Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

na nufa.
"Allah ya hutace ka knn tumda gashi ka sameni.
"Indeed, Aisar ya fadi yana satan kallon Hanifa. Dama akwai little talk da nake so muyi, kar ka damu it won't take long.
"Ok fine, Haidar ya fadi gamida duban Hanifa ya mi'ka mata car key, yace jirani a mota inazuwa, kar'ba tayi tace toh kafin ta soma tafiya, Aisar ya bita da kallo ha'di da yin wata murmushi maras sauti, a ransa yace " She belongs to me, I will never give up on her.

"Muryan Haidae ya dawo dashi sanda yake fadin let's seat and talk. Zama sukayi bisa kujeru kafin Aisar ya soma fad'in....

*Sa'kon gaisuwanku ya iso gareni 'dinbin masoyana Allah ya bar 'kauna, nima ina sonku baki 'daya, #1Luv*

👸🏻Queen Samy😍💄💋.....
[5/21, 2:03 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
43

"So how are things going between you and your dad? Haidar ya tambaya yaana kallon Aisar.
"That's precisely what I want us to talk about, first I wanna thank you for what you did Haidar, you're just an incredible. You've no idea how pleased I'm, at last my dad and I started to get to know each other, he's willing to fix his relationship with me, and that's all because of you. Na gode Haidar bansan da wane irin kalma zan nuna maka godiya na ba...... " no haba Aisar dan Allah ka daina yimin godiya haka, na fada maka we're brothers, ciwonka ciwona ne, Alhamdulillah Allah ya 'kara ha'da kanku, murmushi Aisar yayi yace ameen.
"Mi'kewa sukayi suka nufi waje, har sun fito Aisar yace aff yaushene tafiya Sudan din nan, Haidar ya 'dan ta'be baki yace " tafiyan da ya kamata ayi shi lat week gashi ba'ayi ba.
"Dariya Aisar yayi yace " com'on Soldier you perfectly know anyi postponding tafiyan nan ne saboda kai, it's obvious we can't make it without you.
"Murmushi kawai Haidar yayi yace " Sounds ridiculous, akan ni ba mutum bane ko me, we're all the same, anyway Allah ya kaimu jibinnda rai da lafia ya kuma bamu sa'a akan abunda mukasa gaba.
"Ameen Aisar ya fadi. Nan sukayi sallama da juna kowa ya nufi motarsa...

"Suna a mota wayansa ta soma ringing, ganin lamban Latifa ne yaji kawai baison 'dauka, saida ta kira sau uku, kafin ya'daga murya a dake, " what is it. Abinda ya fadi knn kawai.
"Da mamaki tace " I don't get you Aliyu, m kake nufi.nayi mka wani laifi ne.
"No bakimun komai, driving nake . I'll call you later.
"Har zaiyi hanging tace, I think we need to talk it's urgent.
"What for? Ya tambaya yana satan kallon Hanifa da ta ha'de rai,
"Gaskiya Aliyu if possible mu ha'du later kawai dan maganan bata waya bace.
"Gajere tsaki yayi yace " there you go again, just give me a hint mana.
"Ok fine, wasu documents na samu so suspicious.
"Da sauri yace Ok ok fine, we will talk later.
"Tace, should I come to your place.
"Da sauri yace no no don't border zan kira ki na fa'da miki location.
"Ok fine, see you then.... daga haka yayi hanging up. Ya juyo yana kallon Hanifa gani yayi ta juya gaba 'daya tana kallon Window, ta'be baki yayi a ransa yace " I wonder if she's jealous of me.

" Amal rikici sosai ta shiga yi sai ankaita wajen mummynta da suka hadu a mall, Barr Sameer ya tsuguna gamida dafe kansa yace " Oh Amal for Allah's sake will you stop, I've told you zan nemo maki ita, but for now you need to go to sleep, you see is already late. Kinaso kiyi lattin sch ne, ta girgiza kai a shagwa6e alamun a'a, murmushi yayi yace " yawwa that's my girl, rungumesa tayi tace I love you daddy, yace I love you more my Angel. Shinfi'da ta yayi ya kunna mata ayatul kirsiyu a MP4 dinta ya manna mata kiss a goshi ya fice.
"Zaune ya samu momma a parlor tana kallo, ta dube shi tace ina er rigimar tayi baccin kokuwa, a kasalce ya gyada kansa alamun eh, ba tare da ya kalleta ba yace " momma zan kwanta zan fita da sassfe gobe insha Allah. Ya fadi yana ficewa daga parlorn.... Sameer momma ta kira sunansa, dawowa yayi yace na'am. Zo ka zauna magana nake son maka, langa'be kai yayi kaman 'karamin yaro yace "oh pls momma does it really has to be now, bacci nakeji sosai.
"It won't take long zo ka zauna, momma ta fadi tana dubansa.
"Zama yayi gamida nutsuwa a gaban mahaifiyar tasa.

