Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


*💫SOYAYYA💫*

4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣


LEC A. M bebar gidan Granny ba Saida ya tabbatar sun gama magana cewa gobe za'a saka ranar bikin Sabrine kuma aka barshi wata d'aya kwata kwata kuma Granny ta yarda

Aikuwa washe gari aka kawo kudin Sabrine Dana sa Rana dubu dari uku Granny tayi ta fad'a akan me zasu kawo ai duk gida ne Amma LEC A. M yace bikin yayansa ne komi zaiyi abarshi ,

Besanar da Adnan cewa ansa Masa Rana shida Sabrine Saida ya komai sannan yayi kiransa yake sanar Masa Nanda wata d'aya zaa daura Masa aure da Sabrine Amma saboda da rashin kunya yake cemasa Dan Allah amaidashi sati biyu, aikam LEC A. M yace ya tashi yabashi guri



Itakam Sabrine tunda Granny ta sanar Mata gaba d'aya jikinta yayi sanyi tana hango rawarkar Adnan tasan tabbas zata gidansu agunta


Wata me gyara guda Granny ta d'auko daga Sudan take, aka fara had'a Sabrine da abubuwa kala kala, harsaida ya zamto Sabrine intazauna guri saiyayi naso kamar an jika , pant kuwa akai akai take canjawa saboda salla,

Gaba d'aya feeling yabi ya damu Sabrine Dan kusan Dena waya Tai da Adnan saboda Allah ne yasan yadda take zuba intaji yadda Adnan ke Mata shagwaba da yadda yake Mata maganganu out of control wataranma saidai ta kashe wayar tana har had'e kafa abin du yabi ya dameta

Biki na saura sati biyu aka kawo lefen Sabrine, ya Salam fad'ar yadda lefen yake ma Bata lokacine akwatuna set takwas Banda bags manya manya da aka ciko da Kaya , aikam Granny tayi ta fad'a Dan tasan aikin LEC A. M ne Dan yace komi ahannusa take



Yadda kasan aljana haka Sabrine ta zama skin d'inta Banda glowing babu abinda yake kamar mutum ya sace ya gudu, Granny ta hanata zuwa ko Ina , komai take bukata har gida ake zuwa ai Mata Dan raban dataga waje ma ta manta

Ranar da Adnan yazo kaduna yaga Sabrine kusan haukacewa yayi Dan tayi wani irin cika , kirjinta ya Kara cika sosai ga hips ta koma Kamar wata coke irin kibarnan me kyangani kamar a zanata, Dan wani abu Granny take dama Mata kullum da dare, idan Tasha abinnan bacci sai barawo Banda matse kafa babu abinda takeyi

Tun saura sati d'aya weeding d'in Sabrine da Adnan Latipha ta had'o kayanta ta dawo kaduna Dan bikin nasune, ranar da farouk yazo gidan Granny Dan gurin Sabrine yazo Amma sai abin ya sauya zani Dan tunda ya d'ora idonsa kan Latipha yaji yarinyar tayi Masa , bayaso ya cutu yaje kotana da Wanda takeso hakan yasa ya Kira Sabrine waje bayin sun gaisa da Latipha Dan a palour ya ganta

Yana jikin motarsa Sabrine tazo ta sameshi Dan tayi mamakin ganinsa tazata har sannan fushi yake da ita , Amma jin yadda ya fara Mata tambaya kan Latipha ba Karamin farin ciki tayi ba Dan ta harbo jirginsa.

