Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aiki tayi itace tayishi tayi komai har Yara ranar sun sha Wasa da Tahantsi.
Bayan kwana biyu Asif da dare suka Zo da Malamin har gida Jawad Yana dakinsa bai sani ba,nace malam Yana ganinka zai iya haukace mana,Malam yayi Murmushi shi a dole kwararre yace karki damu Yana kallona ma ba inda zai je,ai duk wani bakin Aljani Yana ganina zai Fara konewa,tunda naji haka a Raina nasan da kyar ne idan malamin kirki ne,Farooq Yana Nan shima nida Tahantsi Muna gefe Malamin sai kallona yake duk inda na dago da Kai sai mu hada Ido abin ya dameni ma, Tahantsi tana ganin Malam shima ana haka sai kuwa ga Jawad ya fesa wanka ya fito Yana kamshi Kamar ba abinda yake damunsa

Malamin ya kalla ya Mika musu hannu har su Farooq Suka gaisa ya nemi waje ya zauna,Malamin yayi Murmushi ya kalleni harda daga min gira Wai kin gani dama na fada Miki ba inda zai iya zuwa yanzu haka aljanin Yana jikinsa Yana tafarfasa,Farooq ya bude baki Suka kalli juna da Asif suka tabe baki,tashi yayi ya nufi Jawad ya tsaya a kansa ya juyo tare da ce min taso ke,tashi nayi naje yace matso kusa dani sosai,Tahantsi tace Kai Malam da aurenta fa,Tsawa ya yiwa Tahantsi yace Zan maida Miki aljanun Jawad jikinki, Tahantsi tace Gwamma ma taci ubanta karewar tsafi,Farooq ne yace tayi shuru sannan tayi Shuru,tsugununawa Malam yayi a Gaban Jawad ya kalleni yace rike min babban yatsansa na kafa,Zan rike yatsan Jawad Kawai naji Malam ya Kai hannunsa Kan nawa Wai zai gyara min ba haka ba hak.... Wani mahaukacin Mari muka ji an dauke Malam da shi ashe Jawad ne,Kafin Malam ya dawo hankalinsa ya Kara Masa wani gaba Daya sai naushi ta ko Ina Jawad zaiyi kisan Kai,Farooq suna rike shi amma duk yafi karfinsu,Malam da babbar riga Iska tana dagata falau falau Yana gudu sai nemarsa mukayi Muka rasa ya gudu daga gidan, Tahantsi ta dinga dariya Jawad ya hada uban zufa,Asif yace Jawad ai Jawad da yayi Kan Asif sai gasu da shi da Farooq duk sun fece babu su a palon Ashe wani bedroom Suka fada Suka sa key, Tahantsi ma ta kanta tayi aka barni daga ni sai Jawad Yana huci,nayi tsili tsili tsoro ya cika ni,gabana ya karaso Yana kallona kamar zai hadiyeni jira nake kawai naji duka sai naji yaja hannuna yayi part dinsa dani,muna zuwa Palo naga ya jawo wani dogon cable ya daura a jikin kafar kujera ya hada hannayena ya daureni a jikin kujerar dam dam hannuna sai zafi yake,Ina durkushe a wajen ya haye saman kujerar yayi kwanciyarsa,ko ya nayi mutsu mutsu sai ya juyo ya zuba min rankwashi yaci gaba da uzurinsa.

Gajiya nayi na dinga rokonsa Ina dan Allah Jawad din Gwamma,na Gwamma dan Allah ka kwanceni,Dan Allah dan Gwamma,na Gwamma...Jawad gajiya yayi da Kiran Gwamma da nake Yi ya kwance ni harda bige min baki nayi dariya bayan ya kwanceni, Jikinsa na fada zai Yi masifa nace Gwamma...Gwamma,kyaleni yayi na ja gemunsa ya bige hannuna,Waka na Fara nace...gyale....me tuta Uku sai masu samari..... Sha madarar lilo.....Ni da bani da saurayi Gwamma ta siya mini....... Sha madarar lilo,dukansa nayi a kirji nace gwamma ce tace,hararata yayi ya tare da tureni ya tashi Yana magana da kyar yace yunwa nake ji,da sauri naje na kawo Masa abinci me dadi dana yi ya zauna yaci sai lokacin Asif da Farooq suka bar gidan gaba daya Tahantsi tana ta musu Dariya Kamar me.