"Sameer is high time, you can't go on like this, ya kamata kasan me kake ciki, Fauziya ta rasu and she will never come back, don't ruin your present by thinking of the past. Think about this pls, ko dan marainiyan yarinyar nan me kukan samun uwa a koda yaushe ya kamata kayi aure yanzu kam, am tired of this, am sick of it, yarinya kullum taga matashiyar mace sai ta ma'kale tace ga mumminta, kaida anyi magana kace baka son kowa dukda tulin 'yan mata da zaurawan da suke sonka. This is not fair, don't make your life so miserable, so as your daughter's, ni dai na fa'da maka na gaji gwara tu wuri kasan me kake ciki.

"Murmushi yayi ya mike daga kujeran da yake ya 'kara ya ri'ke hannun momma yace " momma na mafarkin ku keda Amal ya kusa tabbata, naganta naga wacce zata maye gurbin Fauziya, momma na murmushi me bayyana ha'kwara tace, "and where is, a ina take son,
"Annurin fuskansa ne ta 'dan 'dauke kafin yace, I don't know, I don't know ko zan sake ganinta, so 'daya tak na ganta and she just disappears. Momma pls ki taya ni addu'an Allah ya sake ha'dani da ita. Ya kwantar da kansa kan cinyar momma, cike da tausaywa 'dan nata take shafa bayansa tace " kullum ina maka addu'a son kuma bazan ta'ba gajiyawa ba, Allah ya za'ba maka abunda yafi zama alkhair, maza tashi kaje ka kwanta Allah ya maka albarka.
"Mi'kew yayi yana furta "ameen momma na.... itama ta mi'ke tana fa'din barin duba 'yar rigiman nan...

👸🏻Queen Samy😍💄💋......
.[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
44

"Tana zaune a 'daki tana duba kayayyakin da suka sayo ya turo 'kofan ya shigo, ya dubi kayan data jido, kayan za'ki ne suka fi yawa, 'bata fuska ya 'danyi kafin yace, kimsan dai wata yazo tsakiya ko, saura kizo kina mun kuka ciwon ciki... ta 'dan turo baki tace "kai yaHaidar dubafa babu yawa fah kuma ai a fridge ma zan zuba su ba shanyewa zanyi yanzu ba, 'daga kafa'dunsa yayi gamida ta'be baki, a ransa yace yaro dai ma yaro ne, musamman akaika shopping ka tsaya 'diban unnecessary abu irin kayan za'ki.
"Juyawa yayi ya nufi 'kofa yana fa'din am going out, ko zaki raka ni ne? Girgiza kai tayi ta ta'be baki tace "a 'a bazan je ba, sai ka dawo.
"Murmushi yayi da gefen bakins yace " akwai wani abunda kike so.
"Girgiza kai tayi tace a'a.
"Ok kizo parlor kiyi kallo it will keep you company. Daga ya fice... Hanifa ta bisa da kallo a ranta tace muje zuwa yaHaidar, da sannu zan gano plans dinka akaina, hm mtsw harda wani ko zan raksa ne, bayan na san wajen karuwarsa zaije, yanzu an daina yi a gida ana fita waje, hakan ma yafi mum banji ba ban gani ba.

