Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kara nufa Ya sake kiranta, tsaki tayi tare da Xama, karfa dazu kiji nace soyayya ki dauka wai Na Fara sanki ne No Ba haka bane ina fatan kin gane? Eh na gane,.

Zama tayi taci gaba da kallnta shima zaman yayi, can wajen 12:30ta kalleshi ta kalli a gogo, kallanta yayi, yau a dakin Matata zan kwana ko akwai matsala ne?


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/1, 8:41 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA*✨ssllamar dataji a parlour yasa tai saurin fita? (? Ta gani rai bace, mom ina kwana? Harara da galla mata ina dana? Mom yana daki Wlh tun dazu nake fama dashi Ya Tashi yaki, wani abune Ya tukare mom wato har hada gun wana yake da itta kenan dama ta lura son duk Ya canza kwana biyun nan, kallanta tayi wuce kije ki tason dana, dasauri ta koma daki, ganim baida niyan tashi yasa ta dauko ruwa mai sanyi ta kwara maii da sauri Ya mike yana harare harare, banzan kallo tamai, mom na jiran ka a parlour, mikewa yayi yafice, kallanshi mom tayi, wani abun tabaka kasha dan karkaje daurin auren ko? Aina Sani, aa mom jiya ban samu nayi bacci bane, harara ta maka maii bayan daurin aure inasan ganinka tana kaiwa nan ta juya and Kayi sauri kai suke jira,.

Part dinshi Ya wuce, wanka yayi da sauri sannan yasa shaddarshi baka tasha aiki a jiki, cikin sauri Ya nufi part dinta, kallanshi taii haba yaya ran aure kasa bakar shadda saikace auren dole Dan Allah canza, bai bi ta kantaba Ya nufi dining, part didinshi ta koma tadauko fara sadda, yana gama Ya Mike Dan Allah Yaya kasa wannan, cikin sauri Ya karba yasa tana tayashi, sannan ta feshe shi da turare, murmushi taii Tare da fadin good ango adawo lafiya, murmushi yaii Ya wuce,.

Bayan sallan juma, a aaka daura aure sosai mutane sukazu Yan uwa da abokan arxiki
[11/2, 9:14 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA*✨ssllamar dataji a parlour yasa tai saurin fita? (? Ta gani rai bace, mom ina kwana? Harara da galla mata ina dana? Mom yana daki Wlh tun dazu nake fama dashi Ya Tashi yaki, wani abune Ya tukare mom wato har hada gun wana yake da itta kenan dama ta lura son duk Ya canza kwana biyun nan, kallanta tayi wuce kije ki tason dana, dasauri ta koma daki, ganim baida niyan tashi yasa ta dauko ruwa mai sanyi ta kwara maii da sauri Ya mike yana harare harare, banzan kallo tamai, mom na jiran ka a parlour, mikewa yayi yafice, kallanshi mom tayi, wani abun tabaka kasha dan karkaje daurin auren ko? Aina Sani, aa mom jiya ban samu nayi bacci bane, harara ta maka maii bayan daurin aure inasan ganinka tana kaiwa nan ta juya and Kayi sauri kai suke jira,.

Part dinshi Ya wuce, wanka yayi da sauri sannan yasa shaddarshi baka tasha aiki a jiki, cikin sauri Ya nufi part dinta, kallanshi taii haba yaya ran aure kasa bakar shadda saikace auren dole Dan Allah canza, bai bi ta kantaba Ya nufi dining, part didinshi ta koma tadauko fara sadda, yana gama Ya Mike Dan Allah Yaya kasa wannan, cikin sauri Ya karba yasa tana tayashi, sannan ta feshe shi da turare, murmushi taii Tare da fadin good ango adawo lafiya, murmushi yaii Ya wuce,.

Bayan sallan juma, a aaka daura aure sosai mutane sukazu Yan uwa da abokan arxiki,gaisawa yake da mutane sosai, sai yage mouth yake,.

