Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

AUREN LAGOS Complete Hausa Novel Document by AUREN LAGOS


AUREN LAGOS

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 15828



AUREN LAGOS

Reading Time: 1 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: Mummy Minal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 109.73 kb

File Type: txt

Views: 802+

Download: 323+

Last download: 4 days ago

Description/Story: [4/6, 07:30] Muhammad Karim: AUREN LAGOS👩‍❤‍💋‍👨


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*


Godiya yattabata ga Allah dayabani
Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS
Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya👐

Page (1)
Na mummy minal ✍🏼

Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon farare
Tastas sunsha bila da guga Riga da wando da hijab harkasa
Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to
Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da
Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to
Adawo lafiya tafito daga gida
Misalin 7:30 am
Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo
Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin
Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya
Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba 😜 dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini
da takemin dayan
Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA's ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur'an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna
✡✡✡✡✡✡

Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur'an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break

Andawo anyi hadith and tauhid
Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar
Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa

Yawan typing yawan comment

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:31] Muhammad Karim: AUREN LOGOS👩‍❤‍💋‍👨
💖 love story💖


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Page (2)

NA mommy minal ✍🏼

Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo

Continue

Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya
Nagani tashige wani gida maidan

Madaidaicin kyau
Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo
Sai dakin abbansu sai kicin

daga gefe dayan side din kuma to let dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin

Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi suka
Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee
Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu

Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi
tace to mamanu

Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to

Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu

Wacece kairiyya

Yawan comment
Yawan typing

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:32] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & Short story👩‍❤‍💋‍👨

Page 3

Na Karimatu Abdulhamid
( momy minal)


Iyayen kairiyya asalinsu yan jahar yobe state ne maihaifinta haifaffan wani kyauyene ajihar yobe gashaka onder potiskum local government

Mahaifinta cikaken bakarkarene karekare shine yaran mahaifinta

Mahaifiyarta kuma filanin malice Neman kudi yafito da baban mahaifiyarta Nigeria yasauka garin potiskum haryayi aure damatarsa falmata yaren kanuri wandasukai AUREN so dama marainiyace yarike abarsa da ammana banyan shekara hudu sukahaifi diya mace akasamata
Lubabatu sunakiranta luba
Mahaifin kairiyya

Mallam Aminu yayikaratunsa primary a gashaka yasamu sakamako mai kyau ankawoshi garin potiskum secondary fika government makarantar maza
Ta kwana yakamala a shekaru shida dama yana da ilimin adini haryayi sauka
Yafara kasuwanci
danoma yanasaro kaya daga kwatano irin

Su frigh,blanda iron dasauransu
Yanada shagonsa
babba anan potiskum inshekara tazagayo yaje kauye yai noma

✡✡✡✡✡✡

Watarana aminu nazaune shago wasu yanmata sukazo subiyu shagon siyan frigh sukaisalama ya amsa yace mikukeso sukace
frigh yace karami ko babba sukace mu mallam sabomafa mukeso amma ancemana na kwatano yafi kyau in andace 😜 yace hakane karami mukeso AUREN kawata za ayi yace inakawartaki gatanan bilkisu yace kefa yasunanki tace sunana luba yace
Lubabatu suna maidadi amma ke kanuriceko tace Eee balkisu tace kaiwani yarene yace bakarkare sukace to yace yato luba kobakyason bakarkare taimurmushi

Balkisu tace aibakuda aibu akwaikwu da Zuciya ga hadin kai yace kai nagode kawarmu
Sukaiciniki yasalamamusu sukabadakudi
15k yace sumar kwatance sukamar sukace
Lowcos suke yace lnsha Allah zanzo lu,ubatuna
Luba tasundakai azuciyarta tace wanan ya iyafadan sunan sukatare abin hawa sukatafi..
.....

