Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a saman gadun sa,taci uban ado,da alama fita zatayi.be matsa daga inda akeba saboda mamaki,ita kuwa ko a jikinta saima wani kallonsa take yi.

PLS READERS KUYI HAKURI WANNAN SHINE NVL ENA NA FARKO,DUK INDA MAYI MISTAKE KUNA GYARAMUN,NO BODY IS PERFECT.LOV U ALL๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜


Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

Bece mata kalaba illa shige warsa dayayi,mikewa tayi tsaye dede inda yake har suna iya jin numfushin juna.murya kasa kasa ta kira sunan sa,Annur nasan bakaso ina shigo maka dakin ka,amma dolena yasa saboda bani da num.enka pls kabani mana.shide yana tsaye bece mata kala ba.am dama ba wani abune yasa kaganni anan ba illa inasan ka shirya zaka rakani dinner pls karka ce Aa.
Shirune ya ratsa na wani dan lokaci,sannan yayi gyaran murya.Banajin zan iya fita at dis time,pls kibarni na huta.Amma yazaka min haka bacin nagama shiri na tsaf.ohk! Dama mun anje appointment dake ne akan zanmu fita? Kokuma inada Chance ne nagita da matar auren daba tawa ba? Kinga nagaya miki kidena shigo min daki but u refused to do so,zan bar miki gidan ki,maybe dan kin ganni aciki kike disturbing ena. Kayi hakuri ba haka bane naga baka zuwa ko ina,shiyasa nakesan muna outing dakai amma tunda bakaso am srry pls,I don't mean to upset u pls.naji pls have a way out frm ma rum.cikin sanda kamar kaxar da kwai yafashe ma aciki ta kama hanyar fita.hyy yakuma dakatar da ita.duk lokacin da kikesan mgna dani,kina kirana falon inde da gaske ne.kuma bake nake da bukatar ganiba,kina turo wani.yana kaiwa nan ya fada toilet. Ta dade a tsaye anan wajan.tafdi jan ! Dan kari lallai akwai aiki agabana ni ladi.wai ni dan cikina yake gayawa wannan maganar.
Bayan ya gama shirin kwanciyar sa,harya kwanta bacci,sai kuma ya kasa tamfas yana bukatar cin wani abu dan yinwa yake ji,yanxu kenan ya zaiyi. Juye juye yake famanyi gaskiya inbesa wani Abu acikinsaba baxaiji ddiba.mikewa yayi a hankali yanufi kofa,dan yi samu abinda zaisa a cikin sa.
Dakin Amal yanufa dan yana ganin kamar itace kawai xata taimaka masa.ahankali yashiga bubbuga mata kofar.
Amal dake a kwance tun bayan magrib zazzabi na damunta,taji ana buga mata,kofar naki.jitake kamar baxata iya tashiba,amma tasan hjy ce,zata iya mata rashin mutunci.a hankali jikinta na rawa,ta fito daga dakin.
Kallan sa take da mamaki,totlly speechless. Murmushi yadanyi sabo da ganin yadda hankalinta ya tashi.ba komai dama dan Allh wani Abu nakeso kidan samamin saboda yinwar danakiji ya karashe maganar yana dafa cikin sa.dan tausayi kam ya bata,amma gani take kamar baxata iyaba.cewa tayi dashi ina zuwa.
Daki tashi,dan sako hijab inata,sosai tana jin jiki,amma dan bayanda zatayi,tunda Har ya tako da kanshi ya roka.da ta fito bata sameshi a nan ba,dan haka bata damuba kai tsaye kitchen ta nufa,zaune ta ganshi a daya daga cikin kujerun dinning en,yana duba fone ensa.hucewa tayi batareda ta kalleshi.sauran sandwich da coffee ta hado masa.agabanshi ta anje sannan tajuya dan barin wajan.Amal yakirayi sunan ta,bata jiyoba saide ta tsaya tana sauraran abunda zai fada.nagode sosai kuma ina neman wata alfarma a wajanki,batare data jiyoba ta amsa da inajinka,pls kozaki iya gayamin damuwar ki,naga kamar baki da lfy dan Allh karki tafi baki bani amsataba. Babu komai nagode da kulawanka.bata jira cewar saba tayi tafiyar zuwa dakinta.
Saida ya cinye gaba daya sannan ya koma dakin shi.

