Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan mutum ba sedai kallon ƙasan idanu, a kallo guda xakai masa kasan shiɗin mabuƙaci ne ma'ana yana da son mata kamar me sedai mugun jan ajinsa wanda yake hana kowa ya fuskanci inda yasaka gabansa. idan ciwon mararsa ya tashi kuwa haka ze ɗagama ummi da hajja fulani hankali wanda babu wanda yasan taka mai mai ɗin meke jawo masa hakan.
Shinɗin miskiline kuma marar son magana sannan kuma bai fiye far'a ba wannan dalilin yasa sam su adda sakina ke shakkarsa dama sauran ƴan cikin familynmu hatta manyan ma wasu shayinsa suke domin sam face ɗinshi babu alamun raini ko wargi.
Idan kaga dariyarsa wajan hajja fulani ko ummina wadda ta xame masa uwa!
Sekuma ni wadda yakewa laƙani da my ciwon kai!
Seko su ya jabir abokansa kenan na family cousin's ɗinsa kenan.
Ta gefen ido na kalli kaina sam ba daban izzar data xaman jikiba wadda umma ke kara fasamin kai wallahi ban dace ma dashiba, saboda sam ni bana da kyau, duk gidanmu nice baƙa wanda nayo gadon mahaifinmu, kuma ni bawani tsayin kirki gareni ba se uban tulin sumar ka danayo ta ummi, sannan ina da cikar halitta ma'ana ta jiki domin kirjina shake yake dana shanu wanda tun ina under 15 nake fama dasu, haka zalika daga ƙasa ina da manyan mazaunai masu fisgar hankali, to iya waɗan nan na tsaya banda su bana da komai amman indai tsantsar kyau kake nema jeka wajan rahina ƙanwata wadda ummi kewa laƙani da larabawan daji sabida tsabar kyanta haka xalika suma su adda sakina ƴaƴan umma akwai kyau masha ALLAH.
Tunani na ne yatsa ya cak! a yayin danaji saukar gemunsa a gefen wuyana kaɗan.
Gogamin shi yay adai dai kurmin wuyana, cikin sauri na xabura sabida yadda naji wani yarrrrrrr zuuuuuu acikin dukkan ilahirin jikina, nina rasa wannan jaraba tawa, wadda har kuka nake cikin dare sabida yadda ALLAH yayoni cikin mata masu bukata wadda yawan jin feeling ɗina ne yasa nake yawaita azumi.
Lumshe idanuna nayi tare da warasu akansa wanda ya baiwa hawayen dake cikinsu damar sauka akan kurmin wuyana.
Tsareni yayi da idanunsa waɗan da gefensu yaɗan kaɗa kaɗan yay ja!
"Minene na kukan kuma?"
Yafaɗa cikin shaƙewar murya.
Shuru nayi ina faman gyara jikina domin jin yadda yanayina ya sauya baki ɗaya tsigar jikina ta miƙe tsaye.
Banyi aune ba naji saukar harshensa asaman kurmin wuyana yana lashe hawayen cikin wani irin salo.
Ajiyar zuciya na sauke tare da ɗora hannuna a saman kafadarsa jin yadda jikina ke amsar sakonnin nasa, domin dawani irin salo yayi amfani wajan lashe hawayen nawa.
Ɗan jan fatar wuyan nawa yayi da hakorinsa atare muka sauke ajiyar zuciya, cikin sauri kuma na fusge jikina tare da fashewa da kuka! nai toilet ɗin ummi aguje na murza key.
Tsugunnawa nayi abakin tap ina kuka jin marata tana curewa waje guda kafin naji wani abu kamar ruwa yana biyomin pant ɗina, cikin sauri na tubesa tare da taro ruwan ɗumi na soma tsarki.
Baki ɗaya tsigar jikina tagama mikewa na jima a haka kafin na gyara jikina tare da dauraye fuskata na fito waje, baya wajan dan haka na kwanta akan sopar daya tashi ina shakar kamshinsa daya barmin.

