Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na sake damka maka ita ka kasheta, you must be stupid comon rubuta mata sakinta yanzu nan ka bata let her be free.
"Girgiza kai Haidar ya soma yana fadin " Abba no, pls no, mamy say something pls... haba mamy na kema kin bar sona ne, pls don't this... mikewa Inna tayi ta riko hanun Hanifa ta dubi Haidar tace " idan ka gama dogon tirancin naka ka aiko mana takardan mu ko kaji sammaci a kotu, snn suka fice...
"Mamy kam 'kwllan da suka ciko idanunta ta shiga kokarin mayarwa, she never want this to happen, taso Haidar da Hanifa suyi rayuwa ta har abada a maysayin ma'aurata.
"Bazaka kuma maidani mutumin banza ba kaji na fada maka, na baka nan da gobe ka gama jimaminka snn ka kawo mun takardan idan baka rubuta takardan nan ba ni da kai ne, daga haka Abba ya mike ya nufi sama, mamy ma tabi bayansa suka bar Haidar kaman an dasa dutse. Innalillahi wa inna ilaihirraji'un kawai yake iya ambato, " a fili ya firta kai, inaa no no way, that can't happen, I can't loose her, she's my whole life. Mikewa yayi ya fice dama already car key dinsa na aljuhun sa ya nufi parking lot.
"Daidai nan ya hadu da Sameer yana parking ya dawo daga kai Sumy sch, kallo daya Haidar ya masa ya watsar wani muhun haushinsa yake ji, ji yake kaman ya kai mai naushi,
"Sarai Sameer ya gane Haidae shine jiya ya punching dinsa a hanci, ya dake dan Sumy ta sanar dashi ysakanin Haidar da Hanifa, karasawa Sameer yayi ya mikawa Haidar hanu alamun suyi musabaha, " wani mugun kallo Haidar ya watsa masa kafin yace " let me make this clear to you, Hanifa is my wife, don't you dear think of getting her, idan kuma taimako kayi an gode pls ka koma yanda ka fito we don't need you here, she's already happy with her husband. Wllhi kayi gigin shiga between us sai na kashe ka. Mark my word. Daga haka Haidar ya fincike motarsa ya fice a guje kaman zai tashi sama.
"Kallo Sameer yabi motan dashi har ya fice kafin yayi mirmushi yace " Allah sarki luv is given this guy a tuff time, tabe baki yayi ya girgiza kai kawai ya wuce.

"Yana fita ya shiga neman layin Saif, Saif ya dauka yana fadin Sojan Sea how fa, Haidar yace so far kaidai, where are you. Saif yace gani nan ina fitowa daga BUK, just dropped my wife, daga nan Office na nufa is anything the matter, Haidar yace ok mu hadu a office din, Saif yace alright see you then snn yayi hanging.

"Saif yana shigowa ya hangi motar Haidar a farfajiyan office din, karasawa yayi da motarsa yanda staff ke ajiye nasu motocin snn ya nufo wajen Haidar, gaisawa sukayi ta hanya musabaha kafin suka soma tafiya suka nufi building din.
"Saif ya bude fridge ya ciro drink mai sanyi ya ajiye gaban Haidar dake zaune kujeran hefen na Saif, gani yayi Haidar ya dafe kansa baiko ansa masa maganar da yake masa ba.
"Haidar where are you? Saif ya fadi yana ta'ba table din gabansa. Ajiyan zuciya Haidar ya sau'ke kafin yace " what if I lost her, kai no no that can't be.
"Saif baki sake yace ka soma magana kai kadai ne, wcece zaka rasan. "Galala Haidar ya dago yana kallonsa kafin yace " no bazan rasata ba, she and I are meant for each other, we gonna fix this insha Allah. "Saif ya cire hulan kansa ya ajiye bisa table ya soma dariya wa Haidar kafin yace " what's all this navy, haba kaikuwa kar mace tasa ka zare, nasan bazai wuce akan Hanifa ba. " gajeren tsaki Haidar yayi yace " this is not funny, yeah its obvious is about her, could you just imagine su Abba are asking me to get her divorce,.
"Saif ya kuma sa dariya snn yace " So isn't that what you want, ka mance kasha fada mun you never loved her, you'll never fall for her this and that bla bla bal..... "Enough dalla malam, Haidar ya katse sa, kafin yaci gaba da fadin " you never take things serious, idan bazaka tayani neman way out ba then fine, sai nayi tafiyata.
"Saif ya dan daina dariyan kafin yace " Haidar gaskiya this is pretty complicated, dama Hanifa tana sonka ne da... " And who told you bata sona, stop talking silly. Ya mike gamida daukan phone dinsa yana fadin" I must find a way out, I cannot loose her, she's mine. Saifa dai kallonsa kawai yake kafin yace "har zaka tafi. Ba tareda ya kallesa ba yace yeah zan barka kayi aikinka..... 'karan da wayansa tayi ne yasa yin shiru... Aisar ne me kiransa, ya danyi tsaki kafin ya daga.
"Har yanzu dai basu koma normal da Haidar ba, a dan takaice suka gaisa kafin Aisar ya tambayesa Hanifa, nan Haidar ya sanar dashi an sameta tana gida, hamdalah Aisar yayi snn ya sanar da Haidar ya dauki leave na sati daya, yanzu haka yana Zariya shida mum dinsa sunje ganin Family. Haidar yace good for you, Haidar be bari sunja hiran ba yayi masa sallama.

