Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ze shigo masa ayanxu hannun sa dafe da gefen cikinsa inda ya bugu ɗazu yana murzawa, cikin takunta mai tafiya da kamshin turarenta ta murɗa handle ɗin kofar a hankali, sannan ta shigo a hankali kana ta mayar da kofar ta rufe, cikin maita da zalama ta karaso inda yake kwance idanunsa a lumshe, tsugunnawa tai tare da zuba masa idanunta tamkar xata cinyesa cikin ƙwarewa ta kai hannunta saman nasa hannun wanda ya dafe cikinsa dashi ta ɗora tana ɗan jan gargasar wajan cikin wani irin salo! cikin sauri ya wara idanunsa kaɗan tare da furta "Who are you?"batare daya waresu duka ba sabida yana cikin matsananciyar gajiya, siririyar murya wadda ta gwanance wajan iya kirsa ta furta"YOUR LOVE RAHINA ABU UMAR!"tafaɗa cikin wani irin salo tana jin wata mahaukaciyar soyayyarsa wadda bata taɓa yiwa wani mahalukin ɗa namiji itaba..........!

*DA IZZATA*
6/30/21, 11:18 PM - Buhainat: DZ

43 - 44

Cikin wani irin salo mai firgitar da ma,abocin da akewa shi takai hannunta saman kwantacciyar sumar data kwanta a saman faffaɗan kirjinsa tare da shafota kaɗan tana yawo da hannunta asaman kirjin nasa, wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa yakeji, miƙa yake asaman sopar tare da jin ko ina na jikinsa yana amsa waɗannan saƙonnin datake aika masa dasu. rintse idanunsa yay waɗanda cikin mintuna biyu suka sauya launi zuwa wani irin ja! tare da janyo numfashin sa kaɗan yana fesarwa, zuwa wannan lokacin ta sami damar balle gaban doguwar black jallabiyar tata wanda ya baiwa red bra ɗin dake jikinta damar bayyana, cikin wani irin zafin maitar sha,awarsa ta haye saman ruwan cikinsa tare da ɗora bakinta akan nipples ɗinsa tana masu wani irin zuƙa tamkar zata cinye masa su, gefe guda kuma tana goga masa breast ɗinta a saman kirjin nasa.nishi yake fesarwa da zafi - zafi, cikin wani irin jarumta da ƙarfin imani ya hankaɗeta ta faɗo daga saman ruwan cikin nasa cike da zafin nama irin na ɗan ball ya saka hannu ya kare sirrin girman sa sabida yadda reaction ɗinta ya fito free, hannunsa ɗaya yasa ya janyo rigarsa ya zira cikin masifa yayo kanta gadan-gadan idanunsa har wani ruwa ruwane ya kwanta sabida tafasar zuciya tuni yaji feeling ɗinsa ya kwanta sabida tozalin dayay da yamu tsatstsiyar budurwar dake gabansa wadda taci bleaching ta godewa ALLAH, cikin hargagi kamar ze sumarta ya damƙo guntun gashin kanta"Dan ubanki ubanwa ya kawoki ɗakina shegiya mai fuskar kafirai fyaɗe zakimin?" yay maganar tamkar zuciyarsa xata faso, zaro idanunta kawai take jikinta duk ya dauki rawa tunda take ba,a taɓa mata izaya irin wannan ba"Pls my prince kayi hakuri SILAR SONKA! ita tajamin haka wallahi nima ban taɓa aikata hakan ba se akanka pls my prince i love u koda zaka kashe nine". ta faɗa idanuwanta yana zubda ƙwalla, cikin wani irin tsantsar tsanarta ya ɗagota ya wullata gaban ƙofa"Fita dan ubanki mai suffar maza ko matan duka duniya sun ƙare bazan taɓa sonkiba jakar mata" yafaɗa cikin hucin takaici, tabbas seyay da gaske daman indai ɗaukaka zata zomaka tofa sekai yaƙi da shaiɗan sabida zakaita ganin ƙalubale kala-kala domin ALLAH ya gwadaka yaga zaka shagala ko yaya? gashinan shi daga farawarsa yau har yafara cin karo da BABBAN KAIDI!, shine kaidin mata domin mace jarabtace ga ɗa namiji musamman shi mai muguwar sha,awar dase yay da gaske,"Wallahi Abdul baxan dena sonka ba koda zakai gutsi gutsi da naman jikina na jima ina binka tun ba yanxu ba, tun shekarun baya dakazo ƙasarnan na ganka, daga ranar dana je inda kake domin na shaida maka ina sonka naji labarin ka koma garinku, Abdul tunda nake bantaɓa son wani namiji kamarka ba Ni Rahina! bantaɓa neman abu na rasaba haka akanka ma bazan nema na rasaba daga yau zan zamar maka cingam zan xamar maka takalmi wallahi duk inda kai ina liƙe dakai koda 9ja ka koma masarautar ka sena bika nice ƙaddararka Abdul - Naseer"! takai maganar cikin kuka tare da murɗa handle ɗin cikin sauri ta fice ganin sa yayo kanta kamar ze shaketa, leƙawa yay yaga waje wayam babu kowa, naushi ya