Cikin wani irin yanayi ya mike tare da saka hannu yaɗan shafo kasan mararsa inda kwantacciyar sumar tuzuranci ta lafe, ya jima yana shafa wajan kafin ya mike da ƙyar yana kare reaction ɗinsa tare da fita daga ɗakin yayi part ɗinsa cikin wani irin azababban feeling, yana xuwa ya tube kayansa ya nufi cikin bathroom, a tsaye ya tsaya tare da kurawa abar tasa idanu yana kallon yadda take harbawa da alamun tana neman mahaɗinta ne, ruwa ya sakarwa kansa harya samu yaji dama sannan yay alwala ya fito.

Najima ahaka a part ɗin ummi kuma har lokacin bata fito ba dan haka ganin magariba tayi yasa nayo part ɗinmu, direct ɗakina na wuce nai wanka nai alwala na tayar da sallah ko dinner banyi ba, haka naja blanket na kwanta ina tunanin movement ɗinmu na ɗazu, se faman matse kafata nake haka bacci ya kwasheni ina tunanin ɗazu.

Washe gari wajan karfe goma na shirya cikin rigar atamfa da zani na yafa mayafi tare da daukar car key naiwa umma sallama akan zanje wankin kai.
Sannan na fita tare da kuyangata guda ɗaya tana taken baya.
Abakin farfajiyar aje motoci na tsaya cikin sauri dogari guda ɗaya yazo yana faman zabgan kirari tare da cemin ko ina bukatar wani abune da hannu na sallameshi tare da nufar gaban farar venz ɗita zan hau.
Tsaye yake yana gyara Boot ɗin ƙafarsa irin na ƴan ball sanye yake cikin kayan ball jajaye baki ɗaya cinyarsa tana waje wadda ta cika da gargasa ko kunya bayaji,hannunsa guda dauke da waya yana amsawa, ganin yana nufoni yasa naja da baya cikin sauri nabar wajan domin bana bukatar ya kara haɗa min shan lemon tsami.
Gudun tambaya yasa nai part ɗin ummi ina share hawaye zama nai afalo tare da korar bayin dake ciki tunani na faɗa na asalinmu tare da danganta karmu gami da asali da tushen masarautar mu tare da asalin labarin namu.


ASALIN LABARIN.( shafi nagaba mai number ta 5 zamuji asalin labarin ne )



*Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuɗine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buƙata ze turo da kuɗinsa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinka ta nan 08142105218, pls ƴan vip da ƴan s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su ɗauki  naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun ɗauki kuɗinsu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuɗinki domin kada ayi babu ke! ƴan nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana ƙashin bayan nasarata abin alfaharina*

*ZUWA GA MASOYA*

*Gamasu buƙatar comple littattafaina dana gama, ƊAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt ɗin 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*✍?
6/30/21, 11:03 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹
           ( Painful  Love  )  

                    


*Mallakar*      
   AUTAR MANYA🌹  


*SADAUKARWA GA*
   Khausar Salis Usman


*TUKUCI NE GA*

_*Hajiya Zulaihat Bashir* Alkairin ALLAH ya kai miki haƙiƙa kinmin alkairin da baze faɗuba akan wannan littafi fatana gake ALLAH ƙara miki arziƙi da wadata amin ya ALLAH_


*Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*

                         🅿? *5*


*KANO STATE,MASARAUTAR DAULA*
Asalin labarin namu.
Daula babbar masarauta ce acikin wannan gari wadda asalin sunan *Daula* ya samune sabida yadda masarautar ke cike da tarin arziki na bam mamaki gami da dukiya tare da tsantsar adalci gami da tsantsar ilimi tare da addinin islama mai ƙarfi gefe guda akwai wadata sosai acikin wannan masarauta.

Sarautar DAULA daɗaɗɗiya ce kuma mai ɗunbin tarihi na gaske sannan ta tara adalci tare da mutunta duk wani na ƙasa da ita gefe guda kuma sarautace mai ƙarfin mulki tare da adalci ɗan gaske.

