Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koshi ya Bata amsa ya wuce, sosai idonta ya kada, wai yaushe yaya ashrim zai san Tana sanshi ne shi baya sanin feeling din wanine,.

Abdallah ne Ya zauna kusa da itta sister shawara Wlh kawai kiyi hakuri dashi Dan nasan kin kamu da sanshi to inba ki saniba Ma ki sani kullun akwai hutan wata dayake kalla a kalla yana kallah sau biyar a rana kuma abin mamaki yana kalla yana kuka kinga akwai babbban al, amari kenan, kallanshi tai waje itta Ya take ta fini haduwane ya take, kallanta yayi kedin wa tafiki huduwa mana,tabe baki tai sai inje a mayar mun da face dinta indai hakan zaisa ya soni, zaro ido yai Lallai sister kinyi nisa wannan Ba shine mafita Ba mafita itta ce kiyi fada da zuciyarki Dan Allah sister yana kaiwa nan Ya Mike,

Ashrim kuwa bayan ya fita daki yajr Ya kira mom suka gaisa mom ke tambayarshi da fatan ya ajjiyr komai, Mutmushi tare da fadin mom son sarah a jinin jikina yake kawai ki tayani da addua, kwallace ta fito mata tare da fadin shikenan son da haka sukai sallama,.

Bayan sallah isha su sarah suka koma gida ranar wainar fulawa tai itta wai waina take San ci, ba yadda ya iya shima ittan yaci danma dai yaci abinci a gidan mom,.

9:00 Hafsat a daki tana tunanin taya zaai ta fice yanzu taje kaduna tana San taje kaduna yanzu zataje bank, ta fiso taje na can direct, kudin data debo a gidan ashrim su ta dauko suna trolley din, sannan ta lallaba ta fice, tasa mai gadi ya bude mata gate tai ficewarta, mom batajiba dayake tana toilet,.
By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 114*
cikin kwanciyar hankali take tafiya ta wani kure volunteer din motana jin Waka, 10:00 ta fita daga Zaria, tafiya take sai tsula gudu take kwata kwata Bata lura da mutane dake saga mata hannun alamar ta juya hanya ba kyau amma ina ta kure volume kwata kwata bata ji, tun daga nisa ta hango mutane a kwance da gani fashi ake ai tuni hankalinta ya tashi sosai, da sauri take shirin yin reverse can na gano wani ya saito tayar motan tasa sai a tayan gaba duk gaba daya, jin karan bindiga yasata kara tsurewa ai tuni jikinta yahau rawa gashi, tamakasa tada motan wanda yai harbinne ya karaso da gani bashi da imani, alama yaimata data bude motan ba musu kuwa ta bude, sai hawaye hakuri ta Fara bashi amma ina kallanta kawai take, sosai ta bashi tausayi, kallanta ya sake yi kudi zaki bamu IN kuwa babu Wlh kin shiga uku da kike shirin guduwa, da sauri ta dauko trolley din ta mika mishi, karba yayi ta bude trolley din ganin kudi yasashi zaro ido sai kuma ya fashe da dariya, kallanta yai kin fanshi kanki Wlh kawai tausayi kika ban saboda haka zan rufa miki asiri, daga murya yayi, boss yaufa munyi babban kamu Wlh mum sami kudi saidai mai motan ta mutu sabida so tai ta gudu na harve ta, kallanta yai saiki San tayi, yana kaiwanan ya wuce, ganin kudin yasasu tattara kayansu sukabar gurin tunda sun sami abinda suka zu nema,.

Hafsat na ganin sun bar gun ta fito da gudu kawai gudu take, batasan inda take sa kafa ba, kantane ya fara juyawa nan take ta fadi sumammiya,.

Washe gari
Sai wajen 10:00 sara ta tashi da sauri ta nufi toilet tai wanka ta kusa makara a skull, gashi batai girki ba, da sauri ta fito ganin abinci a dining ya Bata mamaki, usman ne Ya fito cikin shiri yana fadin sannu da tashi my star, kiyi sauri kici abinci mu wuce, kullo tabi da abincin tana mamaki, murmushi yai ki daina mamaki my star ai yanzu ni zan dinga yin komai, runguneshi tai tana fadin thank you my star, da kanshi ya zuba mata abinci ta ci sannan Suka kama hanya,.

