Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kake ganin na gaxa yi maka, ni baxan iya da wannan jarabar taka ba da nacin tsiya, ka koma maybe ita xata iya jurewa, tunda ita jaka ce amma ni baxa ka xo ka takura min ba.

sakin baki yayi yana kallonta ya rasa bakin magana masifar dai ta cigaba da yi masa a fusace ya bata amsa, idan na danne miki hakki kice yarinya ta yi miki asiri bayan komai ke kike jawowa kan ki, wlh xan tafi baxa ki kara ganina ba xaki gane ba nida xuciya.

da sauri ya bar wajenta ya nufi sashin Niimatullah, A kulle ya tarar da kofarta, A hankali ya rika kankwasawa tare da kiran sunanta.

cikin bacci naji alamun ana buga kofar dakina a hankali na bude ido na fito parlour ta window na hango dattijona, yana ta faman bugu leka kaina nayi, muna hada ido ya fara min magana, ki taimaka ki bude min na shigo Niimatullah kada na shiga wani hali.

makale kafada nayi, baxan bude ba Allah sai dai ka koma wajenta, na fada maka baxan taba shiga hakkinta ba, magiya ya rika yi yana ta bugawa komawa kan kujera nayi ina kallon shi ina masa dariya, gaba daya ya fita daga hankalinsa ina mamakin yadda yake da jaraba duk da kasancewarsa dattijo ya kamata a ce yayi sanyi amma abin nasa ya wuce gona da iri.

Buga kofar yake ba sassautawa yana ta magiya, ni kuwa sai dariya nake masa cike da tsokana nake masa magana, baxan fa bude maka ba sai dai ka koma inda ka fito kuka yake min sosai, a xuciyata naji tausayin sa amma baxan bude masa ba sai na gama ja masa Aji.

*follow me on wattpad @jeeddahtulkhaeer Tijj*


*jeeddahtulkhair??😘*💋💋💋💋💋
*MATAR DATTIJO*
💋💋💋💋💋

*©jeeddah Tijjani*
*Adam*
*(jeeddahtulkhair)*

*follow me on instagram @jeeddahtijjani*

*wannan shafin gaba daya sadaukarwa ne gare ku masoyana ina matukar godiya ga kaunar ku gare ni*
Maman gidado
Wasila Gwarzo
Aysha yola
Salma Nura
Binta muhammad
ummu shuraym
maman Abbulkhairi
Rafi,atu gambo Aisha Bukar
zainab Ashir
Hauwa Ado
Aunty Rukky
Zainab b Aminu
Sdy Saeed Sayyadat
Asma'u Yusuf Beji Ameenatou Shu'aeb
.ummeen Al'ameen
Asma'u Abubakar Adam (NANA)
Ubaida Sulaiman ( Ubess )
Sayyadat67
ameena farouk
Hadiza oumara(guimbia)
Aisha Maradun (Excellency)
Jiddear Zaria
Binafat
sodangi
Hajia feedy
mamy mukhtar
Aeeshat
Mmn Sadeeq
Dayyiba Abuzeid
Maman hanef
Maryam
Maimuna
Hadiza
Fateema Xahra
Umulkhairi Zakariyya
Fatahiyya Badawi(maman Umar)
Hafsat Usman Datti
Charifat Soule
Aichatou Halilou
Khadeejat Umar
Aisha Abubakar
Amina Dona
Maman Salma
Rahma Abdool
Momy Shaheed
Maman Abdul
Ameera
Teemah
Feenat
Ma'u (maman sha'aban)
*masoya kada a yi fushi kowa xai ji sunansa insha Allah*

34

Ganin yadda yake min naci ne yasa na taso don bude masa, cikin nutsuwa na leka kaina ta window na fara yi masa magana, kiran sunan shi nayi tare da kashe masa ido, dattijona xan bude maka yanxu amma sai ka yi min wani alkawari, kuma ka tabbatar min da baxa ka saba min ba. da sauri ya karaso tare da cewa, nayi alkawarin xan cika miki alkawarin ki matukar xan iya.

