakan yasa Usman mikewa, ni zan wuce, yana kaiwa nan yabar gurin dan bazai iya ganin wannan rashin mutuncinba, yana fita yai saurin sauketa tare da hade raii,.


Ittta hade ran tayi tana aikamai harara, dena kallo Na? Kaima dena kallo Na, zaro ido yaii wai yaushe kika rainani hakq ban saniba? Nidai yaya karka sake mun irin wannan dan gaskiya bana soo kuma ma In zaka mun ka rasa inda zakaaii sai a gaban yaya usman,tabe baki yaii karfa ki dauki wannan a matsayin wani abu aa kawai na miki ne bisa wani dalili balle Ma kije kina fasa kaii kina cewa Na Fara sanki No bawai haka bane ina fatan kin gane? Yana kaiwa nan Ya fice,.

Itta part dinta ta wuce,.
Shikuwa Usman gari Ya fita dole badan Ya soba zai dawo Xama a gidan amma dan kawai dad Ya matsa ne,.

Yau talata da wuri ta nufi school Tana da lecture din 7:00 da sauri ta nufi hall din dan ta kusa makara, sai wajen 10:00 suka gama lecture sannan ashrim Ya shigo Ya daura nashi lecture din,

A gajiye suka sami gurin Xama suna hira, karasowa gun su yayi Ya zauna yana murmushi, da sauri ta dauke kaii dan kunyar shi take, kallanta yayi Ya tabe baki saida kika gama soyayyar ki a gabaa Na sannan yanzu kizo kina wani sanne kaii, kallan su Hakeey yai tare da fadin Ya karatu? Tare suka amsa da alhamdulillah, nan Ya zauna yana Kara musu highlighting din abin da aka musu,.

Su Hafsat ne suka karaso sai wani karaya sadiya take, kallanshi sukaii sir dama lessons na yau dakayi ne muke San karin bayani, kallansu yayi up to down, I don't have your time please,.

Haha suka juya jiki Ba kwari, sadiya ce tai magana nifa Allah gayen yayi kuma ina ciki, ke dallah can Wlh saidai mu fafata, haba keda zaaai miki aure nan da one month shine kike san wani kuma, to waye Na gaskiya, tabe taii ni dukkan su nake soo,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/23, 9:45 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 49*✨
Zaro ido Sadiya taii baki da hankali ne Hafsat, look sadiya nifa ba san ashrim nake Ba kaawai dukiya zanje inci sai in fito shi kuma wannan ko Yaki Ko yaso dole Ya Sani, dole fa kika ce to AI kuwa saida ki zama kishiyata ko in Xama kishiyar ki, tab Wlh Karya ne kinsan Na riga ki cewa ina sanshi nan musu Ya kaure ganin banda lokacin su na koma,.

Ashrim da suka fito da Kabeer daga office yaga usman a gun su suna dariya abun Ya kona mai rai cikin bacin raii Ya nufi inda suke, dai dai lokacin usman yayi musu sallah Ma yabar gurin, yana zuwa ko sallama Babu Ya riko hannunta ganin haka ysa ta fara turjewa, ganin tana bata mai lokaci kuma a kallansu yasa shi Ya dauketa saida yaje bakin motan shi sannan yac bude Ya cillata ciki Ya zaga ya tigi motan Ya bade yan skull da kura yabar gurin,.

Kowa gullama yake maye alakar sir ash da wannan daliban, basu da amsa dole su yi hakuri,.

Usman dake tsaye yana kallan idon Allah Yaakov tabe baki tare da shigaa tashi motan yaaabar skull din,.
Hanifa ce ta kaalli Hakeey, sai kawai ta fashe da dariya Lallai sir Ya kamu irin wannan kishi haka gobe sarah zatasha tsokana kuwa wayyo dama nayi vedio record din sanda Ya dauke tan nan sunfa bada kala,. Kallanta kawai Hakeey keyi, sai kuma tai murmushi yanzu Ya zaai da motan ta, to nimadaii Ban Sani ba suna cikin haka wani Ya sauka a machine gun motan yaje Ya bude sannan yajata zuwa gida,.

Ashrim kuwa tunda Ya dauki sarah yake tsala uban gudu ranshi a bace, direct gidanshi Ya nufa da itta,. Cikin rashin fahimta take kallanshi, ina xaka kaini bayan gida naga munyo nan kuma?

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/23, 9:59 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 50✨*

Ko kallanta baiyi ba har suka karaso horn yayi mai gadi Ya bude gate, ciki suka shiga kafin yayi parking Ya zaga inda take Ya riko hannunta,direct part dinta Ya nufa da iitta itta dai kawai binshi take,,.

