Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cock , jitai Sam batason daura dankwali hakan yasata kawai sa dankwali cikin jakarta , jikin mirror taje tai drying hair dinta sosai Dan datana wanka ruwa ya taba kanta , saida tagama tsaf tana niyyar sa wani black mayafi bashida wani girma sosai taji anturo kofa, dasauri ta juya ganin Granny ce yasata yin murmushi dan tasan jinta tayi shiru shiyasa ta biyota, dasauri tanufi Granny with so much smile on her face ta rungumeta dariya Granny tasaki had'e ta fad'in"Kinga Sabrine tundazu farouk ke jiranki a parlour kiyi sauri lokacin Yana tafiya Kinga yanzu ten thirty
Jin granny ta ambaci farouk yasata saurin d'agowa dagajikin Granny tana fadin"what granny shine zai kaini school " yanda take buga kafa yasa Granny fad'in"kekam Sabrine narasa gane Miki to shi farouk din yau ya fara kaiki ne kome ke kullum yazo kaiki school saiki kinyi bala'i ,instead ki gode masa what wrong with you"

" Him"Sabrine tayi saurin fad'a" him granny tunda banaso ya kyaleni mana Granny, shi wallahi Granny takurace dashi dugasu Yaya Abdul da Hashim Nan basamin haka sai shi Granny why! Why! "
Takai karshan maganan tana zama gefen bed d'inta tana buga kafa, cike da zolaya granny tace "to kika sani ko ai tuwona maina"

"What "Sabrine tai saurin tashi" ALLAH ya sauwake Granny tab d'ijam Allah ya kiyaye na auri gajere Granny" dariya sosai Granny tasaki tana karasawa inda Sabrine ke tsaye idon nata duya cicciko da kwalla hakan yayiwa fararan idon nata kyau sosai Kamar wad'anda aka musu decoration , riko hannunta Granny tayi ta dauko gyalenta tayafa mata akanta yayi mata kyau sosai sannan ta gyara mata wani flate din takalmi Golden colour dataga ta dauko da alama shizata saka
Sakawa Sabrine tayi tana turo wannnan cute bakin nata dako big alawa baze shigeba , dariya Granny keyi sannan tasa hannu ta shafa fuskarta tace"wannan fushin fa nifa Wasa nake Kinga zaki makara dauko bag d'inki mutafi", ta bud'e baki zatai magana Granny tayi saurin fad'in" Kinga karki damu kije ya kaiki kawai dai Yana kulawa dake ne Kamar su waleedah bakomai bayin hakan kinji now smile for your Granny mana"sai sannan hankalinta ya kwanta ta saki murmushi sannan ta juya ta d'auko bag d'inta Granny tariko hannun ta suka fito


