Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a zaune tana murmushi da sauri tai kasa da kai, kame kame ya Fara Sarah bakiga wata anan a zaune ba? Mikewa tayi Tana fadin banga kowaba gaskiya, Dan dariya tana San kwafsa mata, da sauri shima ya Mike Dan har ta fara tafiya yai sauri riko hannunta wani sock taji hakan yasa ta Fara kokarin kwacewa amma yaki sakinta, am sorry Sarah bansan abinda ya faraba kenan Allah yaji kanshi ya gafarta mai yasa aljannace makomar mashi sosai jikinta yayi jin an anbaci yaya Usman dinta goge kwalla tayi a hankali tace Amin,.

Sannan ya ci gaba sarah baki sona KO? Shine zaki auri wani alhalin kinsan ina nan kuma kinsan ina sanki Dan Allah Sarah meyasa baki sona? Runtse ido tai har cikin zuciyanta take jin kalaman nashi, plz yaya ashrim ka barni in tafi nasan by now star boy yana jirana na, murnshi yake yai dama nasan bazakiso wannan Maganar ba amma ba komaiil inasan neman wata alfarma
[12/8, 12:59 PM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Daga kai tayi alaman tanaji, Sarah tunda vaki sona ki barmun star boy dinki inyaso zan rikeshi nida matar da mom ta zaba mom ko Ba komai zan dinga ganinshi ina cewa yaron Sarah ne, sosai taji dadin maganar tashi juyowa tayi tana murmshi shikenan yaya na bakashi har abada Allah Ya tayaka riko, sosai yaji dadi har baisan ya rumgumeta bama, tureshi tayi ta fice da sauri, dukan kanshi yayi tare da fadin what wrong with you men,.

Yana fita yaci karo da Minal kallanshi tai kaga mijn Sarah Allah sarki yaya Ashe aunty Sarah zata dawo gareka kallanta yayi me kike nufi? Aa yaya baka saniba mom batacema tayima aure Ba? Eh ta fadamun amma Bata fadan waceba murmshi tai AI Aunty Sarah ce, tuna baya yayi shiyasa dazu yaga Sarah shiyasa mom tace yayi replaced, murmshi tyai Tare da mika mata phone dinshi bani sim dina na goran albishir da sauri ta cire ta bashi sannan ta kwasa da gudu ta fada kan Sarah ta fada mata murnshi Sarah tai kawai


