Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Jikina...da jinin Jikina"

yayi chuckling yace "If that's what you want Look into my eyes"

Ta ɗago Wet eyes ɗinta ta Sauke su akan nashi, a hankali ya dora lips dinsa akan nata, very slowly ya fara kissing dinta..................

Cikin wayau da Dabara Ashman Ya Cimma Burinsa Cikin Daren, ya maidata Cikakkiyar mace....✍🏼






Bintou ✍🏼

Sept 3rd

NAYI Gabas 🚶🏽‍♀️
🗡️ *WUƘA A ZUCIYA* 🫀🗡️

_(BLEEDING HEART)_


*037*



*Recap*

If that's what you want Look into my eyes"

Ta ɗago Wet eyes ɗinta ta Sauke su akan nashi, a hankali ya dora lips dinsa akan nata, very slowly ya fara kissing dinta..................

Cikin wayau da Dabara Ashman Ya Cimma Burinsa Cikin Daren, ya maidata Cikakkiyar mace.

*Cont....*

Kamar yadda yayi mata alkawarin he'll be Gentle haka yayi at first, dan Both Of them were High Gabaki dayansu basu Cikin hayyacinsu ,Daga Baya ne Abin ya Fara sauya salo.

Tayi kuka Tasha Wahala sosai dan kaf 'yan gidan su babu wanda bata kira yazo ya cece ta ba, tun daga kan Ammi har zuwa su Habeeb din su da Reey ,Kai Hadda SALEEM saida ta Kira, amma babu wanda yazo.

A Ranar sai da tayi nadama ina ma bata san Ashman Ba, ina ma bata Fito duniyar ba, tayi ta zamanta a cikin Ammie .

Kuka take yi Sosai da iya ƙarfin ta ,yana Taya ta kukan suka hadu suka yi tayi tare, amma kuma kukan bai hana shi abinda yayi yakeyi ba.

Ta durzu iya durzuwa, shi kuma yasha duka da yakushi da cizo amma ko a jikinsa.

Bai Rabu da Ita ba saida Ya Ji babu Ƙarfi ko kadan a Jikinshi, itama zuwa wannan lokacin babu karfi ko kadan a tare daita.

tunda ya kwanta Gefenta in banda sauke numfashi babu abinda yake yi, sai da yaga tana karkarwar sanyi sannan ya jawo bargo ya lullube su, ya dan jawo ta ya dora ta jikinsa, tayi kara saboda zafin da taji,Ta tureshi da Raguwar Ƙarfin da Ke Jikinta Bakinta na Rawa tace

“Ahk...y Why !"

Ya kankameta yace

"shshshsh, Am sorry"

Lumshe Idanunta Tayi Hawaye Suka Gangaro, amma kwakwkwaran numfashi bata iyawa saboda jigata, za'a iya danganta abinda Ashman yayimata da fyad'e, dan baya cikin hayyacinsa ko kad'an, kamar yanda itama nata ya gushe daga farko ta bashi gudunmawa Sosai, itace Ta ƙara mishi Ƙaimi ya Birkice,Ya aikata mata ba dai dai ba.

A hankali sensory Nasa ke tariyo masa abinda ya aikata tamkar a mafarki, ya bud'e idonsa Akanta, domin kuma gaskata abinda yafarun, shin da gaskene ya aikata?

“innalilahi"

yashiga maimaitawa dan ganinta kwance a jikinsa tana hawaye, daganin yanda take fidda numfashi a wahalce kasan ta jigata.

yabi ɗakin da kallo cikin tsantsar mamaki, Dakin Deejah? yaushe yazo ɗakinnan?

“Hasbinallahu wa ni'imal wakil, ina hankalin Sa Ya tafi?, what Have I done?, What idan Deejah ta dawo, From Now Zata iya dawowa at Any moment!, me ya samu Tunaninsa ya aikata wannan Danyen aikin.

"Am sorry Ihty.....Am Sorry, Nayi Abinda bai dace ba, Bai Kamata Nayi a yanzu ba,I can't Control My self, My Body took control of me, am sorry"

Banza tayi masa Don Bama iya jinshi take ba ,hankali ta fara rufe idonta tana sauke ajjiyar zuciya saboda kukan da tasha, tana kuma jin dadin dumin bare skin dinsa, a haka bacci ya dauke ta.