kaiwa iska tare da komawa cikin ɗakin ya shiga kaiwa da komowa"Ya salam RAHINA! RAHINA!!RAHINAT ABU UMAR! ya mai maita sau uku, tare da saurin tuno ina yasan sunan abu umar, nan da nan mutumin ya faɗo masa tsohon professor ɗinsu ne acikin school ɗin dayay anan ƙasar, shekara biyar kenan da rasuwar proffesor Abu umar, mutumin nigeria mazaunin cikin ƙasar nan, idan ya fuskanta kenan wannan itace yarinyar proffesor abu umar daya haifa ita ɗaya tilo, dafe kansa tare da taune ƙasan laɓɓansa"Ke ɗaya kika taɓa furta min kalmar so a faɗin duniyata kai tsaye batare dakinyi shakkataba, tabbas kina da ƙima a idanuna! Amman rashin kamun kanki yasa naji na tsaneki Rahina" yafaɗa tare da saurin kintsa kansa yabar ɗakin, baki ɗayama ya fita daga cikin club ɗin kansa tsaye gida ya koma, bai tarar da rahina a cikiba yasan tana wajan salima dan haka wanka yay tare da fitowa cikin kayan shan iska ya kwanta a saman seater hannunsa dafe bisa kansa, wayarsa dake ya she agefensa yaji tai ƙara alamun sako yana shigowa, kasancewar baya kashe data yasa ya bude sakonnin dasuke ta shigo masa ta cikin watsapp ɗinsa, dafe kansa yay jin yana barazanar tarwatsewa"A uzubillahi" yafaɗa tare da saurin goge abubuwan daya gani tare da danna number cikin blocking list, yajima yana mayar da numfashi tabbas yarinyar ɗazu tazo masa da wani salon shaiɗanci amman ze saita mata layi, yanzun ma haka hotunan tane daga ita se bra da pant ta turo masa ta watsapp ko ina tasamu no ɗinsa oho! baki ɗaya jiyay ya kuma tsanarta sabida rashin kamun kanta( take note: ƴammata masu tallatawa maza jikinsu dan suna sonsu wannan zubar da ajine tare da daraja uwa uba kuma yana saka zargi tare da raini dan ALLAH a kiyaye, shi so don ALLAH daban yake) ya mirgina tare da wurgar da wayar ya saka hannu ya dafe ƙasan mararsa, jin anata faman zabga masa kira yasa yama kashe kiran baki ɗaya domin daga gida 9ja mutane da dama sunata kiransa tare da turo masa da sakon taya murna, cikin azama ya mike ya nufi bathroom ɗinsa ya tube tare da sakarwa kansa ruwa yana jin ko wutar jarabar tasa zata koma, cikin haka rahina ta shigo falon wanda tana ganin yamma tayi taiwa salima sallama tare da tahowa nasu flate ɗin, ganin ɗakinsa da haske yasa tai azamar shiga dan tun ɗazu ta matsu ya shigo domin ta masa murna dan duk abinda ake tana gani acikin TV lokacin data shigo yay dai dai da sanda ya saki tawul ɗin jikinsa yana goge jikin nasa da cream, cikin sauri ta rufe idanunta kana ta juya zata koma ɗakinta, saurin riko tsintsiyar hannunta yay tare da jawota ya manna da kirjinsa, "Ƴar ƙanwata kema kinzo ki tayani murna ko, toni ba murnar baki nakeso ba ta wannan nakeso".ya goga mata abarsa ajikinta, duk hankalinsa ya riga ya tashi yana ganinta tamkar ma'un sa baki ɗaya ya rasa nutsuwarsa jikin rahina rawa yake idanunta ya fito waje dan tsoro ganin ɗan uwan nata bada wasa yake mata ba cikin rawar murya ta ƙaƙalo maganar "Ni-Ni-Ni fa yaya........",Shiiiiiiiii yafaɗa cikin rawar jiki tare da shafo sumar kanta ya tallafeta da ɗayan hannun sa kana ya haɗe bakinsu waje guda, yana faman yamutsa kowani saƙo da lungu na jikinta, Ganin abun na malam audu bana wasa bane yasa na tarkace kayana na jawo masu ƙofar, se bayan wasu lokuta masu tsaho na koma, abinda ya bani mamaki ganin Abdul ya riga daya kashe boss tuni, yana bakin gado yana lallaɓa rahina wadda take rufe da blanket tana faman rawar jiki, amman abin tausayi cikin jarumta ta mike taje bathroom zata gyara kanta koda yazo dan ya taimaka mata ƙi tai tsaf ta gyara kanta tazo ya bata magani ta koma saman sopa ta kwana mamakine ya kama abdul, yadda yarinyar sam bata masa raki ko.kuka ba kuma lafiyar ALLAH ya sameta acikakkar budurwa da kansa ya tattare bedshit ɗin ya wanke tass sannan ya tasheta tai alwala sukai magrib, rahina da dauriya haka ta nufi kicin xata masa girki dakatar da ita yay tare da buga waya a kawo masu order, Lallaɓata ya dingayi kamar ƙwai yanajin gamsuwa tare da nutsuwa daga ita cikin amincin ALLAH yaji ya karɓeta kuma ze iya rayuwa da ita muddin rai.