10:02am
Cikin takunta na kasaita take sakkowa daga steps in.har takarasa.dining ta nufa Dan tsabar yinwar datake ji,ga mamakinta taga dinning din wayam babu alamun abinci.tabbas Amal bata da mutunci to yanxu ubanme zanci kenan.kiranta ta somayi cikin daga murya kamar wanda zata fasa gidan da kara.
Amal dake kwance ta kudundune da blanket saboda wani irin sanyi da takeji.duk tsoran datake ji baxata iya mikewa ba.hakanne yakara fusata hjy dakin tanufa gadan gadn dan wlh yau ko ita ko Amal.
Da karfi ta banka dakin ta shige dan baxata sauraramata ba,ga mamakin ta,ganinta tayi kwance saman gadanta,tana faman rawar jiki.janyota tayi tundaga kan gado Har tsajiya falon.daidai lokacin ne Annur yake fitowa daga daki xowa falon.saboda tsananin wahala ko magana bata iyawa.
Xaki tashine kosaina laka damiki tsinannan duka.lokacinne Annur ya shigo cikin falon,ganin Amal kwance a kasa da alamu ko numfashi cikin hanzari ya karaso wajan jikinshi na rawa,lafiya meya sameta Amal! Amal!! Amal!!! Har sau uku amma ko motsi batayi.baisan lokacin da daya dauke ta cak yayi hanyar fita daga falon da itaba.
Hajiya ladi datayi mutuwar tsaye saboda mamaki ba tasan lokacin data fada kan kujera ba.dan kafafuwantama sun kasa daukarta.lallai tana cikin tashin hankali mundun Annur son Amal yakeyi,wani irin zazzafan hawayene yake zubo mata.

Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
( Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

25-30

Me gadi dake zaune saman benci,ya hango Annur dauke da mutun a hannunsa.cikin hanzari shima ya taso,yallabai lafiya kuwa?Baba wlh ba lfy ba.toh abude muku gate mana ka dauko motar,Aa Baba budemun kofa na fita,konan kusa zan samu asibiti?gaskiya bazaka samuba,amma de kawai chemists nan gabanmu kadan.
Hannun shi ya zura cikin aljihunsa dan dauko wayarsa ya kira Uthman, ringing biyu ya dauka.yauwa Uthman pls kayi Sauri kaxo ka daukeni mana,saiyace OK,dama ina kusa daku.
Sunanan tsaye shida Baba me gadi,cikin mintina da basu haura goma ba,ya iso wajan.har lokacin Amal najikin Annur ko motsi batayi.shine abunda yake kara tayarme da hankali, tababas hajiya ta kashe Amal ba makawo da hannayansa zai kasheta.
A sit in baya suka kwantar da ita,sannan suka shiga suma.Uthman ne ya dubi Annur cin mamaki yake kallon sa.wannan kuma wacece?kuma ina zamu kaita.kaga malam asibiti nakeso ka kaini na nan kusa pls.bai kuma cewa dashi komai ba yaja motar suka nufi asibitin.

Tunada Annur ya dauki Amal yayi waje da ita komai na hjy ladi ya tsaya,dan tabbas tana kaunar Annur kamar yadda take kaunar rayuwarta.rashin kasancewa dashi,kamar baraxana na ga rayuwarta.
Mikewa tayi tanufi kofar fita,dan cinma su Annur dan tasan bashi da mota.
Kai tsaye dakin me gadi ta nufa,tasan baxai huce yasan inda suke ba.Bala! Bal.... Bata karasa ba,yafito jikina rawa.dan tsoranta takeji,tabbas yasan a haife ya haifi hjy ladi amma kai tsaya take fadin sunan sa saboda batasan darajar na gaba da itaba.
Inamakama magana katsaya kana kallona,ina mutumin da yafito da yarinya yayi?.
Eh toh gaskiya hajiya naga lokacin daya fito da ita,har yama tmbayeni koda asibiti nan kusa,dana gayamasa babu kuma, sainaga yakirayi waya,anxo harnan an dauke su.amma bansan wani asibiti suka nufaba.uban tsaki taja sannan tayi hanyar komawa cikin gidan.
Tabbas yau duk inda Annur ya tafi da Amal saina nemosu kuma ko zatamutu ba likitn dazaiyi aiki a kanta.