*Innaji comments dayawa tabbas Zan muku post gobe innaga kad'an sai jini lol*

*💫FORBIDDEN LOVE💫*

4️⃣5️⃣&4️⃣6️⃣


Duk girman parking spaces d'in gidan su Sabrine can't believe this Saida ya cika da wasu shegun cars hadadd'un gaske haka kazalika wajema haka motoci
Adnan ya zaune cikin d'aya daga cikin motocin dake harabar gidan su Sabrine yayi masifar kyau cikin wata shadda dark blue sosai yaci babbar Riga wadda tasha aiki irin Wanda ba duk kai ba domin sai mutumin yakai za'a ga D'inkinnan ajikinsa , nifa sai lokacin Nan na tabbatar da me ake nufi da ajeboters domin tako Ina sune acikin gidan su Sabrine misalin karfe bakwai domin karfe takwas za'a fara dinner d'in

Wasu zafaffun Yan Mata ne suka fara fito daga gidan su Sabrine cikin wani anko black kasancewar su farare dakuma yadda suka Sha make up abin ya bala'in yimusu kyau, Sabrine na tsakiyarsu cikin wata weedingown gown kalar kayan Adnan haba fad'ar kyan da Sabrine Tai zama tamkar Bata lokacine domin Zan iya cewa ita the best bride in 2022 domin ta had'u iya haduwa
Adnan dama idonsa akan hanya domin kusan kwanansa biyar bezo kaduna saboda yadda yayi busy sosai , hango Sabrine yayi kamar wata walkiya acikin idonsa, bemasan lokacin daya bud'e motarsa ba direct inda su Sabrine suke tafiya yayi, daya kwantar da hankalinsa ma gurin motarsa zasu rako Sabrine Amma yaji Ina he can't wait any longer , ganin ango Yana tahowa yasu Latipha tsayawa domin suga what will happen , har inda Sabrine ke tsaye Adnan ya tako Yana Mata wani shegen kallo Dan ita kunya ma yabata wallahi, ganin Yama rasa mezai na nuna appreciate d'in kwalliyar Sabrine ai kawai yawani riko Sabrine yayi hugging d'inta madly Kamar ance za'a kwace Masa ita, aikam Yan matan gurin suka saka ihu kowa na zaro iPhone aka shiga yimusu vedio suna ihu ,

Ganin Yana wani manna hancinsa jikin wuyanta Yana wani irin sakar Mata numfashi shiko kunya ma baya ji, d'an Marin fuskarsa Sabrine Tai Dan ta fuskanci yayi nisa aikam ta zare wuyan takuma zare jikinta daga nasa , kamar zaiyi kuka kuwa yake Mata wani shumin kallo aikam Yan matan gurin suka had'a baki had'e da fad'in “Awnn see love Adnan and Sabrine are the best couple omooo”

Bece musu komai ba Banda smile babu abinda yake kawai ya riko hannun Sabrine zuwa motarsa , Aikam haka adinga binsu ana musu video, Saida ya fara bud'e motar tashiga sannan ya rufe shima ya zagaya ya shiga ya rufo , aikam Yana shiga ya jawo Sabrine zuwa jikinsa , yadda taji kanshin perfume d'in Adnan saitaji wani dad'i Ya kamata finally Adnan will become her husband she can't believe this
Shikam farouk yaja ya tsaya Saida Atipha tashiga motarsa kuma ita kad'ai ya d'auka saboda yanaso suyi serious magana da ita, haka motoci suka kwashe Yan dinner chaf Dan cars har ragowa sukai , haka motoci ajere suka dinga fita daga kayin suna hawa titi , sai kayi zaton ko Yar shugaban kasa ake biki coz yanayin motoci masu tsada zai tabbatar ma Yar gidan masu hali ake biki , ko nace kud'i ya had'u da kud'i



Sosai dinner ta fara wakana cikin tsare me 'kayatarwa Dan hall d'in issa big hall ga decorating d'in yayi masifar haduwa
Lokacin da mc ya Kira amarya da ango cikin dark light wato fire of love , yanda hayaki ke tashi atsakiyar inda su Sabrine ke tsaye da Adnan abin so emotional Dan wani slow music ke tashi dashi kanshi Adnan he couldn't handle his self Saida ya rungume abarsa tsaf , aikwa masu video da pictures suna ta aikinsu
Mc ne ya saki wata Waka yayi needing abokanan amarya suzo su tayata murna , aikam Atipha ce ta fara tasowa da bud'e raper d'in thousand tana rawa cikin Aji so classy tana yiwa Sabrine li'ki Kota Ina, aikam haka kawayen Sabrine su dinga tasowa suna rawa gwanin murgewa har nakan iya hango munaya anata rawar Kai ana rawa Kamar bikinta ake gasu maman hanif dasu safnah maman Muslim and also maman nabeela haka suka jawo Sabrine tsakiya suna ta rawa , yanayin yanda Sabrine ke cikin farin ciki har yayi yawa expecially data hango su Khadija , maman abul , Fatima, mulaika, Salma gaya, Maryam sahabi, dukkan Yan group na forbidden love kam sai rawa ake ana cikin farinciki aikam Sabrine ma zagewa Tai Tasha rawarta Dan Saida Adnan ya riko ta, ummu Mohd da Jamila kam Naga yake suke sai hararar Adnan suke , Amma hakan behanasu yiwa Sabrine liki ba

