Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata rai taci kwalliya Kamar gaske,Farooq ya shigo da fara'a yana cewa Sunshine na dawo ya fada jikin Kadada ya kwanta Yana Mata kiss a kumatu Yana cewa I miss you Yana shakar kamshinta,Kadada tureshi tayi tace dan Allah ka dagani ai ni ka gama sire min,yanzu Farooq ni zaka ci Amana Ashe kana da wacce kake so....sai kuwa Kadada ta fashe da kuka ta mike fuuuuu tayi part dinta tare da saka key ta kwanta tana ta dariya kasa kasa tace kayi Hakuri Farooq gwara na shanye abata ni kadai akan naji kunya gwara mu bata,Farooq bai San dalili ba ya tsaya abin ya daure Masa Kai yace wanne munafukin ne yazo ya zuga min Mata zai hadani fada da matata Muna zaune lafiya,Part din Kadada ya koma ya dinga lallashinta Yana rokonta ta bude kofa yaji me ya faru amma taki har yayi zuciya ya hakura tare da komawa part dinsa ransa a bace bai taba Jin bacin rai ba irin na yau Binta sugar dinsa tana Fushi da shi,Haka yayi wanka yaje kitchen ya zuba abincin data dafa yaci ya koma sashenta Yana cewa dan Allah ki bude ki fada min laifina sweetie,yau bazan iya bacci ba kina bacin rai, wallahi Ina sonki tunda na Fara sonki ban sake kula wata 'ya mace ba,Ni me zanyi da wata mace haba Sunshine,Kadada harda kukan karya dama ba wani so na kake ba na Riga na gane, Dan Allah ko dan Babynmu kiyi Hakuri,Kadada da kyar tace na hakura amma Ni bazan kwana da Kai ba yau na Riga na rantse,Farooq yace da ace ban kwana dake ba gwara na kwana a prison Baby,bed babu ke ai prison ne,Daka samu ma na yafe maka idan ka dameni Zan fasa,Farooq yace yi hakuri na tafi ranar haka Farooq ya kwana shi daya Kadada ma ta kwana ta bararraje abinta kafin safiya cikin ya sace ya dawo normal,tace Alhmdllh jiya na saki tusa Allah ya tsare da tuni Farooq ya rainani,shi kuwa Farooq aiki ma kasa fita yayi Saida yaga Kadada ta fito ansha kananan Kaya tana zuba uban kamshi sannan hankalinsa ya kwanta.
πŸ˜‚





Please ayi sharhi

Masu sharhi godiya nake







AsmaBaffa
10/6/22, 22:13 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
96-100


NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP



Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA



Page naku ne

Bily Mai Taya
~-








Sai da Kadada ta raka Farooq mota sannan tace dan Allah zanje gidan su Najla,ba inda Zaki je na gaji da yawonki bazan iya ba ki bari zasu Zo yanzu ma Sai na Fara zuwa ta can Naga gogan ko zai yarda muje gidan magani idan Kuma Gwamma ta Hana shike nan tunda sai abinda Gwamma tace Masa, abin nan Watarana Yana bani dariya Gwamma me take nufi da abokinmu data mallake shi haka,gidan magani ko ance Gwamma ta yarda bazai je ba,Kadada tace uhm ai Kaine nace ka barni naje ko zamu hada wani dabarar,bafa inda Zaki je yau wlh na gaji bazan barki ba koma gida sai na dawo,ba yanda Binta sugar ta iya haka ta koma ciki ya tafi ta shiga aikace aikacenta dama Bai kawo Yar aiki ba har yanzu sai me gadi da me kula da compound Kawai yace sai nan gaba bai son sa ido Amarci yake makaranta Kawai take zuwa me hade da boko da addini.