Cikin yn mintina suka isa wani saban asibiti, da alama baijima da fara aikiba.saban shi anyi rubutun da paint blue colour da many an baki ALKHAIR CLINIC.
kai tsaye cikin asibitin suka nufa.dan ko kadan Annur baya haiya cinsa,burinsa Amal insa ta kasance araye tare dashi.
Nurse ne suka amseta suka nufi emergency da ita.zama sukayi akan kujerun reception din.cikin mugun tausayin abokin nasa yace,Annur nifa gaskiya kasani acikin rudani,wai wace wannan yarinyar ne.
Dagowa yayi da idanunsa sukayi jajir,cikin murya kamar ta masu kuka yace,nima bansani bro,bansaniba,abunda nasani anan kawai shine ina kaunar ta,inasanta kamar rayuwata,hawayene suka shiga biyo wa saman kuncinsa.sosai Uthman ya tausaya masa,hugging insa yayi yana bubbuga bayansa.tabbas abokinsa yana cikin bala'i,dan ba karamin Abu bane zai sashi kuka hakaba.
Wata nurse ce ta karaso wajan cikin sallama, da Allh suwaye suka kawo mace yanxu.cikin hanxari Annur ya amsa da mune,tace Dr.nasan ganinku.su duka biyun bayanta sukabi xuwa dakin likitan.su biyu suka.
Wata kyakyar matace da baxata haura shekaru 32 ba.tayi musu nuni da mazauni.bayan sun zaunane.tayi gyaran murya.tace waye mijinta acikinku.kallan juna sukayi sannan,Annur yayi karfin hali yace duk brothers inta ne mu.ohk,to magana ta gaskiya sis inku tana cikin wani hali,bakwa bata kulawan daya kamata.taya kuna raye zaku bari ciwo yayi mata irin wannan kamu.ko bakwa Santa ne.
Ammm Dr.pls kiyi hakuri ba'a tare damu take zaune ba.bama wannan ba meke damunta?
Tabbas tanasan kamuwa da ciwon zuciya,ta sanadiyar damuwar datake ciki.ka ciwon kai da zazzafi me zafi.yanxu cikin ikwan Allh, munsamu ta farfado,kuma munyi mata allurai.yanxu haka tana bccine.zakuje Ku biya kudi gaba daya harna magunguna duk.OK Dr.mungode sosai, mikewa sukayi tare da zuwa biyan kudin.Annur ne ha kalli Uthman guy nifa bn fito da ATM inaba.ae ba damuwa duk taimako ne.ayi amfani da nawa mana.
Sunje duk sunyi abunda yakamata suyi,sannan aka nuna musu dakin da take.da sallamar su suka shiga dakin har lokacin bacci take hannunta dauke da drip.Annur ne ya zauna kan kujerar kusa da ita,yana kallonta.toh frnd kasande dare yayi kuma I guest mum nacan tana jirana so nixan huce,inyaso gobe zamuxo tareda mum,ryt Allah bata lfy.kai kawai ya gyada masa,ya fice tare da rufe musu kofar.wata iriyan ajiyan zuciya ya sauke,ya kama hannunta guda daya,yana kuma karema fuskanta kallo.ta rame sosai takuma fari.afili ya furta ina tare dake,Amal Har karshan rayuwata Allh ubangiji yavaki lfy.