Haka mc yacigaba da fad'in yanaso yaga mahaifiyar Sabrine ita da jamaarta, dasauri Granny dasu maman farouk dashauran iyayen Sabrine sukazo suka dinga Mata ruwan kud'i, aikam kawai Sabrine tasa kuka tare da ri'ke Adnan, Dan jitai dama ace mahaifiyanta na raye taga yadda jamaa kesonta , hakika Sabrine ta karajin wata kaunar Granny sosai, aikam kawai ta saki Adnan tatafi da d'an sauri tayi hugging d'in Granny tana crying sosai , ita kanta Granny Saida taji kwalla haka ta daure tana rarrashin Sabrine

Maman Adnan kam hajiya saleemeh LEC A. M hanata zuwa yayi Dan cayace baya bukatar ganinta agun, aikam taci kuka ta gode Allah Amma haka yacewa su Afiya ai batajin dad'i this days shiyasa ta hakura da zuwa sai iyasu kawai suka je suma cikin anko kalar na kawayen Sabrine, dama Usman ne kenacin son Afiya aikam amotarsa ya d'auketa zuwa gun dinner d'in, aikam taga Usman yamata kyau sosai danshima ba bayaba wajan kyau aikam shidai zaice wannan bikin nasu Adnan is the best wedding ever saboda dalikinsa Afiya ta amsheshi 100%


Haka aka tashi daga gun dinner d'in wurin sha d'aya na dare haka aka dinga shiga motoci Dan dawowa gida kowa hannunsa ri'ke da gift na biki kowa da kalar abinda yasamu daga Mai laptop sai iPhone some kuma fridge and some plasma , Banda abincin da akaci a gun Dan save your self ne gun aikam su munaya anci an koshi(hhh lol)


Adnan Hana Sabrine fita yayi daga motar waishi Sam begama ganinta ba , haka ya fara Mata iskance iskance da rashin kunya Dan jambakin bakinta Saida ya shanye tsaf kamarma baa saka ba, Dan har kunyar fitowa dagacin motar tayi taci sa'a kuwa babu kowa agun haka ta salallaba tayi gida
Sukam su Adnan boysquarters d'in gidan aka Basu dashi da shauran abokansa Dan Granny tace babu wani hotel dazasu, aikam sunji dad'in quarters d'in Dan kam yayi kyau da tsaruwar gaske

Kwana Adnan yayi Yana tunanin Allah yasa gobe da wuri za'a Kai Sabrine Dan shikam bazai iya jira har jibi ba without getting sex da Sabrine ba , Dan kasa bacci yayi ma kawai yayi calling Sabrine ya fara yimata bad talks… *(Mara kunya fitsararrre )*🤦🏻‍♀️


*💫FORBIDDEN LOVE💫*

4️⃣7️⃣

Washe gari Ababban masallacin dake gidan su Sabrine aka shaida daurin auren ADNAN ABDURRASHID TAKUR DA SABRINE ABDURRASHID TAKUR akan sadaki naira dubu dari uku dakuma mukullun sabuwar mota mekyau da da tsadar gaske,