Farouk na zaune akan d'aya daga cikin manyan kujerun dake parlourn da alama waya yakeyi ganin hakan daga Granny har Sabrine suka karasu suka zauna Sabrine hadda kashin gid'ewa a kafad'ar Granny kamar ba wacce zasu tafi ba, jindatai farouk na fadin "daddy please just give me four hours wallahi I will be right back , ko kuma manager yayi magana dasu "shiru yayi da alama magana ake awayar gaba d'aya ya Bata Rai kome akece masa oho "okay Daddy just give me thirty minutes ganinan" Yana fad'in hakan yakashe wayar, Granny ce ta kalleshi ganin yadda ya 'Bata Rai yasa tace"farouk lafiya dai ko" murmushin daya tsaya iya fuska yayi had'e da fadin" no Granny is nothing kawai dai abu yashigo da bazan Sami Kai Sabrine school ba inaga sai dai Salisu driver ya kaita naga Yana goge mota dama besan nine zan kaita ba is okay saiya kaita Bari na huce "yamike hade da kallon Sabrine da farin ciki yacika mata zuciya"kanwata sai andawo ko ayi karatu ba Wasa " washe masa fararan hakoranta tayi hade da fadin " Tom ya farouk "har cikin zuciyar sa yaji dadin yanda tai mai fara a haka yayiwa Granny sallama yafice , kallon juna Sabrine da Granny sukai kawai tawani tashi ta saki ihun dadi tazo tai hugging Granny feeling so happy tana fad'in"finally dai Granny shikenam gwarama da Abba yakira shi naji dadi sweet Granny "Granny rasa ma mezata ce tayi kawai kallon ta take ganin Granny ba tace komi ba yasa Sabrinedaukan bag d'inta had'e da fad'in "Granny ta bye kisa hanne ta dinga Danna Miki kafa Granny kinji "tana fad'in hakan kawai ta fice with so much happiness on her face , bakaramin dadi Granny keji ba intaga jikarta na farin ciki Babu abinda take kalla afuskar Sabrine sai mahaifiyyar ta koda dariya Sabrine tayi sai taga Kamar mahaifiyyar Sabrine take gani shiyasa taki bawa kowa ita tunda aka haifeta mahaifiyyar ta tarasu taji Sam bazata Bari wani ya raineta ba saidai in babu numfashi a tare da ita dawannan tunanin Granny taji karar bude babban gate din gidan alamar sun tafi , murmushi kawai tayi tace"SABRINE bakida dama"

_share and comments_
*Forbidden love group*
07038524543

*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_



8️⃣


*Yan Nijar mutanena kunsan me?💃🏻naji korafinku na yawan sa yaran bature da nakeyi a littafina wato turanci inshallah zan Dena sawa koban Dena duka ba tabbas zan yi yadda zaku fahimci sakona nagode sosai Ina yinku🥰🥰❤️ masu yimin korafin nafara sawa a whattpad kuma insha Allah nan ba da dadewa ba zakuji ni Ina godiya*

*RASHEEDAH SULAIMAN babyluv*
07038524543


Duka hanyar da Adnan zai bi Dan ya sake ganin yarinyar Nan Amma abu yaci tura , haka zai d'auko mota yazo office d'in dad d'insa ko Allah zaisa wani abun yakawo ta Amma shiru haka zaizo ya gama hira da waige waigensa bazai ganta ba haka zai koma hospital , yanda yake yawan zuwa gun LEC. A. M sai yake doubt akan yawan zuwan nasa but sai yace masa akwai wani friend d'insa ne a school gunsa yake zuwa shine yake biyowa gunsa , bawani yadda yayi ba yadai kyaleshi ne Adnan d'inne yake da wani friend shida friends dinnasa ma suke complain Kan baya sabga dasu tabbas akwai abin da yake kawo shi to Amma mene?

Kusan two weeks kenan da dawowar Sabrine Dan Bata koma gida ba saboda yadda suke test Dan ta fadawa ma Granny , yadda LEC A.M ke kula da da ita da nuna kulawarsa ba karamin dadi take ji ba Dan har sawa yake aimasa kiranta yayi mata tambayoyi yawanci akan karatunta ne, Babu wani abu na soyayyar Sabrine daya ragu cikin zuciyar sa saima karuwa da yayi wani lokacin ma Zuciyarsa ma cewa take kawai yafada mata Amma Ina Sam baze iya ba yarinyar da take ganinsa kamar mahaifi Taya zaiyi hakan? Yananan Yana jira Allah yabashi wata dama koda karama ce Dan ya sanar da Sabrine sirrin dake zuciyar sa, tsoron sa guda d'aya ne kada yafada mata , ya zamo ganinta dayake samu yakeyi yaji dad'i ya zamto ta Gina wata katanga atsakaninsu a dalilin hakan ,to kodai yasa ayo masa binkicen iyayenta kawai ya biyota ta kansu ne?.


