Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

2am sannan ya iya bacci,Nima bangarena haka dan akwai gajiya a jikina ne da bazan iya bacci ba,Meenat naje na dakko mukayi kwanciyar mu

Ummiya Kuwa Sanda na kirata sai tace Asif yazo ya kawo musu kayan abinci ki Masa godiya nace to,sai tace turo min number dinsa sabo da ya karbi tawa Kar ya kirani nace waye ai ba Dadi nace to nan take na turawa Ummiya
Tana ganin number ta Kira Asif tace ka kawo Kaya ko ka shugo mu gaisa yace wlh lokacin sauri nake kiyi Hakuri,Ummiya tace dan Allah Ina son ganinka a satin nan,yace to zanzo gobe Inshaallah,tunda yaji ana nemansa ai yasan da dalili babba,washe gari da wuri ya sauka a Kano zuwa gidan Ummiya,har Palo ya shiga lokacin Daddy Yana wajen aiki

Bayan sun gaisa ta sake Masa godiya tace dama tambayarka zanyi tsakaninka da Allah,Tsakaninka da Allah,Tsakaninka da Allah,ka dubi girman Allah ka fada min wanne dalili yasa aka auri Najla,Asif yaji wannan magiya ga an hadashi da Allah Indai me Imani ne shi ya Isa ya kasa fadar gaskiya,nan ya kwashe labarin komai ya fadawa Ummiya,karshe sai yace amma wlh da Yan aiki da komai ba abinda ta nema ta rasa Kuma ita da mijinta sun fahimci juna yanzu Allah ne yayi silar haduwarsu haka,Ummiya a ranta Sam bata yarda ba taji haushin yarta data iya zuga mata karya,ramin karya ai kurarre ne zata gane kurenta daga yanzu sai ta daina son kudin masifa,Ummiya tace na rasa wannan son kudi na Najla amma rabu da ita Kawai zanyi maganinta,Asif yace dan Allah kiyi hakuri ki barta yanzu zaman aure sukeyi na gaske,Ummiya tace ka barni da 'yata ba ruwanka duk ba kune kuka ja ba idan kannenku ne zaku bari su aure Haka Yara goma sha duk a wuyanta,Ni nayi bautar auren wahala Allah ya fidda ni sabo da haka ni 'yata baza tayi ba,Asif yace kowa da kaddararsa Umma,bai San Ummiya ta iya ashar ba sai yau ta shararo Masa ita tace rufe min baki,Asif a ransa yace jini ba karya ba zaka ci ubanka Jawad Saura kai,Ummiya tace jeka Alhmdllh naji komai,ya tashi sum sum,Ummiya tace an dauke mu talakawa masu son abin duniya za a Raina Mana hankali da kudi,mu Muna da wadatar zuciya,Najla Kuma sai tasan ta min karya.

Asif tun kafin ya bar unguwar ya kira Jawad ya fada masa komai yace akwai Kura,Jawad yace Kaine babban munafuki da kaje ka fada sirrina,yayiwa Asif kaca kaca harda cewa ya bashi huttun aiki na wata biyar ba shi ba ganin salary.
Asif yace shi yasa ba a so kayi dalilin aure gashinan ta Kare a kaina,duk me dalilin aure Yana cike da shiga irin wannan Nima nabi layi.

Ni dai ban San me ke faruwa ba naga Jawad Yana ta fushi ya shiga ya fita ban taba ganinsa a damuwa haka ba,a kwance na ganshi a saman bed nace Wai lafiya? Yace ba komai Zama nayi Nima Muka Yi shuru Kamar bazai magana ba na cintsi muryarsa yace ni da dan iskan yaron nan ne Asif,nace to ai kayi hakuri sabo da Allah kullum mutum yana Abu dai dai dan lokaci daya an samu kuskure sai Fushi,harda cewa ahh...ahh dama can Asif hakuri nake da shi,baya kauna ta ni nake kaunarsa tunda dan uwana ne kakanninmu daya ta bangaren uba,amma zai gane kurensa shi da ganin salary sai nan da wata biyar, nace haba Jawad,ba dama ayi sirri da yaro cewar Jawad,to kayi hakuri na shafa cikinsa nace yau baka ci komai ba, kaci abinci kayi wanka na maka tausa,kallona yayi tsuruuuu....can yace kin Fara Fahimtar Allah, dariya na dinga Yi,komai yace na Fara Fahimtar Allah




