Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a folan sai shi kadai.
Batareda tace komai ba ta gyara mayafinta Nana na mata dariya ta fice daga falon.

Zaune ta ganshi kan kujera yana duba fone dinshi.
Da sallama ta karaso wajan cikin murya mai kayatarwa sannan ta zauna kujerar dake facing dinsa.
Shima amsa sallamar yayi tareda dago kansa ya sauke ida nunsa kan fuskarta.
Idanunta arufe da suka sha kwalliya da eye-shadow, eyelashes dinta Zara Zara da suka karama fuskars kyau.tareda karema fuskar kallo data sha make-up.
Gaba dayan ta tayi kyau komai nata mai kyaune.
Barazai iya dena kallontaba.
Jin shirun datayine ya sanyata bude idanunta. Aikuwa suka hada Ido.
Da Sauri ta sufe su tana murmushi.
Shima murmushin yake.ahankali ya furta sunan ta.
Amaaalh kunyata kikeji ko.
Ahankali ta jirjiza kanta.
Toh inde ba kunya ta kike jiba ki bude idanunki pls.
Bude su tayi suka kuma hada idon.
Wannan karan kasa sauke idon tayi daga kallonsa.sun jima ahaka.
Kafin tace katashi muje kaci abinci kaji?
Ki bari mugama hirar tukun kinga inna gama cin abincin tafiya zanyi.
Batace mishi komai ba taci gaba da wasa da yatsun hannunta kanta akasa.
Tasowa yayi ya karaso gabanta ya tsugunna.
Dago da kanta tayi tana kallan fuskarsa.
Hannunta ya kamu tareda fadin kyauta zan miki Amal dan na nuna miki irin San da kaunar da nake miki Amal.
Zuciyarta tayi alkawarin fada miki halin datake ciki tsawan lokaci Amal.
Kallan shi kawai takeyi gaba daya burgeta yakeyi kamarta hadiyeshi haka takeji.

❣❣❣
πŸ’˜
I can't explained hw i feel about u Amal.
I feel like a lost child when ur not around me Amal.
Nothing feels right when u r nt around me.
Pls Amal don't Ever leave me.ya fada tareda kara matse hannunta cikin nashi.
Gaba daya taji tausayin sa ya kamata kamarta rungume shi ta lallashe shi.
Kwallar data taru cikin idonsa itace ta dugo kan hannunta.
I Lov u Amal ya fada.
Hannunsa yasa cikin aljihunsa ya ciro zoben nan ya kama dan yatsan dazai sa mata.
Ya dago da kansa shima yana kallonta zoben da hannunta na rike a hannunsa.
Amal I don't know wat is life wit out u,I'm mighty glad dat god gave you to me.my Amal I feel suffocated when u r far away frm me.pls don't ever leave me cwt hrt.
Hawaye sosai yakeyi sannan ya sanya mata zoben.
Itama hawayen ne yake zobo mata.hannu tasa ahankali tana kogemai hawayen fuskar tashi.
Muryar na rawa itama tace .
I promised to b wit u till end of my breath Annur no matter wat it takes,I will never give up d relationship we share fr anything in dis world.
I Lov u nd I will always Lov u bbyπŸ’•
Mikewa yayi ahankali tare da manna mata peck a goshinta.
Rufe idanunta tayi sauran kwallan da be zubo ba ya karasa zobowa.


❣❀❣❀❣❀❣
Duk wanda chapter en nan tamai dadi pls show me shokiπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ˜‚πŸ˜‚
Lovs u oll
Muah......πŸ’‹


Written by Zeenaseer😘
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: 🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹
🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer😘)

⚜⚜⚜⚜
I dedicated dis page to u pple u show me Lov nd care I rwwly appreciate ur kindness, hospitality. I will always remmbr u any I go ur d bst ever😍
My special tnks to u ummiekhaleel,dimples, leemcy nd maman Na'aiym.nd ma my 😍muah...Autar mamaπŸ’.


