Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sanya ta bud'e idanta fess ta zubesu akanshi, da gudu ta mirgina daga kan gadon tana ihu, hankalin ta ya tashi da ganin namiji tsirara agabanta, dariya ya kwashe da ita kafin yace

"Ke meye haka, gwanda ma ki kwantar da hankalin ki dan shure shure baya hana mutuwa, yau d'innan na gaya miki idan kikaga ban far miki ba na yaga 'yar wannan tayin fatar toki tabbatar banbar gidan nan da k'afana ba mutuwa nayi aka kwashi gawana" Dama tun d'azu daya fita ta ajiye bundigar daya manta akan bedside, da sauri ta d'auketa jikinta yana rawa ta nuna masa

"Aikuwa yau mutuwar zakayi, da gawarka za'a fita bakai zaka fita da k'afarka ba daga gidan nan" Murmushi ya somayi yana takowa kusa da ita, jikinta ne ya tsananta rawa ganin hana ya kwashe da dariya, zuwa yayi daf da ita ya d'aura bundigar akan goshin sa yace "Wayyoo khariyyan momy Binta dan Allah karki kasheni" daganan wata dariyar ya kumayi ya warce bubdigar ya wugata saman gadon "Jeki d'akko to" Anan ta durk'ushe tana kuka mara sauti shikuwa yashiga dariya dukda zuciyarsa babu dad'i sam, dukan tsiya ya fara yiwa khairiyya dan seda ta suma ya yayyafa mata ruwa ta farfad'o, sannan yace

"Hajiya bud'e bakin ko" yace bayan ya sakata kneeldown suna fuskantar juna gashi tsirara" Kuka ta saka masa tana magiya yace

"Abinda uwarki tamun a wannan video shi zakimun irin sa kinji"

"Bilal dan Allah ka kasheni in huta, wlh bazan iya ba" Gigitaccen mari ya sakar mata sannan ya tura mata shi a mak'oshin ta tana kakarin amai haka yayita danna mata shi, seda tayi amai, idan nan yayi k'ulu k'ulu... Dariya yayi kafin ya tureta

"Haka nike lasar g****dn uwarki harse nayi amai, yau gashi ana ramawa kura aniyar ta" Kukan ma ya gagari khairiyya, se ajiyar zuciya take tasha wahala ainun...... Daga k'asan datake ya d'agata ta mik'e zaune batama iya tsayi duk Fuskanta ya kumbura yayi suntum sabida duka dq azaba, hancinta har jini yake fitarwa kad'an k'adan, saman gado ya wurgar da ita sannan yace

"Da haka na saba a hannun uwarki ina d'an shekaru sha bakwai, ni zata yiwa na 'yan duniya takwashen dukiya ko?" Ya k'arashe maganar yana tsatsareta da jajayen idanuwan sa wanda kallo d'aya zaka musu ka tabbatar cewar babu imani acikin su, dama ya gama yiwa khairiyya b'intir dan haka be wani sha wahalar sanya yatsunsa duka biyu ya danna mata su cikin farjinta atake ta sake wata razananniyar k'ara tana ambaton sunan Allah, haka yasanya yatsunsa masu zara zaran farce da k'umba zagum zagum yayiwa gabanta kaca kaca, banda Allah babu abinda take ambata taba juje juye ilahirin gabanta zugi da zafi yake mata, dukta fita hayyacinta, da hannu kad'ai Bilal yayiwa khairiyya muguwar b'arna mara misaltuwa, ba inda be yanka a farjinta ba ta waje, tun tana ihu harta dawo tana sauke ajiyar zuciyar

"Bazan baiwa kaina wahalaba wurin hudaki Khairiyya, da hannu zan fasaki in shiga a sa'a" Batace komai ba se numfarfashi ta gama sarewa akan zata kuma rayuwa, ta yaddarwa kanta yau itace ranar mutuwarta...... Lokacin da Bilal yazo yana k'ok'arin shiga jikinta ta gama sadak'arwa kanta cewar batada amfani a duniya, amma me bilal yasha mamakin yanda abarsa ta yank'wane gaba d'aya ta tsuk'e masa tak'i koda rabin tashi kuma ta k'ank'ance tamkar tochilan hamsim, yayi iyakar yinsa har dungurata yake abakin farjinta amma ina bata iya amfanar sada komai, yasha mamakin hakan yakuma tsorata ainun be tab'a samun irin hakan ba arayuwar sa, yasha magunguna harna hauka danso yayi idan yafara cakalarta seya wuni a kanta amma meye hakan, wani mari yakai mata yace