Marigayi sarki Abdul-Naseer Daula, shine kakana wanda ya gaji sarautar daga wajan yayansa marigayi Sarki Adamu Daula, waɗanda suka fito uwa ɗaya uba ɗaya, bayan ALLAH yayiwa sarki adamu daula rasuwa se sarautar ta koma kan ɗan uwansa marigayi sarki Abdul-naseer, dama kuma mahaifinsu su biyu ya haifa, shekaru naja rayuwa tana tafiya cikin hukuncin ubangiji kakana sarki abdul-naseer shine ƙarami, shiyasa da ALLAH ya dauki ran sarki adamu aka naɗa sarki Abdul-naseer, kakana kenan.

Kafin rasuwar sarki adamu yayan kakana, sarki adamu yana da mata guda ɗaya jall wadda seda ta haifa masa ƴaƴa goma cif, maza biyar mata biyar, amman dayake alokacin kakana sarki abdul naseer ya riga ɗan uwan nasa samun rabo shiyasa mahaifina sarki abubakar duk ya girmi ƴaƴan sarki adamu, wanda shi kuma kakana yake da mata ɗaya shima da yara shida mata biyar namiji guda ɗaya shine mahaifina, to bayan sarki adamu ya rasu yabar ƴaƴansa guda goma se ragamarsu ta koma hannun kakana wanda zuwa wani lokaci itama iya matar sarki adamu taxo ta rasu itama, gabaki ɗaya se ragowar ƴaƴanta maza da matan suka koma wajan kakata hajja fulani mata ga sarki Abdul naser kakana wadda ta kamesu ta rike tamkar nata.
Babu laifi duk suna karatun su na boko tare dana arabiya wanda acikin matan ma harda ma'aikata zaman lafiya tare da kwanciyar hankali shiya wanzu acikin wannan zuriya tare da mulkin adalci.
Kwanci tashi babu wuya wajan ALLAH Mahaifina abubakar ya baiwa ɗan gidan yayan mahaifin sa shekara guda mai suna Aliyu amman sesuka taso kansu, ɗaya haka zalika tare ma suke karatunsu amman dai mahaifin nawa ya girmi Aliyu.
Suna gama karatu sarki Abdul-naseer yace su fito da mata ai masu aure lokacin shi Aliyu ya samo wata ƴar fulani anan jahar gombe, shikuma mahaifina ya samo ƴar nan cikin kanon, bayan dogon bincike ba,a wani jada yawaba abinka da harkar manya akasha biki, lokacin kuma suma daman ƙannansu mata guda huɗu sun sami miji dan haka aka haɗa dasu daga ciki kuwa harda ƴar marigayi sarki adamu ta biyu, mai bin Aliyun wadda chiroman sarki abdul naseer ya nuna yana sonta zeta biyu da ita dayake bawani babba bane alokacin aka bashi to harda ita aka haɗa bikin. shima kuma sarki abdul-naseer da ƴarsa ta biyu,mai bin mahaifina wadda aka bata wambai itama, anyi biki lafiya angama lafiya inda aka fitar da mata biyu waje biyun kuma suka zauna anan cikin masarauta.
Cikin hukuncin ALLAH bayan wata tara matar Aliyu mai suna Asma'u takwarar hajja fulani kenan tafara haifar ɗanta sankacece kamar bature wanda yay kyanta, bakaramin murna akaiba, ranar suna yaro yaci sunan ƙanin kakansa mahaifin ga babana kenan wato ABDUL-NASEER, wanda alokacin sarki abdul-naseer da hajja fulani, suka ɗau son duniya suka ɗora masa domin shine jika na farko duk da jikane ga yayan sarki marigayi adamu amman sam basa nuna hakan, ranar daya cika kwana arba'in ƙannan su matar chiroma da matar wambai suka haifo nasu suma duk maza ranar suna ɗan wajan gwagwgwo habiba ƙanwar Aliyu yaci suna faisal, ɗan wajan gwagwgwo aisha ƙanwar mahaifina yaci suna adam, sunan kakansu Aliyu kenan, har yaran suka girma atare suka gama primary lokacin naja'atu matar mahaifina batai ko ɓari ba wanda iya tashin hankali ta shigesa sabida ganin yadda su faisal suka taso kamar ƴan uku duk da abdul shiya girme musu kuma baya da magana amman kuma komai nasu tare suke,sedai bam bancin shi abdul nasir yana wajan kaka wato fulani hajja wadda tun daga yaye ta daukeshi takuma ɗauki son duniya ta ɗora masa.
