Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
🌟
*✨YAYANA MIJINA 75*✨
Toilet ta shiga tasa kayanta duk idonta Ya kada yayi jajur yanzu me zatacewa su mama da baba, yanzu Ya zatayi ba wanda xai yadda da itta wayyo duniya taiwa Sarah NI NAGA DUNIYA (my next novel),.

Sosai take hawaye tana tuna farkon zuwanta gidannan daga makaranta Ya kawo ta nan gidan, tuna rashin mutuncin daya mata take, haka ta fito tana hawaye tana tuna duk wani abu daya taba faruwa tsakaanin su,.

Ashrim dake wajen window yana kallan motan Usman dake jiranta a waje,. Tuna sanda a lecture tace kamar a secondary yake, sannan da sanda Ya fara ganinta a gun Dad tace tsan da maganar aurem shi, tuna sanda Ya Fara kissing nata yayi lokacin Ya karbi car keys nata, sosai yake hawaye me yasa zaiyi haka, fitowa tayi ta tsaya tana kallan part din nashi Tana hawaye,.

Ganin tana bata maii lokaci yasa yaje Ya riko hannunta Ya sata a mota, sosai ashrim yake hawaye dama yace karta tafi,.

Gate mai gadi Ya budewa USman yaba motan shi wuta,. Bands kuka ba abin da take a motan,shidaii ashrim baice komai, ganin taki yin shiru yasa yaii parking, kallanshi taii ido jajur, sarah kina San mijinki baki San rabuwa dashi ko kiyi hakuri, Wlh Yaya Ba haka bane insan rabuwa da yaya amma bata nan hanyan ba yanzu me zan cewa mama da baba yaya, yaya ni gara in mutu Ma, Ya isa sarah bazamu fadawa su mama sai munyi bincike kinji, daga maii kaii tayi, yanzu yaya ina zamu?.
Murmushi yaii vaki San nasai gida ba nan zamu karki damu gaskiya zata baiyana, daga maii KAI tayi haka Ya nufi gidan shi da itta yai horn mai gadi Ya bude, gidan babba ne Dan yafi Ma na ashrim, kayanta yasa aka kai wani part,.

Taku har kullun Hajara muhammad Falalu Mami
My WordPress
Nattygirl20.wordpress.com

ByπŸ™†Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 76*✨

A bakin kofa ta zauna tana ta kuka taki tashi, part dinshi Ya wuce Ya rage kayan jikin shi, part nata Ya nufa ganin ta a bakin kofa Ya sashi karasawa da sauri, wai sarah maye yake damunki ne? Nace kabar komai Allah zai tunu asirin wanda yai miki wannan abun, Amma kin zauna kina ta wani kuka, OK na gane mijinki kikeso ko ta shirya yanzu In mayar dake, Ai abin da kike so shi nake so tun kina San mijin ki nima Ina tayaki sanshi, mikewa yayi Dan ranshi har Ya fara baci, da sauri ta riko shi, am sorry yaya Wlh Ba haka bane, kawai daii abin yana damuna nane a rai,.

Niji tashi ki shiga ciki, mikewa tayi dai dai lokacin phone dinta tahau ringing, ganin mama yasa ta firgita kardaii Yaya ashrim Ya fadawq mama, dauka tayi da sallama, wa, alai kumul salam Sarah Ya gida ina fatan kuna lafiya? Kallan Usman taii daga mata kaii yayi alamar tace eh, eh mama, OK dama jina nake wani iri shine nace bari in kira ki, sai da safe kinga dare yayi, OK mama saida safe,.

Tana kashe wayan hawaye Ya fara zuba a idon ta, rike hannun ta yayi Ya shigar da itta, a parlour Ya zaunat da itta sannan ya nufi kitchen, hot tea Ya hada mata, da kyar tasha,.

Sister jeki ga daki can kiyi bacci karfa ki tsaya kina wannan kukan, daga maii kai tayi, saida safe yai mata Ya fice,.

