Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sannan ta barsu ta nufi toilet don shirya masa bayi ,ya yi wanka . Tazo ta barki Muhammad ta kai shi gurin baba Andi,dattijuwa me kula da shi in bata nan. Sannan ta dawo ta taimaka masa ya yi wanka,ya shirya kusan komai ita ta masa,hatta turare ita ta fesa masa ,gyaran fuska da komai ,sannan ta kalleshi ta ce .

Perfect!!! Mijina is d best" Ya jawota jikinsa yace,"A'a mama ta is d best ,,ina sonki Bahijja na,ina son ki sosan gaske ,musamman in kina sakaltani ,ina jina kamar dab baby. Zan iya yin tiyata inyi allura in bada magani in duba mara lafia,amma ba zan iya kula da kaina ba,ko daurawa kaina tied bazan ita ba balle shafar mai ko sa kaya. Ko siyen sutura nawa ban iyawa saboda Bahijja na ta bata ni,ban iya komai nawa.

Allah ya bar mun ke Bahijja na,Allah ya miki albakrka ,Allah ya hadani da ke har a gidan aljannah"

" Ameen my dear""

Ta fada a lokacin da take kokari. Kwanciya a jikinshi,idon ta a lumshe ,ta ce.

Wa zan sakalta in bata in ba mijina ba ? Kai ne first baby na,babyna na farko kafin Muhammad,kaine zuciyata, kaine rayuwata,kaine mutumin da bazan taba gajiya da masa hidima ba har iya karshen tmrayuwata. You are my world nd my happiness duk wani abu a duniya bayan Addini na to komai ya biyo bayan kai da Muhammad ,bani da kamar ku.

Aure na da rayuwarsa gaba daya na daukeshi ibada ne,sai nayi dace da samun soyayya da kwanciyar hankali da duk wani abu da mace zata bukata a rayuwa . Na gide Mislihu ,Allah ya saka ma da gidan Aljanna. Duk wani abu da nake maka ban yi rabin wanda kake min ba ."

Yayi murmushi ,A duk lokacin da na kalle ki da Muhammad da kuma asibitina,yadda kike taimako na ,kika fahimce ni,yadda kika yi spporting dina sai naji tamkar Allah ya biya mun dukkan wani bukata ta na rayuwa,sai fatan Allah ya hadani da ke har a Aljannah. Ina alfahari da ke Bahijja."

Tayi murmushi ,Nima ina alfahari da kai Mislihu.."

Nan ta ja shi zuwa dining area kamar kullum kamar yadda suka saba,ta tabbatar ya ci ya sha abinda ya kamata ,sannan ta raka shi har kofar ya fita wurin bakin sa. Sun rabu cikin soyayya da kaunar juna kamar yadda suka saba.

Dr Mislihu ya samu bakinsa a falo Alh. Umar ne da amininsa Alh. Tahir suka zo da maganr Deeni . Nan ya nemi jin abinda ke damun sa ? Me ya faru dashi ? Dan yana son ganin medical report dinsa wanda ya tabbatar musu da sai in yaji case din irin wanda suke maganin matsalar sa ne ,to zai karbe shi.

Alh. Tahir ya masa bayanin komai sannan suka yi alkawarin kawo miahi medical report dinsa washegari. Da wannan suka rabu akan za su hadu washe gari a cikin asibiti......... .





To nan muka kawo karshen wannan kashi.....

Sai kuma ku tara a nan gaba ,wanda zamuci gaba ranar monday in Allah ya kaimu..domin gobe sunday ranar hutu nace 😎😎😎



Nagode ,taku har kullum,,,

Compile by Mr HausaEbooks
Tel.08140419490
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTπŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬MISBAHπŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬

Compile by Mr HausaEbooks
Tel.08140419490
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



writting by SA'ADATU WAZIRI GOMBE







=================== GIDAN NOVELS ====================================





30





Bahijja mace ce abarbso ga kowa balle mijinta. Macece da tasan hakkin mutane da basu hakkin su, tare da tsananin kulawa da nuna damuwa ga mijinta. Tasan yadda zata kula da kanta da kuma mijinta da duk wanda yake tare da ita ko yake karkashinta, don haka ma'aikatan su ke matukar jin dadin aiki da ita.