Abin mamaki jin an Kara sanarwar daurin aure dazaa karayi na biyu ,kowa yashiga rudanin auren wa za'a Kara daurawa,aikam ba jimawa aka shaida daurin auran SAFIYYA ISAH dakuma ABDURRASHID MUSA TAKUR akan sadaki naira dubu dari

yadda Adnan yaji sanar war Sabrine ta zama matarsa tsintar kansa yayi dayin kwalla finally Sabrine tazama tasa she can't believe this, all he want now is to see his wife , yadda yaji sanarwar daurin auren mahaifinsa he was shock meyasa Daddy zaiyi haka Amma kawai saiya basar saboda personal issue ne na gida, haka LEC A. M yadinga karbar gaisuwar mutane daban daban , gabaki d'aya unguwar Saida ta cika makil abin har mamaki yabani kam


Sabrine taci kwalliya cikin wani farin less me tsadar gaske yaci d'inki Haddade, Tasha make up Banda pictures babu abinda su Latipha ke Mata Dan tayi kyau so Masha Allah

Haka su Atipha suka rako Sabrine domin ance Adnan na jiranta da abokansa, tunda ya hango Sabrine Yama kasa d'auke idonsa daka kanta Dan gani yayi mar ba Sabrine ba kodai ancanjota ne, har gabansa Sabrine tazo ta tsaya kanta akasa, Dan tama kasa d'ago Kai ta kalleshi , sudai su Atipha suna tsaye suna kallan ikon Allah kowa ya kunna video a wayarsa Yana Kiran Kota kwana
Hannunta Adnan ya riko yana kallon fuskar Sabrine da ke kasa , cikin slow voice ya fara fad'in “sabrine you are mine now, you are my. wife my darling sweetheart mother of my children I promise to take care of you Sabrine , I promise to give you all what you deserve I love you so much baby me”ahankali Sabrine ta d'ago ido ta kalleshi kawai sai hawaye ya fara zubo Mata a ido, da sauri Adnan ya d'auko handkerchief Yana share Mata tears d'in fuskarta Yana fad'in “please don't cry baby Zaki batamin make up d'ina”ai dayaga alamar Sabrine ba daina kuka zatai ba kawai yajata jikinsa yayi hugging d'inta aikam kamar jira abokan ango Dana amarya suke suka sa ihu had'e da fad'in “omooo see love ”

*💫FORBIDDEN LOVE💫*


4️⃣8️⃣&4️⃣9️⃣

Part guda LEC A. M ya warewa Adnan domin zamansa shi da Sabrine sannan wani madaidaicin part shima na amaryarsa ne ya ware domin bayaso ya had'a ta da yaransa

part d'in Sabrine babba me sosai can gefen nasu daddyn Dan akwai Yar tafiya tsakaninsu da daddy , fad'ar haduwar gidan Sabrine kam baa cewa komi sai San barka domin bebar Granny tayi komi ba , komi order yayo Dan kayannan bananan bane , parlour d'in Sabrine guda biyu sai bedroom guda uku Banda su toilet gakuma kitchen dinta guda biyu shima
Misalin karfe hudu na yamma aka kawo Sabrine dakinta aikam Sabrine taci kuka dakyar aka cireta daga jikin Granny lokacin daza'a taho da ita
Tana ji tana gani haka aka tafi aka barta daga ita sai Latipha , saikuma Afiya data shigo ,

Afiya ce tacire hannun Sabrine daga tagumin datayi tana zaune a tangameman gadonta , sannan tace“sabrine kiyi hakuri kidena kuka dukkanmu Muna sonki kuma zamu kula dake baki da damuwa kinji”jin sanyi Sabrine Tai azuciyarta ta sakarwa Afiya murmushi najin dad'in abinda tafad'a , sannan Afiya ta Kara riko hannun Sabrine kanta akasa tace“sabrine sannan Ina Kara baki hakurin abinda mahaifiya tayiwa mahaifiyarki hakika mommy Bata kyauta ba , koda daddy na ya Kara aure Banga lefinsa ba fatana Allah ya Basu zaman lafiya”kafadarta Sabrine ta dafa tare da fad'in “tuntuni namanta da wannan maganar Afiya , Allah ma Muna masa lefi sannan mu roki yafiyarsa kuma ya yafe Mana , Allah ya yafemu baki d'aya”