gyara tsayuwa nayi tare sa sakar masa murmushi xaka iya ma ai abin ba mai wahala bane, cikin siririyar murya na cigaba da fada masa, kayi min alkawari idan ka shigo babu abinda xa kayi min saboda wallahi duk jikina ciwo yake har yanxu ban warkewa daga abin nan da kayi min ba, cikin marairacewa ya amsa min, nayi alkawarin baxan miki komai ba ai ina son farin cikin ki amaryar dattijo.

karasawa nayi na bude masa kofar, yana shigowa na bude masa hannu ya fada kirjina na rungume kayana, kissing din shi na shiga yi sannan na fara bashi hakuri a kan abinda matarsa tayi masa saboda ina so hankalinsa ya kwanta.

kayi hakuri dattijona kada kasa damuwar komai a ranka indai kana da ni baxa ka taba yin kuka ba, duk inda farin cikin ka yake xan nemo shi,domin ba nida wani aikin da ya wuce kulawa da kai.

cike da soyayya ya kara hada fuskata da tashi na gode sosai Niimatullah, na dade da sanin kece rayuwata kuma abar alfaharina, Allah ya taimake ni kin shigo rayuwata ne,don nayi dariya nasan duk wani bakin cikina xaki share min, murmushi nayi tare da matsa masa hannun shi insha Allah xan maka komai dattijona.

daga kanshi yayi sama tare da lumshe idanunsa tunani naga yana yi, fuskata cike da damuwa nake tambayarsa, tunanin me kake yi mijina dan Allah ka manta da komai ka saki jiki mu sha soyayyar mu.

dagowa yayi ya dube ni yunwa nake ji my Niimatullah tun safen nan da na fita daga dakin ki ban ci komai ba har yanxu da muke wannan maganar, girgixa kaina nayi cikin damuwa nace masa,yanxu kana nufin kace tun daxu baka ci abinci ba? gyada min kai yayi kwarai kuwa ke dai tashi ki hada min yar aljannata, da sauri na tashi na shiga kitchen na fara girkin kenan na ji shi rungume a bayana yana sakar min numfashin sa a kunnena, cikin marairacewa nace masa dattijona ka kyale ni nayi maka girkin kada ya kone.

rada yayi min baxan iya bari kiyi aiki ke kadai ba amaryata, taya ni yayi na fara
hada masa abinci mai rai da lafiya sannan na hada masa lemo mai dadi, a baki na bashi sai da ya ci ya koshi sannan na kyale shi, albarka ya rika saka min yana min fatan alkhairi.

Bayan ya kammala na kwashe kayan na kai kitchen, sannan na raka shi bandaki yayi wanka, ni kuma na fito na dakko masa kayan da nake son ya sanya, yana fitowa na shafe masa jikinsa da wani cream mai kamshi sannan na sanya masa kaya masu kyau parlour muka fito muka fara hira, a cikin hirar tamu yake bani labarin irin wulakancin da matarsa tayi masa ya kuma roke ni da kada nayi koyi da irin abubuwan da take yi masa.

cikin marairacewa ya sake mayar da kallon shi gare ni tare da cewa, Niimatullah kiyi min wani taimako amaryar dattijo, sunkuyar da kaina nayi tare da cewa wane taimako kake bukata daga gare ni babyna, hannunsa ya dora bisa wuyana sannan ya fara yi min magana cikin rada.

ki taimaki mijinki ki bashi kan ki, shi ne abinda nafi bukata daga gare ki, saboda ina cikin wani hali ki share min hawaye kiyi min sadaukarwar da yar uwarki baxa ta taba iya wa ba.

jikina naji ya fara karkarwa saboda ina tuna irin axaba da wahalar da nasha a hannunsa, cikin rawar murya na fara yi masa magana, dan Allah kayi hakuri dattijona wlh jikina ciwo yake.

rarrashina ya fara yi ki taimaki rayuwar mijinki wlh idan kika hana ni ban san irin halin da xan shiga ba, Kuka na fara yi ina rokonsa yayi min hakuri xuwa gobe, shi ma kukan yake yana fada min baxai iya jurewa ba sbd xai iya samun matsala.

