Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma wani zafin kishi,saboda yasan me ke cikin wannan diary din .

Nan ya daure ya isa gareta ya jawota jikinsa,nan ta hau kokawar kwace jikinta amma bata yi nasara ba. Ya rufeta ruf kan faffadan kirjinta,ga turarensa mai hade da kamshin sin sa da ke ratsa ta ,yana kashe mata jiki,kawai ta fashe masa da kuka..

( I'm sorry my dear)nayi laifi kiyi hakuri..

Ya fada cikin murya mai taushi da lallashi.

Bahijja hawayenki da kukan ki yana daga min hankali fiye da komai,kin san yadda nake matukar jinki a raina ,kin san yadda jiki da euhina tare da zuciyata suke tsananin sonki ,please Bahijja kar ki daga mana hankali daga ni har ke.

Ba mai samun farin ciki a kan wannan halayya taki na kishi (I'm sorry l hurt you).

Bahijja da ina da ikon share baya da na share,amma bani da wannan ikon,abinda zan iya shi ne yanzu-yanzu kuwa da nan gaba duk kece.

Bahijja ina so kamar yadda kika taimaka min na manta baya na cigaba da rayuwata ina so ki taimaka ki bani hadin kai ,mu shirya rayuwarmu mai cike dab tsabtatacciyar soyayya da fahimta tare da kula da farin cikin juna...

Ina so ki sani kina da matukar muhimmanci a rayuwata,please dont make me hurt you again.."

Ta fashe da kuka,"Deeni na gaza ban san mw yasa na kasa jurewa ba,ban san me yasa nake jin tsananin kishin Farida ba ,duk da na sani matar aure ce,matar dan uwanka ne,uwace. Deeni ka taimake ni,zan iya jure komai anma banda wannan.."

Ta dago dara-daran idanuwanta wanda sukenrine,suka dawo ja,hawaye na zuba wanda yanayinta ba karamin tsuma shi yayi ba,ta ce ,

""Deeni kasan ina sonka ko? Ina sinka sosai "" Ya girgiza mata kai yana jun tamkar ya hadiyeta don so ,ya ce.

Nima ina sonki Bahijja kin san haka kuma. Ina sonki"

Ta kankameshi ,"Nasani Deeni ,"please ka kula dani..

"Zan kula da ke Bahijja na,bari ma in fara daga yanzu."

Nan yasa baki yana lasar hawayenta tare da bin fuskarta,kan idanunta zuwa wuyanta yana sumbata. Haka ya dinga bin jikinta.

Wani irin abu taji yana zaga jikunta har zuwa tsakar kanta,yayin da ta dinga jin wannan kuncin yana barin zuciyarta,sai tsananin so da shaukinsa,taji zuciyarta ta wanke tas. Nan ta biye masa itama ta ramawa kura aniyarta..

Sun jima manne da juna sannan ta zame jikinta a hankali ta nufi bayi don shirya masa ruwan wanka,yayin da Deeni ke kwance idonsa jawur,hankalinsa tashe.. (Deeni dai ba wanka yakeda bukata ba🙈🙈🙈🙈🙈🙈sry anty zee karkice banda kunya)..



Kwarai ya so kasancewa tare da ita yau,sai dai kasancewar Bahijja na farko ya zamana a wuri na daban lokaci na daban.......

Karfe goma mama ta turo musu da break fast kala-kala,sannan tayi waya suka gaisa ta kara da cewa su shirya jirgin su zuwa kasa mai tsarki,wato saudia. Karfe sha biyu ne wanda ta biya musu suje suyi Umra su kara yiwa Allah godia tare da yin addu'o'i,sannan daga nan in suna so su wuce duk kasar da suke so su zaga duniya har na wata guda ,sannan su dawo.



***** ***** *****



A kasa mai tsarki Deeni da Bahijja suka san sirrin juna,suka zama abu guda,,suka barji gumin juna. Kwarai sun more rayuwar su yadda ya kamata ....

Bayan sun gabatar da idabar su ta Umrah tare da yin addu'o'in su,nan suka ci gaba da gudanar da ibadar su na aure ,sun manta duk wani damuwa da bacin rai da tashin hankali da suka taba fuskanta a rayuwa ,suka bude sabon rayuwa mai cike da farin ciki da kwanciyar hankali tare da yiwa juna alkawarin kula da juna farin cikin juna da kuma kasancewa da juna har abada Nsha Allah...



