Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta amsa, sai habaici suke mata, itta kuwa ko ajikinta.

Ke sarah ki dauki wannan lemon ki kaiwa yayanki da matar shi parlour suna can, mikewa tayi ta dauki tray din ta nufi part din shi,.

Yana zaune a one sitter, itta kuma ta zaune a hannun kujerar ,duk Ya hade raii, amma itta sai wani shishigemai take,.

Sallama tai tare da shigowa,.

```ga labari
Wani bature ne yahau mota da wani babar bare,sai baturen yaga babar baren yasha zane a fuska a kwaya kwaya tako ina sai baturen yace, hey Mr man did you fight with tiger, babar Bare yaji haushi yace no I fight with ubanka sai bature Ya jinjina kai yace, heeyyyy this ubanka is a very denjarous animal so plz take care of it next time```



πŸ™‹by Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/20, 8:43 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MJINA 38✨*

Sallama tai tare da shiga, tabe baki tai ganin irin zaman da sukai, Hafsat Tana dago ido sukai ido hudu da sauri ta Mike tana kallan sarah, sarah kuwa ko a jikinta, ajjiye lemon tai sannan takama hanya zata fice,sarah zonan,.

Kiranta dayai yasa ta koma ta Na sauraren shi, zuba mun lemon, dukawa tayi ta zuba ta mika maii, kallan shi Hafsat tai tare da fadin kanwar kace? Eh kawai yace da itta, tabe vaki taii aranta tana fadin ai kuwa na tsane ta,.

Sarah ce ta Mike xata fita Ya sarah zauna ba musu ta kowa xauna, kallanshi Hafsat taii uwa daya uba daya kuke? Aaa Yar yayan babana ne lemon ta diba, shikenan alakar ku, aa matata ce da sauri ta furzar da lemon da takai bakinta tana kallanshi matar ka yanzu wannnan ce matar ka tab ni Wlh baxanyi kishi da ittta ba dole ma kasan yadda zakaii da ittta tab dijan, tana kaiwa nan ta fice,. Tabe baki yayi tare da fadin rubbish,.

Sarah ma tabe bakin taii tare da fadin ni zaan wuce, to banba da izini ba, randa na karbi key naki waya kawo ki gida nan, kallanshi tai kallan rashin fahimta,ban gane Ba To maye na tambayar, just answer me, Hakeey ta dawo dani gida,. OK you can go, mikewa tai tabar parlour,.


Hafsat kuwa parlour ta kuma duk hankalinta Ya tashi ittta taya zaai ace wannace kishiyar ta ta fita da komai,tsaki taja,. Tare da fadin mom ki taso mu tafi gida, kallanta Mom din ashrim tai hard kin gaji ne, murnushi tai tare da fadin Wlh kawata ce wai gatanan a hanyar zuwa gidan mu, eyya kawai tace sannan mom ta mike, Suka fita waje wajen mota,sunsha kyauta sosai bana kadan ba, bayama Hafsat da Mom take jinta har cikin raii ,.

Saida suka fita Hafsat ta sawa Mom kuka mom dama wannan ce matar shi ni Wlh an gama dani da itta zanyi kishi tab Allah Mom kisan abun yi,. Kallanta Mom tayi To ke maye naki a ciki kuma basan ta yake ba kedai ka kawai kije kici dukuyi bane shikenan,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/20, 9:01 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MJINA 39✨*

To kuma mom dan dukuyi zanje ci shikenan bazanyi kishi ba kalan kawai a ganoni da wuri,uhmm To yanzu me kike so nace miki Ba santa yake ba, Tom shikenan Allah in naga yana santa dole a raba su Allan mom, shikenan wannan sai daga baya maji dashi,.

Sarah kuwa part dinta ta koma ta Zauna ta dauki littafinta Tana karantawa,.

Washe gari ta nufi skull, sun daba littafi kafin suka shiga test da zasuyi, bayan sun fito ne suna zaune suna hira, Hafsat tazu itta da kawara bako sallama Suka xauna, Hafsat cen ta fara magana, sadiya kin ganta fa wai ittace kishiyar tawa, kallan Sama da kasa tai mata, aikuwa suka tafa, wannan bigewa daya xamuyi mata ai, kallanta sadiya taii ke Allah kishi damu babbab abune saboda da haka kije ki cewa yayanki mujinkk yabaki takaddan saki saboda baaa hada jini damu, hanifa ce ta ce anya kuwa ba mistaken kukai ba kunzu kunawa mutane shashanci anan, kallanta Hafsat tai bafa dake muke ba wacce muke da itta ai tasan kanta mudai mun fada miki, tashi sukai suka var gurin,.

