Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
( Zeenaseer😘)

140-145

Taxi suka Tara kai tsaye asibitin ta nufa da ita.
Suna zuwa suka sauka tareda bashi kudin sa.

Suna tafe suna hira Har suka karaso dakin.
Da sallama suka tura suka shiga.
Da gudu Amal ta kara tareda shigewa jikin Abbanta.
Sakina dake tsaye tana dariya,ta karasa tareda durkusawa a gaban abban.
Inayini Abba
Lafiya qlau ya amsa cikin fara'a.
Ya Karin saukin jikin.
Jiki alhmdullh mun gode Allah.
Abba itace frnd dina tun a jirgi muka hadu da ita sch.din.mu daya da ita.amma zata Riga ni fita.
Allah Sarki Abba ya fada tareda kallan kalan Amal.
Ya karatu kuma duk komai lafiya de ko.
Lafiya lau Abba.
Toh! Allah ya muka albarka.
Ameen suka fada tareda koma wa kan kujera ta zauna.

Amal dake jikin Abbanta tace Abba yau fa baki zamu yn uwansu Anty Humairah za suzo daga Nigeria.
Toh! Inkinje duk ki gaida munsu.zasuji sosai insha Allah.
Nan fa ta zauna ta dinga bashi lbrn skul sunata faman mata dariya shida Sakina.
Sakina tace Abba gaskiya zata sa cikinka yayi ciwo inde ta nan.Wallahi ka korata.
Abba ka ganta ko?
Ta fada cikin sigar shagwaba.
Aeee! Gaskiyane Amal, yanxu kinzo kin hayemin gadan kamar mu biyune bamuda lafiya. Gashi kinata sani dariya.
Tashi ta takoma kusa Sakina tana murguda mata baki.
Dariya suka kama gaba daya.
Abba yanzu ba'abunda kake iyaci ne.
Aa Amal alhmdullh ina iya cin abo ,amma liquid ban fara cin abincin bade.
Toh kaga jiki ya fara kyau Allah ya kara lafiya.
Ameen suka amsa tare.nan suka hau hira gaba dayansu.
Dan sakina wayayyiyace ba ruwanta tanada sakin jiki duk inda take.hakan yasa take da shiga rai.
Sun jima sosai wajan abban sannan suka yimai sallama dan tafiya gida.
Sosai Abba yaji dadin ziwansu yayi musu addu'a sosai.tareda fatan alkhari.

Sun fito daga asibitin Sakina tace gida zata huce.
Haba sakina kibari mana muje gidnmu kici abinci tunnda in kinjema gidan ba abunda zakiyi.
Kinga kuwa munyi baki kema kyaga in gida kiji ddi.
Dariya Sakinar tayi tareda fadan kede kawai so kk mu tafi muje de yau in gaida Anty Humairah taki.
Ywwa kokefa kinga nima saina rakoki gidan naki kinga shikenan da na tashi zuwa basai kinmin kwatanceba.
Wata taxi din suka kuma Tara tareda shigewa ciki suna hirar su.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Kowa ya shirya ya fito zuwa dinning din.
Nan Anty Humairah ta gabatar musu da abincin data girka musu kala kala.
Nan fa aka hau cin abincin ana ta faman hira da dariya.
Yan uwa masu ddi.
Burin Anty Humairah ta faran tawa yn uwanta.
Sunaci suna hira kowa cikin nishadi Har kowa yaci iya cinsa.
Uthman ne fara tashi ya koma falon ya zauna.
Sai mum din sa.
Humairah aka bari tareda Nana, suka kwashe kayan suka maida dinning.
Nana ce tace Anty ki barni na wanke miki kwanikan na gyara miki kitchen din.
Aa gaskiya ki bari kawai.zan gyara kuje kuyi hira.
Kece ya kamata kuje kuyi hira tunda kin jima baki ga kowaba.
Gaskiya ne,toh sannun ki godiya ba adadi.
Sannan tabar kitchen din ta koma gurin su mum suna hira.
Nan Nana tashiga gyara mata ko ina.tas ta wanke mata kwanikan ta, ta gyara mata kitchen din gwanin ban sha'awa.