Kasan cewar satin Sabrine uku kenan Bata koma gida ba saboda yadda karayi yayi tsanani,
Tun safiyar yau asabar Sabrine ta tashi da wani ciwan Mara dako mikewa Bata iyayi ga zazzabi sosai daya rufeta duk dauriyar datake Amma Sam takasa jurar ciwan Dan da agidane Allah ne yasan mezatai ,sanin yau zata fara period yasa ahankali ta lallaba ta dau pad Dan taji ciwan gaba yake mata kada taje takasa tashi tasa ,ahaka ta lallaba ta je toilet tasa ,tana rike da mararta tafito ,jindatai mararta tawani irin murdawa daidai lokacin tafito kofar toilet d'in gaba d'aya taji duhu ya ziyarci idanunta laluben abinda zata dafa tai Amma Ina cikin rashin saa Bata samu ba agurin ta sulale sumammiya
Muryar latipha taji sama sama tana fad'in"Sabrine meya faru ,meya sameki ko suma kikai wayyo Sabrine…" daga haka Bata sake jin komi ba d'uf ta Dena ji ,ganin ko motsi batai yasa latipha sakin Kara arazane ta fice daga hostel din nasu



Babban asibiti ne private mekyau da tsaruwa inbawai ka karanta daga babban gate din dake hospital din ba bama zakai tunanin asibiti ne ba .
Yana zaune cikin wani babban office Wanda akaf cikin asibitin Babu me girman sa Dan hadda bedroom mekyau with toilet but bama zakai tunanin akwai su ba Dan tacikin office din akwai kofa Wadda zata sada ka da dakin d'in
Da alama niyar fita yake Dan gaba daya jiyayi baya da mood din zama all this days Yama rasa what to do and what to leave yama rasa wane tunani zaiyi ,ta Ina zai fara nemarwa kansa farin ciki , farar riga ce me dogon hannu na lins sai wani blue din wando dake jikin sa yayi stucking hannun sa yakai Kan blue din rigar dake rataye kusa dashi Yana niyar dauka yaji anyi nocking Kamar bazai magana ba saikuma yace"yes come in"
Ahankali aka turo kofar wata nurse ce tashigo cikin fararan kaya na nurse , kallo d'aya yayi mata ya dauke Kai yace"what ? Meya kawoki?"
Cike da girmamawa tace"doctor muna da Mara lafiya da aka kawo yanzu and naduba Dr imam baya section d'in kuma duty dinsa ne"
Kallonta yayi sannan yace" and what if Dr imam isn't Ina sauran suke ? "

" Doctor asiya taje duba wani patient Wanda akaiwa surgery jiya and you know is evening now shauran kananun sunje bada magani"kamar bazai Kara cewa komi ba sannan yace"ok ku kula da ita kubata first aid " okey was abinda nurse din tace ta juya ahankali tafita

Cikin shigarsa ta cikkakken likita me ji da kansa, Adnan yamike ahankali yanufi kofa
Yanda ake girmamashi da yanda kowa ke rusunar dakai inya ganshi zai tabbatarma cewa bawai karamin likita bane zaikuma Kara tabbatar ma shine mamallakin asibitin

"Doctor, doctor please Kaine doctor Adnan din please doctor nanne room din please help her Bata da kowa anan garin doctor please help"

Yanda yaga latipha na kuka tana rokon sa, sai yaji abin yataba shi " Dan daga mata hannu yayi alamar ta Dena kukam kafin ahankali yace"Kinga please Dena roko na haka , aiki nane yin hakan so I will help " Yana fadar hakan yajuya d'akin dayaga tana masa nuni
Yana shiga duka nurse din dake kanta suka bashi guri hade da fad'in "welcome doctor" be amsa ba yanufi gadon dayaga yarinyar kwance Yana zuwa yamika hannu yad'au file d'in nata yafara dubawa ,dasauri ya d'ago Kai yadubi gadon datake kwance, saidai baya ganin fuskarta Dan reborm d'in kanta yakwance so duka gashinta ya lullube mata fuska kasancewar gashin nata is so long yasa ba'a ganin fuskarta ,sai drip dake hannunta