"Ya kalli Saif dake fito da files yace toh civilian ni na wuce sai kajini, Saif ya mike yana saka hulansa har waje ya rako Haidar bayan ya basa baki kan cewa komai zai zama normal inshaAllah.

"Yana gama parking a haraban gidan kai tsaye dakinsa ya wuce ya kulle kansa yana tunanin solution.

*Ahmadu Bello University Zariya*
"Horn yaketa ma 'yan matan dake tsaye bakin titi gefen wani business center yanda masu saida recharge cards suke amma ko ajikinsu, yanda kasannba mota bace ke masu horn haka sukayi, waya na manne a kunnensa yana fa'din, gani cikin sch din but bansan ta yanda zan sameka ba, daga daya bangaren mutumin yace, just keep going slowly yanzu zan fito.
"Daya daga cikin 'yan matan tace Kunaji ana maku horn kuna tsaye.... da sauri Sady ta katseta ta hanyar fadin, kefa Rashida wllhi haka kike, to meye laifin idan mun tsaya a shoulder naga dai ba kan titi muke tsaye ba ko, idan hanyan ta masa kadan ya tashi sama mana, wllhi bamu barin wajen nn sai mun gama loda katinmu.
"Aisar cikin kuluwa ya fito da kansa ta glass din window yana kara danna masu horn da iya karfinsa, take biyu daga cikin 'yan matan nan suka juyo suma a hasale, banda Sady wacce take faman saka kati a wayanta Rashida da Fadila har suna hada baki wajen cewa woow, me motan da motar ya burgesu.
"Ganin sunyi tsaye suna kallomsa yasa jan tsaki kafin yace " are you guys deaf,ko baku gane horn ne. Sosai abun yabawa Sady haushin jin mutumin nan yana masu Fadila masifa su kuma suna tsaye sunyi shiru. "Aiko a hasale ta juyo sukayi ido hudu kallon kallo sukeyi, cikin masifa ta karaso gabansa tana fadin " idan mu kurame ne kai kuma mene ne? Kana driving tsaban bakasan dokan tuki ba amma kana making call, ko kuma cewa akayi har kan shoulder na tukin motana ne, daka bi takanmu da kafi burgeni..... "Da mugun mamaki Aisar ke kallon yanda take masifa, murmushi yayi ya fito daga cikin motan ya 'karaso gabanta, yana sanye da shirt na kakin land army da bakar three quarter, duk suka bisa da kallo banda Sady da ta wani hade rai ta rike 'kugunta kai kace dukan tsiya zatayi wa mutumin nan, har gabanta Aisar ya tsaya kafin yace" kikace dana fi burgeki, yayi wata murmishi kafin yace so you have a crush.... " What ni Allah ya kiyaye ni wllhi, I've never seen a disgusting mutum kaman kai ba a rayuwata, taja dogon tsaki zata wuce ya riko gyalenta, fizgewa tayi tace dalla malam karka sake ri'ke mun mayafi, ya mayso da fuskansa kusa da nata yace ko kuma me? Me zaki iya mun, nan fah su Fadila suka matso suka shiga basa hakuri, suna jan Sadiya. Murmushi yayi yace kinci darajan 'kawayenki da yau kin gane kurenki yarinya, da kinyi frog jump yanzun nan.... dogon tsaki taja tana fizge hanunta daga rikon dasu Rashida suka mata tace," kai kana tunanin zaka iya sani wani abunne, wllhi kayi kadan kayi punishing dina, karyan kakin jikinka kake.... daidai nan Malam Aminu lecturer a sch din, ya karaso wajen yana fadin a'a navy what's going on here? Aisar yayi murmushi yace ba komai friend, nayi new catch ne a schl dinku. Dogon tsaki Sady taja tace dalla kuzo mu tafi... malam a
Aminu yabisu da kallo sanda yaga irin hararar da Sady ta watsawa abokinsa, rai 'bace yace wai me ya hadaka da yaran nan, kasan fa students din bawai kunya bane dasu. Aisar yayi murmushi kawai ya mika ma Aminu hannu suka gaisa, Aminu na murmushi kasa kasa yace kodai kaso masu hali ne..... "Aisar yayi murmishi yace sanin da ka mun a da knn, I've changed completely, anyway mu karasa. Nan suka wuce har lokacin Aisar na hango su Sady har suka 'bace ma ganinsa.