A Hankali ya dagata ya Shige Bathroom ya haɗa Ruwan zafi Sannan ya dawo ya ɗauke ta chak kaman jaririya, ta ji wata azaba har cikin kanta, Ya nufi Toilet da ita, yana saka ta a cikin tub ta kankame shi da ƙarfi, ta Kwala ƙara sauran kadan ta jawo shi ciki shima, zafi taji sosai dan jikinta har karkarwa yake yi, kukan ma babu dan hawayen sun kare, da Tasan haka Akeji da Ta kama kanta bata yarda Wani Abu ya faru a tsakanin su ba, Ashe haka Akeji b daɗi Wasu Suka Daukeshi a matsayin Sana'a ?.

Tunanin ta ya tsaya Chak da ta tuna Cewa babu aure a tsakanin Su , kenan Itama Zina ta Aikata kenan? , Innalillahi Wainnailaihirraji'un.

Azababben zafin da taji ne Yasata ɗago Gasassun Idanunta ta diresu akansa, Shima Kallonta yakeyi At the Same time Yana zuba local analgesic a cikin Ruwan,ta watsa masa Kallon tsana.

Fuskarsa a Marairaice kamar zaiyi kuka cikeda tsantsar Tausayin ta sai sannu yake yi mata, A hankali ta fara jin dadin ruwan ta koma ta kwanta Gamida Rufe idanuwan ta tana sauke Azababben Numfashin Wahala, Bata san tsahon lokacin data dauka tana baccin ba ,kawai taji yayi draining ruwan da take ciki, ya kunna wani, ya Kuma Tsoma Maganin,

Cikin tausasawa yace

"Zaki iya Yin wankan ne Ko In ƙarasa Aikina??"

Kallon Tsana ta watsa masa batareda ta Amsa Masa Ba

Ayanda takejin Tsanarsa a ranta ko wuƙa aka bata zata iya feɗe masa Zuciya waje, tabbas zata iya ,yanzu takuma yarda batada wayo, yanda tun Randa ya Furta baya Sonta ,bazai iya aurenta ba a gaban dangi ya kamata Ta fahimci matsayinta a wajen shi dama ya rene ta ne don ya cimma Burinshi , ya Sa ta shaƙu dashi ne ba don komai ba sai don ya fanshe Wahalar da yayi akanta inta Girma, inma banda wauta irin nata tayaya mutum kamar ASHMAN zaiyi dawainiya da ita tun Fitowar ta duniya tayi tunanin bazai fanshe Wahalar sa ba,Ashe dama Sakamakon Shaƙuwar da sukayi kenan?, Dama ƙarshen Alaƙar dake tsakanin Su kenan?, Ta manta namiji Zai iya Komai ya Juri Wahala idan Har zai samu Abinda Yake nema.

saitaji wani irin kuka ya tokaremata maƙoshi, har tana neman shid'ewa.

*MARYAM SALEEM*

Yau itace Ranar Da ya Daɗe yana Mafarki, Burin Saleem ya cika, ya samu muradinsa, Mace ta farko da tayi Nasarar Sace Zuciyarsa Gabaki ɗaya Tun a kallon Farko.

Allah ya mallaka masa Ita a matsayin Mata yanzu ta dawo ƙarƙashin IKON SA sai yanda Yayi da ita.

Amma tsoro yakeji sosai idan ya tuna Rayuwarsu ta baya,hakan yasa ya kasa Shiga Dakin ta, Baisan yanda zata karɓe shi ba, he wrong Her Alot,Tun farkon Haduwarsu a makaranta yake gana mata azaba,da yasan ƙaddara zata sake Haɗasu da bai Wulaƙanta ta ba,tun Haduwarsu ta fatko ya nuna mata tsana Kiriƙiri Daga Bisani ya yaudareta ɓata mata suna don ya cika burin sa.

akullum Tsanar da yake nuna mata a asibiti cikin Tsoro yake Aiwatar da komai
Bashida Option da ya wuce hakan yasan ta ganeshi Kuma tana sane da rashin Imanin da ya Aikata masu a Final Semester dinsu a Turkish ita da da ƊAN DA YA FITO DAGA ZYGOTE ɗinta same as his son ƊAN DA AKA SAMO DAGA DROP OF HIS SEMEN .