Cikin rashin fahinta suke kallan sarah itta dai batace komai ba sai litta fi take dubawa, hanifa ce ta fisge book din tare da fadin muna bukatar bayani bamu gane ba, baya nin me? Wannan abun inna canka dai dai,munji Hafsat na fadin zataje ganin mujin da zata Aura jiya sannan kuna tace ba kowa bane itta sir ashrim sannan kuma gashi yau tazu tana cewa ke kishiyarta ce,

Innna canka dai dai tana nufin ke matar sir ash ce ko kuma yace shi ke yake so,kallanta sarah tai,. Eh *yayana nane kuma mijina*


GA labari

Wani mutun ne bashi da hali yana cikin rashin samu sai rannan Ya hadu da abokin shi yayi kudi suka gaisa da aboki sannan abokin Ya bashi check na million 1,yana murna Ya je gida Ya sanarwa matar shi, kinga sai inyi kasuwanci, insayi gona sannan in kara aure, murnushi tai tare da fadin inga ta kaddan yana bata tasa a baki ta taune ta cinye, sannan tace sai kayi auren inga IN kune Ya xakuyi,.

Nidai nace asibiti zamu a mata operation In takaddan bata narke ba πŸ˜‚πŸ˜‚sainaji commend

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/21, 8:46 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 40*✨

Cikin rashin fahiimta suke kallanta,sarah kiyi mana bayani mana kinfa samu a duhu,ajjije littafin tayi, eeh *yayana mijina*ne shi, Hakeey ce ta karba ai kuwa baki da kirki dama kina da aure baki fada mana Lallai kin kyauta, haba Wlh haka bane ni banga amfanin fadan cewa shi mijina bane saboda Banga wata riba ba tun gaba daya basan juna muke daga ni har shiba,hanifa ce ta karba kinga kiyi mana bayani dallah dallah,.

*auren dangi*akai mana nida shi kuma San nazu skull dinnan bansan shi mijina bane saidaga Baya nimafa ban wani dade da saninshi ba,.

Hanifa ce ta Fara waka ```idan nayo hasashe na fada Ya zama gaske```jiya nan na gama fada amma aka wani ce ba hakaa yanzu ai sai a yadda dani, itta dai Hakeey batace komai ba dan ranta Ya baci yaci ace ko bata fadaa musu Tana da aure ba ta fada musu yayanta ne,hanifa ce ta karba, to yanzu haka zaki zauna waccen banzan Tana miki rashin hankali,murmushi taii kinsan in mutun baida hankali sai ka samai ido, to amma ai bata San koni wace ba saita guri na tukun zata San wace ni,. Ai kuwa kici mata mutunci dan Wlh IN kika tsaya rainaki zatai, Hakeey ce ta karba ke kina wani yi mata huduba alhalin bata damu data fada miki damuwar taabaa, murmushi sarah taii Allah sarki sister fushi kike dani to yi hakuri Wlh kawai ni banga anfanin fadan bane,. Ba komai Allah Ya baku zaman lafiya, Amma sarah haka zaki zauna kina da aure mijinki Baya sanki kema baki sanshi sannan ki zauna a haka? Ai ni kinji shiysa fa ban wani fiya fada ba nasan cewa xaai in shawo kanshi ni kuwa Allah bazanyi ba, harda rantso wa? Eh to Allah Ya Kare ameen, haka sukai ta hira,.

Part dinta ta wuce tayi wanka sannan ta shirya ta nufi part din mom, anan sukai ta hira da su Mami,.


πŸ™‹by Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/21, 9:06 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 41*✨
Ashrim kuwa yana zuwa gida Ya wuce part dinshi yayi wanka sannan yace sa kayan San iska,part din mom yaje suna parlour suna hira dukkan su Xama yayi, Mom dad fa? Anjima zai dawo sannan ka shirya zaka kawo kudi muje siyayyan kayan lefa in munkai zaa sa Rana bana San adauki lokaci, kallan sarah tai aike basai an miki kayan fadan kishiyaba ko, murmushi taii eh mom dama ni banma wani dauka kishiya zaai mun Ba kawai dai ina tunanin yayana zaiyi aure ne, kalln ashrim tai happy married life brother, magnaa ta batawa mom rai wato bata damu ba kenan,kallanta ashrim yayi sai yaji kuma ba dadi yasan baya mata adalci, kallan mom yayi mom ai ina tunanin hakkinta ne ko, to tace bata so ko zaka mata dole ne? Aa mom to saika mun shiru.