165-170

Hannunsa takama har izuwa dinning ta zaunar dashi kan kujera tana kallansa tana murmushi.
Abincin ta shiga zuba masa sannan ta tura gaban tareda fadin Bismillah!
Dago kansa yayi ya kalleta.
Ta tsaya tana mai murmushi sannan ta dan bata fuska alamun yaci.
Murmushi shima yayi sannan ya sanya spoon daya na abincin a bakinsa tare da rufe Ido da alama yayi masa ddi.
Zama itama tayi kujerar dake facing dinsa.tana kallansa.
Komai nasa birgeta yake yanda yake cin abincinma acikin nutsuwa.
Ajikinsa yaji kamar ana kallansa.
Dago da kansa yayi suka hada Ido.
Murmushi ya kuma yimata tareda daga spoon din hannunsa alamun ko zataci.
Girgizamai kanta tayi alamun aa ta koshi Shide yaci.
Cigaba dacin abincin sa yayi,Har saida yaji ya koshi sannan yace mata ya koshi.
Zaro Ido tayi sannan ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka tace dan kadan fa kaci.
Dariya yayi tare da kwaikwayar maganarta Wallahi nima na koshi.
Rufe fuskarta tayi da tafin hannunta alamun jin kunya.
Toh kinga dare yanayi zan huce ki kiramin su mum da Antyn muyi sallama.
Tsayawa tayi tana kallansa alamun bazataba.
Dariya yayi tareda tsayawa kusa da ita ya kamo hannunta.
Haba mine! Bayan koda yaushe muna tare.hannunta ya dora kan kirjinta dede zuciyarsa ur always here bby.kinji cwt.
Taimaka ki kirasu kinji.
Kamar zatayi kuka ta nufi corridor dakin Anty Humairah. Dakin ta tura da sallama tareda fadin Anty yace zai huce.
Toh bara muje muyi sallama gashi har yanxu uncle bai dawo ba.sannan suka biyota suka fito falon.
Anan suka tsaya suna sallama da su mum.
Daki Amal ta shiga Nana nakan gado tana waya kanta ta haye tana dariya.
Dagowa itama tayi tana dariyar Aliyu ta cema ai matar Annur ce ke damunta ta zuwa ta kashe wayar
Ya akai Juliet Har Romeo din ya tafi.
Hahhha banasan iskanci ke kuma laila ko za'a ce miki.pls tashi kisa hijab zamu kai sakina gida.
Ohk! So Amal ansha Lov sai rawar jiki ake ta mike tana dariya.
Kede kika sani kinga nama tafi saikin fito.
Tana fitowa falon su mum harsun koma daki.
Wajan ta nufa zaune ta gansu su uku Har Sakina Uthman nama Annur din tsiya.
Da sallama ta karasa wajan nasu.
Uthman ne ya kalli Annur tareda fadin ga Queen din kanan ta iso kuyi sallama kafin parrot ta fito nasan itama zatace saita bimu.
Tashi yayi ya karasa wajanta.toya bbyna zan huce saikuma gobe zamuje asibitin insha Allah Uthman zai dauke Ku inyaso saimu huce ko?.ya karasa maganar yana leka fuskar ta.
Allah ya kaimu toh amma ai zakana zuwa ko?
Me zai hana dama aidanke nazo kuma ina tare dake.
Nana ce ta fito tare da fadin toh masoya saiku tashi kunsan de dare yayi ko?.
Gaskiya kam Annur ya fada yana dariya.
Uthman ya fito da mota suka shiga dukkan su auka nufi hotel din da Annur ya sauka baya sun sauke shi suka nufi gidan sakina.

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Tunda Annur ya tafi gidan ya dena yima hajiya bilki dadi gashi hajiya ladi bata nan.
Wayarta ta dauko tare da kiran Maman Sara.
Bayan sun gaisa ne take tambayarta ina sirikar tata.
Wallahi gatanan akwance kinsan ta akwai San jiki.
Dariya tayi tareda cewa ai haka akeso yanzu yaushe zaku taho kenan.
Dama munyi dake ai sat.zamu shigo.
Toh Allah ya kaimu kinsan Annur din bayanan yaje Dubai meeting gidan duk baya min ddi Wallahi.
Allah Sarki karki samu damuwa ai muna kan hanya nan da sat.zamu shigo.
Sannan sukayi sallama.