Daga Kallon da tayi masa Tun farkon Haduwarsu a asibi yasan ta Ganeshi ya Kuma Yana iya hango tsanar dake cikin Ƙwayar Idonta, She so much hate him with passion, Amma rashin Nunawan da tayi Shi ya bashi damar mazewa Ya nuna kaman shima a ranar ya Fara ganinta, Jin kansa da Taƙama wadanda Suka zame masa Jinin jikinsa a yanzu sune suka sa ya cigaba da gallaza mata Yana Wulaƙantata tare da Ganinta a matsayin Mara Gata.

Mai karatu Zakusha Mamaki idan nace MARYAM DA SALEEM san juna a baya Sunyi rayuwa tare ,tare sukayi karatu Turkish, Amma da Alama Ba Arziki ce ta hadasu ba Kaman Yanda nake tunanin Ba arziki ta Rabasu ba, I Was confused 💔 too😹 Dubada Yanda Basu bamu damar sanin Komai Ba tun Billowar su a Labarin Basu bamu damar fahimtar komai ba 😃 .

Ajiyan Zuciya ya sauke, ya aro Ƙwarin Gwiwa, ya danno kai Cikin Parlon Hannunsa Riƙe da ledar Kaza.

Da Yar ƙwarin Gwiwansa ya ida Rufe ko ina sannan ya Taho Dakin Ta, ga mamakin sa yaga babu Kowa a ciki .

Hankali tashe ya Daga waya Ya kira ZEEYK a lokacin suna tare har ya gaji da Rarrashinta

Yana daukar wayar yace

"Yawwa Ango, ka fito Ga Amaryar Ka"

Kuka Maryam takeyi wiwi kamar zata mutu har ZEEYK ya gaji da lallashinta, Amma taki hakura ba yanda baiyi ba.

Suna Gama wayar 5mins sai ga Saleem ya Fito ,Suna Zaune Cikin Motarsa ta ƙankameshi Banda Kuka babu Abinda Takeyi, da ƙyar ya Rabata da Jikinshi Saboda yanda Ta Rirriƙeshi,duk tabi ta ɓata Masa Farar Rigarsa da Ruwan Hawaye.

Fitowa Yayi suka gaisa da saleem, yace

"lallasar min ita Ango taki yin shuru"

Yayi maganar Yana Nuna masa ita, Ta Takure waje ɗaya sai Shessheƙa Takeyi

SALEEM yayi murmushi yana Tattare hannun Rigarsa yace

" nasan kayata yanzu zata dawo Normal, lemme do what men do!"

Ya sunkuyo da niyyar ya dagata, Sai a lokacin ta ɗago, ta watsa masa Mugun kallo da Jajayen Idanunta.

Wani kallon Tsana ta bishi dashi zuciyarta fall Cikeda Tsanar sa , _What is he Up to?_ me yake shirin yi? ,Taɓdi bai sake ba Wlhy.

Ya dan ja baya yana Murmushi
A hankali Ta zuro kafarta waje ta Fito tana share hawaye,ko kallon ZEEYK batayi ba Tayi Gaba, Godiya sosai Saleem yay ma ZEEYK sannnan ya bi bayanta cikin sauri.

Ya bisu da kallo yana share Yar guntun Hawayen sa Tareda Binta da fatan nasara akan Wannan Babban kasadar da Ta dauka domin Fansar Ran Mahaifiyar ta.