By๐Ÿ’ƒHajara Mami natty girl ๐Ÿ™‹
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/10, 7:50 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ
*โœจYAYANA MIJINA 127*โœจ

```slm masu min magana ta facebook bana musu Ripley kumin afuwa chart dina na facebook nada matsala sai nayi instantling messenger kuma zaici mun data daya shiya sa kawai na barshi````

8:30kuwa yana parlour ana zaune inda amrita ke ta zuba wai dole ai henna day, star boy ne Ya fito yayi shirin bacci GA teddy dinshi a hannunshi. Kallan Sarah tai aa son ya naga ka fito da kaya bacci? Uhmm gun Dad dina zanje Ba yace tare zamu dinga kwana ba,, murmushi kawai tai, star kizo ki rakani tsoro ina ji, shiru taimai kamar Bata San yana magana Ba,, mom ce ta kalle ta Sarah ki rakashi mana kinsan bazai iya wucewaba Ba fa, mikewa tai ta miko mai hannu, sannan suka fita part na ashrim din sukaje, da sallama ta shiga yana parlour yana danne danne a laptop, amsa Sallamar yayi yana murmushi, da sauri star boy din ya karasa gunshi, dad bacci nake ji kuma kace tare zamu dinga kwana ko? Daga mai kai yayi alamar eh, to Amma gashi niba bacci nake ji Ba zaka iya kwanciya kai kadai,?jijja kai yayi alamar aa, to zaka kwanta anan, aa dad bana kwana da haske, topa, kallan Sarah yayi plz ki kaishi daki kisa yayi bacci ina wani aikine sannan kizo Inasann magana dake, rike hannun star boy din tayi sukai sama, sai ta dauki wajen 20m kafin ta samu yayi bacci,.

Sakkowa parlor tayi yana zaune yadda ta barshi, kujeran nesa dashi ta zauna batace komai ba shima hakan aikinshi ya ci gaba, 15m ba Wanda yace kala, ganin baida niyyan magana yasa ta fara, uhmm yaya ashrim gobe Inasan zanje gidan su Hakeey, rufe laptop din yayi yanzu haka akewa miji sannu da zuwa kwata kwata Ba irin wannan abincin dadin nan sannan kowa yaimun sannu da zuwa banda ke wai Dan Allah me yasa kikemun haka ne? Kasa tai dakai tana wasa da yatsunta azuci Tana fadin ni ina nasan cewa zaka dawo ba ganin kawai mukai ba, ohhh haka zakice ma dakika ganni din ai saiki kawomin kayan tarba da sauri ta kalle shi dan Bata San a fili taiba, mikewa yayi kizo ,yana kaiwa nan Ya Mike tabe baki tai sannan ittma ta mike din, dakinshi ya nufa, a kujeran dakin ta ganshi a zaune, kallnata yayi ga wancan trolley din ki dauka tsaraban kine,
[12/10, 8:00 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Zaro ido tai dan trolley din babbane, can kasa tace na gode, sannan ta nufi wajen trolley din kwata kwata ta kasa ja, mikewa yayi ya rike hannu har da hannunta da sauri ta janye, tsaki yaja wai ace matarka bata San ka taba ta, itta dai batace komai ,kallanta yayi muje in kai miki, to tace sannan suka fito, kallanta yayi goben in zakije kimun magana da kaina zan kaiki bana San kina fita saka saka any how, kallanshi tai yaya zamufa dade, to ni ina ruwana un kum gama gulmar sai kimim waya in zo IN dauke kkeki, to kawai tace, dai dai bakin kofa ta tatsaya ka barshi daganan zan karasa dashi, ajjiye kwatin yayi, to meyasa bakisan in shigar miki dashi? Aa kawai zan shiga dashi, ta gefenshi tazu wucewa yai saurin riko hannunta ya jawota jikinshi sosai ta rikice, peck ya bata a kumatu tare da fadin saida safe, da sauri taja trolley bama tasan ya akai yanzu ta iya ja ba,murmushi yai Ya wuce kawai,.

Tana shiga Allah yaso kowa ya shige daki hakan yasa ta nufi dakinsu, su minal na ganin kaya suka dage saidai a raba dai dai KO kuma suje ya basu wasu gobe itta dai Sarah batace komai Ba tai kwanciyarta dan gobe zata tashi shirya star boy zuwa skull,,.

By Hajara Mami natty girl
[12/10, 8:15 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ
*โœจYAYANA MIJINA*โœจ

Gaskiyar kine humaira aski inyazo bagan goshi yafi zafi Allah na matso in gama book dinnan,

```special greeting melody```

6:30 ta Tashi saboda 7:30 suke shiga skull kuma kafin aje lokaci ya dan kure, part din yaya ashrim ta nufa, zata bude kofan taji ta a rufe, ohhh god tace kwankwasawa ta fara amma shiru, hakan yasa ta koma daki, gashi bata da number dinshi hakan yasa ta dauki ta Mianal duk wayoyinsu akwai password gashi bata saniba hakan yasa ta koma kitchen ta Fara aika aikace, 6:40 star boy da ashrim suka shigo da gani wanka yaiwa star boy din,da gudu star boy ya karasa gun mom dinshi good morning star mom, dagashi sama tai morning my son kasan zaka skull shine kaje kna bacci ko? Aa mom dad yamun wanka fa Kuma yanzu uniform Nazu karba sannan kuma yace zai kaini skull, kallan ashrim tai ina kwana yaya ashrim? Lafiya qlau ki dauko mai uniform dinshi zamu wuce, daki ta wuce da kanta ta shirya shi lokacin har 7:00 tayi sannan ta hada mai lunch box dinshi lokacin da suka sauko mom na zaune da ashrim suna hira, mikewa ashrim yayi mu zamu wuce, adawo lafiya tace dashi har bakin mota Sarah ta raka su tana daga musu hannu suka tafi sosai mom take jin dadin yadda son din yake kula da star boy din,.