Ayi sharhi please duk da nasan Kuna kokari






AsmaBaffa
08033933642
10/6/22, 22:03 - Buhainat: 🌏 JIKAR MAGUZAWA 🌏

56-60


NA KUDI NE

MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
IN KIN GANSHI A WAJE NA SATA NE


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA





PAGE NAKU NE

Najida Aliyu Bicca
Maman Yusrah
Maman Afrah
Ummu Lateefah

.



Abinci na kawo Masa abinda naga yana son ci rice and stew da dafaffen Naman rago baya so a soya yafi so a saka a ciki ya dahu, sai plantain da salat tare da dafaffen kwai,yaci Kuwa sosai bai ma jira tausar ba yace gidan Maman Nawwara zanje banyi Niyyar zuwa ba amma bari naje,wanka yayi ya shirya da sauri ya fita shi daya ba driver Yana zuwa kazamar unguwar ya hango Nawwara da tallan Lemo takaici ya Kama Jawad parking yayi bata ma San da shi ba sai Mari ta ko ina ya fatalar da tray da lemo Suka tarwatse a kasa tana ganin Jawad ne sai kuka tana dan Allah Yaya kayi hakuri wlh bazan sake ba,Dan ma yarinya ce ya dan hakuri cikin tsawa yace shiga mota ta Shiga da gudu ya karasa gidan nasu,wata tsawar ya Mata muje ta fito da gudu ta Shiga gidan tana kuka Mama ki boyeni wallahi Yayane,sai ga Jawad ya shigo gidan,Mama tace dama nasan zaka zo ka gata munafuka cewa tayi matarka da Umma ke gallaza musu sun rasa inda zasu shiga suji Dadi,nayi nayi ta koma taki ni Kuwa nace to sai ta zauna tayi talla tunda bata da nutsuwa Yara sun fara Zama Yan Mata ba hankali jibi yanda tayi duhu fa Sanda ta dawo min babu wahala a jikinta dan ubanki tashi daga bayana mama ma ta sake dima Mata duka,yace muje gida kwaso kayanki, ta shiga ta kwaso kayan suka gaisa da Mama ya Bata kudade ya taso Nawwara gaba har mota ya bude mota ya hankada ta ciki ya rufe ya Shiga mota Yaja

Tun a hanya yace zanje gida zanji dalili idan baki fada min ta Ina aka zalunceku ba sai na ballaki Yar Iska marar hankali duk ba a kanku nayi auren ba dan rayuwarku ta inganta kardai ku samu matsala a zalunceku Kun samu uwar arziki garkuwar Marayu ma irin Najla,Nawwara tana dan Allah Yaya kayi hakuri karka ballani wlh Maman Hafeez ce tace gallaza Mana takeyi mu Kuma Muka ga tana hanamu kallo tana samu gyaran Palo da bedroom,Ya akayi shi Hafeez bai tafi ba baya rainata sai ku baku da kunya ko ai aiki ma yanzu kuka Fara keda Asmau ai Kun Fara girma sai a dinga bar muku wani aiki har yan aiki nan gaba abu kadan zasuyi a gidan nan kune zakuyi Kuma dole kuyi babu wacce ta Isa tafi karfina,Dake Umma ce ai taci ubanku son ranta ba abinda kuka iya yanzu sabo da gata da Jin Dadi,da Kun San da iyayen naku ne,har Suka dawo Yana cin ubanta Yana shigowa Palo tana gaba da kayanta ya hankado keyarta ciki sai data Fadi a kasa ita da kayan, Muna ciki dasu Meenat Muna karatu sai ihun Nawwara Muka jiyo ana tafkarta da belt nasan ita ake duka naki fita,su Meenat ne Suka dinga lekawa,sai da naji Abu yaki karewa na fito na kwaceta da kyar, Hafeez da shigowarsa kenan yace a Kara Mata Yar Iska daga yau duk Wanda ya sake gwada Iskanci a gidan nan kunga yanda aka Mata to kowacce haka za a Masa,Meenat daga ita sai pant tace harda Abeed da Humaira Yan jariri? nace kwarai kuwa,Dariya Meenat ta kyalkyale da ita tace nidai ba ruwana ke Aunty Humaira Ina Kika tafi? Jawad tuni yayi part dinsa,Booking flight yayi gobe sokoto zaije wajen Waleed

