Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce ko ya abdul-naseer da muka dauki tsanar duniya muka ɗora masa nida umma wanda na dauki alwashin wallahi bazan auresa ba danni karatu zanyi sannan kuma ni nafi karfinsa.
Wannan ne dalilin da yasa muke addu'ar kada ALLAH yasa fulani hajja taji wannan maganar ko mai martaba domin tabbas suka son yana sona sefa anyi auren nan........Ummina tasan yana sona amman batai wa kowa maganarba, haka zalika mameey mahaifiyarsa wadda take yawan yimin waya sannan kuma tana yawaita yimin faɗa sabida ummi tana kai mata ƙarata, duk da ban san mameey ba amman na fuskanci macece jajurtacciya wadda ƙaryarka ka kawo mata raini tana da zafi tare da faɗa.
Wannan shine tarihinmu a takaice muje zuwa........,

*DAWOWA LABARI*



*Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuɗine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buƙata ze turo da kuɗinsa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinka ta nan 08142105218, pls ƴan vip da ƴan s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su ɗauki  naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun ɗauki kuɗinsu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuɗinki domin kada ayi babu ke! ƴan nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana ƙashin bayan nasarata abin alfaharina*

*ZUWA GA MASOYA*

*Gamasu buƙatar comple littattafaina dana gama, ƊAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt ɗin 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*✍?
6/30/21, 11:10 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹
           ( Painful  Love  )  

                    


