Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

din Aisar bata san sun iso ba.

"Jiri ne ya shiga diban Haidar, Innalillahi wa inna'ilallaihirra ji'un, kalamn da bakimsa ke furtawa knn, me kayi Haidae, zuciyansa ta shiga tambayansa, me kake tunanin kayi, shin ko kasan abunda ka aikata. Shin kana cikin hankalinka da tunaninka..... dafe kansa yayi dan wani mugun jiri ne ya soma dibansa... kaman wanda aka zabura ya shige gida a sittin yayi jifa da map din da Aisar ya basa ya suri car key ya fice, ka'dan da yayi ciki da masu tsaron gate.

"Bata san yay akayi ta shigo gidanba sai ganinta tayi a parlor. Sanda hankalinta ya daidaita a jikinta, ta dubi Aisar dake 'ko'karin zuba masu drink a cup tace." Na ro'ki arzikinka ka taimakeni ka fitar dani daga nan, wllhi ni matar aurece, dan Allah kar ka 'ketan haddi na, ka fitar dani saboda Allah.
"Murmushi Aisar yayi kafin yace "haba beautiful na fada maki ba komai zan miki ba kawai zamu dan shakata ne dan wani lokaci....... bai gama rufe baki ba yaji wata sau'kar mari a fuskansa tasss! Kai kayi kadan daga kai har 'dan iskan abokin naka nafi karfin ku tozarta ni.
"Da mugun mamaki ya dago yana dubanta... "kika mareni, lallai yarinya kin jawo wa danginku masifannda bazasu iya dashi ba. I will teach you a very good lesson, sai na maki abunda tarihi bazai goge ba.... matasawa da baya ta fara yi tana ro'konsa yayi ha'kuri. Finciko mayafin kanta yayi nan gashinta ya bayyana.. Hanifa gaba daya ta razana jikinta na rawa ganin Aisar yayo kanta gadan gadan yasata 'daukan kwalban drink din da ya zuba masu a hankali tayi saitin kansa dashi ta kuwa sau'ke masa, nan Aisar ya zube a wajen jini ya shiga fita daga kansa.... jikinta na rawa ta fita a guje.... dukda duhu da gari ya soma hakan bai hanata falfala gudu bisa titi ba kaman zararriya...

"Haka Haidar ya rinka zaga garin yama rasa ta ina zai soma bi, ya kira wayan Aisar yafi abunda yafi amma baya shiga, hankali a tashe yake tu'ki, shidai kawai tafiya yake bisa titi amma baisan me yake ba ko ka'dan.

"Tu'ki yake a nutse wayansa na handsfree yake amsa wayar momman sa, kaman daga sama yaganta ta gifto ta gabansa aiko nan yayi ciki da ita ya ka'de ta..... salati da momma taji da 'karan burki yasa hankalinta tashi ta shiga kiran sunansa... inaaa nan wayan ta yanke....

👸🏻Queen Samy😍💄💋......
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
48

"Jikin Latifa na kyarma ganin wnn hallita a gabanta, dad dinta ne ya karaso yana murmushi, da gudu ta fada kansa ta shiga dukansa da iya 'karfinta, you are animal basted coward heartless monster, me kayinwa mahaifiyata ka fada mun wllhi you cant escape the judge, I swear am gonna kill you..... gashin kanta dad ya riko yana dubanta kafin ya karasa da ita gaban mahaifiyar ta, kuka take nan taga mahaifiyarta ta kasa ce mata komai sai hawaye dake zuba daga idonta, kammanin ta duk ya canza kaman ba ita ba.... momy momy na ..... muryan dad taji yana dariya kafin yaxi gaba da fadin" she can hear you clearly, but unfortunately she can't respond you. Kina jina da kyau ya fadi haka sanda ya kuma damke gashin Latifa snn yaci gaba da fadin, " dont you dear do anything stupid or else, or else I'll kill her snn na kashe Aliyu, nasan kinfi sonsu fiye da kowa a duniya, yanda kike son uwar ki nasan bazaki so na kasheta ba so as Aliyu, so zaman lafianki ki rufe bakinki.


