Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

then he realize that ADNAN yadda bai sauraron Yan mata ko kaɗan yayi trusting ɗin yadda turawa suka nace masa but she don't even care about them Saida ya kwashe kusan five good years acan before he comes back ,kwata kwata befi six months da dawowa ba ,yanzu ma ya biyo gunsa ne saboda yace he missed him yanzu bezama sosai agida gwara yabiyoshi office kawai is better,fitar ma dayayi ya manta phone ɗinsa a motar sa that's the reasons har haka ta faru between them,


"Stop shouting ,why are shouting" yayi maganar so worried

Haushi sosai SABRINE taji yama Raina mata hankali yama bigeta dawannan ƙaton kan nasa Kamar guduma and then yazo yawani Danna mata taji zafi sannan zece mata wani tadena shouting,tsuke bakinta tayi cike da tsiya ta ɗan matso inda yake tsaye hannunta dafe da goshin cos zafinsa takeji sosai ,magana tafarayi cike da tsiwa tana kifkifta ido najin zafi "I should stop shouting?you are asking me why I'm shouting,so you don't know why ,…" rintse idonta tayi Dan saboda masifar da take har tabige gurin da hannunta bata san lokacin da tace "auch" irinna jin zafin Nan,kafinta Dora da faɗin "ehen dawannan ƙaton kannaka ka bugamin Kai na Ina Munna yau zanga Granny but look what you done to me am sure Ina zuwa Granny will start asking when , where ,how na buge kaina while you are responsible for this"
Sosai abin nata daga mamaki Yama koma bashi dariya yadda take wannan fadan rantsewa zakai wani serious ciwo yaji mata Yama rasa mezece kawai ya zuba mata ido ne yayi holding hannunsa a kirji Yana kallon drama girl dinnan ,maganar ta ce ta katse masa tunanin dayake "tell me what I will tell Granny now"


Bece mata komi ba kawai ya shammaceta ya riƙe gun da ta buge sosai yashiga mulmula mata while daya hannun yayi covering ɗin bakinta Dan baison takara yimasa ihu like dazu
Saida ya tabbatar gunda ya ɗan tashi yakoma sannan ya saketa bejira meza tace ba yabar mata gurin
takaici ne ya isheta ,tayaya zema taba mata jiki,he even cover her mouth ,aikawai saita tsuguna agun tasa kuka abin kamar a film,
"SABRINE" jin muryar KEC A.M yasa tayin saurin dago Kai ,Yana tsayin cikin suit baki yayi kyau sosai yafito a cikkakken LECTURER ABDURRASHID MUSA TAKUR saurin Miƙewa tayi tai tana gyara Jakarta tana yin ƙasa da kanta trying to hide her tear,ta buɗe baki da nufin gaisheshi taji yace "come into my office" Yana yfadar haka yajuya zuwa office ɗinsa ,waige waige tashiga yi ita kanta batasan watake dubawa ba kawai zuciyar tace tabata umarnin yin hakan ahankali kuma tasauke idonta Kan office ɗin gentle tafara tafiya zuwa office din

Daga inda yake tsaye Yana ganinta Yama Kara gyara tsaiwa jikin motarsa Sam be soma ya ɗauke ido daga kanta shiyasa ma yai hiding Dan duk waige waigen da take Yana kallonta itace kawai Bata ganshi ba ,Saida ta shiga office din sannan yayi murmushi ya buɗe motar sa jin phone ɗinsa na ringing ,but kafin yakai ga picking call din ya katse , ahankali yace MOM why calling now


"SIT SABRINE "
Yayi mata nuni da ɗaya daga cikin haɗaɗɗun kujerun dake office ɗin Dan zata zakai wani parlour bawai office.
Ahankali ta zauna still kanta a ƙasa trying to hide her face saboda hawaye ke niyyar zubo mata,bece mata komi illa kallonta da yake saiyanzu ya Kara tabbatar wa kansa SABRINE yarinyace. Karama inba haka ba Taya wannan small bigewar zaisa tayin kuka haka
"What brings you here" yayi maganan Dan yasan bazatai magana ba
"Sir… I mean Dad am going home today "

"Home"

"Yes sir! " tabashi amsa "okey my regards to your family "