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
Washegari dukkan su suka nufi asibitin dan dubo Abba.
Annur shiga manyan kaya yayi.
Harda su mum aka tafi uncle Hakeem ne kawai yace zaizo ya tarda su.
Abba yaji dadin zuwansu gaba daya yayi murna sosai.
Kuma be nunawa Annur din komai ba duk da yaganeshi Amma saiya basar.
Hakan yayima kowa ddi duk da sunsan tsakanin su Annur da Abban ba shiri.
Sun jima azaune Nana natafaman labari ana shan dariya dan harsun saba da Abban.
Uncle Hakeem ne ya turo kofar da sallama sannan ya nemi guri ya zauna kan kujera suka gaisa da kowa sannan yayima Abba ya karfin jiki Har yake gaya masa on Mon zasu bashi sallama kowa yaji ddin hakan.
Dakinne yadanyi shiru nadan wani lokaci.
Hakeem yayi gyaran murya tareda fadin muktar da fatan ka gane yarancan ya nuna Annur da hannu.
Tabbas na ganeshi ba dan gidan hajiya bilki bane.
Alhmdullh nagode Allah daya yadamu anan gaba dayan mu.
Sannan yace muktar,Uthman yamin bayanin komai kuma ko kadan bai boyan wani abuba.
Kowa da yake gurin nan ya shaida da hankali,nutsuwa, ilimi,tarbiya na Annur.
Daidai da wannan yarinyar ya nuna sakina da take Baku wace ana gurin tasan wanne Annur.
Kowa kai yake dagawa alamar tabbas.
Duk inda uba yakesan nemawa yarsa miji na gari ya samu kamar Annur toh fa ya godema Allah.
Sabo da haka ni ina ganin kamar ubane agurin Amal. Kuma bana fatan yimata auran dole dukkan su nan shaidane sunsan yarinyar nan tana kaunarsa.
Shiya nayanke shawarar acikin asibitin nan zanyi maganar da sai ka fito amma tunda Allah yasa daranmu da lafiyar mu ayi maganar.
Ni Abdul Hakeem amatsayin uba agurin Amal kuma waliyinta nabama Annur ita halak malak.
Sannan ya juyo gurin Abban Amal da yake murmushi. Yace ko kana da ja.dariya yayi tareda fadin nina isa.insha Allah ni zan zamar masa waliyi ma.
Duka dakin dariya sukasa Annur kuwa harda kwallar farin ciki.
Kai hausawa na cewa abari ya huce shike kawo raban wani inji uncle sannan ya dora da fadin bani sadakin Amal ahannuna tun ina dare inyau nine gobe bani bane.
Jikin Annur Har rawa yake yama rasa me zaice dan ddi.haka zalika Uthman ma kai gaba daya illahirin yan dakin kowa yaji ddin wannan Abu.
Hannunsa yasa cikin aljihunsa tare da Ciro duk kudin jikinsa Uthman ma ya hada da nasa suka mikawa uncle kudin duka.
Alhmdullh kowa ya fada sannan uncle yace Amal yar gata ce nasanya bakinta nan da wata biyu insha Allah muna mana.
Gaba daya dakin suka ce ameen.
Sannan suka mike dan tafiya masallacin juma'a.
Da gudu Amal ta mike ta nufi Antyn ta rungume ta tanajin ddi itama da din takeji.
Nana ce tace ya Humairah in an idar da sallah inasan mukuma shiga kasuwar inasan kara wasu abubuwa.
Harararta tayi a wasa tare da fadin ai yanxu muma saide a rakamu siyayyar ba muyi rakiyarba.
Dariya suka sanya duka dakin.

πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”±Saturday
(2:30pmNG)
(3:30pmDubai)

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Motace tayi parking kofar gidan hajiya bilki.
Sara da mamantane suka shigo cikin gidan
Masu aiki na biye da iyayen kayansu.
Sara tayi maza rungume hajiya bilki tana dariya.
Sannan Ku da zuwa barka da isowa tun daxu naketa zuba ido.
Wallahi kuwa halin tafiya gamu de mun iso.
Sara farace doguwa siririya bata da shape ko kadan kanta kullum cikin kitsan gashin doki,gashi bata da kunya ko kadan.
Zama sukayi kan kujera tana wani kallan dakin daidai tana yatsina fuska.
Kallan hajiya bilki tayi fuskarta ko murmushi babu.
Hajiya ina room en dazamu zauna dan Wallahi na matsu inasan hutawa.
Sallama hajiya ladi tayi tana taunar chew gam.tsayawa tayi tsakiyar falon tana kallan su ahulakance.
Sannan ta kalli hajiya bilki tace ni zaki hula kanta bilki zaman amanar da mukayi dake Ashe na muna furcine.
Kinban mamaki kuma Wallahi inde ban auri Annur banga yr iskar da zata aure shiba.
Maman Sara ce tace ke dakata karki kuma kiran yata shegiya da ubanta.
Juyowa hajiya ladi tayi tareda kallan mamansara tana harararta.
Ke kuma suwa ina maga zaki sakomin baki.
Ni a uwar matar Annur.
Hannu tasa ta dauketa da mari.
Sara dake zaune tana danna waya ko kallan hajiya ladi batayiba tunda tashigo itama ta kwadama hajiya ladi mari.
Ki kin isa ki dake uwata narabu dake.
Cike da mamaki hajiya ladi ke kallan Sara hannunta kan kuncinta.
Ni kika mara ? Lallai yarinya baki sanniba ta fada tana cire dankwali,mayafi da alama dukan Sara zatayi.
Nan ta shiga dukan Sara kamar Allah ya aikota dama ba wani karfi Sara ke garetaba.
Maman Sara da hajiya bilki su suka shiga kwatr Sara. Da su kaga Abu yaki karewa sai suka taramma hajiya ladi gaba dayansu...


Written by Zeenaseer😘
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: 🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹
🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

170-175

Dukan tsiya suka mata sannan ko wacce taja baya tana nishi.
Da ker tamike tare da hada kayanta ta kalle so daya bayan daya ta nuna kanta da hannunta.
Ni kukama haka ko zaku gani sannan ta juya ta fice.
Sude ba wacce tace uffan kawai binta da kallo sukayi harta fice.
Sara ce tajuyo tareda galla musu harara sannan ta shige cikin daki.
Mamantama bin bayanta tayi sukabar hajiya afalon.


πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
Sukuwa su Amal rayuwa tayi musu ddi kullum suna kasu wajan shakatawa kullum basa gida koda tana makaranta tana dawowa zasu fita.
Ga wata soyayya da sukeyi ita da Annur da kuma sakina da Uthman.haka zalika tare zasu dawo gida da sakina.shiyasa Amal din batajin ddi dan zasuyi gaba bayan 1mnth ta gama exam dinta zasu tafi bikin Nana kuma mum tace maybe inta sanar da Baban Uthman ahada dana Amal din.


Abu kamar wasa yauda gobe ba huya.
Yauta kama Thurs su Annur zasu dawo gida gaba daya Amal harta fada dan kewarsu da zatayi musamman Nana da suke kwana tare su tashi tare.
Tasha kuka haka da zasu rakosu airport sunsha kuka suma dan kowa saida yayi kwalla.
Har Abban Amal aka rako su airport din.saida jirgin su ya tashi sannan suka dawo gida shima Abba ya huce gidansa.

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Sai dare suka sauka,kowa ya kama gabansa.
Nana,mum da Uthman gida suka nufa dama sun Riga sun turo da kayansu tun ranar Tues.
Haka Annur shima ya nufi gida itama sakina haka.
Kowa yana kewar kowa.cikin daran Annur ya nufi kano dan wani jirgin yayi bucking 11pm zai isa kano.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Lokacin da Annur ya shigo gidan Har sun riga sun kwanta dan haka dakinsa ya nufa ya kwanta da ji yake kamar an yimasa duka.
Suma su Uthman din haka.

