Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muna setting room" ya fada yana katse kiran....








comment dinku ya yi kasa fa, dan kun ga na kusan gamawa ko.🥺





Share fisabilillah habibtie's



Comment




Noor💋



🍇🍇PAPI NE!🍓🍓






*WATTPAD*
@NoorEemaan




#Ending






EDITING IS NOT ALLOWED❌❌❌





Page 79-80


....sauƙe wayar Raliya tayi daga kunnen ta kana ta kalli Nu'aiymah da ke shirye cikin farin shadda kal yayin da aka yi Mata aiki da jan zare, hakan yasa takalmi, pos, hadi da mayafin ta ya kasance ja, daurin kanta kuwa mai kyau ne sosai irin na amare.




Light makeup Raliya tayi mata, wanda ya karbe ta ainun, sosai tayi kyau mai tsayawa a zuciya, ga jan kunshi da aka mata da ya yi wa fararen hannun ta kyau, bare ma na kan yatsun ta d'aya yi mugun ja Har wani maroon yake, body spray mai dadin kamshi Raliya ta kara fesa mata, kana ta shiga yi ma ta pics kala² Nu'aiymah kuwa ta shiga bata style.





Sai da ta yi mata pics kala goma masu kyau, ya kuma fita sosai tamk'ar a gidan hoto, domin wayar ta IPhone ce ga kuma background din dakin mai kyau.




Hannun ta ta kama tace "maza taso muje kin yi baki"




Zaro manyan fararen lumsasun Idanunta da ya sha kwalli tayi, tace "mummy baki kuma Su waye?"






"Suprise! Muje zaki gani" Raliya ta fada tana mikar da ita tsaye.



A tare suka shigo cikin falon bakin su dauke da sallama, tamk'ar 'ya da kanwa haka Raliya da Nu'aiymah suke saboda tsananin kamanin su, abin burgewa.





Amsa sallamar kaka da Al'ameen suka yi, banda Nu'aym da ya yi mutuwar zaune, sosai shiga da kwalliyar baby'n sa ya tafi da shi, sai yanzu yake ganin wasu sirrin ka a jikin baby'n ta sa, wanda baki bazai iya furta ko mitsaltawa ba, sai yanzu yake ganin abubuwa a tare da ita, ko dan yanzu tana halaliyar sa ce... Ya aiyana a ransa



"Nu'aymu rufe bakin kada kuɗa ya fada ciki, haba irin wanna sakin baki haka kamar kaga sabuwar halitta" sosa kansa yayi, domin kaka ta bashi kunya gaban su Raliya kam.








Ko a jikin kaka ta kara cewa "Nu'aiymahtou! nayi kewar ki sosai yar nan"


cikin sauri Nu'aiymah ta dago kanta jin muryar kaka, ai karaf ta sauke su kan kaka, followed by Nu'aym, Maimakon ta fi wajen kaka baiwar Allah da ta kira ta, inaaa wajen Papi ta je da gudun ta ta fada jikinsa, hadi da k'amk'ame sa, sai kuma ta shiga tsallen murna a jikin sa Wanda ya haddasa masa wani lafiyayyen sha'awar da kaunar ta.





Hannu yasa ya tallafi bayanta idanunsa a lumshe.


"Papi nah oyoyo! Nayi kewar ka da kaka" ta fada tana kara rungume shi tsakanin ta da Allah domin tsananin farinciki ne ya sanya ta yin hakan.




"Muhammadur rasulillahi sallalahu ailaihi wa salam, kun ga halin ja'irar ko? Aminu ka gani? Lariya(Raliya) kin gani ko? Tsakani da Allah wanna ba son kai bane? Ni fa na fara yi mata magana amma Saboda ta dauke ni shara ta nufi wajen mai hula, toh wallahi zaki san ni kika gwale, wanna gantalewar har ina?" kaka ta fada cikin fada da rikicin ta.