Yana zuwa parlour Ya wullata kan kujera Ya fice,.
Mikewa tayi ta karkade kayan jikinta, to wai yaya me yake nufi ba ance sai su Mom sun zu gobe sannan zan tare ba amma kawai Ya wani kawo ni gida Ba tare da sanin kowa ba tsaki taja ta Fara Bin part din da kallo sosai yai mata kyau komai fari har wajen dining fari ne, murna tai sosai tasan wnnan aikin iyayenta ne, gidan yayi kyau stairs ta nufa tanaa bude dakunan komai dai fari kamar gidan asad a film din IDO QUBOOL HAII,dakinta ta shiga ta nufi toilet tai wanka ta fito daure da towel, tsaki tayi ko ina zata sami kayan sawa oho, wardrobe da ta Gani ta bude da mamaki tabi kayan komai sabi sai kace amarya wata shadda tasa dinkin duguwar riga,.

Azahar nayi tayi sallah sannan ta zauna tana duba wayanta, turo kafaan yayi tare da sallama, yana zuwa Ya mika mata waya zakuyi magaanaa da Dad, karba tayi ta gaidaa shi, sarah wai kkika ce yau kike San komawa gidan ki? Zaro ido taii tana kaallanshi harara yai mata, ganin hakan yasa taace aa Dad shiya kawo ni amma ba komai zan zauna, san jima suna magaana sannan ta kashe wayan Tana kallanshi, shine kamun karya a gun Dad ko, cikin fushi yake kallnata na miki karya kikace Na miki karya ko, gnin Ya canza kala yasa ta matswa baya jawota yayi nina ke karya,.

Gaga abun da kike so kenan shiyasa kika fara bin mazan waje ko wato kina aure amma kamar baki dashi ko,?

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/24, 10:46 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 51✨*

Kallanshi take kallan rashin fahimta, cikin muryar kuka ta Fara magana;ni dince make bin maza a yaushe ka ganni da wani harda zaka mun wannan kazafin zargi Na fa kake kenan? Ohh nike tambaya dawa na ganki?ni kike tambaya ubanwa Ya baki damar kula wannan usman din?amma dai naga yaya usman Yaya nane ko kuma ba kaga muna wani abun da bai dace ba ko, ohhh kina nufin bazaki dena kulashiba daii kenan ko? Taya zaai inki kula Dan uwana, tana rufe vaki Ya dauketa da mari,mugun kallo yai mata to Wlh Kikaii wasa bazaki koma makarantar ba yana kaiwa nan Ya fice,.

Murmushin takaici taii,sai a sannan kuka yazu mata sosai taii kuka,. Tana nan zaune ta zabga uban tagumi yanzu in yace ta daina skull shikenan fa Ya zauna dole ta san abunyi zatabashi hakuri,,.

Door bell taji da sauri ta sakko, minal ,murmushi ta yi, sannun minal kece a kan hanya shigo mana, kallanta tayi Aunty sarah Ya naga idon ki Ya kunbura kuka kikai? Aa minal, haba Aunty banfa sanki da karya ba ki fadan gaskiya Dan Allah, eh minal kuka nayi Gani naii yayanki Ya dawo dani batare da na muku sallama,murmushi tai kuma shine na kuka ai zaki dinga ganin mu karki damu,jijjiga kaii tayi nan suka zauna suna hira har wajen la,asar sannan suka daura abin da zasuci,.

Bayan sun gama cin abinci, minal yaushe zaki tafi? Ohhhh kin matso in tafiko? Aa so nake ki tayani kwana Dan Allah, kaii Aunty damafa zuwa nayi in tayaki kwana anjima mami zata zu dad ne yace muzu saboda gobe zakisha aiki su Mama zasu Zoo, farinci tayi sosai,. Suna nan zaune suna kallan wani film a Bollywood shaf shaf sukai abin da zasuyi kafin karfe biyar dan suna San kallan wannan shirin MADHABALA biyar dai dai Mami taisallam ta shiga nan kowa Ya nustu ana kallo,.

Film Ya dauko dadi sukaji an bude kofa tare da sallama, ashrim ne kallan sarah yai kizu inasan ganin ki,. Yana kaiwa nan Ya fice, daure fuska tayi tana San ganin film din Ba yadda ta Iya dole ta mike,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/24, 11:06 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 52✨*

Parlour tashiga da sallama baya nan yana dakinshi Xama tayi tasa Bollywood din sannan ta ci gaba da kallonta,. Tana nan zaune har suka gama suka shiga WAMINAL HUBBI MA KATAL SWARAGINI 6kenan amma bai fito gyara Xama tayi ta fara kallonta, kanshin turaren shine Ya sa ta dago ta kalleshi tabe baki taii tacigaba da kallanta,.

