Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )

*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)

🅿️:1️⃣

Dan dazon mabarata ne cike da 'kofar wani makeken gida ,dukkanin su a zaune suke ,kamar dahadin baki kuma duk suke tashi taye ga alama mai gidan ne xe fito ,se turereniya sukeyi ,kamar daga sama saiga wata matashiyar yarinya ,kutse kawai takeyi a cikin jama'a ita birinta baiwuce taganta a gaban layiba saboda tasan ta hakane kawai zata kusanci ganin mai gidan ko matar gidan domin bata damu se mai gidan ne zata gani ba ko matar tagani tasan ta wadata.

tana isowa a gaban sahun se taja ta tsaya ,sedai abun mamaki duka tsofaffine a wurin babu yaro ko daya ,kuma ga Alama ba yaune tasaba zuwa ba domin matan nan babu wacce tayi complain akan abunda yarinyar tayi

sai wani zare ido take kamar wacce tayi karya ,sunfi 30 minutes a wurin sedai babu alamun cewa masu gidan zasu fito ,hakan ne yasaka jikinta yayi sanyi ,sega hawaye masu zafi suna bin kuncinta ,wata tsohuwa da take taye kusa da ita ta dafata "kiyi hakuri Ameerah,ga alama yau ma masu gidan basanan ,amma kekam ina iyayenki da sukabar yarinya kamarke kina yawon bara, ai da sun sani zaunar dake sukayi a gida sukuma sufito ,saboda yanzu duniyar nan babu gaskiya wani ze iya anfani da dukiyarsa ya lalata miki rayuwa ,duk maganar nan da take hankali Ameerah baya gunta domin ta tafi duniyar tunanin hanyar da zata sadata da mai gidan

Saida tsohuwar ta girgizata ,tukuna tadawo hayyacinta ,murmushin yake tayi tace " karki damu Innah gobe ma zan dawo ai mainema baya gajiya ,daga daga haka tajuya da nifin komawa gida ,itadai matar nan da ido kawai ta bita saboda tarasa gane me yarinyar ke nufi itadai idan kaganta bazaka kirata *MABARACIYA* ba domin bata tattre da wahala irin na mabarata ,gashi ita mai tsabtace "ya Allah ka wadatamu abunda ta fada kenan.

Saida Ameerah tayi nisa sosai tukuna ta juyo sedai bata hango kowa ba a bakin gidan ,murmushi kawai tayi batasan me yasa ba ko yaushe tazo wurin zata sami mutane da yawa a bakin gidan ,amma kuma da ta tayi nufin barin wurin se kowa ya watse ko meyasa haka,tambayar da takeyiwa kanta kenan sedai bata da mai bata amsa,wuri tasamu ta sauna tana tunanin wace hanya zatabi shin domin samun cikar burinta ,tabbas bazata dakata ba harse ta cimma manufarta , tacikawa yayarta alkawarin da tayi mata ,kuma dole se ta dauki fans a akan Saudahhhh....

#shin wacece Ameerah kuma wacece saudah wane burine takeson cikawa

Comment dinku shi ze bani tabbacin labarin yakarbu

#followme on wattpad@damselfeedo

Real@bazamfaria💙

It's ur Feedorh
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )


*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)


🅿️:2️⃣


,,,,,,napep ta tsayar ta shiga fada masa unguwar da xekaita tayi ,sunyi tafiya me dan nisa ,ta sauka

Wani madai-daicin gida ta shiga da sallamarta ,kai tsaye daki tanufa tare da furta " aunty na dawo ,da sauri wacce takira da aunty ta fito tace "Meerah andace? Ajiyar zuciya ta sauke tace " ankusa dai aunty "kinga Meerah nifa da zakiji nawa da kin hakura kinbarwa Allah komai domin kuwa shi ba azzalumin sarki bane na tabbata yaji kuma yagani da sannu sakayyar Maryam ze biyo baya