Mom Hafsy kuwa, ganin 11:00 bataga yar tata Ba yasa ta nufi dakinta sosai ta duba Bata ganta ba, hakan yasa hankalinta ya tashi ta tambayi mai gadi yace tun jiya ta fice, mom ta biga wayoyinta duk a kashe, nan ta kira dad din Hafsy ta fda mai nan take aka baza nemanta,.

Al,amin dake dawowa daga kaduna Motanshi ta tsaya, tsaki yayi ya fito tana dubawa, wayarshi ya dauko amma Ba service, hakan yasa yadan Kara gaba, yana duba network can gaba kuma bulace da ake kawowa ta cikin gari, kallan gun yayi kamar mutun yake Gani hakan yasa ya karasa, ganin Hafsat yasa hankalinshi tashi meyakawo ta nan, kafofinta sai jini suke fitarwa, daukarta yayi yasa ta cikin motan sosai ta bashi tausayi, bude motan yayi ya dinga tabe tabe, hakan yasa motan ta Tashi hamdala yayi sannan ya karasa cikin gari,dirct gidansu ya nufa, mai gadi ya nuna mai hanya, da sauri Mom ta tashi ganin halin da yar tata take ciki, nan Ya fada musu yadda akai ya sameta sannan yace zai wuce zai dawo gube,haka sukai sallama sannan ya tafi,.
Asibiti suka kaita akai mata Dan dube dube Snnan ta farfado amma me kwata kwata Bata magana sai daga kai, abin ya ba mom mamaki har tana kuka ta rasa meke damun Yar tata,.

Sarah 12:00 suka koma gida, tun a hanya take fadin, yau alale take San ci, shidai Usman saidai yayi murmushi, sunz dawowa kowa ta fara surfen wanke sannan tai alalenta sosai yaci yaji haka usman manta zauna yaci wannan alalan,.

Washe gari kamar yadda al, amin ya fada haka kuwa ya cika a alkawari a Gida Ya sameta, tana zaune Bata cewa eh ko aa ta zauna ta zubawa TV ido, itta kadai tasan meke damunta, sosai alamin yaji tausayinta, dama shi so yake in ya aureta ya sa ta canza hali amma gashi abun da Ya sameta Amma duk da haka bai karayaba, dad ne da mom suka suko suka gaisa, nan dad yake mai godiya sannan ta yace Ya fada mai kome yake so zai bashi, murmushi yai Ya gyara Xama sannan yace shi auren Hafsy kawai yake so, murmshi dad yayi Ba my tare da yace komai yace Ya bashi itta, Ya turo ayi magana,.

By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 115*
Kamar yadda dad Ya dauki mai alkwari haka kuwa akai ran jumaa aka daura musu aure,. To aure amarya baa magana haka aka ta hidimar biki wannan kenan,.
Haka Rayuwa taci gaba da tafiya har yanzu gashi cikin sarah ya girma haihuwa yau ko gobe gashi kuma tafiya ta kama usman mom dinshi Ba lafiya, amma yace shi kadai zai tafi saboda cikinta,.

Kallanshi tai kwalla na fitowa yanzu yaya tafiya zakai Dan Allah mu tafi tare, rumgumeta yayi a my star kiyi hakuri tafiya ai ba mutuwa bace, kuka ta Fara Wlh yaya wannan tafiyar Bata kwanta munba, kiss ya bata tare da guge mata hawaye, sannan suka shiga mota ya kaita gidan mom dan anan zata zauna, kamar karsu rabu haka ya tafi saida ta sashi kwalla,(wannan page din special gift Na ba masoya na Usman ).
Tafiya yake a nutse ya kusa barin zariya wayanshi ta fara ringing ganin sarah yasa shi dauka, sosai take mai addau Allah Ya kaishi lafiya ya dawo dashi lafiya kuma ya gaida mata dasu mom din haka sukai sallama,.