"'Yar mayu me kikakum? me kima aikatamun abata tak'i tashi taketa k'ank'acewa? khairiyya dai ba bakin magana se numfarfashin wahala, gani yafi 1hour har wasu magungunan yasha amma abar se dad'a yank'wanewa take ya tilasta sa masa dawowa kanta a fusace sabon duka ya mata sannan yaci gaba da b'urma mata hannunsa, seda yaga jini ya wanke masa hannu sannan ya rabu da ita

"Tsinanniya gwarani wlh, gwarani dad'i nasha kekuma bak'awar wuya zata kasheki, tayi.ihu harta gaji taji tsani uwar data haifeta, batajiba bata ganiba ta tilasta mata tayata girbe mugun abun data shuka, seda ya sanya kayanshi ya tattare duk muhimman abubuwansa sannan ya lakad'a mata shegen duka akaro na barkatai takai harta kuma suma ya farfaf'o da ita sannan ya kira momy a waya ta d'aga tana fatan karyar data masa akan manager ze aureta ta shiga kunnen sa yadawo yace tayi hakuri suyi auren, dama shisa ta tatale kud'in acc nasa tak dantaga yana shirin gudunta bawai da gasken ta hak'ura ba, yana huci yace

"Hajiya Binta 'yarki khairiyya tana nan agidan mu damuke iskanci na unguwar malam, na mata fyad'e na mata shegen duka kije ki d'auketa ina fatan bak'in cikin ganin jinin budurcinta yana malala yakaiki lahira shegiya" Yana kaiwa nan ya kashe wayar ya fita gidan da sauri ya tashi motarsa yabar garin gaba d'aya, dama tun a hanya yacewa Ma'aruf duk takardun gidan sa da filayensa ya had'a masa su kud'i kuma ya tura a acc dinsa na banki me alamar giwa shine waccen bata san dashiba, bege alert ba kuma dudu acikin acc din 565k ne aciki, sannan yana samu alert d'in kowanne transaction dake shigowa, kiran ma'aruf ya kuma yi amma wayarsa akashe, da wannan yace ze kwana yau a hotel na garin kaduna inyaso gobe seya tatatre kudinsa idan ya samu wayar Ma'aruf uabar k'asar zuwa Niger...

***********
Mom bata gaskata zancen Bilal ba dantasan be tab'a sanin khairiyya ba, amma jin alamun shigowar video a whatsapp dinta yasanya ta duba, sunan Bilal ne tana bud'ewa secin karo tayi fuskar 'yarta suna hira suna dariya, hankali a tashe tabar gidan tamkar zata tashi sama...

A haustine ta shiga musamman ganin ba me gadi dama Bilal ya samoshi, babu kayanshi kuma gidan abude, cikin rashin nutsuwa ta afka cikin gidan har bedroom na farko, bed room na biyu ne taci karo da tashin hankali mara misaltuwa tabbas dukda tasha duka kuma fuskar nan ta kumbura wannan khairiyya ce, da sauri tayi kanta

"Khairiyya menene da gaske Bilal ya miki fyade, dama shine ya saceki? da k'yar ta bud'e idanta ta kalleta, cikin wata irin murya tace

"Mom na tsaneki, keba uwatq bace, kin cutar dani, kin lalata Bilal gashi ya fanshe akaina banjiba ban ganiba, na tsaneki wlh" Rik'o hannun 'yarta tayi amma ta bige hannunta, ta kalli jikinta datama kasa had'e k'afafunta gashinan kaca kaca da sauri ta rufe bakinta da kukan dayazo mata, nan take ta dafe k'irjinta ta soma tari, mik'ewa da k'yar khairiyya tayi ta zari jallabiya ta saka ta yafa mayafinsa sam a tottole take tafiya bata iya had'e k'afarta ga jiri jikinta duk ciwo yake sabida duka ga fuskarta duk a kumbure, haka tana bin bango ta fito a gidan tabar mahaifiyarta dake a durk'ushe tanata tari..... Muhseen ya ce yana kallon sa

"Amma zaka iya hak'ura ne dakake cewa kai zaka bada damar fasawa, naga kana son yarinyar sosai" Gyad'a masa kansa kurun yayi alamar e yaci gaba da tuk'in sa, da sauri kuma seyayi wani wawan burki sannan ya tsaya, fitowa yayi da sauri shima Muhseen seya fito daga motar, da hannu ya nuna masa khairiyya da kallon farko ya ganeta se d'ingishi take hannunta d'aya dafe kwankwasonta, Muhseen be ganetaba sesa ya rubuta ya mik'a masa, shima seya k'ura mata ido, tabbas itace, da sauri atare suka je inda take, suna mata magana amma se kuka take, Muhseen ne yace

"Princess koma menene muje gidana, muje ki huta dagani bakida lapia kidnappers ne suka dakeki ko ? tosu ai da kud'i suka tambaya" Bata iya bud'e bakinta se jiri ya d'e beta take ta zube wurin a sume.