Seda su Abdul naseer suka shiga secondry jss one ALLAH ya ɗauki ran kakana ranar wata laraba wadda aranar ne kuma, naja'atu matar abubakar ta haifi ƴarta mace, adda sakina kenan mutuwar data girgiza ilahirin garin kano mutuwar data kusan zautar da kowa,sabida anyi rashin adalin sarki, ranar da sarki ya cika sati biyu aka naɗa ɗansa a madadinsa wato mahaifina kenan sarki abubakar daula, wanda kuma aka naɗa Aliyu ɗan gidan yayan mahaifinsa marigayi sarki adamu a matsayin wazirinsa babansu abdul naser kenan, su wambai da chiroma suna matsayinsu amman dai an kara naɗa sauran ƴan uwan aliyu guda huɗu waɗanda suma duk alokacin sunyi auren su tuni zuriyata miƙe ta cika masarauta.
Haife haifene alokacin yacigaba domin tuni zuriya ta cika masarautar nan lokacin ma kuma har,naja matar sarki wadda akewa laƙani da fulani umma ta kuma haihuwa amman mace mai suna zainab, alokacin ma kuma matar chiroma da matar wambai duk sun kuma haihuwa amman ita kam asma'u matar waziri tun daga abdul bata kuma ba, har kuma sanda su Abdul suka gama secondry, zasu fita ƙasar waje karatu, wanda a wannan lokacin ne waziri aliyu baban abdul ya nemi ya ƙara aure, sabida rashin haihuwa asma'un ya damesa dan tun daga abdul naser bata kuma ko ɓari ba, shima kuma alokacin ne mahaifina ya nemi shawarar daya kara aure domin fulani umma har yanxu mata take jera masa, babu wani musu fulani hajja ta amince musu, shi mahaifina ƴar gidan wazirin babansa marigayi muhammadu mai suna fatima ya nema kuma aka bashi, shiyasa ya riga waziri aure, lokacin da aka kawo fatima bata da wani wayo, kuma bata saba da kowa ba se mameey matar waziri kenan asma'u domin a ƙanwa mameey ta ɗauki fatima wanda tuni umma ta daina harka da mameey harma tana ce mata munafuka, to fatima bata jima ba waziri ya tarko auren ƴar gidan liman mai suna safiya, wanda tuni mameey tace ina sam bazata xauna ba ita bata son kishiya wanda akaita ɗauki babu daɗi har dai auren ta yazo ya mutu ta koma gombe wanda daman bawani shakuwa sukai da ɗanta abdul naseer ba domin daman shi yana wajan fulani hajja da kuma sarki ya auro fatima seya ke shiga wajansa ta zama uwar ɗakinsa, lokacin da su abdul-naseer zasu tafi, ƙasar waje karatu kuka ya dingayi sabida shifa baya son karatun domin babu abinda yafi fahimta aduniyarsa kamar buga ball wadda tun yana yaro yake ciyo kofi, gakuma baya son tafiya umminsa ta haihu sunan dayake cewa matar sarki ta biyu kenan fatima,wadda lokacin take dauke da tsohon ciki itama kuma fulani umma cikin gareta, ranar dazasu tafi dayake tashin safe jirgin nasu ze ummi ta haifemu cikin dare,nida ɗan uwana wato tagwaye wadda tasha wahala ba kaɗan ba wadda sanadin wuyar data sha ALLAH ya karbi ran ɗan uwana hassan, wadda rasuwar sa ta saka mahaifinmu kuka yana ganin da yasami magaji shima.
Ranar suna naci suna asma'u sunan fulani hajja wanda ni ba,a cemin hussainar sedai meema ko ma'u, bayan sati biyu da suna umma ta haihu itama mace amira saboda wuyar da ummi tasha a haihuwarmu yasa yawanci rainona umma ce tayi tare da amiranta sabida taga yadda mai martaba yadauki son duniya ya ɗoramin
Alokacin kuma su abdul naseer suka ɗaga ƙasar london wanda har kuka yay dabai ga haihuwar umminsa ba.
Ance tunda yaje baya da wani aiki se buga ball tun waziri yana faɗa har yazo ya daina, saboda yadda matarsa safiya ƴar liman ke zugashi wadda takasance aminyar fulani umma kuma itama dai har yau bata taba haihuwa ba.
Ita kuma mameey mahaifiyar abdul naseer ashe rabone ya fitar da ita domin tana zuwa can gombe tai aure dan tarema suka haihu da ummi ranar da aka haifan washe gari itama ta haifi ƴan biyu duk mata wanda labarin ya bawa kowa mamaki.
Ni asma'u na taso cikin gata da so wajan fulani umma wadda ko kaɗan basa shiri da ummina amman ni hakan bai daman ba sabida tana sona karewa ma ita mai martaba ya baiwa yayena ta yayemu tare ni da amira yarta wannan dalilin yasa na taso wajan ta na shaku da ita,
Wanda har zuwa wannan lokacin ban shaku da ummiba hasalima tsoronta nakeji sabida faɗanta gareni, ina da shekara biyar ummina ta haifi raheena mai bina.
Alokacin su abdul naseer suka dawo hutunsu..............



*Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuɗine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buƙata ze turo da kuɗinsa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinka ta nan 08142105218, pls ƴan vip da ƴan s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su ɗauki  naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun ɗauki kuɗinsu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuɗinki domin kada ayi babu ke! ƴan nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana ƙashin bayan nasarata abin alfaharina*

*ZUWA GA MASOYA*

*Gamasu buƙatar comple littattafaina dana gama, ƊAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt ɗin 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*✍?
6/30/21, 11:05 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹
           ( Painful  Love  )  

                    


*Mallakar*      
   AUTAR MANYA🌹  


*SADAUKARWA GA*
   Khausar Salis Usman



*Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*

                         🅿? *6*


Ranar wata laraba wadda tai dai-dai,da ranar da ake Sunan Raheena mai bina lokacin inada shekaru biyar a duniya amman idan ka dubeni seka ɗauka ƴar shekara 10 ceni sabida yadda ALLAH yay min baiwa ta cikar halitta.
Fulani umma tun wuri ta gyaramu nida amira, daman mu bama zuwa wajan kakarmu hajja fulani sabida yadda umma take cewa bata ƙaunarta, tafi son ummi haka zalikama umma ta hanamu hulɗa sosai da ƴan gidansu baba waxiri wai acewarta babu abinda sukeso kamar mahaifinmu ya rasu a naɗasu musamman baba waziri mahaifin abdul-naseer umma bata shiri dashi sabida tace mahaifinmu daya rasu sarautar wajansa xata koma, sabida mahaifinmu baya da ɗa namiji kuma shi kaɗaine namiji a wajan fulani hajja.
Wannan dalilin yasa ta hana mu zuwa yiwa su ya abdul-naseer sannu da zuwa duk da yadda ake faman tururuwar zuwa wajansu amman mukam bamuje Ba ni daman bawani saninsu naiba kasancewar lokacin da suka tafi ina jinjira, kuma hutun da suka dawo na wata shekara lokacin bamu da wani wayo sosai.
Ni daman umma a ɗakinta ta sakani tace su amira su fita waje, ranar ko wajan mai martaba banjeba duk yadda naso fita umma ta hanani.
Ina xaune bayan sallar isha'i lokacin ma duk ƴan sunan raheena sun watse koda yake daman mu bamujeba amman da ƴan uwan ummina sukazo an aiko kirana wanda anan naji yadda sukewa ummi faɗan sakarwa fulani umma ragamata datayi, ita kuwa budar bakinta setace ai ubanta ne ya bayar da ita sabida kansu ya hadu da ƴan uwanta.
Nikuwa daman ban wani fahimci komi ba haka na taso na dawo ban kuma fitaba har zuwa bayan sallar isha'i.
Magan ganu naji daga falo kamar na maza jin kamar ana ambatar sunana yasa na mike, ayayin dana kai bakin kofa naji umma tana cewa, ai asma'u tayi bacci sedai gobe sakina ɗauki abincin nan ki kai masa ɗakinsa.
Cikin sauri na karasa falon ina murza idanuna.
Saukar ɗumin hannun danaji akaina yasa na warasu ina kallon wanda ke tsaye agabana.
Dogon namiji ingarma mai cikar halitta fari tass mai dara daran idanuwa tare da ɗan gemu wanda ya kewaye fuskar tasa.
Idanu ya zuban kamar ze cinyeni sannan kuma ya saka hannunsa ya ɗagani cakk yana juyani a falon budar bakinsa cikin tsadaddiyar vioce ɗinsa naji yana magana "MY PRINCESS ƊINA TA GIRMA" wannan kalmar yaketa nana tawa sukuma mazan dake kusa dashi suka kwashe da dariya tare da cewa.
"Kai Abdul! wannan wuta haka" duk suka fadi atare harara ya maka masu tare da kallona yana murmushi "my asmi wai dagaske na rike wuta?" yafada yana lakacan hancina, nikam sam ban gane mi suke nufiba nadai waiga naga banga su umma ba se adda sakina datake faman makon harara! wadda na kasa gane ina ta dosa.
Zame jikina nayi tare da nufar ɗaki aguje ina ɓoye fuskata.
Shima dariyar yayi tare da cewa "Amanar Allah kenan" yana shafa gemunsa sam yama manta dawasu su faisal da adam haka yaja yabar falon yana jin dadi aransa.
Kai tsaye wajan ummi ya nufa,wadda ta rufeshi da faɗa akan dole yaje gombe wajan mameey mahaifiyarsa sabida yanxu haka yaranta mata huɗu amman bai taba zuwaba hakuri yake bata tare da yimata maganar girman meemah wanda ummi take basarwa sabida kunya amman shikam babu ruwansa.
Yajima a ɗakin umma sannan ya mike tare da nufar part ɗin hajja fulani.
Nikuwa ina shiga ɗaki naga umma zaune gefenta amira da adda zainab, wata harara ta makamin tare min kashedi akan babu ni babu Abdul-Naseer ko a hanya na gansa na tofa mai muyau niba sa'arsa bace ba izzata tafi tasa.
Anan nake tambayar ta halaƙarmu dashi take cemin ai da kakansa daya haifi babansa da kakana daya haifi babana cikinsu ɗaya anan na gane ashe dangantar zumuncin tamu dasu mai karfice haka xalika ko yanzu babana ya rasu tofa mahaifin abdul naseer shine sarki.
Wani takaicine yazomin tare dajin tsanarsa sabida yadda umma take nuna bata sona dashi.
Wannan dalilin shiya tusa min ra'yin ƙinsa araina duk da irin son dayakemin wanda wataran har hawaye yakemin amman sedai nai masa rashin kunya na gudu.
Duk zafinsa baya iya min faɗa naga yadda kowa yake shakkarsa acikin masarautarmu, ko umma tana shakkarsa domin shida man baya dariya, sam abinda ke bani mamaki idan yazo zakiga umma tana faman nan nan dashi amman fa daya tafi xata hau zaginsa, wanda daman shi baya mata dariya ko sakin fuska kai tsaye ze shigo falonta yace akirani babu yadda umma take seya tafi tahau min faɗa da mita.
Bai wani jima ba naji labarin ya tafi can gomben a wajansu adda sakina, wanda mu lokacin muna primary muna shirin shiga secondry wannan dalilin yasa bama zama.
Bayan dawowarsa da sati guda naji labarin wai mai martaba yaji labari awajan su ya faisal cewar wai shi baya karatunsu da aka turasu sedai shiga cikin turawa yay ball wannan bayanin ya konawa baba waziri rai wanda shikuma mai martaba ya kirasa akan yaji ra'ayinsa budar bakinsa seyace yafi son ball fiye da komai, wannan dalilin yasa aka sauya masa school shi ya koma kasar england anan cikin makarantar koyon ƙwallon ƙafa, shekara biyu ya kara anan suka nemi su rikeshi sabida wani club dasuke sonshi,anan baba waziri shikuma yace wallahi seya dawo gida baze ball ɗinba badai yay makarantar ba tofa amman ball sedai yaga anayi a t.v.
Babu faɗan da hajja fulani batai ba sabida ran ɗan lelenta ya ɓaci amman baba waziri yay burus, duk da yadda basa ketare maganarta.
Shugaban club ɗin da suke son siyan ya abdul-naser da kansa ya tako tin daga kasar england ya biyosa amman fafur baba waziri yaki haka ya koma yabar ya abdul baya aikin uwar komai sedai yawan fitar dayake wajan gari filin ball ya buga ƙwallon wadda ta zamar masa jiki.
Harsu ya faisal suka kare karatun su suka dawo gida yanzu haka kowannensu yana aikinsa amman banda shi sabida ga harkar sa kuma mahaifinsa yaki amincewa da fitarsa waje duk da har gobe suna binsa da roko amman yaƙi.
Shekaru sunja har mun ida sakandire amman ya abdul bai daina bibiyar yana sona ba koda uwar me ze rikeni oho masa.
Shigata B.u.k na koma hajiyar kaina daman kuma lokacin munje hajji tare dasu ummi wadda lokacin ummina tana da ƴaƴa uku, a bayana akwai raheena da afra se auta sadiq mai sunan baba wanda haihuwarsa tasa baba kuka dan daɗi, wanda duk cikinmu baba yafi sona dagani se saddiq.
Tun daga kuma haihuwar saddiq ummi take rashin lafiya wadda ake kasa gane kanta watarana, kuma sam haihuwar ta tsaya mata wataran idan ummi ta soma surutai sekace bata hayyacinta amman takan jima batai ba se lokaci zuwa lokaci, wanda bakaramin magani ake mata ba.
Zuwana b.u.k lokacin inada shekaru 18 sena karo girman kai tare da izza na gamu da manyan kawaye masu fasa mani kai wanda atake na kuma jin bana kaunar ya abdul duk da watanara har bina yake can.
Amman nikam bana sonshi saboda a kullum umma tana kara fasamin kai tare da wasamin IZZATA! gami da nunan yes ni jinin sarki abubakar daula ce masu dukiyar gado!
Yanxu haka ina da shekara 21 muna lavel 3 nida amira amman dp ɗinmu ba guda ba.
Ina rayuwata son raina zan fita da kayan danake so umma bata bari ai min faɗa ina fita shan iska nida kawayena, kuma duk mai martaba bai saniba sabida umma ta hana yaji sabanin su amira da kullum suna gida.
Ya abdul ne kaɗai yake sakamin idanu sam idan yana kusa bai barina ko ina daga gaida mai martaba se falo daman hajja fulani ba shiri muke ba.
Ahaka na taso ban san aiki ba ban san ƙwaɓa ba bare hantara idan kinga ana min faɗa tofa ummina

Please Login or Register in order to submit comment