*Mallakar*      
   AUTAR MANYA🌹  


*SADAUKARWA GA*
   Khausar Salis Usman



*Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*

                         🅿? *7*


*DAWOWA LABARI*

Numfasawa nayi bayan na gama tariyo tarihinmu, tare da share hawayena a fili na furta"wallahi bazaka ta kuramin ba ni asma'u ɗiyar sarki abubakar daula masu dukiyar gado! wallahi nafi ƙarfin ɗan wazirin babana da izzata! wallahi baxan auri ɗan ƙwallon da bai da club ba" nakai maganar cikin gadara ina jin kaina wata.
Shigowar ummina falon yasa naja bakina nayi shuru, da kallo tabini tare da nazarta ta sannan ta soma magana cike da nutsuwa.
"Meemah meyasa kikewa ɗan uwanki wulaƙanci?" tajefo min wannan tambayar tare da tsareni da idonta tana son jin ta bakina.
Ƙasa nayi da kaina tare da ɗan jan yatsun hannuna suka bada sautin ƙas! ƙas! har sau biyu..
"Ummi ni Ya ABDUL-NASEER! ya nuna yana sona kuma ya takura min hatta school watarana bina yake, dan ALLAH ummi ki masa magana da babban baƙi akan cewar ni ASMA'U WALLAHI DA IZZATA! bazan auresa ba.......' bata bar ni na kai ayaba ta kwaɗe min bakina tare da tasowa kaina tamkar zata dukeni.
"Meemah ni kike gayawa haka dan ubanki?" abinda ummi bata taɓamin ba kenan tsahon rayuwata wannan dalilin ne yasa na kuma jin haushinsa akan sa ummi ta dukeni ta zageni.
Ɗorawa tayi ta da cewar "Dami kika fi abdul? Nace dami kika fi abdul ne wai dan ubanki ki bani amsata, ina izzar taki take, da kakansa da naki cikinsu guda ko yanxu wanda kike gadarar dashi ya mutu ubansa xa,a naɗa, Allah ya baki baturen yaro idan ban dama so mi Abdul zeyi da mummuna irinki mai kama da jaɓanya" takai maganar tana kawo min duka, a wannan karon ihu na zunduma tare da ɗora hannuna akaina.
"Wallahi ummi bana sonshi wallahi bazan aureshi ba wallahi ummi na tsaneshi" nakai maganar ina kuka!
Cike da tsantsar bacin rai ta dubeni "Kada ALLAH yasa ki soshi wallahi ban miki baki ba watarana sekinyi kuka akan son abdul, domin ba haushe yace ƊAN HAKIN DAKA RAINA......".
takai maganar tana zabgan harara!
Nikuwa kuka! na saka tare da fara turjiya ina kukan takaici.
"Kuma ki sani keba kekika haifemu ba wallahi yau ɗinnan mai martaba zeji wannan maganar idan yaso idan aka aura maki shi ki kashe shi"
Awannan karon rike ƙafarta nai ina kuka! "dan ALLAH ummi kada ki gayawa kowa dan ALLAH kada hajja fulani da baba suji na shiga ukuna" nakai maganar ina riketa tamau.
Tureni tayi tare da tashi tabarmin falon ina kuka!
Kifa kaina nai a ƙasa ina jan hawaye a yayin danaji sautin tsaya warsa akaina.
Tsaye yake tsam akanta yagama jin duk hirarsu da ummi wanda ba ƙaramin ta maza yay ba kafin ya saita kansa ya shigo ciki, daman ya biyotane ganin tayo falo to yana kokarin kawo kansa ciki yaji sautin maganarta wadda tafi saukar dalma dafi acikin zuciyarsa.
Tsugunnawa yayi agabanta irin tsaiwar nan tasu ta ƴan ƙwallo tare da tsareta da idanunsa wanda yay jajur tamkar gaushin wuta, yana sauke zazzafan huci mai tsantsar ɓacin rai.
"Asmi mina maki bakki sona?" yafaɗi maganar cikin rawar murya tamkar ze saka ihu!
Ɗago kaina nai sau ɗaya tak nai kasa dashi sabida yadda naga idanun nasa sun sauya kala.
"Eh ni bana sonka bana ƙaunar ka kuma ni kaje kacewa ummi kada ta gayawa baba maganar nan domin wallahi ka aureni kayi kaura dazaman lafiya banki komai ya faru ba".
Girgiza kansa yake tare da furzar da huci mai zafi yana mata kallon kuruciya, tsintar kansa yayi da kasa cewa komai illa tashin dayay yabar falon.
Tsaki naja nima tare da tashi nai waje kaina tsaye nayi part ɗin umma zama nayi na labarta mata komai.
Wata ashar ta maka tare da tashi tayi ɗakinta sekuma ta kuma dawowa..
"Asma'u kada ki sake ki amince da wannan haɗin domin jikina yana bani babu alkairi acikinsa".
"Umma mi zance musu kinsan fa halin baba ta yaya zan dubi idanunsu ince bazanbi umarnin saba bayan ya ɗaga darajata ya soni fiye da kowa duk abinda na nema baba yay min harda fi".nakai maganar ina share hawayena na rashin mafita.
"Au haba ikon ALLAH ni yanzu meema kike son tozartawa bayan nice nasha duk wata wuyarki a yayin da mahaifiyarki take halin cutar farfaɗiya shine yanzu har kinyi girman dazaki baɗan ƙasa a idanuna makiya su mana dariya".takai maganar tana kuka!
Mikewa nayi tsam tare da nufarta na rungumeta ina kuka!
"Umma na amince bazan yarda ba insha ALLAHU bazan baki kunya ba daman kuma ni bana son shi umma".
Nakai maganar ina tsananin kuka!
Rungumeni umma tayi tana sakin ajiyar zuciya tare da shimin albarka har dare muna tare.
Ƙarfe takwas da wani abu sakon kira yazo mana daga wajan mai martaba har umman da sauran ƴaƴanta wanda yazo mana daga bakin jakadiya.
Tsuru mukai muna jiran lokacin kiran nasa ya cika bayan angama zaman fada za,a tattauna da iya family wanda tuni cikina ya ɗuri ruwa domin nasan kwanan zancen......!

*WANNAN SHAFIN SHINE NA BIYUN ƘARSHE A FREE PAGE HAN ZARTA BIYAN NAKI SAURAN PAGE ƊAYA TAK FREE PAGE YA ƘARE*



*Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuɗine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buƙata ze turo da kuɗinsa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinka ta nan 08142105218, pls ƴan vip da ƴan s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su ɗauki  naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun ɗauki kuɗinsu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuɗinki domin kada ayi babu ke! ƴan nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana ƙashin bayan nasarata abin alfaharina*

*ZUWA GA MASOYA*

*Gamasu buƙatar comple littattafaina dana gama, ƊAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt ɗin 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*✍?
6/30/21, 11:10 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹
           ( Painful  Love  )  

                    