"Period pain" yafada afili


“Yes doctor and akwai zazzabi with ciwan kai Wanda yasa ta suma but thanks God sun kawota akan lokaci , mun samu zazzabin ya sauka yanzu "

jijjiga Kai yayi kafin ahankali yakai hannunsa wuyanta Dan tabbatar da abinda suke fad'a , daidai lokacin tasaukee wata sassanyar ajiyar zuwa dayasashi saurin kallon face dinta , baya ganin fuskar saidai kawai lips dinta dayayi pink sosai , tsintar kansa yayi da karewa bakinta kallo hakannan Zuciyarsa ke Raya masa son ganin duka fuskarta d Amma Babu hali
Hannunsa yandauke daka wuyanta kafin yayi rubuce rubuce akan file d'in nata sannan , yasamu wata karamar takarda yayi rubutu sannan yami'kawa nurse din hade da fadin"anemo wad'annan maganin da allurar sai ayi mata yanzu tana da bu'katar su , allurar d'in zata sata bacci sosai shine abinda muke bukata so because of that zata kwana anan sai zuwa gobe innaga jikin nata yayi kyau sai mi in charge dinta"
cike da biyya nurse din ta kar'ba shikuma yafice Dan yunwa yakeji and bayacin abinci awaje Dole saiya koma gida
Saida ya koma office ya d'au rigar suit dinsa dake rataye yasa yad'au phone dinsa with keys sannan yafito cikin tafiyarsa ta cikkakken matashin doctor yafito daga office d'in tafiya kad'an yayi yakaishi parking space d'in dake hospital d'in, yana zuwa yabude yashiga cikin kwarewa ya Danna hancin motarsa zuwa gate me gadi cike da girmama wa yabud'e masa gate yafice Yana d'aga masa hannu Yana fadin"adawo lafiya likita bokan ture me alheri irin mahaifinsa Allah Kara lfy" daga masa hannu kawai doctor Adnan yayi saboda baya son wad'annan kirarin da ake

Wurin magrib Sabrine tafarka dawani ciwan kai cikin dafe Kai ta daure ta tashi zaune , ita gaba daya tunanin ta a makaranta take tayi bacci ta tashi all she know tasan Bata da lafiya and she even take pad taje toilet tasa but Taya har tazo takwanta, ahankali ta bude idonta dasuka Kara fitowa sosai ganin wani zanin gado da tasan Sam babu a hostel dinsu yasata saurin d'ago Kai ta Kara kallonsa ahankali kuma tafara bin gadon da kallo sam ba bed d'inta bane kenan a hospital take?
Tsaf tagama karewa dakin datake kallo tabbas asibiti ne , ahankali ta Kara dafe kanta da yayi mata wani mugun sarawa Dan ciwo yake mata sosai
Turo kofar dakin akai ahankali Latipha ta gani hannunta rike da ledan restaurant an rubuta las Vegas ajiiki , ganin ta azaune yasa Latipha karasa shigowa da sauri , ajiye ledojin hannunta tayi , sannan ta dafa Sabrine fuskar ta cike da damuwa tace“sannu SABRINE kina da headache ne ? Kona Kira Miki likita?”
Duka cikin damuwa tayi maganan Dan seriously jin Sabrine take tamkar wata yar uwarta ta jini

Ganin Latipha na niyyar tashi Kiran doctor yasa ta saurin riko mata hannu had'e da fad'in “a'a Latipha am fine now alhamdullahi kawai fa ciwon Kaine kad'an and Shima zai tafi ne”