"Okey sir thank you"
Tayi saurin bashi amsa with Miƙewa at the same time
Hannu takai Kan handle Kofar ta bude jin tafiya tayi saurin jaa baya ,shine dai Sai da Shima niyan budey ƙofar yake jin an bude yasa yayi saurin tsayawa saboda gudun abinda yafaru ,caraf idonsu ya manne guri dyaya ,sosai yake kallonta especially her cute mouth wani Dan mitsitsi dashi Dan ko big alawa bazata shige ba,tsintar kanta tayi da hararsa sannan ta Ɗan motsa bakinta kafinta ce "mugu" idonsa akan bakinta yake yanda ta motsa shi yasa yasa yaji heart ɗinsa ya buga dasauri yadan matsa ya bata guri ,harzata wuce hakanna yatsinci kansa da fadin "how are you feeling now lazy girl?" Ɗan juyawa tai ta kalle shi duk atunaninsa masifar zatai masa but saiyaga saɓanin hakan kawai ta harareshi with murguɗa baki kawai ta juya ta tafi ,yadda hips ɗinta ke moving basai lokacin daya furta"OMOG this girl Anya kuwa mutum ce"

"No aljana ce" yatsin kayi maganarta Kamar daga sama,juyowatai takalleshi kawai yaga tayi wani cute smile tajuya ,and continue going, ahankali yasake sauke idonsa Kan hips ɗinta yanda take tafe gani yake kamar tana sani take juya ƙugunta ,Saida ta ɓace masa daga gani batt,sannan yaja wani dogon numfashi kafin ya sauke ajiyar zuciyar kusan atare ,ahankali yakai hannu ya bude office din kawai yashiga without nocking .


*Comments and share*

_HARAMTACCIYAR SOYAYYA group_👇🏻
07038524543
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_


*RASHEEDAH SULAIMAN BABYLUV*

07038524543

5️⃣&6️⃣


Motar farouk ta gani gaban hostel ɗinsu but Bata ganshi a tsaye ba ,kawai saita juya ta nufi hostel ɗinsu a nufinta ta ɗauko bag ɗinta sannan suyi sallama da Latipha ,

"You saw me, kuma zaki huce?" jin maganarsa yasa tayin saurin juyawa Dan duk tunanin ta baya kusa saboda ya taba zuwa picking ɗinta a school ,kafin tafito yatafi gun friend d'insa shiyasa yanzu ma tayi tunanin ko can ya tafi, murmushi ta ƙaƙaro Wanda ya tsaya iya gefen bakinta ,Ashe Yana cikin motarsa a zaune may be ya kira batai picking ba saboda phone ɗin ta Bata fita dashi ba, ahankali ta iso gunsa haɗe da faɗin " naduba ne ban ganka ba fa dama zanshiga na ɗauko bag ɗina ne saina fito but am sorry"

"Okay" was abinda yace haɗe da fitowa daga car ɗinsa,Yana sanye cikin wata blue din shadda me tsadar gaske, farouk baki ne ko kuma na iya cewa chocolate color dan babansa yayo kasancewar Wanda ƙanwar Granny ke aure ba fari ne kamarsu ba dan Sam beyo farin familyn su Sabrine ba


"Jeki ɗauko bag ɗin taki saimu tafi ,Kinga yanzu 11 "

Bata ce komi ba ta juya shikuma kawai ya bita da kallo,yanda SABRINE keyimasa halin ko inkula bega macen data isa tayi masa haka ya cigaba da sauraronta ba Yama rasa meyasa yake son SABRINE haka,komawa yayi cikin motar sa ya zauna waiting for her to come..



ADNAN nashiga office ɗin da saurin sa yazo kusa da Dad ɗinsa ya zauna gaba ɗaya yayi losing control ɗinsa akan yarinyar ,shida yayi Rayuwa da turawa ma Sam baya shiga sabgarsu inba wai harkar karatu ba da tazama Dole .
Kamar wani Yaya da ƙani ya zauna da zumunɗi ya fara faɗin "Dad! wannan yarinyar wace ,who is she please"

Yanda ya jefo masa question ɗin Sai da yasa ƙirjinsa bugawa da Ɗan ƙarfi but saiya daure with smile on his face yace "why are you asking"

Baya son babannasa yayi tunanin wani abu shiyasa ,ya maze cike da control ɗin kansa yace "Dad is nothing kawai dai Bata da kunya can you imagine yadda take harara ta tazo fita wata ƙarama da ita Amma hadda wani murguɗan baki" yakai ƙarshen maganar cike da hasashan yadda SABRINE ta murguɗa masa small mouth ɗinta,Amma saiya haɗe fuskarsa sosai like abun ya Bata masa Rai dinnan,

Sai sannan yaji Zuciyarsa tayi sanyi Dan duk tsoron sa da hasashensa Yana bashi kar dai ADNAN ko SABRINE tayi masa ne? thanks God is nothing between them was abinda yafada cikin zuciyar sa

Yadda yaga Dad ɗin nasa ya sauke ajjiyar zuciya like something is bothering him sai ya kalleshi with full respect yace "Dad are you alright?"