*Mallakar*      
   AUTAR MANYA🌹  


*SADAUKARWA GA*
   Khausar Salis Usman



*Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*

                         🅿? *8*


*LAST FREE PAGE*

Ƙarfe tara dai dai na dare saƙon kira yazo mana daga fadar mai martaba,wanda nan da nan cikina ya kaɗa hatta jakadiya data shigo seda ta fahimci halin danake ciki.
Cikin sauri muka gama abin da zamuyi muka nufi ɓangaren mai martaba.
Abinda ya bani mamaki shine yadda su sarkin fada suka shaida mana cewar mu ƙarasa ɓangaren hajja fulani hatta mai martaba yana can,da kallo nabi umma amman kafin na furta wata kalma harsun min nisa ita dasu adda sakina.
Cikin hanzari nabi bayansu abin mamaki yadda naga falon hajja ya cika tamƙam da ƴan uwa hatta gasu yakumbo zainaba duk sun hallara gabaki ɗaya ƴaƴa da jikokin zuriyarmu sun cika a falon kasancewarsa babban falo.
Daga can nesa na hango umma wadda bazama kataɓa tunanin tare muka fitoba gefenta su ummi ne zaune tare da matansu baba waziri daga ɗayan ɓangaren kuma ƴammatan family ne can ɗayan gefen kuma su mai martaba ne tare dasu baba waziri.
Saman kata fariyar seater falon kuma hajja fulani ce zaune tana kallon kowa na falon fuskarta dauke da murmushi.
Zama nayi daga gefen Raheena kaina a ƙasa, ina addu,ar duk data zo bakina.
Wani mayen ƙamshin turare ne ya cika falon a lokaci guda na ɗago kaina tsaye yake yana neman wajan zama a kusa dasu ya faisal jikinsa sanye da ɗanyen boyel blue kansa babu hula, tsintar kaina nai dajin faɗuwar gaba wadda tasa nai saurin sada kaina akasa sosai ina dafe saitin zuciyata.
Gyaran murya baba chiroma yayi tare da bude taro da addu,a bayan ƴan nasihohin da aka mana sannan aka nuna mana cewar dukkan mufa abu guda ne domin daga tsatso ɗaya muka fito.
Bayan ya xauna fulani hajja ta fara magana tare da ƴar ƙaramar loud speaker dake hannunta.
"Alhamdulillahi Rabbil Alamin, dukkan yabo da godiya su tabbata ga ALLAH tsira da amincin ALLAH su ƙara tabbata ga shugaban duniya annabi muhammad s.a.w amin"
Shuru tayi a yayin da kowa na falon ya dauki cewar "Amin".
Bayan kusan minti biyar tasoma lissafin bikin da za,ai acikin ƙarshen wannan watan harda nasu ya faisal dana su ayshert wajan mutum goma, kuma duk na cikin gidane maza da matan kuma daza,a fitar dasu waje.
Kuma duk cikinsu su adda sakina ne manya amman kuma babu su a lissafi sabida basu da tsayayyu.
Fuskarta ce ta ƙayatu da farin ciki sannan ta ɗora da cewar.
"Se kuma abin alkairi na ƙarshe wanda nasan ze farantawa kowa ransa" seta juya ta dubi sarki wanda hakoransa suka kasa buya sabida far,arsa.
"Bikin ɗan lelena yayanku Abdul-naseer tare da Meema shima za,a haɗa ne da sauran ƴan uwansu".
Gaba ɗaya falon ne ya hargitse kowa murna yake hatta ga baba waziri haka zalika ummina shi kansa mai gayya mai akin, abun mamaki hatta umma murna take harda buɗarta.
Sautin kuka na shiya cika falon, wanda yasa kowa yay tsit.
Ita kuma ummi wani fitsari taji ya keto mata sabida tujarar mema tabbas an cuceta da aka bama kishiya rikon ƴarta wadda tasan ita zata shirya mata wannan gadar zaren amman jibi anan ta nuna ko ajikinta.
Cikin sauri baba ya taso da kansa ya rikoni "Yakinan uwata kukan kuma namaye bayan abdul yayan kine?"...