Mikewa yayi Ya kalli sarah ki samen a part dina yana kaiwa nan Ya fice,.mom ce ta galla mata harara tare da yin tsaki,itta kuwa mikewa tayi ta fice ta nufi part dinshi,.

Sallama tai yana zaune a kujera yana danne danne a laptop,yaya ashrim gani, eh na ganki aii, zaki iya zama, Xama tayi a kujeran kusa dashi, sun dauki wajen 10m baice komai ba sai danne danne kawai yake a laptop dinshi, yaya ina da abun yifa, OK ni kuma ai wasa kika ga ina yi ko, OK to bari in tafi inka gama sai in dawo, mikewa tayi yai saurin riko hannun ta yajawota ta fada kanshi,zaro ido tai tana shirin tashi ya kara riketa,kallan shi fuskansu yayi daf da daf sosai hakan yasa ta kasa magana jikinta Ya fara raawa sosai,.

Kika ce baki San kayan fadan kishiya ina San sanin dalili, kokarin ture shi take amma ta kasa, Allah bazan sake kiba sai kin fada mum, eh ai gani nayi niba matar ka bace danme to zance ai mun kayan fadan kishiya,tabe baki taii inna miki karki sa, sakinta Ya yayi tai saurin mikewa zata bar gurin Ya kara riko hannunta, ai ban gama maagana ba tukun,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/21, 7:42 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 42*✨

Inaji meya kuma, koma ki zauna, ba musu ta koma, kinsan wani satin zaki tare a ainihin gidan ki ko kuma ince zaki tare a gidaan yayan ki, sannan kuma su maman ki zasu zu ran talata so inasan ja miki kunne ne,ok inaji,.

Dama fada miki zanyi kisan yadda zaki tafiyar da abu karki sake ki nuna musu zaman da muke dake a gidannan inkunne yaji jiki Ya tsira sannan kuma gama da skull inasan ki kama kanki bawai kije ki saki baki duk inda kika zauna kice ai ashrim mijina nane danna San kefa yanzu ji kike a top kike ke matar ashrim ce ko to you should behave your self plz, shikenan abun da zan fada miki IN kunne yaji jiki Ya zauna lafiya,.

Murmushi taii tare da gyra zama, naji kashe dinga, vanda abinka Maye na tada hankali bayan kaii yayana nane, naga a matsayjn kanwa ka dauke nima haka ni banga wani abin daga hankali ba danni Ban taba ma kallan miji ba, nifa jina nake kamar sauran Yan mata kuma hakane tun ba aure nayi ba saboda haka ni banga wani abun yadawa inacewa Abubakar Ashiru (ashrim)shi mijina bane, sudai sauran matan da suke ba da kansu wannan su Ya dama sannan kuma xancen waii kar in sanar wa mama da Baba zaman da muke dakai duk bai taso ba ai ruwa yaya asiri yana da kyau,. And yes indai har baka San a zarji wani abu tsakani na dai a skull kaii zaka jawa kunne ka daina shiga harka ta saboda kai kake nuna da wata alaka tsakinina dakaii nifa ko yayan Ma bana San asan kai yayana ne saboda zar a zarji wani abu a bisa karatuna, sannan kuma ka jawa matar ka kunne ta fita harka ta Dan Wlh bani da dadi kace ta kama kanka wannan shi Kane San fada maka,. A huta gajiya,tana kaiwa nan tai gaba,.

Sosai yai mamaki dama haka take tana da surutu sannan ta fadawa mutun magana a fake ,wowww yace I like your style

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/21, 8:03 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA*✨

Part dinta ta nufa ranta duk Ya baci magan ganun shi ke Mata yawo a kunne wai yasan jin tatake on top itta matar shice, tsaki taja,.

Washe gari ya kama Friday, yau ashrim ne kadai zai nusu lecture saboda da wuri ake tashi,.

8:30tai mata a skull, sannan Suka shiga lecture, ashrim yaso taimai laifi amma yau kam kama kanta tayi Dan bata san abin da zai shiga tsakanin ta dashi,.

Wajen 10:00suka fito lecture, suna tafiya suna hira, cikin murya mai dadi wacce ba zata taba mantawa ba taji an ce, AISHA AMINU(SARAH)cikin sauri ta juyo gaba dayan su,.

Zaro idoo taiii Tare da fadin Usman aliyu (yaya usiii )da sauri ta karasa gun da yake, goge idonta taii dan tabbatar da shine, wani hadadden sauri ruwan tar wada, yasha suit ash color kanshi sai kalli yake da Gani yasha gyara .