Al'ameen da Raliya kuwa dariya kawai suke, domin kaka ba karamin nishadi take bawa mutum ba, sai dai idan baku zauna tare ba, sai a lokacin Nu'aym ya tuna cewa surukan sa ne a wajen, a hankali ya zare jikinsa daga na Nu'aiymah ya zaunar da ita a gefen sa, yana dan Sosa kansa, domin hakan nan yaji kunyar su Al'ameen sosai, amma still yana kallonta a fakaice, ga jan kunshin ta da ya yi masa kyau matuka.





Da sauri ta nufi wajen kaka ta rungume ta hadi da fadin "oyoyo oyoyo my kakus nayi kewar ki sosai"





"Ke tafi can, sai yanzu kika ganni, saboda baki da adalci in fara yi miki magana, amma ki nufi wajen ubanki ko, toh an daina dokin ganin naki" kaka ta fada tana ture ta.






Kara rungume ta Nu'ayimah tayi, cikin dariya tace "afuwan kaka ta, kiyi hakuri kinji, Allah karki bari papi yayi mana dariya, akwai wani dambun nama da Daddy ya siya min kadan naci na rage miki da yawa"






"Allah 'yar albarka? yawwa toh na hakura" kaka ta fada tana tande lebe, dariya suka yi, banda Nu'aym da idanun sa ke kafe kan na Nu'aiymah, ya kasa dauke idanun sa daga kan ta.






Gyaran murya Al'ameen yayi, wanda ya sanya Nu'aiymah zama waje daya, domin a dan zaman da ta yi da mahaifin ta ta fahimci sai idan zai yi magana mai muhimmanci yake yawan gyaran murya, Nu'aym kuwa gaban sa ne ya dan fadi, sak'amak'on bai sa irin yanda baby'n sa za ta karbi shi ba, kanshi a kasa yana add'uar kada wata matsalar ta sake taso musu.




A nutse ta yanda zata fahimta, cikin hikima Al'ameen ya zanyana mata komai gami da auran da aka d'aura mata a yau da papi.





Kasa motsi tayi, gabadaya kanta ya kulle, ta kasa yarda cewa PAPI NE! ya kasance miji a gareta, ta kasa yarda cewa mutumin da take yiwa kallon uba ne yau ya kasance mahadin rayuwar ta, amma sam bata ji wani bacin rai ba, sai ma Wani sanyi² da take ji a zuciyar ta, tabbas da son papinta ta rayu, da shi kuma zata mutu.




Ta ma kasa dago kanta, a kafatanin rayuwar ta, yau ne Karo na farko da wani abu mai suna kunya ya kamata gami da papin na ta.





sarai su kaka su ka fahimci yanayin ta, hakan yasa Al'ameen yi musu sigina kan su tashi su basu waje kawai, sun daidaita kan su.



Raliya tace "kaka muje cikin gida ki huta sosai"



Mikewa duk suka yi, amma kaka sai da ta yi magana " yauwa yar nan! Muje, kamar kin san na gaji kuwa, toh munafukai! sai wani tsunne kai kuke tamkar mutanen arziki, toh idan baku son auran, ku fada sai a raba, atoh! bana son iyayi"







Shiru duk suka yi, yau babu wanda ya tankawa kaka, shi Nu'aym yana fargaban dagowa Saboda bai san a wani yanayi zai ga fusk'ar ta ba.




Ita kuma Nu'aiymah kunya ce ta hana ta dagowa, jin alamun fitar su Al'ameen ya sanya Nu'aym dagowa, ajiyar zuciya ya sauke kana ya mike, cikin takun cikakkun maza ya nufi inda take zaune, dai dai gabanta ya dire guiwowinsa kasa, cikin wani salo da bai ta ba yi mata amfani dashi ba yace "Aiymah!?" Hadi da dago haɓan ta.




Wani shauki hadi da son papin ta ya debe ta, musamman daya Kira ta sunan da bai taba amfani da shi ba, cikin zuciyar ta ta maimaita sunan "Aiymah" sosai taji dadin sunan....