"Dagaske" was abinda Latipha tace ta dawo tana zama, ahankali SABRINE ta daga mata Kai alamar yes, ledan datashigo dashi ta dauko tana fito da take away d'in ciki tana fadin “kina jin yunwa sosai Sabrine yaka mata kici abinci Kinga nima fa haryanzu banci komi ba my best friend ta d'agamin hankali". Kallon ta kawai Sabrine tai da murmushi afuskar ta kafin ahankali tace"kekam wai Taya kika kawoni nan , keda ko kwarin arziki babu”hararanta Latipha tai tace “ okay wato instead kimin godiya na ceci rayuwar ki shine kikemin tsiya ko , yarinya bakisan damuwar dana shiga ba bansan lokacin Dana fita hayyacina kawai nafita nakira motar school kinsan mota na baya nan , nace bakida lafiya and you know what wai zasukaiki wannan asibitin na makaranta nikam naga ko hayyacinki bakyanan shiyasa nace ni kwai su kawoki Nan dakyar suka kawoki and naji dad'i asibitin nan suna da kirki sun karbeki da wuri fa saidai daka gani likitannan 'Dan girman Kai ne kinsan yadad'e beje dubaki ba sannan daya fito Yana wani Shan kanshi Dan yaganshi so kyakyyawa Saida yaga fa Ina kuka hmm" dukkan magannan ta Latipha keyi Sabrine kawai kallonta take tana ta murmushi Dan hirar Latipha sai ita irin mutannane masu surutu, and Latipha yadda take gudanar da rayuwanta bazaka taba cewa ita yarinyar masu kudi bace yadda zakaga suna daga Kai ita Sam Bata da wannan she is a nice person kirki gareta sosai…

_Comments and share_

*Forbidden love group*
07038524543
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_


*RASHEEDAH SULAIMAN babyluv*
07038524543

_dan Allah kudinga min Sharing saboda shauran fans d'ina su samu nagode sosai komi nake Dan ku nake fans🥰❤️ akwai wad'anda ke farantamin da comments inshallah a page d'in gaba zakuji sunansu Dan page d'in gobe mallakinsu ne💃🏻💃🏻_

*OYOYO💃💃 💃ABU-MALEEK*
🤸‍♂️🔥🤸‍♂️🔥🤸‍♂️Bakuda labarin fitacciyar murubuciyar nan wace sunanta ya ƙaraɗe garuruwa harda ƙasar turai 🤔nasan kun matsu kuji ko wacece 💃ba wata bace sai *SARAUTA👸* *NIMCY LUV*
*BOOK 1 2 3 ₦500*
0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616


9️⃣

Direct part dinsa yahuce Dan begama momy a parlour ba yasan tana sama , Yana shiga betsaya parlour dinsa ba bed room yashiga Dan wanka yakeson yi tun Sha d'aya na safe daya fita ko cin abinci bedawo ba yau yaga missed call d'in momyn but yayi meeting ne ga kuma marasa lafiya dasuka mai yawa shiyasa gaba dayaa ya hakura da dawowar .
Daga shi sai boxer ko singlet yacire hakan ya bayyanar da faffadan kirjinsa Wanda 'kananun gashi sukai masa kwalliya tabbas Adnan Yana da kyan kirar jiki da duk wata mace mai jini ajika zatai fatan samunsa he is very handsome and gentle too, befi minti goma da shiga toilet d'inba yafito daure da bathrobe ajikinsa , remote d'in AC ya d'auka ya dad'o Dan Sam beson zafi sometimes sai momyn tashigo tayi ta fad'a ko kuma ta rage Amma tana fita zai 'karo , Saida yashirya tsaf cikin wata blue d'in t-shirt sai dogon wando irin Wanda bekai 'kasaba sosai sumar kansa dake dayawa yagyara ta sosai Dan ba karamin kud'i yake kashewa hair d'insa ba because yanasan suma sosai and ta kara masa kyau More than you think gaskiya Adnan yacika handsome

