Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to tabbas zai iya rabuwa da ita
"I love her ya rabbi" yafad'a ahankali, hajiya dake gefensa tazo kwanciya Dan taga computer ce ahannunsa Yana dannawa jin yayi magana Kamar da ita yake yasa ta bud'e blanket d'in ta ta rufe jikinta, sleeping dress ne jikinta wata doguwar riga pink colour gaban rigar du net ne

“Abban su are you saying something ” shikanshi besan maganar afili yayi ba Amma saiya dake ya ajiye computer d'in a side d'aya , yami'ka mata hannu alamar come , murmushi sosai ta saki tasan meyake nufi and dama kawai ta kyaleshi ne saboda taga he is busy kamar aiki yake and Sam bataso ta katse shi shiyasa Amma dataga yamiko mata hannunnan Saida taji yar Ajikinta she hope sex yake bukata Dan seriously she is feeling horny ……

Sosai tashige jikinsa Dan she missed him alot rabonta dasuyi sex harta manta , bahakanne aransaba Dan ayadda yamika mata hannu he want to explain to her akan Sabrine Amma ganin inda ta dosa Babu yadda ya iya haka yabiye mata , bakaramin dad'i hajiya saleemah tayi ba because tana proud mijinta ba rago bane indai Kan sex ne to ko yaro haka , he has energy in sex gashi bashi da saurin kawowa ga wannan style d'innasa me killing dinta , kwanciya tayi ajikinsa looking his face idonsa alumshe yake alamar he is about to sleep Dan ya aikatu wani soft kiss tamasa akumatu sannanta Kara shigewa jikinsa jin hakan yasake hugging d'inta Shima , ba dadewa bacci yayi awan gaba dasu duka kowa da kalar mafarkinsa shi akan Sabrine ita kuma akan farin cikin data samu aranta… …

_dan Allah kudinga min sharing sosai saboda shauran fans d'ina su samu nagode_
*Forbidden love group*
07038524543
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_ Haramtacciyar soyayya_


*Wannan page d'in naku ne , kuyi yadda kuke so dashi I love your comments🥰@yar gatan maman sultace, @la rose @maman hanif, @maman Muslim, @maman nabeela , @Aisha,@princess ,@Rukayya dama wasu wadanda ban lissafa ba🥰💃🏻 wannan page din du nakune kuyi yadda kuke so dashi inkunga dama karku bawa kowa😐🤨👯🏻‍♀️🏃🏻‍♀️*

*Naji dadin share din page Dina dakukayi sosai jiya members Dina haka nakeso pls acigaba da share Ina godiya*

1️⃣0️⃣



Ganin Sabrine ba salla zatai ba yasa koda Latipha ta farka da asuba Bata tashe ta ba, kawai tayi sallarta ta kyaleta Dan da alama bakaramin jin dadin baccin take ba , karfe bakwai daidai wasu Ladies guda biyu suga shigo dakin sanye da wani uniform blue black, d'aya na dauke da wani boket wanda ke turiri sosai da alama ruwan zafi ne sai dayar kuma hannunta rike da sabon soso mekyau aledarsa sai sabulun detol Shima sabo , gasu sungirmi su Latipha Amma cikin girmamawa suka gaisheta ta amsa cike da jin kunyar gaisheta dasukai ,Dan ita yakamata ta gaishesu , direct toilet suka nufa Wanda yake fes banda kamshi Babu abinda yake suka ajiye abinda ke hannunsu sannan suka fito d'aya daga cikin su tanufi bed d'in da Sabrine ke kwance still sleeping , ganin yadda take bacci yasa ta juyowa inda Latipha ke zaune ri'ke da waya ahannunta tace" madam she is still sleeping and doctor kuma Yana hanya yakamata ace ta tashi tayi wanka tashirya Dan Yana daga cikin dokokin asibitinnan sai dukka patient Sun shirya kafin doctor yafara ganinsu "