Hura mata sanyayyar iskar bakin sa yayi yace "baby Aiymah ki kalli papin ki, ki kalle ni ko zan ji sanyi a raina, ki fadamin kina sona, ki ce kina son aurena dake kanki" ya fada kamar zai sakar mata kuka.




A hankali ta bud'e idanun ta, cikin sauri ta fada jikin sa, ta sakar masa kukan sakalci mai tattare da farinciki hadi da shagwaba, ita kam idan bata so papi ba, wa zata so? a yau Finally PAPI NE! Ya zama mijinta, Papin ta shine komai nata, son shi a jinin ta yake, tamkar da shi aka hallice ta.




"Ina sonka papi nah! Ina kaunar ka, Abadan da'eeman, ina son ka sosai Papi nah mijin na" ta fada tana kara k'amk'ame shi da siraran hannunta.




Fadin zallan farinciki da sanyi daya ratsa zuciyar Nu'aym bata lokaci ne, sosai yayi murna.


hawayen daya zuba a fuskar ta ya kalla, ya fito da harshen sa ya shiga lashe hawayen ta, Shiru tayi tana raba idanun ta a kan fuskar shi, sai d'aya tabbatar ya share mata hawayen kaf da harshen sa...
A hankali, a hankali ya gangaro kan small cute lips dinta masu kyau da sheki, bai yi wata_wata ba ya kamo lallausan labb'anta ya fara kissing di'n ta...



Nu'aiymah kuwa lafewa tayi a jikinsa, wai yau papi ke mata wanna salon, duk da bambaraƙwai take jin kan ta, amma bata saba yi masa musu ba, haka kuma bazata fara ba, bare yanzu da ma akwai igiyar auren sa a kanta, sai da ya gaji dan kan sa ya zare bakin sa yana sauke numfashi, kana ya zaunar da ita a jikinsa.



jikinsa Nu'aiymah ta shige cikin kunya, wayarsa ya fidda ya shiga yi musu hoto, sosai kuwa suka yi kyau.


yatsun ta ya kamo ya saka cikin bakinsa, sosai yake sucking yatsun kamar alawa mai tsinke.




Lumshe ido Nu'aymah tayi tana jin wasu sauye_sauye a jikin ta, a yau dai papi ya sanja mata, sosai salon ke zama a brain dinta.


Ya dauki Ten good minute yana tsotsar yatsun ta kana ya zare, idanun sa kan yatsun yace "Aiymah, ina son kunshin nan sosai" ya fada yana sumɓatar saman hannun ta.




Sun jima tare, Nu'aiymah na ta yi masa shagwa'ba da sakalci yana biye mata, da yamma aka hada yar walima, sosai abin ya kayatar, sannan malamin da aka kira yayi wa'azi sosai, musamman kan muhimmanci aure a musulunci....





*ƁAYAN SATI DAYA*

A yau Nu'aiymah ta tare a gidan Papin ta, sannan mijin ta, sosai ta saka rigima ita lallai sai kaka ta bita, kamar yadda suka fara zama waje d'aya tare, haka zasu cigaba, mutuwa ce za ta raba.


Aka ce ta bari bayan an kwana biyu sai kaka ta zo, amma ina sai ta saka musu kuka, ba shiri aka kawo su da kaka, tareda sauran yan'uwan, har da PAPI NE! FANS sun yi shigar anko na atamfa mai kyau, suka rakota har gidan papin ta, kuma mijin ta.





Har wajen taran dare tana bangaren kaka suna shan hirar su, ra bi hira ra bi fada, daga karshe dai ɓingirewa tayi bacci ya dauke ta.