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Time din dasu Amal suka dawo gida Lokacin ne ta kuma kewar su gaba daya gidan yabar mata ddi.
Haka data shiga dakin sai tana ganin kamar Nana haka ta dinga kwalla Har saida Anty Humairah ta dinga lallashinta tana bata baki akan suma sun kusa tafiya kowama ya huta.
Toh in kina kuka Amal kemafa aure zakiyi kuma ki tafi ki barmu mukuma ya kike tunanin zamuyi saboda haka ki share hawayen ki dama Hausa wa na fadin sabo tarkwan wawa.
Hakade tayita nuna mata da kuma lallashinta har ta kwantar mata da hankali sannan ta barta tayi bbci.

Washe gari bata da lecture dan haka bata tashi da huriba.
Har kusan 11am.sannan ta tashi tayi breakfast sannan tayima Anty duk abunda zatayi sannan ta dauko littattafanta dan on Mon.zasu fara exam.

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Shikuwa Annur koda ya dawo daga sallah asbah baccinshi ya koma dan bazai je sallah ba.
Koda umminshi ta tashi da safe batasan ya dawo ba.breakfast sukayi ita da bakinta sannan Sara ta haye kan kujera.
Sukuma shiryasa sukayi dan zasu fara shiga kasuwa.
Sai kusan 1pm sannan ya tashi yayi wanka ya nufi masallaci dan sallah zuhr.koda ya fito falo ba kowa hakan yasa yafice warshi.
Saida ya dawo daga sallah yana shigowa falon da sallamar sa.
Tana zaune kan kujera taci uban Riga da wando Jean ta dame duk da bata da jiki.
Kanta ba dan kwali.tazubo da kitsan nan kanana.
Sai kallo take abunta bata wani damu da sallamar da akaiyiba.
Ko kallan inda yake bata yiba,shima kuwa haka yayi hucewarsa kan dinning.
Ganin babu abincine yasa yakoma dakinsa key din motar shi da fone dinshi yayi sannan ya fita daga gidan.
Tabe bakinta tayi tare da fadin lallai yaro kana da aiki inde saina kulaka zaka yimin magana waikai dan jijji dakai toh Wallahi na fika.mu zuba nidakai shege ka fasa in banda mama ta nace ubanme zanyi dakaiπŸ˜†πŸ˜†(kinji fa).

Cikin gari ya nufa dan bama yasan dawo wa gidan sai dare.
Dan gama daya yama matso yayi auran ko yabar gidan gaba daya duk abi an takura masa wai kamar shi bashi da right na zabar macan da zaiyi harsai anzabamai wannan.
Kuma umminshi ta rasa wanda zata zaba mai sai wannan me kama da maxana ko hankali ma bata dashi wama ya sani ko arniyace.πŸ˜†πŸ˜†...

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Koda su hajiya bilki suka dawo Sara bata gaya musu Annur yana nan ba kawai shiru sukayi.
Sai bayan issha sannan ya shigo gidan dakin umminshi ya nufa da sallama ya shiga dakin dukkan su suna zaune kan kago suna hira.
Bayan ya gaida su.
Take tambayar yaushe ya dawo sai kawai ya cemata daxu yq shigo garin dan yaga alamun bata saniba.
Sannan ta gabatar masa da Sara da mamanta ,shide ba abinda yace ya mike yabar dakin.
Sara tashi mana ki bishi ko gaisawa ce kuyi.
Gaskiya ni mama ki rabu dani shi baimun magana saini zan masa.
Shiru tayi ta rabu da ita dan taga alama batasan Annur din itade lallabata zatayi dan so take ta aure Annur din koba komai tasa ta sato mata dukiya.
Ita kuwa hajiya bilki batasa bakiba cikin zuciyarta tace lallai kuwa yarinya zaki dade bai kula kiba kuwa.

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
AMAL kuwa rayuwa taci gaba kullum tana cikin samun kulawa kuma Anty ta suta faman shirin dawo wa gida Nigeria dan bazasu komaba sai bayan bikin Amal din sai faman siyayya suke mata ana aikowa gida.
Kullum basa zama suna yawa sayan kaya Har Abban ta duk abunda ya samo na Amal ne.
Yanzu kuwa jarabawa ta mika alhmdullh Amal tana kokari sosai kuma kullum suna waya da su Nana dan Har ta shaida mata tareda sakina za'ayi bikinsu Har an tabayo kuma ba'asa bikin da nisaba komai rana daya Dana Nana. Sosai Amal taji dadi.
Kullum suna waya da Annur in basuyi sau 10 a rana ba sayi sau 7 .Amma bai taba gaya mata umminshi na shirin yimasa aure da wataba soyayya suke hankali kwance.
Dan yanxu saura 1wk su gama exam kuma ranar da suka gama washe gari zasu taho 9ja.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Su nan da sakina sunan sunata faman shiri dan sunzama kawayen juna Har sun matsu amal din ta dawo itama.