"A wani joint suka hadu da Latifa, ta jima tana jiransa kafin ya iso, tana hangosa ta mike da gudu da zummar rungumarsa, matsawa baya yayi yace " what are you doing Latifa, baki gani cikin mutane muke, turo baki tayi tace " I don't care, Aliyu wai lafia me na maka kake rejecting kwana biyun nan, idan wani abun na maka you should let me know, ba wai ka rin'ka acting so strange..... "Enough, ya daka mata tswa, kafin yaci gaba da fa'din "how dear you judge me, who do you think you are. Dan kinga ina biyeki, be careful am warning you. Don't you dear meddle. Juyawa yayi zai tafi dan ransa ya gama 'baci, ri'ko hannunsa tayi da sauri tace "am sorry Aliyu, I don't mean to upset you. Dan Allah kayi ha'kuri ka zauna, I promise I won't talk about it again. Juyawa yayi ya nufi motarsa, ta bisa tana rokonsa ya tsaya ko sauraronta beyi ba, ta ri'ko hannunsa, wani kallo ya watsa mata wanda yasa ta sake sa babu shiri. Mota ya shige abunsa, da sauri ta ciro wasu takardu ta zuba masa cikin motan daidai lokacin da yake fizagan mota.

"Kai tsaye gida ya dawo, yana gama parking har zai fice ya juya yaga takardun data zuba masa, hannu yasa ya 'dauka ya shiga binsu da kallo, ya karance su tsaf takardun ma'kudan ku'da'dene da akayi sama da fa'di dasu, ya jima yana dubawa kafin ya ha'dasu waje guda yana shirin fita daga motan wata takarda ta fa'do cikin envelope din, kallon takardan yayi da kayu, ya dauka yana dubawa.
"Sunan late Naval chief of staff ya gani a jiki wanda ada mahaifin Latifa yake matsayin mataimakinsa, wanda akace jirginsu tayi sinking shekaru uku baya , kuma hakan ne yayi sanadiyan mutuwarsa da iyalensa a 'kasar Russia.
"Plans ne a jikin takardun yanda za'a lalata jirgin su hala'ka, tabbas idanba 'dan uwansu sojan ruwa ba babu yanda za'ayi ayi succeeding mission din.
"Fuzar da iska yayi ya ha'da takardun, a fili ya furta, bazanyi mamaki ba wnn ka'dan ne daga cikin aikin Tanim, haba no wonder ba'a zurfafa bincike ba, yayi wata mirmushi kafin yace "now is the time, you need to pay for all the crimes you had committed. I won't let you get away with this.
"Ha'da takardun yayi waje guda kafin ya fito daga motan.

"Kwance ya sameta a parlor da alama kallo take har bacci yayi awon gaba da ita, 'daki ya wuce ya bu'de safe din da yake storing documents a ciki ya zuba. Ya saka pyjamas dinsa kafin ya fito parlorn, har lokacin barcinta take. Har ya zauna wata zuciya tace kayi copying documents din nan a laptop, daukan Hanifa yayi ya kaita 'dakinta kafin ya koma dakinsa ya bude Mcbook dinsa ya shiga storing documents din,

"'Dan kwana biyun nan har sabo ne ya shiga tsakanin Haidar da Hanifa, Latifa kiwa sai aiken messages take masana ban ha'kuri, ba don komai Haidar ya ha'kura ba, sai dan ya cimma burinsa kan mahaifinta.
"Da daddare misalin karfe 8:13pm suna zaune kallo suke tana basa labarin film din, ya dubeta yace "I need your attention, juyowa tayi tana kallonsa he sounds serious.
"Am going on a trip for a couple of weeks. Ki fa'da mun if their is anything you need.
"Take taji wani iri idanuwanta suka kawo ruwa, matsowa kusa da ita yayi ya rungumota yace "oh com on, I don't want to see those tears, beside ba jimawa zanyi ba just two to three weeks. Ya dago yana dubanta gani yayi hawaye na zubo mata. Kallonta yake kafin yace "wait a minute, don't tell me kukan missing dina kike yi.
"Dago ido tayi tana dubansa baki a ture tace, "ni ba kukan missing dinka nake ba, I don't care dan ka tafi, kawai ni bazan iya zama a gidan nan bane all alone. Ni Kano zan tafi.
"Har ransa beji da'di ba da tace ba kukan missing dinsa take ba, toh ko meyasa yaji haushi oho, " ok fine, naji. Ya mi'ke yana fa'din Latifa zata zo ta zauna dake kafin na dawo.
"'Dago ido tayi tana dubansa rai 'bace tace " da wa'din zan zauna, Allah ya sawa'keni, nidai kawai ka kaini Kano yaHaidar pls, I beg of you pls.
"Bai ko kulata ba dan haushi ta bashi da tace ba kukan rashinsa zatayi ba, duk da shi ya fara missing nata tun kan ta tafi, wata zuciya tace toh meyasa zakayi missing dinta, wata zuciyan tace 'kila dan sabon da kuka 'danyi ne. Gajeren staki yayi ya shiga ha'da kayansa.
"Hanifa kuwa 'daki ta shige ta haye gado ta shiga rusa kuka, kukan da ta rasa na mene guda daya, a haka har bacci yayi nasaran sace ta.