Sai goma Nu'aym ya shigo cikin gidan, bayan ya faka lifan dinsa ya nufa bangaren su, wayam babu baby'n sa, ledojin hannun sa mai dauke da kaza da fresh milks ya ajiye daya, kana ya riƙe daya domin kai wa kaka, direct part din ta ya nufa ya kuwa sameta kwance tana bacci, murmushi yayi ya girgiza kansa, ajiyewa kaka ledar yayi, sannan ya dauki Nu'aiymah a jikinsa ya zauna kan kujerar
Suka dan sha hira da kaka kana ya sabi matar sa a kafada suka nufi bangaren su.






Kwantar da ita yayi akan bed, ganin kayan jikin ta zasu takura mata ya sanya shi fara rage kayan jikin sa, sannan ya dawo daga shi sai singlet ɗa boxer ya hauro gadon, tallafo ta yayi a hankali kamar kwai da yake tsoron ya fashe, a hankali ya zuge zip din ta kana a hankali ya zare rigar, followed by skirt din ta, hannu ya saka ya balle bra dinta...




Bayyanar kyakyyawan surar ta a fili ya dimauta shi, gabadaya ya kasa controlling kansa, zafaffan romance ya shiga yi da ita, ba ji ba gani, gabadaya ya manta kan sa, ya manta Nu'aiymah 'yarsa mai kananun shekaru ce, ya gigice mata sosai....




Cikin bacci Nu'aiymah taji ana romancing dinta, sleepy eyes dinta da suka yi jaa ta bud'e a hankali, tabe baki tayi alamun zata iya sakar masa kuka a ko wani lokaci domin abubuwan da yake aikawa jikinta ya girmamawa tunanin ta...



Ganin tana shirin fasa kuka ya sanya shi rufe bakin sa da na ta, ya shiga bata lafiyayyun kiss, tamkar ya samu sweet...



kazar amarcin da Nu'ayimah bata ci ba kenan, bare ma ayi tunanin sallar da ma'aurata kan yi a daren su na farko, Sai addu'ar saduwa da iyali Allah ya bashi ikon yi, domin sosai ya susuce kan babynsa.



WASHEGARI

"Baby! Baby!! Baby!!!" Nu'aym ya kirata hannunsa bisa fusk'ar ta, cikin damuwa.

A hank'ali ta bude lumsasun idanun ta da suka sake lumshewa Saboda wahalar data sha a hannun papin ta, sai kuma ta mayar da idon ta rufe sakamakon nauyin da suka mata.




Hakan ya kuma tsorata Nu'aym, fusk'ar ta ya sake bubbugawa a hankali, amma shiru, sai bakinta dake motsin Kiran papi!


Kunnensa ya kawo daidai wajen bakin ta "ruwa papi! ruwa" tace a hankali.



Cikin sauri ya sauka ya bude firji ya dauko faro mara sanyi ya bude murfin ya sanya mata a baki, sosai ta shiga shan ruwa fiye da rabi kana ta cire bakin ta tana sauke numfashi a hankali, still idanun ta a lumshe.



Kanta yake shafawa yana sumbatar ta hadi da shi mata albarka, sosai yayi mamakin kokari da jarumtar ta, duk da kananun shekarun ta, amma tayi kokarin sosai wurin dauke bukatar sa.



Daukar ta yayi cak! Zuwa bathroom, ruwan zafi ya kunna ya tara da yawa cikin jaku'zzie kana ya saka ta ciki, kuka ta saka masa sosai tana kokarin tashi a ruwan, amma bai bata damar hakan ba, Duk da tausayin ta da yake ji, sai daya tabbatar ta gasu sosai kana yayi mata wankan tsarki hadi da alwala, farin towel ya d'aura Mata ya zaunar da ita kan wani kujera dake Bathroom din.



Ba kunya papi ta shiga wanka a gaban 'yar tasa sai ma itace ta kulle Idanunta gam, tamkar ta ga dodo, tana cewa "kaiiii papi nah"
dariya ta bawa Nu'aym, bayan ya gama ya yi alwala, ya daure towel kana ya dauke ta suka fito, shimfud'e musu sallaya yayi suka gabatar da sallar asuba.