Haka ban garan su hajiya bilki komai na tafiya daidai matsala dayace Har yanxu Ango sunki ganawa da amaryarsa Sara.
Shikuwa hakan ko ajikinsa illa ddima da yakeji.
Kuma bikin yanda suka sakashi ya kama rana daya danasu Nana.

Ban garan hajiya ladi itama tana nan tana shirya tsiyarta tace inde da ranta Annur bazai auri wata ya mace inba itaba.

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
Tun kafin su iso 9ja Amal ta fara shan gyaran amare.
Yaune ranar da tagama exam dinta kuma yayi daidai da zaga yowar shekarar haihuwa tar 21 kenan.
Uncle Hakeem ne ya hada mata yr liyafa agida iya yasu yasu Anty Humairah ta hada mata cake sukasha shagalinsu kowa cike da murna da farin ciki gobe sai gida.
Karfe 10am jirgin su Amal zai tashi daga Dubai zuwa Nigeria dan haka duk an sanar da juna da abokin arziki.
✈✈✈


Written by Zeenaseer😘
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: 🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹
🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

175-180

Washe gari tunda safe su Amal suka gama duk wasu shirye shiryensu gaba daya komai sun tsara.
Sai bayan sun gama duk abunda za suyi suka yi wanka ko wacce ta fito cikin shirinta.kai tsaye daga gida airport suka nufa.dan lokaci ya fara kure mudu.nan sukayi abunda za suyi a airport din sanna suka shiga jirgin su.
Amal kusa da Anty Humairah ta zauna.
Sukuma Abba shida uncle Hakeem suka zauna nan jirgin su ya daga zuwa 9jaπŸ›«.

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Gidan su Amarya Nana cike yake da yn uwa da abokan arziki kowa kagani yana kai kawo.
Duk en uwansu yn sokoto sun hallara kowa kagani cikin farin ciki yau babbar yayarsa zata aurar da yr autarta.
Nana kuwa gaba daya cikin busy take gashi ranar weds.za'a fara biki kuma yau sun.gaba daya ta shiga rubibi koda yaushe cikin waya take musamman da sakina.
Tunda duk wani event nata ya tare za'a yi dana sakina.
Itama haka gidan sakinar yake.dan haka mum ma gidanta cike yake ba masaka tsinke.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Yauma gidan su Annur cike yake da in uwan su Sara da kawayan hajiya bilki da yn uwa ko ina hayaniya.
Sai faman gyaran Amarya ake suma ranar Wed zasu fara bikin.kowa kagani cikin hidima yake.

Shikuwa Annur ko ta kan suma baya ni danshi aganin sa haukama sukeyi danshi bazai taba iya auran wannan mahaukaciya yarinyar ba saide komai za'ae ayi.

Satin da ya huce akayi bikin Kabeer abokinsa sunsha hidima sosai dan su suka raka Ango ma.

Annur ya rasa karyar da zai yima umminshi dan zuwa bikin su Uthman dan haka ya ynke shawarar shara mata karya.

Kiranta yayi awaya dan tazo dakinsa,dan bazai iya shiga cikin mutanan nan ba.
Bayan tazo cikin fara'a da walwala ta shigo dakin shima murmushi yake alamun bashi da wata damuwa.
Amm dama Ummi tafiya zanyi.
Tafiya kuma Annur kana da hankali kuwa,za ai bikin naka kace za kai tafiya inma tukun zaka.
Ummi meeting muka anje appointment zamuyi da wasu turawa a Abuja kuma kikazo kika rage bikin nan yayi daidai da tym din.


Please Login or Register in order to submit comment