Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din ya hangota tana ta kaiwa iska naushi,
Dariya ya farayi yasan me takewa kukan,Alim ya daukota yi hakuri hajiyata zaki samu ne Allah zaki roka,Amana tace ni sauri nakeyi,dariya Alim ya kara yi to muje aka kara gwadawa ko zai shiga,

Amana tace ka dage sosai iya karfinka,saura kayi wasa,suka kule bedroom ciki suka yini suna kashe arna,
Dama shi Alim burinsa kenan,har murna yakeyi Amana ta siyo abin auna fitsari taga ba ciki to dole ya kwashi gara.

Amana kuwa saboda taga har yau ba cikin sai kara gyara kanta takeyi da tsumin maganin mata masu inganci dan Alim ya dinga kasa hakura kullum ya dinga ta yi ko ayi sauri a samu cikin nan.







AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳

200-205

Official

By
AsmaBaffa

MASU YIN DOCUMENT WANNAN PAGE NAKU NE NA GODE SOSAI.PLS A DINGA KULA KAR A TSALLAKE KO WANNE PAGE KUMA KAR A HARGITSA PAGES,MISALI PAGE 10 A FARKO 5 A KARSHE,READERS BASA JIN DADI.NIMA IDAN NA GAMA ZAN KARANTA ABINA NAJI DADI,DOMIN A MA'AIKACIYAR GOMNATI AN CIRE PAGES DA YAWA,WANI KUMA ANYI SHI A HARGITSE BA DADIN KARATU.NA GODE SOSAI INA JINJINA.

Deeni kwaro soyayya tayi nisa shi da Salma,kowa yasan labarin,lokacin da Alim yaji masifa ya kamayi shegen yaro ya damesu ya hanasu sakewa,
Amana taje gida garinsu gidan da Alim ya bata kyauta katon gaske ne a Rijiyar zaki,don haka tace ya kamata a raba gadon Baba kowa a bashi hakkinsa sai asan abin yi,
Haka kuwa malamai suka kirawo aka kara duba wasiyar Baba suka ce kowa ya yarda da wasiyar Baba?aka ce eh,sannan sukace wasiyya ta tabbata, gida kuma babu na kowa da gonakinsa aka siyar dasu aka bawa kowa gadonsa yanda Allah yace, gidan da suke ciki aka raba aka fitarwa kowa da nasa،Nan Amana ta raba rigima tace ta siyawa Hamza gidan shine Babba shine Uba,Hamza yayi tsalle ya dire bazai zauna a kauye ba ta rike gidanta Abban su Huzaifa ya siya musu gida dukkansu manyan mazan aure zasuyi kwanan nan,Amana tace to gida natane kuma na kowa ne kowa yayi zamansa idan yazo kauye tunda suna da dangi a kauye,

Sauran matan Sulemanu kuwa sunce su baza su kara aure yanzu ba sai sauran yara sun girma,Amana ta ce to duk su dawo birni Alim ya siya mata gida ta basu su zauna a gidanta iya dake Rijiyar zaki iya rayuwarsu, suma su bar kauye gaba daya kawai,
Wannan gidan kuma na kauye za a sa me gadi ya dinga Kula dashi duk wanda zaizo ganin yan Uwa na kauye sai ya zauna a gidan,

Kowa sai murna akeyi.. kayan sawa kawai Amana tace su Eba komai akwai a wancan gidan,su kb sai murna domin duk sun daina zuwa Cirani suna kasuwanci da karatu a kano,
Haladu kuwa yace a daina ce masa Haladu, tuni yace wlh ya koma Mohd yanzu.
Amana bata koma ba sai da suka koma cikin kano aka gama komai,tayiwa yara transfer na schl,ta gama komai taga suna Zama komar ras,
Alim ne ya kirata tana dagawa ya kama fada wai har yau baki gama ba ki taho mana,Amana cike da shagwaba tace gobe zan dawo,Nutsuwa tayi tare da narke masa tace ranka ya Dade? Alim yace ina jinki sai wayo kike min kinki dawowa,zaki ce min wani ranka dade,
Murmushi Amana ta saki haba yanlabai me martaba,alfarma nake nema idan da Hali baza ka damu ba,Alim yace ina jinki kin San ma dole nayi,Dama mota nake so a siya min zan ajiye musu ta zirga zirga,
Shine kike kwane kwane,na baki dayan Atm din kije ki cira ki siya musu,nasan ke me hankalice kin San me ya kamata kawai kiyi ina ganin abinda kike abinda ya dace, Da murna ta dinga ta godiya da kb sukaje suka siya aka ajiye musu dalleliyar mota katuwa kowa ya hau ta gida ce,dama Isa da Hamza su suna da motarsu.