A bangaren amarya kuwa murna take sosai tazama matar ashrim amma inta tuna dayana da mata ranta baci yake, alkawari ta dauka zuwanta gidan da sati daya ko biyu sarah dole tabar gidan (nidainace sai Allah yayi ai).

A bangaren sarah kuwa suna can dasu Hakeey ba abin do dameta ko akinta,.


*Wowwww masu karatu Today is my birthday ni duk a tunani Na gobe,so am so happy today,*


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/3, 7:34 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 67*✨
```special greeting to you Aisha bawa```


Sai wajen 9:00sannan aka kaii amarya gidanta, sosai akai mata nasiha, kuma ta nuna ta shiga, da akace xaa kaita gun uwar gida ki tayi,.

Wajen 10:00aka bar amarya daga itta sai haalinta,11::00 ashrim Ya shigo gidan direct dakinshi Ya wuce yai wanka yai shirin bacci, sannan ya nufi dakin Hafsat, a kan gado Ya ganta ta dukufa ta dage sai game take bama tasan Ya shigo ba, murmushi yaii Ya kara gurin Ya fisge wayan, da sauri ta dago da Bala, I ganin shine yasa ta Saki murmushi (uhm banda abinta Ma aikamata yayi ta tsorata tun itta kadaice a dakin, )sannu da zuwa tace maii, murmushi yaii amarya ba kyau laifi,fari taii koda Na kashe dan masu gidan, dariya yayi ki kashe ki gani mana,. Kusa dashi taje ta daura kanta a kafadar shi, ni ko irin kazar nan baa kawo min bane? Kaza kike so? Eh OK zakici harma ki ture yanzu tashi muje part din sarah tukun, da sauri ta mike muje part dinta fa kace? Tab Allah bazani ba, harma wani, kallanta yayi Ya jijjiga kaii Ya fice,.

Da sallah Ya shigo parlour yasan by now tana kallan season film dan dakyar inta kalla dazu saboda mutane, wa,alaukulmul salam, ta fada Amma idonta Na kan TV, waike yaushe xaki daina wannan lallan daren ne? Tab ai sai lokacin da aka daina season film a Bollywood, tabe baki yayi,, tashi kizo muje part din Hafsat zan muku magana, kallanshi taii nida itta wace uwar gida? Topa abun Ya zo kenan kardai kice kishina kike? Kallanshi taij up and down sai kuma batace komai ba taci gaba da kallanta dan itta tsan kishin mutun daya zatai yaya usman kusa da itta Ya zauna To naji muje part dina, mikewa tayi tai gaba shima yabi bayanta,,


Xama tayi a kujeran taci gaba da kallanta, dakin Hafsat yaje basu wani dade ba sai gasu tare 'sun fito sai wani shishige mishi take itta kuwa sarah hankalinta nakan TV,.

To dama dalilin Tara ku bawai dan komai bane Inasan ku zauna lafiya ki sarah kece uwar gida so ki rike girmanki Na uwar gida, sannan ke Hafsat ki rike matsayinki, sannan sarah ki girmama ta tun da girmeki sannan ke kuma Hafsat ki girmama ta amaysayinta Na uwar gida, sai zancen kwana sarah ke zaki fada kwana nawa zaa dinga yi

```Na gode friends Allah yabar zumunci, nayi murna sosai Na tayi murna birthday duk dadai network Ya hanani in hau line jiya, thanks you so very much```


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/3, 7:55 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 68*✨

Murmushi taii wai yau itta ake tambaya kwana nawa zaa dinga yi Allah mai iko DUNIYA LABARI wataran duk wannan zai Xama labari,.

Ashrim ne Ya katse mata tunanin, kefa nake jira, murmushi taii ina ganin sati sati zaifi, dasauri Hafsat ta karba haba dear sati ,sati yayi yawa, murmushi yaii sarah yayi yawa, OK kwana biyu tun haka ake, yauwa hakan yayi inji Hafsat, ranta kuwa tana rawa bazatabar sarah ta kara sati a gidannan bama,nisha yai musu,.