*Washe gari*
"Misalin 'karfe 9:11am ya gama shirins tsaf cikin kakinsa, ya fito bai ganta a parlor ba, yasan hakan nada la'ka da fushin da tayi jiya. A hankali ya tura 'kofan 'dakin ganimta yayi kwance bisa gado ko wanka batayi ba, tana jinsa ta rufe ido wai ita a dole bacci take.
"Zama yayi gefenta, sassanyan kamshin turarensa ya daki hancinta.
"Nasan ba barci kike ba, so is better idan kika tashi mukayi sallama, who knows ko bazan dawo ba, kinsan yanda yanayin aikin namu yake.
"Last statement dinsa ne yasata mi'kewa ta zauna, kallonta yayi na dan lokaci kafin yace, " meya hanaki tashi kiyi breakfast, baki a ture tace "ba komai, I don't feel like eating. Kallonta yake da muhun mamaki wai dma ta iya fushi haka. Mikewa yayi ya nufi 'kofa ba tare da ya juyo ya kalleta ba yace, "make sure kin tashi daga bed din nan kinyi brush kafin na dawo. Bai jira cewanta ba ya fice.
"Tabi bayansa da harara wani haushi ta kuma ji, duk ranta ya jagule. Mi'kewa tayi ta wuce bathroom tayi yanda yace.
"Tana fitowa daga bathroom din ya shigo hannunsa dauke da plate da mug, jiuewa yayi bisa bedside, fuskansa babu walwala yace oya zoki zauna, babu musu ta 'karaso ta zauna, sai kallon shara'banta yake 'kasa'kasa,
"Tea da bread ne ta shiga ci kaman bata so, saida ya tabbata taci sosai, ya mi'ke yana kallom agogonsa yace "zan tafi yanzu, Phillips zai kawo maki shopping na gida anjima, wata leda ya mika mata yace ga wnn naki ne. Kaman bazata kar'ba ba sai kuma tasa hannu ta kar'ba, trolley dinsa ya shiga ja har zuwa 'kofa, saida ya kai daidai 'kafa ya juyo yana kallonta, murmushi ya sakar mata yace Allah sadamu da alkhairi.
"Kasa komai tayi sai kallonsa da take, har ya fice tana jin karan footsteps dinsa daga stirs. Da sauri ta karasa window daidai lokacin Phillips na bude masa mota, kaman ya sani ya dago kai yana dubanta, hawaye na zuba a idonta wanda ta ras gane dalilin zubansa nan ta shiga daga wa Haidar hannu, murmushi yayi ya daga mata hannu hadi da wurga mata kiss snn ya shige mota saida taga ficewarsu snn ta dawo ta zauna jiki a mace....

👸🏻Queen Samy😍💄💋....
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
45

"Wani sabom kukan ta shiga rusawa wanda ta rasa gane dalilin yinsa, tafi 1hour tana zaune a wajen tana aiin abu 'daya, idanunta duk sunyi ja sun kubura haka nan fuskarta ma tayi jajazur.
"Tana zaune a wajen taji ana danna bell, kasa tashi tayi ta bu'de, saida me danna bell din ya gaji ya shiga 'kwan'kwasa 'kofan, a kufule ta mi'ke ta nufi 'kofa, ganin Latifa ce yasata jan dogin tsaki ta koma cikin parlorn tayi zamanta, Latifa dai bata cemata komai ba, ta kar'bi kayan hannun Phillips dan dama tare suke, ta masa sallama ta shige da kayan kitchen, har lokacin Hanifa na zaune tana goge ragowar hawayen idonta.