Sannan ta dawo falon ta zauna.
Washh! Gaskiya nadan gaji.
Mum ce ta kalleta tareda fadan uwar San jiki,saima kin yi aure tukun zaki gajin.
Hhhhh! Kai mum,
Wallahi bani da San jiki ki tambayi YAYA.
Uthman ne yayi dariya tareda fadin da kenan amma yanxu ai baki da aikin daya huce waya da Aliyu.
Kaiii ya Uthman harda ka.....bata gama rufe bakintaba wayarta tayi kara.
Da Sauri ta dau wayarta tareda shigewa daki da gudu tana dariya.
Ja'ira marar kunya inji mum.


Sallama su Amal sukayi tareda shugowa falon.
Cak Amal ta tsaya Sakina na bayanta.
Uthman ta fada tareda kallon mum.
Mum!
Sai kuma ta karasa shigowa falon tana musu kallan mamaki.
Suma shi suke mata.itade Sakina zama tayi kan kujera tana kallon ikon Allah.
Saikuma ta karasa ta rungume mum tana dariya.
Itama rungume tan tayi.
Mum ce ta kalli Humairah dake zaune tana kallan ikon Allah.
Humairah itace Amal din Dana ke gaya miki.
Nan mum ta bayyanama Humairah komai data sani game da Amal din.
Taji ddi sosai sannan kuma aka fara gaisawa.
Sakina ce tasan zamo daga kan kujerar tana murmushi tareda gaidasu.
Sannan suka gaisa da Uthman dayake ta faman kallan sakina tun shigo warau.
Nan akahau hira da dariya kuma Uthman da mum sukayi mata dubiya.
Sosai kowa yaji dadin haduwa da kowa.
Can de amal dake jikin mum tace Anty nida banga Nana amaryana.
Nana ce ta fito daga dakin tareda fadin ga Nana Amarya.
Saikuma aka kuma kwashe da dariya.
Sakina tace Amal fa ga Amarya nan.
Wallahi kam ta fadi tareda karasowa ta zauna kusa Sakina.
Sannan suka shiga gaisawa.
Itama Amal din gaisawa sukayi.
Sannan ta tambayi Amal din jikin Abba.
Da sauki ta amsa mata.
Toh mum kina cewa inada San jiki ga wadda ta fini nan.
Ta wani make a jikinki kamar yr bby.
Hhhhhh Amal tayi dariya tareda fadin aini yr bbyce ke kuma kin girma tunda gashinan zaki zama Amarya.
Toh abarni mana na Dana jikin tunda tafiya zanyi.
Ke Amal malama dagamin uwa Har wani fada kuke akanta kamar kun samu katifa.
Duka dariya sukayi.
Amal ta mike tareda komawa kusa da Humairah.ta shige jikinta itama ta rungomata.
Nana aka kuma dariya.
Nana da Sakina ma suka rungume juna suna dariya.πŸ˜‚πŸ˜‚.
Duk wanda yabar gida,gida ya barshi Wallahi.

Toh Amal maza atashi aje aci abinci keda sakinan fadin mum.
Toh mum!
Dining suka nufa Har Nana.
Nana ce tayi serving dinsu Amal.
Su naci suna hira kamar sunyi shekara da sabawa.
Suna gamawa,Amal ta kalli Sakina tareda fadin zandan watsa ruwa pls kumu koma daki dan na dinga jiyo muryarku.
Dariya sukayi tareda fadin kumu je to.
Sannan suka koma ita kuma ta shiga wankan.
Dama itama Sakina yr Shaftace nan aka hau hira..

πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
1pm NG.
Lokacin bai jima da fitowa daga meeting ba.zama yayi kan kujera.
Numb.Amal ya kira yaji wayar akashe yasan tanada lecture shiyasa ya jita a kashe.
Kuma yasan su Annur basu saukaba da ya kirasa yanzu.
Wayar shi ya dauko tareda kiran numb. Kabeer dasu je suci abinci.
Bugu biyu ya dauka.
Ya kana inane yanxu na fito daga meeting ka fito muje muci abinci.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Jamila! Jamila!!
Fitowa tayi daga dakinta tana murza Ido da alama bacci takeyi.
Ganin hajiya bilki tsaye tayi kwalliya da alama unguwa zata.
Lafiya hajiya bilki kike faman kirana.
Kamar wadda tayi wani lefi.
Dama fita zanyi,saboda haka maybe bazan Dawo yauba dan karki ga shiru.
Murmushi tayi tareda fadin saina kin dawo.
Sannan ta juya ta koma cikin dakin.
Itakuma fita tayi tareda janyo dakin.