Komai tsananin abu ta iya mai dashi mai sauki, mace ce mai so da kuma kokarin aika gudunmawarta ga alumma, a duk lokacin da ta samu wata yar dama komai kankantar ta tana amfani da ita don tura sakonta ga al'umma a

fili ko a boye, a zahiri ko a badini. A duk lokacin da taso tura sakon da bata so a santa ko a san ita ce, to takan yi amfani da sunan MISBAH, wato ta hada sunanta da na mijinta, farkon sunanta da farkon sunansa.

Shikansa Dr Muslihu bai jima da gane wacece MISBAH ba. Saboda bata fada masa ba, a fadinta tace ba tayi dan a santa ba, sai dan bukatarta ta biya, ta tura sakon da takeso turawa kuma ya isa. Wanda ladanta gun Allah takeso ba mutum ba.

Wannan halaiyar tata shike karawa mijinta sonta, yake gani kamar ba irinta a duniya. Bahijja baice ta hada komai ba dan 'yar'adam take (She is not 100%) amma halayenta masu kyau da niyyarta sun maidata 100% da har ba'a kula da sauran illolin nata.

Bahijja (MISBAH), macecemai aiki da niyya, mace mai akida da ka'ida, mai yin abinda tace da abinda tayi niyya. Intai alkawari zata cika, in kuwa tayi magana gaskiya ce zata fito daga bakinta. Bayan aikint babu inda take samun matukar nishadi da jin dadi kamar ta tsinci kanta a gaban (computer) tana bincike ko ta fada duniyar rubutu, tana aika sakon zuciyart da iliminta da iya fahimtarta ga al'umma.

Tana kula da bangaren mata a asibitinsu, shi kuma bangaren maza. Suna kula da damuwar juna da farin cikin juna, suna bawa juna lokaci da kula, suna tsananin farin ciki a duniyarsu.

Lokacin da ta cika shekara goma da aure Allah ya azurtasu da haihuwar da namiji mai kama da Bahijja, yayin da ya biyo mahaifinsa ta hanyar halittarsa. Farin cikinsu ya karu, suka yiwa Allah godiya.

Bahijja ta rungumi danta da mijinta wanda suke sune duniyarta da farin cikinta gaba daya.

Bahijja ta sami dukkan abinda takeso, saidai ta inda tayi rashin sa'a ta bangaren dangin mijinta, wani lokaci uwar mijinta da 'yan'uwansa zasu zo har gida su zageta suci mutuncinta gaban ma'aikatanta. Suna tunanin ta mallake Muslihu, gata tsintacciyar mage bata da asali. Ba irin cin mutuncin da basa mata, amma bata taba nunawa Muslihu ba balle ta fada masa, har ya gane da kansa, saidai bai nuna mata ba tunda ya lura bata so ya sani balle har ya nemi fad da 'yan'uwansa akanta. Dan haka yai yadda takeso, bai musu maganar ba balle su sami rashin fahimta.



Bayan son Bahijja yana mugun ganin girmanta da darajarta, wani lokacin yakan rasa mai zai mata dan ya nuna mata jin dadinsa da farin cikinsa da soyayyarsa gareta, kome yai mata sai yaga yayi kadan, dan haka yake ronkon Allah ya bata farin ciki da kwanciyar hankali duniya da lahira. Allah ya daukakaa, ya daukaka darajarta a duniya da lahira, Allah ya bata Aljanna.

A halin yanzu Bahijja na hutu tunda ta haihu ba ta koma aiki ba,saboda Mislihu ya hanata,ya ce sai ta huta nabtsawon shekara guda.

Bata musa ba tayi yadda yake so. Sai dai fa Bahijja Bahijja ce ,bata san zaman banza ba,don hka ta bawa jikinta hutu amma kwakwalwarta kullum tana cikn rubuce - rubuce ,daga na turanci har hausa,daga na addini har na zamani.

Wani lokaci (poem )take rubutawa daga na hausa har na turanci,wani lokaci kuma ta zauna tana koyon abinda bata iya ba matsayinta na mace,kamar girke girke ,iya kwalliya ,(dressing) da sauransu. Don Bahujja kam tana da mugun rauni a wurin, wani lokaci takan fi sati bata shafa ko (powder )a fuskarta ba ,balle jan baki da sauransu.a

Wani lokaci Mislihu ke zama yana mata kwalliyar,har gyaran gashi. Wani lokaci yakan tsokane ta,ya ce sai ya auro wacce ta iya kwalliya da gayu.

Ta kanyi murmushi tace,"Wa ya hana ka ? Ni duk abinda kake so ina maraba da shi."