Xama yayi a kusa da kujeran kusa da itta, baice kala ba ganin haka ysa ta maida hankalinta ga kallonta shima kallan yake, sunan zaune suna kallo baice kala ba film din ya mai dadi, talle aka fita,. Kallanta yayi cikin siwara da ragini wacce tafi miki kyau? Kallanshi itta Ma tayi nima Na kasa tantancewa wataran siwara tafi kyau wataran ragini, amma ina ganin siwara tafi kyau, tabe baki yaii ni kuma ragini tafi mun kyau da zan sameta auren ta zanyi, dariya ce ta kwace mata, wai dazai sameta auren ta zaiyi,kallanta yayi ta dage sai dariya take wato ta sakko kenan tabe baki yayi,.

Dad ne yace in fada miki gobe anan zasu sauka so kiyi girkin rana da yawa,sanna Na siyo kayan da zaku bikata IN dai ba wani abu zaki iya mun magana shikenan abun da zance miki, OK shikenan,..

Kallanshi tayi Dan Allah kayi hakuri karka hanani zuwa makaranta, tabe baki yayi dama AI ba yanzu zan hanaki zuwa ba sai naga baki canza ba, tabe baki taii xata mike ,koma ki zauna, kallanshi tai lokacin sallah fa yayi, eh ki shiga dakina kiyi sallah bari inje masallaci ki jirani fa karki fita inasan ingama kallan film dinnan kina nan ne, yaya kafin ka dawo nasan angama fa, memory yasa Ya danna record, gashi ina record inna dawo zamu kallah yana kaiwa nan Ya fice, tabe baki taii ta shiga dakinshi tai alwala tai sallah dakin Ya hadu, danne danne ta fara mai a laptop ta Dan jima tana yi sannan ta sakko lokacin har an gama waccan an Fara NIFSIL AKHAR, har akai sallah isha bai dawo ba hakn yasa ta Mike dai dai lokacin Ya shigo komawa tayi ta zauna shi kuma Ya kunna record din, haka suka gama kallan sai yaba ragini yake itta abun ma dariya yke bata, wayar shice ta Fara ringing dauka yayi yaga Hafsa kashe murya yayi yana amsa call din itta kuma ta mike ta fice,.

Zama tayi Tana fada musu wai ashrim ragini tafi kyau nan musu Ya dauka mami tace ragini tafi kyau minal tace swara, .

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [10/25, 11:54 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 53*✨

Washe gari,sai wajen 9:00 suka tashi sosai suke aiki yau sarah jinta take cikin farin ciki zataga Mama da baba sosai take,.

Shinkafa da miya sukai wadan yasha naman kaji sai zobo da lemon kwakwa, sannan fruit slad da dai abubuwa, yau bataje lecture ba sai take jin wani iri,.

Sai wajen 12:30 suka gama abin da zasuyi daki suka koma kowa Ya zauna a kan gado ana hutawa, sarah daii mikewa tayi ta shiga toilet ta watsa ruwa sannan tayi alwala shirin azahar, Xama tayi daga itta sai towel suna hira, wayarta ce ta fara ringing, hanifa ta Gani, murmushi taii tare da dagawa.

Hello hanifa Ya skull? Qlau matar sir Ya soyayya,? Soyayya kuma? Eh mana AI jiya naga kishi a idon angon naki, tsaki sarah taja Ya lecture yau? Lecture alhamduliiah yayanki Usman yau shiya mana lecture kinga yadda aka fahimta sosai, amma fa yafi angonki daure fuska, ba, alamar dariya, murmushi tai Jin ance yaya usman, any way mai Ya haniki zuwa skull yau? Wlh Mama da baba Na zasuzo ne shiyasa inata aiki eyya ki gaida mun su, zasu jii, Tom sai anjima OK bye,.

Kallanta minal tayi Aunty amma yau kam zakisha kwalliya ko? Murmushi taii mama da Baba ne basu sannaba sai nayi kwalliya, come on Aunty wa yaya zakiwa, zaro ido taii yaya kuma No ni bazanyi ba, zatai magana kenan aka turo kofan,.

Ashrim ne Ya shigo, kallan minal da mami yai inasan Xanyi magana da Matata, tabe baki sukai suka bar gurin,. Kallanta yaii daga itta sai towel ganin kallan dayake mata yasa ta sauri daukan katan hijab dinta tasa,. Tabe baki yayi ya isa gun da take, rike hijab din yayi yana kokarin cirewa,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/25, 12:07 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 53✨*