Yau banje tayashi kwana ba naga Fushi yake ji sai nayi kwanciyata a wajen su Meenat,yaga Shuru Shuru ban Zo ba Fitowa yayi sanye cikin kayan bacci ya nufi dakina har zai bude sai ya fasa ya dade a tsaya bai so nayi zaton wani abu, har ya juya zai koma sai ya fasa ya dawo ya bude kofar lokacin tunaninsa bacci nake sai ya bude ya shigo direct lokacin munfito daga toilet da Ayanah na rakata fitsari ganinsa nayi a tsaye,nasan bai taba shigowa dakina ba,nace lafiya,ki daina kwana da Yara....kafin ya rufe baki Ayana tace Yaya to mudai bama son Nanny, Kan uwarki ban fada muku idan manya suna magana ku daina sa baki ba,Shuru tayi ya juya ya fita,Ayanah tana bacci na kaiwa Nanny su na wuce can Ina shiga na ganshi Yana Shan ruwa a zaune kwanciya nayi a gefena Dana saba,Bai min magana ba ya kwanta ya matso gaf dani ya kwanta ya min rumfa,Ido na bude da sauri nace kalau? Yace gwaji zanyi Ni Dariya ma ya bani nace mene haka ba dadin ji, juyowa nayi Ina kallon sama Yana samana hannayensa a saitin kaina,yaki kashe light sai Kare min kallo yake hannayena na zuba a saman kirjinsa na tura shi baya iya karfina naji gam gam,hannayena ya danne da kowanne hannunsa daya,kafafunsa yasa ya danne min nawa nace ni bana son wasan Nan dan Allah ka bari,Kai kana da kanne irin su Hafeez ka dinga abu hak.....bakinsa ya hade da nawa ya fara tsotsa a hankali sai salo yake Kamar zai cinyen baki,tun Ina tunanin kokawa har na kasa, wuyana ya gangaro Yana lashewa,nace Kai maye ka kyaleni ni ba dadi nake ji ba,sai da yaga karfina ya Kare sannan ya saki hannayena,da bakinsa yasa hakora ya janye rigar bacci na sama Ido na runtse na sa hannaye tare da rufe albarkatun kirjina,hannuna ya ciza na cire da sauri da zafi ya cije ni,boobs dina ya shiga Murzawa kamar ba gobe Kuma a hankali a nutse babu tashin hankali a ciki,ban ma San Sanda na Fara Jin dadi ba,na fuske amma yaga na daina masifa da korafi ,yace kina Jin Dadi? Nace ba abinda nake ji ni ka kyaleni bana so,yaci gaba da murza boobs Dina yace ah ashe yafi karfin hannuna Ina rainasu,me hakora talatin da biyu yazo, nace Ni dai nace bana so yace yau fa sai kinji dadi dole,Nipples dina dinga yiwa salo Yana sha,nayi luf,rungumeshi nayi ban sani ba,yace Kika ce bakya ji,nace ae ai gajiya nayi kawai,gashina ya shafa, kafafuna ya saki ya Shiga shafa cikina , pant Dina ya taba yace Kika ce bakya ji wannan fa ya akayi Kika Zama wet? Nace Ni dai nasan dutse ce ni na infection ne,dariyayi kadan yace Allah ya tsare sarkin karya,nace to Kai Ina ka iya wannan Indai baka San Mata? Ni dakiki ne kenan ban San me akeyi ba karki sa yanzu nayi maganinki,gefe ya gangara ya kwanta na maida kayana na juya Masa baya nayi shuru Ina ta tunanin abin har ya rigani yin bacci.