Umma Kuwa washe gari da asuba me gari Bayan ya dawo daga Sallah ya iske Umma a saman sallaya tayi wanka da Alwala tayi Sallah,Megari ya fige Hijab yace Adduar ta Isa azo a bani nayi na tafiya gona,Umma bakin ciki yasa ta fashe da kuka me gari Kamar ya samu wata randa haka ya tintsirar da Umma a kasa gashi ya fita karfi tana Raina shi Ashe karfi gareshi yace ke ai sharp sharp ce yanzu Zan gama Umma ta dinga cewa Allah ya isa,amma Megari ya fara kokawarsa da jikin Umma ya makalkaleta sannan yace kifina na jinmya Zan fanshe haka Kawai kifi na Yana Nishi kamar Yana dambe Umma tana yau Ni na Shiga Uku kafadata zaka jijjige min kafada amma Megari tuni yayi nisa yace yau ni style zanyi Wai ta baya zaiyi yayi yayi ya daga kafar Umma sama ya kasa idan ya daga ya rike ma gajiya yake ya saki sabo da nauyi,gashi yace shi dole sai ya canja salo,Umma tace Wai Mene haka Dan Allah yace salo...salo...yace to Yi goho Umma tace wallahi baka Isa ba haihuwa zanyi ko ance Ni Sahura ce bazanyi ba,Megari yace to tashi zaune ki kalmashe min kafafunki,a'a ka samo keken dinki ka shimfida kafafuna sai ka kalmashe,Megari yace to jaraba Yi min na gargajiya na kullum kullum tunda kunfi so kullum ku kwanta Kuna karewa sama jannati kallo ai shikenan sai ki baje, Megari ya sake gwangwajewa da Umma ba yanda ta iya ba zagin da bata Masa amma ko a jikin takalminsa.






Masu sharhi Ina godiya



_Ina mata y'an kwalisa ma'abuta gyaran jiki macce Mai gyara daban take ga zuciya mijinta muna da kayan mata da supplement na gyaran jiki kala muna hadin amare da uwargida Dana masu jego muna da set Mai hade da kaza Mai kwai 3 da cicicibe da kifi da galam 3 na tsime da Burkett din gumba 2 da garuruka da zuma wanna set na maccen da ta isa ne muna hadin shi 20k akwai karami set na 15k akwai na 10k akwai na 5k_

_Muna da zuma Bata gindin kishiya ga wadda kishiya ke muzguna mata wanna Zuma In kinyi anfani da ita miji salab zaiji Daya shiyasa indai ba macce cikin matsala take ba bamu Bata ita_


_Muna da magunguna masu jawo hankali maigida da kara martaba dasa alhere ga maruwacin namiji_


_Akwai Zuma kiba da hip sati Daya Kinga result_

_Muna hadin kiba duk ramar ki duk bushewa ki kinka sha shi sai ke ciciko_


_Fanin supplement ma ba'a bar mmn mujaheed abaya ba tana da nagyaran fata da kara haske akwai na gyaran brst na gyaran hip na kiba
Kamar su Lady capsule 4500
Sugar wanita 3500
Glutathione 3500
Vitamin e 3k
Gluta white 3500
Royal jelly 3500
Apetamin 3k_
_Frozen collagen 3500
Da sauran su insha Allah duk Wani supplement Zaki same su ga mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa
Ina wadda sanyi ke Hana ta jindadin gidan miji_
_Y'ar uwa kiyi bayani abaki dai2 da type dinki indai sanyi ki Hana Miki jindadin aure ku budewa GABA ku rashin niima to kedai yima mmn mujaheed bayani zata baki dai2 Dake mun tanade set din maganin sanyi 4500 Wanda zai fatataki sanyi Kuna kashe ne_

_Mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa muna zaune garin kebbi state
08066726866_

_Kayan mu iya kudinka iya shagalin kane_







AsmaBaffa
10/6/22, 22:15 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA🌏

111-115


NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP



Official


By
AsmaBaffa




SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA




Page naku ne

Teegana's Kitchen
Auta



Ina gaisuwa mutuniyar kirki,Allah ya biya miki bukatunki
AIDA MAMAN TASNIM








Muna karasawa Part dinsa ya ajiyeni tare da dakko wayarsa ya Kira wayar Hafeez,bugu biyu ya dauka ya gaida Jawad yace Ina Aunty? tana nan lfy tana jinka ma,ya karatu bana son shiririta da kule kulen Yan Mata nasan halinka Hafeez,Dariya Hafeez yayi yace na samu ta aure ni ba ruwa da kula Yar wani,a Ina ka samu ta auren? Yaya Baturiya ce baka sani ba,ka canja ma tun da wuri Ni bazan daura maka aure da baturiya ba idan ma zaka canja ka canja,Kai Yaya Wai Mamanka fa balarabiya ce shine ni zakace bazan auri baturiya ba,Tsaki Jawad Yaja tare da furta baka hankali bana son kule kulen Yan Mata fa na fada maka,Hafeez yace to Yaya ni ya zanyi na hakura wacce kake so shike nan,Jawad yace ae naji shi yasa Ahmad ya fika hankali shi duk irin wannan baya Yi ba ruwansa,Hafeez yaji fadan yayi yawa yace bawa Aunty wayar,Mika min Jawad yayi Muka gaisa Hafeez yace Aunty ko Kira babu shike Nan ai kin manta da kaninki a wata kasar,Murmushi nayi nace kaji da shi Muka fara hira Jawad yaga Shuru Shuru Muna ta waya Muna surutu Hafeez Yana bani labarin kasar waje Jawad ya kwace Wayar ya kashe yace Kanin Miji ne fa kiyi ta labari Yana Jin muryarki haka,Murmushi na saki nace Allah ya yaye maka yace Ameen Kuwa,yawwa iceko kin tabbatar ban kebe daki daya da Gwamma ba? nayi dariya nace ko daya yace yawwa Alhmdllh Kar naje ko mun kebe daban yanzu naji hankalina ya kwanta ki kawo min abinci,tashi nayi na kawo Masa abincin dana shirya,abincin na shiga bashi a baki Ina ci Nima har Muka koshi sannan ya hakke akaina ya fara gurzata son ransa yau nasan yayi missing dina sai dana gudu sannan ya hakura.

Washe gari da wuri Tahantsi tayi Mana sallama ita tafiya zata yi Jawad ya hada Mata Sha Tara ta arziki,Kadada harda bata dubu ashirin sannan Tahantsi tace fito min da Gwamma,Kadada ta bude Gwamma tace ke fito jiki bakikirin sai kace Dinya, Tahantsi tace mugun dinya ma,Gwamma tace Na siya...taki Fitowa,Suka buga suka raya Gwamma taki Fitowa ita taga wajen zama,Kadada tace ai Kuwa sai kin bar min gida room din Zan gyara ta jawo hannun Gwamma ta yo waje da ita, Tahantsi tace yau naga ta kaina Aliyu ne ya kirata a waya Yana tambaya kin tafi ne? Tace yanzu dai Zan tafi yace ki jirani mubi flight hanyar Nan bata da kyau Kar a jawo min asara, Tahantsi akan Gwamma ta Shiga jirgi gwara su tafi a motar haya,taki yarda ita tafi son mota,Aliyu ya buga ya buga Tahantsi tace Allah a mota Zan tafi yace to gani nan,15mnt yazo ya kaisu Tasha ya saka su a mota sannan ya biya kudin motar Gwamma tana ta faman cewa Na siya,kowa yayi magana a motar sai ta zabura tace Na siya,Aliyu Yana jikin window saitin Tahantsi yace Baby me take yi ne haka? Tahantsi tace dama a gidan mahaukata take sai ta gudu ashe Nan tayo shine akace an ganta a nan lagos nazo na dauke ta Zan maida ita can gidan mahaukata,Aliyu yace Allah ya bata lafiya karaf Gwamma tace na siya sai da motarsu ta tashi sannan ya bar tashar.
Har dare suka je gwamma tana ta faman furta na Siya, Tahantsi tace tsakar dare Ina Zan kaiki kauye ta jata Suka tafi gidan Ummiya.