Seda ta sauke ajiyar zuciya ,cike da rauni tafara magana " tabbas aunty nasani Allah yanaji baya bacci kuma a addinance ma anbamu damar idan aka zalunceka bazaka iya yafewa ba ,to karama kwatan kwancin abunda akayi maka ,katseta Aunty tayi da fadin " natabbata idan Maryam na raye zata yafe takuma shafe abun a ranta dan Allah Meerah gada kijamana abunda yafi karfinmu ,matar nan tanada iko fiye da tunani zata iya komai saboda mutuncinta ,shin meyasa ke bazaki hakura ba,takarashe maganar tana kafeta da ido ,cike da kwarin gwiwa tace "aunty ,duk wani gata idan ba na Allah bane to ba dawwamamme bane ,bamuda kowa amma muna da Allah saboda haka shine zai taimakeni ,wlh matukar bandauki fansar 'yar uwata ba ,to bazan sake kiran kaina a cikin a halinku ba ,kedai kixuba ido ,ni yunwa nakeji ina abinci na ,girgiza kai kawai aunty tayi tare da fadin " yana da kin ki nakai miki ,Ameerah bata sake magana ba ta nufi dakinta.

Seda tafara watsa ruwa tukuna ta dauro alola bayan tagabatar da sallah ,se ta dauko wani littafi ,ta dade tana kallon murfin littafin ,kamar zata bude sekoma ta maida ta ajiye ,shiru tayi tana tunani can kuma se ta fashe da kuka, cikin kukan ne take suratai " tabbas baikamata ace har kinkai yanzu ban cika alkawarina ba yaya Maryam ,ke Kadai ce gatana kece wacce ta sadaukar da mutun cinta saboda nawa ,kin kula dani kinhani nayi kukan maraici ,tabbas bazan samu sukuni ba se Sauda ta tozarta ,tabbas zan wulakanta ta a idon duniya ,zansa ta fahimci ba komai ne kudi da mulki ke bayar wa Allah yagafarta miki tafada tana kara sautin kukanta ,seda tayi kuka sosai tukuna ta rarrashi kanta saboda bata son Aunty ta fahimci halin da take ciki hakan ze zama kamar tayi butulci ne da irin kokarin da take mata

Ahaka bacci mai nauyi ya dauketa

Ba ita ta falka ba seda akafara kiran sallahr asr da ciwon kai tafalka saboda kukan da tayi lallabawa tayi tayi sallah ,tukuna tafito don dora girki ,a kitchen ta samu aunty marairaicewa tayi kamar zatayi kuka tace "aunty shine baki tashe ne ba ,murmushi kawai tayi mata " to kawo nakarasa aikin ,se a lokacin aunty tayi magana "aa Meerah nasan kingaji kitafi ki huta kawai " aa haba aunty dan Allah kema ya kamata kihuta hakan tafada tana amsar jajjagen da takeyi dole ta sakar mata ,tana tausayin rayuwar Ameerah gata yarinya mai gata da natsuwa amma saboda rashin adalci da son zuciya irin na wasu yana Neman sauyata ya Allah ka kawo d'oki a ratuwar Ameerah

"Amen taji muryar Ameerah ta amsa ashe a fili tayi addu'ar ba'a zuciya ba ,murmushi sukayi dukansu Ameerah tace " Aunty kinason Ameerah fiye da tunani nikaina a duk lokacin da na tuna dangina nakan samu kaina cikin zubar hawaye naji na tsane duniya baki daya sedai da na tuna Inada ke se naji damuwata ta gushe ya Allah yakara zaman lafiya a tsakaninki da yaya yakawo zuri'ah tagari yabani ikon kyauta ta miki nagode sosai aunty tafada kwallar da ta cika idonta yana subowa ,lakace mata hanci aunty tayi tace "to Mr tears nasan yanzu zaki fara zubar hawayen ai kedai bansan tsakanin ki da kuka ba babu damar ayi maganar arxiki dake sekinyiwa mutane kuka ,maza ki share hawayen indai baso kike aunty tayi fada da MABARACIYAR kanwata ba ,dariya sukayi dukansu






Follo me on wattapad@damselfeedo



#Real@Bazamfaria💙
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )


*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)