Abinci ta cika musu gidan dashi komai da ya dace ta musu ta kashe musu kudi sosai.
Su Badriyya murna suke gasu ga yan uwansu a kusa,Su Maimuna da su Baba Shehu duk sunzo sunga gidan,,

Badriyya da Sakeena kuwa yan uwansu Mata dake aure a kauye suka basu kudi masu yawa su kafa jari suyi sana'a su dogara da Kansu suma tunda mazajensu ba masu Hali bane,

Washe gari da wuri Amana ta shirya, Kb da Mohd wato Haladu suka kaita airport,hannu ta mika musu suka tafa suna ta dariya sukace sai yar Cirani,wannan Ciranin Alkhairine gwara da Baba ya kaiki wlh,ashe ta hanyar za muyi arziki mu shiryu,

Mohd yace kai Man munyi fa iya shege,Amana tace musamman ni,Kb yace Hamza fa Kun mata,kai Hamza dan iskan duniya ne،yanzu in kinga Yanda yake zuba love sai kinyi mamaki, dariya Amana tayi tace ah nima ina zuba tawa ba kara'i, Mohd yace hmm ke ai dama tun tuni ba kunya gareki ba, Haladu zan ma rashin mutunci fa cewar Amana,Haladu ya bata rai nace muku Mohd nake ni wlh rago ma zan siya nayiwa kaina hakikar suna,Dariya sukayi Amana ta musu Sallama tare da shiga jirgi sai lagos, ta koma gida lafiya

,Alim sai murna da nishadi yakeyi,yana shigowa ya dagata sama yana juyata tare da mata sannu da zuwa,
Lokacin ba wata wata suka fara cin Amarcinsu sosai.
Bayan sun nutsu suna hira tare da sakarwa juna kalaman so،Alim yana wasa da dukiyar fulaninta masu gigitashi,
Yace yanzu Babyna wani gidan zan kara siya a kano kenan tunda naki kin bayar dashi idan munje bamu da masauki.

Amana tace sosai ma kasan wannan nawa ne sabo da ganganci ya zanyi na kashewa mijina zuciya ya dinga sauka a a gidana,mijin Hajiya ai kawai ka tsaya da kafafunka kaima ka siyi naka,dan bazai yarda zuciyarka ta mutu ba gida ma ace na matarka ne nan zamu sauka abun ba tsari,kuji Amana kamar ita ta siyawa kanta.

Dariya Alim yayi yace ba sai kin fada ba ai already na siya ma.
Volume din kida me dadin gaske ya karo musu a speakers dake katon palon nasu,Suna ji suna romancing juna.

Amana wasa wasa har ta kwashe 1year tana zuwa schl,ta gama level 1 tana level 2 yanzu second semester, tana kokari sosai,
Zama suke lafiya tare da tsantsan soyayya,

Su Nura sai rokon Abba sukeyi kullum yayi hakuri ya dawo da Mum amma yaki,sai da suka je har kano suka sanarwa yan uwansa suka sa baki tukun sannan yace zai dawo da ita nan gaba,
Abban Huzaifa da kansa ya dawo da Mum gidan Abban su Alim,
Mum da Abba sai kallon kallo,domin tsoronsa takeyi,haka takeyin duk abinda Zai faranta masa rai,yanzu kowa so take nuna masa,ba wulakanci,mutunta kowa takeyi,
Sai da Abba ya tabbatar ta shiryu sosai sannan ya fara Kula ta kadan kadan har suka koma suka cure gam gam.

Zo kuga biyayya wajen Mum,ga shiga dangin miji da son talaka,
Taja mutuncinta ta rike surukanta,
Tuni ta daina harkar kawaye masu mugun Hali,


Amana ta gaji da jiran samun ciki har ta hakura ko baza ta kara haihuwa ba ma,
Alim kuwa kwana 2 yaga Amana ta daina dauko pt ta auna fitsari,dauko mata yayi tana Palo tana rubutu yace Baby zo ki tsula mu auna Amana tayi muryar tausayi tace ai ni kuma na Zama sorry kishiya farilla gareni,tawa ta kare mutuwata tazo kuma domin rashin haihuwa nasan aure zaka kara ni kuma nasan mutuwa zanyi ko na fada daji,bazan iya hada wata da kai ba,gashi cikin ma babu,yanzu idan ka auro wata ta haihu ni bani da ko daya juya min baya zakayi,wata ce zata haifi Aabid sai ta fara kuka sosai.