*To masu karatu sekub gafarceni, a haka tsarin labarin nan yazo, ida na sanja zuwa ra'ayi wasu tabbas ma'anar labarin zata sauya sabida haka kuyi hakuri*


*Dawuya na samu damab post a gobe, inada aiki fita zanyi.*
*Mom Nu'aiym.

  *TSINTAR AYA*  FREE BOOK

     *BILLY GALADANCHI*

  

*#@ SURAYYAHMS, WANNAN SHAFIN NAKINE UWARGIDAN PRINCE MOOD, KECE JAGORA DUK WATA MATA AWURIN KURMA KECE SHUGABARSU, AMMA BANDA BAHAR, KINSANFA JIKANE KARTA LA'ANCEMU ATOH.*

     *SHAFI NA GOMA SHA BIYU*

Shida kanshi ya d'agata, k'urawa fuskarta ido yayi, dukta kumbura har idanta,ga k'wancin jini nan ko ina a fuskarta yayi jajir, gaba d'aya bata cikin hayyacinta, kallon sa ya Mayar akan Muhseen cikeda mamaki, shi d'inma shi yake kallo, Muhseen yace

"Kidnappers ne, ko wasu 'yan iskan, amma su bazasu saketa haka kawai ba" Girgiza masa kansa yayi yana tunano yanayin yanda ya hango tafiyar ta, k'irjinsa yana dokawa, akwai wani abu amma ita gata acikin kyakyawar sutura, idansa ne kaishi ak'an bushashen jinin daya bushe a k'afarta, kuma tabbas daga k'ark'ashin jikinta ya fito, wazgewa yayi da sauri ya k'ara jan rigarta ya rufe k'afar bayaso ko kad'an  Muhseen yagani, bayaso sam! A daddafe Momy ta biyo bayan ta, ita d'inma  tari take da k'yar take tafiya, muryanta ne satake faman kiran "Khairiyyah, khairiyyah!! shine ya ankarar dasu dukkansu suka kalle inda take takowa, takowa tayi harta k'araso inda suke, zubewa tayi a kusa dasu ta rik'o hannun khairiyya

"Ki tashi dan Allah khairiyya, karkimun haka, ki dubi girman Allah ki tashi kice kin yafemun dukkannin abinda na miki" Kallon juna sukayi shida Muhseen da mamaki.Muhseen yana kallonta yace

"Baiwar Allah kamar nasanki, bake bace Head of operation (H.O.P ) ta Solara bank ba? Hajiya Fatima Bintu? D'agowa tayi tana kare bakinta saboda tarin daya taso mata tace

"Nice, ka taimakeni ka kaimun 'yata asibiti a duba ta, bazan iya tuk'i ba nisam, banida lapia nima" Kallon ta yayi sannan ya kalli Mood, da hannu Mood yamasa alama akan baze bari akai khairiyya asibiti ba seyasan meya sameta"

"Haba Mood meye haka kuma? yarinyar nan batada lapia ga mahaifiyarta atare da ita mezai hana ka bari a akaita asibiti" Kwantar da ita yayi k'asa yana me k'ara jan rigarta zuwa k'afarta sannan ya zaro jotter ya rubuta

"Seen kasan bannason gaddama ko kad'an, ka d'auri matar nan kuje asibiti, am taking Khairiyya to my guees house, i will call my doctor zeje ya duba ta acen"  kallon sa yayi bayan ya gama karantawa yace

"Amma ai ita lafiyanta k'alau ko" Sake karb'an jotter yayi

"Something is not right here Seen, i can smell something fisshy, who knows ko aikin galadima ne? quiet sure they really look alike but what on earth are they doing here  at thesame time, i believe khairiyya is badly injured but this woman here, i doubt  her, yarinyar da akace ta b'ata ta gudu daga gida meze kawo ta nan, dough banida wani ilimi akan family ta, but she's claiming to be her mother mezesa kayi tunanin matar sarki tana wani aikin banki kuma ta amsa ita d'incce did that sound right to you?  Sauke nannauyan ajiyan zuciya Muhseen yayi ya kalli matar data fara aman me jini aciki sabida tari da sauri ya hefar da jotter hannunsa ya rik'eta