"Hanifa Sumy da Shema ne zaune a parlorn mamy dashike Shema ta biyo Sumy daga sch sun karaso gidan, hira sosai suke da gani sunyi kewan juna, mamy ce ta fiti ta zauna taji da'din ganin girls din nata a haka, ta shige tsakiyansu tana fadin barinyi taking place din Sady. Gaba daya suka sa dariya sukace ayya Sady 'kawar masifan Hany da tana nan da yanzu an kasa hali, Mamy tayi murmushi a 'kasan ranta kuma tausayin Hanifa ne zalla. Shema wuni ta masu ranan bata tafi ba sai wajajen magrib Saif yazo ya dauketa.

"Washe gari Sameer ya tafi, su Hanifa da Sumayya har airport suka rasa sa, Abba da mamy sosai suka masa godiya sukayi exchanging phone number dan yanzu an zama daya.

"Gaba daya ya kasa ko fiya balle su hadu da Abba, besan ta yanda zai 'bullo wa al'amarin ba, agogon dake manne a parlornsa ya duba ya nuna 'karfe 11:12am, fuzar da iska yayi ya mike ya nufi sashen Inna, dan yasan itace kawai zai samu yayi convincing dinta tasa Abba ya janye 'kudirinsa.
"Shiru ya samu sashen Inna babu kowa, nan ya tuna ashe ta tafu islamiyan su na ysofi da ake masu da safe, gajeren tsaki yayi ya fito ya nufi sashensa..... a hanya ya hangi Hanifa dawowansu knn daga airport, malam Haruna ya dawo da ita gida ya saka Sumy a sch. "Tsayuwa Haidar yayi jikin garu tana 'karasowa cak ya dauketa ya shibe sashensa da ita. Sosai ta razana dan bata san da mutum a wajen ba, ta kuwa shiga dukansa da iya kafinta tana fadin ya ajiyeta. Bai ajiyeta ba sai a bedroom dinsa.
"Mi'kewa tayi tana huci ta shiga fadin," meye haka yaHaidar meye kake tunanin kayi, Haidar jiki na rawa ya rungumeta " murya can 'kasa yake fadin" pls my Haneefah don't do this to me, pls don't leave me I love you, kinji Hany na... turesa ta shiga yi da iya 'karfinta tana fadin nika sake I don't love you, I hate you..... saka bakinsa yayi cikin nata ya shiga kissing dinta, jikinsa na rawa ya shiga sarrafa dukkan sassan jikinta..... kuka Hanifa ta shiga tun tana nuna masa 'karfi har ta daina ta soma magiya tana ro'konsa amma inaaa kaman cewa take ya kara, gaba daya Haidar ya canza mata bai ta'ba mata irin hakan ba, shi kuwa sosai hankalinsa ta tafi wata duniya baimasan kukan da Hanifa keyi ba, har ransa ba haka yaso ya kusanceta ba, yafi so sai ya koya mata yanda zata soshi sosai amma bashida wata za'bi..... hawaye ne kawai ke fita a idonta muryanta ma ya daina fitowa..... sanda ya shigeta sosai ya rungumeta jin yanda ta 'kankamesa tasa saka wata 'kara, sosai yake jin tausayinta nan hawaye ya shiga zarya a fuskansa..... bai sarara mata ba saida ya maida ta cikakakkiyar mace.
"Rungumeta yayi sosai cikin jikinsa hawaye na fita a idanunsa yake fadin, "I'm sorry Haneefah am truly sorry, pls forgive me my love, dan Allah kar ki rabu dani Haneefah, kar ki bari su Abba su raba mu, you're the love of my life, you're my dream of love, I cannot possibly do without you, pls Haneee na say a word say you love me..... jin kaman bata motsi yasa sa saurin tashi yana kallonta, gani yayi hawye ne kawi ke bin 'kuncinta, yaga aika aikan da yayi, a sittin ya tashi yana fadin " Hanee na da zafi ko naji maki ciwo koh, oh Allah am so sorry, da gudu ya fada bathroom ya bude ruwan zafi ya fito yana dagota yake fadin muje nasaki a ruwan zafi..... fizge hanunta tayi dukda azaban da take sha taci gaba da kuka tana fa'din " na tsaneka na tsaneka yaHaidar..... dafe kansa yayi yace pls kiyi hakuri muje ki shiga ruwan..... bai gama rufe baki ba ta shiga ambaton Mamy da Inna, babu yanda baiyi ba ya taimaka mata taki, dole ya saka kayansa ya fito, sashen Inna ya nufa ko ta dawo amma bai ganta ba, hankalinsa duk a tashe baisan sanda ya nufi sashen mamy ba, mamy na zuba kaya a wardrobe taga muyum kikam a jikin kofa yana muzurai.
"Meye kake nema kai kuma.... ta tambaya tana watsa masa mugun kallo... "em dama dama Hanifa ce bata.... bata da lafiya mamy.... "da mugun mamaki Mamy ke kallonsa kafin tace Hanifa kuma, meya sameta.... kasa magana yayi sai shafa gashin kansa yake.... " A hasale mamy ta soma fadin" me ka mata Haidar, ka fada mun abunda ka mata wllhi wnn karan kam kaci zalinta ba kyaleja zamuyi ba.... bai tsaya sauraren bayanan mamy ba ya shiga jan hanunta har kofan parlons, daga haka ya silale ya wuce guests room.