"Cikin tsantsan tashin hankali Barr Sameer ya fito ya shiga duba wacce ya ka'de, runtse idonsa yayi ya furta "Ya Salam, gizo take sake mun, meyasa nake ganinta a ko ina, why.... dafe kansa yayi... kaman wanda aka zabura ya 'dago ta ya nufi mota da Ita, a sittin ya nufi wani clinic nana da nan likitoci suka kar'beta.
"Zama yayi bisa reception shi daya yake magana kaman zararre, " Oh itace, ba gizo take maka ba Sameer, itace.... Oh Allah ka bata lafia, I suffered a lot wajen neman ki mummyn Amal, wata zuciya tace what if she died. ?..... da sauri ya soma furta no no way I can't loose her, ya mi'ke ya shiga zaga reception yana duk addu'an da yazo bakinsa....

"Da 'kyar Aisar ya iya tashi ya shafa goshinsa yaji jini, ya mi'ke da kyar ya nufi waje, ko kulawa ya dauki motarsa beyi ba ya shiga bin titi da 'kafa yana neman Haneefah.
"Kaman daga sama Haidar ya hango Aisar, burki kawai yaja a tsakian titi, ya bu'de motan ya fito....... wani wawan naushi ya kaima Aisar saida ya kai 'kasa, ya ri'ko wuyansa yana fa'din, " ina matata ina matata Aisar, tell me what have you done to her, tell me... I swear am gonna kill you.....Kallonsa kawai Aisar yake ga jini na bin fuskansa kafin yace " matar ka, matarka fah kace Haidar..... kuka ya kufce wa Haidar yqnanfa'din, " just tell me where she is..... tell me Aisaaar.......
"Fizge wuyansa Aisar yayi kafin yace" you are stupid Haidar, you're disgusting, what on earth could make you do that, meyasa kace mun 'kanwarka ne why why Haidar, because you don't love her, because you want to get rid of her...... "cikin tsan tsan 'kunan rai ya cukumo kwalan Aisar yana fa'din " how dear you talk to me like that..... "Fizge wuyansa Aisar yayi yana huci yake fadin " let go of me, who do you think you are,.. nan fa fa'da ya kaure tsakanin su, doke doke kawai suke (ni kuwa Samy dole na matsa dan fadan na sojoji ne wanda suka training.)
"Saida sukayi laushi don kansu suka koma gefe suna maida numfashi.... "Haidar ya dago yana dubansa kafin yace" I did that because I wanted to save a soul, I did that because I have no other choice, ya share 'kwllan da ya zubo masa kafin yace " All that I've done to you, is that how you repay me Aisar, you're heartless a miserable coward, and let me make this clear to you " wllhi idan wani abu ya sameta I'll kill you with my very own hands.... da sauri aisar ya riko sa yana fadin " Haidar we both made a mistake, let's sort this out together, na rantse maka babu abunda ya shigaa tsakani na da ita..... dakatar dashi Haidar yayi ta hanyar daga masa hannu kafin yace" it's my fault, it is all my fault, I was stupid by trusting you. Sann kar ka sake tunanin ka sanni, I'll go find her my self and ask for her forgiveness. Now get the heck out of my way..... kallonsa Aisar yayi yana shiga mota shima ya bude ya shige..... Haidar be kuma ce masa komai ba ya shiga driving....

"Kuka take tana fa'din ita bazata iya bacci bataga daddy dinta ba, momma ta rikota tana fadin "oh sorry darling, am sure he's on his way home now..... no momma is getting late already ni dai ki sake kiransa... ta ci gaba da ihu tana tsalle..wani uwar harara momma ta watsa mata kafin tace " ke kinci gidanku, nace kinci gidanku, na ce maki na kirasa na kirasa wayan bata shiga, nga sako na nuna maki ya turo yace mu kwantar da hankalinmu lafia yake zai dawo bada jimawa ba, ke kuma kin tsare ni da kuka, kiyi kukan kiyi nace, ta zauna tana gyara daurinnkwalinta tana ci gaba da sababi wa Amal, ni wllhi gwara na aura masa ko waye ku tare ku tafi gidanku, dan na gaji da fitinan ki da ubanki..... tana cikin sababin taga wayan Sameer, a hasale ta daga wayan... "Sameer idan bakazo ka tattara fitananniyar 'yar kun bar mun gida ba ni na bar maku, haba yarinya batajin rarrashi duk ka sakalta ta.... "dafe kansa ya'dan yi kafin yace" momma pls ki mi'kata wa nanny dinta ki fito, ina jiranki a waje.... "Da mamaki momma tace muje ina Sameer, a gurguje ya fada mata abunda ya faru.... salati momma tayi tace toh ganin nan zuwa, nan ta shiga kwala kira wa asabe me rainon Amal, dukda Amal bata yarda da ita sai momma, amma dashike sunyi fa'da da momma yasata ta amince da asabe.