Washe gari Umma kamar akan Kaya take gari na wayewa bayan me gari ya dawo daga masallaci tace yawwa Ni kaga bazan iya zaman aure da Kai ba na fasa Dan Allah ka sakeni,baki Megari ya rufe da hannunsa yace Subhannallahi 'yar Gudulle me nake ji haka Yana Fitowa daga bakinki,Umma tace nace bazan iya Zama da Kai ba dole ne ka sakeni Ni wajen tsohon mijina Zan koma,Megari yace toooooo yanzu Kika Yi magana nufinki dama Raina min hankali Kika Yi na sakeki ki koma wajen tsohon mijinki to bari kiji in fada Miki kin San kungiyar Nan ta kwallon kafa Enugu rangers? Umma tayi Shuru yace to su Kika taro Enugu Rangers Kika taro,kin taro match,kin gingimo Barcelona kin tari Manchester United idan ma Zaki sa a kawo Miki kayan daki kisa azo ayi jere idan Kuma kinki tabarma ni bata dameni ba,kinwa kanki da Kika Yi dadi minti goma na kawo ba wahalar da Kai ba hada zufa sai Dadi Kawai sannan na sakeki akan na sakeki gwara na koma taliya Yar hausa.

Umma ce ta fashe da kuka da karfi sai ga Uwar gida Sahura ta leko Amarya lafiya yo sabo da Allah mu bamuyi kuka ba sai ke Ni da Kika aure min miji ma Sai kece a Gaban Yara Zaki dinga Mana ihun kuka dan Allah Dan Allah idan shagwaba kike ma Megari kiyi a hankali Mana cin fuskar ya Isa haka idan Kika Masa ke da shi ma shagwaba ta wadatar abinda kike so Zaki samu,Megari yace Allah sarki kapinta ne ya Mata tsiya yayi Mata halin nasu ya zuga Mata karya tun wancan satin za a dauki Kaya azo a jera gashi har ta tare abin kunya da tabarma shine bakin cikin mijinta ya kwana a tabarma yasa take wannan uban kukan,Sahura tace Allah sarki Ina da katifar Salahu da yaje da ita makarantar kwana ya dawo ita sai na dakko muku ku samu ku rage
Umma cike da masifa tace bana so ki fadawa mijinji ya sakeni na gaji,Sahura dariya ta kamata tace kefa kika ce duk garin nan shi kike so wannan Maganar taku ce Sanda kike kaunarsa kinyi shawara dani sai yanzu Zaki ce nace ya sakeki ba ruwana bari na damo koko ki sha ai shi aure ba a Masa haka shedan ne yake rinjayarki Sahura ta juya ta tafi

Megari ya kalli Umma tare da leka fuskarta yace Yar kutumba ta harda girgiza kafadarta yace ikon Allah wani ko ba ko sisi sai kiga Yana ta kiba kalli Ko kashin wuya babu Allah ya Gina Miki tsoka Ni dama bana son mace ramammiya kana kwance kashinta Yana sukanka,Umma Takaici ya kamata ji take kamar ta shake Megari,tace Allah daga Sha biyun Rana bazan Kara maka lokaci ba sai ka sakeni,Megari yace minti 5 biyar na kawo na sakeki hauka nake bana Shan wahala ba ko zufa Ina farawa sai abu Sahura Kuwa sai na raba dare, Umma tace Sahura ta fini kenan wacce ake dadewa ai itace da garin,Nace bana sonka dole ne to wai,Megari ya Bata rai ya nuna Kansa yace kin ganni nan Kano pilars ne da Kansa match kike tarowa ya mike yace Indai dan tabarma ce Bata dameni ba na dai kwanta na tashi ya Isa zaman duniya na huta makara ma muyi zamanmu a haka Kuma wallahi bazan sakeki ba Allah Yana kallonki ba a yiwa Allah wayo Naga abin naki Allah ma so kike dole sai kin fusatar da shi wallahi kiji tsoron Allah Kuma wallahi tunda da tsiya kike so na sallameki baki Isa ba mutu ka raba kije ki tambayi Iyayenki tun kafin na aureki suka ce Kar na sake na sakeki sabo da sun fada min auren kisan wuta Kika Zo Yi dani Kuma karya kike baki Isa ba Kuma dole na dangwali arziki zaki San kin auri Megari,Yo Ni na taba ganin marar mutunci irinki duk fadin garin Nan ki rasa Wanda Zaki auren kisan wuta da shi sai ni Megari Guda me girma Megari duk garin Nan babu kamata shine Kika zabo ni anga dan gayu da Yan kudina Allah ya daukakani shine Kika taho wajena zakici shinkafa da Miya a banza ki tafi ba irinmu akewa haka ba Kar nake ganinki,Bari kiji Lagos din da kike gadara ita kin waye acan shekara ta talatin a Lagos sai da za a bani sarauta bayan Mahaifina ya rasu na dawo Nan Kauye