Kina mamaki ne nine daii Yaya Usman dinki, murna take sosai ji take kamar tama rungume shi, yaya usman yaushe a gari kuma mama bata fada mun da zuwanka ba, murmushi yaii Wanda ya kara masa kyau sosai, eh Ba yadda Ma batai ba inje gidan uncle dinki a in xauna amma ni nace aa saboda na tsani Yan gidan bana sansu basu da ziyara,sanna basu da kirki, kaii yaya duk su kadaiii, amma kuma Dad yasan da zuwanka kuwa, eh ya sani zan shigo aii Amma ba yauba,bama ki tambayen dalilin na na zuwa nan ba? Eh me ya kawo ka ,na zama professor a skull dinnan shine nazu inga yadda ake gudanar da abubuwa a skull dinnan,zaro ido taii what a good story gaskiya naji dadi sosai, yanzu a ina zaka zauna, hotel yaba amsa, hanifa ce ta matso hii am hanifa Kabeer, wanna kawar muce dama haka take bata introducing din mutane a fgun nata, murmushi yaii tare da fadin nice to meet you, yaya Usman ga kawata sunanta Hakeela, inawuni tace dashi, lafiya qlau, friends yayana kenen Baban shi dan uwan babanane,.

Ashrim dake tsaye da Kabeer yanaa kallaansu Ya tabe Baki ko waye wancan din oho,.

Hii friends nama fsa tafiyar bisa wani dalili may be next week

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/22, 6:19 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 44*✨

Yau da farin ciki ta koma gida, direct part dinta ta wuce,wanka tayi tasa kaya mara nauyi sannan ta nufi part din mom, yau har mom ta fiskanci tana cikin farin ciki amma ko maye dalili oho,.

Garden ta je ta zauna tana tunanin farkon haduwar ta da yaya Usman,.

Wata laraba ta dawo daga makaranta ran ta a bace, ko sallama batai ba ta wuce daki mom da usman dake parlour suna hira ya kalli mama, mamaa wannan ce sarah? Eh duk yadda akai ranta ne a bace bari inje in tamabiyi yar tawa, tabe baki yayi baice komai ba,.

Sallama Mama tai mata tare da Xama, yau waya taba mun baby na, fashewa taii da kuka, aa abin har Ya kaii haka yi hakuri, gaskiya koma waye dole a hukunta shi, kara fashewa taii da kuka, look kiyi shiru ki sanar mun da gyar tai shiru, mama yau a skull yan class dinmu sunyi laifi, wani sabon teacher ya na ss3 yace mu fito muyi kneel down shine fa yan class suka ce inbashi hakuri tun nice a kusa shine kawai dan nace sorry sir yai mun banza dan na Kara fada yai mun banza nai tayi nafada ya kaii sau ashirin amma yai mun banza,wai Ashe haushi yaji shine Ya tambayi Yan class din Ya sunana suka fada maii kawai naji yace Aisha come here, da naje kawai yahau duka na sannan yace Yan class su koma ni kuma inta Xama, tana kuka ta karashe maganar, labarin yaba mama dariya Amma ta danne, gaskiya malamin nan bai kyauta ba bai San yar mama bace kedin,.

Ji sukai ance yoo shi ina ruwanshi da yar wata mama ni yama birge ni gara daya mata duka, tunda ta fada sau daya taji yai mata banxa ai saitai shiru amma taci gaba,harara ta gallamai To kaii ina ruwanka, dan sa ido mai bacci da ido daya, Dariya yayi nine dan sa ido? Eh kaii, mama ce tai magana aa baby na bana San rashin kunya,. To Mama ba shi bane, aa Mama ki barta dani zata ga sa idooo kuwa saita gaji dani,.

Murmushi yaii tare da ficewa yarinyat ta birge shi,.

Mama waye wannan? Yayanki ne dan gidan kaninin babanki na gombe sunanshi usman,lallai kuwa usman ni mama Bari inyi wanka inxu inci abinci, to muna jiranki a dining area,,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/22, 6:56 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 45✨*

Two days da zuwan Usman gidan, sosai yake sawa sarah ido komai tayi a kan idon, har abun Ya Fara isarta,.

Yau Tana zauna da Mama parlour, mama yau nifa Wlh kazarnan da kika soya nake San ci, haba baby mama kefa kika cinye dukka sai kadan kika bari saura na Baban ki Dan Allah kar ki cinye kinji baby na, Allah mom kwadayi nake, Dan Allah sarah kiyi hakuri, shikenan mom na hakura, yauwa baby na bari inje daki ina zuwa mikewa tayi tabar gurin,.