SALEEM na Gaba tana Biye Dashi, Part ɗin Su Inna Saude ya fara Kaisu Suka gaisa , sai sa mata albarka Take, kan Maryam A ƙasa ta kasa Ɗagowa ko ba'a Gaya ba tasan wannan itace Saude matar Gidan Wacce ta dinga Ganawa Mahaifiyar ta azaba kafin daga Bisani Su Haɗu Su kashe ta, daga nan Suka nufi Part din Baffa , anan Suka tarar da Abba Fuska a sake ya dinga Sa Musu Albarka Tareda Nasihohi, Sosai Nasihohinsa suka Shigeta ,Dukda bata Ɗago taga Fuskan sa ba Sai taji Duk Cikinsu ya kwanta Mata a rai, Baffa Kam Kallon Sama da Ƙasa Yake Binta dashi ya kasa cewa Komai, Daga nan Matar Baffa Itama tayi Msu nata fadar ta kuma buƙaci ganin Fuskar Amarya.

Nan fa akeyinta don Maryam Bata Yarda ta Bude Fuskar ta an ganta ba ,Ta dubi saleem Dake Zaune kusa da ita tace

"Junior Da Alama Amaryar ka Kunya Takeji, buɗe mana Fuskar Amaryar”

Hannu yasa Ya yaye yar Mayafin data rufe Fuskar ta dashi , nan Take Fuskar ta ya Bayyana ,har yanzu Kukan Takeyi Fatar Fuskar ta Ya sauya yayi jazir.

Kallo ɗaya Matar Baffa tayi mata taji gabanta y faɗi, Fuskarta Yayi matuƙar kama da na wata wacce ta sani.

Sake Sunkuyar dakai Maryam tayi, sama sama matar Baffa tayi mata Nasihar ta ,basu wani dau Lokaci ba Suka Fito , a hanyarsu ta komawa Part dinnsu Suka tarar da Inna Yathai Riƙe da Yar karamar bokiti Ta Dawo daga shanyar Kayanta.

"Keh...!"

Ya Kwala mata kira, tazo gabansa Cikeda Ladabi tace

"Na'am Ranka shi daɗe"

Ta Amsa tana Sunkuyar dakai

Duban Maryam Yayi yace

''Babe Wannan Itace Yathai My Granny's Cook, And also my coffee Maker Idan Kina Buƙatar wani abu Kina iya Nemanta"

Maryam Ta Dubeta Cikeda Tausayawa, Hakan ya tuno mata da Mahaifiyata, itama Ta sanadin Aiki a ƙarƙashin su ta rasa Rayuwarta.

Lumshe Idanu tayi Wasu zafafan Hawaye suka Gangaro Saman Kuncinta

Daidai nan Aeesh ta faɗo Gidan Kaman jefota

🔙🔙🔙🔙🔙🔙🔙
Bayan tayi wankan ta fito ta zura baƙar jallabiyarta.

idonta ya kada yayi jawur haka fatar fuskarta gabakidaya, ta fara magana cikin dacin murya mai cike da tsana da kyama, tace

"I hate you. Na tsane ka fiye da komai a duniya. You are a curse to my Life, Ahky ka Ruguza Min Rayuwa"

"Ihty ban ruguza miki rayuwa ba ki saurareni please I can explain"

Watsamashi jajjayen idanunta tayi Wanda ke qoqarin Tara ruwa tace

"Explain what Ashman?...."

Ta girgiza Kai ruwan Hawaye na Ɗiga daga Idanunta.

"Ashman Ka gama dani"

Ta Lumshe ido taja Shessheƙa

" Da ace ina da damar chanza ƙaddara, da Baka Zamo cikin tarihin ƙaddara na ba. Bansan laifin me nayi wa Allah ya hada ni da jaraba a matsayin ƙaddara ba"

"Ahky why....?"

"Am Sorry"

"Sorry for what!, Sorry for what Ahky?,sorry For faking Care da kayi ta nuna min Tun ina Tsumman Goyo ko Kuma ,Sorry for Taking Off my Pride?, Which one among?"

Tafada cikin hayyayakowa

" ka sani, daga yau na Share ka a rayuwata, babu ni babu kai, ko a ranka kar ka kuma sakawa cewa ka taɓa sanin wata A'isha Muhammad"

Qalato yawu tayi a bakinta ta tofamashi a fuska

*"Mazinaci"*

Ta juya zata fice daga dakin, ya Riƙo Hannunta batareda ya damu da yawun da ta tofeshi dashi ba yace.

"Please...."

"Free My hand..."

Tafada cikin cracked voice.