"Zama Latifa tayi a gefenta, ta soma magana a hankali cikin sigan rarrashi," Sisy pls kiyi ha'kuri ki daina kuka, yayanki ba jimawa zaiyi ba dazaran sun gama abunda sukaje yi zai dawo, ki daina damuwa I'll be here for you,..... wani uwar harara Hanifa ta sakar mata gamida jan dogon tsaki snn tace "dalla malama ina ruwanki dani ce maki akayi kukan rashinsa nake, idan yaga dama ma kar ya kuma dawowa mana as far as zai maida wajen iyayena da 'yan uwana masu 'kaunana, kin wani kwaso 'kafa kinzo dan asara ke ko kunya ma bakyaji kirin'ka bin saurayi har gidansa kuna alfasha..... "Enough! Latifa ta daka mata tsawa, nan kuma ta tuna hu'duban da Haidar yayi mata kan cewa tayi ha'kuri da Hanifa ta ri'ke masa ita amana har yaje ya dawo snn idan son samu ko 'kuda baiso ya ta'ba jikin Hanifa kan ya dawo..... Saita kanta tayi 'ko'karin yi, Hanifa kam tuni ta wuce 'daki ha'di da banko 'kofan.

"Latifa ta sau'ke ajiyan zuciya dan kuwa tasan tabbas zamansu da Hanifa akwai rikici, dole ta shanye duk wani wula'kanci saboda son Haidar da take yi. Mi'kewa tayi ta wuce kitchen ta 'daura masu lunch. Snn tayi sorting out kayan da Phillips ya kawo. Bayan ta dawo parlor ne yanda Hanifa ta tashi taga leda ajiye a wajen, 'dauka tayi tana bin ledan da kallo kafin ta shiga bu'dewa, pads ta gani da magunguna ta 'dauka ta wuce 'dakin Hanifa kai tsaye ta shiga knockn, sanin ko zata kwana wajen tana 'kwankwasawa ne Hanifa bazta bu'de ba yasata murda handle din kofan a hankali snn ta shige.
"Zaune ta sameta gaban dressing mirror tana 'daura dankwali, murmushi Latifa tayi ta 'karasa ta zauna a bakin gado tana kallon yanda Hanifa ke 'daura 'dankwalin, saitaji sha'wan atampa tunda ita kayanta english wears ne akasari, cikanki Hanifa bata ce da ita har ta gama abunda take. Latifa ta 'danyi gyaran murya tace " sisy am sorry regarding what happened earlier, dan Allah kiyi ha'kuri mu zama friends mu rin'ka cin abinci tare muyi ta'di tare pls kinji.
"Wata harara Hanifa ta galla mata kafin tace " wama kike da suna, barin fa'da maki nafi 'karfin zama 'kawar karuwa, ke nifa kin dameni shi wanda yace kizo gidan ki zauna kiyi zaman dan shi mana, amma ni dan Allah ki daina shiga hidimata... daga haka ta juya ta fice ta bar mata 'dakin. Latifa ta ha'diye bakin cikinta dan kuwa kalaman Hanifa sun mata zafi. Ajiye ledan tayi ta fice daga 'dakin ta wuce kitchen ta karasa girkinta. Hanifa kuwa na zaune a parlor ta har'de 'kafafu tana kallo, idan Latifa ta giftata taja dogon tsaki tate da jifa mata harara.
"Koda Latifa ta mata tayin abinci banza da ita tayi kaman batasan da wata halitta a wajen ba. Haka suka shafe kwana kisan biyar a haka. Haidar yayi wayada Latifa ta sanar dashi lafia suke zaune duk dan ta samu soyayyan Haidar.