"Yes, why asking" yayi maganar had'e da Miƙewa daka Kan kujerar dake zaune sannan yayi Kan table ɗinsa ya ɗau laptop ɗinsa Yana niyar fita
"Dad this days you change alot please Dad what's up,? what
Happened? Did everything alright? Jiya mom take complain rashin dawowar ka gida da wuri and yadda kake ta tunani bawai ita kawai ba nikai na I notice that , please Dad, all this things isn't good for your health Dad" yadda ADNAN yayi maganar with so worried yasa shi yin murmushi ,sannan a hankali ya koma yayi dropping ɗin laptop ɗin ,sannan ya riƙo hannun ADNAN zuwa kan kujerar yazaunar dashi and then Shima yazauna still holding his hand cike da love between son and his Dad ,sannan a hankali ya fara magana "ADNAN is nothing, idan ma akwai ai shiyasa musulmi ko yaushe keyin addua saboda ya samu peace of mind right?" ɗaga masa Kai ADNAN yayi cike da gamsuwa da maganar sa,ganin hakan yasa ya cigaba da magana "yesterday night I explain to your mom nothing wrong with me but she didn't agreed duk tabi ta damu I even tell her na girma, enough da zanyi tunani akan well-being na yarana ,all abinda zatai mun shine addua,yess I agree akwai abinda ke damuna but isn't too much dazata damu please explain to your mother"

Sosai ADNAN yayarda da maganar babansa ,bece komi ba kawai yayi hugging Dad ɗin nasa with so much love yace "I love you dad" and I will explain to mom" wani soft murmushi ya sake ya ƙara rugume son ɗinsa sosai and he said "I'm having lecture now " yayi maganar Yana ɗago shi daga jikinsa

"Okay Dad zan huce hospital nima naga har 12 tayi am getting late let me have my way"


Gaba ɗayan su tare suka fito ,hannun sa nakan kafaɗar ADNAN suka fito gaba ɗayansu cike da murmushi Inka gansu zaka zacci wasu Good friends ne not son and Dad,saboda yadda sukai, messenger nagani sun fito yayi saurin tasowa daga inda yake zaune sannan yajaa office din yarufe like usual.

Gaba ɗaya Sabrine ta gaji dayin shiru ɗin nan tasan da salisu driver ne datuni yananan Yana Bata dariya Amma shiyayi mata shiru ,jefi jefi yakan yimata tambayoyi yawanci a harkar karatuntane tana kuma bashi amsa dai-dai da tambayoyin sa.


Ahaka har sukai shiga kaduna gaban wani tangamemen gida me kyan gaske ,tsayawa fadan kyansa Bata lokacine domin kana gani kasan bakananan mutane ke zaune agidan ba ,
Megadi na bude wa ,yadanna hancin motar babban parking space na gidan ,yanayin parking ,kafin yajuyo tuni SABRINE ta bude motar da kaguwa dason ganin Granny ,binta kawai farouk yayi da kallon kafin Shima yabude kofar ya rufa mata baya
Granny nazaune a daya daga cikin manya kujerun dake kawace a babban parlourn ,hannuta rike da carbi ta kashingida idanta lumshe Kamar wadda bacci ke Shirin dauka ,jin ihun SABRINE yasa saurin bude ido kafin tayi wani yunkuri sai jin SABRINE tayi ajikinta ta rukunkumeta sosai Kamar wadda zaa daukemata ita abin har kusan dariya yabawa Granny

Farouk ne shima yashigo hadi da sallama ganin yadda SABRINE tayiwa Granny yasashi fadin"Kinga temaka ki dagamin mother saboda ba takice ke daya ba ko" yayi maganar Yana sitting kujerar dake facing wacce suke zaune"