"Abinda Kike tunani ba shine ba, ba zina Muka aikata ba, i swear to Almighty You're My Wife , Ke matata ce ta Halak"

"Nace ka cikani"

"Listen To what am sayin..."

Tassssss
Yaji saukar Razananniyar mari a fuskarsa.

idanunta a rufe a Gigice taji karar marin Har Tsakar kanta, ta saka hannunta ta rufe Fuskarta Jikinta babu inda Baya rawa, ita tayi marin Amma tafi wanda Ta Mara Ruɗewa.

Dogon Numfashi yaja a mammakince, ya dafe Kuncinsa Da yaji shi kaman zai tsage Gida Biyu Saboda Azaba.

Ya kuma ɗagowa ya dubeta, har yanzu Idanunta a rufe jikinta babu inda Baya Rawa, Duk ta rikice Tsoro Firgici da tashin Hankali duk Sun Bayyana a tattare da ita.

Sauke hannunsa yayi daga Kuncinsa, yana Dubanta idanunsa Sun Kaɗa Sunyi jazir kaman gauta , da Ƙarfi ya cije Lips Ɗinsa, ya Furzar da Huci.

A hankali wasu zafafan Hawaye Suka silalo mata Still tafukan hannayenta na Nan a Fuskar ta

"Saboda kaga Ni marainiya ce Banida uba, Mahaifiyata Tana Nan rai a hannun Allah,Saboda Kaga Na daukeka gata na ,na tabbata da Ammie na nan baka isa ka fito dani cikin daren Nan ba, I wish I could Die... I wish ban san ka ba ,i hate you"...

a hankali take maganar tana hawaye, batayi tunanin yana jintaba, sai tsawa kawai taji ya dakamata

"Keh"

tunda tafara maganar ya rumtse idanu yana sauraron ta, daidai kalamanta suke sukarsa a zuciya, Kalmar Mazinaci da ta aibanta shi dashi Shi yake ta yawo a kwanyarsa.

A gigice ta cire hannunta daga fuskar ta tana Huci ko gizau bataji Tsawarsa ta tsorata ta ba, tunda take bata taɓa ganinsa a wannan yanayinba, Huci yakeyi kaman Wanda Ya haɗiyi Garwashi a kausashe yace

“Niba Mugu Bane, Ba zina nayi dake ba!, Kada ki sake danganta Ni Da wannan mummunar Kalmar!, SADAKI na biya na auroki!, You even Slapped me as if I am your mate!"


" wlhy idan bakiyi wasaba zan koya miki hankali!, saina ɓaɓɓalllaki"

Yayi maganar yana Huci

Matsowa tayi dab dashi, duk da azabar da k'asanta kemata, ta kallesa ido cikin ido tana zubda kwalla tace

“Baɓɓallani fa Kace?, Anzo wajen!, Wlhy da kayi nadamar Zuwanka Duniyar nan....."

Bammm! ya make bakinta da bayan hannunsa, cikin Kausassar Murya yace.

"Ni tsarar wasan ki ne?"


Taji zafi sosai,hakan yasa tafashe dawani marayan kuka mai ban tausayi.

"Allah Ya isa ban yafe Ba, Inshallah Yanda ka ɓata Min Rayuwa Haka zaka Kalla da Idonka Yayinda Ake ɓata Ɗiyar da zaka haifa"

Damkar hannunta yasakeyi da qarfi kaman zai cire hannun,cikin Yanayinsa mai ban tsoro yasa Ɗayan hannun Ya Matse bakin.

"Idan Kika sakeyin wata magana anan Saina Kasa ki na sake aikata Abinda Kike aibanta Ni akai, Saina tabbatar na Miki Genital mutilation Sannan Zan Ƙyale ki ta yanda in kin Fita duk inda Kika Gifta sai an gane Abinda Ya sameki"

Yayi maganar cikin dakiya take wani bala'in tsoronsa ya shigeta, a yanda Yayi maganar cikin dakiya babu Alamar wasa a tattaredashi zai iya aikata Abinda da ya faɗa, Dama chan a tsorace take, maganar ma a tsorace take yinta, Dan tsabar bala'i , Sakin hannunta yayi ya Tureta tayi Baya.