Hakuri na bawa xuciyata na amince da shi yayi dukkan abinda yake so, bayan muna kammala ya dawo da ni ya kwantar da ni bisa gado, wani kallon soyayya yake bi na da shi duk inda na juya idanun shi a kaina, ni kuwa saboda kunya na saka kaina a cikin pillow bana son hada ido da shi saboda irin rashin ta idon da yake aikata min.

Tasowa yayi daga inda yake ya dawo kusa da ni, bude blanket din da na rufa da shi yayi, ya shigar da jikinsa ciki, riko hannuna yayi ya shigar da tafin hannunsa cikin nawa, cike da soyayya ya fara min magana, my Niimatullah kin hadu baxan iya barin ki ba har abada, kina da baiwar da ni kadai ne xan gane hakan,dan Allah ki cigaba da rike ni amana wallahi ina sonki kuma a kullum na kasance tare da ke sai naji soyayyar ki ta kara ninkuwa a xuciyata fiye da da.

Dan Allah kada ki hukunta ni da hana ni jikin ki,duk girman laifin da nayi miki ki fada min ni kuma nayi alkawarin xan baki hakuri na kuma karbi kuskurena, amma dan Allah kada ki taba kauracewa shimfidata domin baxan iya rayuwa babu soyayyar ki ba.
kaina a kasa na amsa masa da xan so ka dattijona.

sake rungume ni yayi ya cigaba romancing dina, kokarin kara kusantata yayi nayi masa magiya ya kyale ni saboda na gaji, ya hakura ne kawai ba don ransa ya so ba.

Bayan ya dawo cikin nutsuwarsa ya dube ni, my Niimatullah saboda faranta min ran da kika yi na baki dama gobe kije gidan innah ki gaida su, rappers din yan dari biyar ya xaro ya bani, idan kin je sai ki bawa su innah.

rungume shi nayi ina murna har da dan guntun hawaye na, na gode maka dattijona ka faranta min raina wlh, dole nima na rika faranta maka Allah yayi maka albarka yasa kafi haka, dago fuskata yayi kin cancanci fiye da haka daga gare ni amaryar dattijo fatana dai ki cigaba da faranta min.

kwanciya nayi a kirjinsa wani farin ciki da dadin abinda yayi min na ratsa xuciyata, a lokacin ma bamu kwanta ba sai da ya kara yi min wani aikin.


*follow me on wattpad @jeeddahtulkheer Tijj*

*jeeddahtulkhair😘*💋💋💋💋💋
*MATAR DATTIJO*
💋💋💋💋💋

*©jeeddah Tijjani*
*Adam*
*(jeeddahtulkhair)*

*follow me on instagram @jeeddahtijjani*

*Gaisuwa ta musamman gare ku masoyana*
fareeda sulaiman(yar pot)
Sakinatu Umar (Ummu Abdurrahman )
maman sharifa
Amsopy
Dija Misku
momyn farhan
Khadijah ummi
Hamamatu khalil (maman jadda)
maman Namanxo
jannah
maman abulkairi
haleema Abba
hajara chuss
rahma haruna
ummu Mimi
rukaiya Ali
maman rai'z
Hauwa'u usman
Zainab A Adam
Maman muneefa
Haulat Alqaseem
Hassana tafarki
Aisa
Maman Mubeenah
Autar kibiya
Bilkisu M Ladan
Asma'u (asmaa)
Hauwa Ali
mmn Abdussamad
Haou Douang
Hauwa sadi Ibrahim
Aisha usman
Rukaiya Ibrahim Auta
Asmau Dauda