Shekarata Biyar a Birnin kudu jigawa state,ki tambaya kiji sai da nayi shekara hudu a gamborin gala,daga nan na wuce Shagamu,na dire a Birnin gwari a Nan na dinga noman Jar masara daga Nan na koma Babura sabo da haka ki kiyayeni na fiki Iskanci Sanda mukayi namu rashin Jin tun kina yawo da Dandiras a garin nan,Sanda kina yarinya mu muke koraki gida idan Kika tafi Zaki Shiga rafi da cikinki kato,dama can zubin kwado aka Miki shine yanzu ke idonki ya bude,Sanda kika Zama budurwa bakin jini ne dake kaf garin Nan baki da saurayi Sai Alhaji Nasir ne ya rufa Miki asiri har Zaki zo ki nuna Mana Iskanci to tun bakya yawo da wando muka sanki,Umma tayi Shuru tana Jin cin mutuncin da Megari yake Mata iri iri Kuma ya fice abinsa,Yana fita ya iske Uwar gida a gindin murhun tana dama koko,yace Uhm Sahura sarkin iya koko uwar gida ran gida in bake ba gida,Sahura harda yanga tace Ni da ka nuna min iyakata kayi min kishiya me zaka ce dani,Megari ya kalli kudu da arewa yace yaran Nan sun tafi makaranta iceko? Sahura tace tun yaushe sun siyo waina sun tafi,Megari yace yawwa kin gane Sahura kece macen fa,ki duba ke yanda muke raba dare muna soyayya Amma waccen Kuwa na kasa tantancewa da lafiya ta kalau nake ko itace ba kalau ba,Sahura ta galla Masa harara tace bana son munafunci ita nasan me kake fada Mata a kaina,Megari yace laaa Billahillazi ba ruwana Ina bayanki ki duba Kuruciyarki gata a fili kamar Baki taba haihuwa ba abubuwa cas,ita Kuwa abu Kamar Dan bera Kan nononta kamar Yar gullisuwa abar Nan da Iklima takeyi tana tafiya da ita makaranta tana siyarwa,Sahura tace Ni dai ba ruwana anjima kana zuwa wajenta karshe nawa nima kace Kamar Iloka Ni dai bada Ni ba,Megari aka Gama koko da kosai yaja gefe kusa da Sahuransa ya Sha yace Saura a duma min tuwo naci na tafi gona,Sahura tace Bari na kaiwa Amarya ta dauka ta kawo har dakin Umma

Umma tana ta kuka a saman tabarma Sahura tace ga abin Kari,cike da masifa Umma tace baza a Sha ba kice Masa ya sakeni,Sahura tace Sanda Kika aureshi kin sanar min ni Ina kaunarki ki saki ranki muyi zaman mu lafiya mu taimaki juna mu kwantarwa da mijinmu hankali,Umma zaginta tayi Wanda su Kadada Suka koya a wajenta tace da Sahura Hammatar uwarku ke da Megarin wallahi bazan taba Zama ba,Megari Yana tsakar gida Yana ji ance Hammatar Uwarsa yace kin zagi miji me daraja keda Allah Ni kam babu saki kin sake jawa kanki Zan sake rike igiyoyi ram in Zaki Sha kokonki ki Sha tunda Baki da mutunci shayi ma bazan siya Miki ba,Sahurar data Miki kokon ita bata da gata ko ance miki bata da iyaye daga Hammatar uwarki ta fado Megari ya rama shima,Umma tace sai na Tara maka jama'a na maka sharri,Megari yace kin Dade baki tara ba duk garin nan babu Wanda nake Jin kunya ko ta second sannan ya bar gidan gaba daya.