Atipha ce tashigo d'auke da wani hadaddan less Wanda akaima Masa dinkin Riga da skirt mekyau sannan ta zube kusa da Sabrine , kallonta Sabrine Tai tad'an harareta “mekuma zaai da wannan kayan haka”tashi Zaki kiyi wanka da ruwan turaren gashi can,

“wanka kuma”ta fad'a kamar zatai kuka tana kallon Afiya datake kunshe dariyarta da hannu”

“eh wanka nasan tafiyar nan From kaduna to kano ai Zaki danyi gumi ko”
D'aga Kai Sabrine alamar eh sannan tace“to mene kuma dazan wanka da ruwan turare”
Itama d'in Atipha dariya ce ta zo Mata ganin yadda du ta firgice
“eh idan muntafi kyasan dalilin wanka da ruwan turaren , kumama Naga tun yaushe kike wankan da ruwan turaren jibi yadda ya kama jikinki ko guri kika zauna saiyayi kamshi turaran da sapnah borno ta had'one fa , pls ki tashi kiyi wankan Nan zuwa Nanda isha'i nasan driver zaizo daukata”

Tafad'a tana riko hannun Sabrine tana mikar da ita , Sabrine nashiga wanka Afiya ta temakawa Atipha suka gyare gidannan tsaf ko Ina suka sa turaran wuta haddade, wani irin murmushi mugunta Atipha tayi domin turaren data turara ko Ina Dole saiya haukata Adnan

Tana shiga ta tarar Sabrine ta fito daga wanka jikinta daure da towel , tana zaune gaban mirror tana goge kanta da ruwa ya ta'ba,

Tayata Afiya tayi ta fara taje Mata gashinta sannan ta shafa Mata Mai yazamto Banda sheki babu abinda yake sannan Tai Mata wani irin gyaran Kai gwanin shaawa gashin har bayan Sabrine

Sannan ta Mi'kawa Sabrine wani hadaddan Mai Wanda had'e had'e ne akai ,
Banda glowing babu abinda fatar Sabrine keyi dan taci gyara , less d'in Afiya ta Mi'kawa Sabrine ta karba ta fara sa skirt din, wani shegen skirt ne me wani irin Sharp na Yan iska d'inki ya amshi Sabrine haka ta kar'bi rigarma tasaka , dinkin ya fitowa da Sabrine sharp d'in breast dinta sosai , ganin yadda d'inkin yayi Mata tayi saurin kallon Atipha tare da fad'in “wannan d'inkin fa daga Ina I mean nifa bansan da kayannan ba yayi iskanci dayawa gaskiya ki d'auko min wani”dasauri Atipha tace “aikuwa shi Zaki sa domin wannan d'inkin nice nasa ayishi bama iyashi bane suna da yawa”babu yadda Sabrine ta iya haka Atipha tayiwa Sabrine dauri mekyau , Mi'kewa Sabrine Tai , Atipha saurin ja baya tayi Dan wani irin kyau Sabrine Tai Mata batasa lokacin da tace“tab yaukam akwai show agidannan”
Langwabar dakai Sabrine tai idonta duk yaciko da kwalla , Atipha ta saki dariya tare da fad'in “haba haba I'm Just kidding shi ya soma ma”daidai lokacin wayar Atipha tafara ringing ganin driver ne yasa takalli Sabrine tace“kinga driver yazo tafiya zanyi”aikam kawai Sabrine tasa kuka , dakyar ta lallaba dayimata alkawarin gobe da safe zata dawo sannan ta barta ta tafi Amma Saida Atipha ta tabbatar Sabrine ta shanye abinda Granny tabawa Atipha tace ta tabbatar Sabrine Tasha, sannan taiwa Sabrine fatan zaman lafiya sannan taiwa Sabrine sallama ta tafi