Mi'kewa Latipha Tayi ta ajiye phone d'inta sannan ta nufi bed d'in itama , dankarta 'Bata musu lokaci yasa tace musu suje ba matsala zata tasheta yanzu , suna fita Latipha tasami hancin Sabrine da bakinta tahad'a tarike cike da mugunta tasan Dole zata tashi Dan ko a hostel haka take mata intaki tashi da wuri, aikuwa cikin bacci Sabrine taji numfashinta yatsaya takasa sha'ka aikam ta fara jujjuya Kai tana kokarin bud'e idonta ganin hakan yasa Latipha sakin ta tana dariya tana fad'in"ainasan abinda zanyi kenan ki tashi dama ya lafiyar kura bare akace ba lafiya inza'a barki haka zaki wuni kina bacci " cikin dariya duka take magana , turo baki Sabrine Dan ta fahimci Latipha ce tai mata muguntar data Saba , hannunta tasa tashiga murza idonta na alamar Wanda yatashi daga bacci , idonta arufe tafara fad'in“amma dai wannan mugunta ne Latipha ko tausayina bazakiji ba banida lafiya kizo kinamin mugunta idan Granny 'Dina ce Allah bawanda zataa Bari yatasheni nikam inaga gida zan gudu" temaka mata Latipha Tayi ta tashi zaune tana fad'in“sorry aiba lefi na bane nima cewa akai intasheki waiki shirya doctor Yana hanyar zuwa duba patient kuma baya fara dubasu sai Kowa ya shirya sannan yake fara ganin patient shiyasa natasheki,ai "turo small bakinta tayi tana fadin

" saboda kawai likita zai duba patient sai ansasu sunyi wanka ca akai masa kazamaine mu nikam bazan ba saidai kar aduba ni"tana niyyar Kara kwanciya Latipha ta rikota tana fad'in“ look Sabrine Kinga kitashi ki wankannan kyafi jin kwari ajikinki dama ai Dole zaki Kinga harkaya na taho Miki dashi kitashi ki wanka kisa Kinga idan ba problem saiya sallamemu mu tafi ko? ” Kara turo baki tayi tace"ai wallahi dan dai sonake nabar asibitinnane da bazan wanka ba ”

“kedai kika sani kitashi kar ruwan yayi sanyi ko” Latipha tai maganar hade da temakawa Sabrine tamike har 'kofar ta rakata Dan jikinta taga bawani karfi ne dashi ba


Bakaramin jin dad'in jikinta tayi ba takara wani light sosai fatanta sai sheki take Kamar wata amaryar da ake mata dilka , tana fitowa bataga Latipha adakinba ta tarar ta fito mata da wata black d'in doguwar riga mekyau din gaske sai body lotion dinta

Sosai ta shirya Dan dama tana masifar San dogurar riga Dan a kaya ita ce favorite d'in ta , gefen bed d'in take zaune tazuro kafanta kasa with flat shoe black daya karama kafar kyau tubarakalla , wayanta dake gefe ta dauko Dan sai yanzu ta kula da ita tayi zaton ko tana Hostel ne, niyyar dialing number din Granny tayi Amma taji anturo kofar room din jin hakan yasa ta dakatar da Kiran Dan tunaninta ko doctor dinne yazo Dan tayi masifar 'kaguwa a sallamesu
Ga mamakinta Lec A. M tagani ya shigo Dan batai tunanin ganin sa yanzu ba, kwata kwata fa eight yanzu to waya fada masa tananan ? Latipha ce tabiyo a baya cikin girmama take fad'in" sir please come in ”
Ahankali yaci gaba da takowa zuwa inda bed d'inta yake yawani kafa mata ido gaba daya taji nauyinsa ya kamata , ahankali ta Kara gyara mayafin jikinta sannan dakyar ta lalibo kalmar “good morning sir……Dad ” tayi saurin gyara maganar , be amsaba illa kawai kallonta yadda tad'an rame kyanta ya Kara fitowa fili ga haskenta , “ Sabrine what wrong with you haka dayasa har kika suma and look yadda kika fad'a "ya watso mata tambayar still staring at her face ,Kallon Latipha Tayi she hope this stupid friend of her batace masa harda period ke damunta ba , muryarsa ce ta dawo da ita daga tinani "stop looking at her face ninayi Miki tambayar not her so look at me and gave me my answer” yakarasa maganar Yana nuna kansa , inda inda tashigayi cikin magana tamarasa gaskiya “while sir…is just a fever and…little headache but am fine now sir " he want to notice something but yakasa gasgata abinda take fada Dan haka ya kalli Latipha dake gefe tana kallonsu “ is she saying the truth?”. Yes sir Latipha Tayi saurin bashi answer sannan ta Dora da fad'in" we are just waiting for the doctor to check her off idan ya dubata babu matsala saiya sallamemu" girgiza Kai yayi sosai da gamsuwar maganar Latipha yace" ok Allah ya sauwake ,inakan hanya nasami Kira na gaggawa Ina da ba'ki from U'S yanzu Inna fita daganan zanje gun doctor din sainai clearing bills dinku kome ake ciki just let me know okay" yayi maganar Yana Kara kallonta ” atare da latipha suka furta thank you sir
"Take care of yourself ” was abinda yace yafita Yana duba agogon hannunsa