Tafiya yake yana tsala gudu fitowarshi daga zariya kenan waka mota tayo over taking, gashi bayanshi da mutane GA gefe mutane na tafiya kwata kwatA ya rasa ta inda zaibi, tashi daya sukai karo da motan nan, salati ne ke fita daga bakinshi, nan take gu ya cika da mutane anA salati,

Na sadaukar da wannan page din To mu masoya na usman,

Sister a samu a addua nida sisters dina basmat da Zuwaira dani Allah Ya bamu saan admission ameen

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*Yaya mijina 116*
Sosai mutane suka taro wanda sukai car crash din da usman tuni ya tafi lahira usman dinnema yake nunfashi yana salati da kyar aka fito dashi daga motan sannan aka duba wayanshi Allah yayi Ba security duba wanda yai waya dashi na karshe sukai, my star wife suka gani hakan yasa da sauri Suka buga, sarah dake daki tana jera kaya a wardrobe tajiyo wayanta na ringing, da sauri ta sakko lokacin har ta kusa katsewa, hello my star ya akai? Mutuminne yai magana slm alaikum Dan Allah muna neman wani Dan uwan mai wannan wayar, cikin rikicewa tace ni matar shice, yauwa to yayi hatsarine a nan hanyar shi ta fita daga Zaria, sakin wayar tayi tai kasa mom dake bayan tai saurin riko ta ganin tana shirin yin kasa daukar wayar tayi mutumin ya sanar mata kancewa yanzu sun kawoshi asibiti special hospital sai suyi saurin zuwa Dan bai Gama mutuwa ba, kallan sarah tai dake murkususu a kasa da gani nakudarce ta Tashi, cikin tashin hankali mom ke kiran Mami Mami, da sauri ta fito hankalinta itta Ma ya tashi ganin halin da Sarah take, kallanta mom tayi taimakmin mu kaita asibiti, haka suka fito da itta waje driver yai special hospital dasu, suna zuwa aka karbe su, sannan mom ta Kira dad ta sanar Mai, cikin tashin hankali shima ya nufo asibitin, doctor uku ne akan Usman amma salati yake yana fadin a barshi yaga matar shi mutowa zaiyi yana San ganinta na karshe, yana San bada wasiya, Amman doctor ko ta kanshi basubi sudai su ceto rayuwar shi shine burin su,.

Doctor nabila, da Shamsiya da doctor Aisha ne akan sarah ittama sai salati take Tana fadin yaya usman dinta Tana San ganinshi Dan Allah karya mutu ya barta, sosai su doctors Aisha suka tausaya mata Allah sarki masoyi dadi, managed suke mata Dan su sumu ta haihu amma kwata kwata ta kasa wuya take sha sosai,.

Ganin an dauki wajen hour basu fito Ba yasa mom ta Fara hawaye Allah sarki saraj ta kasa haihuwa da kanta GA usman rai a hannun Allah ai tuni kukan ya kwace su Minal na Bata baki.

Su doctors Abdul kuwa allaura sukaiwa usman tuni bacci ya dauke shi, hakan yasa suka cigaba da aikinsu,.

Su doctor nibala kuwa ganin har yanzu Bata haihuwa Ba yasa suka danna cikin da karfi, amma ina, salati ta sake yi tare da sakin wani babban nunfashi nan take ta suntulo baby boy dinta, ajiyar zuciya ta sauke, sannan ta cigaba da fadin abarta taga Yaya Usman, tuni nurse sukai waje da baby dan gyara shi, doctor nabila kuma taiwa sarah allura sannan aka gyara gu, (tab su bila, Shamsiya, Aisha na gaidaku).

Doctor Aisha ce ta fito tana share gumi, kallan mom tayi tana murmuahi ta sauka amma Wlh tasha wuya ta haifi baby boy, yanzu tana bacci nanda one hour zata tashi,. Jijjaga kai mom tayi,.

After one hour
Sara ta farka nan takara tada daru sai an kaita gun Yaya Usman, duk da jikinta yana danye bai hanata zuwaba, yana kwance shima ya farka sai salati yake Dan yasan yauce ranar mutuwarshi,.
Da sauri ta karasa gurin, hana kuka riko hannunta yai yana jijjaga mata Kai alamar tayi shiru, yaya saida nce karkayi tafiyar nan amma kaki Dan Allah Yaya karka tafi kabarni dan Allah, fuskarta ya shafo, yana murmushi, a hankali yake fadin ina baby na, dai dai lokacin su mom suka shigo da yaron a hannunshi duk jaririne amma kana gani kasan kamar Baban yayo,.