7:30 suka iso skull lokacin alamin Ma ya karaso da ashfa a hannunshi yarinyar Hafsat ce, da sauri star boy ya karasa gunshi yana fadin good morning dad, shafa kan star boy din yayi yana fadin Morning, ashrim taya kalli alamin tuni ya ganeshi hakan yasa ya hade rai, kallan alamin star boy yayi, kaga dad dina har gun ashrim ya karasa shima ya ganeshi, kallan star boy yayi my son ka kaita gun mom dinta aikasan office dinta ko?daga kai yayi eh na sani sannan sukai gaba, hannu almain ya mikamai Amma Ya jya yana shirin shiga mota kafin kace maye wannan har yaba motan wuta
[12/10, 8:23 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Da kallo alamin yabi motan,.


4:56 Sarah ta gama shiri lokacin ashrim yana jiranta a mota, dai dai da zata fito taci karo da abdallah ya dage dashi zaa je haka suka tafi tashi,.

Da sallama Sarah ta shiga parlour, ganinta yasa Hakeey rumgumta tana murna, sannan Suka gaisa nan Sarah ke fada mata da ashrim suke nan tashigo dasu guess room, sosai suka gaisa, ahrim ya kalli abdallah taso mu tafi, kallanshi yayi tab kaje kawai ni anan zan zauna kallanshi asheim yayi saboda ka Xama na mamajo, aa nima mata Xanyi kaima kana da mata To nima nayi mata aure kawai baaa daura ba, kallanshi sukai basu fahinci me yake nudity Ba kallan Hakeey yayi uhmm sunana usaini Amma ana kirana da abdallah amma duk wanda kikeso dashi zaa koma kirana, murmshi tai usainin yafi, kallan Sarah da ashrim yayi daga yau usaini zaku koma cemun, duk sukasa dariya nan usaini ya sanarwa Hakeey yana santa kuma ta amince,.


Yau talata yaune za aiwa amare uku lalle wanda amrita ta tsara hanne day tace zaaiwa amare lalle zaau irin na inda zaa sa sunan mijin a hannu inya nuna sunanshi yaci inbai nunaba dole duk abinda marya tace dole ya cika mata, kamar dai yadda akai a qubool haii wato ido

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/11, 9:13 PM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ
*โœจYAYANA MIJINA 128*โœจ

Sosai kuwa yaci kwalliya baya amare da angoye, Hakeey hanifa duk sunzo dan gagarumin party amrita tamai da abun,.
Masu flower har uku, inda ko wanne ango ke kusa da matarshi a zauna, sannan akaba angoye littafin flowers dan zaban wanda suke so, bari inga Minal, in Sani Ya kalla sai kalleta wannan yayi,?kallan flowers tai aa baiyiba haka sukai tayi sannan aka zabi wanda take so, sannan Mami Ba tare da Bata lokaciba ta zaba, sannan su sarahq, bude littafin yake yana kallan sai ya tabe baki wata ya gani ta mugun mai kyau kallan star boy yayi son inajin wannan zatafiwa star mom kyau ko, da sauri star ya kalla, dad wannn kamar kadangare zai mata kyau murmshi yayi that my son,.

Zaa fara kenan amrita tace a tsaya nan kuwa aka tsaya kallan angoye tai aiba Ba aganku ake ba saboda sai kun tashi ku koma can ta nuna musu kujera dama aikinku zaban flowers da zaifi kyau, hade rai sukai tare da mikewa,.