Toilet ta shiga tai alwala sannan tazu sallah ,haka tai ta nafula batai bacci ba, idonta biyu akai sallan asuba saida tai sallah sannan bacci Ya dauke ta,.

```to masu karatu zanbi ta bakin ku kunsan ance a shawara da abokanai abu ne, to aganinku waya dace da sarah, inada da idea to both sides, inma ashrim ne nasan yadda Xanyi ta koma gareshi in ma usman ne shima nasan yadda zanyi, GA number Na for comments 08032464246 indai kuma kukai equal a shirye nake da na sako wani guy din πŸ˜ƒπŸ˜œ```

08032464246
By
πŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/5, 6:33 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 77*✨

Washe gari.

AL, amin ne a prison sosai yasha wuya, amma kwata kwata Yaki fadan gaskiya, Dan yasan zai sami kudi,.

Usman bayan yai sallah asuba Ya zauna a masallaci sosai yaiwa sarah addua akan halin da tashiga, sannan ya roki Allah Ya bashi nasara Akan binciken da zaiyi,. Sai da gari yayi haske sosai sannan ya wuce gidan,. Part dinshi Ya nufa,yai wanka saboda zaice police station dan zai fara bincike daga kann a al,amin Amma in bai fadi gaskiya ba Ya Xama dole yai bincike Wanda bai San daga ina zai fara ba,.

9:00ya gama shiri Ya ci abinci, part dinta Ya nufa ganin Bata nan hakan Ya tabbatar mai da tana daki, kofan dakin Ya tura a hankali, ganin bacci take yasa Ya rufe mata kofa sannan ya fice motan shi Ya dauka Ya nufi police station ,.

Da sallama suka gaisa da ameer, Ya aboki Ya fada kuwa? Ina fa anya kana ganin sharri yai mata yafa daku ba kadan, kallan shi Usman yayi ranshi Ya Fara baci Amma dole yai control kanshi, ameer Dan Allah ka barshi anan har Sai Na gama bincike nan indai Ya tabbata sharri tamai Na yadda a kulle ni a prison na shekara kuma Na dauki alkawarin zan bashi kashi uku a cikin dukiyata I promise you this,kallan shi ameer yayi, Lallai Ya yadda da kanwar shi sosai, shikenan aboki,. Mikamaii hannu yayi sukai musabaha, sannan ya nufi motan shi yana tunanin ta inda zai Fara,.

Sarah kuwa sosai tai bacci, ringing Na wayanta ne Ya tasheta,dauka tayi sister minal ta gani,murya can ksa tace salam alaikum, da kuka minal ta Fara magana nasan sharri akaii miki Dan Allah kiyi hakuri elbow Na yadda dake Dan Allah kiyi hakuri, yanzu kina ina,. Itta cikin kuka ta fara magana Wlh minal niba mazinaciya bace Wlh bansan me nawa bawan Allah nan ba, Sister Na yadda dake dari bisa dari Dan Allah yanzu kina ina, address Na gidan ta bata sannan sukai sallama,.

Ashrim kuwa bai runtsa ba sosai yake ji zuciyan shi na bugawa, wai me ke shirin faruwa dashi ne, kardai Ya fara San sarah ne kodan Ya ganta da wani ne, sosai yake sake sake a zuciya, what if plan aka hada, No No no Ya zaai ace plan ne alhalin ba kowa a gidan daga itta sai Hafsat kuma yau kwanannta uku a gidan, sosai kanshi Ya kulle, tuna sanda yace Ya sake ta saki biyu yaii, innalillahi Ya furta,.