"Suna tafe a mota yana kuma fada mata yanda abun ya kasance, momma ta sauke ajiyan zuciya gamida jeron addu'an samun sau'ki wa Hanifa, kadin tace, "oh kaga ikon Allah, gashi Allah ya sake hada mu Allah dai ya bata lafia, Sameer yace amin momma daidai lokacin da yayi parking a haraban asibitin.

"Koda suka shiga tana bacci, Sameer yace momma zaki kwana a wajenta ni zan tafi, ya karasa maganar yana duba agogon hanunsa da ya nuna karfe 10:30pm. Momma tace" eh kaje kaji da er rigimarka kaga dare ma yayi, ban son kana kaiwa dare sosai a waje is not safe. Murmushi yayi ya matso yana kallon fuskan Hanifa dake bacci ga drip a hanunta. Momma ta murmusa tace "toh sabon shigan soyayya ka tafi zan kula makanda iya, shafa kansa yayi yace I trust you momma, saida safe, toh Allah sada mu da alkhairinsa, ta fadi tana murmushi.

"Sunfi awa biyu suna zagaye, sunje police stations da dama amma babu case da yayi kama da haka, 'karshe Haidar parking yayi ya kifa kansa bisa starry yana kuka mai tsuma zuciya. Why why is this happening, why ?..... " we started to get know each other, nayi shirin nuna maki irin soyayyan da nake maki, nayi shirin rayuwa dake har karshen rayuwata, nayi shirin baki rayuwata kiyi yanda kika da ita.... meyasa hakan ta kasance, meyasa komai ya kasance so fast..... kuka me karfi ya kufce masa.....

👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
49

" Wayan Latifa dake kasa Dad ya dauka ya shiga neman layin Haidar, tana soma ringing ya mika mata yace " oya do as I said, wllhi saura kar kiyi yanda nace ki gani pamm zan dauke kan mahaifiyarki. Yayi pointing binga bisa kan momyn Latifa.... jiki na kyarma Latifa ta kar'ba.

"Sosai yake kuka kaman wani karamin yaro, yaukam ko jarumtakan babu kuka kawai yake yi kaman ransa zai fita. Hakurin duniya Aisar ya bashi amma ji yake kaman kara masa wuta yake a zuciyansa.... suna a haka wayansa ta soma ringing, kaman bazai daga bam ya dago da kyar ganin lamban Latifa ce yasa sa dauka, dan shi gaba daya yama mance da wata Latifa, ya mance da rayuwanta is danger too. Da kyar ya samu strength din manna wayan a kunnensa.
"Daga daya bangaren Latifa ta soma magana" Hello Aliyu Allah sa dai kiran da na maka dazu baka tsorata ba, tayi dariyan karfin hali kafin tace" All is well here, dan Allah kayi hakuri wllhi I didn't mean to frightened you..... bai 'karasa jin maganganunta ba yayi jifa da wayan ta bugi glass din motan.... jijiyoyin jikinsa sunyi rada rada, wani irin kuna yake ji a ransa, hancinsa tayi jajazur ta kara tsini, haka idanuwansa sun kada sosai sunyi ja.... ba tare da ya juyo ya kalli Aisar ba ya soma fadin.
" It was a trap, it was really a trap! You guys set it, and i had went straight into it. You made a fool of me.... ya juyo ya saita jan idonsa a kan Aisar kafin yaci gaba da fadin" are you going to deny it? Hum com on tell me, tell me Aisar, zaka musa baku kuka shirya wnn shirin ba, yes ku kuka shirya dan ku rabamu da Hanifa, kun shirya haka ne dan kurabani da hapiness dina.
"Cikin rashin gane ina Haidar ya dosa Aisar yace" wai me kake nufi Haidae, me kake nufi da mu muka shirya, ni da wa muka shirya, snn me muka shirya, waye ma ya kiraka yanzun...... " dalla malam rufe mun baki ka daina pretending, ita wacce kuka shirya munafuncin da ita ta kira ni, snn barin fada maka Aisar, wllhi bazan kyaleku ba, I won't let you get away with this. You must pay for it, Mark my word.
"Haidar would you pls explain it to me, what's really going on?
"Har lokacin Haidar bai bar mugun kallo wa Aisar ba snn yace " you are unbelievable Aisar, now get out of my car,
"No I won't get out until you explain it to me, what trap are you talking about.
"Aisar ka fita dan Allah, wllhi na tsaneka, na tsani ganinka na tsani saninka da nayi... now fita kafin na kasheka...
"Kallon mamaki Aisar ya bisa da shi kafin ya bu'de kofan motan ya fice.... da mugun gudu Haidar ya kwasa motan kaman me shirin tashi sama.