Murna hajiya ladi ta shigayi yau zata burge Annur zata nuna masa soyayya karma ki dawo din.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Suna dawowa da cin abincin suka kuma shiga meeting.
Shikuwa Kabeer office dinsu ya nufa.

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
Tana fitowa daga wanka suna nan suna ta faman hira suna dariya.
Murmushi tayi tareda kallan Nana,
Nana ba wasa ansa Sakina a gaba ana ta faman zuba mata lecture.
Kede bari Amal cewa nayi da sakina tun shigowar ta na lura da irin kallan da Uthman ke yima sakina.
Amal dake daure da towel ta karasa jikin mudubi tareda matsa lotion a hannunta tana dariya tace Wallahi nima na lura da hakan.
Wallahi baku da mutunci yarannan haka ya gaya muku.
Nana ta gyara zama aiba sai ya gaya mana ba,mu mungani.
Gaskiya sakina kawai ki aminci musha biki.kinga dama kin kusa gama karatunki kina gamawa sai biki kawai ko kuwa Nana.
Allah kuwa,
Nede kiyi hakuri Ku bari shiya fada mana.
Nana tace nasan halin ya Uthman Wallahi bashida boye boye tsaf zai gaya miki kede ki zuba Ido kisha kallo.
Hmmmm! Nide Amal maza ki shirya muje.
Aww! Kenan fitama ma zakuyi ni bani.
Cewar Nana tareda mikewa tsaye.
Amal da tagama shirinta cikin doguwar riga multi color tareda rolling farin mayafi,ba komai fuskarta sai farar powder.
Laaah! Nana gidanta zanje in gano ,kinkuma zaki taso.
So saima nima ai sai in gano.tafada tare da dauko mayafinta da fone dinta.
Sannan suka fito.

Anty Humairah da Uthman ne kawai a falon .
Suna futowa ya sauke idanunsa kan Sakina.
Murmushi su Amal sukayi.
Antyna dama zamu yima Sakina rakiyane kuma muga gidan datake zaune.
Ahhh gaskiya kam kin kyauta.
Mikewa tayi tareda fadin ina zuwa.
Dakinta ta nufa taje ta hado mata yan kayayyaki a wata jaka mai kyau tabata.
Sosai taji ddi tayita godiya.
Bakomai Sakina ai duk me kaunar amal tou me kaunar mune ki gyaida gida.
Toh insha Allah saina sake zuwa.
Allah kawoki kema ainan kamar gidan yake a gurinki.
Ta juya ta kalli Uthman dake satar kallan sakina,Uthman ga key din motata ka kaisu mana sai tana nuna maka.
Ohk ya fada ranshi tas. Amma beji dadi da yaran nan za'a tafi ba,su Nana kenan..


Written by Zeenaseer😘
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: 🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹
🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
( Zeenaseer😘)

150-155

Tunda suka fara tafiya babu wanda yama wani magana.
Nana kwa na baya tana faman game a wayarta.
Amal kuwa data manto wayarta a gida kalle kalle take ta faman yi.
Wayar Uthman ce tahau ringing dauka yayi tareda karawa a kunun sa.
Ya inajin ka?
Daga dayan bangaran kuwa Annur ne ke tambayar Uthman ya kira wayar Amal bata dagaba ko lafiya.
Wallahi kaganta nan kusa dani sun takura mun ita da Nana saina kaisu shan ice cream.
Murmushi yayi tareda fadin toh ka kaisu mana haba mutumina na...amma yama sunan ta.
Naji Dallah karkuma kasande bani kadai bane.
Ohk toh dan bata mana mu gaisa kafin Ku koma gida kansan banji muryar ta gaba daya.