Bugun kofan da yaji yasa shi dai tunanin da yake, Hafsat ce wait kai malam baxaka budewa mutun dakiba wannan Ma ai wulakanci ne jiya baka kwana a dakina ba amma kazu ka wani rufe daki nifi Allah bazan yadda ba wato kana tunanin wannan karuwan matan naka ko? Sosai magan ganunta suke bata maii raii, cikin fushi Ya bude kofan tun kafin ta ce upan Ya dauke ta mari, kafin ta dago Ya kara bata wani, da sauri tabar gurin harda hadawa da gudu,. Tana zuwa daki tai dailing number din mom, mom na dauk ta fara magana, Wlh mom bazan Zauna da dakinba dama mahaukacine ban saniba, Allh bazan zauna dashi ba, tana kaiwa nan ta kashe, sosai ta tsorata kardai ashrim Ya gane gaskiya in kuwa hakane Ya zatayi, number sadiya ta kira, nan ta fada mata komai, tab Lallai baki da dama Hafsat WAto bazaki bari Kikai satin bama, ke ba wannan ba al, amin Na police karya tuna min asiri, ke karki wani damu yanaji kin Kara maii kudi shikenan, kisan yadda zakiyi kije police station din ki fadamai kin kara mai kudi shikenan, no Sadiya kinsan asirina zai iya tunuwa, OK karki damu ni zanje yauwa friend shiyasa nake sanki,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/5, 7:00 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 78*✨
Cike da kidama Mom ta nufi gidan, Hafsy najin shigowan mota ta fito da gudu, mom Wlh ashrim Ya haukace sai jege jefe yake kinga yadda Ya kamani yai ta duka kuwa, ko takanta mom batabi tai cikin gida, Mutmushi taii saina siye zuciyan ki zaki gane koni wace, itta Ma cikin gidan ta nufa,.

Sosai mom ke biga kofan, son ka bude nice, yana budewa Ya rumgume mom dinshi sai kuka, sosai ta girgiza yau son dinta ne da kuka subhanallah, mom meyasa saarah zatai mun haka meyasa mom, har kiyayyan yakaii sarah ta dinga kawo min mazajem banza gida Na why sarah why, duk da mom na tausayinshi amma saida ta hade raii me kake nufi Dan ka rabu da itta yasa kake wannan shashancin, Lallai yau Na tabbatar baka da hankali ama auren shikaran kiya amma ka zauna kana shashan ci, baka kula da matar ka har dukanta kake, Hafsat ce ta karba mom ko abinci yaki ci kallnshi taii shikuwa yadda yake ji bazai iya cin abinci, dining mom ta nuna maii, Ba yadda Ya iya dole Ya zauna yana cin abinci, tuna sanda yace Na sake ki saki biyu yai, da sauri Ya Mike sakamakon aman daya ji, toilet Ya nufa yaita kwara amai,sosai mom ta jirjiza, mom ta nufi dashi sai asibiti,.

Suna tafiya usman Ya danno kan motan shi, parking yayi a waje, sannan yai knocking, Mai gadi Ya leko ganin shine yasa yai murnushi tare da fadin sannu da zuwq yallabai, murmushi yaii, sannu Baba,dama gunka nazu, to Allah yasa lafiya, eh lafiyaa Baba, dama so nake nama tamabaya,to Allah yasa Na sani, yauwa Baba Dan Allah jiya kaga wani yaxu gidannan? Kaii gaskiya Ba wanda yazu koda kuwa kawayen amaryar alhaji, to baba kana ganin akwai wata hanya da mutun xai iya shiga gidannan Ba tare da wani Ya saniba? Aa gaskiya babu kuma kaga katangar nan kuda kuwa kai ka kawo naci bazaka iya kamawaba sai dai in da tsami in kuwa da tsanine kafin kahau an kamaka, eh haka ne baba, to amma jiya baka je ko inba? Eh gaskya banje ko ina ba sai sanda amaryar alhaji ta aike ni kuma anan ta tsaya har na dawo,.

Jijjaga kaii yayi to amma me ta aikeka ka siyo? Ruwa ta aike ni, Tom shikenan Baba Na gode, yauwa dan nan,.