Yana fita Latipha Tayo inda Sabrine ke zaune ta zauna tana fad'in "um Sabrine ta LEC A. M " tayi maganar cike da tsokana harararta Sabrine tayi , kafin tace “kinga please Latipha go and talk to doctor yazo ya sallameni please nagaji da zaman asibitin nan”

“i told you wannan likitan jinkai gareshi baridai naje innaji zaimun Shan kanshi I will just come back" yatsina hanci Sabrine tayi tace“fine naji but please go and talk to him” tashi Latipha tayi tafice itakuma ta kishingida ahankali ta maida idonta ta rufe thinking of Granny, tana wannan tunaninne taji anturo kofa tayi zaton Latipha ce shiyasa ko bude ido batai ba balle ta gyara mayafin daya sauka daka kanta ya bayyanar mata da gashin da Allah ya bata


Adnan nashigowa with file a hannunsa bed d'in ta kawai ya kalla bai hango fuskarta clearly he think bacci patient din tasa take shiyasa ahankali yafara takowa zuwa inda take
Wani daddadan perfume ne ya daki hanci ta , tawani irin Kara lunshe ido jin yadda turaren yashigar mata rai , Dan Sabrine Kamar aljana wurin San turare , Dan karyar mutum yace ga tsayayyen turaren ta saboda tsabar canja perfume
Ita dai tasan this kamshi isn't Latipha's perfume , if not Latipha kenan waye?

Jin tafiya Kamar ana zuwa gabanta yasata bud'e manyan fararan idonta d'inta Wanda leashes suka kawatashi saika rantse gashin ido aka sa mata ,
Bayansa kawai ta gani with file a hannunsa Dan ya juya bazata iya ganin face dinsa ba , all she's seeing is sajen fuskarsa , sanye yake da italian classical three piece suit navy color , hakannan ta tsinci kanta da kallon bayansa batare da tayi wani move da zaisa yasan idonta biyu ba.
Hakannan yajishi not comfortable like someone is staring at him , gently ya jiyo ahankali to see ko patient dinnasa is still awake,
Zuciyarsa ce tawani irin bugawa da karfi , idonsa ya Kara budewa , so much amaze on his face , is that really her kodai tunaninsa da da zuciyarsa ta dad'e tana masa ne , Dan gaba d'aya yanzun inyaga mace hakannan Zuciyarsa saita dauko fuskae yarinyar nan ta d'ora masa which is not true , saiya dad'e Yana kallonta saiyaga kawai tunaninsa ne yabashi hakan bawai itan bace………


_dan allah fans kudinga share innaga book d'ina yayi yawo dayawa kuna share sosai za koma posting safe da dare yadda zamu gama da wuri🥰🥰🥰🥰💃🏻_
_forbidden love group_
07038524543

*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_


*Masu kaunar Sabrine da Adnan damasu kaunar Sabrine da LEC A.M da masu kaunar Sabrine da farouk Naga wadanda zasu fiyimin comment da share Bari muga*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🥰🥰🥰🥰🥰🥰


*Nadena sa link na group a posting saboda akwai masu shiga sui rashin da'a da talla Amma gameso ga number ta Amma iya mata Banda maza please* 07038524543

1️⃣1️⃣


Hakanne ta faru dan shi da gasken gaske bai gasgata this girl daya Dad'e yana searching and looking for her itace a gabansa ba ,shiyasa ya maida kansa kan file din yacigaba da dubawa kafin ahankali yafurta"patient ,Yaya kike jin jikin yanzu ? What pain you now" dukka yamata tambayar in one time still Yana kallon file d'in Dan Sam bayaso ya d'ago zuciyar ta Kara sa masa hoton yarinyar dayake in need da ita

"Nikam sunana Sabrine ba patient ba , and am feeling well alhamdullahi nothing pain me ,kawai sonake a sallameni, please ". “Sabrine” was abinda yace before yad'ago
Dawani mugun sauri ya d'ago kansa ya kalleta , yeah is her bawai gizo idonsa ke masa ba ,ga bakin rashin kunyarnan kuwa Wanda ko rufe ido yayi saiya tuno wannan murguda bakin da tayi masa da wannan small lips dinnan ta Wanda ke mugun burgeshi