35

Tun a daren na fara xaben kayan da xan saka, dattijona ya lura da irin rawar kafar da nake yi kallona kawai yake yana murmushi tare da xaulayata, baxan dai bari ki kwana ba kina xuwa xaki dawo, marairacewa nayi na fara rokonsa dan Allah ka bar ni na kwana dattijona kaga na dade rabona da ganin innata, murmushi yayi tare da shafa fuskarsa kina tunanin xan iya hakuri da ke ki tafi wani wajen ki kwana?sam baxan taba iya haka ba sai dai idan nima gidan innar xan xo mu kwana daki daya, xaro ido nayi tare da cewa daki daya fa kace Allah sai dai ka kwana a soro, dariya yayi tunda na aure ki ai na wuce kwanan soro, sai dai innah ta bamu gadonta mu kwana, tabe baki nayi tare da cewa Allah ya kiyaye ni baxa a yi wannan rashin kunyar da ni ba. lumshe idanu yayi yana murmushi tunda baxa a yi haka da ke ba, nima baxan bari ki kwana ba, idan naga dama ma sai nace an fasa tafiyar don kin san bana son missing din ki, kuka na fara yi ina shure-shuren kafa kayi Hakuri dattijona kada kace an fasa, murmushi yayi to shikenan na hakura amaryar dattijo.

washe gari da safe da wuri na tashi na kintsa nayi wanka, tashin dattijona nayi na raka shi bandaki shi ma yayi wankan, wani tsadadden less na sanya sky blue dinkin kayan yayi kyau, sannan na dauki mayafi sky blue shi ma na saka, kayan sun karbe ni kwarai da gaske, shi kuma dattijona fararen kaya ya saka, hannuna ya rike yana kallona yau dai Allah ya nufa xa a je a ga innah, sunkuyar da kaina nayi wani nauyin sa ne ya kama ni, rungume ni yayi yana sumbatar goshina kin yi kyau amaryata kamar yau aka kawo min ke daki, Kullum kara haske kike kina dada kyau, murmushi kawai nake yi na kasa bashi amsa.

Jan hannuna yayi muka fita bakin mota, tarar da Hajiya maryam muka yi tare da wata kawarta suna hira,suna ganin mu suka tsaya suka rike baki, gulmar suka far y ni da dattijo, ina ganin irin kallon da suke mana na kara narkewa a jikinsa ina yi masa shagwaba, shi kuwa sai rarrashina yake bai ma lura da su ba, cike da gadara kawar Hajiya maryam ta fara magana.

Yanxu Hajiya haka xaki xuba ido ana yi miki bariki a gida, wallahi ilimin ki bai miki amfani ba da har kika tsayawa wannan kucakar xata kwace miki miji, kin yi sake wlh kin bani kunya, wannan idan gidana taxo ko sati daya baxa tayi ba xata kama gabanta.

sauke ajiyar xuciya tayi sannan ta mayar mata da amsa, ai tsayawa nayi naga gudun ruwan su daga ita har shi din kallon su nake, amma wlh wata uku na basu, baxa ma tasan lokacin da xata ji kafarta a waje ba, hannu ta mika mata suka tafa, ni kuwa wani kallon raini nayi musu na watsar da su.

maganar da tayi ne yasa ya gane suna tsaye, juyowa yayi ya kalle su yayi murmushi sannan yaja hannuna muka shiga mota, kullo kofar yayi sannan ya dube ni cike da tausayawa yake min magana, kiyi hakuri da dukkan abinda maman munir xata yi miki, Allah yana tare da ke murmushi nayi tare da shafa fuskarsa ni dama ban damu ba babyna tunda na aure ka nasan xan hadu da wannan kalubalen tunda kana sona ba ni da wata damuwa, da a ce matsalar daga wajenka take da shi ne hankalina xai tashi,amma tunda kana son farin cikina taje tayi taga xata iya ne.

rungume ni yayi sosai ina sonki Niimatullahina saboda nutsuwar ki da kaifin hankalin ki, xan cigaba da rike ki amana insha Allah.

key ya yiwa motar muka kama hanyar tafiya gidan innah, kafin mu je sai da muka biya super market muka yi musu siyayya masu yawa, tun daga kan kayan abinci har xuwa kayan amfani na yau da kullum, xan iya cewa yar karamar gara muka hada musu.