Alim shi dariya ma ta bashi harda Kuka kuma dear,har kin karaya?har shekara nawa da aure?biyu da rabi kacal,
Kuma kin taba samun cikin nan bare ace ke juya ce,ki daina damun kanki in ma kishiyace ko kin haihu zan karata Alim ya furta da nufin tsokanar Amana,ai kuwa Bai shirya ba yaji Amana ta rufeshi da duka tana kuka wlh sai an saketa baza ta zauna ba,gaba daya ta haukace tana ta faman huci,
Alim riketa yayi yana dariya kasa kasa,mene haka kinga dole kishiya ta kwace miki miji kina wannan zuciyar taki,
Amana ta kara karfin kukanta har masu gadi da securities suna ji,sun dauka wani babban abune ya faru suka taho da gudu taimakon gaggawa suna ta danna door bell,Alim ne yace su koma ba komai madam ce rigimarta ta motsa,

Rike Amana yayi kam da siririyar muryarta tana kuka kamar ana yankata sai tirje tirje takeyi duk ta kwaye cinyoyinta a waje gashin kanta yayi buzu buzu,Alim yace kiyi shuru pls Amana tace wlh bazanyi ba sai ka sakeni ko kace ka fasa kishiya,ta kara tsagewa da kuka
Tana wayyo za aljanuna sun tashi,tayi muryar Aljanu,akan anga bama haihuwa,kace ni juyace bana haihuwa,Alim ne ya dan bige bakinta kadan ta masa shuru amma taki sai ihu da ta kara saki tace zai kashemu akan yana neman aure,yana ta marina akan Amarya zata haihu, murmushi Alim yayi yace Ashe da gaske Aljanune suka tashi? Amana tace baza mu saketa ba sai ka fasa kishiya,Alim yace to kuwa saina kara aure baku isa ba,Amana ta canja kalar kukan yara yan jarirai to shike nan zamu haukata maka mata,baza ka samu me maka girki ba,ba kwanciya tare,
Tun dare Bai maka ba kace baza ka taba yi mata kishiya ba har abada.ta kara shure shure tana fyar fyadiya kamar gaske,Dariya Alim yakeyi

yace ke uwar sharri,wasa nake miki fa,Amana tace wlh bazan yarda ba sai ka rantse ta ci gaba da kukanta,saida Alim yace wlh da gaske nake wasa nake miki ke baki San tsokana ba,me zanyi da matan ina da kamarki,

Goge hawaye Amana tayi tare da cewa ko kaifa dama nasan yaushe ma zaka mun haka ai kai dan Aljanna ne,Alim murmushi ya kara yi tare da cewa to ki kara rikeni da Amana sosai idan ba haka ba ta biyu tazo, Amana tace an gama ogana ranka ya Dade me martaba,
Takawarka lafiya zakin Amana daga ni ba Kari,little Aabid kuwa ko a buhun barkono sai na haifoshi, Dariya Alim ya fashe da ita tare da daukan Amana cak ya goyata a bayansa kana yace muje mu tafi garin barkonon ma gaba daya ki bani yaji me ginger da curry,Amana ta rada masa me maggi zaka ce,

Suna saman Bed Alim yana murza dukiyar fulaninta Amana ta lumshe ido,ido rufe taja yaji tare da cewa ko 'ya'ya Hudu ne ya dace a haifesu 1time saboda yanda ake Jin dadin nan,suna ta murzar juna Amana ta kara cewa yan uku ne ya kamata ko yan Hudu yanda kullum kake dura abu a ciki,
Allah sa dai receptors su ja su kaiwa egg din nan,na saka kwai nayi kwai har sun gaji,