BAYAN WASU KWANAKI.
Rayuwa tana tafiya kwanci ta shi an wuce kwanaki antafi watanni yanzun haka watansu uku cif da aure kuma haka zalika acikin waɗannan watannin babu inda sunan Prince A,A bai zaga a faɗin ƙasarnanba harma da maƙotanta, domin sam baya samun zama ma acikin ƙasar dayake kullum cikin yawon kasashe yake akan harkarsa ta buga ƙwallonsa, rahina ma se bayi guda biyu daga gida mai martaba yasa aka zo mata dasu, kuma acikin waɗannan watannin yayi wahalar gani ko wayarsa baka samu idan ka kirasa sabida babu time, idan ka dubi Abdul ya kuma zam cikakken ingarman namiji mai jida kuɗi da sarauta ga kyau ga ƙuruciya, sam bazaka taɓa cewa yana jin wata aba wai ita hausaba sedai kuma ya karo miskilanci tare da rashin magana, kuma har yau har gobe RAHINA ABU UMAR bata rabu dashi ba, wani sabon salonma data zo masa dashi shine ko yanxu ya buga wasa tofa daga wajanta zaka soma ganin hotuna da vedio ita ke fara post a faɗin social media, sannan wata irin kula take basa duk ƙasar daze taka yaje ball tofa seta bishi koda yana hantarar tane da korarta haka zatai ta take masa baya tamkar jaka, tun yana zaginta hartazo tana basa tausayi sabida ai zuciya tana son mai kyautata mata ko rahina matarsa bata masa wahalar da Rahina abu umar ke masa, amman duk da hakan bai saka yana shiga sabgarta ba, ko kaɗan harkokin sa yake cikin nasara tare da farin jinin kawo cafka daga wasu club ɗin waɗanda suke masa tayi da manyan kuɗaɗe yanzu aduk club ɗinsu shike daukar lamba ta biyu daga wani bature se shi, shima baturen dan kamar maye yake shiyasa amman a wannan watan dayazo Abdul ya makesa dole tasa ya hakura ya koma lamba ta 2 ya baiwa Abdul ta 1 kuma sosai Abdul suke mutunci da habu sarki makocinsa duk da habu lamba ta 5 yake dauka amman haka suka koma aminai dashi, kuma har wannan lokacin Abdul bai taɓa zuwa gida ba senan da wata biyu masu zuwa zezo bikin kanwarsa hussaina harma da rahina, zasu zo tare wanda ya kama watansu biyar kenan, waya dai kam suna ɗan tabawa da ummi dasu hajja amman koda wasa bai taɓa ambatar sunan wata meema ba,itama kuma har lokacin bata taɓa nemansa ba infact ma rabonta dashi tun ranar daya ɗauko ta a saloon lokacin bikinsa kenan,
WANNAN KENAN.