After 1h aka gama both hannu da kafa, kallan su amrita tai To amare atashi aje wanke, mikewa sukai kannan amarene suka wanke, sannan suka koma maxauninsu, kallan flowers din amrita tai, duk sunyi baki Jan Ma yayi ja sosai guda tasa hakan yana nufin amare nasan angoye sosai, gaba daya aka sa dariya ,kallan angwaye tai To gareku bari mu fara daga minal, sani ne Ya mike yana wani murmshi Dan yasan dole ne Ya ga sunan shi, zama yayi inda Minal ta mika hannun, kallan hannun yayi gaba daya baiga alamar sunanshi ba, kallan nusaiba tayi yaya kawai ka Ba da gari dan munga baka ganiba ba, harara ya maka mata ce miki nai na gama dubawa, sake kallan flowers yayi tsaki yaja ni Ba sunana na, dariya suka sa ka bada gari kenan? Aa aida da da sunana zan gani gaskiya babu, kawai ka bada gari Sukafada suna dariya, tsaki yaja na bayar,da sauri nusabi ta zauna kusa dasu sannan ta Fara nuna mai sunan, tunkan ta karasa yaga karshen GA sunan nan amma in baka luraba bazaka taba ganewaba, sosa keya yayi na gani AI Van lura bane dariya suka sa, to amarya me kikesan ya miki a ruayuwa, murnshi tayi ta fara tunani can tace bazai min kishiya Ba har abada gaba daya aka sa dariya kallan Sani sukai tofa kaji mutnshi yayi a I promise kkayi saida kowa yace yayi saida, to next mami
[12/11, 9:19 PM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Da murnshi UMAR ya Mike Ya zauna sannan mami ta mika hannu, kallan hannun yayi sosai flower ta burgeshi, kudi ya ciro a ajihu da farko dai GA wannan aba Mai kunshi Na wannna tsantsarrariya kunshi da taiwa my wife da sauri aka hau guda inda matar tai godiya, kallan hunnun take ta sosai ya dauki wajen 10m baya yaja Wlh tallahi karya ne ba sunana a ana, da Amina ta karbe kaba da gari ne, aiba wani gari Wlh ba sunana yaya azumi shida ina kirgawa inji amina kara rantsewa yayi harv saida yakai azumi 12 ganin Yaki yadda yasa amina zama ta Fara nuna mai, zaro ido yayi ya kalleta Wlh ko tsafi Kikai ko kuma yanzu kika rubuta gaba daya aka sa dariya harda ashrim, nan aka ce amarya ta fadi abun da take so, kallanshi tai ya soni kamar zai mutu, zaro ido yayi sannan kuma yamin alkawarin bazai kara kallan wata macenn Ba nan aka hau dariya sannan yai promise, then next our stars

By Hajara Mami natty girl
[12/11, 9:35 PM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐ŸŒŸ
*โœจYAYAN MIJINA*
```SLM SISTER MASU TAMBAYAR GROUP DIN DA NAKE POSTING A FACEBOOK SU DUBA KHALEESAT HYDAR NOVEL KO KUMA KAUSAR LOVE NOVEL ANAN NAKE POSTING A FACEBOOK ZAKUGA DAGA FARKO DUKDA A 70NAKE A MUSU POSTING```
with his full confidence ashrim ya mike, Sannan ya riko hannun Sarah din, sosai ya kalli flowers aranshi yake fadin taya zaai ace ka nemo sunan ka anan anja nan anja can, kara matso da hannun yayi inda Sarah ta rufe ido GA sunan nan Tana Gani Amma ashrim baiga alamar sunan Ba, dagowa yayi ya kalli mutane inda Suka tsareshi da ido suna jiranshi, mayar da kanshi yayi sannan ya kalli Sarah idonta a rufe, kallan kunshi yayi ya fara shafawa a hankali duk Dan Sara ta bude idonta Amma taki, sosai take jin wani iri ji take kamar ta kwace hannun Amma ba dama,.

Kallan star boy yayi son zo ka taimakeni, da sauri Ya karasa dad me zan a duba sunan sun ashrim zaka duba anan, da sauri star ya nuna wani yace gashinan dad doesn't, sauri Sara ta bude ido ta. Dauka da gaske yaga sunan, dariya akasa, inda ashrim yace star boy wannan dinne sunana,, kallan mom dinshi yayi mom ki nunawa dad sunan shi niban ganiba, jawoshi amrita tai, babu ruwanka star boy, kallan Sarah yayi ittama lokacin ta dago, da baki yake tambayar a inane ,dan darawa tai tai kasa dakai ganin Ba sarki sai Allan Yasar ashrim bada gari nan aka nuna Mai sannan akace Sarah ta fadi me take so. Kallan shi tai sai kuma tai kasa dakai Tana haqwaye niba abun da nake so iya abun dayamun ya isheni Ma, sosai kuwa yaji dadi inda ashrim kejin kamar ya rumgumeta baya San kukanta, haka akaita ta program har, isha sannan kowa ya watse,.TO FAN SU WAYE SUKAFI BURGEKU? NIDAI NI ZAN ZABA WATO MAMI,.


agajiye suka koma daki kowa yayi wanka sannan sukai sallah, bayan isha sukai shrin bacci dan duk bacci suke ji,. Star boy ne Ya shigo mom kizo ki kaini gun Dad bacci kallanshi tai son ka kwanta anan plz, Nan Ya fara kuka Ba yadda ta iya dole ta mike
[12/11, 9:44 PM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Kamar jiya yauma aiki yake a laptop haka ta shiga daki ta na shi bacci bai dadeba yai bacci a hankali ta Mike tana waiwayen shi saiji tayi tayi karo da mutun da sauri Ya riko ta, sannan ya tsaidata, kame lkame ta Fara murmshi yayi tare da riko hannunta ya kaita gaban mirror sannan ya juyar da itta shi kuma yana baya wata haddadiyan sarka ya Zara mata a wuya, irinta sak da wanda parvati tasa a habibi daiman ran auren su Wanda ake mata sharri,.

Kallan sarkan tayi bata San lokacin da tace Wowwww ba dai dai kunneta ya rada mata itta nakesan kisa ran dinner, daga tai almaan To, dago hannun yayi my one ki kara nuna sunan nawa, nuna mai tayi Shafa gun yayi gaskiya kunshin yayi kyau, mutnshi kawai tayi rumgumta ta baya yayi bai kara cewa komai Ba, Dan zamewa tayi yaya bacci nake ji kallanta yayi ki canzan sunan, kafin gobe da sauri ta fice kawai.,


Yau alhamis yaune dinner,