Washe gari Ummiya da asuba ta dira a Lagos tun jiya ta taho a mota,Saturday ba makaranta Yara suna gida Jawad ya shirya da wuri zai wuce sokoto turaruka na fesa Masa nace kayi kyau tare Muka fito sai ga Ummiya a gidan mamaki ya kamani ranta a bace,yasan zancen Jawad sai ya fuske ya Mata Sannu da zuwa yawwa tace Muka Shiga ciki,Zama tayi nace Bari na kawo Miki kayan Kari Ummiya wannan zuwa ba sanarwa Jawad ya durkusa ya gaisheta ta amsa,yaran ne Suka dinga zuwa suna gaisheta tace ai Kuwa da gaske ne,Jawad kitchen ya bini yace ko me tace kiyi in tace ku tafi kije zanzo Kawai bari na wuce yabi ta kofar baya ta kitchen ya wuce abinsa yace a ransa naga a fusace take nasan da matsala gwara Kawai a bita a haka tuni ya dauki hanyar airport yana murna da baya ma gidan,ba kowa a palon daga ni sai Ummiya tace ba abinci ne ya kawoni ba Yar Iska makaryaciya sarkin karya,auren kudi Kika Yi,yanzu nufinki zai ganki da daraja a haka? Ki auri mutum sabo da kudi mazan yanzu sunce suna sonka ya aka Kare bare kin Kai kanki sabo da kudi har Ni Zaki munafunta kiwa karya,nace Ummiya ai yanzu ni bani da matsala Muna zamanmu lafiya,Kuma yanzu ma ai magana ta Kare tunda dai Kinga lada ma Zan...Mari Ummiya ta sharara min tace tashi ubanki yace ki koma gidansa da Zama,ya za ayi na fita ba izininsa yanzu fa Yana da power a kaina tunda aurensa nake,kin San da Haka Kika min karya Zan hanaki idan kina son abinki,Ummiya Ina sonsa wlh ni dai ki kyaleni,ke da kike ma da hakuri,Ummiya tace wlh sai kin bar gidan Nan sai kin koma Kuma gidan ubanki na daina Miki komai nawa,Ummiya haka Muka dinga bugawa da ita taki yarda naje na ebo Kaya kala Uku nace muje,Bintu na jaddadawa kula da Yara da sauran masu aiki nace musu na tafi ganin gida,Kafin na tafi na Kira Jawad na fada Masa lokacin ya sauka a sokoto yace ki tafi da kudi zanzo,nace to.

Ummiya nabi Muka tafi Kuma sai da ta zauna taci ta koshi a gidan sannan ta tasani gaba,har Muka fito Ina cewa dan Allah Ummiya,yanzu Najla Jawad ya fini a kansa kike min magiya,nace mubi flight Kuma ta yarda Muka hau jirgi da kudinsa,kwalla na goge kallona tayi tace kuka kike? nace ae naci gaba da Kukana na ware murya a jirgi duk an zaci mutuwa aka mana,tace au asiri Zaki tona Mana ki tayi, Muna sauka a Kano da kanta ta kaini gidan Baba tace Saura ki koma bada yawuna ba wlh sai na tsine Miki uwar son kudi,gidan na shiga da kayana Yan kadan ita Kuma ta juya tare da komawa gidanta,Babane ya ganni Yana main palo na shigo dama an fada Masa komai shima ai yaji ba Dadi anyi Wasa da aure,auren kudi.