Tana shiga cikin gida,kai tsaye dakinta tanufa,tare da dauko key din motar ta,danyau ko karshan duniya suka shiga saita nemosu.fitowa tayi da Sauri tayima motar key.tafice daga cikin gidan.
Babban asibitin garin jigawa tanufa dan tasan baxasu huce nan ba.tana faman sake sake a ranta.
Tana isa tayi pakin ina motar ta.reception ta nufa,bayan sungaisa da me duty agarun take tmbayar ko ankawo wata budurwa me suna Amal. Nan tayi yn dube dubanta tace gaskiya hjy ba'akawo ba.nan tayi sallama da ita tafita.
Wasa wasa saida hajiya takai taje asbitoci akalla guda biyar amma ba amal ba dalilinta,amma saboda naci da jaraba irin nata ko gajiya batayiba.kuma duk inda taje amsar dayace,gashi bata da num.Annur kuma bata da alamun komawa gida.

2:17am
Shine daidai lokacin da Amal ta farka daga nannauyan baccin datakeyi,idonta arufe take furta kalamar ruwa zatasha.Annur da duk tsayin lokacinnan idanuwansa suna gaza bacci yamike dan taika mata da ruwan.bayan yafito ne daga cikin asibiti ya hangu wanidn shago da amala abubu suke saidawa acikin harabr asibitin.
Shine yayi daidai da tsayiwar motar hjy ladi.cikin asibitin ta nufa dan agajiye take.tana shiga nan ma,reception ta nufa,yan sun gaisa da matr wajan take tambayarta ko ankawo wata mai sunan amal.
Lokacinne Annur yashigo cikin asibiti hannun sa dauke da Leda da alama ruwanne aciki.huce hjy ladi yayi dake tsaye tajuwa baya,ya isa dakin.
Eh! Hajiya ankwo mai suna Amal,amma meye sunan babata.ita wance aka kawo Amal Uthman ne(dayake Uthman ya sign din kawai yasa sunan sa)kuma da alama matar aurece..hjy ta danyi naxari nadan wasu lokutan tace nagode tajuya zata fita.matar tace hjy koxakixo muje kigani ko itance.Aa barshi nagode ina saurine.

Lokacin da Annur yashiga dakin Har lokacin idanunta arufe suke.ahankali yakarasa wajan ta,Amal ga ruwan,taimaka mata yayi tasha ruwan sannan ya maida ya anje.
Ahankali ta bude idanunta hada idon datayi da Annur shine take faman kokarin tashi,karasowa yayi cikin fuskar tausayi yace mata,kinaga pls niba abunda zanyi miki ki kwantar da hankalin ki.komawa tayi ta kwanta tare da lumshe idanunta dan ta gamsu da maganganunsa.

Har kusan asuba hjy ladi na neman Amal da Annur amma Allh be muna mata suba.hakan ba karamin daga mata hankali yayiba.haka nan ta hakura takoma gida badan taso ba.

Bayan Annur ya fita masallaci danyin sallah,haka itama ta daure tashiga toilet tayi alwala tayi sallah.

Lokacin da Annur ya dawo daga masallaci gari yafara haske.abakin gado yataddata azaune zama yayi kujeran dake facing inta.rissinawa tayi kanta a kasa ta gaida shi,cike dakin ddi ya amsa mata,ya jikinta?da sauki.
Nagode allh yasaka da alheri.murmushi yayi tare da cewa ameen.
Ki kwanta kikara hutawa kafin akawo miki abinci kici,kisha maganinki ko!
Ba musu ta juya ta kwanta dan tana bukatar hakan.
Bata jimaba bancin ya dauketa,shima baccin yayi dan darn jiya be runtsaba.

8:30am
Shine tym in da Uthman da mum inshi suka shigo cikin asibitin. Kai tsaye dakin suka shiga tare dayin sallama.Amal dince dake zaune a bakin gado ta amsa musu,danshi bccinshi kawai yake.
Tsugunnawa tayi ta gaidasu,mumce ta zauna kusa da ita dan tana tausayinta.shikuwa Uthman tashin Annur yashiga yi yana dariya.idanunsa yabude.Au! Mum harkun Ido dariya tayi tana zolayarsa yo Annur aikai take jinya bakai ke jiyar taba.dariyar shima yayi sannan suka gaisa.yame jiki tace mai,da sauki wlh.Allh kara sauk,ameen duk suka amsa.
Abinci suka dauko musa.saida suka wanke baki sannan suka shiga ci.mum da kanta take bawa Amal abaki,ita kuwa sai faman kunya takeji.