Granny ce tayi murmushi hade da kallon SABRINE tace" yauwa farouk fada mata ,kullum ita kenan tambayar lafiyar kafa funa Amma na fahimci itace keneman karasa minsu "jin abinda Granny tace yasa SABRINE yin murmushi ta Kara hugging Granny sosai and said"Granny I miss you alot " yadda take zata zakai irin tayi years dinnan without Granny din alhali duk weekend suna tare,baiya SABRINE itakanta Granny tasan she missed SABRINE alot jitake gidan Kamar ba kowa in tana school sai ta dawo takejin dadi, farouk kam kallon su kawai yake especially yadda yake kallon SABRINE duk sonda yake mata yafuskaci baya gabanta kwata kwata ,shiyasa yaso SABRINE ta dawo gidansu da zama atlist yasan suwa take tare dasu,koda yake Yana da tabbacin Bata sauraron kowa balle yace kodan shi take shareshi Yama rasa gane inda ta dosa

Granny ce ta katse masa tunaninsa da fadin"farouk sannu da hanya kaji yau kazama driver din SABRINE ko"Kamar ta Sosa masa inda ke masa kaikayi yayi saurin fadin"Granny not only today, as from today nizan dinga picking dinta from school"

SABRINE najin hakan kawai ta tashi azuciye tadau back dinta with phone dinta tayi upstairs da gudu -gudu
Har mayafinta abayan na sauka daka kanta lafiyayyen gashinta daya Sha parking ya bayyana , all abinda SABRINE tayi akan idon farouk yadda take gudu gudu abenan yasa hips dinta mugun motsawa beson lokacin dawani mugun feeling dinta with love yataso masa duka alokaci daya, idon Granny nakan farouk yadda yakafe jikarta ta da kallo , tasan farouk nason SABRINE and ita kanta tana so SABRINE ta soshi but she can't force her in Bata sonshi cos she love SABRINE alot Dan tunda mahaifiyyar ta , ta kwanta ta rasu mahaifin farouk yayi nacin SABRINE Takoma cikin su waleedah Amma Sam Granny taki Dan Sam bazata iya barinta yin nisa da ita ba, jitake Kamar Maryam take gani a idonta.

Saida SABRINE ta bace masa da gani sannan ahankali ya sauke ajiyar zuciyar Hadi da juyowa Dan shi yamanta Sam Granny nagun ,yadda yaga Granny na kallon sa yasashi jin kunya sosai yasunkuyar dakai najin kunya ,saurin mikewa yayi hade da fadin"Granny Bari naje gida" kafin ma tayi magana tuni yafice da sauri
Dariya kawai Granny tayi hade da fadin"inzaka cire kunya kacire kazo ayi magana garin kallon ruwa kwado Yama kafa yaro" yaji me Granny tace , sai maganar tafarayi masa yawo akwakwalwa karfa yazauna Wasa wani can yazo ya aure SABRINE, dawannan tunanin yashige motar sa yayi horn driver yabude masa get yafice zuciyar fal tunani akan maganar Granny


dakine me girman gaske with toilet , yayi kyau da tsari sosai ,kana ganin yanayin dakin zai tabbatarma da Wanda yake zaune cikin sa tabbas me tsaftar gaske ne Dan ko tsinke Babu a kasan teyles din dakin ,ganin yanayin dakin zai tabbatar maka da Wanda ke rayuwar cikinsa tabbas babban doctor ne
Jin yadda agogon dakin ya kad'a karfe shabiyu yasashi saurin kallon agogon ,mamaki sosai yakamashi ,shida karfe shadaya ma yakwanta bacci Amma shine har Sha biyu koma alamar baccin Babu,tunda yadawo daga office din Dad dinsa Babu abinda yake tunani sai abu daya koda da Wasa yarufe idonsa abu daya kawai yake gani harma baison abinda zaisa ya rufe idon sa "why" shine abinda ya furta afili hadi da mikewa zaune daka kwanciyar dayake Kan makeken bed dinsa hade da dafe all his hands afuskar ,all he want now is to look at her face again koyasami sauki,but how? Yatambayi kansa Dan gaba daya yaji kwakwalwarsa naneman zaucewa ,ganin bashida mafita at this hour yasashi zuro kafafunsa zuwa Kan bedroom slippers dinsa , ahankali ya zura kafarsa yasa sosai ,Sanya yake da wata white t-shirt dataiwa faffadan kirjin kyau , sai wani black 3guater din wando yayi kyau sosai so handsome , kofa yanufa yasa hannu yabude ahankali , parlour ne mekyau with black and red Royal masu kyau ga wata plasma babba with gotv
Zamewa yayi slowly yazauna Kan 4sitter din kujeran dake parlon , zama yayi sannan yacire shoes din dake kafarsa sannan ya kwanta hade da mikar da legs dinsa akan kujeran sosai , phone din dake hannun ahankali ya kalla hade da sa fingerprint dinsa , wayan ce ta bude direct data dinsa yayi switching on , kawai yashiga WhatsApp , all this abinda yakeyi soyake yahana kansa tunanin wannan small yarinyar mekyau Kamar na aljanu,Amma kamar karawa kansa ma tunanin yake Yama rasa mezaiyi , koma mene Dole saiyaje office din Dad tomorrow , what if Daddy yasan he is in love with this girl? No yafada ahankali , I can't let Daddy find out I'm in love zemin dariya ne, yadda yayi maganar afili kamar wani yaro karami yadda yayi maganar ahankali kuma saiya Kara furta "so what then in Dad yasani alist ai na'isa aure harma nayi yawa"
Dawannan tunanin bacci yayi gaba dashi with so much dreams about SABRINE especially her hips Dan koda yatashi da safe Saida yayi wanka biyu(hhh lol azababbe)