Kusa dashi mom ta ajjiye yaron, shafa fuskarshi yai yaron sai mutsu mtsu yake, kallan Sarah yai my star ina San DAN Allah ki rike baby da amma ki bashi tarbiya ta gari sannan ina neman wata alfarma my star,. Daga kai alamar tanaji,. Salati ya Fara sakamakon wani iri daya ji.


πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*Yaya mijina 117*
Kallanta yayi ya ci gaba my star Inasan inna mutu ki auri ashrim mujinki na da dukda tana cikin tashin hankali hakan bai hana ta faduwar gaba ba sannan ya ci gaba my star nasan shine kawai zai zauna dake bisa amana shine nasan yasan darajarki a yanzu shine nasan zai rike ki da amana amma indai kinga zaki takura bazan miki dole Ba my star,kuka ta fashe bazaka mutuba yaya Wlh bazaka mutuba inka mutu binka Xanyi, murmushi yai my star mutuwa Xanyi dama haka Allah Ya tsara dana haihu zai dauke ni ki rike kanki my star, a hankali idonshi yake rufewa sannan ya rufe gaba daya, jijjagashi take tana kiran sunan shi ganin baya motsi yasa itta Ma tadi sumammaiya,. (sister mu kare Wlh over taking na jan accident ba kadan ba )

Ashrim dake india wani iri yake jinshi kwata kwata ranar bayajin dadi Sarah ce take fado mai kome yake damunta yau Allah masani ji yake kamar yabi jirgi yaje yaga ko lafiya, amma ina ya dauki promise sai nan da 6years zai kuma,.

Haka aka sallame su kwata kwata baa gne kan sarah kullun cikin kuka ko kallan baby ma bata yi, hankalin kuwa yavtashi dajin mutuwar usman, nan take gida ya cika,
Allah kumin sorry nayi typing sosai Amma Ya goge wannama ina gun guni nayi shi

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/5, 10:09 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 120*
```this page for you Aisha haruna koguna```

Hmmm we have rich to end of the novel sisters

kallan dakin tai har yakai bakin kofa ta tsayar dashi, Allah, amin satonnin kayi kume?juyowa yayi yana murmushi Ki duba wannan wardrobe din akwai kayanki in kin fito zan miki bayani, da sauri ta karasa gurinshi Allah kamayar dani gida nifa basanka nake ba wannnan Ma AI rashin mutuncine, kallanta yai wato ke halinki bazai canza bako? Na dauka har da wannan masiyar ta tafi Ashe tana nan, tabe baki tai to ka fadamun satoni kayi ko? Ajiyar zuciya ya sauke dad dinki ya ban auren ki sanda kika samun tabun hankali, zaro ido tai tabun hankali nidin? Daga kai yaya karaima kuwa, shiru tayi Bata kara cewa komai ba, sai kuma hawaye, kallan shi tai yi hakuri ni bansan nayi haukaba Wlh, ganin yadda ta rude yasashi cewa kiyi sauri Ki shirya in kaiki gun mom dinki Dan hankalinta atashe yake, aa ni gun Sarah zaka fara kaini, to najo ya fada tare da ficewa,.

Da sallama suka shiga parlour mom ce zaune da star boy a hamnunta tana Mai wasa, kallansi tai ganin Hafsat yasata hade rai kamar bokan littafin yaki πŸ˜ƒ,tuni jikin Hafsat yai sanyi, har kasa ta durkusa tana fadin ina kwana mom, tsaki mom taja da ban kwanaba zaki ganni ne, kuka ta fashewa da mom ta rirrike kafanta Tana Bata hakuri amma mom ko kallan inda take batai ba, sarah ce ta shigo da sallama da gani daga skull take, idonta akan al, amin ya sauka tuni gabanta ya fadi Dan zata manta da wannan mutuminba, ganin irin kallan da take mai yasashi yin kasa da ido,.

Β©Hafsat ce ta karasa gunta har kasa tana kuka tana bata hakuri, sosai sarah taji tausayinta kunsan masu suna Aisha dai (su Aisha koguna da Ashfat nasan anan nan ana fasa kai )dagota Sarah tai Ba komai Hafsat Allah Ya yafe mana gaba daya, rumgumeta Hafsat tai tana kukan dadi kallan Sarah tai ina ashrim din shima zan nemi yafiyat shi sosai gaban sarah ya fadi ta rasa meyasa IN aka ambaci sunan ashrim gabanta ke faduwa, murmushi yake tai baya kasar yaje India karo karatu, jijjaga kai tayi shikenan inya dawo zanzu IN nemi gafara, nagode Sarah Allah yabar Zumunci nan takoma gun mom dakyar mom ta hakura amma ta dau alkawarin bata Ba harira, nan alamin Ma ya nemi yafiya kuma ta yafe mai, da zasu tafi yaba star boy 5000(sis ni Wlh Na rasa wannan hukunci zan dauka in yanke kan Hafsat da alamin shiyasa kawai nai hakan).

Suna fita suka wuce gidan su Hafsat sosai mom din Hafsat ttaji dadin yata tadwo normal, sannan tai mata fada kan ta rike mujinta yamata hallacci sosai,. Sosai taji dadin yadda ake Bata labarin cewa alamin ya kula daitta tashi daya sanshi ya shigeta ,.
[12/5, 10:11 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Β©......ashrim Na dawowa amrita ta namai welcome danta matsu da taji wannan labarin, bayan yaci abinne ya Bata labarin sosai ta tausayimai tare damai addua Allah yasa sarah ta dawo gare shi,. Haka rayuwa taciga gaba sosai yanzu amrita da aahrim suke mutunci,.

After one 1month, sarah ta dawo daga skull,.

🌟🌟🌟
[12/5, 10:28 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 121✨*