*NIGERIA ƘASARMU TA GADO*

Bara mu leƙa kasarmu cikin masarautar daula! dan muga wata wainar ake toyawa tunda mun dawo daga turai.

*PLS*
*COMMENT*
*COMMENTS*
*DOMIN ALLAH*
6/30/21, 11:19 PM - Buhainat: DZ

45 - 46

*NIGERIA*

Misalin ƙarfe shidan safiyar asabar cikin sauri ta gama kintsa komai da kanta ta fita batare da ta ɗauki koda ɗan rakiya ba, kanta tsaye wajan abokiyar hulɗar tata ta nufa akan hakan,Cikin sauri abokiyar tata ta shirya itama suka fice, mota suka shiga tare hawa saman kwalta tafiya ce ta bugawa ajarida kafin ya kaika ɗan ƙaramin wani ƙauye acikin garin kanon dabo koda sukaje wannan ɗan ƙaramin ƙauyen na cikin ƙaramar hukumar rogo, dakatawa sukai tare da fitowa daga cikin motar bayan sun adanata a wajan ajiya sannan suka sami mashin wanda ze shigar dakai tsakiyar ƙauyen mai suna gefen dutse! daga kan mashin kuma biyan kuɗi suka kuma yi suka hau ɗan jirgin kwale-kwalen daze hayar dasu ruwa, abin da ya bani mamaki shine yadda har yau waɗannan mata suka ƙi bari naga fuskokinsu, har zuwa sanda suka je tsakiyar ruwan abin da ya kuma bani mamaki.shine yadda naga wannan jirgin ya rabe biyu wani irin haske ya gauraye wajan, ɓattt naga sun ɓace daga cikin jirgin sun nufi ƙasan ruwan, abin mamaki ƙayataccen wajene mai kyau tamkar lambu mata da maza zaune kowa yana faman jira, abinda tunanina ya haskomin shine kamar dai wani ɗan kauyene aka samu matsafin daya mayar da shi kamar ruwa, domin indai ba wajansa kazoba bazaka taɓa iya shiga wannan jirgiba sannan kuma bazaka taɓa, zuwa wannan waje ba.
Zaman kusan awanni biyu kafin layin yaxo kansu duk da yawan mutanan wajan amman kuma layin tafiya yake kamar abin tsafi, da baya suka shiga wani ɗan rumbu, wanda seda suka tsaya suka wanke hannunsu cikin wani kasko mai cike da jini, tare da ɗan goga jinin a saman goshinsu, cikin azama suka ɗage zannuwansu tare da ƙwalla wata shegiyar ƙara! tare da furta wasu irin surkulle kana suka fara magana"na tsakiyar ruwa! na tsakiyar ruwa!! wani irin baƙin hayaƙine ya gauraye wajan wanda ya sami damar haɗewa dasu ya bazar dasu wanda basu kuma tsintar kansu ba se a saman wani dutse wanda kuma tsakiyar dutsen ruwa ne, wasu irin ƙananun mutane gewaye da kan dutsen kansu ɗauke da kaskon wuta amman cikin kaskon kuma jinine ga kuma wuta tana ci.
Wani irin mugun wari ne ke tashi daga cikin wani ɗan mitsitsin ɗaki wanda bazaka taɓa tunanin ɗan adam ze iya shiga cikinsa ba domin kuwa ƙofar ɗakinma bata fi girman akurkin kazaba, cikin sauri naga sun nufi cikin ɗakin wanda wasu ƙartin baƙaƙen halittu ke tsaye abakin sa sun riƙe kaskon wuta tana ci, abin al'ajabin shine yadda wuf suka shige cikin ɗakin wanda ƙanƙantarsa tafi gaban kwatance, agaban wani ƙaton Baƙin kakkauran mutumi naga sun gurfana tare da yin ƙasa da kansu, suna faɗin wani irin surkulle

Please Login or Register in order to submit comment