Alim najin Amana sama sama tana ta surutanta wanda ba a hayyacinta take ba,
Yayi adduar Saduwa kenan Amana ma tayi tata,da kyar Jin yana yi,yana shigarta ta tace bismill...ah.....yan Hudu kuje Ku boye cikin mahaifa ni kuwa na santaloku,Alim ya rufe mata baki da nasa yana kissing,da karfi ta fisge bakin ta a slow kamar yar maye tace Abeg ka kyale min bakina nayi abinda naga dama kai hanaka ihunka nakeyi? To nima yau sai nayi abinda naga dama,
Alim yasan yanda Amana take burburwa a bed din,iya shegenta takeyi son ranta,kuma karawa Alim kaimi takeyi,kasa hakura yakeyi,domin suna hutawa su kara cin abubuwa sannan ya tafi wani round din haka yakeyi,yana so kuma ya dan dinga daga mata kafa,amma Amana sai ta jawo yayi ta karawa yanda zata dinga masa sexy abu,domin kalar ihun da take masa ma kansa na daban ne kara susucewa yakeyi,ko an gama sai ta kirkiro salon da dakansa zai kara manne mata.danma yayi sa'a she is so active a komai ba sanya,kuma zata dage iya yinta ta bashi abinda yake so,ta masa abinda yake so a lokacin da yake bukatar hakan,gata ta gama karantarsa,ta gama gane kan abinta,tasan duk abinda yafi so ta fannin komai na kwanciyar aure da sauran na zaman takewa,

Kamar wacce ta karanci fannin xxx yanda take bada style iri iri,tasan me zata masa,tasan kuma yanda zasu hadu su saita Kansu su dinga kawowa kusan lokaci daya.Alim kam gwarzon Oga ne,komai ya gama kwarewa shi yasa yake haukata Amanarsa da salonsa iri iri itama bata gajiya dashi,idan zai nemeta ko sau nawa ne saboda yanda yake jiyar da ita dadin duniya ba a magana karamar hauka takeyi.

Yau Saturday da yamma Alim yasa Amana ta shirya suka zaga gidan dangi da frnds dinsa masu aure,daga nan sukaje gaishe da Abba da Mum abin gwanin sha'awa.
A hanyar dawowarsu driver na jansu Alim ya kalli Amana dake kwance a kafadarsa yace mu tsaya ayi take away? Yatsina fuska Amana tayi tace kullum sai ka shigo min da kayan kwadayi iri iri,komai kana siyowa kullum bafa ka shigowa ba tare da Leda a hannunka ba,a barshi duk ina da su sweet da komai,girki kawai na yi mana wani Abin marar nauyi,
Ko nama baza kici ba? Amana ta kada kai,beef meat? Kaza?dan shila? Kan rago? Cowtail? Fish? Icecream? Duk Amana ta kada kai bata so,
Ya kara rada mata a kunne sai me to ko cosmetics? Tace haba kaima kasan ba abinda babu,red eye liner fa?ko black? Dariya Amana tayi ta tuna sanda tacewa Alim ko jar jagira sai ya siya.

Yau suna dawowa gida Alim da kansa ya dafa musu indomie suka ci tayi dadi,sannan sukayi shirin bacci suka kwanta sai bacci,yau wacce rana ya bar Amana ta huta,
Can tsakar dare Amana ta farka da muguwar sha'awar Alim da ta rasa ta mene,Alim yana ta baccinsa hankalinsa kwance,Amana ta kare masa kallo harda kunna light,mikewa tayi ta shiga toilet, aka kara shiryawa tsab harda kara brush tare da watsa ruwa a jikinta,ta fito daure da towel,
Ta cire towel din ta jefar tare da fesa body spray,ta kara shafa wasu turaruka na musamman masu rikita me gida, haka ba komai a jikinta ta koma saman Bed,
Tare da shigewa blacket,Alim dan karamin boxers ne a jikinsa,Amana ta manne a jikin Alim tana ta faman juye juye,shidai Alim Bai San tanayi ba,tana so ta tasheshi sai tace kai karfa ya rainani,Can kuma tace to mene mijina ne,ni da dan kadan nake nemansa, shike nemana fa kullum Bai fi sau kadan na nemeshi ba,

Bari kawai wlh na tasheshi dole ya min nima tunda nayi duk yanda zanyi na masa wayo ya tashi yaki tashi ayi me gaba daya,
Nasan ma ina tashinsa zai kawo full light.