"Ni wallahi baba bana son ya abdul wallahi bazan auresa ba karatuna zanyi ban girma ba".
Kowa shuru yayi yana sauraran kukan nata ayayin da ran abdul idan yay dubu ya ɓaci maye aibunsa da yarinyar nan take bayya nawa kowa cewar bata sonshi?.
"Ƙarya kike ubanki ma abubakar bai isa na faɗa ya jaba bare kuma ke, idan ma waccan bakar munafukar ce ta zugaki sabida ƴaƴanta sunyi kwantai to bata isa ba" cewar hajja fulani kenan.
"Nifa hajja babu wanda ya zugani indai zaki adalci kinsan......' ban kai ba naji maruka kota ina a fuskata baba ne da kansa yake marina tare da kaimin duka..
"Asma'u nai nadamar soyayyar dana nuna maki uwata kike gayawa haka?" yakai maganar cikin zafin rai.
Ƙaryarka ka gane yanayin kowa na falon idan banda ummi da raheena dasuke faman kuka!.
"Barta abubakar wallahi laifin bana kowa bane sena naja'atu munafuka tayaya zata bar ta tai aure bayan ƴaƴanta basuyi ba dama wata kishiyace xata so cigaban ɗan kishiyarta" kukan umma ne ya karade wajan.
"Na shiga uku hajiya mina maki da zafi haka idan kinga yadda nake da mema akan yaron nan wallahi sekin jinjina min amman tunda bata so bazamuyi mata dole ba abu da yawa aiga yayarta nan SAKINA, se a bashi kawai" cikin sauri na ɗago na kalli umma ina nanata ga adda sakina ƴarta nan abawa ya abdul meke nan take nufi.
"A,a naja'atu ni ubane adali naseer bai nemi ƴar ɗakin kiba sabida haka".
Mai martaba ya juyo ya kalli ya Abdul naseer wanda ya saka hannu ya dafe kansa ya sunkuyar dashi a ƙasa.
"Nasiru idan har na isa dakai duk da bani na haifeka ba, ina son nai maka NAHUCE da Raheenatu ƙanwar asma'u bikinku za,a haɗa da sauran ƴan uwanku ALLAH yay maku albarka".
Yana gama faɗin haka ya baza babbar rigarsa yabar wajan cikin sauri.
Haka zalika kowa ya fara bajewa daga wajan sabida yadda hukunci baba ya bawa kowa mamaki, cike da zafin nama ummi ta ja raheena suka bar wajan umma ma haka tabar wajan cikin fushi.
Da ɗaya da biyu duk suka baje aka barni da sanyin ac hatta shi uban gayyar yabar wajan, wanda ban san yaya akai yabar wajan ba.
Cikin sauri na dafe kirjina ina jan numfashi.

Bashi da illa ko kaɗan kyakykyawa ne na karshe, yana da rauni ta bangaren soyayya, yana da zafin zuciya muskline mai taurin kai tare da kafiya akan abu yana da saka abu aransa, baya da yawan surutu mayen taunar cingam ne, gefe guda kuma yana da mugun son mata kasancewar sa namiji lafiyayye mai yawan buƙatar mace.
Kamar yadda nake nima mai yawan jin sha'awa sam bana iya daurewa a yayin dana kasance dashi.
"Wayyo ALLAH na anya ban cuci kaina ba? yaya zanyi da soyayyarsa wadda tun ina ƙarama nake masa ita amman tsabar taurin kai da izza da huɗubar umma yasa na watsar? yaya xanji a zuciya yayin dana gansa tare da ƙanwata uwa ɗaya uba ɗaya a matsayin ma'aurata? wayyo ni meema tabbas nayi nadama babba domin nasan tun daga kan baba waziri har zuwa mahaifina babu wanda yake faɗin magana biyu.
Naiwa kaina ina mafitar take yaya zanyi.?

Nafaɗa a fili ina birgima aƙasa ina kuka!

*TURƘASHI AKWAI FA BABBAN LAMARI ANAN GABA*


*DUKKAN TARIN WAƊANNAN AMSOSHIN TARE DA CIGABAN YADDA ZATA KAYA ACIKIN WANNAN LABARI MAI CIKE DA ZAZZAFAR SOYAYYA YANA CIKIN PAID GRP ASHIRYE NAKE DOMIN NA BAKU NISHAƊI, BAZAN CE MUKU KOMAI BA KEDAI/ KAI DAI HANZARTA BIYAN NAKA/NAKI KU TSUNDUMA CIKIN WANNAN BOOK MAI NARKAR DA ZUCIYA*

*LAST FREE PAGE*


*Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuɗine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buƙata ze turo da kuɗinsa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinka ta nan 08142105218, pls ƴan vip da ƴan s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su ɗauki  naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun ɗauki kuɗinsu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuɗinki domin kada ayi babu ke! ƴan nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana ƙashin bayan nasarata abin alfaharina*

*ZUWA GA MASOYA*

*Gamasu buƙatar comple littattafaina dana gama, ƊAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt ɗin 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*✍?
6/30/21, 11:12 PM - Buhainat: 🌹 *ƊAN MAJALISA* 🌹
( Love story )