Yakan jawota jikinsa ya tallafi kanta,ya ce.

Ga abinda nake so, wannan halayyar,wannan (personality ) din ba kwalliyar fyska ba . Ina miki fata da addu'ar ki zauna a yadda kike kar ki taba canjawa. Ina son wannan Bahijja kullum kwanan duniya ina da da sonta."

Takan rungume shi tace,"Ina sonka Mislihu na ,ka kasance dani har karshen rayuwata."

Yakan amsa mata da,"Insha Allah ."



Asibitin su Bahijja Alh. Umar ya yanke hukuncin kawo Deeni,saboda yadda ya buncika yaga ingancin asibitin ,da tasirin da yayi sosai a cikin al'umma ,da kyakkyawan shaidar da suka samu.

Shi kanshi yadda ya ga tsarin asibitin da ayyukan su sai ya ji sun burge shi, har ma ya yiwa dansa Deeni sha'awar bude irinsa in Allah ya bashi lafiya.



Kamar yadda sukayi alkawari,washegari Alh. Umar ya kawo wa Doctor Mislihu (report)din Deeni na duk wani asibiti da suka taba zuwa,daga gida Nigeria har na waje. A nan Doctor Mislihu ya bashi kwana uku cewa zai neme shi bayan ya karanta (report) dinsa.

Tunda ya karbi ( report din bai samu zama ya karanta ba ,saboda ayyuka da suka masa yawa,kuma gashi kwana ukun da ya basu saura kwana daya,don haka ya yanke hukuncin dawo da su gida ta duba ,duk da baya hada lokacin iyalin da na kowa don haka baya dauko aiki ya kawo shi gida,haka itama Misbah. Wannan dama ka'ida ne a gida basu da lokacin komai sai na kansu,sai dai ko in baya gida ita takan yi wasu ayyukan ,in ta gama da ayyukan gida . Lokaci na farko kenn da Doctor Mislihu ya taho da aiki gida........





Pls ayi mun hakuri na rashin posting din jiya ,,,wlh gaba daya service dina ne ya dauke ......Nsha Allah yau sai kun gaji da karatu





Sumy luv 😍😍😍

πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬MISBAHπŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬







Writting by SAADATU WAZIRI GOMBE.









Copied by SUMAYYA SAAD❀❀





31





Ya dawo gida a gajiye ,Misbah tayi masa abinda ya kamata,suka yi hirarsu irinta ma'aurata masu matukar son juna.

Can ta jiyo Muhammad yanata rigima a gurin baba Andi,hakan yasa ta fice wurinsu,lokacin Doctor Mislihu ya samu damar dauko (report ) din Deeni yana karantawa yana bin (history) na ciwon nasa da matsalar sa.

Ya yi nisa sosai wanda har Bahijja ta shigo kusan sau ukku amma baiji shiguwarya ba,ita kanta tayi mamaki,abinda bai taba yi ba. Yawanci ma in yana da aiki yakan je (office ) dinsa ya zauna koman dare,amma baya dawowa da shi.

Shigowar da ta sake yi na hudu ne ta samu bacci ya kwashe shi da takardun a gabansa. Murmushi tayi ganin yadda ya karya wuya kamar wani karamin yaro yana bacci.

Bayan ta kwantar da Muhammad a gadonsa ta zo ta gyara masa kwanciya tare da lullube shi,nan kuwa ta ga ya kara gyra kwanciya ya jawota jikinsa yana fadin,,,"Na gode Bahijja,Allah ya miki albarka.

Murmushi tayi ta kara manna shi a jikinta yadda zai ji dadin baccin ,har itama baccin ya fara daukarya. Nan ta farka ta zame jikina a hankali sannan ta tattara takarsun tare da canja kaya ta sa na bacci,har zata kwanta sai kuma wannan file din yaja hankalinta,wanne irin muhimmanci yake da shi haka yasa Doctor dawowa da shi gida ?

Nan ta bude ta fara bi a hankali tana karantawa ,kamar wasa gaske ta tsunduma cikin karatun ,tana kokarin fahimtar case dinsa.