" Da kyar Aisar ya samu texi ya nufi gida dan dare ya dan ja, shi gaba daya tunanin yanda zasu kaya da dad dinsa yake, dan kuwa safe dinsa na important documents ya balla ya dauki map din gidan aminsa da ba kowa yake so ya sani ba. Saukinsa daya Dad yana Abuja, shida mum ne kawai a gidan.

" Yana isa gida ya tsuguna a parlor, ya kifa kansa da gwiwoyinsa zuciyansa kaman zata fiti waje, shi kadai yake sunbatu kaman ta'be'b'be , " why, why this had to happened, why am I so stupid, I shouldn't have done that, ina sonki Hanifa ina sonki fiye da yanda nake son kaina, ina sonki without a limit..... ya mike ya shiga dubeben yanda zai samu beer amma babu dashike ya daina sha, zama yayi dirshan a kasa yaci gaba da aikin sunbatu...

" Naval Chief of Staff, Admiral Tanim Razak. Ya dubi diyarsa dake kuka kaman ranta zai fice, yayi wata murmushi yace kunyi kadan keda Aliyu ku kawar da ni, ya dauko documents din data dauko a dakinsa, ya bisu da kallo kafin ya kuma yin wata murmushi yace, kuna tunanin kunyi girman da zaku kawar dani ne, kinyi kuskure Latifa now that I know exactly what he's up to, bazan barshi yayi succeeding mission dinsa ba, I'll teach him a great lesson, she'dan nun da suka fisa she'dana ma sun ganni sun barni balle shi 'karamin 'kwaro. Snn ke kuma idan kikayi gigin tona asiri na zan kashe Momyn ki snn na kashe Aliyu, na kuma ci gaba da hole rayuwata dake. Dan haka I warned you to shut your mouth.
"Banda kuka babu abunda Latifa take yi, she just couldn't believe what is happening...