```sorry fan Wlh rashin charge yasa har yanzu Ban gama novel dinnan Ba amma inasamun enough charge zansan yadda zanyi love you all```

By Hajara muhammad Falalu Mami natty girl

Getting hauwa muhammad Falalu $Hafsat muhammad Falalu

๐Ÿ™‹by Hajara Mami natty girl๐Ÿ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/12, 8:33 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ
*โœจYAYANA MIJINA 129*โœจ

Amare ne. Dakin su suna kwalliya sai wasa da dariya ake, bayan angama ne aka dakko sarkan da zaa sawa sarah, dakatar Hakeey tai sannan ta dakko wanda ashrim ya bata, kallan sarkan sukai AI tuni saka Fara wai yayi sankai haka dai sukai tayi har aka gama shiri,.

4:00 motoci sukai parking a gidan dan wasuma har sunyi gaba, angwayen zasu dauki amare sannan motan daukan kawayen daban, haka suka fito sannan aka sa ko wacce amarya a motan mijinta, da murmushi ashrim ya kalli Sarah my one kinyi kyau, murmushi ittama tai Na gode sosai Yaya, tsaki yaja wai ba nace ki canza mun suna ba, batace komai dan batasan sunan da zata fada maiba, Sarah baki sona ban taba ji kince kina sona ba ni Wlh bansan wanne irin bakin blood ne dani haka Ba, murmhsi tai batace komai Amma yanzu ta gama amincewa ta kamu da San Yaya nata Allah sarki Yaya Usman duk a zuci take wannan bayanin,.

Haka suka isa gu ya hadu iya haduwa, haka akai buduri Sannan aka watse,. Bayan isha suka koma gida Ba wani Bata lokaci sukai shirin bacci danma sunyi sallah acan, yau kan ashrim yana shigowa ta dankamai star boy dan bacci take ji,.

yau juma,a yaune aka daura auren su minal da Mami bisa sadaki dubu hamshin,.

Yau asabar yau zaa kai amare, usaini ne yaje ya sami mom dinshi yana fada mata shifa yayi mata wato Hakeey kuma yana San akai kudin fadan Na gani ina so kafin su tafi, haka ta amince kan cewa zasu je ran lahadi, nan amrita take sanar mata ittama tayi miji wato Kabeer kuma tana sanshi sunce zaa aiko kafin su tafi itta

tayi naam da hakan,.
1:00 aka zo daukan amare topa nan su minal aka Fara kuka Dan bauchi zasy wulla ittadai Sarah bata wani kuka Dan ta saba sosai suka ba kowa tausayi haka aka tafi dasu Sarah sai gobe tace itta zata tare saboda tana San zuwa neman Hakeey dasu mom,.