🅿️:3️⃣


,,,,,,,,,,Washe gari tunda safe Ameerah ta shirya ,koda ta leka dakin aunty bataji motsinsu ba da alama basu tashi bacci ba saboda haka kawai tafita domin yau tasawa ranta ganin sauda ko ta halin yaya ,tana fitowa tasamu Napep ta shiga shiru tayi tana tunanin wane karya zatayiwa get man yabarta ta shiga ,hakadai har suka isa dan nesa da gidan ta sauka ,dakafa tafara takowa har gaban gidan sedai yau babu kowa a kofar gidan ,jikinta ne yayi sanyi domin ga alamu masu gidan basunan

tana tsaye bakin gidan Sega get man din yabude get ,kamar a mafalki taga wata motor kirar Elentra 2019 ta fito da sauri ta nufi motor din ,winning nacikin motorn yayi domin ganin wata bakuwar fuska tana tunkaro shi karaf idon su ya sarke cikin najuna ,faduwar gaba Meerah taji take taji tarasa duk wani kwarin gwiwa nata ,ganin da yayi ta dakata ne yabashi tabbacin ba wurinshi tazo ba saboda haka yacigaba da tafiyarsa ,koda ta ankara sedai taga kurar motor alamar har ya wuce ,wasu yawu masu daci ta hadiye nan take xuciyar ta tafara kai da komo

Shin wanene wannan mutumin ,a iya binciken da tayi akan Saudahh batada 'da babba hasalima yarinyar ta tafarko macece ,to ko shine mijinta wannan din ,haka kawai tasamu kanta fa faduwar gaba tare da baiwa kanta tabbacin ba mijinta bane

'Karasawa tayi bakin get din tayi knocking, lekowa get man din yayi ,seda yagama kare mata kallo tukuna yace "Ke yau baza'ayi sadaka ba ,wai meyasa Ku Mabaratan nan bakuda godiyar Allah ne komai aka baku baya isarku ,ji kukeyi kamar kuyi sata, ina jiya ba da dadewa ba ma matar gidan nan seda tayi sada'ka to yanzu menene na dawowa?

" Baba kana nufin jiya matar tafito kenan "Ehhhh mana kuma taraba kudi saboda haka yanzu bata gari ma tayi tafiya ,idan kuma zama zakiyi to ga wurinan yafada yana rufe get din

" ohhhh god ,Ameerah tafada tana dafe kai "meyasa nayi gajen hakuri na tabbata jiya da ban tafi ba ,da nahadu da Saudah ,ok dama lokacin da na jiyo naga babu kowa Ashe sun shiga cikine ,Murmushi tayi kuma da ta tuna mutumin nan na dazu da yafito daga gidan ,to waya sani ma ko kwarton tane ,sekuma ta girgiza kai " aa shi baiyi kama da mutumin banza ba daga ganin shi yana da kamala

,to waye shidin ,haka tacigaba da tafiya tana sanbatu ,hartayi nisa bata sani ba ,horn taji anayi mata abayanta ,dan waigawa tayi ,sedai tayi nasarar bin motorn da ido domin bazata iya ganin Wanda yake cikiba kasancewar bakin glass ne a motor ,cike da jin haushin rainin wayon mutumin juyawa tayi taci gaba da tafiyarta ,ganin mutum tayi a gabanta "Assalamu alaiki , ya furta cikin silent voice dinsa ,kamar bazata amsa ba sekuma taga ai sallama ne kuma shi da yayi sunnah ya 'dabbaka ,amma ita wajibine ta amsa masa domin yin sallama ga musulmi sunnah ne amma maidata wajibije

Amsawa tayi batare da ta dakata da tafiyar ba " baiwar Allah idan bazaki damu ba ki shigo narage miki hanya domin baikamata mace kamarki ace ta bari rana yana dukanta ba ,karkisa hukumar kare hakkin mata ta hukun tamu yafada cikin sigar tsokana

Kara tamke fuska tayi ,cikin rashin son zancen yayi tswo tace "na gode bana bukata " haba ke kuwa ai cancantar ki ne yasa nace ki shigo bawai se kina bukata ba ,bata sake cewa komai ba tarabashi ta tafi

Yana tsaye a wurin har seda yaga tayi nisa alamar dai da gaske ba shigar zatayi ba tukuna yakoma motorn shi