Ina karasawa na durkusa a gaban Baba nace Ina yini ya amsa Yana Murmushi yace Najla kuka kike Yi?yanzu soyayyar da nace ki binne ta a rami baki binneta ba,ai shike nan auren dai kudi babu me barin yarsa tayi Indai Yana da hankali sai ki jira idan yazo Yana sonki da Kansa sai ki koma,Nima bazan so ki dawo gabana ki zauna ba,Matan Baba Kuwa su basu San me ya dawo dani gidan ba,sun dai ganni da kayana sun San ma ban taba zuwa na kwana ba sai yanzu ai Nan take sukace sakoni akayi suna ta gulmar har an sakota itama dama wannan marar kunya wa zai iya duk Dangin uwarsu fa Maguzawa ne babu Allah a ransu ai wannan maguzancin Yana nan a zuciyarsu ko sun tuba
Ina zaune tare da kannena da muke Uwa Daya uba daya su murna suke nazo.

Jawad Kuwa Yana dira a kauyen su Waleed har gidan babarsa ya shiga ya iske Waleed Yana ta fushi ba ko sisi ga yunwa kudi sun Kare Babarsa tace yanzu Dan Nan baza kaci dankali dafaffe ba abu ga Dadi yaji kuli Ina ta fama da Kai tunda ka dawo ka gallabeni gaba Daya kaji na sun Kare a kanka ka cinye su,har Dan akuyana na Kai kasuwa shima kudin babu yanzu akuyata data rage kake Nema ka rabani da ita to baka Isa ba ko ka San rayuwa ko ka koma Dangin ubanka,rikonka sai local gamman kafi karfina bazan iya ba,Kai kamshi nake nakeji ta fada tana dago da Kai taga Jawad,harda cewa yau nayi farin gani danmu ne a gidana yau,Waleed yaji tsoro ganin Jawad ransa a bace ga haushin an tafi Dani gana Waleed,Suna gaisawa da Babar Waleed ya kalli Waleed yace muje,Babar Waleed ta jefo Masa jakarsa tace bishi ku tafi dama ka gallabeni na zaci ba haka kake ba,Waleed ya dauki Jaka ya tafi salun alun ya Shiga mota,Tun airport yasha Mari yafi sau uku haka ya maidashi gida,yaga gida wayam bana nan gidan yayi shuru ba dadi,Hafeez da yaga wayam dan baya gidan na tafi,Jawad ya tambaya Yaya Ina Aunty ta tafi ne Jawad ganin Hafeez yayi hankali ya bashi labarin komai,Hafeez yace tab ai Kuwa gobe Inshaallah nine bikon farko.

Jawad wanka ya shiga ya tuno da yanzu tana nan tana kula da shi,Memory dinsu da sukayi sharing ya shiga tunawa yanda take Masa Wanka yayi ta tsokanarta Yana Jan fada,tsayawa yayi kawai Shower tana ta zubo Masa da ruwa,idan ya tuna sai ya dawo hayyacinsa yaci gaba da wanka a haka ya Gama ya fito shi baiyi zaton zata tafi da ita ba,Taya yarka tayi aure tana zamanta lfy ka dauketa a hankali yace Mata duk inda suke Mata ne,ko abinci bai Nema ba ya kwanta wayarsa ya jawo tare da Kiran number ta,lokacin Ina cikin kannena suna ta bani dariya ya kirani na daga yana ji Ina ta dariya Ina magana,mamaki ya kamashi yace a ransa harkarta takeyi har ta ware duniya tana Mata Dadi Ni Kuwa bacci ya gagareni,wata zuciyar tace to bata sonka ita Ina ruwanta Kai ka damu,hello nace ya gida ya lagos wani haushi ya kamashi yaki magana nace baka ji ne yasu Meenat,sai lokacin yace lfy Yana fushi nace kaci abinci? Ban sani ba Zan fasa ci ne ke kinci kin koshi ni sai na fasa cin abinci ya kashe wayarsa ya juya baya Yana huci ya kwanta,Sake kiransa nayi back yaki dagawa na barshi nima,sai 11pm na kwanta amma bacci ya gagareni sai tunanin Jawad nake Ina kwance a daki ni daya, kuka na saki kiransa na gani Ina cikin kukana na daga duk da saita muryata da nayi sai da ya gane yace mene ne? nace mura ce ta kamani,amma naji kina kuka,nace a'a ba kuka bane mura ce,yace bana son karya dazu naji garau yanzu kice mura hmm Kawai nace,nace Baba ne ya min fada na kalawa Baba karya,Yace to sorry ai kece da son kudi shi yasa nace ki dinga Fahimtar Allah,Dariya nayi ba shiri nasan tsokanata yayi,nace ai na fahimta yanzu yace Good girl gobe zanzo da yamma,har yace good night yace yawwa Banda fita yawo nace gidan Baba zaka zo,Yace kin taba ganin miciji ya mutu idan an sare Masa kai ai dole naje wajen Ummiya,Nace kana so na ne? bai boye ba yace ae ya zanyi kin Aiko dodo da Kansa,Dariya nayi bai tambayeni ba ko Ina sonsa ko a'a ba ya kashe wayarsa.
Kwanciya nayi Ina Jin Dadi naji na samu nutsuwa,Shima bangarensa haka.