Sarah ce ta Mike tai musu saida safe ta fice, dakin ashrim suka koma, Ya bata kazanta taci daga baya sukai sallah Na godewa Allah,. Asuba ta gari,.

```washe gari```

Da asuba ashrim bai sami fita, anan yai sallah, Hafsat kuwa baccinta take, Ya tasheta da kyar ta yadda ta tashi tai sallah,. Sannan suka koma,.

Sarah kuwa sai wajen 10:00ta Tashi dama ba sallah take ba, wanka tayi sannan taci kwalliys ta wuce kitchen breakfast ta hada musu, ta dauka ta nufi part dinshi da su ,bataii tunanin kofan a bude yake bama, tana shiga kamshin turaren shi Ya daki hancinta, da sauri ta kalli parlour, murmushi taii ganin itta yake kallo, good morning tace ta nufi dining,.

Mikewa yayi, a bayanta Ya tsaya ta rungumota Tare da fafin good morning, Ya xaman kishi tureshi taii zata wuce Ya jawota, maye haka ka fito kabar amarya itta kadai? Kuma ni fa bana San wannan abin naka, kafeta yaii da ido sosai tai mai kyau kamar itta ce amarya, kissing nata Ya Fara, da sauri ta ture shi, maye haka, haram ne dan nayi kissing Matata ta, tureshi taii ta wuce abinta, murmshi yaii Ya zauna a dining din Ya kwashi abincinshi,.

Hafsat kuwa sai wajen 12:00ta tashi, wanka tayi sannan ta nufi dining, taci abinci,.

Sallamar da taji ya sata juyawa mom ce, tana murmushi dan karamin tsaki Hafsat taja kawai azuwa mutun gida da safe dole tadau mataki


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/4, 10:04 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 69*✨

Murmushin dole ta yi sannu da zuwa mom haka da sassafe? Murmushi taii Lallai amarya hakan ne safe To Ya zaman amarci? Alhamdulillah,mom wani abun kike nema ne? Kallan rashin fahimta mom ta mata, any way ina son dina?eh yanzu Na tashi may be yadan je wani gun ne, wayarta mom ta dauko, bugu daya Ya dauka, kazo Inasan ganinka, OK mom,sannan ka biya ka kira sarah kozo tare, OK mom,.

Ajjiye wayan tayi bata kara cewa komai ba, Ba, a fi ten minutes ba sai gasu sun shigo da sallama, har kasa sarah ta gaidata,baya bo ba fallasa ta amsa,.

To dama dalilin tara ku Inasan in muku wa,azine ku zauna lafiya banda fitina barinma ke sarah bana San rigima duk da nasan some ba sanki yake hakan zaisa ki dinga kawo fitina, murmushi sarah amma zuciyam ta tafasa take ji take kamar ta dauke mom da mari, shima kanshi ashrim baiji dadin abun da mom tacewa sarah ba,. Itta kuwa Hafsat sosai taji dadi,.

Sannan ke Hafsat ina San kibi mijinki kimai biyayya duk wani abu inyayi ba dai daiba ki sanar mum, saboda Inasan inga jikoki Na bawai daya ba ba kuma biyu Ba ina fatan kun gane? Murmushi Hafsat tai Tare da fadin mum gane, ke kuma sarah bawai Dan mijinki baya sanki kije kibi bokawaye ki ashirce mun daba bana San haka ina fatan kin gane, sosai magangu nun mom ke bata mata raii dannewa kawai take,.

Mikewa mom tayi ni zan wuce, tana kaiwa nan ta fice, kusa da ashrim Hafsat taje ta zauna sweetheart ice cream nake San sha, baice mata komai ba dan shima ranshi Ya baci da magan ganun mom tashi, hawayen da sarah take dannewa ne suka fito da sauri ta mike ta nufi part dinta shima mikewa yayi yabi bayanta yana kiran sunan ta amma ko juyowa batai ba Dan sosai ta Fara kuka, a parlour ta tsaya tare da rike kujera tana kuka, juyo da itta yaii yana goge mata hawaye sosai yake jin kukanta a zuciyar shi, abu yake San fada mata Wanda xai sata taji dadi Amma baisan me zaice ba,.