Shoes Mara nauyi irinna yawo acikin gidannan yasa an rubuta adidas ajiki black ne sai yayiwa white kafarsa kyau.
Yana fitowa bezarce ko Ina ba sai massalaci dake gidansu babbane sosai and yawanci mutanan street d'in anan suke sallah , Yana zuwa shiga yayi Dan dama yayo alwala , Kamar jira ake ya iso aka tada sallah.
Saida aka idar sannan ya fuskanci akusada da dad dinsa ma Ashe yayi jam'i , Saida aka gudanar da adduo'i as kamar ko yaushe sun dad'e suna addua sannan suka fito , ganin dad Yana gaisawa da mutanan sa yasa yayi gaba Dan he is hungry kar yayiwa Kan sa illa Dan a 'yan kwana kinnan baya jinsa dai_dai abinci ma sai matsan tawa kansa yake ci haryama rasa Yaya zaiyi,

Yana niyyar shiga gidan yaji dad yakirashi , ahankali ya juyo ganin ya nufoshi yasa Shima yafara nufoshi Dan ya tareshi , Yana zuwa kawai yayi hugging dad and said" nayi missed d'inka sosai dad" murmushi LEC A. M yayi Yana sanye dawata milk din jallabiya banda kyalli babu abinda take , ru'ko hannunsa yayi Yana fad'in"ai mamanka ta fad'a min yau baka dawo ba kaci abinci why son?"

Dan yatsina fuska Adnan yayi kafin yace"dad Bari kawai yau nayi meeting sannan ga alot of patient dayawa dad I have no choice than to stay" memakwan suyi gidan sai suka nufi wani karamin lambu dake gidan Wanda ya 'kawatu da furanni kala- kala masu dadin kamshi and gawasu fitulu kala daban daban dasuka 'karawa gurin kyau kasan cewar duhu ya fara sai gun ya zamto gwanin sha'awa saikace ba Nigeria bace , daidai wasu fararan kujeru sukaje suka zauna still holding adnan hands ahaka suka zauna , she kanshi LEC A. M dauriya kawai yake saboda tun safe yake ta gwada number d'in Sabrine but akashe Amma Sam yakasa Dena Kira , yanzunma abinda yafaru kenan Dan suna Zama yafito dawayarsa direct call side yashiga yayi dialing number da akai saving da Sabrine, Kamar amafarki yaji numbern yafara ringing wani ajiyar zuciyar ysauke najin dadi
All abinda ke faruwa Adnan kawai kallon dad d'insa yake fda farko da Kamar ransa abace da suka taho but bayin kiran dayayi now yaga yasaki wani 'kayataccen murmushi , bedai ce komi ba yaci gaba da kallonsa, yadda LEC. A. M da Adnan ke zaune rantsewa zakai wane da kani not father and son


Latipha nashirin fita daga d'akin Dan tunda tasamu Sabrine taci abincin kad'an bacci yasake d'aukan ta yanzunma Shirin zuwa take ta d'auko mata kaya inta farko ko da safe ne saita canja , jin wayar Sabrine na ringing yasata saurin juyowa Dan ita ta kunna wayar , kafin ta dauka Kiran ya yanke, tana niyyar Kara juyawa Kiran ya sake shigowa , ganin sunan dake fuskar wayar LEC A. M yasata saurin d'aukan wayar tana karawa a kunne had'e da sallama
Dakacan bangaren jin muryar da Bata Sabrine have yasashi yin shiru , "bar ka da wannan lokacin sir" yasan latipha ce Dan besan Sabrine da kowa ba inba ita ba "

" Yauwa and Sabrine da tana Ina ? "Yayi saurin yimata magana"
Inda inda Latipha tashigayi Dan seriously batasan mezatace masa ba "
Jin yadda take magana kamar wani abun ya faru batason tafad'a yasashi Kara fad'in"" Ina Sabrine Ina tambaya kinyi min shiru"

Ahankali tafara fadin" while sir Sabrine Na bacc…sannan kuma…"

“kuma me”yayi saurin katseta

" Bata da lafiya sir Yanzu haka ma Muna asibiti , Amma dasauki jikinnata dazune dai taita suma fa"

“what Bata da lafiya!!?” yayi saurin fad'a da 'Dan karfin da Saida Adnan ya d'ago ya kalleshi ganin yadda yayi maganar.