Bayan sun iddar sunyi azkar, ya cire kayan jikin su, shafa mata lotion yayi, sai ya saka mata wata ficiciyar Riga yellow da ko saman cinyar ta bai zo ba, kana ya kwantar da ita a gadon.


Hannunsa cikin nata yana gaya mata kalamai masu dadi, hadi da shafa mata gashin kan ta har bacci ya dauke ta.



Kura mata ido yayi tamkar ya mayar da ita cikinsa dan SO.

Sai ya ke ji tamkar an linka masa sonta sau goma, domin sosai wani mugun sonta ke kara shiga zuciyar sa, Tuno ni'ima daya ji a gare da ita jiya ya sanya shi lumshe idanun sa, yana shafa beard din sa(gemu).


Dole ya ji Nu'aiymah'n sa daban, domin sam bata tsarki da ruwan sanyi, hakan yasa take da dumi sosai.






Sai goma sha daya ta farka da kuka wanda na zallan shagwa'ba ne, lallaba ta papi ya shiga yi, bathroom ya kai ta yayi mata brush, wanke mata fuska yayi suka fito, daidai lokacin ne kaka ta shiga bubbuga kofa, hadi da kwala Kiran sunan su.



"Kuna ina ne wai, har rana ya fito Shiru ban ji motsin ku ba, lafiya dai?"


"Gamu kaka" Papi ya fada, ai hajiya bata jira ba ta shigo cikin dakin, sakin bakin tayi tana kallon su, abun ka da babba take ta fahimci komai, cikin sauri Nu'aiymah ta zame kasa cikin kunya, duk da zafin da take ji haka ta taka har gaban gadon ta zauna, Idanunta a kasa...



Sai yanzu kaka tayi rufe bakin ta, tun budewar dazu, hannu ta tafa tace "kai duniya! Yanzu Nu'aymu gotai gotai da kai fisabilillah, ka yiwa karamar yarinya, 'yar ta ka wanna aika_aikar, ko kunya babu, haba shiyasa naji baiwar Allah shiru bata fito ba, ashe kai ka hanata fitowa, sannu sannu kinji yar albarka" ta karasa tana kallon Nu'aiymah.



"Ni wallahi ki daina yiwa Papi nah fada, kaka ban so" Nu'aiymah ta fada tana turo baki.




"Inyee! Wato ina tayaki fada zaki gayamin ba sukari, toh wallahi ban sake magana, ya ma yi raga_raga dake ki dawo tafiyar agwagwa bai dame ni ba"



Sosai Nu'aym ya kunshe dariyar sa, ooh kaka rikici, kullum sai ta ce bazata Kara managa ba, amma bata iya shiru, sai dai idan bata ga abin maganar ba.



Fita kaka tayi da kazar amarcin Nu'ayimah tayi mata warming, sannan ta hada musu breakfast, sai da ta tabbatar Nu'aiymah taci, wanda kazar taci da yawa, kaka ta kuma saka Nu'aym ya ɓata magani ta sha, sannan ta kara gasa ta sosai da ruwan zafi, kana ta koma bangaren ta, bayan ta saka Nu'aym ya kunna mata tashar arewa24.



Bayan ya kunnawa kaka kallon ya dawo wajen Nu'aiymah, kan gadon ya hauro ya shiga mammatse mata kafafu da cinyoyin ta, kallon shi Nu'aiymah take cikin zallan kauna, lumshe ido tayi, sak'amak'on tuno sumbatun da papi ya yi mata a daran jiya, duk da ba komai ta fahimta ba, amma hakan bai hanata sakin murmushi ba.



Har dare Nu'aym na kula da baby'nsa, dama gata mai shagwa'ba, sai abin ya karu, abu kadan ta sakar masa kukan da babu hawaye, shi kuma ya mato a kan lallashin ta.