"" You!! " Yafada Yana pointing dinta , yama rasa mezai kamar yaje yayi hug dinta saboda da farinciki, trying control kansa yayi Dan beso tagane wani abun tazo ta rainashi

Yanda yayi pointing dinta said you ta kalleshi ganin yadda kamar wani Wanda ke mamakin ganinta saikace wani yasanta
“yes me” tace tana turo baki Dan jitake ko maganar da taimai da farkone ko yaji haushi
Cigaba yayi da duba file din cike dasontayi magana yace“idan ba Mara lafiya bace ke , why are you sitting here in hospital raguwa kawai just period pain yakawoki nan”

Kasama magana tai kallon fuskarsa tayi idonsa sanye yakeda white glass yanayin yadda yayi magana hakannan taji Kamar tasanshi harma ta taba magana dashi but where?
Har gabanta yazo ya ijiye file din a bed turaransa yayi mugun dukan hancinta gabanta yashiga faduwa dab dab kome yasa oho
Yasan kallonsa take shiyasa kawai ya dago Kai , karaf idonsu ya manne da juna kowa da kallar tunanin sa arai , Adnan jiyayi kamar kada Allah yakawo wani abu dazaisa yadauke idonsa daka kan fuskar yarinyar , this is my world I love her ya rabbi, yashiga fada azuciyarsa,
“stop staring patient”yafada Yana Kara kallon tsantsar kwayar idonta , turo baki tayi , saurin dauke Kai tayi gefe , wani cute smile yayi kafin ahankali ya bude drawer d'inda duka medicine and injections suke , syringe ya dakko dawata injection be kalli ko inda take ba yafara had'a wa , da Bata kula da abinda yake ba Saida tajishi shiru sannan tadan juyo, ganin yadda yake hada allura cikin kwarewa yasata saurin gyara zama daka kishingidar da take tayi saurin sakko da leg dinta kasan bed d'in , gaba daya jikinta yafara rawa lips dinta har karkarwa yake
Saida yagama tsaf sannan yajuyo yace “your hand please let me give you this injection it will help you to completely recovered”
Injection tayi saurin maimaita tawa
“yes injection what else you expect silly girl”yayi magana Yana takowa inda take, aikam da sauri tayi saman bed d'in saying “no.…no please ni na warke I don't need any injection ask Latipha wallahi na warke ”gaba daya ma kallonta yake yama rasa mezaice kenan tsoron injection take ne

Zaiyi magana kenan Latipha ta turo kofar dakin with sallama , ganin Wanda taje nema bata ganshi ba anan Ashe ma yazo , kenan room by room yake shiga tsarinsa daban gasky shikad'ai kenan yake tafiya ba nurses
Yanda taga injection ahannunsa sai dariya tazo mata , karasa shigowa tai tana fad'in “ I don't think Sabrine will let you kayi mata allurar nan Dan this girl sai ka Kira mutum biyar to shida safi riketa well but only you baka iyawa gasky”takai karshen magana tana dariya
Karasa zuwa inda take zaune tayi dutabi tawani cukuikuye jikinta gyalen dake kanta ya sauka , samun kansa yayi da kallan gashin kanta Wanda ya kwanta yasha parking sai sheki yake gaba daya ya tsunduma tunanin how to get this girl no matter what
Sakin baki Latipha Tayi ganin yadda yake karewa Sabrine kallo tanaso tai noticing wani abu gaba daya yamanta ma inda yake, "this guy is so handsome sunyi balain dacewa dajuna match couple" tayi maganan azuciyarta tana wani sakin murmushi irin ninaga abinda nagani d'innan
“ Sabrine please let him give you this injection Kinga kince kinaso kije gida Taya zaki recovery inba'a baki magani and injection ba? ”tayi maganan da 'Dan karfi Dan so take ta dawo da this doctor cikin hankalinsa Dan taga ya zurma tunani Banda kallon kawarta Babu abinda yake
Yanda ta kalli Latipha tawani kebe baki and said"but injection akwai pain”kamar zatai kuka , bakaramin burge doctor Adnan tayi ba Dan one thing dayakeso a mace is shagwaba and yaga Sabrine ita shagwabarma a jinin jikinta take I'm so lucky yafada a Zuciyarsa