Place Read and share

No comment
No typing


Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:34] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love & short story👩‍❤‍💋‍👨


Na Karimatu Abdulhamid
(Momy minal)

Page 4


Bayan kwana biyu mallam Aminu yashirya yanufi gidan su luba yatsaya akofar gidan yananeman dan aike domin kuwa alokaci wayar salula sai wane dawane yanan tsaye wani yaro yafito daga wani gida Aminu yakirashi yace dan Allah yaro kashiga gidanan kace ana sallama

Luba yaron yace waza acemata kace Aminu yaro yashiga cikin gidan yai sallama
Inna luba ta amsa
Yace inna waniyake sallama da luba awaje inna falmata tace ikon Allah wayacemaka innacewa yayi Aminu luba dake zaune cikin daki taji gabanta yafadi azuciyarta tace yazo kenan lnnatace jekace gatanan zuwa kaji yaro yace to inna tace aisaikifito kije kishigo dashi soro luba tafito daga daki tace ai inna shine Wanda
Nakebaki labari maisai dasu firjinan inna tace najinajide jekar yagaji datsaiwa

A can wajekuwa yaron yafito yacemar gatanan
Zuwa yace yauwa
Yaro yasunanka sunana lukman yace lukman nagode hunga wanan yamikawa yaron 20 naira yakarba yanamurna yatafi wasansa

Luba yahanga tafito daga gida takaraso wajansa taimar salama ya amsa yace ranki yadade gimbiya tai murmishi yace kingani saiyauko tace yaudinma kaikokari auhaka zakice bakidaukin
ganinaba kenan yakasuwatace tanakawar dazancan kasuwa mungode
Allah yamutanen gidan tace lafiya suke to yayi kyau
Tace mushiga daga soro okay nagode taigaba yabita abaya tace barinakawoma ruwa A a barshinagode
Yace gaskiya nibadawasa nazoba kozansamiganin
baba tace baba yafita gurin abokinasa yace to shikenan inyadawo amikamin gaisuwa inji sirikinsa taimurmishi tasunkai dakai zaiji ta amsa
Nansukaci gaba dahira yakesanarmata
bayan kwana biyu
zaituro magabatansa sutanbayamar auranta tace dawuri haka yace tomaiza ajira
Lu,ubatu gwanda aikomaidawuri
Koyakikagani tace hakane kokefa yanmata yaimatasalama yatafi akansaiyasake juyowa two days


✡✡✡✡✡✡✡✡


Hakasoyayya tacigaba damikawa tsakanin Aminu
da lubabatu yaturo manyansa
Antambayamar auranta sunbashi
har ansa rana watanni biyu masuzuwa

duk abinda akasamar rana saurin zuwa gareshi dominkuwa yau akadaura auren lubabatu da Aminu ankaimar amaryarsa gidansa dake tsohuwarkasuwa
Potiskum Asha amarci lafiya lu,ubatu ta aminu

✡✡✡✡✡✡

Bayan shekara biyu da auransu
Allah yabasu karuwa lubatu tasamuciki tahaife lafiya tasami diyartamace Wanda Aminu yasa sunan babbaryarsa fadima sukekiranta kairiyya Wanda mahaifinkeji da ita itama uwar naso amma kunya yahanata nunawa sabo da yarfarice😋yayanfari sory🤣

Amma Aminu baruwanshi yanamutukar nunamataso
Bayan kairyya tashekara uku aka haifi yan biyu
Hassan da usain bayan yan biyu sai nabil da shukura daganan abbanau yakara aure ya auro antynsu suna zaune lafiya antinsu namatikarson kairiyya
Bayan auren antinsu umman kairiyya tahaifi auta kausar lokacin kairiyya nadashekara shahudu Antynsu
Nada yaya biyu shahid da shahida suma twins kanen kairiyyasu bakwaine Kansu ahadeyake sunamatukar sonjunansu

Kairiyya tataso yarinya maihankali ganutsuwa gatarbiya maikyau
batada abokin fada tuntana karamarta
Kairiyya yarinyace maimatsakaicin tsoyo sanan itabafara itaba bakaba chakulet colour CE fiskarta maidauke dadogon hanci da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download AUREN LAGOS

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album