Tana lafe akan gado a kwance kamshin turaren da atipha tasa agidan nashigarta sosai ta lumshe ido ahaka har bacci Mara nauyi ya d'an dauketa, Kamar amafarki take jin numfashin mutum a fuskarta , ahankali tad'an bud'e ido da sukai Mata nauyi Dan bacci takeji, fuskar Adnan tagani saitin tata haryaso yad'an Bata tsoro da sauri ta Mi'ke, cikin sanyin murya yace“wifey kinji tsoro ne sorry is your husband kinji ”yayi maganar Yana d'an lakuce Mata hanci, tashi yayi tsaye yaje ya bud'e ya d'auko Mata mayafinta hankali ya tako ya. Yafa Mata tare da fad'in“ let go baby” d'an dubansa tayi tare da fad'in “where” riko hannunta yayi had'e da fara tafiya tana binsa a baya yace“daddy ne ke kira”da sauri ta tsaya tare da d'an turo baki “yaya Adnan Allah ni kunyar daddy nake ”dariya yayi Mata cikin magana me Kamar Rad'a “kunya kuma tun baai komi ba”yitai kamarma bataji meyace ba kawai ta share shi , ganin bata da niyyar tahowa su tafi kawai ya shammaceta ya. Dauketa dama tasa takalmi a kafarta, tasan kome zatai ba sauketa zaiba shiyasa batai yunkurin komi , har kofar part d'in parlon hajiya saleemeh sannan ya ajiyeta had'e da riko hannunta da sallama ya shiga parlon , hajiya saleemeh na zaune acan gefen LEC A. M cikin wata atamfa mekyan haske harda mayafi kana kallon fuskarta kasan Bata cikin kwanciyar hankali, sai kanta Yana kasa , ahaka su Sabrine suka shigo, gefen Daddy Sabrine ta Sami waje ta zauna kan carpet kanta nakasa shima Adnan d'in gefen daddyn yaje ya zauna Dan wallahi duk da hajiya saleemeh mahaifiyarsa ce hakan behanashi jin zafin abinda tayiwa mahaifiyar Sabrine ba Dan tun kafin subar kaduna bayan daurin aure daddy ya sanar Masa komi domin Adnan ke tambayarsa akan me zai Kara aure be sanarwa mahaifiyarsa ba shine dalilin fad'a masa

Gyaran murya LEC A. M yayi tare da duban Sabrine da kanta ke katsa tama kasa had'a ido da daddy adole kunyarsa takeji, ganin hakan yasa daddy yin murmushi had'e da fad'in “sabrine yau daddyn ake boyewa fuska haka”aikam ta'kara Jan mayafinta ta rufe fuska, dariya LEC A. M kawai Dan Yana cikin matukar farin ciki ayau kasancewar ya aurar da yarinsa ga Wanda yake da tabbacin zai kula Masa da ita
Haka yashiga yiwa su Sabrine nasiha me matukar ratsa zuciya akan rayuwar aure sannan yayi musu fatan alkhari sai alokacin LEC A. M ya dubi hajiya saleemeh domin ya bata girmanta yace“ga 'ya'yanki agabanki you have to say something”samsam hajiya saleemeh batai tsammanin zai Bata wannan damar ba hakan yasa taji dad'i itama tayi musu nasiha tare da Kara neman gafarar Sabrine dakuma yimusu fatan alkhari

Sannan LEC A. M yabawa Adnan damar ya d'au matarsa su tafi , cikin girmamawa Adnan yayiwa daddyn nasa godiya, itakam Sabrine kasa tashi tayi Saida LEC A. M ya ta'ba kafardar ta tare da fad'in “sabrine d'ina tashi kije kinji Allah baku zaman lafiya”haka Sabrine ta Mi'ke jiki asanyaye tabi bayan Adnan , aikam Kamar jira yake su fita ya Kara sungumar Sabrine ita kam dama taji jikinta babu kwari Bata hanashi ba Ahaka har suka shiga part d'insu.