๐Ÿ‘ธ๐Ÿป Queen Samy๐Ÿ˜๐Ÿ’„๐Ÿ’‹......
[5/21, 5:35 PM] ๐ŸŒน Muhammad๐ŸŒบkabeer๐ŸŒน: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน *Mijin Haneefah*๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
59

"Sosai mamy ta razana da ganin yanayin Hanifa, da sauri ta karasa wajenta jiki a sanyaye dan sarai ta gane me ya faru, kuka sosai Hanifa keyi, mamy ta shiga lallashinta, ta taimaka mata ta tashi suka nufi bathroom din Haidar, saida mamy ta saka a ruwan zafi har sau uku tana canzawa kafin ta barta tace tayi wankan tsarki ta fito, 'dakin mamy ta dawo ta shiga tattara wajen, zuciyanta ta rasa me take ji gameda wnn al'amari, gefe guda na zuciyarta wani irin haushin Haidar take ji wato iyakacinsu yake son nuna masu, wani bangare kuma dadi take ji tana ji ina yanda yanzu Haidar da Hanifa suka zama cikakakkun ma'aurata, inama hakan me 'dorewa ne ta har abada.

"Saurisauri ya gama shirinsa a guest room, alla alla yake ya fita a gidan kafin suyi araba da mamy yasan abun bazai masa dadi ba, dukda zuciyansa cike take da son ganin princess dinsa take, inama shine yanzu haka yake jinyar kayanshi inama yana kusa da ita duk wani motsin da zatayi ya tarairayeta, ya lumshe idonsa yana tuno moment din da ya kasance a while ago, kai gaskiya yayu wasa da damarsa gashi yanzu yana gab da rasata a daidai lokacin da yafi bukatanta daidai lokacin dayeke jin bazai ta'ba iya rayuwa babu ita ba, "a fili ya furta I love you Hanee and I will never give up on you. Mikewa yayi ya suri car keys dinsa ya fito
"Dawowarta knn daga islamiya suka ci karo a farfajiyan gidan, kallo 'daya Haidar ya mata ya wani 'dauke kai gefe yana wani tamke fuska irin yana fushi da ita.
"Ta'be baki Inna tayi tace kafi shanu 'daure fuska kuma saki ne de yazama dole ayi ba ehe, ko tankata Haidar beyi ba ya nufi motarsa ya fice daga gidan,
"Tana tafe tana ci gaba da sababi ta hangi Hanifa da mamy suna fitowa daga sashen Haidar, mamy na ri'ke da ita tana takwa da 'kyar tana 'dingishi.... " a sittin Inna ta 'karaso tana fa'din " ke lafiya, me nake gani haka me ya sameki, ganin yanda Hanifa ke dingisawa ga hawaye na bin 'kuncinta yasa Inna sake salati tana tafe hannu, " Oh ni Mero naga jaraba wajen yaron nan wato saida ya la'ba'bo... toh kuwa ya amshe sadakinsa dan saki ya zama dole.... mamy kam gaba daya tama rasa nayi, Inna ta 'karaso ta rungume Hanifa tace muje, muje ciki na maki jinya shi kuma zai dawo ya sameni ina nan ina jiransa, snn suka wuce. Mamy kam jiki a sanyaye ta nufi sashenta tana neman layin Haidar amma shiru baya shiga da alama kashewa yayi,tayi 'kwafa ta zauna bisa sofa tana fadin zaka dawomka sameni ne.