```slm sister naji commend dinku kuma Na gode da shawaran da kuka bani sosai Na gode amma zanbi base on mutane nawa kesan ashrim da kuma mutane nawa kesan usman,so kar a ga nayi abu a dauka ban dauki shawara bane no duk da naga ana San kada mu,```by


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/6, 12:12 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 79*✨

1:30 minal ta isa gidan Usman, dakyar Mai gadi Ya batta tashiga saida tamai karyar Usman ne Ya aiko to sannan ya barta tsayawa taii tana kallan gidan bama tasan ta inda zata fara ba Dan bata San wannan part sarah take ba, wayan ta ta dauko, hello aunt gani fa nazu, OK ki Kalli hannunki Na dama zaki ga wani part nan zaki shigo, OK, part ta nufa, da sallama ta shiga,da sauri ta rungume sarah tana bata hakuri, Xama sukai ba wanda yace kala, sai can sarh tai magana, minal dad yaji waannan zancen? Aa Aunty bama Ya gidan yana Abuja wani aiki but next week zai dawo, ohh god ban San Ya dad zaiji zancen ba bansan da wanne ido zan kalleshiba, shiru taii tana kuka,.

Look aunty dad yana fahimta zai fahince ki, minal bama wannan ba bana san su Mama suji zancen nan, aa aunt kema kinsan dole suji, amma Aunty wakike zargi ke? Wlh ni ba wanda nake zargi ni kawai bansan me nawa mutuminba, .

Wayanta ce ta hau ringing,hakeey ta gani da kamar bazata dauka ba sai kuma kawai ta dauka, control kanta tai dan kar Hakeey ta gane, hello sister Ya kike Ya Gida,shiru Hakeey taii sister me yake damunki naji muryan ki wani iri, ba komai sister, OK ganinan a hanyan gidanki, ai sarah najin haka tuni ta birkice, No bana gida kawai ki koma ni zanzo sister kinsan wani abu? Aa, kina Ban mamaki kina cikin wani hali amma bazaki fadawa abokinki nifa a matsayin yar uwa Na dauke ki Amma bansan me yasa kike mum haka, am so sorry Hakeey bana Gida Yaya ya sake ni, wani uban burki ta taka what me kika ce subhannal yanzu kina ina? Ina gidan yaya Usman, OK Ban address ba musu ta bata,.



Mom kuwa asibiti takaii ashrim, bayan doctor ya gama bincike ,yake sanar da Mon bawai komai bane kawai yasa damuwa ne, haka suka koma gida,.

2:00 Hakeey ta isa gidan,.


BBπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/6, 1:25 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 80*✨

Ba wani wuya Mai gadi Ya barta ta shiga saboda sarah ta sanar maii, da sallama ta shiga, da sauri ta karasa ganin, yadda idonta Ya kunbura, sister kuka kikai ni Wlh da wannan Yar iskan Hafsat nasan bata da mutunci wato burinta Ya cika ko, kallanta sarah ta Dan bata gane me take nufi ba, sister me kike nufi waii? Ohhh kina nufin kice mun ba Hafsat bace tai maki sharri ba? Aa Hakeey ba itta bace duk yadda akai mutumin tsanata yayi, OK naji kafin abun Ya faru kun hadu da Hafsat,? Eh dazo part dina tana mun rashin mutunci ban kulata ba, nai tafiya daki, to bayan wannan shine fa wannan abun ta faru,mtswww kina abu kamar yarinya, Wlh nasan ittta ta hada komai, aa Hakeey zato zunubi, look sarah inadaii sir ba ganinku yayi kuna wani abunba, so ba ruwanki, kedai kawai kiyi kallo,.

Wayanta ta dauko tasa a free, hello ameera, yes Hakeey kwana da yawa?wlh sister dama wani aike Ya samu, AI dama ke in aka ji kira ansan aiki Ya samu kuma wlhv dama Na jima ban sani yi aiki ba yanzu fada mun meke faruwa yanzu in zira kaya in tafi aiki, dariya Hakeey tai wannan aikin bana garaje bane bafa, ke ni aiki tsorana yake fada mun Maye mana?nan Hakeey ta sanar mata, wowww amma wannan aiki zaiyi dadi kuma Ma ga abu a fili,yanzu option biyu ne kodai naje a matsayin Yar aiki gidanta ko kuma in zama Friend dinta Amma fa Na biyu zaifi kudi, look nidai indai zaki gano mana gaskiya a shirne da koma nawa ne,kuma ni na biyun nake so, OK as you wish aiki na zai fara wani satin dole. Sai nayi bincike a kanta, OK na gode, me too haka sukai sallahma,

Minal ce tace aunty itta kuma wace wannan?
Ameeraa kenan A ce a iya basaja indai kina zargi Akan abu kiba bata aiki ba wani bata lokaci zata gano miki gaskiya Amma fa aikinta da kudi, so sarah Dan Allah ki daina daga hankalinki ina mai tabbatar miki gaskiya zata bayyana yanzu,kai kawai ta daga mata,.