Bahijja na da kyau na daukar hankali,kyau mai sa nutsuwa da kwanciyar hankali ga wanda ya mallake ta,yasan sirrin ta,ya dandani zumar ta. Don haka Deeni ya tabbar shi din mai sa'a ne da ya mallaki mace kamar ta...

Duk inda ake son mace Bahijja ta kai ta kawo,sai dai abinda yake kara jan hankalin sa gareta da kara masa sonta shi ne halayyar ta,hikimar ta da baiwarta. Yadda take kula da shi,take sarrafa shi da rayuwar sa,irin soyayyar da take masa,take kuma nuna masa,ga wata girmamawa ta musamman . Duk da kasancewar ta girme masa amma bata taba nuna masa raini ba,asali ma in ba an fadi ba babu mai cewa ta girme masa,saboda bala'in dacewa da sukayi da juna ...

Halayyar su ta zo daya,tunaninsu yazo daya,duk abinda daya keji dabshi daya naji da shi. Don haka suke yawan hakuri da juna ,in data ya hau daya na dannewa,sun zauna sun tsara yadda za su gabatar da rayuwarsu cikin soyayya da saukin rayuwa..



Bayan sunyi sati biyu suka bar saudia zuwa Dubai,sun zaga kasashe uku zuwa hudu suna yawon shakatawa da more rayuwar su. Sunyi wani irin sabo da kara shakuwa da juna sosai sosai..

Sun kasance cikin farin ciki marar misaltuwa ,watansu guda suka tattaro suka dawo gida Nigeria..

A nan suka tarar da mummunan labari da kuma mummunan tashin hankali na rasuwar Shamsuddeen tare da mahaifin Farida...

Satin su biyu da tafiya hatsarin ya faru da su a cikin garin kaduna,mahaifin Farida ya je duba Shamsu a ma'aikatar su don ganin ya yake da yadda ayyukan suke tafiya,dama ya saba kai masa irin wannan ziyarar . Anan Shamsu ya bar motarsa a office ya biyo Alhaji Ahmad don dawowa gida tare ,a hamyar su ta dawowa tsautsayi da karar kwana suka hadu da doguwa ta taho ba birki ta hade motoci da yawa tayi barna wasu sunji rauni wasu sun rasa rayukansu ciki har da Shamsuddeen da Alhaji Ahmad wato mahaifin Farida.

Cikin tashin hankali da damuwa Deeni da Bahijja suka nufi kaduna inda ake zaman makoki....



Muje ga littafi na uku...





DANDANO DAGA LITTAFI NAGABA



kanta sunkuye gaban su ya ce,"Mama ina jinki ""

Hajia ta kalli Bahijja ta ce,""Bahijja kin tabbar kin amince ina sonki kamar yadda nake son Deeni ko ? Kin dauke ni mahaifiyarki ?

Bahijja ta girgiza kai,ta ce,"Kwarai Mama,tsakanina da ku sai addu'a ,bani da iyaye amma kun maye gurbin su,tsakanina da ku sai addu'a"

Mama tayi murmushi ta ce,Alhmadulillah,kamar yadda na rike ki 'yata haka ba riki farida,ina neman alfarmarki bamu hadin kai mu hada auren Deeni da Farida.......🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀





SHIN WANNAN MUTUWAR TA SHAMSU FARIDA AKAYIWA KO BAHIJJA ???????