Hajiya ladi tunda farar safiya tashiga kiran kawarta hjy bilki.bayan sun gaisa take shedamata.tun daran jiya Annur ya dauki wannan shegiyar yarinya Amal (dayake tana zuwa gidan kuma ta tsaneta)gashi Har safiyar yau danake miki zancannan basu dawo ba.
Wata uwar asha riya ta dura,ita tama isa ta siyema yarona zuciya lallai kawai tashin hankali ba karamiba ba kuwa,cikin satinnan zan dawo wlh saina koya maka hankali.
Shikuma bara na kirashi,inji ina isa dashi..


Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

Bayan sun gama cin abincinne suta raha cikin farin ciki dan mum mata me sanyi hali da barkwanci.amma duk abunda suke Amal kawai jinsu take wani lokacin kuma ta saki murmushi.
Shikuwa Annur hankalin sa na kanta,duk mayan mintina yana lura da ita.
Suna nan zaune wannan Dr. Din tajiya ta shigo tare da nurse guda daya na biye da ita.bayan ta gaisa dasu mum,ta dubi Amal ya jikin naki,da sauki ta furta.babu inda kiyimiki ciwo eh takuma cewa.toh alhmdullh.ki ringa cin abinci kinji,kuma kinashan magani insha allh zakiji ddi sosai.magani ta anso wajan nurse in nan ta mikawa Amal in gashi ki shanye yanxu,za'a na kawo miki magani in tym in sha yayi Allh akara sauki.duk suka ce ameen.sannan suka fice.
Annur ne ya mike ya dauko mata ruwa,dan san magani.bayan ta shanye ne.
Mum ta kalli Annur tace yakamta ka dauko mata kaya kota samu tayi wanka ta canja kaya ko zataji dadin jikin ta.
Toh mum bara muje da Uthman saiya kaini mu dauko mu dawo.shi kenan sai kun dawo.
Sannan ya kalli Amal, toh yaza ayi kenan yasan ko hauka yake baze fara tunkarar hjy ladi da wannan batu ba.
Ahankali ta furta idan kaje ka neme hanne acikin gidan take saika gaya mata Tavaka kayana da duk abinda yakamata ta kawo min.

Ita kuwa hanne tanajin lokacin da hajiya ke bali'i.amma taki fito dan tana fitowa,zata kama xaxxaga mata nata raban shi yasa take yin shiru a daki,dan tana mutu kar tausayin Amal in.
Bayan da taji komai ya lafa ne,sannan ta lallaba tashiga dakin Amal in,ga mamakin ta ta duba ko ina a cikin gidan amma ba Amal ba da lilinta.nanfa ta yi xaman dirshan tana kwasar kuka,shikenan hjy ladi ta kori Amal, ta raba yarinya da gidan ubanta.kusan kana tayi tana kuka tana rokon Allh ya dawo da Amal. Gashi babu Wanda zata tambaya taji in Amal ina ta bar gidan.
Haka safiyar yauma,tananan inda tayi sallar asuba,sabo da tunanin halin da Amal in zata shiga.

A kofar gidan Uthman yayi parking in motar shi,dan zuwa xaiyi ya fito.lokacin daya shiga cikin gidan gaba daya kayansa ya hada,ya fito da su zowa mota,da baxai iya cigaba da zama gidan hjy ladi Saide umminsa tayi mai koma me nene.bayan yagama hada kayansa.ya dawo tsakiyar falon yana kwala ma hanne kira.

Hajiya ladi dake zaune saman kujera kusada mirror tana kwalliyan, dan tunda hjy bilki race zata kira Annur han kalinta ya kwanta.jin kamar karar muryar Annur yasata yin maxa ta sauko kasa,kanta ko dan kwali babu tasha uban kitsan gashin roba,kanana.
Ga mamaiinta taga Annur tsaye a tsakiyar falon.