Gida mom ta koma da ashrin sosai tamai wa,azzi Ya dinga bawa matar shi haddinta,.

Usman ne dashi da wani abokinshi hira suke amma kwata kwata hankalinshi Na wani wajen, Abdul ne Ya tabo shi friend meke faruwa,ba komai haba aboki plz, OK sharri akaiwa kanwata kuma ni ban yadda ba, wannan irin sharrii kenan? Nan dai Ya fada maii, Allah sarki aboki zan iya taimak Ma, yanzu abun da nake so kasan wata kawarta haka? Eh akwai wata kawarta Sadiya, good zan tai makama Xanyi ammafini dasu gaba daya daga itta har kawar tata kai kuma sai kaji da sauran,.



ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/7, 10:19 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*YAYANA MIJINA 81*

Ashrim ne zaune a parlour duk duniya ta mai zafi, da sallama Hafsat ta shigo murnushi Ya yi tare da amsa sallamar,zama tayi tare da fadin haba sweetheart wai Dan Allah maye haka dan matar ka tama abu shikenan sai Ya shafeni wannan wannan irin hukuncine? Kasan fa kana shiga hakkina sosai gskiya ka gyara, ajiyar Hart Ya sauke, kiyi hakuri Hafsat zuciya tace ta kasa manta abun da tai mun me amma kiyi hakuri,fari taii da ido ta kwanta a kafadan shi, dama kudi nake San zan sai kayan kwalliya ne, kallanta yayi kayan kwalliya yaushe Ma akaii auren harda zaa sai wani kayan kwalliya, haba sweetheart ni Wlh duk kayan basu min ba kawai nasa Zanje in zabo da kaina in kuma baza,a ban Ba shikenan,aa karki damu xan maki transfer, yauwa nawan, nagode, mikewa tayi ta shige daki,.

Sadiyaa ce ta nufi police station Kana ganin shigarta dole ka tausaya mata saboda yagaggun kaya tasa, lokacin da taje ameer baya nan, nan ta Sami wani, Dan Allah yayana tambaya nake,? Allah yasa na sani, akwai wani da aka kawo kwanki biyar da suka wuce Dan Allah ni kanwar shice kuma naji labarin yana nan wai ana zarginshi shine naxu in duba shi Dan Allah yayana, kallanta yayi up and down sosai Ya tausaya mata, shikenan amma minti bayar zan baki saboda ance kar abar kowa Ya shiga, yauwa na gode yayana, gaba yayi ta bishi a baya,.

Bari a kira miki shi, aa yayana kawai ka kaini can din, Tom shikenan, dakin da yake a ya shigar da itta sannan ya kara jajjada mata minti biyar,.

Da sauri ta karasa gun al, amin kallanta yayi da kyar Ya gane ta tamafi dacewa da shigar tata, hade raii yayi ki fadawq kawar ki Wlh muddin na gaji ashiri zan tona anzo. An ajjiye mutun anan, eyya al, amin kayi hakuri mana Yanzu Ma itta ta aiko ni, wayarta ta dauko ta kira Hafsat bugu daya ta dauka, ga al, amin din,.
yana karba ta fara Dan Allah al, amin ka rufa min asiri Wlh na maka alkawarin duk abin da kake so zan maka indai ka rufa min asiri sannan kuma na kara Ma kudi million daya zan baka, murmushi yaii baki da matsala, tun dai kince duk abin da na bukata Ba matsala, sai anjima kashe wayan yayi Ya mikawa Sadiya tana karba ta mike,tai waje Tana fitowa dai dai lokacin usman Ya shigo Dan yana bukatar ganawa da al, amin ,saurin juyar da kaii tayi dukda tasan da kyar ne yai saurin ganeta,.