SAI NA JIKU

TAKU HAR KULLUM
Compile by Mr HausaEbooks
Tel.08140419490
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTCompile by Mr HausaEbooks
Tel.08140419490
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTMISBAH BOOK 3 CHAPTER 1 KARSHE BY SA'ADATU WAZIRIWww.bankinhausanovels.com.ngMun tsayawatansu guda suka tattaro suka dawo gida Nigeria.A nan suka tarar da mummunan labari da kuma mummunan tashin hankali na rasuwar Shamsuddeen tare da mahaifin Farida.Satin su biyu da tafiya hatsarin ya faru da su a cikin garin Kaduna, mahaifin Farida ya je duba Shamsu a ma'aikatar su don ganin ya yakeWww.bankinhausanovels.com.ngda yadda ayyukan su ke tafiya, dama ya saba kai masa irin wannan ziyarar. Anan Shamsu ya bar motarsa a (office) ya biyo Alhaji Ahmad don dawowa gida tare, a hanyar su ta dawowa tsautsayi da karar kwana suka hadu da doguwa ta taho ba birki ta hada motoci da yawa tayi barna wasu sunji rauni wasu sun rasa rayukan su ciki har da Shamsuddcen da Alhaji Ahmad.Cikin tashin hankali da damuwa Deeni da Bahijja suka nufi Kaduna inda ake zaman makoki.Deeni sun iso Kaduna cikin tsananin tashin hankali da dimuwa, musamman Deeni da ya rikice ya tsinci kansa cikin tsananin damuwa da ta sa ya fita daga hayyacinsa, har ma ya kasa jurewa. Idanunsa suka kada suka yi jawur, kukan ma kasa yin sa ya yi, sai tsanannin azabar zafin zuciya.Rufe idanunsa ya yi tare da daura habarsa bisa hannayensa shi kadai ya san me yake ji a cikin zuciyarsa, mutuwar dan'uwa ba wasa ba, tabbas da akwai ciwo, musamman irin yadda suka taso tare tun suna yara cikin shakuwa da kaunar juna.Shamsu ya sha karbar laifin Deeni tun suna yara, ya kan sha duka a kan laifin da ba nasa ba, su yi fada, su yi wasa, su yi kuka, su yi dariya tare, haka nan mahaifin Farida ya dauke shi tamkar dansa, ya nuna masa so da kauna tamkar shi ne ya haife shi. Duk wani rikici da tashin hankalin da suka samu a baya bai taba canza so da kaunar da yake musu ba, duk kuwa da cewa ya ji zafi da ciwon abin da suka yi masa. Allahu akbar, duniya ke nan.MISBAH ta kalle shi cikin damuwa da tashinhankali, "hakika mutuwar ta taba ta amma tashinhankalin mijinta ya fi komai daga mata hankali ayanzu. Cikin mota a hanyarsu ta zuwa gida, Bahijja ta jawo shi jikinta tare da rungumar sa tana shafar sa tana lallashin sa tamkar wani karamin yaro, burinta a wannan lokacin ta samu zuciyar mijinta ta yi sanyi ta samu nalsuwa.Www.bankinhausanovels.com.ngDeeni ta dago kansa suka kalli juna cikin fuskar damuwa ta girgiza masa kai tare da shafa masa gefen fuskarsa ta ce: "kar ka yi haka please, ka yi kokarin rike kanka, ka jure, ka yi ta masu addu'a, ka dau tawakkali wanda shi aka san kowane musulmi nagari da shi, shiga damuwa ko nuna tashin hankali ba zai sa su dawo ba, kuma ba zai yi masu wani amfani ba, me zai hana ka yi musu abin da za su fi bukata daga gare ka, addu'a da kuma sadakatul jaziriya, wannnan shi ne kadai abin da zai amfane su ya kuma taimake su." "Idan muka isa gida mama da baba suka gan ka a birkice, babu abin da za ka kara masu face tashin hankali a kan wanda suke ciki. ""Yanzu girma ya hau kanka, haka kumal (responsibility) dinka ya karu, ba kula da ayyyukan baba kadai ba hatta kula da su kansu baba da maman da kwantar masu da hankali, kula da abin da yaya Shamsu ya bari, yaransa yanzu ka san kai ne uba garesu. Takalmin yaya Shamsu za ka saka, girma da nauyin gaske ya hau kanka, yana da kyau da matukar muhimmanci kai ma kanka ka samu natsuwa da juriya kafin ka iya daukar wannan nauyin. Cikin sauki, ka yi ta addu'a, ni ma zan taya ka. ""Na yi maka alkawarin fahimtar ka da ba ka dukkan goyan baya tare da hakuri da juriya a matsayina na matarka kuma abokiyar rayuwarka ka, zan taya ka daukar nauyin da ya hau kanka,Www.bankinhausanovels.com.ngkuma na daukar maka alkawarin kula da kai da ba ka natsuwa da kake bukata,"Rungume ta ya yi sosai a jikinsa yana jin tsananin son ta da wani irin natsuwa da juriya tare da kwanciyar hankali, sai ya ce: "Na gode Bahijja da kika tunatar da ni, tabbas an min mutuwa mai ciwo, amma zan jure in ci gaba da yi masu addu'a tare da daukar nauyin da ya rataya a wuyana, ina alfahari da ke Bahijja, duk rintsi duk wuya kar ki taba juyamin baya. " "Na yi alkawari Deeni, zan kasance tamkar inuwarka insha Allah."Suna isa gida sai suka tarar jama'a duk yawancin sun watse, kasancewar yanzu wajen sati biyu ke nan da rasuwar, sai dai masu zuwa gaisuwa su tafi. Kai tsaye suka wuce bangaren baba. Zaune yake kan kujera, ya dora kafa daya kan daya, idonsa a rufe, alamar tunani mai zurfi yake yi don kuwa sai da Deeni suka yi sallama gurin sau uku sannan ya bude idonsa ya amsa. Ganin Deeni ya sa ya ji wani sabon tashin hankali, ya ji mutuwar Shamsu ta zame masa sabuwa, Deeni ya matso kusa da shi ya zauna kana ya dora hannunsa a kan nasa tare da fadin "sannu baba ina wuni."Ya amsa, "lafiya Deeni, ya hanya ya muka ji daabin da ya faru?" "Alhamdu lillahi," ya amsa cikin tausayawa sannan ya ci gaba da cewa, "baba mun yi rashi mai ciwo, sai dai shi al'amarin Allah babu yadda ba ya yin abinsa, wannan shi ne iya lokacin da ya dibarWww.bankinhausanovels.com.ngmasu a duniya, ka ga duk yadda muka kai ga son su, ba za mu kara masu ko minti daya ba a duniya, mu ma lokaci muke jira, wata rana duk wucewa za mu yi. Dan haka sai mu bi su da addu'a don ita suka fi bukata.""Haka ne Deeni, Allah ya kara mana hakuri da juriya da su kuma Allah ya jikansu da sauran musulmai baki daya." Deeni ya amsa da "Ameen."Nan suka gaisa da Bahijja kuma taji dadi kwarai ganin yadda Deeni bai nuna wa mahaifinsa abin da zafi ba ko ta sigar da zai daga masa hankali, Ciki ta shiga gurin su mama ta bar su, su sake gaisawa da juna irin na da da mahaifi.A cikin gida ta gaisa da su mama da sauran jama'a da ba, su tafi ba sannan ta nufi bangaren Farida ta yi mata gaisuwar, ta tausaya mata kwarai, mutuwar miji da mahaifi lokaci guda ba abin wasa bane, dale ne a tausaya wa Farida, tana bukalar jin maganganu masu dadi tare da kwantar mata da hankali a wannan lokacin.Don haka, ba ta yi kasa a gwiwa ba, ta zaunar da Farida ta dinga mata nasila da fadakarwa tare da buga mata misalai da yawa a kan wasu magbata, ta nuna mata duk mutumin da ya rungumi kaddara mai kyau da mara kyau, ya yarda da ita, tabbas - ladarsa mai yawa tana wurin Allah.Farida ta ji dadin maganganunta har ma ta saki ranta a kan da, ta mika al'amuranta duka a wurin Ubanginji.Www.bankinhausanovels.com.ngMisbah ta je gidan su Farida tare da Deeni suka yi wa iyayenta gaisawa tare da sauran jama'ar gidan ta'aziya, yayin da shi ma suka yi masa ta'aziyar dan'uwansa, ba karamin kokarin rike kansa ya yi ba, sai ya ji mutuwar dan'uwansa da na mahaifin Farida sun dawo masa sabo, ya tuno shakuwarsu da mahaifin Farida tun yana yaro, bai san lokacin da ya mike da sauri ba ya juya yana sharar kawalla ya fita baMisbah ta lura da hakan, sai dai ba ta yi yunkurin hana shi ba, saboda ya samu sauki a zuciyarsa. Tare suka wuce wurin Farida, Deeni ya yi mata ta'aziya tare da yi mata nasiha sannan ya fita ya nufi nasu bangaran don ya samu ya dan huce gajiya ya kuma rintsa, nan Misbah ta shiga yi masa hidimar abincin da ya dace ya ci tare da shirya masa bayi don ya yi wanka ya kimtsa.Yaci abinci. Tabbas, yana jin dadin irin yadda Misbah ke kula da shi, tana kuma ba shi hakkinsa ta kowane bangare.Deeni ya koma bangaren mahaifinsa, yayin da ita kuma Misbah ta hau hidimar cikin gida da kula da bangaren abincin mama da baba da na Farida tare da yaransu, ta sa ido sosai, sai ta tabbatar kowa an masa abin da ya dace tare da na sauran baki masu zuwa. Haka nan tana kula da yaran Farida sosai har sunyi SABO DA JUNAWatansu guda a Kaduna sannan suka yi shirin dawowa Lagos domin kula da kasuwancinWww.bankinhausanovels.com.ngmahaifinsa na can, wanda kusan ya fi na Kadunan, ga kuma nashi (Poultry farm) din, ga Misbah kuma Asibitinta na bukatarta, yayin da suka yanke shawarar cewa baba zai zauna a Kaduna ya kula da nashi kasuwancin dake wurin, Farida kuwa za ta zauna a nan gidan ta ci gaba da takabarta, ita da yaranta da su mama.Haka rayuwar Deeni da Bahijja ta ci gaba da tafiya cikin kaunar juna da Girmamawa da sabo mai tsanani da ya shiga tsakaninsu. Rayuwarsu gwanin ban sha'awa, daga aikinsu sai rayuwar aurensu suka saka a gaba. Haka kuma Deeni yana kula da iyayensa sosai Misbah kuma tana ba shi shawara daidai saninta.Rayuwar Deeni da Misbah, ba mutum na uku. su biyu ne abokan shawara juna, ba sa barin wani ya yi masu shishshigi a rayuwarsu, ko da kuwa sun samu sabani da rashin fahimta, babu mai ji bare ya sani, haka kuma ba sa daukar tsawan lokaci cikin rashin fahimta sai sun yi kokarin fahimtar juna, sabo da shakuwar da suka yi da juna ya sa da wuya daya ya yi zama ba daya, ba su da abokan da suka wuce junansu. A yanzu burin Deeni da Misbah shi ne su samu haihuwa, sai suka dage da rokon Allah ya azurta su da samun zuri'a.Lokuta da dama Misbah na tsintar kanta cikin kewar danta, sai dai ba ta barin hakan ya dame ta na wani tsawon lokaci. Bahijja, mace ce mai dauriya da juriya tare da zurfin ciki, zai yi wuya kaWww.bankinhausanovels.com.ngiya ganin damuwarta ko fahimtar abin da ke damun ta, takan iya hadiye ta shanye shi a cikin ta.Sai dai irin kyakykywan sanin da Deeni ya yi mata ya sa ya fahimci damuwarta a game da danta wanda ya sanya wa ransa sai ya nemo wa Bahijja danta wata rana ya dawo hannunsu da zama, saboda irin kyautatawa da biyayya tare da soyayyar da Bahijja take nuna masa, hakan ya sa kullum yake so ya ga ya faranta mata, kula da tattali da Bahijja take masa ko shi baya kula da kansa haka.HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG

MISBAH BOOK 3 CHAPTER 2 KARSHE BY SA'ADATU WAZIRIMun tsayaiya ganin damuwarta ko fahimtar abin da ke damun ta, takan iya hadiye ta shanye shi a cikin ta.Sai dai irin kyakykywan sanin da Deeni ya yi mata ya sa ya fahimci damuwarta a game da danta wanda ya sanya wa ransa sai ya nemo wa Bahijja danta wata rana ya dawo hannunsu da zama, saboda irin kyautatawa da biyayya tare da soyayyar da Bahijja take nuna masa, hakan ya sa kullum yake so ya ga ya faranta mata, kula da tattali da Bahijja take masa ko shi baya kula da kansa haka.Kwanci tashi babu wuya gurin Allah, har Farida ta gama zaman takabarta, zaman shiru da kadaici ya dame ta, kullum za ka gan ta cikin damuwa da rashin walwala, duk da kuwa cewa babu abin da ta nema ta rasa a rayuwa, Alhamdu lillah, komai Deeni da iyayensa suna mata gata, ko a gidan iyayenta sai haka.Mama tana iya kokarinta wajen ganin ta kawar mata da damuwarta tare da raba ta da yawan tunani, walwalarta daya idan tana tare da yaranta, yanayin da take ciki yana matukar daga wa mama hankali.Hakan ta sa wata rana Deeni da Bahijja da suka zo Kaduna ta koka masu damuwarta game da halin da Fareeda take ciki, Misbah ta kalli mama da Deeni ta ce, "mama ga wata shawara ko za ta yi maku." Mama tace, "Me zai hana, wace shawara ce Bahijja?" ta fada tana kallon ta. Misbah ta kalli Deeni, murmushi ya yi mata ya girgiza mata kai alamar ya ba ta izini. Mama ta kalle su ta yi dariya, ranta ya yi mata dadi, wannan kauna da girmama juna da fahimta da ke tsakanin Deeni da Bahijja yana burge ta, ina ma a

Please Login or Register in order to submit comment