_comments and share_

*Forbidden love group*
07038524543

*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_



7️⃣

_RASHEEDAH SULAIMAN babyluv_
07038524543

_kuyi hakuri kunji kwana biyu ba typing wallahi Kuna Raina fans ga group nan iya mata Banda maza Dan Allah_🥰💃🏻
https://chat.whatsapp.com/Co0hanyhw1I4rNFasS6Uhn



Gaba dayan family na dining kasancewar safiya ce , hajiya Saleemah ke serving dinsu Deeja kawai keyin surutu Dan bakinta baya iyayin shiru , gajiya da hirar ta ne yasa hajiya saleemah fadin"Yan zu zaki breakfast dinne ko maganar wanne zaki ?,Sam bakya iyayin shiru while eating ko ,bakya ganin yayarki Afiya how she concentrate in eating Amma ke look Allah yasa kinyi ko one spoon ne " tana rufe bakin ta taji muryar LEC A. M na fadin" a'a karwanda yata kurawa mamana ehe Akyaleta tayi maganarta" aikam harcikin ran Deeja taji dadi Dan duka hirar datake musu Babu me sauraronta tasan da Dad dinta dama yananan datuni suna tashan hirar su Dan shikadai ke iya tolerating maganganunta"
Saida ya zauna sosai dukka yaran sukai gaida shi irin gaisuwa ta cikakkun Yan boko , hajiya saleemah ce tafara serving dinsa hade da gaisheshi cikin kulawa with so much love bazaka ce dayara agabansu ba, all this abinda LEC. A.M ke hankalinsa nakan SABRINE saboda ya tabbatar kwana uku bazai sata a idonsa ba Dan ganin kwanakin yake kamar wasu shekarun, duk sanda weekend yazo sai yaji fargabar tafiyar ta Dan gaba daya ya alakanta happiness dinsa akan SABRINE Dan baijinsa daidai Sam

Har tagama serving dinsa besan ma tagama ba gabaki daya hankalinsa baya kanta , "Abban su Afiya bisimilla today I make your favorite food i sure you will like it"yadda tai maganar with so much confidence hade da Jan kujerar dake kusa dashi and said

"let me feed you sweetheart" sai alokacin ta lura sam bemasan abinda take fada ba kuma kallonta yake sosai bazaka taba cewa ba ita yake kallo ba but duk me hankali ya kalleshi zaisan hankalin sa ba akan ta yake ba kawai dai idonsa ke kanta ,
Jin andafa masa kafada yayi saurin kallon right hand dinsa ganin yadda matar tasa ke masa kallonan irin na Wanda ake tuhuma yasashi saurin sakin cute smile sannan ya kalli yadda tajere masa breakfast , tabbas he love the food but seriously baya jin San cin abinci but Dole yaci Dan yasan abinda yafi batawa matar sa Rai kenan tai girki just for him sannan yaki ci especially yanzu da tamai abinda datasan yanaso , Arish with beep sauce and black tea dayasha kayan Hadi . Kallonta yajuyo yayi hade da fadin"wow sweetheart all this for me" bayabo Babu fallasa fuskarta , tadan kakalo murmushi hade da daga Kai alamar yes all is for you,
Yasan ganin idon yaransa ne yasa batai magana ba , kallon yusrah yayi yace "mamana shiyasa naga ko hirar ba'a faramun bani saboda yummy food d'in mummy ko" daga yusrah har Afiya dariya suke banda hajiya saleemah da kawai hankalinta ke Kan mijinnata " hannu yakai. Yashafa fuskar ta had'e da fad'in" nine fa bawai canjoni akai ba so please stop staring haka". Daga haka besake cemata komi ba yafara break , laumar farko dayayi jin dad'in beep sauce d'in yasa yayi saurin furta
"Wow yummy " dukkansu dariya sukai this time around hadda hajiya saleemah Dan yadda yayi d'in yayi mugun Bata dariya da she can't stop her self Dole ta Dara
Zekara Kai spoon bakinsa kenan Kamar Wanda yayi mantuwa yayi saurin tsayawa Hadi da fadin " and Adnan" tagane meyake nufi , ita ma tayi mamaki dataga har Time din be fito yin breakfast ba shida baya juriyar yunwa gashi Sam bayacin abincin masu aiki saidai dakanta ta girka musu shida babansa but she wonder why har yanzu befito ba , kodai yaje asibiti ?