Dasallama Ya shiga dakin al, amin,.

Lokacin da sadiya ta fito ameer yazo suna zaune shida Abdul, har takai bakin kofa ameer Ya kira ta, hantar cikinta ne Ya kada, hawayen karya ta kwakwalo ta nufi inda suke, kallanta ameer yayi, lafiya naga kina kuka inafatan kin sami ganawa da wanda kika zo nema ko? Daga maii KAI tayi alamar eh, shi sosai yaji tausayinta, dubu biyu Ya dauko Ya mika mata, karba tayi tana zabga godiya,.

Daga Abdul harshi ta basu tausayi,.
Zama usman yayi yana kallan al, amin bawan Allah ka fada min nawa aka baka kai wannan aikin, banzan kallo Ya watsa mai tare da juyar da kaii, yanzu kaii ace kanwar ka akawa haka zakaji dadi? Yanzu abin da kai kana ganin zakaci riba? Ban tabe baki ba abinda al, amin keyi, karshema kwanciyarshi yai, ganin baida niyar magana yasa, usman mikewa Ya fice,.

Sallama Usman da Abdul sukaiwa ameer suka wuce,.gidan usman suka nufa,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/7, 10:45 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 82*✨

Part na usman suka wuce sukaci abincin da Suka siyo sannan suka nufi part din da sarah take, da sallama suka shiga, ganin Hakeey da minal yasa Usman Mamaki,amma kawai yayi shiru Xama sukai Suka gaisa, sannan Abdul ya fara magana, sarah ki kwantar da hankalinki insha Allahu komai zai dai dai ki daina daga hankalinki saboda kar ki sami wata matsalan, daga kaii tayi bace komai, abincin da suka siiyo suka mika mata, karba minal tayi duk da sun ci abinci, wayan Hakeey ce ta Fara ringing ganin mom yasa tai saurin dauka, tabe baki taii tare da fadin mom kice bana nan mana, Tom ganinan zuwa tana kaiwa nan ta lashes wayan tare da mikewa, sarah sai kin sake ganina mom tana nemana a gida, mikewa sarah taii ta biyo the sosai tai mata godiya Ba komai tace saboda ta cancanti haka ai, sannan sukai sallahma,.

Usman ne Ya Kalli minal, sister nasan baki tambaya a Gida Ba kika fito saboda haka ki mike ki tafi gida, marai raicewa tayi haba yaya ni anan zan kwana murmushi yaii dole ki koma kuwa ko kinki ko kinso;hawaye. Ta Fara haba Sister kiyi hakuri mana kin fa San mom dinki, Dan Allah yaya ka nemo wanda yaiwa aunt wannan abun kagafa yadda ta koma;insha allahu sister karki damu, kifa kaii tayi a jikin kujera tana kuka,. Mikewa sukai suka fice dan suma zata sa su kukan a kofa ska hadu da sarah, kallanta Usman yayi sister kina da hutan Hafsat kishiyar ki? Kallanshi tai wai meyasa ake zargin Hafsat sosai, daga kaii tayi inda wanda nai musu a biki,.
Wayantata fara bincikawa sannan ta mika mai turawa yayi a phone dinshi sannan sukai sallama,.

Daki suka koma Usman Ya nuna mai hutan, kallan Abdul yayi yana kallan sadiya sosai, nan Ya tuna Ya ganta a prison,kallan usman yayi wnnan ce kishiyar tata?aa kawar tace, wowww friend kasan wani abu yau na ganta a station bayan ka shiga gun al,amin amma kaga shigan da tayi riga daban dan kwali daban that means zarginmu yazu dai dai kenan Hafsat ta aiko ta kenan, wowww aikin Will be easy, sosai Usman yaya mamaki,.

Haka usman da Abdul suke ta bincike sun gane gun zaman Sadiya da lokacin da ashrim ke fita daga gida,. Ameeraa kuwa sosai tai bincike akan Hafsat, har ta shirya yadda abun zai gabata,.
To masu karatu ku biyo ni

```slm friends

Please Login or Register in order to submit comment