Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masu albarka.


Yamma na farayi aka dauko Amarya daga garin Kaduna acikin jirgi tareda yan uwa da kawayanta suka nufo kano da ita.
Suna isowa airport. Aka aiko da hadaddun motoci suka kwashe inkai amarya sai gidanta dake Bamfai.
Nan ne hadaddan gidan da Annur ya siya ya hadu iya hadu kamar ba'a Nigeria ba.
Shima cikin gidan yayi kyau komai an tsara shi gashi yasha kaya masu kyau da tsada sai kace yar shugaban kasa.
Kowa sanyin gidan nan yake.
Haka aka kai Amarya gidan miji tasha kuka ita da Antyn ta mai Santa da kaunarta dazsu rabu.
Haka suka bazo ta cikin wannan gida sannan suka koma dan Abba yace komin dare bame kwana gidan Amarya kowa ya dawo gida.

Shiru ba kowa sai ita kadai.karan kofar da tajine ya tamfatar mata da Annur ne.
Da sallama ya shigo dakin hannunsa dauke da Leda.
Anjeqa yayi ya karasa kusa da ita ya zauna.
Ahankali ya sanya hannunsa ya bude mata fuskar da aka sanya cikin lafiyayyiyar lifayarta me mugun kyau.
Kanta a kasa ta rufe idanunta.
Ahankali ya masa dedai kunnanta ya furta
Welcom to my world bby😘
Kara rufe idanun nata tayi murmushi yayi ya sanya hannunsa ya kamo habarta ya dago da kanta tare da karema fuskarta kallo.
Tayi kyau sosai sai yaga ta kara yimasa kyau kamar ba itaba ga wani kanshi da take famanyi kamar zai Shide.
My wife ya furta
I can always d presence of ur Lov in my life.everything you do make me even Lov u more wify.
I feel overwhelmed in ur nevereding Lov.
I Lov u so much Amal.
Da sauri ta rungume shi tare da fadin I Lov u too my world.

Toh yanxu kitashi muje muyi sallah kamar yanda annabi ya kowar.kuma mu godewa Allah ta kyautar junan mu daya bamu.
Mikewa itama tayi,shiya fara dauro alwala sannan ita.
Shiya jasu sukayi sallah raka'a biyu sannan sukazauna sunata faman addu'a wa junan su.
Sundau tsawan lokaci sannan ya umarceta data dauko masa ledar daya shigo da ita.
Kajine aciki ice cream da lemo kala biyu.
Dama yinwa takeji dan raban data zauna taci abinci da yawa tun da aka fara bikin nan ko tunkan bikin.
Saida taci ta koshi shiya ringa bata abaki sannan tasha Ice cream din.
Sannan ta nufi toilet wanka tayi sannan tayo brush.koda ta fito baya dakin.
Rigar bacci maikyau da ado orange ta sanya ta hade gashinta da orange ribbon ta feshe jikinta da turare sannan ta haye gadanta tayi kwanciyarta.
Koda Annur ya tafi dakinsa shima wankan yayi sannan ya sanyo black singlet da ash 3qtr ya fashe jikinsa da turare sannan ya shigo.
Ganin ta cikin bargo ta kudundune yayi murmushi shima yahau tareda janyota jikinsa ya kashe fitalar dakin .
Asbah ta gari amarya da Ango😊.

5am na tura kofar dakin na shiga Annur baya kan gadon dan haka nayi tsammanin ko yana toilet dan naji karan ruwa.
Kusa da Amal na matsa tana kwance gashin kanta kamar an bazashi kan pilon idanunta sun kumbura dukda arufe suke fuskar tayi bayau duk hawaye ya bushe daga gani bccin huya take😓
Bayan ya fito daga toilet din kugunsa daure da toilet ya shiga gashinta ahankali.
Idanta arufe ta amsa masa.
Hmmm bazaki bude idanba.
Kamar zatayi kuka toh ina ruwan ka.
🙊naji ba ruwana muje kiyi wanka kinga za'a tada sallah.
Ni baran yiba ka rabu dani.
Naji Allah baki hakuri toh kije ki kinji dan Allah.
Duk idanta akulle take magana toh zan tashi amma saika fitarmin a daki.
Hakuri naji zan fita tashi to.
Kayan shi ya sanya ya bar dakin yana jin tausayinta.

Saida ta tabbatar batajin motsin kowa ta bude idanunta da sukayi jajir saboda kuka.
Ahankali ta mike ta zuro da kafafunta kasa tareda dukar rigarta ta sanya kanta kamar na wanda tahau bori.haka ta nufi toilet ahankali tana kuka.
Ruwan dumi ta hadama kanta sannan ta shiga tayi wanka da alwala sannan ta fito.
Zaune ta ganshi kan gadan ya gyara dakin tas.
Daga ita sai towel ta fito ko kallan shi batayiba,ta shafa lotion dinta ta gyara kanta.
Sannan ta dauko wata doguwar Riga medan kauri ,toilet din ta koma ta sako rigar sannan ta dawo ta haye gadan ta lullube.
Shide yanata faman kallan ta duk inda tayi.kamar jira yake ta hawo gadan ya bita ya rungume ta.
Pls bby am sowie pls.
Ahankali tace it's OK.
Toh kiyi bccinki ko?
Gyada masa kai tayi.
Peck ya manna mata a goshi tareda fadin I Lov u cwt hrt.
I Lov u too😘
Ahaka Har bcci ya dauke su....


Written by Zeenaseer😘

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment