Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dayi masa barka da rana, a ƙasan maƙoshi ya bani amsa sannan yaja motar muka nufi gida wannan karon ma shareni yay wanda har ƙwalla naji na zubomin aikuwa da gudu nai cikin falo bayan yay parking,abin takaici koda naje falon ummi zaune na tarar da anty habiba kanwar ummi sallah kawai suka barni nai aka hau dirkamin abubuwa wai gyaran jiki, se wajan la,asar ta tafi nikuma na wuce ɗaki nayi sallah naci abinci, naɗan kwanta har dare nan ma ban yi wani abin arzikiba, karatu na tashi nayi kafin na rufe nayi sallar isha'i na kwanta washe gari ummi kawai naiwa sallama na fice abina ashe shima wai baya nan ya wuce abuja akan harkar da club ɗinsu ta turashi sema ana kwana biyar komawarsa ze dawo wanda ya turomin saƙo ta waya, ban masa replay ba nacigaba da harkokina koda aka tashi gida na dawo still Anty habiba tana jirana zaman gyara mukai kafin na mike zuwa ɗakina, washe garima naje school wanda ya kama ranar saturday sunday kuma muna up bamu da fita monday kuma zamu soma exams dan haka tunda na dawo na rufe kaina ina aikin karatu, ban fitoba se magrib abin mamaki akwatuna ne saiti biyu a falon ummi masu kalar blue se wasu saiti guda sukuma masu kalar sky blue buɗa naji kota ina akaina seda na ware idona nagasu anty habiba azaune, jawo hannuna anty tayi tana jana gaban akwatunan nan saiti biyun tare da nunamin "Wannan akwatunan duka nakine daga Abdul waɗancan kuma na ƴar uwarkine zainab daga yusuf" ihu aka saka a falon wanda ya fito daga bakin su safiya kafin kice me an kacame ana surutun yawan kayan nawa tare da kyansu dakuma tsadarsu nikuwa na addana kawai na ɗaga ina tayata murna amman nawan ban dubesu ba haka nai ɗaki ina share hawaye rahina ce ta faɗomin araina, wannan shigar tawa ɗaki ban fitoba se washe gari shima kuma garden na nufa nai zaman karatu,
Har zuwa monday bana da sukuni har wata rama nai saboda abubuwan dasuke kaina, haka na tattara nai school muka soma gudanar da jarrabawarmu ta karshe kan jiki kan karfi sedai fatan nasara.
Kwance yake asaman gadon hotel ɗin daya sauka cikinsa a shafe tamkar baya saka abu cikinsa mamakin yadda yarinyar nan ta sharesa yake wajan sau goma yana gwada kiranta kuma seya fasa ya matsu sugama abinda ya kaisa ya koma ayita ta kare.......sedai kuma wai an ɗaga taron ma senan da kwanaki shida ya kira waya akan ze dawo baba waziri yace ya xauna harsu kammala, jinsa yake kamar ze hauka shikaɗai yasan yadda yake azabtuwa akan sonta.

Kwanci tashi babu wuya wajan ALLAH yau sauran kwana ɗaya jal mugama exams ɗinmu haka zalika jibi za,a soma gudanar da walimar mu wanda kuma daran ranar aka ce zamu wuce acewar ummi jirgin dare zamubi mamakine ya kamani na dubi ummi ina tambayarta kenan bazamu tsaya a daura auren adda zainab damu ba kenan domin washe garin walimar yakama ɗaurin aurenta da Eh ummi tabani amsa tace babanmu yace gwara mun tafin kawai tunda can wajan sana,ar tasa suna buƙatarsa.
Yau muka tashi da final exam ɗinmu zame jikina nai kawai nayo gida sabida hidimar dake gabana gashi ance yau ɗin shima xe dawo, ko sallama ban tsaya yidasu hapcy ba bare hotuna sabida nasan cewar su ai muna tare dan haka ina gama summit nayo gida, shiga kicin nai bayan na tube kayana na sauya zuwa nashan iska muka soma aiki nida ummi na dawowarsa, anan naji ummi tana cemin ai mameey sa bazata sami zuwaba sabida abubuwan dasukai mata yawa aka, wajan sallar magrib jirginsu ya sauka, wanda bayan munyi sallah ummi kecemin ya dawo bayi guda biyu ta kira ta haɗani dasu nakai masa abinci part ɗinsa bayan ta zaunar dani ta tsaramin kwalliya ta musamman wadda taimin ɓarin turaruka masu daɗin ƙamshi.
Koda mukaje bakin ɗakinsa dakatar dasu nayi da kaina naita ɗaukar kayan abincin ina shiga ciki dasu harseda na kai tiren karshe a teburin cin abinci na falonsa na jeresu jin shuru kamar babu kowa a falon yasa nai shahadar shiga cikin room ɗinsa bayan na tura ƙofa tare dayin sallama, babu kowa seda na shiga naji ƙarar ruwa a bathroom ɗinsa xama nai akan sopa tare da xabga tagumi ina jiransa dan jin wani irin missing ɗinsa nake araina da dukkan ilahirin jikina.
Nakai 10 mint zaune ina saka wasiƙar jaki kafin naji karar! buɗe ƙofarsa, da sauri na ɗago kaina wanda kuma nai gaggawar mayar dashi ƙasa na ɓoye a tsakanin cinyoyina, saboda kunyar ganinsa danai ɗaure da tawul iya ƙugunsa baki ɗaya cinyoyinsa masu uban suma a kwance sun bayyana haka xalika ƙirjinsa shima yana bayyane tare da cikakkun nipples ɗinsa dasukai tsaye har wani brown sukai zat sha,awa banji takunsa ba sedai sautin numfashinsa adai dai dokin wuyana tare da ɗigar ruwan dake jikinsa mai ɗauke da ƙamshin sabulunsa, harshensa ya zira adai dai kurmin wuyana ya lasa kaɗan tare da furta "Missing you my sugarrrrrrrrr"! cikin wani irin salo wanda yasaka ni jin wani yarrrrrrrr adukkan sassan jikina daga tsugunne ya tallafo kaina zuwa tsakiyar kirjinsa wanda ya jiƙu ya kwanta luff gawani uban ƙamshin dake tashi, ya rungumeni tsam tare da zube hannayensa a saman mazaunaina tabaya yana murzasu cike da ƙwarewa, maganganu masu tafiyar da ruhi da gangar jiki yake gayamin, kafin ya ɗagani cakk ya ɗora a saman katafaren gadonsa, zama yay a gefena har tawul ɗinshi na kwancewa"Sugar kinyi fushi da zumarki ko?" yafaɗi maganar yana turan baki gaba kamar yaron goye cikin magana mai tafiyar da tunanin ma'abocin sauraranta na furta"Bakaine kake shareni ba sabida na doki budurrrrrrrrr" bai bari na kai karsheba ya ɗora yatsansa akan bakina sannan ya ranƙwafo dai dai saitin bakina yana xuban hucin numfashinsa"Wallahil Azim ba budurwa ta bace ba"..................tas yagama gayamin yadda suka haɗu da ita da irin takurar data masa dakuma dalilinshi na zuwa wajanta, kuma sosai na gamsu da bayanin nasa sabida tun farko shi mutum ne marar ɓoye-ɓoye, seda ya gama gayamin sannan yaɗan saki murmushi kaɗan kana yace"Oh ni Abdul-Naseer ai naga yadda ake kishina daɗin har yawa yay min" turo masa bakina gaba nai ina hawayen ƙarya, fitar numfashinsa danaji shiya bani tabbacin cewar ya kusantoni sosai,kafin naji ɗumin bakinsa a tsakan kanin wuyana yana sumbata, hannunsa ya ɗora a ziff ɗin rigata yana ƙoƙarin zugewa na riƙe gamm ina zare idanu kwantomin yay "Haba sugarrrr ki tausayamin mana pls ɗaya kawai zan sha"! daga yadda yake sarrafa maganar tasa kaɗai ya isa gamsar dani bansan sanda na saki ziff ɗinba sabida yariga daya saukarmin da wata iriyar kasala marar kwatance, kwanciyata na gyara atare dashi muka sauke numfashi lokacin daya zage ziff ɗin rigar atamfar jikina ya ajeta gefe ƙurawa breast ɗina idanu yay tare da kallona kaɗan da idanunsa waɗanda suka tara ruwan jaraba,"Bebyna sunyi missing soft hand ɗinafa" yafaɗa tare da ɗora hannunsa duka akansu kasancewar ban saka bra,ba wani wawan numfashi na sauke mai tafiyar da ruhi ina ayyana rashin kunya irin ta shi, wasa yake da nipples ɗin yana ɗan jansu kaɗan, wata ajiyar zuciya muka saki atare kafin yasami damar hayewa saman ruwan cikina ya zaga hannunsa ta bayana ya tallafi west ɗina shikuma ya ɗora bakinsa asaman nipples ɗina yana tsotsarsu kamar ze ciremin, nishi kawai muke fiddawa dagani harshi, sosai ya shagala yana wasa da dukkan sassan jikina kafin ya fitar da harshensa akansu ya ɗorashi saman wuyana yana lasa kamar tsohon maye, yajima yana lasar wajan, kafin naji dirin saukar hannunsa a ƙasan marata yana wasa da saman pant ɗina harya dira aciki, wata iriyar miƙa nayi gami da ƙara cakumarsa ina fitar da wani irin ambaliyar ni'ima, nishi nake mai ƙarfi duk wata kofa ta bukatuwa ga ɗa namiji tariga data buɗemin, kafin naji ya ɗagani cikin rawar jiki ya jawo hannuna ya ɗora a saman abarsa wadda naji yanayin girmanta ya bani tsoro hannuna ya matse gamm a jikin abar tasa, "Pls kimin wani abu zan-zan-zan" bai gama ida abinda yakeson faɗaba saboda yadda naji baki ɗaya muryarsa tana shakking tamkar ze shiɗe fito da ita yay baki ɗaya ya ɗagomin ita cikin sauri na rintse idanuna ban kai ga dogon nazariba naji saukar ɗuminta a saman bakina jikina yana rawa na bude baki xanyi kuka ya turata gaba ɗaya yana gudanar da son ransa dani ya jima yana abu guda, kafin ya cire tare da ƙamƙameni gam yana relise, cikin wani irin yanayi yake sumbatar saman kaina yana shafamin yana fitar da numfashi tare da ɗagani cakk yay bathroom ruwa mai xafi ya haɗa mana da kansa yamin wanka muka fito koda yacemin zeyi alwala ya fita na jirasa da ka na amsa masa aikuwa yana shiga toilet na arce aguje, duk jikina yana rawar abinda ya gudana a tsakaninmu.
Koda ya fito bai gantaba bai wani damu ba kasancewar yana cikin farin ciki riga ya xira jallabiya tare da nufar masallaci koda ya dawo abinci yaɗanci ya kwanta domin yagaji.


Nima sallah nayi tare dabin lafiyar gadona, washe gari sosai gidan namu yacika da baƙi ƴan uwa wajan ƙarfe biyun rana aka soma ƙawata wajan walimar wanda anty habiba ta ɗauko mana mai make up nida zainab se anan ma naji labarin waisu fulani umma basa nan tun asubahi suka fita wai ƙanwar mahaifiyar fulani ummace batada lafiya, addu,a nai mata sannan muka juya aka cigaba da mana kwalliyarmu fafur yaƙi yarda a ɗoramin hed wai sedai na saka lafaya wadda itama adda xainab tace zata saka kasancewarta fara aka bata blue nikuma baƙa aka bani pink ƙarfe huɗun yamma aka soma gabatar da walimar wadda zuwa 11 na dare jirginmu ze ɗaga duk jikina yay sanyi rabon abinci akai sannan malamar ta soma gabatar da lecture wadda kowa ya bada himma.


Tun safiyar asubahi fulani umma taje ɗakin mai martaba tagama rattaba ƙaryarta wadda mai martaba yaso haɗata da wasu daga cikin dangi amman taƙi tace daga baya saje tunda sun mata karar bikin yarta, amman ta gaya masa safiya matar waziri xata rakata duba ƴar uwar mahaifiyar tata addu,a yay masu sannan ya ɗauki kuɗi masu yawa ya bata akan taiwa ƴan uwanta nacan tsaraba, wanda ta bashi tabbacin yau zataje ɗan battan ta dawo komai dare sabida bikin dake gabanta itama safiya taiwa waziri ƙaryar rakiya wanda basu sha wuyaba wajan shawo kan mazajen nasuba suka rakasu da addu,a ita kuwa hajja fulani bata wani yarda ba amman hidimar gabanta yasa tai masu fatan alkairi kana suka rabu, ko mota basu ɗaukaba kuma basubar kowa yaga fitarsu ba haka suka ɗauki hanyar wajan na tsakiyar ruwa, basu wani sami layi ba yau bayan sunje ya basu dukkan saƙonsu tare da basu tabbacin cewar komai ze tafi yadda yakamata haka suka juye masa dukkan kuɗin jakarsu sannan suka ɗauko hanya cikin farin ciki, lokacin wajan karfe ukun yamma, cikin motar dasuka ɗauka shata tundaga gida suka shiga drivern yajasu lokacin dasuka fita daga cikin wannan gari tayar motar ta fice batare da drivern ya kulaba harseda motar ta soma tambal tambal akan kwalta tana hajijiya wanda zuwa lokacin duk su fulani umma sun gama buguwa seda motar ta gaji dankanta sannan ta kifa ta daki wani dutse, salati jama'ar wajan suka ɗauka harseda ta gama tsaiwa bayan tagama lotsewa sannan mutan wajan suka ɓalle marufin da ƙyar aka zaro drivern wanda atake anan rai yay halinsa, sukuwa su umma kallo ɗaya idan kai masu baka gigin sakewa, haka aka kwashesu zuwa wajan ƴan sanda sannan aka kaisu ɗan ƙarami asibitin garin wayar safiya da batai komai ba kuma babu password jiki aka ɗauka lambar baba waziri aka kira da ƙyarma ta shiga sanar dashi akai halin da ake ciki, sannan aka masa kwatance wanda atake yay mamakin yadda akace suna cikin babban asibitin rogo bayanshi yasan ɗambatta sukai zasuje amman bai kawo komai ba yaje ya sanar da mai martaba batare dasun shaidawa kowa halin da ake cikiba aka tashi su faisal tare da motar asibitin masarautar suka ɗauki hanyar rogo, basu shigo gidaba se magrib wanda ƙarar amblance ɗin da masarautar ta ɗauka shiya jawo hankalin kowa kai tsaye asibitin masarauta aka nufa dasu, take likitocin dake ciki suka hau kansu suna basu taimakon gaggawa sedai ita safiya tasami raunika masu muni ita kuwa umma aman jini kawai take, lokacin da zancen yaje kunnenmu seda naje nai gudawa sannan saƙon kiran baba yazo mana akan kowa ya hallara acan asibitin....koda munkaje su yaya Abdul na zazzaune a ɗakin kallo ɗaya naiwa umma ban kuma ba na saka kuka! haka zalika su amira ma kukan suke, daman ni ban iya kallon anty safiya ba sabida halittarta data koma abin tsoro kamar ma batada rai, kowa kagani hankali atashe ita kanta hajja kuka take sabida duk mai imani yaga waɗannan bayin ALLAH dole yaji babu daɗi, cikin wata iriyar murya umma ta kira sunan ummina sannan ta soma maganganun dana kasa ɗaukarsu sosai umma take tonawa kanta da kanta asiri tana kuka tana fusge fusge tana ai mata gafara mutuwa zatai hatta mameey dake gombe seda umma tace a roƙa mata gafararta sannan ta ɗora da yadda safiya take zugata har yau ɗinnan dasuka tafi wajan bokan nasu da yadda ya basu maganin da hatsarin da sukai babu abinda ta ɓoye ban tsure ba seda naji tana bayyana yadda sukaiwa Rahina harta rasa ranta wani irin ihu na kurma ina furta"Wallahi umma baxamu yafe maki ba kin shiga tsakanina da masoyina kin raba ƴar uwata da duniya ALLAH ya saka mana" janyoni ummi tai muna kukan tare sannan naji ummina tana magana"Nidai na yafe maki naja'atu domin ko yanxu ALLAH ya nuna ikonsa akanku kundaiga yadda ALLAH yay maku a lokaci ɗaya! ku kunjima kuna shuka tsiyarku shikuwa ALLAH a lokaci guda ya nuna maku ƙarfi da rinjayen nasane sabida haka nina yafe maku sabida ALLAH yana son bawa mai yafiya nasan haƙƙin Rahinama kaɗai ya isheku dagaku har mashirikin bokan naku"tafaɗa tana kuka haka umma tai ta bin mutan wajan tana tone tone tana kuma basu hakuri shikam baba ya kasa magana illa kallonta kurum dayake cikin wani irin ƙaraji da ihu mukaga bakin umma yana hayaƙi kafin idanunta su ƙafe ƙaff, "Rai yay halinsa halinki nagari ya biki naja'atu cewar fulani hajja" ƴaƴanta kaɗai ke kuka awajan amman mukam takaici yahana muyi ko motsi, Cikin fushi baba waxiri ya dubi safiya"Kije na sakeki saki uku matsiyaciya kuma ALLAH seya saka mana"!! dariya ta kamayi tare da tube kayan jikinta tana tsigar gashin kanta tana furta"Mumuka kashe rahinatu muka raba Abdul da Asma'u mumaka yiwa ummi asiri taita farfaɗiya" tana yi tana dariya dawani matsiyacin gudu ta fice tabar ɗakin tana tafe tana tsalle kana dai kallonta kaga hauka tuburan ta ƙofar baya ta fice tai waje tabar masarautar tana tafe tana tsalle, bayan fitar ta dakamar mintuna biyar lokacin har mun koma part ɗinmu mukaji labarin wai tana fita mota tabi ta kanta kafinma akaita asibiti rai yay halinsa.
Atare akai masu wanka kafin da safe a kaisu makwancinsu, dukkan dangin umma dana safiya sunyi tirr da halinsu, tare da yiwa dukkan mai hali irin nasu wa'azin daya dena.
Adaren baba ya taramu duka a fadarsa yay mana wa,azi akan mu rabu da cutar da ɗan uwanmu musulmi domin dai ga karshen yadda su umma suka kasance sanna ya ɗora da cewar mu zamu wuce london yau sukuwa amira da adda sakina ya samar masu da mazaje duka gobe za,a haɗesu ya daura masu aure, wannan dalilin yasa muna fita ummi tajani ɗaki tai tamin nasiha mai ratsa jiki sannan ta haɗemin kayana waje guda amira da adda sakina da adda zainab tasa aka kira ta haɗemu duka tana mana nasiha sosai suka saka kuka suka rungume ummi suna mata godiya tare da bata yaƙinin daganan har abada itace mahaifiyarsu.
wajan ƙarfe goma na dare yasakani gaba muka zaga kowani part mukai masu sallama, ya faisal ya kaimu airport karfe 11 dai dai jirginmu ya ɗaga.
Inajin kewar ummina rabuwa da ƴan uwana kewar adda xainab jimamin rasuwar su umma da missing halartar ɗaurin aurensu dazamuyi gobe , bamu sauka ba se karshen dare motar club ɗinsu ce tazo ɗaukarmu ina rungume jikinsa duk ƴan club ɗinsu sunata masa ta'aziyyar rahina da kuma murnar aurena.
Har mukaje block ɗinmu wanda naga wata mace gajera bata fini ba tana ta min welcoming wadda naji yana amsa mata gaisuwar datake masa naji yace salima, bayan mutane sun ragu wannan salimar ita ta kawo mana abinci tare da mijinta wanda naji yana ce masa habu sarki, nikam banciba sabida gajiya wanka ma seda yay jan ido sannan na watsa na kwanta duk da inata masa mitar bazan yafewa umma ba, amman yadda ya kwanto yana gayamin maganganu masu daɗi tare da wa,azi yasa naji na yafe mata kodan adda zainab.
Washe gari tun safe ya barni gida ya fice wannan salimar ita tazo ta tayani gyaran gida tana ta bani labarin rayuwarsu da Rahina har kuka nayi koda ya dawo idanuna duk sunyi jajur nan danan ya gigice yana tambayata mine ya saman?gaya masa nai labarin rahina aka bani masifa yahauyi shifa ze wa habu magana ya dena barin salima na xuwa kartana sani kuka da ƙyar na shawo kansa ya haƙura abinci mukaci mukai wanka tare da ɗauro alwala sallah yajamu raka'a biyu yajima yana riƙe da kaina yana addu,a sannan ya zamen kayan jikina yay saman gado dani, rage hasken ɗakin yayi tare da ɗora bakinsa saman nawa yana tsotsa hannunsa a saman breast ɗina yana wasa dasu kafin ya ɗora bakinsa akansu hannunsa kuma a ƙasana yana wasa da wajan jin yadda yagama jiƙewa yasa shi ƙara ƙaimi sosai yake romancing ɗina lokaci ɗaya ya ɗagani ya ɗora bakinsa a ƙasana yana min sucking wani irin kuka nake ƙasa ƙasa ina sumbatu cikin dabara yake karanto addu,ar saduwa da iyali tare da game bakina da nasa................. ban kuma komawa ɗakin ba sabida ji ko ganin sirrin ma'auratan yay min wuya sabida korata da A Nass yay da jan idanunsa harse washegari bayan na ɗebi kayan aikina na koma ɗakin danna ɗauko wa masu karatu rahoto..... sosai na tsorata da yadda yagama mata aiki domin kuwa A Nass ya kashe boss, yana riƙe da ita ajikinsa bayan yay mata wanka yana faman lallaɓata jin yadda taketa nasa kuka, shikuwa dukya gigice yana kuma mamakin shagwaɓarta sabida rahina batai masa wannan rakin ba sedai kuma garar daya kwasa wajanta yafi na rahina nesa ba kusa ba sabida baiwar ni'imar da ALLAH ya bata tamkar famfo haka take shiyasa jiya ya kasa ɗaga mata ƙafa ko kaɗan, cike da dubara ya saka mata kaya sannan ya shinfiɗa mata sallaya tai sallah shikuma ya sauya bedshit kana ya kuma ɗagata bayan ta idda sallar shima sallar yay tare da komawa wajanta da dubara ya haɗeta da jikinsa haka ya kuma komawa second round kafi shayi! wannan karon banji zafi kamar na farkoba sabida yabini ahankali ataƙaice dai yinin ranar yana maƙale dani ya hanani sakat bini bini mun koma ruwa wanda babu abinda muke daga cin abinci se sallah duk yagama jigatani, kwanan mu uku yana gurzani son ransa nai wani irin cika nai haske seda nai kwana uku sannan ya soma fita wanda baya minti biyu batare daya kirani a waya ba.
Kwanci tashi yau satinmu guda acan kuma yau xasu soma gudanar da wasan nasu wanda tuni muka dage da addu,a gashi agida an mana waya baba baya jin daɗi, sannan kuma naji labari daga wajan amira da mukai waya wai baba waziri yanata sintiri akan ze dawo da mameey ɗakinta tunda daman babansu husaina ya rasu tuni kuma yay alƙawarin riƙesu todai ta amsa masa amman bata riga ta tare ɗinba.
Yau suka soma gudanar da wasan nasu cikin nasara kuma club ɗinsu tazo ana biyu, sosai mukai farin ciki washe garima sune sukai na biyu, cikin ikon ALLAH akwana na ukun wanda yazama final club ɗinsu ta ɗauki number ta ɗaya wanda kuma ƙuru ƙuru shine ya sami nasarar ɗaga ƙwallon sosai muka cika da tsallen murna nida salima wanda tuni gida ansoma bugo mana waya ana mana murna, shikuwa bai shigoba se can dare aranar niya tabbatarwa dayaci ƙwallo domin kwana mukai cirr yana sasaƙata batare daya ɗagamin ƙafa ba, washe gari daya futa bai dawo ba sabida partyn karramasun da akai, wanda anan wajan rahina ta gabatar masa da farin cikinta sannan ta basa I.V ɗin bikinta dazatai aure, kwanansa uku baya samun zama wanda yakama satinmu uku kenan acikin kasar kuma nidaman tun wancan satin bana jin daɗi koda yazo gayamin zancen karramasun daza,ai gobe bance masa zanje ba sabida bana jin daɗi amman ban gaya masa ba washe gari ya karbi kyaututtuka na bam mamaki wanda har kuka yayi najin dadi koda yazo da daddare da murnarsa yazomin yana ɗagani sama tare da raɗamin mameey fa ta dawo gidan angonta dariya muka saka wanda shaƙar ƙamshinsa danai yasakani fara sheƙa amai seda na gama sannan ya ɗagani ya wanke doctor ya kira wanda cikin awa guda da dube-dube ya tabbatar da inada shigar ciki harna tsahon kwanaki goma sha huɗu two week's kenan sabida murna har kyauta ya bawa doctor sannan ya ɗaga waya ya kira hajja yana mata albishir yau ranar taxama mai tarihi marar adadi garesa domin yau ya lashe kofin gasar dasukai har aka basa kyauta sannan ayau ɗin matarsa mafi soyuwa aransa ta sami ƙaruwa,waya akaita mana daga gida ana mana congrat wanda mameey tace masa cikin yana girma zan koma gida.
*Bayan shekaru biyar*:
Alhamdulillahi abubuwa masu daɗi da marasa daɗi sun faru daga cikin marasa daɗin shine rasuwar mai martaba sarki abubakar daula mahaifinsu asma'u tare da hajja fulani, naɗin waziri Aliyu a matsayin sarkin daula! adda zainab ta haihu haka amira sannan adda sakina itama ta haihu dukansu suna da yara biyu haɗin kai sosai ya wanxu a tsakanin mu wanda daman yanxu ummi ta hademu kamar suta haifa, haka zalika nima yanxu yarana guda uku mace ta farko Rahina wadda nai wankanta agida na biyu Abubakar sadiq wanda harsu adda zainab seda sukazo suna na uku shine Aliyu, yanxu haka sunan yaya Abdul-Naseer babu inda bai xagaba afaɗin ƙasarnan sosai muke yawon ƙasashe sabida harkokinsa sedai yanxu haka muna zaune ne a ƙasar england sabida anan yafi gudanar da harkokin nasa sannan kuma ga karatun yara, nima kuma yay mani ciku ciku na koma makaranta domin mai masters ɗina acan Suma ƙannansa su hassana tuni anyi masu aure harma munje bikin nasu wanda mameey tadinga tattalina kamar xata goyani.
soyayya tattali gami da ƙauna yake nuna min, madararso babu algus nina shaida ABDUL-NASEER ALIYU ADAM DAULA KEMIN! tabbas na yarda BA'A SO DA IZZA! haka xalika dukkan IZZAR MACE dole tabi mijinta yanzun haka IZZATA tana ƙasan Mijina ladabi biyayya tare da tattali nake nuna masa na yarda DA IZZATA! Nake mugun son ɗan uwan nawa kuma na aminta da cewar Izzar tawa ta tsantsar ƙaunace bata gadara ba. Ni ASMA'U ABUBAKAR DAULA! na yarda ina yiwa ABDUL-NASEER ALIYU ADAM DAULA! So mai mugun yawa wanda mutuwa ce kaɗai xata rabamu insha ALLAHU.

*TAMMAT BIHAMDIHI*

_ALHAMDULILLAHI INA GODIYA GAREKA SARKI ALLAH DAKA BANI IKON FARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA NA KUMA GAMA SHI LAFIYA ALLAH KABANI LADAN ABINDA NA RUBUTA NA DAI-DAI KAKUMA YAFEMIN ABINDA NA RUBUTA WANDA YAKE BA DAI DAI BA AMIN_




*TARIN GODIYA GA MASOYANA MABIYA WANNAN LITTAFIN DAMA SAURAN LITTATTAFAINA DUKKAN KU INA MAKU SONSO*

_Sekuma kun sake jina acikin wani sabon littafin nawa da yardar ALLAH mai suna *AUREN BARE* { Ɓoyayyar ƙauna }

*AUTAR MANYA*
_Marubuciyar_
*MURADIN ZUCIYA*
*TAURARO*
*ASHE ZUMA*
*DAMUWA*
*RABON WANI*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*ƊAN MAJALISA*
*DA IZZATA*


Sekuma sabo mai zuwa da yardar ALLAH *AUREN BARE* ( Ɓoyayyar ƙauna )
08142105218.

An dauko wannan littafi daga shafin

Please Login or Register in order to submit comment