Washe gari da Safe 11am sai ga Hafeez da Ahmad sun sauka a Kano ko kunya suka wuce gidan Ummiyya,ta sauke su harda kawo musu ruwa da lemo,Kadada Suka gani an Kara wani kyau an Zama Yan Mata harda Hijab,Hafeez yace ko har an shigo layinmu ne? Kadada tace Ina har yanzu dai dan gwaji nake ko zan iya,sukayi Dariya,sai lokacin Kadada taji Wai Ummiya taje ta dakko Najla,Kadada tace zanje wajenta Ummiya tace ba inda Zaki munafukai, su dai su Hafeez sannan Suka fara bawa Ummiya hakuri dan Allah Ummiya kiyi hakuri garkuwar Marayu ta dawo a bakin Jawad suke Jin sunan,sun bawa Ummiya Dariya a ranta,Ummiya tace zata dawo ne kuje,Ahmad yace muje mu tafi da ita? Ummiya tace Zan dawo da ita da kaina,Suka dinga naci Suka ki tafiya duk abinda tace sai sunce har Suka gaji sukace zasu je wajen Baba,Sunyi sa'a Yana gida yaga Yan naci ranar sai gajiya yayi da magana yace Ina zuwa ya fice,Nazo Muka gaisa Muna ta hira a Nan Suka ci abinci da Sallah Suka tafi suna tafiya Ina ga a airport Suka hadu da Asif da Farooq Suma sunzo biko.

Farooq Yana zuwa yaga Kadadansa an Kara kyau an wani goge,suna Gaban Ummiya suna roko Kadada da Farooq sai Signs sukewa juna,haka Ummiya tace suje zata dawo da ita,Haka Suka fita Kadada ta tsaya da Farooq suna ta hira,yaji Dadi da yaganta da swag Hijab tayi kyau,Asif ne ya takura Masa su tafi wajen Babana,haka ya mikawa Kadada kudi taki karba yayi yayi taki karba,tace na Fara hankali,Dariya yayi yace har yaushe na sanki Muna waya kusan kullum kice yau kinyi hankali tace daren jiya shiriya ta sameni ko ba yuwu wa? Allah zaka ce baya shiryarwa ko me? Yace ni na isa tace ku tafi to,Farooq shi dai Kadada tana tana gamawa da shi tsoronta yake ji,yace Allah ya jarabceni sakayya ce tabbas Allah ya turo min Kadada in ta tsaya ma a Kadadan ka godewa Allah cewar Asif,zancen zucin Farooq ne ya fito fili,ya shiga mota Suka tafi.