Nifa gaskiya Wlh dole ko cinya ne inci, kuma ga dan sa idonnan bayana nan bari inyi sauri inci kafin mama ta fito lekawa waje tayi taga Ba kowa sannan ta jawo kofa tasa key, da sauri ta nufi kitchen din, kolan da naman ke ciki ta bude, cinya daya ta dauko, har yawu ta hadiya rufe kolan tayi sannan takaii namam baki,taji ance tana sata, da sauri tayar da nama ta hau dube dube itta a dole abu ta yar, dariya yake sosai dan kuwa ta tsorata ba kadan ba har kasa yayi yana dariya, ganin daii ya ganta yasa ta hade raii tana kallaan shi,tsaki tayi tare da fadin wai maye ne? Sai wani dariya kake, daf da itta Ya matsa tare da fadin I like your style baby, kina burgeni amma saidai akwai ki da tsoro,.

Wucewa zaiyi tai saurin shan gabaanshi nifa Allah wannan sa idon Ya ishe ni Dan Allah ka daina wai tayama ka shigo wanna gidan,tun lokacin da kika wa mama promise bazaki dauki nama ba Na shigo sanin halin yasa Na buye bayan kujera na biyo bayanki, murmushi taii,.

Kugunta Ya rike tai saurin kallanshi, kusa da kunnenta yaxu tare da I love you sister,. Sakinta yayi tare da ficewa,.

Tsayawa tayi tama rasa me zatayi dariya ko kuka, murmushi taii tare da fadin I love you too broz,. Namanta ta dauka sai tajima bazata iya ci baa,mayar wa tayi ta koma dakinta,.

Tun daga wannan lokacin ta kuma da San yayan nata amma bata sanar maii ba, haka mama ta lura da hakan ittama, amma sanin family zai Iya hada su baji komai ba,.

Minal ce ta kace mata tunani, Aunty sarah me kike tunani ina ta kwala miki kira, hawaye da minal ta gani yasata sakin baki,. Aunty maye kike kuka? Minal na tuna da gida ne, haba sister AI nanma gida ne, kuma maye na kuka,. Kinga ki daina wannan kukan, yaya yana kiranki,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/23, 3:58 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 46*✨

Mikewa tayi ta nufi part dinshi, da sallmaa ta shiga, ina wuni yaya? Qlau nake, have a seat magana zamuyi, OK inajin ka, waye wannan wanda Na ganku tare a skull kiina wani yage maii baki, da sauri ta dago yana nufin baisan Yaya Usman ba aikuwa Ya tabbata basu da ziyara, tabe baki taii yayana nane, maye alakarki dashi,? Nifa yaya Ban gane wannna tambayoyin ba naga dai Ma dan uwankane, answer my question, shi naso Aura lokacin kafin inyi aure, dagowa yayi Ya zuba mata idoo kabo kiftawa yakai wajen 3m haka itta Ma ta kafe shi da ido ganin baida niyyan daukewa yasa ta dauke Tana wasa da zuben hannunta, ansa a A and U,kallan ta kawai yake bako tsoro take gayamai haka Lallai bata dauki auren su a bakin Komaii, to kai Maye Na damuwa ne Ma naga kaima ba santa kake ba, to kuma dan bana santa Bazanyi kishinta a matsayin Yar uwata kuma Matata, ganin kallon ya mata yawa yasa ta mikewa dan barin gun yai saurin riko ta, did I asked you to leave, aa yaya naga kamar kana nazarin wani abune, mikewa yayi,.

Ina fatan yasan ke matar aure ce? Ai yafi majin nawama sani, zaro idoo yayi,matso da itta yayi sosai, kar na kara jin kince mun wai wanda Kikaii niyar Aura ne, but yaya muddin ka sake tambaaya haka zance, cikin bacin raii Ya ture ta tare da bata one slap, da sauri ta rike kuncinta, ta dago, wannan kadan kika gani duk sanda kika sake fada mun irin wannan kalmar, minal ce taii sallama ta shigo, am sorry,,.


Yaya dad ne yake kiranku zaku gaisa da yaya Usman, da sauri sarah ta kalleta ta saki wani murrmushi zuwa yayi minal? Eh yana parlour, cikin zumudi take shirin fita yai saurin riko hannunta, minaaal je kice gamu nan zuwa, OK tom
ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[10/23, 4:29 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«


Please Login or Register in order to submit comment