Kusa da ita Latipha ta zauna tana riko hannunta tana fad'in“i will assure you injection din doctor dinannan ba zafi before nashigo d'innan fa I saw him yanawa wani little yaro allura kuma kinsan mene Sabrine? ”tafad'a tana d'aga mata dogon hannun rigarta

Girgida Kai SABRINE tai alamar no , smooth skin dinta ne ya bayyana Wanda kana kalla kasan besan wahala ba sannan Latipha ta 'Dora da fad'in"yaron ko kuka beyi ba impact Wasa ma suke da doctor Kinga ai bazafi kenan ko?
Daga Kai Sabrine ta 'karayi alamar gamsuwa da maganar Latipha Dan harga Allah ita zatonta gaskiyaa take fad'a mata
Ganin yadda ta yadda da abin da take fad'a mata yasa Latipha fad'in “owk all you have to do now kirufe idonki sosai sannan kirike hannuna doctor yamin in second yayi tafiyarsa abunsa muma mutafi Kinga tomorrow morning kema kije kiga Granny”aikuwa Kamar wata Small girl Sabrine ta rufe idonta and hold Latipha's hand ta Kara Mika hannunta alamar she is ready for the injection

Gabadaya doctor Adnan kawai zuba musu ido yayi , wannan yarinyar doluwa ce Taya za'ace an mata wayo Kamar haka,
Ganin Sabrine tami'ko hannun ta rufe ido alamar ready for the injection kuma Latipha taji Shirin bemata allurar ba , d'agowa tayi taga meyake jira , gaba d'aya gani tayi ya zubawa Sabrine ido gaba d'aya ma yamanta Ina yake abin ya mugun Bata mamaki kawai saita ce"doctor bisimillah"

Ahankali yakama soft skin dinta gaba daya jiyayi wani yarr ajikinsa Amma haka ya daure ya yakama hannunta cikin kware ya d'aure hannun Dan yasamu jijiya tafito ,haka yayi Mata injection ahankali yasa audiga ya danne gurin
Bashi da zafin allura shiyasa bataji irin zafin da take tunanin zataji ba, ganin har an gama Sabrina batai wani reaction ba alamar jin zafin allurar sai Latipha Tayi murmushi tace"to raguwata it done angama you can open your eyes now sannan kisakar min hannu karki faddamin
Harararta Sabrine tace “ni Taya zan ballamiki hannu malama”
Duka yanajinsu bece komi ba sai satar kallonta dayake akai akai , yagama rubuce , rubucensa zuciyar sace Kawai ta raya masa wani abu bejira komi ba yabi Zuciyarsa Dan bashi da wani za'bi ayanzu illa abinda Zuciyarsa ta umarce shi,kallon Latipha yayi Dan kartai zargin wani abu yace“ akwai test wanda shine zai bani damar sallamarta so abinda zaifi ke zaki iya zuwa kiyi clearing bills dinku ita kuma I think she can follow me to the office for the test”yana fadar haka ya dau file dinsa ya fice Dan beson sui tunanin wani abu even a little ,harga Allah sabrine batai tunanin komi ba Latipha ce ta kalleta kawai tai murmushi tace“kinga gyara mayafin naki kije ki sameshi nikuma Bari naje nai clearing bills d'in inkin rigani fitowa mota na ,nawaje jiya salisu driver ya kawomin saiki jirani agun car d'in”
Cike da gamsuwa Sabrine ta Miki kasancewar doguwar rigace ajikinta mekyan gaske tayi ma jikinta kyau ta gyara mayafinta tasa flat shoe akafanta ta d'au phone d'inta sannan gently ta fara tafiya harzata bud'e 'kofa saikuma ta juyo da nufin yiwa Latipha magana saikuma taga Latipha itama kallon ta take with so much amaze tace“meye kike kallona haka”murmushi sosai Latipha Tayi tace “kinsan baki da lafiya so inaso naga tafiyan taki yatake ne,inbazaki iya ba saina kaiki”harara ta watsa mata hade da turo baki tace“kinga ni inane office dinnasa to……