Wajen Baba Suka zo Yace ai tayi kuskuren auren kudi babu laifin mijinta laifinta ne sabo da haka yarmu zamu hukunta ku tafi abinku haka Suka tafi,Yamma uban gayya ya dira a kano,dama nasan zaizo har wanka naci kwalliya,bai zaci Ummiya zata karbe shi haka ba har abinci da ruwa da lemo,sabo da biko yazo ya zauna yaci da yawa dan Ummiya ta yaba da halinsa ta bashi matarsa,Ummiya tace abokanka da Yan uwanka duk sunzo,baka da laifi tunda Kai tayi ka Mata ta amsa aure sabo da kudi sabo da Allah aure ne,haba da girmanku da hankalinku itace tafi kowa da son kudi yanzu Ina zaka San darajarta ka sota....Jawad ba jira yace Ina sonta Umma nasan darajarta wallahi, Ummiya tace ai karyar data min ne ta Raina min hankali sai ta daina Mana karya jeka abinka,Jawad dai bai ji dadi ba ya fita Kadada zata bi bayansa Ummiya tace zauna ta koma ta zauna tayi Shuru tace Ummiya tausayi da tausayi hakkin soyayya Ummiya karki ci hakkin soyayya,Ummiya dama kakanninsu daya dasu Kadada abokan Wasa ne bata Wasa dasu amma su sai sunyi,Ummiya ki tuna da kema....Ummiya a hargitse tace zanci....Kadada tayi mukus.

Jawad yaje gidan Baba Suka Sha hira amma ya hana yaga Najla Kuma da kunya yayi naci haka ya hakura ya koma,sai a waya ya fada min Matsalar Ina ji na fige daurin dan kwali nayi fatali da shi,na jefar a kasa na cire skert Dina nayi cilli da shi na cire rigar na jefota waje na daura zani da t-shirt na fito Palo Yara suna min Wasa sabo da Baba yaji haushi sai na hau jibgarsu yaji kuka ya fito ya balbaleni da masifa yace na rasa ya akayi ma shashashan yaron Wai zai Baki million ashirin da wani abu ki kula da Yara,yanzu ke a haka kike Yi dama Zaki ci ubanki bake ba komawa ki haukace,wannan soyayyar taki ai ko tasu Ali Nuhu ma bata Kai ba ta hauka kike,wlh ta sharukhan ce,yace me Kika ce? nace ba komai ai naji ta Sharukhan ko to ai shike nan sai kuma Karisma yarinya munga film din quaila ma da mother India karshe star Bai nasara ba ya koma daki.

Tashi nayi na tafi dakina nace Kuma wlh ba Yar katuwar da Zan Taya aiki a gidan nan Zama zanyi naci nasha,Malam Jawad ya koma gida, inda ka kimu aka sake Nemo Asif yazo ayi shawara shi Kansa Asif yayi dariya,da yaje Ya samu Jawad a compound ya zauna a kujera,shima kujera ya zauna yace gani Yana dariya,Asif yace karka Raina min hankali a nan ba Dariya na kiraka ka min ba,ya za ayi Ina mafita yarinya ta dawo Kawai,Asif yace ni a ganina tunda ba sonta kake ba....inji ubanwa ni nace maka haka? Asif yace ka dai manta amma Ni haka kake fadamin ko kulata baka yi,kasan tsakanin Mata da miji ne? Ni na taba shiga lamarinka da Zahiyya matarka,Asif yayi dariya yace to babu wata shawara tsakani da Allah tunda abin ita da iyayenta ne kaga baza mu sa taki binsu ba,Kawai kayi ta zuwa biko kayi ta zuwa a Kai akai,gaskiya baza a samu zaman lafiya ba Matukar baza a bani matata ba,Asif Yana kallon ikon Allah yace Kai da kace yarinya ce yoyon fitsari zaka sata bata waye ba,me ta sani,to Matata ko wacce iri ce a bani ita cewar Jawad Kuma ma ni so nake na ganta,Asif Yana ta mamaki yace ka shirya gobe mu koma a haka Suka rabu.

Washe gari haka suka dawo har wajen Baba da Ummiya ba ya hana na fita sai da Suka tafi Jawad ya fada min a waya Baba

Please Login or Register in order to submit comment