Umma gidansu ta koma da Kaya niki niki tunda Suka ganta suka tabbatar an saketa duk ba Wanda ya kulata sai Inna babarta dake uwa duk inda take Uwa ce Umma tana ta faman kuka tasan iyayenta ba sauki,Inna tace bankadaddiya mu Mene ya damemu kiyi ta zama Allah ya shiryeki,Babansu Kuwa bai ce komai ba har Umma ta ajiye kayanta ta fito kannenta suna aiki ta karbi aikin taci gaba da Yi ita dai Indai zata koma gidan Abba to kowacce wahala ce zata jure ba matsala,tankade take Yi zata ci gaba da girkin data karba a hannunsu cike take da nishadi abinta.
Megari Kuwa Umma tana tafiya yace a ransa na huta haba tunda aka aureki ba hutu ba komai Ina amfaninki Yar Kurkura,Sahura ce tace Naga kana tunani lafiya? Megari ya harareta yace baza dai kiyi kawance da ita ba na fada miki matar da bata kaunar sahibinki abin Alfaharinki me zakiyi da ita,Sahura tace can da matsalarka yo ni tace bata so Ina ruwana,haushi kaji sabo da ka saketa,yace rufe min baki Yana fadan haka yayi waje.

Tahantsi Kuwa suna shiga gidan Ummiya ta gansu su biyu Gwamma tana ta zaro Ido tana kalle kalle tana furta Na Siya,Ummiya tace lafiya Kika taho da ita daga Ina kuke? Tahantsi ko Zama batayi ba sai data bawa Ummiya labarin duk abinda ya faru,Ummiya tayi mamaki tace tab ai Kuwa gobe da sassafe ki tafi kauye da ita Gwamma tana ta faman Na Siya dinta, Tahantsi ta kaita daki daban ta bata abinci da ruwa dake tana cin komai da kanta,washe Gari Kuwa da sassafe ta dauki Gwamma sai Kauye suna zuwa ta shiga har gidan,Yan gida Suka yo caa Kan Tahantsi a Ina Kika samo gwamma? Tahantsi tace a hanya Muka hadu da ita,dama haushinsu suke ji kawai Suka yo Kan Tahantsi zasu daketa suna dura Mata ashar kamar basu santa ba Kamar ba Yan uwanta ba garin za a daki Tahantsi aka tankade Gwamma ta fada Kan kujera kashin kugunta ya goce, Tahantsi sai bangaren Iyayen Ummiya ta shiga da kyar Baban Ummiya ya fitar da ita ita daga gidan yace tayi sauri ta tafi,Babar Tahantsi sai kuka take tana tsinewa Ummiya da Najla sun rabata da yarta.