*💫FORBIDDEN LOVE💫*

5️⃣0️⃣


*Only masu aure this page👌🏻if you Gerrit you gerrit💁🏻‍♀️if you don't Gerrit……🤷🏻‍♀️baruwan babyluv don't mention me*

Ganin yadda Sabrine ke rarrabe Masa yasa benuna Mata komi ba , har kitchen yaje ya d'auko flats yazo har parlor tana zaune a kasa ta had'e jikinta guri daya Kamar me jin sanyi, Saida ya gama had'e komi sannan ya d'an kalleta tare da fad'in “baby matso kici abinci kinajin yunwa you need energy kinji”noke Masa kafad'a tayi alamar bazata ci baba , bayaso yanuna Mata cewar bazai iya barinta this night ba gwara tad'an ci wani abun , dakyar ya matsanta Mata Tasha tea me zafi Amma kad'an, , shikam ci gaba yayi daci Saida ya koshi da na chicken d'in sannan yasha Madara , Mi'kewa yayi ya maida kwanikan ya dawo had'e da riko hannun Sabrine ya mikar da ita tsaye cikin magana kamar Rad'a yace “baby bacci kikeji ko? ”aikam da sauri ta d'aga masa kai, wani murmushi Wanda bansan kalarsa ba yayi sannan yace“this cloth is too heavy darling wife please ki rage karki bawa jikina wahala kinji”yafada Yana Dan kauda kansa gefe Dan baya so ta fahimci komi, Yana fad'ar hakan ya batta agun ya dau towel ya shige toilet, ajiyar zuciya Sabrine tayi ganin ba abinda take tunani bane yasa direct tayi bedroom d'insu, wata doguwar Riga cotton ta d'auko tasa sannan ta d'au Karamin hijabi tasa,daidai lokacin yashigo sanye da jallabiya milk colour ajikinsa tana gefen gado azaune ,gani yayi tayi masa wani kyau Yan yatsun kafarta da skin d'inta sai glowing suke ga fatar ta tayi wani yellow na kyau sosai,shimfida dadduma yayi yace,“darling wife jekiyo alwala mui sallar neman zaman lafiya kinji”aikuwa babu musu taje ta dauro alwala tare dasaka hijab babba ,haka yayi musu jam,i suka gabatar da salla rakaa biyu sannan ya juyo ya dubi Sabrine kanta na kasa tana Wasa da yatsun hannunta, dafa kanta yayi yamata addua kamar yadda manzon Allah ya umarta ayi sannan yayi adduar zaman lafiya me dorewa a rayuwarsu,ganin yadda ke Mata wani irin kallo yasa jikin Sabrine na rawa ta Mi'ke ta barshi agurin,Yana kallonta ta zare hijab d'in jikinta ,tamaida karami tana juyowa suka Kara had'a ido da Adnan ko kiftawa bayayi ,gabaki d'aya yanayinsa ya canja Mata aikam da sauri tasa hannu ta kashe wutar dakin ta maida ta ta bacci, sannan ta kashe wutar dakin ta maida ta barci , da sauri ta haye bed d'in tare da Jan bargo ta had'e jikinta guri d'aya kasancewar yanayin akwai sanyi, aikam kamar ta tunza Adnan Dan jiyayi wani irin mahaukacin feeling na taso Masa da besan lokacin da ya haye gadon tare da shigewa bargon da Sabrine ke ciki, ya fitar da numfashi da sauri sauri

Da sauri Sabrine ta yunkura zata Mike Adnan yajawota jikinsa cikin murya Mara fita yace“sabrine… please .” gaba kidaya muryarsa ma rawa take, shiru Sabrine tai jikinta nadan rawa tace“yaya Adnan please not now bacci nakeji”hancinsa yasa jikin wuyanta Yana sakar Mata numfashi Dan bemasa metake cewa ba he's out of control

Removing rigar jikinsa Adnan yayi Dan jikinsa mugun rawa yake jin wani kamshin na tashi daga jikin Sabrine Wanda ke Kara kidimashi

Nishin da Adnan yake zaka zaci dan akuya ne dama tuntuni ya lura he's the loud type , Kara gyara Mata kwanciya yayi akan gado yahau kanta tana in between his legs ya taho ta daidai saitin bakinta runtse ido

Please Login or Register in order to submit comment