Da Rana haka Sahura ta dafa dankali da kuli a gefe ta kawowa Umma wacce taki Fitowa a daki ta yini wanka da Alwala Kawai ya fito da ita,yunwa ce ta Mata yawa ko karyawa bata Yi ba haka ta dauki dankali ta dinga samuka tana tsaki tana hawaye har ta ci da yawa sannan ta sha ruwa,sai Yamma Megari ya dawo ko ta Kan Umma bai bi yayi wanka yaci abincinsa sannan ya fita Bai dawo ba sai da yayi Sallar Isha sai gashi ya shigo Yana gyaran murya ya shigo da kifinsa soyayye da gurasa dakin Amarya harda lemo mirinda,Umma yau taki saka kayan bacci Wai Kar ma Megari ya kusanceta,Kamar bata bata Masa rai ba haka ya shigo da sallama tare da cire babbar rigarsa ya ratayeta jikin wata kusar labile,Yana Murmushi yace Kinga na dade ko kiyi hakuri Wata shari'a nayi me sarkakiya,ni bana zaman majalisa kullum Ina wajen iyalina, Umma baki ta tabe a ranta tace wanne shege ne zai kawo ma wata Kara har kayi wata sharia,Megari kamar yasan me tace yace ai me warware wannan Matsalar sai Fasihi,Yau Hakimi ma Sai da ya jinjina min,darajata ta karu,Umma ta tabe baki tana Masa wani kallon raini,Me megari ya bude kifi da gurasa,Umma ba kunya ta janye ledar ta cinye kifi da gurasa Megari ko dandanawa baiyi ba,taje ta jefawa Sahura ledar a kofar dakinta Wai dan tsokana idan ta tashi ta gani tunda taki sa mijinta ya saketa,hannunta ta wanke da sabulu da bakinta sannan ta dawo ta kwanta a tabarmar ta wani dunkule waje Daya Kar ma a taba ta,Megari ya kalleta yayi dariya yace gashi Kuwa ba wuya kin dunkule ko ya Kika dan ja kafafu sai ki hade waje daya to abace Yar kutumba dake,Umma bakin ciki ya kamata a ranta tace mutumin nan fa a wayance yake kashe Ni da ba'a Yana ci min fuska,Baza kisa kayan baccin bane? Umma tace na daina sawa ai mutumin arziki akewa shiri,Ni mutumin banza ne kenan? Yanda ka bawa kanka yace plus shekaru masu yawa bake ba barin gidan nan