"Can dare ta soma mutsumutsun farkawa, tana bude ido da salati ta ganta a wani waje daban, momma dake kwance kan wata kujera ta taso da sauri tana mata sannu, da mamki Hanifa ke bin momma da kallo dan taso gano fuskar matar, ta yun'kura zata tashi taji hannunta da 'kafarta sun mata tsami, ga bandage manne a jikinta tas hannu ta ta'ba goshinta taji bandage.... muryan momma ne ya katse mata tuno abubuwan da suka faru, wani sabon kuka ta sake, nan momma ta shiga rarrashinta tana fadin ko na kira Dr ne. Girgiza kai Hanifa ta soma ta share hawayen da suka zubo mata. "Momma ya akayi nazo nan, murmushi momma tayi tace mummyn Amal ashe zaki gane ni. Nan momma ta bata labarin ka'de ta da Sameer yayi har kawota asibiti.
"Hanifa ta share kwalln ta tace, nasan wani ya kade ni da mota daga nan ban sake sani yanda kaina yake ba sai yanzu, Allah na gode maka da kasa na fa'da hannun bayinka na gari, Allah na gode maka daka ku'buto dani daga hannun azzaluman bayinka.
"Da mamki momma ke kallonta kafin tace, wai me ya faru dake ne, me ya fiti dake waje a daren nan har aka buge ki.
"Wllhi momma wasu azzalumai ne ke bina shiayasa, amma yanzu Alhamdullah tunda nazo hanun na gari. "Murmushi momma tayi ta rike dayan hanunta maras drip tace "'kwarai kuwa kinzo yanda no one will harm you inshaAllah. Murmushi Hanifa tayi momma tace ko na kira likita ne, "a'a momma ai dare ma yaja kuma banji komai sai tsamin jiki, momma tace Alhamdulillah Allah 'kara maki lafiya. Ameen momma. Nan Hanifa ta shiga tambayan momma Amal, momma ta bata labarin rigimar da Amal take masu akan sai an samo mata mummynta da draman da sukayi yau da momma.... Hanifa tayi murmushi tace Amal knn, sarkin magana. Momma tace ai kaman ba Sameer bane ya aifeta, shi bayada hayaniya sai iya tsara zance abunki da lawyer. Sukayi dariya su duka biyun, hira kadan suka ta'ba kafin suka koma barci.

*Washe gari*
7:15am
"Barrister Sameer ya bude wa Amal front seat ta shige, tana faman zuba masa surutu, daddy ni bana son momma tana mun masifa, ni mummy na nake so ka samo mun, murmushi yayi mai bayyana ha'kwara ya shafi kan Amal yace, yanzu zamuje kiga mummyn naki, idan munje ki gaisheta bata da lafia, and don't talk too much okay. Tsalle tayi daga zaune tace yeey finally daddy ka samota, ta daga tafin hanunta tace I promise I won't misbehave daddy. Murmushi yayi yace " ehen that's my girl.... da haka har suka isa asibitin. Yana gama parking ya dauko basket din abinci da asabe ta hadawa su momma, ya riko Amal dake sanye cikin uniform dinta da daya hannun suka nufi cikin asibitin,.......

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
50

"Hanifa tana jingine jikin pillow, momma na zaune saman kujera suna dan ta'ba labari su Sameer suka yi nckn, momma ce ta bada izinin shigowa bayan Hanifa ta rufe gashinta da sirirn veil din dake ma'kale wuyanta.
"Amal ce ta shigo da gudu ta haye jikin Hanifa, nan fa momma ta shiga mata sababi, " yawwa kinzo zaki soma ko, toh saura ki 'karasa ta, murmushi Hanifa keyi ta shiga biyewa Amal da surutunta, gaba daya bata lura da Barrister ba sai jiyo muryansa tayi suna gaisawa da momma. Bata dago ta kallesa ba saida yace "yaya jikin naki, ya fadi yana dubanta. "Kallo daya ta masa ta sunkuyar da kanta kana tace jiki da sau'ki Alhamdulillah. Masaha Allah, Dr din bai iso ba ko, ya fadi yana duban momma. "Bai iso ba sai 8 momma ta fadi. Kallon Hanifa yayi yaga tanata faman tadi da Amal. Gyaran murya ya danyi kafin yace "babu yanda ke maki ciwo ko, girgiza kai tayi snn tace babu. "Ok ni zannkai Amal sch momma daga nan zan wuce office yanda kukayi da likita sai na sani. Momma tace toh Allah bada sa'a, ta jawo dan hijabin Amal tace "wato ba kya gaisheni ba sabida kinga mummynki koh, turo baki Amal tayi ta kar matsawa jikin Hanifa, saida Barrister ya riko hanunta da lallashi kafin ta yarda suka fice daga asibitin . Momma tayi serving Hanifa tasta cin abincin dole, Sosai Amal ta shiga ran Hanifa....