Satin Nu'aiymah daya ta warke sosai, Sannan ta fara saba wa da papin na ta, domin duk abinda yake so a bangaren auratayya yana koya mata shi, ita kuma tana kokarin yi masa shi, domin faranta masa, bayan sati biyu da aurensu, Nu'aym ya je wani tsad'add'en makaranta ya biya komai aka bashi uniform, domin burin shi yanzu ta cigaba da zuwa makaranta ta zane jarabawar fita daga secondary, dama gashi a SS2 take going to SS3.

Alkawari yayi cewa karatu sai dai baby'nsa tace ta gaji, amma tabbas zai barta tayi matuk'ar tana so.



****************




THREE YEARS LATER

Abubuwa da dama sun faru, ciki har da sabon gidan da nu'aym ya gina, da mutuwar malam baba.



Zaune wata K'yak'yyawar yarinya take a kasan tiles tana tracing writing din ta, wanɗa aka bata na homework, ta sha kananun kaya an raba gashin ta biyu hadi da maƙala mata abubuwan adon gashi.

Sosai take kama da Nu'aym tamkar an tsaga kara, dago kanta tayi cikin gwarancin ta kalli kaka tace "kaka kinga har yanzu Daddy na bai dawo ba ko, yace zai siyo min ice cream"


Hajiya Kaka shekaru sun ja sosai, ta kara tsufa, ga rikici sai abinda yayi gaba, kallon 'yar yarinyar tayi tace "ai ki bar ni da shi 'yar nan zai dawo ne, nima nace ya siyo min gora amma shiru kamar an aika bawa garinsu"




Goyo(goro) kuma kaka? Ai lalata teeth yake, please don't eat kolanut again " yarinyar ta fada.



"Ke tafi can, iyayin uwar ki da ubanki kika gado, meye wani kolanut kuma?"



"Lah! Lah!! kaka baki san meye kolanut ba, ooooooo shame on you kaka, toh goyo nace"




Mikewa kaka tayi zata bita, ai da gudu yarinyar ta mike ta shige kitchen.



"Mummy! Mummy!! Kinga kaka zata dake ni ko?"



Nu'aiymah da ta kara kyau da girma domin Yanzu tayi shekara a ashirin, ta dora hannu a kugu, yayinda cikin ta dan wata uku ya dan turo gaba kadan, da murmushi a fusk'ar ta tace "Neehal bazaki bar kaka ta huta bako?"


Turo baki yarinyar tayi kamar Nu'aiymah a zamanin kuruciya tace "toh Mummy ban yi mata komai ba fa" murmushi Nu'aiymah ya kara saki, sosai take kaunar 'yar ta ta, rike hannun ta ta yi tace

"muje ki bata haku'ri"



Ba musu Neehal tace "ok Mummy"

Kana ta kara cewa "mummy ki kiya(kira) min Daddy a wayar ki kinji"


"munyi waya yana hanya ok"


Murna ta shiga yi suka fito Falo, da gudu ta fada jikin kaka tace

" kiyi hakuri takwara ta kinji, Mun shirya" (sunan kaka Neehal taci)


Dariya kaka tayi, wanda ya bayyana wawulon ta, dan jan kunnen Neehal tayi tace "wato ke mai wayo ko" dariya Neehal tayi tana gyara zama a jikin Kaka.

Nu'aymah na kallon su tana dariya, duk da har yanzu suna fada da kaka, su kuma shirya a take, tabbas wanna halin nasu na nan har yau, sai dai ya ragu.






Horn aka danna, hakan yasa Neehal fita da gudu, domin tasan cewa motar Daddy ta ne, a nutse ya faka motar sa kirar 4matic black ya fito...


Ɗa gudu Neehal ta nufe shi, ya cafke sama yana cilleta, ita kam sai bingile dariya take.