Hanne na zaune taji ana faman kwala mata kira.jin muryar namijine ta dan tsorata,aina wani yasan sunan ta.hakan yasa ta kasa fita,saida taji kiran ya karo sannan ta fito da Sauri.turus tayi tana kallan shi dan ita batama taba ganin saba.kode aljannune suka sha feta.
Yauwa kece hanne? Kai ta gyada masa alamun itace.Amal ce bata da lfy shine aka kwantar da ita a asibiti. Tace ki kwaso mata kayan sawanta kamar kala uku haka,Dade sauran kayan amfani,ina waje inkin gama ina jirani.
Hanne sabo da dadin jin Amal inta nanan yasa ta juya jiki na rawa,zata kwaso kayan.
Hjy ladi dake tsaye a steps tana kallon su,ta dakawa hanne wata mahaukaciyar tsawa.dakata idan kika sake kika kara motsi naya anan wajan abakin aikin ki dan uwarki.
Hanne da jiki yahau rawa,hawaye ta soma.
Annur ne ya kare mata kallo,sannan ya dubi hanne yace canne dakin Amal din ko? Yau nuni da yatsa zuwa dakin.
Sannan yay hanyar.Annur wlh zan cimaka mutunci mundu kashiga dakinnan.iska yabawa anjiyar ta,ya shige warsa kai tsaye.
Yanayin akin nata yy masa kyau komai a gyare tsaf sai kanshi yake.wardrobe din daya hango ya nufa,budewa yayi kayan komai neat.daga kasa ya hanko wani dan karamin trolley, kaya daya dauko yashiga zubawa aciki.saida ya hada komai tsaf sannnan ya rufe ya fito.
Tsaye yasameta a bakin kofa tana faman huci.sai muga ta wace hanya zaki fita da kayan.harni zaka ciwa mutunci karamin ka dakai,wlh bara kaji na gayama kai karamin dan iska ne,kuma babu inda zaka fita da wadannan ayan.
Waya sanima ko baki kuka hada kuka tafi yawan iskancinku zaku fake da rashin lafiya.in gaskiyane wani asibitine acikin garinnan banjeba.
Cikin fusata ya kalleta,tir! Allh ya kiyaye angaya miki kowa irinkine jahili,ni bansanma wani tsautsayinne ya hadaki da ummina,bakisan darajar mutane ba balle ki wani ya kalleki da daraja.varakiji babu wanda ya isa ya rabani da Amal ko duniyace zata taru.Amal matatace kuma saina aure ta insha Allh.
Tasss tasss! Ta dauke shi da mari.ni kake gayawa haka.hanne dake tsaye tana kallan su ta dafe baki da mamaki.
Kaje ka tambayi yr duniyar uwarka,wacece hajiya ladi.kuma sai hali yaxo daya ake bota.niba jahila bace uwar........
Tasssssss tasssss!
Shima ya wanke mata fuskarta da mari,ya hankadeta ta fadi kasa.yayi fice warsa.
Cikin mota ya isa.ranshi a bace.Aa guy lfy nakanka haka?
No! Muje kawai.motar yayimaki sannan suka kama hanyar asibitin.

Kuka sosai tashiga yi agurin,hannunta akan kuncinta.sosai zuciyarta ke tafasa ,ko kadan bataji zafin marinba zafin,son da Annur kema Amal takeji.wani kukan takuma fashewa dashi tayi.

Hanne na ganin ammari hjy ta Ruga daki,zuciyarta na mata dadi.dama hausawa sunce gaba da gabanta.hannu ta daga sama tana hamdala ga ubangiji Allh sa da gaske auran Amal in zaiyi.

Basu dau wani likaciba suka isa asibitin.
Bayan ya dauko mata kayanta yace frnd bara,na kaimusu kayan ina ganin gidanku zan koma,naga waccan matar na kokarin yimin hauka.Uthman dariya yayi,yace ina jiranka.
Da sallama ya shiga dakin dan Har Amal ta shiga wanka.yauwa mum ga kayan nata.ko yanxu zaki koma?. Aa nikam ina nan har dare kuje kawai kwadawo Ku daukeni.kucema mama Ido ayi abincin da yawa harda na asibiti. Toh kawai yace da ita suka huce.