A bakin kofar gidan muka yi parking, na kosa dattijona ya bude min kofa na shiga gida naga innata, cike da kulawa ya dube ni to amaryar dattijo mun xo ina so na dauke ki a bayana na shigar da ke har dakin innah saboda tasan na rike mata amanar jikarta, makale kafada nayi cikin shagwaba nace Allah baxai yiwu ba sai kace wata yar baby, jan kumatuna yayi yana murmushi to da mecece idan ba babyn ba, ko gani kike kin girma amaryar dattijo?da sauri nace eh mana Allah na girma, murmushi yayi to shikenan ni dai ban yarda ba tunda nasan har yanxu ke yarinya ce, kuma nasan kafin na matsa daga wajen nan ma xaki gwada min kuruciya.

bude min kofar yayi muka fito tare, ban tsaya mun jera ba na kwasa da gudu na shiga gida, bina yayi da kallo yana murmushi,a daki na tarar da innahtana kadin lagwani, da sauri na fada kanta ina murna, cikin fara'a ta dube ni.

sannu da xuwa Niimatullah ashe kina tafe, yau dama har mafarkin ki nayi, cike da shagwaba na dube ta nayi kewarki innata na xaci kullum xaki rika xuwa kina ganina Allah yanxu bakya sona kamar da.

murmushi tayi ba haka bane Niimatullah idan ina xuwa kullum ai akwai matsala, kuma ina so ki saba da xaman auren shi yasa amma ai ina sonki yar jikallena, tashi nayi na cire mayafina na shiga dudduba dakin.

wlh innah komai ya canja min a gidan nan ji nake kamar na shekara daya rabona da gidan, ba ki da wani dan kayan dadi ki bani.

dariya tayi min banda rigimar ki Niimatullah me xaki samu a dakin tsohuwa, shagwaba na fara yi ni Allah ki bani abu naci innata, goro ta miko min karbi kici tunda kwadayi kike ji, ko dai kin samu karuwa ne Niimatullah?da sauri na dubeta wace irin karuwa innah? murmushi tayi ciki mana, langwabar da kaina nayi ni ba ni da komai innata.

wai ina baba ne ban ji motsinsa ba, tashi innah tayi yana dakinsa yana bacci kuma kin san dokarsa ce idan yana bacci ba a tashinsa, gyada kaina nayi tare da cewa haka ne na sani kawai dama na tambaya ne.

jakata na jawo na shiga fito da kudin da dattijo ya bani, yace na bawa su innah godiya ta rika yi tana sa mana albarka, tambayata tayi ina mijin naki yake, ko ba shi ya kawo ki ba? sai a lokacin na tuna da na bar shi a waje, da sauri na amsa mata subhanallah na manta na bar shi a waje, salati innah ta fara yi oh!! ni Allah ya shirye ki Niimatullah.

A jikin mota na same shi ya rungume hannun shi a kirjin shi, murmushi yayi min tare da girgixa kan shi,wato an manta da ni an tafi wajen innah ko? sunkuyar da kaina nayi tare da riko hannun shi kayi hakuri ban manta da kai ba, innata tace ka shigo ku gaisa, tare muka shiga da shi har cikin gida, bayan sun gaisa ta fara yi masa godiyar abin arxikin da yayi musu.

kansa a kasa ya bata amsa babu komai innah ai ni da ku mun xama daya, yara yasa suka rika shigo da kayan da ya siyo musu, nan ma dai godiyar innah tayi masa sannan ya tashi ya tafi.

binsa nayi don yi masa sallama a soro muka tsaya, cike da marairaicewa ya dube ni, bana son barin ki my Niimatullah ji nake kamar na dauke ki mu tafi tare, rungumo ni yayi yana sumbatata ki kula min da kan ki matata, anjima da misalin karfe biyar xan xo mu tafi gida, sallama muka yi sannan ya wuce ya tafi.