Kiyi hakuri sarah nasan bana sanki amma insha allahu nan Bada dadewaba zan baki takaddarki saiki auri wanda kikee so, sosai taji dadin maganar tashi rungumeshi taii tana kuka shikuwa ji yake baxai iya rubuwa da itta ba duk da yasan bawai santa yake ba,.

Hafast kuwa ranta Ya baci me ashrim yake nufi Lallai yau zata fitar da sarah a gidannan bazata bari sai tayi sati bama,. Wayarta ta dauko, hello al, amin aiki zaka mun yau Inasan ganinka da daddare wajen 10:00 OK angama, murmushi taii sarah yau dole kibar gidannan,.

Ku biyo ni

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ


Haj
[11/4, 10:26 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 70*✨

Sarah kuwa zama taii a parlour yau ta rasa meke mata dadi wayarra ta dauka ta kira Usman, hello yaya Usman ina wuni? Lafiya qlau sister baki da lafiya ne? Aa, yaya ka koma gida ne? Aa jibi nake shirin tafiya akwai wani abunne??aa kawai dai yau dinne nake jin wani iri, OK ki dinga salati kinji babu wani abun dazai faru, shikenan yaya sai anjima,.

10:00 dai dai Hafsat taje gun mai gadi ta bashi Ya siyo mata ruwa yana fita al, aamin Ya shigo da sauri ta nuna maii part ddinta, Tana nan tsaye har mai gadi Ya kawo mata ruwan godiya tamai ta wuce, a parlour suka zauna, AL,amin wani aiki nake San kaimun koma nawane zan baka, wanne aiki kinsan mufa mun iya aikin Maye, dama wata kishiyata tace ta damen shine nake San Dan Allah zan mata sharri amatsayin takawo karto gidannan Dan Allah, dariya yayi,.

To maye Na hadawa da Allah AI indai da kudi komai zai yuyu karki damu, amma nawa zaki ban? Dubu dari biyar, woww aikinki Ya gama,. Ina fatan kin shirya komai, eh bari ina zuwa number ashrim ta danna, sweetheart wai har yanzu? Ganinan zuwa Na kusa Tom Allah Ya kawo ka lafiya, kallan AL, amin taii zu muje, part din sarah suka nufa,kallanshi taii jirani anan,.

Da sallamaa ta shiga tabe baki taii tana kallan sarah, malama lafiya? Aa ina ruwanki naga gidan mijina nane Na isa IN zaga duk inda nga dama kuma mijin nawa MAI SONA kallanta sarah taii rai bace, bani da Time dinki in kin gama ki kashe mun wuta ni Na wuce tana fada hakan tai daki, da sauri Hafsat tabi bayanta,sarah Na zuwa ta wuce toilet, good Hafsat ta fada,.

Shigowa da AL,amin taii all the best,.

Tana fita dai dai lokacin ashrim ya danno kaii da motan shi da sauri ta buya bayan flowers, har Ya nufi part dinshi sai kuma Ya nufi part na sarah, tana ganin haka ta hau murna, number mom tai dailing, mom tana dauka mom kixu gida gida ba lafiya ashrim zaiyo kisa mom kiyi sauri, cikin kidima mom ta fito waje ta dau mota sai gidan ashrim,.

Da sallama Ya shiga parlour yaji shiru, hakan yasa Ya nufi dakinta, AL, amin naji takunshi, yai shrin tsayawa bagan madubi yana taje kaii, saida Ya tabbatar ashrim yazu kofan sannan ya fara magana, my one kiyi sauri ki fito bana San mijinki yazu Ya ganni fa, mutowan tsaye ashrim yayi kamar a mafarki sarahh dake toilet taji magana da sauri ta kwara ruwa ta daura towel ta fito, dai dai lokacin ashrim Ya bude kofan