Cikin gida suka nufa, kaka kadai ya tarar a general falo, gaisheta yayi ta amsa tana tambayarsa ya aiki, amsa mata yayi da Alhamdulillah kaka, kana ya ɗora da cewa

"Kaka ina babynah ban ganta ba" inji Nu'aiym, domin har yau da sunan yake kiran ta, kamar yadda itama ta riga ta saba da PAPI NAH.



"Tana kitchen ko takwara ta" kaka ta fada tana kallon Neehal.



"Eh tana kitchen Daddy"


"ok" ya ce yana nufar kitchen din.



"Kai Nu'aymu! Ban ga abinda nace ka siyo min ba, har da na takwara ta"



Kansa ya dafa yace "ooh na manta kaka yana mota, Neehal ga key jeki mota ki bud'e back site akwai sakon kaka da ice cream dinki a ciki, har da chocolate din mummy a ciki" da gudu Neehal ta fita bayan ta karbi key din.



Kitchen ya shige ya tarar da Nu'aiymah tsaye tana juya miya, daf da ita yazo ya rungumeta ta ta baya, lumshe ido tayi tace "papi nah sannu da zuwa ka dawo lafiya"



Kiss ya manna mata a wuya yace "Alhamdulillah baby'n papi, ya gida, ya kuma unborn dana dake Cikin ki, yana wasa sosai?"


Murmushi tayi tace "yana lafiya papi"


Murmushin shima yayi yace "da yamma zamu je mu fara shopping kayan baby in sha Allah"


"Toh papi" ta fada tana bude fridge, ruwa mai sanyi ta siyaya masa a cup, kana ta sanya masa a baki, ya sha sosai, ajiye cup din tayi, ajiyar zuciya ya sauke...


"Thank you yar albarka" murmushi tayi tana shigewa jikinsa.



"I love you so Much My baby" ya fada yana kama labb'anta, sosai ya sha lips d'inta, dama wanna kiss din aiymah ta saba, domin papin ta A ne a wanna fagen, hakan yasa itama ta saba sosai....

sun dau lokaci suna abu daya kana ya rike hannunta suka fito, bayan ta kashe gas din, dama miyar ta yi.



Neehal na faman shan ice cream dinta, Yayinda kaka ke bantalan goro ta na ci har da lumshe da ido, mikawa Nu'aiymah ledar chocolate din Neehal tayi tace "Mummy gashi"
kallon Nu'aym tayi tace


" thank you so much papi nah, no one like you "


Murmushi yayi, sosai yake jin farincikin ganin ta cikin walwala, dama burinsa kenan kullum baby'nsa ta kasance Cikin farinciki, duk da rayuwa bazata taba daurewa a haka ba, dole wata rana mutum ya zama ko yaji shi cikin damuwa, tabbas wanna haka yake, amma yana kokari matuka wurin ganin bata da damuwa ko kadan.


Ba zato suka ji muryar Neehal da ke shan ice_cream tace


"PAPI NE!"

Kallon papi Nu'aiymah tayi, kana suka kalli kaka, sai kuma suka saki Dariya gabadaya Cikin nishadi...









#hamdan



Special thanks to papi ne Readers, Allah ya bar kauna.
Nagode sosai da kaunar da kuke nunawa book dina🙏🥰



A nan na kawo karshen littafina mai Suna papi ne! Allah ya yafe min kurakuran ciki dani mai karatu, Allah kuma ya bani ladan fadakarwa ciki dani da makaranta nah.



SHARE FISABILILLAH🥰




sai mun hadu a sabon novel mai suna............ suprise ne bazan fada ɓa.😜



⚠️caution⚠️
PAPI NE! Hakkin mallakan NoorEemaan ne.

Ban yarda a juyamin shi to wace siga ba, idan kunne yaji....







Zanyi kewar ku lovely fans🥺❤️🤍❤️


NoorEemaan ce
07082281566






Share fisabilillah







Comment





Noor Eemaan ce😘

Sat, October 30 2021

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send

Please Login or Register in order to submit comment