Dariya yayi kafin ya mika mata,sannan ya mikawa Amal tareda fadin gashi Annur nasan magana dake.
Amsa tayi tareda danyin murmushi.
Sallama tayi masa sannan shima ya amsa.
Habibtee tun dazu nake ta faman kiran wayarki Amma u refused to ansa.
Wallahi mun fitone kuma nabar wayr a gida.
Ohk! Ykk ya gdn ya jikin Abban.
Da sauki Wallahi kuma ina lafiya.
Masha Allah. Sai kuma kikaga Uthman ko?
Wallahi nima nayi mamakin ganin sa,Ashe Anty Humairah cousin dinshi ce.
Wallahi kuwa ai naji ddi sosai. Kinga mum ko?
Wallahi nima naji ddi sosai saide muyita musu addu'a.
Murmushi yayi wanda saida taji sautinsa.
Ina Nana Amarya.
Aww! Dama ka Santa ne.
Sosai ma Nana sarkin surutu, ai Aliyu abokin mu zata aura kinga ita surutu shima surutu.
Gaskiya kam Allah ya kaimu lokacin.
Yanzu bata mu gaisa nasan tana kusa dashi.

Nana kuwa tunda taji ance Amal ta anshi waya inji Annur kanta ya daure,kar de Annur din data sani.
Mika mata wayar tayi tareda fadin gashi Nana zakuyi magana da Annur.
Amsa tayi tana murmushi. Hello! Malan Annur kuma shikenan tunda aka rabu a London sai a dena ganin Ku.
Hmm! Wallahi ba haka bane Nana kinsan abubuwa sai ahankali kuma ai normal ne tunda muna tareda guy dinki.
Allah ko,Ashe Amal ce tayi dace,gaskiya ka iya zabe Allah ya sanya alkhari ya sa ayi damu.
Ahhh! Insha Allah,nima zan shigo Dubai din next week, kinsan ina missing din bbyn tawa.
Gaskiya ne,Wallahi Allah ya taimaka muna nan muna jiranka.sai anjima.

Mikawa Amal wayar tayi tareda karawa a kunnan ta.
Mine! Yanzu saikun koma gidan mayi wayar ko?
Toh insha Allah ka kulamin da kanka.
Kema haka I Lov u.
Murmushi tayi tareda fadin I Lov u more😍.
Sannan sukayi sallama ta mikawa Uthman wayar shi.
Murmushi yayi ya amsa batareda yake mata komai ba,dan shima kansa yana mamakin yanda Amal ta fada San Annur lokaci daya.
Nana dake baya tace.hmmm! Amal kenan ana cewa bani da kunya.
Dama nasan kowa be tashi nasa ba.
Itade Amal dariya take ciki ciki,dan ita kanta tana mamakin yanda in suna tareda Annur bata jin kunyar kowa burinta ta faran tamasa rai.

Daidai wata ha daddiyar plaza sukayi parking sannan suka fito.
Kai tsaye ciki suka nufa sun sashi atsakiya.sunata faman hira da murmushi abun sha'awa.
Nan ya zauna kan wata yar kujera sukuma ya umarcesu su shiga suyi abinda zasuyi koma saura su manta dasu Anty Humairah.
Haba yaya ya za'ai mu manta.
Nana an bata gari dama akwai ta da shegen kwadayi.
Nan ta dinga zabe kala kala.
Har mamaki Nana keba Amal.
Yanxu nan duk wadan nan abubuwan da kika dauka ina zaki kaisu.
Cikina mana kin sanni akwai san dadi.
Allah bada sa'a.
Ita kuwa Amal ice cream dauka da en cookies sai chocolate.
Sannan ta dauko wani dan rose me kanshi cikin wani dan curve me design heart.
Shi kenan abunda ta dauka.
Nana kuwa ba'a magana.
Nan suka fito Nana da tilin kayan ciye ciye Uthman kawai kalanta yake da mamaki.
Nan akayi total suka biya kudin suka fito.
Duka Uthman ne ya biya kudin dan kudin da Abba yaba Amal ma dawo dasu yayi.
Sannan suka zuba kayan a motar suka shiga ya mata key.


πŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”ΆπŸ”Ά
Sosai hajiya ladi ta hadama Annur girki hadadde kala kalaπŸ˜‹.
Ko ina kanshi yake acikin gidan kamar gidan amare.
Gab da kiran magriba tagama komai tanufi toilet dan yin wanka.

πŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»
Annur yana tashi daga office suka nufi wajan wani event fin bikin wani dn office dinsu.
Saida sukayi sallah magrib sannan suka nufi gurin.
Duk manyan mutane ne,suka ci suka sha saida akayi sallah issha sannan suka nufi gida.
Yana tashi akan hanya ya kira Amal dan yasan zuwa anjima tayi bacci.
Hira sujasha sosai sanna ya mata sallama tareda yi musu fatan alkhairi.

Sannan ya shigo cikin gidan.
Dama yariga yayi sallah shi,yana shiga mail zai duba koma ya tura wanda zai tura sannan ya kwanta.

πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”ΊπŸ”»πŸ”Ί
Ta gama tsara kwalliyar ta tayi kyau iya kyau,sanye take cikin wani ha daddan less milk color da adon flowers green tayi kyau sosai.
Ta kame saman kujera tana jiran Annur din.
Da sallama ya turo kofar dakin tare da shogowa.batare da yasan da zaman mutun a hurin ba kai tsaye daki ya nufa.
Tana jin sallamarsa taji wani dadi cikin ranta.
Annur! Cak ya tsaya dan tama bashi tsoro.
Amma!dama inasan magana dakai dan Allah ka saurareni.
Batareda yace mata komai ba ya dawo da baya tareda zama saman sofa din dake falon.
Dama ummin kace tabani sako,tace batanan in baka gantaba,kuma kwana zatayi.
Batareda ya tambayi inda ya tambyi inda ta nufaba yace saita dawo.
Yana kokarin mikewa ta ruko hannunsa tareda mikewa tsaye itama.
Malama lafiya zaki rikemin hannu?
Dan Allah karka tafi nayima abinci ka tsaya kaci mana kafin ka tafi.
A koshe nake naci abinci sakeni.
Amma Annur kasan irin tym din Dana kashe wajan hada ma dinner kuwa.
Aibani nasaka kiba,ko kin nemi shawarata kafin ki girma saboda haka inma baki saniba yau kishani Har abada bazan taba cin wani Abu daya fito daga garekiba.kuma nace ki sakeni.
Dur kusawa tayi agabansa tareda fadin.
Haba Annur waikai wani irin tsana kamin hakane dahar kake tunanin haram tama kanka abunda ya fito daga gareni.
Fisge hannunsa yayi tare da juyawa ya nufi dakinsa.
Da gudu ta karaso gabansa tareda bude hannayanta tana fadin Mundin baka ce kana kaunataba zan kashe kaina.
Tsayawa yayi yana kallonta tareda harde hannayansa.
Ki mutu mana kinga kinyi asara dan duk wanda ya kashe kansa ya mutu kafiri.
Kibani hanya na huce ko ranmu ya bace duka.
Nasan abunda yasa baka kaunarka kana tunanin na girme ba kuma bazawara.
Tana magana tana matsowa garesa Har suka kai jikin bango.
NA yarda da baka kaunata,toh dan Allah ka bani hadin kai insha Allah zan zama me rufama asiri.
Wani wawan mari ya kwada mata dan saida taga taurarin wahala.Har kasa ta fada.
Nonsense! Ya huce tareda bude dakinsa ya shige ya turo kofar ya mata key.
Kuka ta kamayi sannan ta mike saboda bakin ciki
Lallai Annur ni zaima haka Wallahi saina cika burina akanka mu zuba nida kai.
Daki ta nufa itama ta dauko key din motarta.
Me aiki ta kira tareda umarta ta kan tasan yanda zatayi da wannan abincin sannan ta fice daga gidan.
Zama yayi kan gado yana tunanin yanda zaiyi da matsala dake damun sa.
Umminsa taxo da nata,itama wannna mahaukaciyar tazo da nata.
Tsaki yayi tareda mikewa ya nufi toilet..


Written by Zeenaseer😘
[12/29, 10:35 PM] Zeenaseer: 🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹
🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer😘)

145-150

Nan ya amshi key din yayi gaba.
Har bakin mota ta rako Sakina.sannan ta musu Allah kiyaye.