Ta Fiddo Idanu hadida jan Tsaki Hawaye na gudu a fuskarta

"Mtsswwww...! Fuck you"

Tajuya da Hanzari ta fice a dakin ,kafin yayi wani Yunƙuri har ta Fice daga dakin Gabaki daya Daga ita sai Dogon Riga babu Ko dan kwali akanta ,Gashinta kuwa a jiƙe yake har yanzu yana ɗigar Ruwa.

Binta yayi cikin Hanzari a falo duk sukaja sukayi turus Sakamakon ganin Deejah a tsaye da Alama Dawowan ta Kenan.

Gaban Deejah ne ya yanke ya faɗi, a tsorace ta bisu da Kallo ,Aeesh daga Ita sai baƙar Jallabiya Da Alama bata sakomai a ciki ba,duba da yanda ake hango shatin komai na jikinta ,Ashman Kuma da sanye yake cikin ³/⁴ da armless Kansa a jiƙe da Alama fitowarsa kenan daga Wankar.

Kallon Sama da Ƙasa Aeesh tayi mata ta Zabga mata harara sannan ta Raɓa Ta gefenta ta wuce tana takawa da ƙyar tana Hawaye.

Tafiyarta Deejah tabi da Kallo duk ilahirin jikinta na rawa , Zuciyarta na wani irin bugawa, wasu zafafan Hawaye Suka zubo mata, Fatanta idan bacci take ta farka bataso Abinda Take gani ya tabbata a Zahiri.

Hankalin Ashman a tashe ya bi bayanta Ganin tana Shirin Fita da figaggun kayan jikinta ko kallon Deejah baiyi Ba ya wuce, tasha Gabanshi tana Huci

"Baby What have you done to her?, Me ka aikata mata?"

Shuru yayi mata yana Huci, hankalinsa gaba daya yana kan Aeesh da ta fita babu ko Dankwali.

"Am Asking You!, Ka min Shuru you Bitch"


Inji Deejah cikin karaji hawaye na Gangarowa saman Kuncinta.

"I have s*x with Her"

Ya Bata Amsa kai tsaye tashin hankali ƙarara a Muryarsa,sannan ya raɓa ta Gefenta ya fice ,ya barta tsaye Cikeda Tsantsar Mamaki yana jiyo kukan da Takeyi da iya ƙarfin ta amma ko waigowa baiyi ba ,yabi bayan Aeesh.

Saide kash Kafin Ya fito har ta fice daga Gidan, Hankalinsa a tashe ya dawo ya dau Makullin Motarsa ,yabi bayanta Kai Tsaye Gidansu ya nufa don Yasan Bata wuce nan.

Tana Fita ta tare Mai Napep ,taci Sa'a Yaro ne Sosai Shekarun sa basu gaza Sha biyar ba, irin Yaran nan ne da Basua Ji ,masu daukan Abin Hawan yayyinsu ko iyayensu suna yawo dashi da daddare.

Saboda haka ko Kallonta baiyi ba, yaja Napep ,da Kwatance ya kaita har Gida, ko ida Parking bata Bari Yayi ba ta fito tana sharɓar hawaye sosai ta shige ciki batareda ta damu da zafin ciwon da takeji ba zafin Da take ji a zuciyar ta yafi wanda Takeji a ƙasar ta ,tanaji yaron na Kwala mata kira akan ta bashi Kudinsa Amma ko amsashi batayi ba, daga Bisani Masu gadi ne suka biyashi kuɗinsa.

a hanyarsu ta komawa Part dinnsu Suka tarar da Inna Yathai Riƙe da Yar karamar bokiti Ta Dawo daga shanyar Kayanta.

"Keh...!"

Saleem Ya Kwala mata kira, tazo gabansa Cikeda Ladabi tace

"Na'am Ranka shi daɗe"

Ta Amsa tana Sunkuyar dakai

Duban Maryam Yayi yace

''Babe Wannan Itace Yathai My Granny's Cook, And also my coffee Maker Idan Kina Buƙatar wani abu Kina iya Nemanta"

Maryam Ta Dubeta Cikeda Tausayawa, Hakan ya tuno mata da Mahaifiyata, itama Ta sanadin Aiki a ƙarƙashin su ta rasa Rayuwarta.