```oh god masu karatu```

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/4, 4:05 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 71*✨

Mutuwan tsaye ashrim yayi ganin mutun gaban mirror, sarah kuwa kasa gane me hakan yake nufi tayi kodai abokin ashrim ne, cike da bacin ashrim Ya cakumo wuyan AL,amin idon shi Ya kada yayi jaaa, uban me ya kawo ka dakin Matata, dama abin da kuke aikatawa kenan ban saniba, Wlh sarah kinban kunya kinban kunya,. Kuma *Wlh Na sake ki saki daya* kamar saukar tsawa taji duk da tana San rabuwa da ashrim amma ba irin ta nan ta, mezata cewa Mama da baba ashrim Ya kamata da kwarto, wani kuka ne Ya zuu mata, wani ihuu ta saki taii kasa tana kuka,kuka take sosaai,.

Mom ce tai salllama ta shigo itta da Hafsat sosai hafsan ta tsorata ganin yadda ashrim Ya shake al,amin.

Son ka sake dan mutane AI bashi da laifi,itta ta kawo shi itta zaka kama da laifi, da kyar mom ta kwace al, amin Baya yayi yana sauke nunfashi, duk Ya wahala,. Kallan sarah yaii my one wannan mijin naki bashi da hankali inajin yana shaye shaye,kanshi ashrim yayi yai mom tai saurin riko shi,.

Sai a lokacin sarah taga daga itta sai towel, hijab ta dauka tasa, ta nufi inda al, amin din yake, kallanshi taii zuciyanta Na tafasa, mari ta bashi kyakykyawa, sosai take marin shi tana fadin kaiwaye, me namaka,mena maka Na kare Ma wani abu a duniya, tsabar mari har fasa maii hanci tayi ta mare shi yakaii hamshin, wani mari data bashi saida Ya kifa, Hafsat na ganin haka tai saurin rike sarah karki hallaka Dan mutane mana dan kina burin kunya,? Kallanta sarah taiii, ji take dama ta mutu ta huta, mom kuwa ranta Ya baci ashrim kuwa ji yake kawai Ya kashe sarah Ya huta,.

Kusa da ashrim Sarah ta nufa Wlh yaya ban sanshi ba, *sarah na sake ki saki biyu* kuma ki kuskura kika sake matowa kusa Dani zan cika dayan, cakk ta tsaya, Hafsat kuwa dan murna kamar ta rumgume al, amin haka take jii dole ta kara maii kudi,.

Wayan sarah ne Ya hau kara, dauka tayi Yaya Usman ta gani,sosai hannunta yake rawa me zatace dashi, dauka tayi ta fashe da kuka,.


ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/4, 4:18 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 73*✨

Sosai Ya kidime sarah me yake damunki fada mun Maye ne? Sikenan yaya, yaya ashrim Ya sake ni, Wlh yaya niba mazinaciya bace, sarah come down, yi mun bayani, nan ta fada maii Iya abin da ta sani, OK ganinan zuwa,.

Duk suna tsaye kamar sojoji, cikin fushi ashrim Ya juya Ya fice parlour mom ma ta bishi haka Hafsat, kallan al, amin taii Allan Ya isa bazan taba yafe Ma kuma insha allahu SAI KAYI NADAMA Allan Ya isa, kallanta yayi a wahale dan Ya maru, cikin fushi tabar dakin, da kyar Ya isa fitowa parlour da niyan Ya wuce, dai dai lokacin Usman Ya shigo,da guda ta fada jikin shi tana kuku Wlh yaya niba mazinaciya bace, come down sister Na yadda dake dari bisa dari, duk yadda akai sashi akaii,matsar da itta gefa yayi, wuyan al, amin yasha ways saka wannam aikin? Cike da wahala Ya fara magana, budurwa tace, dauke shi da mari Usman yayi? Waya saka, malam nace Ma budurwatace, wani hadadden naushi Ya bashi a ciki,nace waya saka? Kasa yayi yana murku susu, wayar shi Usman Ya dauke, hello inspector ameer, ina san kazu kaida yaran za muyi magana, cike da tsoro al,amin Ya dago,.