Follow me on wattpad@damselfeedo





#Real@Bazamfaria💙
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )


*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)


🅿️:4️⃣


,,,,,,,tunda daga ranar Ameerah batasake zuwa gidan ba ,amma ko yaushe plan dinta taya zata shiga gidan sauda takeyin shi tanasone idan tayi nasarar haduwa da ita ,duk wani shiri nata yayi aiki ,shigowar aunty ne yasakata dawowa daga duniyar tunani ,murmushi tayi tare da fadin " aunty ce da kanta ,itama murmushin ta mayar mata tace " to yau najiki shiru nama zata ko kinfita ne shine nace bara nazo na dubaki tafada tana zama gefen katifa

" wlh aunty ina nan bana fada miki shegiyar tayi tafiya ba ,tana can wurin fasadin nata Ameerah tafada tana cixon baki da alama abun yana yi mata ciwo ,dafata aunty tayi tace " Ameerah nifa inaganin wannan abun da kikeyi ba mafita bane taya xa'ayi ki ajiye karatunki ,kawai saboda kinaso ki dauki fansa kinsani burin Maryam be wuce taga kinyi karatu ba to mezesa saboda ita ki ajiye karatun ki nidai anawa shawarar ki koma makaranta na tabbata ko baki tona asirin Saudah ba yau da gobe Batabar komai ba asirinta se ya tonu ,amma yarinya kamarki a ce kina yawon gidaje tare da amsa sunan Mabaraciya wanann ai ba solution bane

Ameerah dai batace komai ba hasalima se wani zancen ta dauko ,tunda aunty taga haka tasan cewar ba daukar shawarar ta zatayi ba ,bata taba ganin yarinyar da ke rike abu a ranta ba kamar Ameerah, abunnan anyishi tun bata wani mallaki hankalin kanta ba amma yakasa barin xuciyar ta
"Akwai dalilina na dakatawa da karatu ,kinsani lamarin karatu yana bukatar kudi kingani yaya bawani karfi ne dashi ba kema ba wani Sana'a kikeyi ba ,shin me kike tunani idan nasaka araina cewa dole se nayi karatu ,bafa dole se mutum yayi karatu bane ze iya dogoro da kai ,nasani karatun ma yanada matukar anfani amma idan inada rabon yi sekiga nayi konan gabane ,nifa araina banajin komai saboda dakatar da karatu na kawai dai idan natuna burin yaya Maryam kenan senaji wani iri cikin raina

" hakane Ameerah amma kinsani indai kinason karatun nan na tabbata Isma'l ze iya daukar dawainiyar komai "hakane aunty nagode sosai da kokarinku amma dawainiyar da kukeyi dani haka ma ya isa fatana rabbi yabani ikon kyautata muku

Niger state

Wata matace zaune ta hakimce daga ganinta kasan tana da isa da kuma izza waya takeyi cikeda takama ,Sam bakajin me take fada kasancewar sedai bakinta ya motsa yarane 'yan mata tsugune a gabanta waya takeyi amma tana kare musu kallo ,se bayan tagama wayar ne tukuna tace " zaku iya zama ,tashi sukayi suka zauna cikeda tsoro

Kallon su tayi tasake wani killer smile cikeda isa tace " to ya kun shirya abunda nake bukata ko kuwa cikin kyar kyarwa dayar tace " munshirya Hajia daga mata hannu tayi tace "naji naki amsar kefa ,tafada tana nuna dayar budar bakin ta tace " tabbas duk Wanda babu Allah a cikin ranshi to ze iya aikata komai ,dama idan bakada kunya to ka aikata abunda kaso kidubemu hajiya anan ciki babu wacce baki isa haifarta ba amma kuma kice mune zamu zameki ababen jin dadi ,daga karshe kuma kitura mu karuwanci anabaki kudi wa'iyaxubillah ,amma ba lefinki bane lefin iyayen mune da Allah ya dora nauyim mu akansu amma suka kasa saukewa har wasu suka yaudaresu suka daukomu da sunan aikatau ,domin subata mana rayuwa

duk maganar da yarinyar nan keyi babu wacce ta taba zuciyar hajiya itadai abunda tasani dole zata biya bukatar ta dasu takuma samu kudi ta dalilinsu ,daya daga cikin masuyimata hidma takira tace "tafi dasu kitabbata sun tsabtace jikinsu domin bana bukatar na shaki wari ko akasinsa ,kuma ki koya musu yanda zasu sarrafani domin naji dadi daga nan zuwa gobe