Bayan sati daya yau komai normal tare muka je wajen Ummiya tun safe nida Jawad, muna Palo a zaune Sai kallona yake idan Muka hada sai ya kashe min Ido daya, da sauri nake dauke kaina, Ummiya ce ta tashi tace zaku Sha furar? Jawad yace ae Ummiya,tana fita ya kalleni yana Murmushi kasa kasa nace dan Allah karka kunyata ni, yace Gwamma tace ayi,Dariya mukayi nace to kayi din a nan mu gani,kusa dani ya matso tare da rike hannuna ya mamuke ni Yana min rada a kunne yace Wai ni har yanzu banyi ajiyar Baby ba ya furta Yana shafa cikina,nace dan Allah Ummiya zata shigo Ni wlh nayi hankali yanzu Ina Jin kunyar Ummiya,aure ya gyara ni irin kaddarar data afka min a auren nan naka dole na Kara hankali,Jawad yana dariya ya kwantar da Kansa a kafada ta sai ga Ummiya kamar an jefo ta ta shigo da sauri na matsa gefe duk na rude sabo da kunya,kaina na sosa na mike tsaye na karbi kayan hannunta na ajiye,kallo na tayi ta tabe baki tace gashi nan kusha sai me Zan dafa muku Kuma?nace Ummiya faten Tsaki da yakuwa,Jawad yace wanne faten tsaki? ban iya Sha ba,Ummiya juyawa tayi ta fita a ranta tace kaji Yara zasu maida ni Yar aikinsu,Kitchen ta Shiga ta yiwa Jawad girkinsa lafiyayye daban ni Kuma tayi min faten tsakin da nace da yakuwa .

Ina fahimtar ta gama na mike naje Zan karbo Mana mayafina na ninke na ajiye a saman Handbag dina,Jawad ya kalleni yace kin Fara Zama Yar lukuta My love,nace a hakan yace ke baki ga yanda Kika Kara wani ja da kiba ba,Ina zuwa kitchen na iske Ummiya ta shirya komai naje dauka ta kalleni tace Najla Kuma anya baki da ciki? Kunya ta kamani na juya baya da sauri nace babu komai fa Ummiya nayi maza na dauki abinci nayi palo na kaiwa Jawad,na dawo na dauki Nawa sai da Muka koshi sannan yayi Sallah yace zaije wurin wasu mutanensa a branch dinsa na Kano ya fita ya barmu daga ni sai Ummiya dama Tahantsi ta tafi makaranta ita, Ummiya tace na kusa aure,dagowa nayi da sauri na kalleta tace kwarai Kawai na hakura Zan koma gidan Babanki,nace gidan Baba Kuma haba Ummiya duk abinda ya Miki ni wlh ban yarda ba bada yawu na ba,Kawai dan Yana ta zuwa Yana daukan nauyinki sai kice Zaki koma idan ya Kuma wahalar dake fa? Ummiya ta tsaya tana kallon ikon Allah sai da na gama tace Sannu uwata,Ni gaskiya baza ki koma ba na furta Ina turo baki gaba,Tsaki ta ja Kawai ta bani waje,kujera na dakko na zauna a tsakar gida Ina ta faman Fushi Ina cika Ina batsewa har yamma tayi bayan 5pm sai ga Jawad ya dawo gidan ganina yayi Ina ta fushi bai tambaya ba yace tashi mu tafi driver zai Kai mu airport,tashi nayi na shiga ciki