*Karku manta da share Dan shine abinda zakui ku biyani habibties*🥰


*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_

*RASHEEDAH SULAIMAN*
_Babyluv_


*Masoya forbidden love group 07038524543*

*Kada ku manta da comments da share habibties*

1️⃣2️⃣


“Kina fita daga d'akinnan kibi left hand d'inki kiduba zakiga ansa Dr Adnan “

Haka kuwa akai tana fita tabi yadda Latipha ta nuna mata tana 'Dan dube dubenta ta hango office d'in aikam tana karasawa ahankali ta bud'e 'kofar with sallama tashiga
Office d'in Babu kowa Dan shiru ganin wata 'kofar abude tayi tunanin koyana ciki ne hakan yasa takara fad'in “hello anyone” Amma shiru hakan yasa kawai ta turo baki cikin zuciyar ta tana fad'in“dayasan ba office zai shigo ba Amma yace na biyo shi office mitwee”tayi tsaki daidai takai bakin kofar tana niyar bud'e door d'in saikuma taji an bud'e hakan yasa tayi saurin yin baya Dan ta tuna abunda ya faru a office d'in lec A. M karta je a Kara bige mata fuska
Shine ya shigo hannunsa ri'ke da lapcourt ganin yadda tayi Kamar ta tsorata yasashi rufe kofar gently ya karasa shigowa office d'in , Saida yakai kan table d'insa sannan ya rataye rigar hannunta batare da ya kalle ta bace yace“get sit ”

Bata kawo komi ba ta Sami sit ta zauna tana Wasa da zoben hannunta kantan a kasa da wannan damar yayi amfani ganin Bata kallonsa wani littafi ne Wanda maaikatansa ke sign hakannan ya tsinci kansa da d'aukosa Dan seriously besan ya zaiyi ba besan meyasa yakirata ba Dan yarinyar Nan ta mugun shiga Zuciyarsa da babu abinda zai rabashi da ita
Cikeda kwarin guiwa yataka zuwa inda take ya Mika mata littafin had'e da fad'in
“fill the book duk Mara lafiyan da ya kwanta a hospital d'inmu mukan bashi yacike saboda kwana biyu Munasa ma'aikatanmu su Kira su tambayi lafiyar sa”
Yana fad'ar haka yajuya inda sit dinsa yake zaune ya zauna had'e da Danna computer d'in da ke gabansa yanayi Yana satar kallon fuskar ta
Ita kam Sabrine abin ma mamaki yabata azuciyarta tace ni wannan asibitin sun cika iyayi tana cikewa tana turo karamin mitsitsin bakinta duka abinda Sabrine keyi idon sa na kanta hakannan yaji yana so ya tabo ta , tana gama cikewa ta Mike ahankali ta je inda yake zaune ta Mika masa batare da tace komi ba , a mamakin ta taga be kar'bi littafin ba sannan kuma ya tsura mata ido , gaba daya taji ta wani iri , kawai saita ajiye masa ahankali a table din sannan ta juya Dan taga alama inbata bar gurinnan ba mutuminan zai kasheta da kallo, ganin tana niyyar barin gurin yasashi saurin fad'in“ sabrine ”cikin wata kasalalliyar murya , mamaki yakamata to Ina yasan sunana , Amma saita dake tajuyu ahankali tana jujjuya waya ahannunta , idonsu ne ya manne da juna

Tsintar kanta tayi da 'kin Dena kallon sa , haka suka zubawa juna ido kafin a hankali ta janye idonta tana fadin“akwai abinda yayi saura ne” tayi tambayar tana Dan kallonsa ta gefen idon Dan kallon da yake mata yafara takura mata Kamar maye zai wani zubamin ido ko kunya ma baya ji

“Akwai saura mana zaki tafi kibar baya da kura ”ya fad'a Yana tashi Yana nifo inda take tsaye Yana wani Mayan murmushi dayayi masa kyau Kamar fuskar mace,
Tana niyyar magana ya katseta da fad'in“ kinaso kiji shauran?” daidai lokacin da befi taku d'aya tsakaninsu da ita ba Dan takan iya jiyo wani kanshin turare da yayi mugun burgeta Dan mayyar turare ce ita
Kallonta yayi Babu alamar Wasa a tare da maganar da zaiyi ya kafe ta da mayun idonsa “sabrine Kinsanni , kin waye ni , kinsan for how long nake ta neman yadda zaai na ganki kin bace bat Kamar aljana , yarinyar Nan sai Allah ya kamaki yadda kika wahalar Dani indai baki nemi gafarata ba saboda hakina“
Ita gaba d'aya ma maganar sa takeji tama rasa gane inda ta dosa ,Kamar Wanda yake mata wani yare ba hausa ba ,kawai kallonsa take irin mekake nufi dinnan ni Sam ban gane ba , murmushi kawai Adnan yayi Dan shikanshi besan yayi duk maganar dayayi ba ,Sam

Please Login or Register in order to submit comment