Saida tasha kukanta ta gode Allh,sannan ta mike,da hau sama dakinta.tana shiga,kira na shigowa wayarta.Abban Amal ne ke kiranta.jiki a San yaye ya dauki wayar.sallama yayi mata kafin yace da ita yana hanya yau ze dawo.toh Allh ya sauke Ku lfy,ameen. Ina Amal take ne? Tana nan kalau.ywwa a gaidata.
Sannan sukayi sallama,sosai hankalinta ya tashi tasan sarai akan Amal komai zai iya faruwa.mikewa tayi dn zuwa ta shirya masa abincin.

Bayan yayi wanka a gidan su Uthman sallah sukayi sannan sukaci abinci.
Maln kataso mu koma asibitin mana,kasan bawani sabawa tayi ba da mum.hhhhhh !kenan kai ta saba dakai ko?
Cewar Uthman. Eh mana shima dariyar yake.
Wayar shi ya dauko dan tun jiya ya kasheta,saboda zafin da kansan ya dauka.ko minti biyu beyi da bude taba kiran umminshi ya shigo.yana murmushi ya daga.
Kabani kunya wallahi Annur!. Ummina me kuma nayi.yimin shiru nixaka cima muntunci,kanuna ban isa dakaiba kenan, tunkafin nayi maka rashin mutunci ka maida yarinyar nan gidan ubanta.amma Ummi naga taimakonta fa nayi bata da lfy.sannu Sarki tainmako ga masu bukatar taimako nan a gari saime karfi zaka karawa karfi.toh bakai ba ita inde nina haifeka,ayau dinnan inasan kabar jigawa ka koma kano Na gaya maka.Ummi dan All......be karasaba ta kashe wayar.
Kuka ya saki mai karfi.shikadai yasan yadda zuciyar shi ke masa,jiyake kamar tafita daga jikinsa.
Baki bude Uthman yake kallon sa,shi yazatama Ummin tashi ce ta mutu.
Annur lafy?Uthman ummina ta zata rabani da Amal, bazan taba iya rayuwa ba tare da itaba,wlh daukarta zanyi mu gudu.
Haba Annur sai kace ba jarumin dana saniba,taya kamari mace tashiga zuciyarka haka,pls ka dena irin wannan.
Cikin wani irin ya nayi ya dubi Uthman, wlh akan Amal babu abinda bazan iyaba.mukullin mota ya dauka tareda,ficewa daga dakin.Uthman ne yabishi yana kiransa,abakin motar yayi sa'ar cimmasa.haba Annur kar zuciya ta kaika ta baroka mana.kabi komai a sannu mana,kasan ba lfy garetaba tana bukatar abubuwa da yawa.kuma kaji de abunda Dr.tace,inkuma so kake ka karasata shikenan.
Jikinshine yayi sanyi.yace shikenan.
Yauwa kokai fa,yanxu muje muga jikin nata..

Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
( Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

I dedicated dis page to my cwt frnd shaheeda,u passed a frnd to me ur ma blood sis,I rwwly Miss u dia,Allh bar zumuci ameen๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