Wacece wannan matar?
Kucigaba da bina asannu zan bayyana muku komai

#comment and share


Follow me on wattpad@damselfeedo




#Real@Bazamfaria
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )


*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)


🅿️:5️⃣



,,,,,,,, haka matashiyar matar nan ta tafi da yaran can bangaren da aka kebe domin ajiye irinsu idan ankawo ,suna shiga abunda suka gani ne yakara daga hankalin su ,yan matane su biyu tare da wata hajiya ,ashekaru zata kai 50 years amma kwance take duka yanmatan suna wasa fa jikinta " wa'iyazu billah shine abunda suka furta cikeda tsoro sedai ga alamu ita jagorar tasu tasaba gani domin kuwa ko nuna alamun tasan da mutane a wurin batayi ba ,ganin da tayi sun daskare a wurin yasakata jan jannunsu da karfi ,sukabita har suna hadawa da tuntube domin daganin irin wannan fasadin gara ma ace a makance Allah ya halicce ka

Wani lungu suka shiga saigasu sun bullu wani wuri dakuna ne sunfi ashirin a wurin ,bazaka taba cewa akwai wannan ginin a wurin ba matukar dai bakasan kan gidan ba tunda sukagani ,suka kara girmama rashin tsoron Allah irin na matar nan ,key tasaka tabude wani daki ,masha'Allah parlor ne maikyau da tsari sekuma bedroom daga gefe kuma kitchen ne ,cikin bedroom tashiga dasu "Ku tube kayanku shine abunda tace dasu ,babu wacce tayi motsin kirki a cikin su bare ma tasaka ran zasu iya tubewa

d'ai bayan d'ai take binsu da kallo ,tabe baki tayi lokacin da idonta ya sauka akan breast dinsu " idan ma bada jaraba irin na Hajia ba me zatayi da Ku me kuke dashi ita da takeda manyan 'yan mata ,sudai basu ce da ita komai ba ,zama tayi tai crossing leg tace "tunda naga alamun bawani mamora ne daku ba ni bazan shiga yi muku wanka na wahalar da hannuna ba a banza ba ,dama nazata kudin matane nadan rage zafi nima amma zaku iya shiga kuyi kufito sedai ku tabbata kunfita da kyau ,babu wacce ta motsa a cikin su

dariya tayi tace" let me advice yuh ,koda nasan ba jin abunda nafada kukayi ba domin alamu sun nuna kudin matsiyata ne ,Hajia da kuke gani wlh komai zakuyi tunda tayi niyar moranku se tayi mafita d'aya ne kuyi abunda tace idan ba hakaba ,tanada 'kattin maza da suke mata hidma wlh kunji na rantse gunsu zata kaiku suyi muku kaca kaca ,yanda kukasan mayunwatan karnuka haka suke ,saboda haka takeyiwa duk wacce tayi mata taurin kai ,nima hakan ne yafaru dani

Sunajin haka jiki amace suka fara shiga wanka seda sukagama ta dauko musu kaya tabasu bin kayan sukayi da kallo ,tare da tunanin taya zasu iya sakasu domin irin sexy clothes dinann ne koda sun sakasu have necked zasu zama

cikin raunin murya sukace "aunty dan Allah kibari mu maida kayan da muka cire ,zare ido tayi tace da alamu dai ku din rabon karnukan Hajia ne ,kuma wlh matukar tabasu ku ,to kaskantacciyar rayuwa zakuyi a gidan nan ina mai baku shawara da kuyi biyayya kawai ,fita tayi babu dadewa se gata ta dawo da tiren abinci ,agabansu ta ajiye tace " idan kun koshi seku saka kayan kafin nazo mufara aikin mu ,daga haka tafita a dakin ,wani sabon kuka suka fashe dashi ,sunfi 30 minutes sunayi cikeda tausayin junansu da kuma tunanin irin rayuwar da iyayen su suka jefasu domin kuwa akansu suka dora alhakin komai