Umma ya tura gefe ya kwanta a gabanta suna kallon juna,Umma tayi baya zata dauke kanta Megari yasa Hannu biyu tare da rike Kan Umma gam yace dole yau na Kare Miki kallo na gaji da rufa rufar da kike min,Ya tsurawa Umma Ido yace Al'quran harara garke ne Dake ashe dole ashe bakya so a kalleki,hancin Umma yaja yace wallahi kece tun kina yarinya haka hancin nan yake kamar an dakeshi da guduma dama ke Sam bakiyi Kamar Yan Fulani ba sai kace Yar Cameroon haka kike,Umma Kamar tayi kuka,Ji tayi Kawai Yana cire Mata Kaya,ta rike rigarta yace ai wallahi yau idan Wandon jean da rigarsa Kika saka sai nayi fata fata dasu gwara ma ki tsaya na biki a sannu,Suka Fara kokawa da Umma Megari ya shakewa Umma wuya da Hannu biyu sabo da kibar Umma, Ya Fara kokarin kwance zani ya kasa ya samu duwawun Umma ya dinga laftarsa da duka Umma ba shiri ta kwance daurin zani da kanta tana cewa Allah ya Isa,Megari ya cire rigar ya jefar ga zafin siminti da tabarma Umma na ji jikinta duk ciwo yake,Megari sai kallon Umma yake tana ta kamshi,Umma ta zaci birgeshi tayi tace mene kake kallona? yace ba komai gani nayi Kamar itacen tukuba da ake gasa tsire dashi,kin San Haka yake gungume guda daya ake dorawa,Umma da masifa tace ai shi yasa nace ka sakeni,Ina sonki cewar Megari ya jawo Hannun Umma tare da dorawa a Anaconda yace maza birge mijinki yau,Hannunta ta fisge tana masifa Megari harda shidewa yace gyara Zan shiga kogo,Umma ta dinga tsinewa Megari a ranta tana kallo ya wani bankareta duk ya rasa inda zai sa Kansa jikinsa sai rawa yake ya afkawa Umma,Duk da bata so Umma sai data ji dadi ta fashe da kukan bakin ciki Wai taji dadin Megari tayi asara,Megari yaji Umma harda ruwa yace shike Nan na dauki ciwon sanyi ga sanyi Nan Yana ta zubowa,Umma tace Ni bani da sanyi yace ah to uban mene wannan tunda kince Allah ya kiyaye kiji dadina bakya Jin dadi baza ki taba ji ba Kuma Naga ruwa Yana zuba idan ba sanyi bane uban mene wallahi Ina Jin kaikayi sai kin biya kudin magani kwandalata baza tayi ciwon Kai ba,Umma ta Masa banza duk masifar da yake bai fasa abinda yake ba,Umma ta Kai Hannu zata rike Megari ta kasa control din kanta yace karki taba ni karki soma tabani ki kyaleni nayi abina ni kadai,Yana Jin dadinsa yace Sahurata ki Kara hakuri sai jibi Zan dawo,Dan danan Megari ya kawo yana murna yace hauka nake na sakeki kawowa a sadaka ba wahala da yawa,Umma tace ka goge min jikina tana kuka yace ki Zama kanzo ba abinda ya shafeni Indai sai na goge Miki ne to ki bushe ki koma kanzo ba asarata ya gyara jikinsa yayi tsalle ya koma bayan Umma tare da cewa sani a lungu nafi Jin dadi,Umma a ranta dai tana ta tsinewa Megari har tayi bacci bata sani ba harda komawa kasan siminti ita baza ta kwanta a jikin Megari ba,Megari yace ko yanzu Maza mun yiwa Mata zarra yanzu ka duba hukuncin Allah tunda na auri Sahura auren saurayi da budurwa bata San Mazantakar kowa ba sai tawa Ni Kuwa gashi na San ta Mata biyu to da Mata hudu ma na aura duk Haka zanta person person da su yau Ina cikin ta wannan gobe naji canji na fada kogon waccen amma su Kuwa sai ni daya nayi ta gwara kansu suna kishi,Megari yayi wata dariyar Jin Dadi yace Alhaji Nasir ka taimaka min,Umma tana jinsa tace ai gwara shi nafi sonsa,Megari yaji haushi yace karki jawo cikin Daren Nan na fasa Miki Kai wallahi,Umma tasan Megari ba mutunci ne da shi sai tayi Shuru tayi baccinta.