Lumshe Idanu tayi Wasu zafafan Hawaye suka Gangaro Saman Kuncinta

Daidai nan Aeesh ta faɗo Gidan Kaman jefota

Daidai Lokacin da Masu gadi suka buɗe ma Ashman ya Shigo da Motarsa ,Ko ida Parking Baiyi ba ya fito Yabi bayanta.

Bata lura da su saleem Dake tsaye ba Ta zo zata Gifta su .

Dubansu yayi daga ita har Ashman babu Wata sutura ta arziki a jikinsu, take hankalinsa ya tashi

"Waye wannan A'isha?"
Cikin Tsawa yayi maganar ,ba Aeesh ba hatta Maryam dake tsaye kusa dashi saida ta Tsorata.

A gigice Aeesh ta ɗago ta dubeshi Jikinta ya dauki ɓari, ta koma bayan Inna Yathai ta laɓe

"Tambayar ki nakeyi?, Waye wannan kuma daga ina kike? "

Inna Yathai tace

"Haba Yallaɓai Kaga ta shigo a Gigice tana Kuka kamata yayi mu farajin Me ya fa..."


"Dakata Badake nayi ba, Banason Shisshigi da Iyayi!, Anƙi aji me ya sametan Koma me ya sameta ita ta ja ma kanta"

Kallon Mamaki Maryam Ta bishi dashi ganin a rashin Mutuncinshi bai bar Tsofaffi Ba, Take taji tausayin Tsohuwar ya kamata gashi Sai binshi take cikin Lumada bata Son a ta samu matsala dashi.

Kallon Sec Daya Yayi ma Aeesh zuciyarsa zuciyarsa Ya karanto Masa Abinda ya faru ,Hankali tashe ya dubi Ashman da Isowar sa wajen kenan

"Me kayi mata?"

Yafada cikin qaraji har jijjiyoyin wuyanshi na bayyana.

Tsoro ya kuma kama Maryam cikin tashin hankali ta kai Dubanta kan AEESH dake Laɓe a bayan Inna Yathai,Kallo ɗaya tayi mata ta kauda kai tana Ambaton Innalillahi Wainnailaihirraji'un.


Banza Ashman yayi masa ya wuce shi Zai isa inda Aeesh take ,saleem yasha Gabanshi yana Huci

"Bazaka kauceba?!"

Inji Ashman dakeson controlling din kanshi don jiyake kamar ya shimfidar dashi yaita naushinshi a fuska don takaici.

"What have You done to her?.."

Wani wawan bangaza Ashman yakai mashi yayi baya ya faɗi ƙasa.













Nayi Gabas🚶🏻‍♀️

Alhamdulillah

Wannan Bonus page ne, So don't Forget to Share some flows of comments 🤝😍


Bintou ✍🏼

19th Sept 🤟🏻[9/23, 9:56 AM] Bintou: 🫀🗡️ *WUƘA A ZUCIYA*🗡️🫀

_BLEEDING HEARTS_



*038*


*RECAP*

Banza Ashman yayi masa ya wuce shi Zai isa inda Aeesh take ,saleem yasha Gabanshi yana Huci

"Bazaka kauceba?!"

Inji Ashman dakeson controlling din kanshi don jiyake kamar ya shimfidar dashi yaita naushinshi a fuska don takaici.

"What have You done to her?.."

Wani wawan bangaza Ashman yakai mashi yayi baya ya faɗi ƙasa.

*CONT...*

Miƙewa Saleem yayi ya kakkaɓe Jikinshi, cikin zafin nama Ya Damƙi hannun Aeesh dake Laɓe a bayan Inna Yathai ya Fara janta yana Huci, ta saki kuka cikin azaba

tuni idon maza ya rufe, da wata irin matsananciyar tsawa yace,

“saleem sake mata hannu!!”

shima a fusace Yace

“Anƙi a saki ɗin, mata ta ce!, Burin ka ya cika ,ka lalata mata rayuwa..."