koda ta dawo tasamesu cikin wannan yanayin ko abinci basu ci ba bare su saka kayan ,bata ce dasu komai ba kawai taja daya ta dora kan bed wani irin wassani tafara yi mata ,tun tanayi a hankali har tafara fita hayyacinta ta ko ina yamutsa ta takeyi ,itakuma yarinyar babu abunda takeyi se kuka tadauki tsawon lokaci tukuna ta tureta tana fitar da wani kalan nishi ,da hannu takeyiwa dayar alama da tazo domin bazata iya magana ba ,girgixa kanta tafara yi ai da ta fizgota da karfi seta ta fado kan gadon ,itama haka ta jagwal gwalata ,kusan ma tafi waccen shan wahala bayan tagama kuma se ta fashe da kuka ,dukansu da kallon mamaki suke binta seda tayi mai isarta tukuna ta fita batare da tace dasu ufan ba......






Follow me on wattpad@damselfeedo




#Real@Bazamfaria
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )

*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

*By*

*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)

🅿️:6️⃣

,,,,,,,,dukansu da kallon mamaki suka bita to me hakan ke nufi ,tashi sukayi suka mayar da kayan jikin su.

Yunwar da sukaji ne yasaka su janyo abincin da takawo musu suka fara ci ,seda aka dauki lokaci tukuna se gata ta dawo zama tayi shiru tana binsu da kallo

Kamar bazatayi magana ba ,se kuma tace "da farko sunana Fatima ana kirana da Binta ni haifaffiyar garin Sokoto ce zama yakawo mahaifina Suleja ,anan ne yafara kasuwancin kayan itatuwa (fruit) nakan bishi wurin dayake kasuwanci idan banda makaranta

Watarana ranar Saturday wacce bazan manta da ita ba ,nadawo daga islamiya ,ko gida bantafi ba kai tsaye nazo wurin baba na ,zuwana yayi daidai da zuwan Hajia Saudahh ,yanda naga suna gaisawa da baba na ne yabani tabbacin cewa yasanta ,dagowa nayi da niyar na gaisheta se naga ashe ita tun tuni ni take kallo ,cikeda kosawa da kallon da takeyi min nace mata inawuni ,cikin sakin fuska ta amsani ,daganan bansake magana ba sema d'aukar jakana da nayi nace da baba na ni zantafi ,kudi masu yawa tabani ,amma naki amsa seda baba na yasa baki tukuna na karba ,haka natafi zuciyata na tunanin ina babana yasan wannan matar har ga Allah nidai zuciya na bata na tsu da ita ba tunda ga wannan lokacin kullum se baba na yace tana gaisheni nidai sedai nace ina amsawa

Ana haka kwatsam se mamana ta kwanta rashin lafiya anyi yawon asibiti har mungaji daga karshe Allah ya karbi rayuwarta ,munshiga tashin hankali nida mahaifina ,haka yafara hada kayan mu yace Sokoto zamu koma ,shatan motor daya ya dauko mana Wanda ze kaimu har sokota ,muna cikin kwasan kayan mu Sega Hajia Saudahh tazo babu yanda batayi da baba na akan yayi hakuri ya zauna ba amma fir yaki daga karshe tarokeshi alfarmar yabata ni tayi mishi alkawarin kulawa da ni kuma zata rika kawoni sokoto yana ganina ,da farko baba na bai amince ba ,amma ganin yanda taketa faman rokonshi se yaji kunyar ace yahanata ni duk da kasan cewar ni kadai yake da ,haka yadaukeni yabata amana nayi kuka kamar raina ze fita domin ni tun farko matar batayimin ba

Inaji inagani baba na yawuce sokoto ,da farko babu irin gatan cin da Hajia Saudahh bata nuna min ba ,kuma takan kiramin baba na mugaisa hakan ne yasaka nafara sakin jikina da ita

Ashe bansani ba kanta take renawa ni ,shekara na biyu tare da ita jikina ya canja idan kasanni a da bazaka

Please Login or Register in order to submit comment