Me kake shirin yi budurwa tace fa, baice mai komai ba, Hafsat kuwq ta tsorata, baa dade ba ameer suka karaso, nan USan Ya fada maii abin da sarah ta fada maii amma mutumin Ya dage itta ta kawo shi, yana San a bashi huro har sai lokacin daya fadi gaskiya ,haka kuwa aka tafi da al, amin,.

Sis stop crying jeki hada kayanki, I will explain it to mom, tana kuka ta nufi dakinta,.

Gikin ashrim kuwa har Ya fara sanyi kamata yayi yayi binciki, tukum (daga Baya kenan kayi wasa da damanka ashrim )

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/5, 10:43 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 74*✨

Dakinta ta nufa zama tayi a kan gado sosai take kuka wai taya akaii har wani Ya shigo mata daki bata saniba, meta ta maii a rayuwa me ta tsare maii,oh Allah, .

Usman dake parlour yana jiranta ashrim sai harara yake watsa maii, ganin ta Dade. Dade bata fito ba yasashi nufan dakin da sauri ashrim Ya sha gaban shi, ina zaka dakin matan tawa zaka shiga, kallanshi Usman yaya from up to down, me kace matar ka, Lallai ai kayi kadan, tun ka sake ta a ina ta Xama matan ka, banza wawa kawai, cike da bacin raii ashrim Ya dauke shi da mari,cikin bacin raii shima Ya daga hannu zai maren shi sai kuma Ya fasa, idon shi tuni Ya kada yayi jajur,.

Sama nufa bai cemai komai ba, cike da bacin ciki Ya nufi part dinshi haka Ma Hafsat tabi bayan shi, mom kuwa mota ta hauu ta kama hanyan gida,.

Da sauri Ya karasa gunta ganim ta kifa kaii a gado sai kuka take ba kakkautawa, sarah wai banace ki daina kuka ba Allah Ya tare da mai gaskiyaa Ni Na yadda dake sosai Dan Allah ki daina bata hawayen ki,. Haba yaya ba dole inyi kuka ba Wlh ni ban sanshiba kuma bansan yaushe Ya shigo min daki ba, an mum wannan sharri amma ace bazanyi kuka ba, ta karashe maganan tana kuka,. Sosai Ya ke jin kukan yana taba maii zuciya, wardrobe dinta Ya nufa, Tass dauko big trolley nata Ya Fara zuba kayan ta, duk ka Ya juye sannan yace dauki duk abinda Ya San tana da bukata,. Wasu kaya Ya mika mata, GA wannan kisa ina jiranki a waje kuma karki batan lokacin, bana San wannan kuka fita yayi da akwatin, dasu laptop dinta,.

Ashrim kuwa part dinshi Ya nufa, yana zuwa yai wurgi da kayan hannun shi,, sosai zuciyan shi kemai kuna baisan sanda hawaye Ya zubo maii ba, Hafsat ce ta shiga, sweetheart wai Maye ka wani dumu, naga dama ba santa kake ba ni banga abin damuwa ba, kallanta yayi da idonshi jajur, baki ga abin damuwa dama taya zaai ki damu tunda bake abin yake kunawa zuciya Ba Sarah kanwata ce, sannan kice kar in damu, ohh god why why meyasa naii haka me yasa nasan sarah baza tai wannan abun ba, why why,? Rike shi taii naga ka kamata tun ka kamata ta aikatane wama Ya Sani ko ba tun yanzu teke yiba,. Kallanta yayi raii bace get out, haba sweetheart, cikin tsawa yace get out, sosai ta tsorata

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/5, 10:57 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟


Please Login or Register in order to submit comment