Ummiya tana bedroom nace zamu tafi ya dawo ta mike daga zaune tace ki sake Masa godiya wannan irin abin arziki haka yanzu bikin Tahantsi lafiya ba ruwanmu to ya gama komai,nace to 100k na bawa Ummiya nace gashi yace kiyi cefane,Ummiya tace ke ki mayar masa wannan irin kyauta haka nace in Zaki karba ki karba ai ba roka Kika Yi ba mutum ya baki Abu Kuma ace a maida ai bazai ji Dadi ba,dadin Zama da yarki yasa ake Miki yanzu da tsiya nake shuka Masa ai bazai ma saurare mu ba amma yarki tana abin kirki a gidan Miji kice baza ki karba ba,Ummiya aike Ummiyan me hankali ce yarki hankali ne da ita,bazan mayar Masa ba idan million ya baki karba zamu yi,Ummiya tace har yau dai da ragowar son kudin nan a ranki Najla,yo wa yaki kudi kowa kaunarsu yake,Ummiya ta karbi kudi Muka fito godiya tayiwa Jawad mun fito zamu tafi sai ga Tahantsi sanye da Uniform nace har zamu tafi tace wlh da nasan zaku Zo bazan je school ba yau amma Fara kin cuceni baki fada min ba,Yaya Jawad Ina yini,ya amsa da fara'a Suka gaisa yace Yan makaranta har mun gaji zamu tafi, Tahantsi tace matarka ce me bakin hali bata fada min ba sai tayi ta wani yanga sabo da tana da Kai ita a dole tayi clean,Jawad Murmushi yayi kawai tunda yasan haka muke caccakar juna,Kallon fara tayi tace lalalalalalala haka Kika Kara haske da kiba karya kike ciki ne dake,ki siyi abin test Fara ki gwada,Najla kunya ta kamani Tahantsi da Kadada ba kunya ce da su ba gaban kowa zasu iya fadar abinda suke so,nace wanne irin ciki Kuma a ruwa na Sha? Tahantsi tace a'a a shayi Kika kurba,Wai Ina Kadada ta ne Yaya nata cikin? Nayi dariya nace ke kinga uban girman cikin Kadada Wai ta daina fita ciki wata hudu Wai baza ta sake fita ba karta haihu a hanya, Tahantsi ta dinga dariya har Jawad,Jawad yace ai sai da naje gidan sannan ta koma school da kyar Wai Farooq din ma ya yarda baza taje ko Ina ba,Ina zuwa Binta sugar ta fada min ai Kuwa na musu fata fata sannan ta koma school,Wai da mayu take haduwa a hanya shi yasa inji farooq,muna ta dariya Jawad yace za a bi shawararki Tahantsi aje ayi test nima ban yarda da Fara ba Maybe ta kurba a shayi din, Tahantsi tace ko a kunu ba a ranta tace ni za a maida yarinya,mun dade Muna surutu data Hantsi har 6pm muna kofar gida sannan zamu tafi nace Wai ya Kika Kare da Gwamma?

Tahantsi tace tana can a jibge a Kauye dana kaita Yan gida Suka yo caaaa kaina Saura kadan su lakada min duka sabo da tsabar haushinmu da suke ji,Ni Kuwa Ina kaita na juyo na gudo gida tana can tana ta faman na siya dinta ga kashin kwankwaso ya goce komai sai an Mata, Rannan da Ummiya taje duk me tallan data shiga gaaaaa kaza tace na siya,yanzu sun Kama jakar Kadada da dan data haifa sun siyar wai za ayiwa Gwamma magani Ni Kuwa an hada da tinkiya ta an siyar nace na yafe musu su karata,Kadada Kuwa tace bata shirya yafewa yanzu ba sai bayan ta haihu,Mukayi Dariya sannan Muka Mata sallama na bata 10k nace idan kinje Ummiya zata nuna Miki kayan da Kadada tace a kawo Miki,to Zan kirata a waya nayi godiya, airport aka wuce damu Muna komawa gida muka iske Safna ta kawo yaran gaba daya kowanne da sabon hadadden Kaya a jikinsa sun Sha wanka har manyan yaran sunzo da kayan shopping Niki niki ta yo musu sai kaunar Safna sukeyi kasancewar Wasa take Yi dasu sai ta shiga cikinsu suyi ta Wasa tare,sai da Jawad ya Mata godiya sosai yaji dadi shima Safna ta bada mamaki babu Wanda ya zaci haka daga gareta.

Bayan kwana Uku da Yamma zaune nake a Palo naci wanka cikin wata Gown me kyau arsh kallo nakeyi sai ga Kadada tayi sallama sanye da uniform nace a'a masu ciki ne a gidan? Dan bakin ciki sai dai ya mutu ba ta shigo ta zauna tace wata Mata a kusa da gidana Kawai tazo Wai ni zata Zo har gida ta nuna tana son Farooq karshe da taga ba Hanya Wai sai tazo rannan Wai ashe mijin naki ma baki ne, Wai Farooq ne baki kiji hassada ai Kuwa jiya na wanke dan Farooq dina fes na hade abina nace muje ka rakani unguwa har gidan ubanta muka je sabo da ta kalleshi sosai,Farooq bai San dalili ba sai data rakoni mota ta ganshi,nace bata San marar mutunci ta tabo ba,Kadada tace ai bata San bani da mutunci ba ni ba Yar arziki bace ka zauna Dani lafiya ma ya ka Kare balle ka tabo ni,ai Kuwa ranar tasan Jinin Gwamma ce,nace kice ta karbi Dan gado? tace buhu buhu ma ai tun a sannan ta gane shayi ruwa ne,a kwalta ta dura Mata buhuna tayi gida da su, nayi dariya nace Kadada masifa Binta sugar jaraba