Rike hijab din tayi tare da kallanshi, tabe baki yayi ai naga kina wani rufe jiki shine zan nuna miki ni jikinki bazai sa in soki ba, kuma Ma danna ganki a haka aike Matata ce so bana san ganin da hijab a halin yanzu, kau da kaii gefe taii,dama nima bana San wanda ba sanshi nake ba yaga jikina shiyasa Na rufe saboda jikina na mutun daya shi kadai bawani dazai gani inba shiba, ajiyar zuciya Ya sauke ranshi na maii soya, kallanta yayi to wa kike nufi kenan? Kaii ai kasan shi, no ni ban sanshi ba just give me my answer, yaya usman mana, cikin fushi Ya yaga hijab din jikin nata daga sama har kasa,ni kike fadawa haka ko? Karewata bari ma ki Gani ,towel din Ya rike yana kokarin cireewa, itta ta danke sosai kokawa suka hau yi, ganin bata da karfi yasa ta fashe da kuka Dan Allah kayi hakuri,,bazan yi ba zan koya miki hankali gobe zaki san me zaki fada mun, turewa shi taii amma ta kasa, Iya karfinta zage ta gartsa maii cizu a dantse, da sauri Ya saketa,itta kuma ta kwasa da gudu sai toilet, jijjaga kaii yayi zaki san baki da wayo yau zaki gane koni waye,.

Sannan kuma dad yace gasunan zuwa yana kaiwa nan Ya fice yana duba gun Data cije shi,.yana fita su Mami suka shiga ganin ta fito daga toilet yasa suna kallanta, minal ce tai murmushi Aunty wanka kika sake. ?wanka saboda me zan sake wanka? Murmushi tai tare da fadin Ya wuce,. Sallah tayi sannan suma suka yi wanka, sukayi sallah,.

Minal ce ta takura dole saida tai mata kwalliya tayi kyau sosai, suna gama shiri sukaji shigowar motoci da sauri su minal suka fice itta kuma sarah ta tsaya sa dan kunne, turo kofan yayi tare da salllah, zaro ido tai ta kwasa zatai toilet yai saurin riko ta,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [10/26, 2:22 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 54*✨

Rike ta yayi sosai itta kuma tana kokarin kwacewa, look ni ba abun da zan miki ai ba yanzu xan rama ba, sai anjimq kadan, juyar da itta yaii tana kallan madubi, dan kunne Ya karba Ya fara sa mata itta dai batace komai ba amma duk ta tsorata,sarkar Ya dauka Ya samata, woww you look beautiful sister, ban taba ganin kinyi kyau irin yau ba, kiss Ya bata a wuya, da sauri ta rumtse ido, murmushi yai tare da juyota saura ki nunawa su mom wani abu, baga kofan sukaji ana yi, sakinta yayi, taje ta bude kofan, nusaiba ce ta wani dafe ta tana fadin my Aunty sarah.

Ke karki karya ni mana, dariya tayi AI naga kinyi kiba zaki iya daukar tawa, ashrim ne Ya matso yana murmushi, ina wuni yaya? Lafiya qlau yana kaiwa nan Ya wuce,. Nusaiba Mama fa? Suna parlour,. Da sauri suka fice,.

Da gudu ta karasa gun mamanta ta rungumeta,mamana saaii yau zaku zu min KO? Ah To yanzu basai mu koma bama, aa Mama, kallan babanta tayi shima Ya gaida shi,. Hira suke sosai Ma yaushe gamo,. Sannan suka nufi dining suka ci suka sha,.

Wajen la,asar sannan sukai sallah, lokacin usman Ma yazu sun gaisa da ashrim sama sama,. Dad ne Ya Fara magana, to ai yar tawa taga Mama nata da Baban nata sai su tashi mu wuce gida gasu nusaiba nan zasu tayaki zama dasu minal, haba dad Dan Allah abarsu su kwana anan, mama ce tai dariya Ya zaai mu kwana anan, ashrim ne Ya kwarba haba Mama Dan Allah ko kwana sai musa wannan a tarihi kun kwana a gidan yar ku, Baba ne Ya karba mufa bazamu kwana anan sai kace wasu yara irin ku,..
Dad ne Ya karba to tinda suna san ko kwana anan kukuwa ko kwana musu mana, yai nan dinma gida ne,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/26, 2:34 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 55*✨

Babana ne Ya karba to shikenan zamu kwana amma da sassafe zamu bar gari, cikin murna tace eh na yadda,.
Dama Mama bata San kwana a Gida lubabatu saboda tasan magana zatai ta yada musu haka Baba sarah baya San kwana acan,. Haka suka zauna suna ta hira dad da usman sukai musu sallama suka tafi,.

Wajen 10:00suka kaii suna hira,dakin da su mom zasu kwana ta zauna sukai hira har wajen 11:00,.sannan ta nufi dakinta,.

Aunty wato shine kika tafi kika barmu kuma munasan muyi hira, eyya gun Mama naje fa, yau Aunty minal tace mana kina zuwa skull gobe zamu rakaki, aa naga gobe zaku tafi? Eh su Mama Ba mukan sai munyi sati,murmushi tai to Allah Ya kaimu, nan suka fara shrin bacci, minal,mami,amina,da nusaiba Suka haye gado, kallansi sarah taii to ni a ina zan kwana, kallanta Amina

Please Login or Register in order to submit comment