wajen innah na koma dora kaina nayi a cinyarta muka fara hira, cike da kulawa ta dube ni gaskiya mijin ki na sonki Niimatullah, ki cigaba da yi masa biyayya dukkan abinda yake so kiyi masa domin aljannar ki a karkashin sa take.

cike da shagwaba nace ina masa komai innata,amma matarsa ce ta takura min ran nan har marina tayi, sannan yau da muka fito ta fada min wai wata uku ta bani daga haka xata fitar da ni, ni na fara jin tsoro lamarinta innata, na karasa maganar ina kuka.

rarrashina ta shiga yi Allah yana tare da ke Niimatullah babu abinda ta isa tayi miki, fatana dai kawai ki dage da addu'a da kiyamullaili kada ki rika sake da karatun kur'ani Allah xai baki kariya daga dukkan sharrinta, ai babu wani abu da ya fi karfin Allah.

maganganun innah sun kwantar min da hankali sosai, don haka cikin farin ciki muka cigaba da hira.

*follow me on wattpad @jeeddahtulkhaeer Tijj*




*jeeddahtulkhair😘*💋💋💋💋💋
*MATAR DATTIJO*
💋💋💋💋💋

*©jeeddah Tijjani*
*Adam*
*(jeeddahtulkhair)*

*follow me on instagram @jeeddahtijjani*

36


Da misalin karfe biyar ya iso, har cikin gida ya shigo don tafiya da ni, cike da shagwaba nake masa magana haba dattijona ya xaka xo da wuri haka bamu gama hira da innah ba fa, murmushi yayi kiyi hakuri nima ina da bukatar hirar da ke gobe sai na sake dawo da ke, da sauri na dube shi ka tabbatar xaka dawo da ni?gyada min kai yayi alamar eh,yau ma da kuka muka rabu da innah, tunda muka shiga cikin mota ban sake yin magana ba saboda ina cike da kewar ganin innata, ban so na tafi na barta ba.

muna isa gida muka yi parking, cike da kasala na fito a hankali nake jan kafata, shi kuwa dattijo rike yake da hannuna har muka isa bangarena,sai dai wani abin mamaki da muka gani Hajiya maryam ce xaune a bakin kofa ta saka kujera tana girgixa kafa, wani kallon raini take watsa mana.

fuskar dattijona a daure ya karasa wajenta yana mata magana, lafiya na ganki a bangaren da ba naki ba?cike da rashin mutunci ta amsa masa da lafiyar ce ta kawo haka naxo kwatar yancina ne, ina so na ganewa idanuna dukkan abinda kake aikatawa na rashin adalci kai da wannan jakar kuma mahaukaciyar matar taka, ni kuwa kallonta nayi kawai nayi murmushi saboda bana so na tanka mata na batawa mijina rai, na lura da kyau bata gajiya da masifa, nuna ta yayi da hannu na gaji da wannan wulkancin da kike min, ki matsa min mu wuce ko nayi jifa da ke gefe guda.

mikewa tayi tana masa kallon raini kayi jifa da ni idan kaga hakan mai yiwuwa ne, wlh yau da sai an yi tashin hankali a gidan nan, sai farin ciki ya gagare ka, masifa yanxu muka fara yi a gidan nan har sai mai bakar kafar nan ta fita ta bar min gidana.

da karfi yaja hannunta yayi gefe da ita sannan yaxo ya bude min kofa, shigewa ciki nayi na kyale su suna bugawa, ina mamakin irin kiyayyar da matar nan take min na rasa me nayi mata a rayuwa,sai da ya gama ci mata mutunci sannan ya shigo, tarar da ni yayi har na kishingida ina hutawa, cikin kulawa ya karaso ya dora kansa bisa kirjina, cike da rarrashi ya fara min magana.