"i dunno why besauko ba har yanzu but let me go and check"

Takarasa maganar Hadi da tashi tana gyara zaninta sosai kafin ta fara tafiya zu sashen Adnan , bangaren sa babba ne Dan parlour ne babba sai bathroom saikuma wata koma da zata kaika bedroom dinsa Shima Yana da toilet ,
Ganin Bata ganshi a parlour yasa ta Kai tsaye nufar bedroom dinsa , murda kofar tai ahankali kafin tasa kanta tashiga , yadda kamshi ketashi ad'akin kamar d'akin mace ba namiji ba kodaya ke yar aiki guda hajiya saleemah ta daukar masa me gyara masa section dinsa Amma tashin farko daya dawo daga aiki daya ganta tana aikin korarta yayi wai wai shi bayason wata yar aiki tana shigar masa d'aki , dan dole hajiya saleemah ta sallameta yanzu yusrah ke gyara masa dakin intaje school kuma hajiya saleemah ke gyara masa da kanta .
Bata ga kowa a d'akin ba bed d'in ma nasa baya nuna an kwana akansa , but ganin kaya datai akan bed dinsa anfito dasu sai ta tabbatar wanka yake Dan abinda ke masa wahala shine za'ben kayan sawa inyayi wanka shiyasa kafin yashi ga wanka dole saiyasan meze sa tukunna
Murmushi tai kafin tace"wato saiyanzu ya tashi " mayar dakayan daya dauko tai cikin carbet dinsa sannan ta dauko masa wani blue kaya new design na Chelsea Dan befi one week da bude rigar ba ta ajiye masa abed sannan tayi magana yadda tasan zai jiyota "get ready your father want to see you" tana fadar hakan tabude kofar tafita...



Kasancewar yau Tuesday dawuri SABRINE ta tashi da Shirin komawa school Dan Monday yakama ma takoma saboda rashin Basu lecture yasa tabari Tuesday zata koma
Sanye take da bathrobe wata pink mekyau sosai tayi wa kanta parking gawasu gashin sun kwanto a goshinta lips dinta yayi pink sosai saika rantse wani abu tashafa kasancewar bakinta karamine sai yazamto so sexy and attractive one gwanin sha'awa, da alama wanka tafito tana gefen bed a zaune with coffee cup a hannunta tanasha kadan kadan Dan Sam batajin yin wani breakfast dayawa ,gefen ta wasu hadaddun mayuka ne Wanda take using masu kyau da tsadar gaske , Saida ta kammala Shan coffee dinta ahankali sannan tacire bedroom shoes d'in dake kafarta , fararan kafafunta ne suka bayyana gentle duka tamayar da legs d'inta duka bed d'in ahankali ta janyo lotion dinda ke gefenta , hannu tasa ahankali ta kwance igiyar rigar kasancewar dama igiyar ce ke rike da rigar hakan yasa rigar ta bude , Sabrine irin matananne da Sam batason sa bra intana gida saidai in fita kokuma yanayin baki , Dan a school ne kawai Bata iya fasa sa bra saidai in bacci zatai amma always with bra

Yanda taga rigar nason bayyanar mata da kirji awaje hakan yasa tayi saurin sa hannu ta rike dasauri tare da dago ta kalli kofar daki Dan jitai kamar wani na ganinta , ganin bakowa yasata sauke ajiyar zuciyar Hadi da tashi da sauri taje ta rufe kofanta sannan ahankali ta dawo tafara shafa lotion din ajikinta

Tsaf ta shirya cikin wata rigar atamfa gown mekyau tayi masifar amsar jikin Sabrine kasan cewar yadda take da sharpe kamar

Please Login or Register in order to submit comment