Tuni taji zuciyarya ta karaya ,ta tausaya ,duk da ba ainihin tarihinsa taji ba amma (report ) dinsa ya nuna ya kamu daa ciwon (emotional disorder)tabbas yana bukatar taimako,yana bukatar (couseling )musamman ta fuskar Addini .sannan yana bukatar a nuna masa reality gaskiyar rayuwa ta canja masa,saboda tsawon shekarun da ya dauka a cikin wannan yanayi amma ba canjj,ya rayu cikin bakin ciki,bacin rai. Wanda wannan ba karamin ciwo bane kwarai.

Ta so tasa kanta cikin (case) din don jin me ya jawo masa wannan (emotional pains ) din ? Amma tayi shiru ta yarda da mijinta fiye da kowanne likita,fiye da ita kanta ,ta tabbatar zai taimaka masa . Nan ta tattara ta rufe ta ajiye file din gefe guda,yayin da ta kwanta da tunanin abin a ranta.



Washe gari da safe bai fada mata ba,ita kuma bata tambayeshi ba,ta tabbatar in yana bukatar taimakobta zai fada mata.



Kamar yadda suka yi alkawari a washegari ya nemi su ,wanda yayi dai dai da kwanakin da ya basu,anan doctor ya basu form su cike ,sannan wata takarda wadda take cike da sharudan asibitin kafin su karbi mutum,da kuma in sun karbe shi. Idan sun amince da sharudan su to su sa hannu su kawo shi,in kuma basu amince ba to kar ma su dawo.

Tun a wurin Alh. Umar ya karanta duk da halayyar da Doctor Mislihub ya nuna musu ya yi kama da gadara,amma ba yadda ya iya sai ya bi dokar don ya lura ba maganar alfarma wa kowa a bisa dokar su da akidarsu. Bashi da zabi saboda yanada bukatar taimakonsu,ya yarda da sahihancin su da gaskiyar su,hka akwai tsaro na sosai .dole ya amince da dokar su.

Doka mafi tsauri a cikin dokokinsu shi ne ba a dauke mara lafiya har sai in. Su suka sallame shi bayan ya warke,haka nn basu da wani sauran iko ko isa akan mara lafia da suka kawo,basu da ikon wani yanke hukunci akansa.



Alh. Umar ya so yaja baya ,sai dai a lokacin da ya rufe ido ya tuno halin da Deeni yake ,sai yaji hankalinsa ya tashi,tsananin tausayinsa ya ratsa shi,soyayyar dansa da tausayinsa yasa shi zub da hawaye tare da dora laifin halin da dansa ya shiga akansa. Haka nan zuciyar ya amince da wannan asibitin, yana da tsammanin Deeni zai samu lafiya a wurin. Don haka wannan ya bashi karfin gwiwar sa hannu,ya yi cike - ciken da duk ya kamata tare da karbar (sliip) don biyan kudin jinyar Deeni. Sun rabu akan washegari zasu kawo shi...











Sumy luv😍😍😍😍

πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬MISBAHπŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬πŸ‘©πŸ½β€πŸ”¬







Writting by SAADATU WAZIRI GOMBE







Copied by SUMAYYA SAAD❀❀







32





A hankali ya turo kofar dakin nasa tankar mai jin tsoron kofar,zuciyarsa na tsinkewa saboda tunanin wane hali zai samu dan nasa ? Tsawon sati guda kenn bai leka shi ba,saboda gudun wani hali zai same shi.

Kamar kullum ya same shi makure a lungu guda tamkar mai jin tsoron kar azo a kama shi,fuskar sa daure tamau ba alamar fara'a tare dashi. In bai manta ba kayan da ya barshi da shi wancan satin har yanzu sune a jikinsa. Tuni idanunsa suka kada suka yi jawur.

Deeni da na sani da tsafta da son gayu komai fes-fes ba ma jikinsa ba,dakinsa ,kayansa komai fes-fes suke,kuma cikin tsari. Amma yau rayuwa ce ta mai da Deeni haka kuma ni ne sanadi"".

Ya yi haske amma ya fada,yayi wata irin rama mara kyau ,hasken da ya yima albarkacin zama wuri daya da take yi ne,da kuma yanayi irin na lagos. Tunda suka zo garin ko kofar gida bai fita ba ,yana nan a dakinsa da aka ware masa.

Mama bata fasa masa addu'a ba da nema masa sauki, da mafita a wurin ubangiji.

Deeni "" mahaifin nasa ya kira sunansa.

Juyowa ya yi suka yi ido biyu,tuni kuwa ya kara daure fuska tamau,idanunsa suka juye alamar bacin rai ya bayyana karara a fuskar sa ,ya yi saurin dauke kai.