Niimatullah kina burge ni ta yadda bakya kula matar nan ku yi abin tsiya na gode da yadda a kullum kike kokarin faranta min raina, ki cigaba da hakuri abisa dukkan cutarwar da xata yi miki Allah yana tare da ke kuma kece da riba a nan gaba.

murmushi nayi insha Allah xan yi dukkan abinda kace dattijona, hira muka cigaba da yi har xuwa lokacin sallah, sannan yayi mana jam'i, bayan mun idar da sallah ya dube ni tare da kanne min ido, ni fa yau ban gaji ba ina so ki bani kulawa don yau nake son baki ajiyar dana, kallon shi nayi ina dan harararshi, banda ajiyoyin da ka bani a baya yau ma sai ka kara bani wata, ni Allah yau gaba daya a gajiye nake kayi hakuri, murmushi tare da jan hancina, to na fasa amaryar dattijo a huta lafiya.
cike da soyayya na shafo fuskarsa yauwa na gode dattijona

bamu dade muna hira ba muka kwanta kasancewar mun dan gaji saboda tafiyar da muka yi.

washe gari da safe da xaxxabi mai xafi da ciwon kai na tashi, don ko breakfast ban iya hada mana ba, komai dattijo ne yayi, cike da tausayawa ya matso kusa da ni ya rungume ni yana tambayata abinda ke damuna, da kyar na iya bude idanu na kalle shi, tare da cewa kaina ne ke ciwo, cikin rarrashi ya dafa kan nawa yayi min addu'a, tashi yayi ya nufi parlour don dakko magani ya bani,kafin ya dawo har amai ya taso min na shiga bandaki ina ta kwarara amai, a firgice ya shigo yana min sannu sannan ya kama hannuna muka koma daki.

kwantar da ni yayi a kan gado ya cigaba da shafa bayana, cikin kulawa yake min magana sannu amaryar dattijo Allah ya baki lafiya, muryata a kasa na amsa masa da Ameen, shafa fuskata yayi tare da cewa anjima sai mu je asibiti ko, makale kafada nayi ni Allah babu inda xan je ina nan.

murmushi yayi dadina da ke akwai taurin kai wasu lokutan, ko bakya so dole kije kiga likita don baxan yarda ki cigaba da xama da ciwo a jikin ki ba.
A ranar ma kwana muka yi yana min tausa.

Yau da kasala na tashi kuma dukkan wata gaba ta jikina ciwo take, narkewa nayi a jikin dattijona yana min tausa, wani abin mamaki kuma duk yawan ciwon nan da nake ji hakan bai hana ni cin abinci ba sai ma karuwa da kwadayina yayi, cikin marairacewa na dube shi, Dan Allah dattijona ka taimaka ka kira innah akwai maganar da xan fada mata, bai yi min musu ba ya dauki waya ya kirata, kuka na fara yi mata.

dan Allah innata kixo kiga halin da nake ciki tun shekaran jiya ba nida lafiya, lallabani ta shiga yi, kiyi hakuri Niimatullah anjima idan malam ya dawo xan tambaye shi idan ya bari naxo xaki ganni.

cike da shagwaba nace Allah innata kixo idan na mutu kuma shikenan ba ruwana, tana jin na ambaci mutuwa tace gata nan xuwa, kashe wayar nayi na kwantar da kaina a kan kirjin dattijona, cikin kuka nace sai ya tashi ya cigaba da yi min tausa, tunda na fara rashin lafiya kullum a cikin wannan aikin yake don baya hutawa ko daidai da minti daya.

Bamu dade da yin waya da innah ba ta iso gidana, tarar da shi tayi yana ta min tausa cike da mamaki ta karaso yanxu Alhaji da kan ka kake wannan aikin gaskiya niimatullah kina bawa wannan bawan Allah aiki, murmushi yayi ai dole a kula da ita tunda ba tada lafiya.

waje innah ta samu ta xauna, ina ganinta na kara marairacewa ina kuka, tashi tayi ta matso kusa da ni tana

Please Login or Register in order to submit comment