A hankali ta fara tashinsa ta hanyar sosa masa kunne da kyar ya bude Ido,bai jira komai ba ya jawo Amana gabansa ya kwantar da ita tare da kara kankameta yace sleep kinji yaci gaba da baccinsa,
Amana tace wlh sai ya tashi,kara mikewa tayi zaune,Alim ya kara damkota cikin bacci tare da rungumota ta baya,dukiyar fulaninta na cikin hannunsa,Amana kara rudewa tayi,ta fara tashinsa da baki, Baby...Dearna, ka tashi pls yunwa nakeji wai tayi masa wayo,da kyar ya kara bude idonsa ya daura idonsa akanta dama bata kashe light ba,
Kan Alim yayi wani Dum ya Mike zaune, kin fiye rigima Sha ruwa ki kwanta da safe sai kici,Amana komawa tayi jikinsa tare da kanannadeshi Alim baccinsa yaji ya gudu gaba daya kamar ya rungumi transformer haka yake Jin jikinsa dalilin abinda Amana ke masa a jikinsa,

A hankali tace I need u honey,Alim dama da kadan yake jira yace shine kika wani tsaya kina min nuku nuku.
Tuni Ya marzaye shima ya shiga toilet ya kara tsaftace ko ina,ya fito ya fesa Body spray, jawota jikinsa yayi yace yar Albarka yanzu zan miki service.

Shekarar su biyu da Aure cif,Badriyya ta haifi mace Sunanta little Amana ansha suna,watan little Amana daya Sakeena ma ta santalo Namiji kato kyakyawa aka Sha suna tace a sa masa Alim ita kuma,

Hamza,Isa,kb,da Salma anyi bikinsu ansha shagali,inda aka kai Salma Adamawa gidan Deeni kwaro,
Ga Asiya ma da tsohon cikinta,Amana ta gama tabbatarwa maybe baza ta haihu ba ita, watanni biyu tsakani Amana tayi dan zazzabi kadan ta tashi, kullum sai cin Aya,ga yanda take sha'awar Alim,ta canja gaba daya,skin dinta kamar dafaffiyar kaza tsabar laushi,ta gaji ta daina pt test ta hakura,
Kullum sai kwadayi,Alim ma ya fuskanci wani abu da kyar ta yarda da Alim cewar ta kara test su gani,tana toilet tayi test aiko ta fito da gudun tsiya,tana oyoyo little Aabid,Aabid oyoyo,Alim ma murna kamar me,

Asibiti suka wuce aka kara test har ya kai wurin 4mths basu sani ba,nan aka gama musu komai daya dace suka dawo cike da murna,
Amana tace kar a fadawa kowa sai dai a ganta da katon cikinta, haka sukayi shuru ba wanda ya sani,ko kace kamar ciki ne dake Amana ko?, Amana baza tace eh ba,hmm kawai zata ce ko tace to wa ya sani abu a duhu ko shine ko ba shi bane.

Haka suka dinga rainon ciki har ya girma,kowa ya gani murna yakeyi musamman Mum da Abba,
Su Nura sai murna sukeyi ana tayasu murna,
Har cikin ya kai wata Tara,haihuwa ko yau ko gobe,da kyar take takawa,Alim ko fita baya yi yana manne da ita sai abinda takeso

Wata ranar talata Amana ta fara Jin ciwo kadan kadan ta fadawa Alim honey kamar fa nakuda nakeyifa wlh daurewa nakeyi kawai ciwon yayi yawa.

Da gudu Alim ya hada komai suka tafi asibiti,ya fadawa Mum tazo da Hajja me aikin Mum wata dattijuwa,
Amana ana dubata akace haihuwa ce,Abin mamaki tsabar juriyar Amana ko hawaye babu,yatsina fuska kawai takeyi idan ciwon ya motsa mata,
Alim ya kasa zaune ya kasa tsaye sai zirga zirga yakeyi baji ba gani.
Kamar shine me nakudar,
Amana kuwa daurewa kawai takeyi bata taba Jin ciwo irin wannan ba,amma bata ko ehem,ko Mum ta jinjina mata har dai yau bata haihu ba sai wahala da take Sha sosai ta fita a hayyacinta.

Alim ya rasa yanda zai saka kansa,Amanarsa kawai yake tunani da tausayi,gashi an hanashi shiga ciki.
Alim harda hawaye ganin doctor tace har yau bata haihu ba.

AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳



205-210



Official



By
AsmaBaffa



FINAL




Amana ta dan Dade kadan sannan Allah ya taimaketa ta santalo danta Namiji katon gaske,kyakyawa fari kwal kamar bature,readers yaron dake jikin poster din Ciranin Amana ba Aabid din farko bane wanda ya rasu,Aabid din Amana ne da ta haifa yanzu.
Alim murna kamar ya Haukace ganin Amanansa lafiya lau da ita,
Mum cewa tayi gidanta zasu koma da Amana baza ta koma gidan Alim ba sai tayi arba'in, Alim baiyi musu ba amma yace dashi za a koma gaba daya ai nan ma gidane ba matsala tunda gyara masa headquarter za ayi b a damuwa.

Dungumawa sukayi gaba daya gidan Mum, Alim yaki tafiya wai shine zai mata wankan,Mum ta koreshi,sai dare ya dawo tare da haurawa saman Bed yace honey ina ma yan uku kika haifo min,Amana ta Galla masa harara,tace dayan ma na gode akace uku zan haifo ai na shiga uku,ashe dana ke neman yan uku ganganci nakeyi wai wannan wahala haka,na zata mutuwa ce.murmushi Alim yayi yace na matsu kiyi arba'in na koma Ango,murmushi tayi tace me za a fasa mutuwa ko hisabi,ai Harka zamu koma sabuwa dal,

Tafa mata Alim yayi yace sai Amanata tawan ba sanya, juriyar nan taki tana birgeni,da watace gudun mijinta zata fara yi akan wuyar da ta Sha,ko kar ta samu ciki da wuri,sai kiga haihuwa daya ana fada tsakaninsu,

Fari Amana tayi da Ido tare da cewa ni da muka Dade bamu haihu ba,yaci ace kana da yara Uku yanzu kaga dole na bude mahaifa nayi ta haifowa idan nayi Uku sai na huta ko?
Alim yace good haka kuwa,Mum ce ta shigo tace tashi ka tafi dakinka Malam,
Haba Mum Alim ya fara shagwaba,Mum tace anan zan kwana,Alim ya bude baki kai Mum dan Allah ki tafi dakinki Abba yana gari fa,

Kunnensa Mum ta murde Amana tana dariya tace Mum kyaleshi dan Allah kin San halinsa da kafiya wlh idan ba haka ba aure zai fara nemowa kyaleshi ya kwanta,Alim yace gwara da kika samawa kanki lafiya dama wata ta manne min sai na nemota,Amana kamar zatayi kuka tace Mum kinji ko kyaleshi kawai,
Mum tace kinji kunya wlh kina tsoron kishiya ki zauna ya rainaki yana miki barazana da kishiya,
Sosa kai Amana tayi Mum baifa ce zaiyi ba nice dai nake tsoro kuma wlh idan yace zaiyi Allah saina ballata harda shi ma, murmushi Mum tayi tace ai nasan zaki iya aike kishiya ta shiga uku a hannunki,gwara karma mutum yayi domin korarta zakiyi da muguntarki kala kala,
Shagwaba Amana ta fara haba Mum ni Allah,Mum tace sai dai ki gayawa wani amma nice sheda,ni indai ina raye bazan bari ma ya miki kishiya ba,nasan ma bazai miki ba yanda yake Sonki,

Dadi Amana taji tace na gode Mum,koreshi ya tafi dakinsa,bige bakinta Alim yayi kadan ta kwalla kara,
Mum tace kwaji dashi can kunfi kusa,sai da safenku tare da kallon Alim tace ka kiyaye kaji na fada ma,ina ganin ba dai dai ba sai ka bar gidan nan ka koma gidanka,

Wannan yaro yana Shan kulawa wajen Amana,kullum yana hannunta ta hana kowa,da an karba zata dinga mika wuya tana lekensa,
Idan yarane ba manya ba Baza ta basu danta ba kar su jefar dashi ya fadi kasa wai,daga yayi uhum Amana dama kadan take jira zatace mikoshi na bashi ya sha ta karbe abinta,

Ko Alim masifa take masa wai yana shilla mata yaro zaiyi zazzabi,
Asiya dasu Badriyya kuwa da suka zo suna dauka kadan zata dan jira mintina kadan tace bani dana,har tsiya ake mata Amma Amana ko a jikinta,
Har ranar suna tayi dangi da abokan arziki ansha suna,yaro yaci sunan Aabid,Aabid ake ce masa,

An gama komai kowa ya koma gidansa,Mum kuwa da sauran dangi suna ta faman gyara Amana kamar sabuwar Amarya,
Alim dan albarka yayi dauriya da hakuri bai takurawa Amana ba sam,



Please Login or Register in order to submit comment