35-40

Kai tsaye asibitin suka nufa.bayan sun sauka cikin dakin suka shiga da sallama.
Mum ce ta amsa musu.Amal na kwance akan gado saboda drip in dake jikinta da alama bacci take.
Annur ne yadubi mum.cikin wani irin hali,mum bade jikinne ya dawo ba?.wlh kuwa,zazzabinne yadawo shine suka yi mata allura kuma suka saka mata drip.
Kujera yasamu ya zauna danji yake tsayuwar na kokarin gagararsa.tabbas Allh ya jarabceshi da San Amal Har yana jin in babu ita adoran kasa baze taba rayuwa ba.hani hawayene yakuma sakko masa.amma bai Bari kowa ya ganeba.
Wayar shice ta kama kara.jiki a sanyaye yamiki,dan amsa kiran,ina xuwa kawai ya ce da Uthman ya fice.shi kanshi Uthman din tausayi sa yake ji.
Can harabar asibitin ya nufa,sannan ya amsa wayar.
Shiru yayi yana sauraran abunda zata fada.
Annur! Dafatan ka kama hanyar ka ta komawa gida.saboda gobe gobannan zan shigo garin kano nima.nafasa kaiwa Friday din.
Amma Ummi dan Allh kibari sai goban nataho mana,yanxu yamma tayi kuma kinsan banasan tafiyar dare pls kiyi hakuri,yakarasa maganar kamar zaiyi kuka.
Shiru tadanyi na wani lokaci kafin tace,Allh ya kaimu,banasan kuma na rigaka shiga gida.bata jira me zaiceba ta kashe wayarta.
Kanshi ya rike saboda wani axa babban ciwan da yake masa,tabbas umminshi bata kaunarsa,kasheshi take da shirinyi.kawai kashe wayarsa zaiyi koma me zai faru ya faru.

Hajiya ladi kam ,dan gajiya ta gaji,ga faduwar gaba datake faman damunta,mundun Abban Amal ya dawo be tandata acikin gidan ba.sai kusan magriba tagama duk abunda zatayi.
Wanka taje tayi,sannan ta ca6a uban ado.tana zaune tana faman gyaran dauri taji karan motoci.ko ba'a fadaba tasan Abban Amal ne.dakewa tayi zuciyarta na gayamata saikace ba hjy ladi ba ina kika baro, makircinki da kissar ki.murmushi tayi,sannan ta mike dan zuwa tarar me gidan nata.
Da sallamar sa yashigo cikin falon.cikin kissa da kisisina take tafiya.
Zama yayi saman kujera tareda cire hular kansa.zama tayi a kujerar da ke facing dinsa,sannu da zuwa andawo lfy,ya hanya.
Murmushi yayi tareda amsawa lafiya kalau ina mamana.gabanta ne ya fadi,amma saita dake,ta kakalo murmushi karya,kabari mana ka huta saita zo taga Abbanta.
Mikewa yayi tareda fadin bara na watsa ruwa Jamila,toh Alh.tafada tare da bin bayansa.

Yadau tsawan lokaci kafin ya koma dakin.lokacin daya shiga amfara kiraye kirayen sallar magrib.Uthman yayiwa magana,dan Har lokacin Amal bacci take.mum ma mikewa tayi tanufi toilet.
Annur de tunda suka fito kasa magana yayi dan gaba daya kanshi a daure yake.shima Uthman beyi masa maganar ba dan tausayinsa yake.
Sallah sukayi sannan suka koma cikin asibitin.

Alh.na zaune suna cin abinci shida hjy ladi.ya kuma kallan ta wai ina Amal ne kobatasan Abban ta ya dawo bane.shiru tayi bata bashi amsaba taci gaba da cin abincin ta.
Cokalin ya anje tareda xuba mata idanu.mikewa yayi yanufi dakin Amal in.
Da sallamar sa yashiga dakin amma shiru,saiyayi tunanin ko tana toilet amma shiru bata fitoba.
Jamila! Jamila!! Ya kwala mata kira.gani tafada tana tsaye abakin kofa,tunda nashigo gidan nan nake tambayr inda Amal take amma kinki bani gamsarshiyar amsa.
Alh.dama banasan tayarma da hankali ne amma yau kwanan Amal biyu ba acikin gidan nan ba.
Mikewa yayi daga Zaunan da yake.me kike nufi ina tatafi? Wata sani acikin garinnan? .
Oho wannan kuma amsar sai inka ganta kayi mata.ta shige warta.cikin tsawa ya kuma kiran Sunanta,kamrya zaki na gayamin irin wannan maganar.
Lallai kai dinnan dama zaman aure naxo ko kuma gardin yrka daxakaxo kanamin tambayoyi kamar wani lawyer. Gaskiya ni banasan irin wannan can ka nemeta.
Dakata jamila duk wani rashin mutunci da zakiyi zan jureshi amma banda akan Amal wallahi na gaya

Please Login or Register in order to submit comment