```this page for you Shamsiya umar dan zomo (ana)```

Sarah ce ta dawo daga skull tun daga waje take jiyo ihun star boy dinta da saurii ta shigo yana hannun Mami sai lallashi take Amma kamar batayi karbarshi tai Tana fadin Mami ce ta cije ka ko, yanajinshi hunnun mom dinshi yai shiru, kallan Mami tayi amma wannan star naki dan rainin hankaline wani Ma saiyace ina zare mai ido ne, dariya Sarah ta zauna Tana fadin may ma cizonshi Kikai. Mom ce ta fito Tana fadin yayi shiru wato yaji mamanshi ko? Kallan mom tayi mama fa Mami cizonshi take, dariya mom din ittama tai ta zauna, mikawa Mom invites card tayi gashi Mom bikin hanifa wannan satin, gobe zanje zamu fara shiri, karta tayi Tana fadin Allah Ya sanya alkairi amma da yaron naki zaki Dan kwanannan wata fitina yake ji murmushi tai eh dashi zanje amma da biki yayi biki zan ajjiyeshi,. Kallanra ta mom tayi uncle babba gibi zaizu koma gunki yace zaizu ,sosai gabatan ya fadi IN kaji ance UCLA babba zaizu gunka tafo aure yake San kayi, kallan mom tayi to Allah Ya kawo shi amma idan yazo xancen aure nama Na sani kice mishi amince koda bana nan, kallanta mom tayi ban gane kin aminceba, to shikenan mom zan San yadda Xanyi kibarshi kawai,.

Haka akai ta burin biki duk wanda yace yana santa saitace Tana da aure,.
Yauu uncle babba yaxu, kuma a parlour suka zauna sarah lokacin bata nan amma ana fada mata yaxo ta koma gidan,.
Bayan Sun gaisa ya daura da Aisha dama mun zauna da babanki munyi magana bai dace ace mum zuba miki ido baki aure ba tunda mijinki Allah yamai rasuwa so kuma ga abin dayace kafin ya rasu shine muke San muji ta bakinki ko kin amince, murmushin yake tai uncle duk yadda kukai duk dayane ai na amince, murmshi yai Allah yai miki albarka Aisha duk sukace amin, sosai mom taje dadi,.