*NA*
AUTAR MANYA🌹


~~~~~~~
📚 *HOME OF QUALITIES WRITTER'S ASS*
~~~~~~~

_Dasunan ALLAH Mai Rahama Mai Jin Ƙai_


*DIDECATED TO*

Khausar salis ( admin of home of qualitie )

Safnah Aliyu jawabi ( admin of perpect writter )


*SADAUKARWA GA*

Anup janyau ( habibty 😘 )


🅿? *10*


"Hakane feenah, amman ina son ki riƙe addu,a domin itace makami ga mumuni, sannan kuma duk wanda ya riƙe ALLAH da manzon ALLAH tofa ya gama da dukkan wata matsala.
Walida takai maganar cike da rarrashin feenah, sannan ta ɗora da cewa.
"Kina ganin wannan soyayyar da kikewa megirma mas! kamar wahala to wallahi ba wahala bace ba, hakama wata jarabtarce daga rabbil izzati, abinda nakeso dake dai shine yawaita addu,a tare da zikirin ubangiji hailala tasbihi ga sarki buwayi gagara misali wanda bashida abokin taraiyah acikin mulkinsa wanda yake abinda yaso yakuma zartar da abinda yaga dama batare da shawarar kowaba, wanda yaƙagi sammai sannan ya shimfiɗa ƙasa, ALLAH kenan Mai annabi Muhammadu S.A.W wallahi kika duƙƙufa addu,a dakanki zakizo kina gayamin abinda kika gani.
Sedai kumafa aikin addu,a name haƙurine dole kiyi haƙuri domin ita gaggawa asalinta daga shaiɗan take ALLAH ubangiji ya haɗaki dashi yakuma cika maki burinki na alkairi amin".
Walida takai maganar tana mai kallon feenah domin taga wani kalar yanayi zata shiga.
Ga mamakinta kuwa setaga feenah ta saki ranta hartana janyo marfin lokarsu ta ɗauko carbin da madara zata haɗa ta sha.
Bayan ta zauna ta ɗauki cup taɗan zuba ruwa kaɗan ta zuba sugar da madara tare da juyawa da spoon tana kallon walida cike da ƙwarin gwiwa tafara magana.
"Tabbas walida maganarki gaskiyace nayarda da addu,a kuma wallahi bada ban ƙarfin addu,a ba da tabbas zuciyata bazatai aiki izuwa wannan lokacin batare da Muhammad a tare daniba.
Ina son Muhammad Anwarr kuma ina ƙaunarsa domin ALLAH bantaba son wani ɗa namiji kamarsa ba, sedai kash gasu baffa agida suna burin haɗani da ya habu nikuma ga wanda zuciyata take farauta".
Takai maganar tana ɗibar carbin ɗin tana kaiwa bakinta tana shafa.
Murmushi walida ta saki tare da cewa....
"Kadafa ki manta ƙawata ita zuciya! tana tarene da abinda takeso kuma yake kyautata mata, dan haka kada ki damu mubi komai a sannu tare da jifansa da addu,a insha ALLAH zakiga kamar ba,ai wannan gwaramar ba".
"Ina fatan haka ƙawa tagari"
Feenah ta faɗa tana sakin murmushi.



ƊAWISU G.R.A



Daga wannan tunanin bacci mai nauyi ya kwashesa batare dayayi tsammaniba.
Ringing! na wayarsa ne ya farkar dashi kasancewarsa mutum bamai nauyin bacciba.
Idanunshi a lumshe ya ɗauki wayar tare da karawa asaman kunnensa.
"What!!!
Naji ya furta da ƙarfi tare da ware manyan idanunsa waɗanda suka saka na yada alƙalamina a guje!!!



*ƊAN MAJALISA*

_Na kuɗine akan farashin naira 200 ta asusun wannan banki 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinki ta nan 08142105218 masu buqata ana baku ta p.c base kun shiga group ba kuma zaku biya 1k ta wannan asusun na sama kuturo sheda ta number sama_



_Idan kina buqatar littattafaina na kuɗi dana kammala complt *KOBA SO....* Dakuma *H A S K E* Zaki turo naira 500 ta asusun bankin 0078174806 starling bank shedar biyanki ta 08142105218 inda zan baki complt ɗinsu da yardar ALLAH_
6/30/21, 11:12 PM - Buhainat: 🌹 *ƊAN MAJALISA* 🌹
( Love story )



*NA*
AUTAR MANYA🌹


🅿? *9*


Lumshe manyan idanunta tayi masu yalwar zara zaran gashi waɗanda suka sami damar kwanciya a saman idanun nata.
Tare da matsesu tana mai zubo da wani irin hawaye mai masifar gudu! batare data buɗe idanun nataba.
Cikin azabtuwa da masifaffiyar soyayya mai saka mutum a shiga tara bama uku ba f.k tafara magana.
"Ina sonka! ina sonka!! ina sonka!!! M.A wai yaya kakeso nai da rayuwata ne?" zan mutu nima nabi abbana akan da lilin soyayyarka ina fatan kazama mijina agidan aljannah"
Takai maganar kamar mai taɓin hankali..
Shuru kwanar tasu ta ɗauka babu abinda walida take se kallon mamaki wanda tsananinsa ya hana ta ce komai.
Shafa bakinsa take da siraran yatsunta waɗanda suke ƴan madai daita masu kyaun gaske.
Lalubar paster ɗin takumayi tare da kai ɗan mitsitsin bakinta dai dai kan nasa wanda yake manne ajikin poster ɗin yaci wasu shegun suite dark blue masu azabar kyau yana tsaye ya zube hannayensa cikin aljihun wandon suite ɗin face ɗinshi sanye da wani bakin glass wanda ya boye ƙwayar idanunshi.
Ɗora bakinta tai adai dai kan nasa tare da fito da harshenta taɗan lashi laɓɓansa kaɗan dayake jikin paster sannan ta kuma mayar da ita a saman kirjinta tana sakin wani wawan kuka!
Kamar kuma an tsikareta ta miƙe tai gaban walida wadda tai tagumi tana kallon ikon ALLAH tare da mamakin lallai so ba ƙarya ba, koda kuɗi aka ce mata feenah zatai abinda tai yanzu zata musa sabida tsananin kunyar nafisa amman yanzu jibi tsabar soyayya ta sakata ta manta ma a inda take may be.
Saurkar muryar fina ita ta dawo da walida daga duniyar tunaninta.
"Walida kaini wajan yaya nura yana ina inason naji labarin M.A dan ALLAH kada na mutu"
Kamo hannun walida tai ta ɗora a saman kirjinta.
"Walida taɓa kiji yadda zuciyata take harbawa wallahi walida inaga daga kallonshi sau ɗaya may be yay min addu,a ne"
Takai maganar tana rushewa dawani irin kuka!
Kamota walida tai tare da riƙo hannunta.
"Nafisa na gaya maki yaya nura yana can waje kusa da office ɗin baba vise yana jiranmu, please dan ALLAH zomuje koma.maye insha ALLAH nasan ya nura ze sanar dake".
Sannan walida ta kuma jan numfashi.
"Tabbas ƙawata kina cikin jarrabawa mai wahalar gaske domin da alama son maso wani ya kamaki amman zan horeki daki tsawaita addu,a matukar kuna da rabon ganawa ALLAH ze haɗaki dashi".
Takai maganar tana jan hannun feenah tare da share mata hawayen dake saukar mata suka bar cikin kwanar tasu.
Tafiya mai ɗan tazara a tsakanin hostel da area classes!
Sannan suka kai wajan daya nura yake faman baza idanun ganin zuwan nasu.
Da tsokana yabi feenah wadda daman kusan yana mata hakan idan sun haɗu amman ga mamakinsa seyaa yau bata tanka shiba.
Zama sukai a ɗaya daga cikin kujerun wajan sannan feenah ta kakalo murya da ƙyar ta gaishe shi taja bakinta tai tsitt.
Ɗan murmushi walida tai cikin siyasa ta dubi ya nurah.
"Yaya yau kaga sis so slient ko?".
Bata jira cewarsa ba ta kuma cewa.
"Yau ciwon kai take yi ne sabida abinda wannan ɗan majalisar namu yay mata"
Tafaɗi maganar cikin son bugar cikin yah nura sabida bata son ta tona sirrin zuciyar aminiyar tata wadda ita kadai tasan wannan magana.
Ɗan zaro ido yay tare da cewa..
"Lil sis miya faru badai wai mai girma mas! kuke maganaba anya kuwa shine wannan ay baida lokacin mace bare na feenah"
Yakai maganar da comfidance ɗinshi sabida yasan waye mas kasancewar yaya nura ɗan afanjama komai da ruwanka.
Gyara zama walida tai sosai ta fusaknci yaya nura
"Ai kuwa yaya nura bakaga zakin daya mata ba wai tana shugabar makaranta amman tabar

Please Login or Register in order to submit comment