7:30 kowa yana pourlor ana hira, wata matace ta kira Sarah daki nan ta bata magun mugunn mata tace tayi amfani dasu, da turarrar Suka sosai tai godiya sannan matan ta tafi text ne Ya shigowa Sarah, plz my one ki kawo min abinci star kuma yace indomie yake so, haka ta mike ta hada komai sannan ta dafawa star boy din ta kofan kitchen ta fita saboda mutane da yawa a parlour,.
[12/12, 8:43 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: Da sallama ta shiga, Sannan ta ajjiye abincin, ta mikawa star boy nashi sannan ta zuwa ashrim din batare da Ya karba Ba ya sakko, sannan ya karba Ya ajjiye, kallan ta yayi nasan kinajin yunwa muci tare zaro ido tai sannan ta kalli star boy da yai nisa a cin abincin shi ganin ta kalli star boy yasashi murnshi haba my one, maye dan munci tare plz mana, murmushi tai sannan ta dauki cokalin suna ci har suka gama star boy bai gamaba daya daya yake dauka,ajjiye abincin yayi nina koshi, sannan ya nufi daki saida safe dad, kallanshi Sarah tai yanzu basai an tayaka baccin ba? Eh yace batare da Ya juyoba dan bacci yake ji sosai, kallan ashrim tai ya kafeta da ido, kasa tai da kai na gode sosai da kulawa yaya ashrim,baice mata komai ba kikewa tayi zata hada kayan da sauri Ya riko hannunta ya jata ta fada cinyar shi, cikin ido ya kalle ta wai ba nace ki daina cemun wannan yayan ba kuma bana San godiyar ki da nakowa ne, sosai yaji dadi har saida ta dara, sosai ya matso da fuskarshi dai dai fuskarta da sauri ta runtse ido murmushi yayi inasan wannan turaren naki Sarah, too tace a hankali, zaki iya tafiya ya fada tare da dan sakinta, zata mike kenan ya sake dawo da itta ya Fara kissing nata sun dauki 5m a haka sannan ya saketa da sauri tadau Tray tai waje,.

Insha allahu remain 2 page in gama
[12/12, 8:58 AM] ๐Ÿ™‹Hajara Mami natty ๐Ÿ’ƒ: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ
๐ŸŒŸ๐ŸŒŸ
๐ŸŒŸ
*โœจYAYANA MIJINA*โœจ

Yau Sunday Sarah ta dage tana hada kayanta Dan yau zasu koma, mom ce ta shigo, murmushi tai Sarah yau zaki tafi ki barni To kibar mun star mana kinga ni kadaice, kallan mom tayi yadda kikace mom haka zaai dama Ba dashi zan tafiba may be ma Ya Xama naki murnushi tai To Sarah na gode ,.

Bayan laasar suka je gidan su Hakeey anyi komai sannan bayan sun dawo aka zu Na amrita shima an amince,.

Bayan magarita ashrim shi dakanshi zai dauki Sarah nan fa star boy ya Fara rikici dole yaje saida akaimai wayo akace gun likita zasu aimusa allura sannan ya yadda. ..


ยฎbayn sun isa sosai gidan yai kura haka suka zage sukai gyara, sai wajen 9:00 Suka gama amma iya part na ashrim suka gyara basu gyara Na Sarah ba dan aikine sosai, wanka Sarah tai sannan tai shirin bacci kallan dakinta tai to a ina zata kwanta nema, da sallama ashrim ya shigo da abinci a hannunshi tare sukaci sannan yaje shima yayi wanka lokacin daya fito sarah Na kwance kan kuajeran dakin kallanta yayi da murmushi saida ya gama sannan ya kalleta my one kinyi sallah ishane? Uhmmm dama banayi ta fada, OK yace sannan ya gama komai nashi danshi a masallaci yai sallah Ma, kashe wutan dakin yayi yabar bed side,

Please Login or Register in order to submit comment