"Har rana ta fito beyi shirin fita office ba, yana zaune so miserable, Aisar ya dubasa a office dinsa bai gansa ba, ya kira wayansa yafi abunda yafi baya dagawa 'karshe ya kasheta gaba 'daya. Excuse Aisar ya dauka ya nufo gidan Haidar.
"Zaune ya samesa a parlor ko wanka beyi ba, Haidar yana ganinsa ya mike cikin kunan rai yake fadin " what are you doing here you coward,
"You need to calm down Haidar, let's talk about it.
"Get out of here, ka fita Aisar, I think I've made this clear to you, bana son ganinka, I hate you like hell, just leave pls.
"Fine naji zan fita but you need to get ready for the office.
"Ubana bazanje ba, Dmmn it, is none of your business idan na rubuta retire yanzu, kai barin fada maka your good intentions are not needed, I think it will be much more better if you leave.
"Haidar am not leaving here until you explain everything, everything to me.
"Galala Haidar ke kallonsa kafin yace" Why do I have to do that, meyasa zan bata lokacina wajen maka bayani inspired of everything thwt had happened. It's pointless, you know what Aisar, ka tafi pls let me be alone, you are just making things worse.

"A dole Aisar ya tafi ba don yaso ba, yayi reporting a office cewa Captain Abubakar is sick.
"Haidar yana tashi stations ya sake bi daya bayan daya yana tambayan ko an tsinci Hanifa amma shiru, yana son sanarw a kafafen watsa labarai yana tsoron ya iso wa su Abba, iyaka gidajen radio da television na jihar lagos kawai ya kai sanarwan da hoton Haneefah, haka ya kare day dinsa a binciken Hanifa amma shiru kome kama da ita bai samu wanda yace ya gani ba. Idan kaga Haidar sai ka tausaya masa d'an kwana 'daya da yayi babu Hanifa.

"Tun yamma likita ya sallameta, kai tsaye gidan su Barr Sameer suka nufa wato gidan momma, bayannta huta ne momma tace ai ya kamata a maidaki gida kila suna can suna kan nemanki.... take annurin fuskan Hanifa ya dauke. "Barr ne ya shigo bayan ya gama jin cikiyan Haneefah a radion motarsa gaba daya kammaninta da kayan jikinta an zayyano. Waje ya nema ya zauna kafin yace, momma ai gwara mu maidata gida dan naji cikiyanta a gidan radio.
"Zaro ido Hanifa tayi tace "daddyn Amal dan Allah karku maidani wllhi kasheni zasuyi..... Sameer da momma da mamaki suke kallon juna. "Momma tace su waye zasu kashe kin wai dama ba an nan garin kuke da zama ba. "Kwalla ya ciko idon Hanifa tam rasa me zata fara fa'da masu take dabara ta fado mata ta soma fadin.
"Dama nida yayana muka zo nan shi yana aiki a nan lagos ni kuma ina karatu, toh a gidansa nake zama, kullum sai ya rinka kawo abokansa maza da mata suna hole rayuwarsu, ni kuma gaskiya abun na damu na, a haka har abokan nasa suka soma daura ido akaina, koda na fada masa banza dani yayi yace mun wai nan bariki ne na saki rayuwata nayi yanda kowa keyi, ni kuma harga Allah bazan iya sa'bawa mahallici na ba, kuka ya kufce mata sanda take fadin, koda ka ka'de ni a titi ina gudu, tsere wa abokan nasa masu shirin mun fyade nayi...... kuka yaci karfinta, gaba daya jikin momma da Sameer yayi sanyi, salati kawai momma keyi suna jinjina lamarin, Hanifa taci gaba da fadin dan Allah ku barni a nan har na gama warkewa kadin ku maidani garinmu wajen iyayena.....
"Zuciyan Sameer kaman ta fashe jin wasu suna shirin yin fyade wa abar kaunar shi, ji yake inama ya gansu yanzu da ya kashesu one by one.... cikin 'kunan rai yace, "wnn ba abunyin shiru bane, they need ro be punished, dole a gurfanar dasu a gaban hukuma..... da sauri Hanifa ta dago kai tana dubansa gani tayi ransa yayi mugun baci kafin tace" a'a daddyn Amal, ni na barsu da fitowan rana da faduwarta Allah zai
DOWNLOAD
DOWNLOAD

1 Comments On MIJIN HANEEFA
avatar
aisha-musa

1 year ago

Reply

Please Login or Register in order to submit comment