"Meya sameta ?, meke damunta haka harda suma eyeee ? And tell me wane asibitin take "gaba d'aya hankalinsa atashe yayi maganar


Sosai Latipha taimai bayanin abinda da ya faru tafad'a masa abinda ke damunta kamar yadda doctor Adnan yasanar da nurses d'in da suka fad'a mata Amma Bata fad'a masa harda period ba tasan halin Sabrine akan haka tsaf zasui fad'a
Yadda taji yadda hankalin sa yatashi awaya abin har mamaki yabata Amma bewani Bata mamakin sosai ba Dan inzata iya tunawa akwai time d'in daa Sabrine Bata da lafiya dakansa yakaita asibiti yakumaje pharmacy ya karbo mata maganin da kansa and every day saiya tambayeta Tasha magani tun daga ranar Latipha tafara zargin LEC A. M is in love

“okay meye sunan asibitin” yayi saurin tambaya, dasauri Latipha tace“TAKUR HOSPITAL”

" TAKUR"

yayi saurin maimaitawa Yana kallon Adnan dake Danna waya shima jin ance TAKUR yasa ya d'ago suka had'a ido , bekara cewa komi ba ya kashe Kiran kafin ahankali ya dubi Adnan and said“ you told yau dinnan akwai alot of patience a asibiti ba? Daga masa Kai kawai ADNAN yayi alamar yes Dad dinnan

“okay I just received a call d'aya daga cikin student d'ina tana asibitinka Dan TAKUR hospital is yours”

Tsayawa yayi da dannan wayar had'e da fad'in"Dad Taya zan San d'alibarka Taya zan gane ta ,nikaina bana iya sanin adadin marasa lafiyar Dana ke dubawa bana tunanin zan tinata gaskiya ”kamar Wanda ke Shirin shagwaba yayi maganar , daga masa Kai kawai LEC A. M yayi had'e da fad'in“kana da gaskiya son gaskiya bazaka tuna ba I think let go to the hospital now” kamar zai kuka yace“ hospital dad at this hour, no dad please let leave it tomorrow morning inada patient d'inda zan sallama gobe kaga saimu fita tare please dad"

“you will not understand but it could be better to go to hospital now and check how is she feeling now or else.…”. Saikuma yayi shiru , with so much amaze on his face ya Kara duban dady dinnasa and said “or else what Dad? , why are you silent ? Impact who is she Dad ? Yanda fa kake worries dinnan Kamar ance maka mom ce a hospital Dad , who is this girl” yanda ADNAN ke jero masa tambayoyi yasa yadawo daga hayyacinsa he even forget agaban d'ansa yake haryake Shirin fallasa sirrin dake zuciyar sa , dasauri ya saita kansa had'e da 'ka'kalo murmushi ya'kara duban Adnan sosai still smiling yace" you miss understood son , she is one of my favorite student apart from this ma Bata da kowa anan a kaduna take and har office family dinta suka zo su bani amanarta that's why kaga am so worried son" sosai Adnan yafahimci Dad d'insa sai yajima yanason ganinta to give her more check tunda anbawa Dad d'insa amanar ta , mi'kewa yayi Had'e da riko hannun Adnan Yana fad'in is getting late son and you are hungry let go and eat together is okay we will go to the hospital together goben Allah ya kaimu” with so much love hannunsu ahad'e dajuna suka fice daga garden d'in

Adaren kusan bacci kauracewa LEC A. M yayi all he is thinking is SABRINE inyarinyar Nan ta mutu besan mezai faru dashi ba because he is madly , totally, In love with this girl yadda yakeji ko matar da zata bashi problem akan Sabrine

Please Login or Register in order to submit comment