Wai Ummiya kinji zata sake auren Baba ta koma gidan,Kadada tace Baba dai naki ko wani Baban nace Baba Nawa,Kadada harda dafa kafada ta na zaci kwantar min da hankali zata yi amma sai naji tace kiyi hakuri Fara amma gaskiya Ummiya an Fadi ba nauyi,duk wahalar data Sha a baya nace Kawai yanzu maybe gani take ya canja tunda ya dauke Mata komai Kuma Tahantsi tace a sati sau biyu sau Uku yake zuwa zance Wai har wata kwalliya take ta musamman tayi Masa girke girke,Kadada tace yo ai Tahantsi ta guntsa min a waya tace har fari da rangwada,tagumi na zuba nace ai Ummiya Ni gani nake ai ta wuce aure ma,Kadada tace baki da hankali da nawa Ummiyan ta girmeki su da aka musu auren wuri shekara 13 anyi aure Kuma da wuri ta Haife ki ance babu tausayinta da ba a ji ba lokacin tatsitsiyar kwaila da ita amma da ciki,nace Zan Miki rashin mutunci Kadada uwata ce fa,to ni uwata ce abokan Wasa muke fa cewar Kadada,nace to ai sai ki min Kara,tace Kinga ki kyale baiwar Allah ta koma anaconda ce tayi Kira,nasan Kadada ko Uwarta ce fada zata Yi bare Ummiya shi yasa nayi shuru,Kadada harda masifa haka Kawai Mata tana son saurayinta kice baza ta koma ba ki hakura tayi aurenta,Kinga ni bani abin awon cikin in kin siyo min,Kadada ta Mika Min dan tsinken dake Jakarta muka Shige bedroom,naje nayi fitsarin a murfin dan abu na saka tsinke na gwada abinta ya nuna Ina da ciki,na sake ciro wani na gwada har sau Uku ya bada ina da ciki,Fitowa nayi na nunawa Kadada tace inye anyi ciki to ai shike Nan sai a tafi asibiti gobe a sake tabbatarwa shi yasa nace Miki ki gwada da kanki,Ni Kuwa harda cewa a siyo min farar kasa,Kadada tace baki da hankali ni na tafi gaskiya an kawo min Yar aiki tana nan babbar mace ce me hankali,Nace Farooq ya kyauta baza kici komai ba?tace ae ba abinda Zan ci ni na tafi gaskiya ba son Fitowa nake Yi ba sai dole Kar nazo haihuwa ba shiri ko haka Kawai na hadu da matsafa ko mayu bada ni ba ta fice ta tafi

Sai da Yara Suka dawo daga Islamiyya sannan naje na yiwa su Meenat wanka duk Suka shirya sannan Muka Yi Sallar magriba na zuba musu abinci kowa yaci,Waleed ne kadai nasan baya son jollof ko wacce iri ce,Yanzu ya sakko sosai ya daina min Iskanci sai dai duk da haka baya ji wani banzan hali ne dashi,Nawwara kuwa tunda Jawad yaci ubanta ta shiga hankalinta ita da Asmau sun hakura sun daina mun dawo kamar da sai dai abinda ba a rasa ba dole ne rainon Yara sai kayi hakuri yau a bata maka gobe a faranta maka,Iyayen Yara ma ya Suka Kare bare Kai da baka haife su ba,Allah yasa Safna tana taimaka min ko yaushe ma suna gidanta musamman Weekend ko yaran Umma

Please Login or Register in order to submit comment