"Tun safe take mur'kusoso a 'daki tana juyi tana kama mararta, shiru Latifa bata ji 'duriyanta ba har rana tayi, gashi ta mata iyaka da shiga dakinta, abun duk yadame Latifa ganin ko breakfast Hanifa bata fito tayi ba, da haka ta yanke shawarin shiga dakin dubota, "a sittin ta 'karasa ganin Hanifa kwance tana juyi tana kuka da 'kyar, 'dagota tayi tana fa'din sisy lafia what's wrong, are you sick. Kasa bata amsa tayi sai juyi take, tana 'dagota taga jini duk ya 'bata mata jiki.
"Taimaka mata tayi ta kaita har bathroom ta duba wnn ledan da ta shigo mata dashi ta ciro pad, ta kaimata snn ta dawo ta gyara 'dakin tsaf.
"Hanifa na fitowa taga har Latifa ta gyra wajen tas dashi, kwanciya tayi bisa gado ta du'kunkune, Latifa ce ta turo kofan ta shigo da ruwan lipton mai ha'din maganin menstruation pain , ta 'dagota tace maza tashi ki sha ga magani na kawo maki, girgiza kai Hanifa tayi alamun a'a.
"Cikin lallashi Latifa tace tashi kisha it will help you. Kinga nima da ciwo na knn tunda wata Dr ta bani shiknn na rabu dashi, kallonta Hanifa ta 'dan yi snn tasa hannu ta kar'ba, ta dan sha da 'dan dama, fita latif ta kuma yi ta shigo mata plate na abinci tasata ta dan ci, nan ta kwanta bacci yayi gaba da ita, ba ita ta farka ba sai wajejen la'asar.
"Sosai taji da'di data farka kaman bata period haka taji, ta tuna irin wula'kancin da tayiwa Latifa da irin tsanar da ta mata, Allah sarki ashe duk munin halin 'dan adam yana da good side dinsa, kawai saitaji duk babu da'di, dukda har yanzu tsnar Latifa na nan a ranta, mikewa tayi ta fa'da bathroom tayi wanka kadin ta fito parlor ta samu Latifa na kallo, murmushi Latifa ta sakar mata kafin tace "knn tashi, kai kawai Hanifa ta gya'da mata snn ta karaso ta zauna 'daya daga cikin kujerun.
"Ga abinci a dinning ko na kawo maki nan ne, cewan Latifa.
"Girgiza kai Hanifa tayi tace na 'koshi saiko anjima, em dama inaso nace maki kiyi ha'kuri bisa abubuwan dana maki a da.
"Murmushi Latifa tayi tace babu komai wllhi, ni yanda nake son Aliyu haka na 'dauke ki tamkar 'kanwa.
"Take annurin fuskan Hanifa ya 'dauke. Ta gyara zama tace, "dan kina sonsa shine kike basa kanki a matsayinki na 'diya mace, shi namiji bazai nuna ajikinsa ba sai ke, snn ko da aure kukayi ai bazai ganki da kima ba dan kuwa kin watsar da karama da mutunci da darajan da addinin islama ta maki.
"Sosai jikin Latifa yayi sanyi da kalaman Hanifa, tayi mamakin 'karamar yarinya da ita tayi wnn zurfin tunani.
"Ganin jikin Latifa yayi sanyi yasa Hanifa ta sami 'kwarin gwiwan yi mata wa'azi sosai harta yanayin suturun da take sakawa saida Hanifa ta mata wa'azi akansu. Ga mamakin Hanifa hawaye ta gani kwance kan fuskan Latifa. Nan taji tausayinta ya rufeta ta mike ta 'karasa kujeran da take ta ri'ke hannayenta tace" is not too late, ki ro'ki Allah ya yafe maki dan shi mai yawan afuwa ne da gafara wa bayinsa matu'kar tuba ta gaskiya sukayi.... " Latifa na kuka tace dole nayi kuka Hanifa, ko kinsan Haidar zina ba halinsa bane ni nayi seducing dinsa na ringa yaudaransa ina kwa'daitar masa kaina, tun yana korata yana hanani ban ta'ba gajiyawa ba har saida she'dan yayi mun jagora na jawo ra'ayinsa ya soma biye mun, amma wllhi ba halinsa bane hasalima baida budurwa baya kula kowa saini dana nace masa ba rana ba dare ba damina ba rani ba sanyi ba zafi, koda yaushe ina ma'kale dashi har na rinjayesa, kinga kuwa dole nayi kuka na cutar dashi, ni duk a ganina hakan soyayya ne..... kuka mai 'karfi ya kuma kufce mata.
"Daurwa Hanifa tayi dukda tausayin yaHaidar dataji lallai ya ha'du da makircin mace ne, ta rungume Latifa tana fadin kiyi shiru ki daina kuka, Allah zai gafarta maki idan kika rokesa gafara. Da kayr kukan Latifa ya tsagaita, Hanifa ta dubeta tace ki tashi kiyi sallah kinji ana
DOWNLOAD
DOWNLOAD

1 Comments On MIJIN HANEEFA
avatar
aisha-musa

1 year ago

Reply

Please Login or Register in order to submit comment