Ni Kuwa washe gari da Yamma nace da Asif Kawai su dakko malamin gida yafi Suka ce sunyi magana da shi ma Amma yace sai jibi zai Zo sabo da mutane sun Masa yawa,Jawad ne ya fito ya ganni tare da Asif Muna magana harara ya watsa Mana harda tsaki ya wuce ya Shiga mota har ya Mata key sai ya fasa ya kashe ya dawo gabanmu ka rantse kalau yake yace Maganar magani kuke to ba shegen da zai min magani Kuma ba inda zanje duk malamin da yazo sai na yanka shi bar min gida yace da Asif Yana zare Masa Ido,Asif ya juya Kawai ya tafi ya Shiga mota ya bar gidan,kaina ya dawo tare da nuna ni da yatsa yace wallahi badan Gwamma tace ba sai kin bar gidan Nan yau,kinci darajarta,nace yanzu Jawad komai sabo da Gwamma kakeyi Gwamma me durtyn hammata....kafin na rufe baki ya mareni Yana kokarin dukana na take da gudu ya bini mukayi ciki na Shiga dakina kafin na rufe kofa ya shigo a fusace, Tahantsi ce daga waje tace Sannu da zuwa Gwamma ga Gwamma tazo oyoyo,Lokacin Jawad ya bini Kan gado zai ci ubana yaji ance Gwamma tazo oyoyo sai ya fasa,Tahantsi taci gaba da cewa gwamma shigo zauna,fita yayi tare da lekawa Ina ganin haka na sakawa kofata key,Ya duba baiga Gwamma ba Bai Kuma ga Tahantsi ba jikin kofata ya dawo yace Zaki fito ne,nace Allah ya tsinewa Gwamma taci ubanta,Jawad yaja kwafa yace zamu hadu ya koma part dinsa ya fasa fita ma yayi Fushi an zagi gwammansa.

Yara ma duk ba sosai nake barinsu suna zuwa wajensa ba,yau ma suna dawowa daga school Suka ce za a siyawa su Meenat textbook nace to karku fada Masa Zan karbo muku kudin Suka ce to sabo da bana bari suna fahimtar me ake ciki sun San dai ya canja Sam baya kula kowa, Tahantsi dare nayi ta dinga min Dariya ganin nayi wanka nayi shiri cikin wasu Yan iskan kayan bacci,tace dadin abin dai sai Gwamma tace,nace haba wannan wlh ko gwamma bata ce ba Yi akeyi ai halittar Allah ba karya, farko ne Kawai zance Masa Gwamma tace Yana dandanawa ba sai an sake cewa gwamma tace ba,Gwamma ta cuceni Dan kirarin da ake min yanzu na daina ji me tukunyar Zuma duk an daina fada min,a tsorace na nufi part dinsa sabo da na zagi Gwamma yace sai yaci ubana, Shiga nayi Ina rabe rabe a jikin bango ya kalleni yana latsa wayarsa,wajensa na nufa ai Kuwa ya mike a fusace Naja baya na koma jikin kofa zanyi kuka,Nima da maita bazan fita ba,shahada nayi na taho da gudu tare da yin tsalle na daneshi ba zato bai shirya ba sai muka fada saman bed,ransa ya baci idonsa ya canja yayi ja sabo da masifar da yake ji,tuni na Fara hawaye nasan yau sai ta Allah,idona na rumtse tare da rike hannayensa biyu na Dora su a saman kirjina ya tsura min Ido na hura Masa iska ya lumshe idonsa nace Gwamma ce tayo waya tace ka dinga Yi kullum,yace me? Da masifa ya tambaya,rigita na janye sama albarkatun kirjina suka bayyana,ya Kura musu ido,Marina yayi amma kadan,kumatuna na sosa na gyara rigata Zan tashi ya rikeni,harda zaro min Ido sai da naji tsoro yace Gwamma tace ayi shine Zaki tafi,kallonsa na tsaya yi yace ke nake jira,kunya naji na yunkura Zan tsere ya tare hanyar ya sani a tsakiyar hannayensa Yana samana, rungume shi nayi muka Fara kissing juna,ransa a bace Yana ta Yi Kuma Ni Dariya ma yake bani tuni muka lula wata duniyar ta Dadi.