"Yana fita kai tsaye airport ya wuce ya saya ticket, daga nan ya wuce wani guest in ya kama 'daki, duk yama rasa wanne zaiyi, gaba daya ji yake yana son ganim Hanifa yana son sanin wani hali take ciki, 'kila ma har yanzu kuka take tana masa asarar hawayenta, ya dafe kansa a hankali ya furta " Allah, I domlove her, ya Allah ka bata lafiya.

"Har dare Haidar bai dawo gidan ba bai kuma kunna wayarsa ba, Abba da mamy ne zaune a parlorn, mamy na serving dinsa dinner, gaba daya jikinta a mace yake, bata san ta yanda zata soma fada masa wnn al'amari ba, shi kansa Abba ya gane akwai abunda ke damunta amma yafi ala'kanta hakan da matsalan dake faruwa na maganar sakin Hanifa da Haidar zeyi, Abba na murmishi yace ki daina damuwa Mariya da sannu Allah zai za'bawa Hanifa mijin da yafi zama alkhairi a gareta, ya 'karashe maganar yana ri'ke hannayen mamy cikin nasa.... daidai nan sallaman Inna ya daki dodon kunnensu, nan fa gaban mamy ya fa'di, ta dan matsa daga jikin Abba zuciyanta na ci gaba da bugawa. Gaba daya suka gaida Inna ta wani amsa a dake kafin ta soma fadin " dama jira nake ka dawo, Abba yace toh lafiya dai ko Inna. Galala Inna ta kallesa kafin tace " inafa lafiya ta dubi mamy tace au wato ke baki fada masa abunda ke faruwa ba ko, da mamakk Abba ya juyo yana duban mamy da kasa ta'buka komai... muryan Inna ne ya dawo dashi cewa take" Abunda Zaki yayi bashi zai hana ya rubuta wa jikata sakin ta ba, nan Inna ta ringa sababi har dai Abba ya fahimci abunda ya faru. Saida inna ta masu tatas kafin ta fice.
"Abba ya juyo yana kallon mamy kafin yace " ina Aliyu? Mamy ta girgiza kai tace wllhi tunda yasa 'kafa ya fice a gidan nan bai kuma dawowa ba, Abba ya gya'da kai yace " iyakcin mu yake son nuna mana, ya ciro wayansa ya shiga neman layin Haidar shiru bata shiga, Abba yayi 'kwafa ya mi'ke ya nufi samansa dan gaba daya ji yayi ya rasa appetite bazai iya cin abincin ba, jiki a sanyaye mamy ta mi'ke tabi bayansa.