Mahaifin nasa ya fahimci har yanzun yana cikin fushi dashi ,ya matso dashi.

Kayi hakuri Deeni,na maka laifi ,zan yi iya dukkan kokarina inga na gyara kuskuren da nayi,Deeni kar ka hukuntani ta hanyar tsanantawa kanka da bata rayuwarka a banza,Deeni wanne farin ciki ka tsinta a irin wannan ratuwar da kake ?

Deeni nasan ba zaka so ba kuma ba zaka yarda ba,dai dai zan fada maka ina son kaika inda raguwarka zata dai daita,wanda bayan nan na maka alkawarin ba zan sake maka shisshigi a rayuwarka ba,zan baka dama kayi rayuwar ka yadda kake so kuma yadda kaga dama. Ina so ka shirya mu tafi don Allah...""

Jin kalamansa da yayi na karshe ne ya juyo ya kalle shi,ya ce.

" Kai mahaifina ne ,ba sai ka rokeni ba zan maka biyayya . Ina kake so inje ? Zan je zan je amma karka taba zaton wai don kaina ne sai don kanka,kamar yadda ka dauko mana tun farko ka sabar mana ,bamu da zabi sai naka,to yanzu ma haka ne. Saboda ni kan yanzu a rayuwa ba abinda ya saura zaka min ,baka da abinda zaka iya sake min ko bani ya sani farin ciki,ba abinda zaka min ya goge min bakin cikin da bacin ran da ke cikin kwakwalwats da zuciyata .

Wanann abinda kuka hadu kuka mun va zai taba barina naji wani dadi ba a ratuwata ba,ba yadda za'ayi in samu wani farin ciki ko kankani bayan cin amana da rashin kauna da kuntata mini da yaudarar da iyayena da dan uwana da wacce... .........

Maganar ta sarke ,numfashinsa ya dinga fita sama sama,vai ankara ba sai ganinsa yayi ya fadi ya suma . Cikin tashin hankali da damuwa sukayi asibiti da shi,asibitin da bai shiga yana cikun hankalinsa ba sai a sume.

Dokar farko ta fara aiki akan su,wato su ajiye shi su tafi su barshi ,kuma ba zasu sake waiwayar sa ba sai bayan wata shida wanda in ya samu wannan wata shidan zasu iya zuwa bayan wata daddaya.

Haka haji. A'i da Alh. Umar suka tafi suka bar dansu cikin mawuyacin hali da ciwk ,mama tayi kuka har ta gode Allah ,yayin da Alh. Umar bai yi ba,sai dai abinda yake ji a zuciyar sa yafi kuka ciwo.





Doctor Mislihu ne tsaye kan Deeni tare da sauran likitoci da ke aiki a karkashinsa,da sauran ma'aikatan asibitin suna iya dukkan kokarinsu don ganin ya farfado.sai dai fa abin ya ci tura,va irin dabarar da basuyi ba hakan yasa ya nemi taimakon gaggawa dafa sauran 'yan uwansa wadanda suke manyansa ne ta hanyar wayar sadarwa.

Tabbas duk kokarin ka da kwarewar ka wataran sai aikinka ya kunyata ka,kwarewa da dai dai sai Allah,Dr. Mislihu bai kasa va kuma bai yi kasa a gwiwa ba ya ci gaba da ba da himmar sa da kokarin sa,bai ji dar ko tsoro ba,sai dai abin ya matukar daure masa kai,saboda shi yasan ya sha fuskantar masu ciwo irin na Deeni.

Da taimakon Allah yana addu'a tare da yakini a zuciyar sa ya samu deeni ya farfado da wani bakon yanayi,yana cikin tsananin ciwo da rudani,idanunsa sunyi jawur ,hawaye kawai ke zubaa ba kakkautawa,haka nan ya rike kansa gam alamar yana jin azabar ciwo,abin har ya kaishi ga yana doka kansa jikin karfen gadon da yake kwance.

An masa allurar da ya kamata ayi masa ya samu nutsuwa kadan,da kyar suma samu bacci ya dauke shi. Baccin da yakamata yayi na wuni guda kafin ya farka,amma awa biyu zuwa uku kawai allurar take masa aiki ,haka magani ba ya aiki a jikinsa.



A wannan dare Doctor Mislihu ya koma a gajiye tare da wannan damuwar a tare da shi. Bahijja

Please Login or Register in order to submit comment