Kadada cikin dare ta Fara tashin Farooq 12am ya bude idonsa da kyar tambaya yayi haihuwa ce? Dariya ya bata ciki wata uku ace Wai haihuwa ce sai dai idan Bari ne tace tsire nake so ni,Farooq ya duba lokaci yace da Daren Nan,Ni wallahi shi nake so idan baka samo min ba sai na hadiyi zuciya,Ido Farooq ya zaro yace akan tsiren? ae to ba Kai kayi cikin ba kullum idan nace ka dinga hakuri Kai baza ka hakura ba ai ga irinta nan,Farooq ya kunna light yace to Watarana tsakani da Allah ba kece kike so ba,Ni Kuma tunda nasan kina so taya zanki Yi, naji dan Allah ka tashi ka tafi ka siyo min dare na yi, tashi yayi ya zura jallabiya Yana fada babu abinda ya dameki ko Mene ya sameni da tsakar dare akan tsire,ba abinda zai sameka Inshaallah jeka sai ka dawo karka dade,Kadada Palo ta dawo ta zauna tana jiransa tana Jin fitar motarsa yasan inda zai samo direct can ya nufa Allah yasa ya samo Kuma sai gashi ya dawo da wuri,ya kawo Kadada tana ta Murna tace haba ko Kai fa yace Ina zaune sai kin cinye kuma,ko Zaki ci kije kiyi Kashi ki dawo kici gaba da ci ki koma toilet sai kin gama cinyewa Zama yayi yasa Kadada a gaba tana ta cin abinta cikin nishadi sai gashi ta cinyeshi tas me uban yawa tace da akwai Kari ma Shiga zaiyi,Farooq ya zaro Ido yace kinfi karfina,Cinyarsa ta dadawa duka wani tass muje ka Fara aikinka yau ba bacci Gwamma tace muje,Farooq Yana ta dariya yace Allah ya kiyaye Gwamma tace nayi sai kace Jawad, yaji Dadi yace ai Indai wannan ne Ni bana gajiya sai dai godiya ma ba sai Gwamma tace ba amma ai Kya bari dai Nima naci wani abu in ba so kike ruwan jikina ya Kare a wajenki ba,Kadada tace Gwamma tace dan Allah tashi,Farooq Yana dariya yace sanda ake muku abin Nan da farko kuka ba Wanda ba kwa yi,Yarinyar Nan kiri kiri Kika dinga min ashariya kalli tabon disvirgin dinki da nayi yanda Kika dinga cizona,a jikinsa ta kwanta tace sorry ai yanzu nayi hankali bazan sake ba,da Kika ji Dadi ba ai dole kice kinyi hankali,Kadada tace saitin Anaconda ce ni,Anaconda ta saita ni nayi hankali abina Ni na maka rashin kunya Allah ya kiyaye wancan ma Dana Yi ka yafe min kaji na tuba Kadada harda yin kasa da Kai sabo da Anaconda,Farooq yace ki bani abu naci first,Kadada tace gani Kuma me kake jira,ture Kadada yayi sai kitchen domin ya samu abinda zai ci,Kadada ta bishi a baya ta rungume shi a Haka suke tafiya, Cornflakes zai dakko Yana can sama ya dauki Binta sugar ya daga sama ta dakko Masa ya direta a kasa,haka duk abinda zai dauka sai ya daga ta cak ta dakko Masa ya ajiyeta,Madara ya zuba ya hada Yana Sha tana jikinsa ta kankameshi Suka fito,Farooq dai dadinsa yake ji Kadada tana birgeshi da salonta.

Aliyu Iyayensa sun Kai kudin Tahantsi a ranar suka ce suna so a sa musu rana ai Kuwa Suka ce su sun shirya,za a sa musu Nan da wata biyu,Tahantsi murna Kamar me ranar gadona yaci ubansa da tsalle an sa bikinta aikin gidan Nan kaf Hana Yan

Please Login or Register in order to submit comment