Saukar wani bahagon bugu kawai Saleem yaji akan damtsen hannunsa, ai baimasan ya saki hannun Aeesh ba saboda gaba ɗaya jijiyar hannunsa ta saki lokaci guda saboda azaba, kafin ya gama dawowa hayyacinsa Ashman yaja hannun Aeesh dake kuka zasu bar gidan.

Tsawa Inna yathai ta daka masa Wanda hakan Yasashi Tsayawa Chak

Cikin matuƙar kaushin murya da tsawa ya tsinkayi furucinta cikin kunnuwansa

"Dawonan Ashman ,Karka sake ka Fita Da ita a cikin Gidan nan"

Ashman Ji yayi Jijiyoyin Jikinsa Sun saki,Muryar Matar Ta ratsa ko ina cikin Jijiyoyin Jikinta har Tsakar kansa.

Dakatawan da yayi yabama kowa mamaki suka bishi da kallo.

Juyowa yayi Cikeda sanyin Jiki ya saki hannunta,

Hakan Yayi matuƙar Bama Saleem Mamaki, Duk yanda akayi Matar nan Tayi ma Ashman Asiri ne Shiyasa Ashman ya gaza yin musu akanta,shi har akwai wata ƙazamar Mai aikin da ta isa ta daka masa Tsawa bai kakkarya ta ba?.

Dubansa Ya maida Kan Aeesh dake tsaye tana matsar hawaye, sai a yanzu ya tabbatar da Abinda yake zargi, don Kuwa duk mai ilimi Akan Mata yana ganinta zai san Da abinda ya faru.

Cikin Firgici ya tako Gabanta yana ƙare mata kallo Muryarsa har wani rawa Yakeyi wajen fadin

"A'isha Gaya min me Yayi miki?, Fyade ya miki ko?"

Lumshe Idanunta Tayi cikin tashin Hankali,nan take zafafan hawaye suka wanke Mata fuska.

Dafe kansa Yayi Zuciyarsa na wani irin bugawa da ƙarfi yace

"Innalillahi Wainnailaihirraji'un yaya ka gama da Ni ,ka lalata min mata"

Hayaniyan da Abba yaji ne Yasashi Fitowa ,ganinsu a tsaitsaye Yasashi Karasowa daidai lokacin da Ashman Ya kaiwa Saleem Nushi a Baki, take bakin ya fashe ya fara fidda jini, yayi saurin Shiga tsakiyan Su

"Lafiyan ku kuwa?, Me kukeyi haka?"

Shiru Sukayi kowannensu na maida numfashi, ganin Saleem na Furzar da Jini daga bakinsa yasa Hankalin yasa Hankalinsa ya daɗa tashi yace

"Daku nake Meke faruwa?"

Nan ma shuru sukayi masa Sai faman Kumburi suke kowanne Na hura hanci.

Binsu yayi da kallo cikin takaici Sai yanzu ya lura da irin Shigan dake jikin Ashman dagashi sai ¾ da Armless ga Gashin kansa da ya cukurkuɗe kuma a jiƙe Ko bushewa basu yi ba.

"Kai kuma Me ya kawo ka nan cikin daren nan?,Dawa ka baro matarka"

Dubanshi saleem yayi cikin hura Fuska yace

"Dad Fyaɗe Yayi ma Aeesherh, He raped my wife”

Ya ƙarashe maganar Muryarsa na cracking Kaman Zaiyi kuka, gyara Tsayuwa Maryam tayi tana kallon ikon Allah , wai dama a duniyan nan akwai abinda ya isa ya raunana saleem?

“wannan Zargi ne, bai kamata ka aibanta yayanka da irin Wadannan mummunar Zargin ba"

Inji Inna Yathai cikin tashin hankali ,Maryam na tsaye sai binsu da kallo take tana Mamaki da takaicin wannan Abin, don Kallo ɗaya zakayi masu ka fahimci abinda ya faru a Tsakanin su .

Gabaki ɗaya Aeesh a Gigice take ta kasa Natsuwa balle ta fahimci yanayin da take ciki.

SALEEM na Huci yace

"Ba zargi bane Ga abu a

Please Login or Register in order to submit comment