Cikin motar suka shiga gaba dayansu.duk a baya suka zauna.
Aa wai driver kuka maida ni,wata ta dawo agaba Wallahi ko Ku tafi a taxi.
Nana tai carab ta dauka,Sakina koma gaba dan Allah,bansan zaman gabannan.
Bayanda zatayi haka ta fito ta koma gaban,dan kunyar Uthman din takeji.

Key yayima motar tareda barin gidan.nan ya rinka tambayarta inda zasuyi tana nunamai har suka isa.
Bama nisa sosai gidan nata.
Gurin kamar estates haka yake.
Gaba tace suyi nan suka yi dn gaba kadan sanna suka tsaya.
Mafi akasarin yn estate din duk yn makarnta ne ake kama musu gidajan wajan.
Fitowa sukayi tareda gadin Ku shigo mana.
Nan su Nana suka shiga shikuwa Uthman cewa yayi suyi Sauri su fito.
Tana budewa cikin falo suka shiga.

Falone dan madaidaici,komai na cikinsa White nd black ne.yayi kyau sosai sai kitchen da dinning karami a gefe sai kuma bedroom.
Gwanin sha'awa ko su dakin ya burgesu,gashi komai angyarashi tsaf.
Sai kanshin freshener yake.
Nana ce ta zauna kan kujera tareda fadin wow! Gaskiya dakin nan ya burgeni kamar kar intafi.
Sakina data cire jacket din jikinta da Vail din kanta.
Ta zauna kusa da Nana tare da fadin aikuwa kafin Ku tafi saikinzo kin min ko kwana biyune pls.
Amal tace karki samu damuwa zamuzo insha Allah.
Me kukeso yanzu na hada muku.
Tafdi ya uthman fa na waje,kuma tashi mu huce karya fara mana bala'i kinsan besan jira.
Mikewa sukayi tareda fadin ai zamu dawo bayan muna tare.
Masayar numb.sukayi sannan suka fito daga gidan.
Yana cikin mota a zaune yana jiransu.
Harnan ta rakosu sannan sukayi mata sallama suka tafi.

Suna tafiya suna hira,wannan karan Nana ce taxauna agaba.
Ya Uthman kamata yayi kadan kaimu gurin shan ice cream.
Baza a kaikiba uwar kwadayi.
Kai yaya dan Allah,
Allah zan gayawa Aliyuna.
Inye lallai yarinyar nan bata da kunya.
Kana jintafa.
Rabu da ita Amal ta kirashin daidai nake dashi ta kirashin.
Sorry yyna dan Allah muje.
Allah ban zuwa saikin kirashin Wallahi.
Toh inna kirashi saiki sa ya kaiki.
Toh.wayrta ta dauka ta fara kiran Aliyun.
Yana dauka ya ta fara yimai kukan shagwaba.
Amal dake kallan ta tarufe baki tana dariya,tafdijan ita Yawwa zata iya yima Annur wannan Abu.
Nana dake rike da waya ta fara kukan shagwaba.
Bbyna kaga ya Uthman wai baze kaini nasha ice cream ba.kayi mai magana.
Shima kanshi Uthman din dariya ta bashi.
Mika masa wayar tayi.
Amsa yyi yana murmushi,wannan yrnyr Allah inaga kafin mubar kasar nan saina karyata.
Kaikuma tana maka shagwaba Har wani rikicewa kake kana biye mata.
Aliyu daketa faman dariya yace yimin shiru malan ko kai kasamu mai yimaka dadi zakaji.
Yanxu de dan Allah badan itaba kuma badan niba akaita tasha.
Dariya Uthman yayi tareda fadi kace Allah Wallahi da saide kazo ka kaita.
Kaima kasan da ina nan da ni xan kaita amma dan Allah a taimaka.
Ba damuwa zan kaita amma ka mata magana karta kuma.
Insha Allah bazata karaba babanyaya,kwana nawane Har za'ana jamana rai.
Ohk ja muku rai ake kenan.
Aa ya kuri.
Mika mata wayar yayi.
Hello bbyna yace zai kaini ?
Ze kaiki ki kwantar da hankalin ki sai munyi waya anjima.
Amal dake baya tana game awayarta tana faman dariya kasa kasa.
Nan ce ta juyo tareda fadin dariya kike

Please Login or Register in order to submit comment