Bayan ta koma daki ta kira ashrim take sanar mai tamai mata ssosai gabanshi ya fadi kawai ya kashe wayar wai meyasa mom take mai hakane yanzu shi zaai WA mata no, bama zan komaba nija dinba basai an ganni ba
[12/5, 10:36 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Β©......haka su sarah suka ci gaba da budurin bikin hanifa ranar jumaa aka daura auren hanifa, hakama Sarah aka daura nata a garin bkd, ba wani taro sukai ba sunce sai ahsrim din ya dawo,

Sarah kuwa wani iri take ji Ya xasu zauna da ahsrim, haka tai ta addau akan Allah yasa hakan shine alkari,..

Haka Rayuwa taci gaba konmai yana tafiya Sarah tayi nisa akaratu, su minal Ma sun fara makaranta, Hafsat kuwa ta dage dole sai sun kwullla kawance da sarah, gashi har tana da ciki,.

After 6year,
A family ana ta shirye shirye shiryen bikin mami da minal, dasu da sani da Umar, lokacin sarah har ta Fara aiki, star boy kuwa an Xama guy ansashi a skull, pre class yake,.

Ashrim ne zaune a daki yau ya kara wata daya da gama karatunshi kenan, kamar An mileshi ya mike yahau hada kayanshi,.
Abdallah ne Ya shigo kallanshi yai sai ina kuma? Sai nija ya bashi amsa ai tuni shima yahau hada kaya dani zaa je amrita Ma tahau hada kaya ittama da itta zaaje, mom din amrita tace zasuzo daga baya,.
BπŸ™‹hajara Mami natty girl iπŸ’ƒ
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/5, 12:17 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨Yaya mijina 118✨*

Sarah ce a daki zaune sai kuka take itta kullun aikinta kenan, ga baby ta a gefe sai mutsu mutsu yake, da sallama nusaiba ta shigo, ganin aikin da sarah take yasa ta jijjiga kai ta zauna kusa da itta tare da dafa kafadarta, da sauri ta juyo tana goge hawaye, aunty wannnan fa Ba shine abun daya katama ki dinga yi ba ki zauna kina kuka ba addua ya kamat kiyiwa Yaya, Yaya yariga ya tafi bazai dawo ba, hawaye taci gaba dayi nusaiba me yasa Yaya Usman zai mun haka me yasa zai tafi ya barni meyasa bamu tafi tare ba, inama nima na bishi,da sauri ta rufe mata baki, haba aunty meyasa kike Abu kamar yarinya Allah da dayabaki yaya shiya dauke abinshi amma ki zauna kina irin wannan magan ganun, mika hannuntai ta dauko baby din, kalli Aunty kinga wannnan yaron shi kadai Allah yayi yaya zai haifa kafin ya mutu ,kuma wani abun mamaki sai yaba da mai kama dashi dan adinga tinawa dashi meyasa Aunty bazaki godewa Allah da wannan kyautar daya miki ba ina wadanda suke mutuwa Ba tare da Sun ajjiyeba,.

Dan Allah aunty ki daina irin wannan abun, share hawayen fuskarta tai,ta karbi yaron tana murmushi kamashi daya da usman, my star boy kenan,sunan Yaya Usman zaa samai, murmshi nusaiba tai ittama haka yake aunty da Gani kuma zaiyi halin babanshi ,zaro ido tai tana kallan nussaiba ke nusaiba a ina kika sani, dariya tayi Tana fadin zaki gani ai ,.

Β©......haka akai ta zaman makoki har ran suna yaro yaci sunan usman, bayan arbain, mana take fadin zata tafi face sarah nan hankalin mom ya tafi, ta dinga rukan mama akan tabar mata sarah zata riketa kamar yar cikinta, sosai Mama taji dadin sauyawar yar uwar tata, haka suka tafi suka bar sarah, taci gaba da tafiya makaranta, abinta GA boy sai kara girma yake,.

Β©......a bangaren Hafsat kuwa baa cewa komai dan abin nata kara gaba yake kwata kwata alamin ya kasa gane kanta sosai take bashi tausayi Bata magana wataran haka zata xauna tai ta kuka wataran kuma in haukan ya motsa tadinga fasa kaya a gidan kenan sai alamin dinne ki iya rike ta (hmm duniya juyi juyi )

Wanna shafin nakine AISHA UMAR INUWA ASHFA Allah yabar so da kauna

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[12/5, 12:35 PM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«


Please Login or Register in order to submit comment