"Can dare yashigo gidan bayan yayi parking motarsa a waje dan kar su Abba suji shigowarsa, kai tsaye sashen Inna ya nufa, yayi sa'a kuwa itaka'daice kwance a parlor da alama ba bacci take ba, tana ganinsa ta mi'ke a zabure yayi saurin 'karasowa ya rungumeta, kasa ce masa komai tayi snn ta kasa turesa daga ri'kon daya mata saima lamo da tayi cikin 'kirjinsa.
"I missed you Hanee, so very much. Yaya jikin ki ya daina maki ciwo, kina son wani abu ne, bata amsa sa ba sai sau'kan hawayenta dayaji a kafa'darsa, da sauri ya 'dago yana kallonta, ya saka harshensa ya shiga lashe hawayen yana fa'din " pls don't Hanee, ki daina mun asaran wa'dan nan hawayen, am sure yau wuni kikayi kina zubar mun da hawayenki masu tsada, ya bude ledan kaji da farm fresh pizza hut da yashigo dashi ya shiga fadin oya bude bakinki kici abinci nasan bakici komai ba, hararsa tayi ta ture hanunsa tana fadin ni bazanci ba na koshi, babu yanda baiyi ba ta saka wani abu a cikinta amma taki, ganin zata saka masa kuka yas sa jawota 'kirjinsa yana shfa gashinta yake fa'din " Hanee na pls kibini mu tafi Lagos gobe tare, sai snn ta turesa daga jikinta tana masa mugun kallo, tayi saurin sunkuyar da idonta kome ta tuna oho, kamo yatsunta Haidar yayi yace " I promise I'll be the best husband ever, Hanee jinyarki nake son naje nayi kinga anan su Inna bazasu barni nayi jinyarki ba my love, hararsa kawai tayi ta yun'kura zata mi'ke ta 'dan saka 'kara alamun har yanzu tana jin ciwon wajen. "Aiko a rikice Haidar ya ri'kota ya daura ta bisa cinyarsa hade da kwantar da kanta cikin 'kirjinsa yce" ki daina garajen tashi pls luv kinga ke patient ne, sai snn tayi magana kaman bazatyi ba cikin shagwa'ba tace " ni ka sau'ke daga cinyarka, a hankali ya zaunar da iya bisa sofa yace me kuma kike so princess, ta'be baki tayi batace komai ba, ya kuma ri'ko yatsunta yace kinyafe mun Angel? Cikin kashe murya yayi maganar. Oh pls luv fada mun me kike so nayi maki ki yafe mun, ko menene ki fada mun zanyi shi right the way.
"Sai snn ta dago tana dubansa kafin tace " are you sure zakayi ko meye, cikin jin da'din ta amsa masa yace yes darling everything ko menene.
"Ta'be baki ta kuma yi tace idan ka sakeni shiknn na yafe maka komai.
"Ai a zabure Haidar ya dago yana dubanta, take ya soma girgiza kai yana fa'din no Angel banda wnn, bazan ta'ba yin wnn ba kin sani. Rasaki na daidai da rasa rayuwata pls Hanee do you want me to beg on my knees, bata ankara ba sai ganin the whole Captain Aliyu Abubakar tayi akan gwiwoyinsa yana ro'konta ta yafe masa su tafi suyi rayuwar aurensu.
"Kauda kai gefe tayi kafin tace pls leave yaHaidar, ka fita kafin na kira maka Inna, sosai Haidar ya marairaice fuska yana fa'din" Hanee kiji tausayi na mana am your husband fah. Cikin hasa tace soon zaka zama ex, ex husband. Fuzar da iska yayi kafin ya mike ya dauko ledan da ya shigo dashi ya ajiye gabanta yace, " l love you Haneefah, ni zan tafi gobe insha Allah, promise me you'll be fine, and pls take care of your self for me, bawai saboda aikina zan tafi ba no kinfi aiki na mahimmanci, zan tafi ne to let things calm down, kowa na fushi dani so nasani duk kuna bu'katan space.
"Tsaki ta danyi tace yaHaidar dan Allah ka bani takardata before you leave, sch zan koma kararu nake son komawa,
"Haneefah I won't prevent you dan zaki koma sch, in fact ni zan saka ki a kowani sch kike son karatunki a fadin duniyan nan, amma ki cire maganar saki a tsakanin mu that will never happened, ya ran'kwafo da kansa saitin wuyanta ya furta " Mrs Aliyu ina sonki, kissing dinta ya soma saida ya jima yana abu daya dukda turjewa da takeyi kafin ya mi'ke yace " Akwai wayanki cikin ledan nan pls ki kunna ta zamu ringa communicating kinji Luv, I luv you Allah sada mu da alkhairi ya manna mata peck a goshi kafin yafice...
"Sosai jikinta yayi sanyi, har ya fice tana kallonsa, wasu hawaye masu zafi suka zubo mata, bata san sanda ta shiga yin kukan

1 Comments On MIJIN HANEEFA
avatar
aisha-musa

2 years ago

Reply

Please Login or Register in order to submit comment