"Sannu, dama bakida lafiya ne? Tana numfashi da k'yar tace

"Kayiwa Allah ka kaini National hospital wurin Dr. Sunita ga key na mota na, am dying here? kallon ta yayi yanda take matse hannta d'aya a kafad'arsa yace

"Ina motar yake" kasa magana tayi tun tana iya yunk'urawa tayi tari  harta kasa, anan ta zube tana numfarfashi sama sama, muhseen waige ya somayi haryayi karo da motar daya kalli ya tabbatar itace, kia ce vaganti baka wuluk me asalin kyau, d'agata yayi yayi k'ofar gidan da hanzarin sa yana gudu har ya isa bakin motar da sauri ya turata a ciki shima ya fad'a!!ya tasheta ya bar wurin kai tsaye National hospital ya nufa aguje....

   wannan ne ya sanyata ran Mood dake Hammood mutum ne me tsananin sirri, bakomai daya shafesa yakeso wani yaji ba, dan haka kai tsaye masaukin daze kaita ya sauya daga inda ya gayawa mood zuwa wani gidansa daya gama gini yana shirin zuba 'yan haya wanda akwai komai daya shafi Funiture acikin sa.... Seda ya kwantar da ita sannan ya farfad'o da ita numfashi take da k'yar amma bata iya bud'e idanta ba sam, haka ya kira Dr. Yaseer ya kwatanta masa gidan yazo ya samesa..... Bayan sun gaisa yakaishi wurin da Khairiyya take ya mik'a masa jotter

"She was my fiencee but not anymore, any way i think she's raped ga duka kuma dannaga duk ko ina an daddaketa please ka duba mun ita" Kallon sa Dr. yaseer yayi

"Ea to a ina abun ya faru, and mesa kake tunanin rape ne" matsawa yayi ya fahimci kamar ta sake zama unconcious sannan yace yana d'age rigarta k'afanta ya bayyana ga layin jini nan kam ya bushe amma alamar bawani kamar hauka ya zubaba, kallon sa Dr. Yaseer yayi

"Bara na duba d'in" Kayan aikinsa ya d'eba ya soma duba jikinsa dukane sosai akai mata, yana tunanin ma ta samu targad'e a hannu ga kuma mak'oshin ta ma harta wuya ya kumbura, seda ya d'aga har bakinta da wasu instrument na k'arfe haka, dake dama da wata macen nurse yazo itane ta tayasa dubawa, lokacin dayake k'ok'arin duba jikinta Mood parlor ya koma bayan ya idar da komai ya bata injection na jutawa da pain reliever sannan ya dawo wurin mood, zama yayi suka fuskanci juna dukda Yaseer ya girmi Mood amma tare suka karanci likitanci a U.S hakan ya tilasta masa zama abokin sa, yasar matsalar Mood har wacce ta tilasta masa barin aikin sa na likitanci ya dawo gida gaba d'aya,cikin nutsuwa yace

"Who is that to you? Kallon sa yayi sosai sannan da hannu ya nunar masa cewar matar daze aurace, jinjina kai yayi sannan yace

"Amma Hammood waya yi mata wannan mummunan aikin? Take gaban hammood yayi mummunan fad'uwa ya d'ago kai da sauri ya kalli yaseer, wayarsa ya janyo cikin hanzari ya rubuta masa

"Me aka mata? sannan ya bashi wayar, data karanta seya nodding kansa a hankali kafin yace

"Da farko na zata cewar maza sunkai biyar da sukayi raping nata bayan mummunan dukan da aka mata , amma daga bisani koda muka duba jikinta zallan mugunta ne babu raping nata da akayi, they used maybe sharped object, something like a blade suka saka a jikinta suka yayyanka ta, nurse d'ina tana tunanin faratane masu k'umb'a akayita tura mata, ga full verginity ga k'ananun shekaru, to cut the long story short d'ai, an mata mummunan duka, anyi amfani da bakinta aka tura mata wani abu da k'arfi anyi nasarar ji mata rauni a maqoshi, dana duba bakin da kyau naga sperm acikinta, so probable someone force it on her through her mouth, and lastly they used maybe a sharped object or fingers with long nails to destroy her verginity, sunyi nasaran fitar da ita hayyacinta sunyi masarar yayyankata, yankanta gaskia se ammata d'inki, coz ko haihuwan fari tazo se haka wlh, fata na farko dana biyu duk sun yaga mata, kuma wurare da yawa" Gabaki d'aya tsigan jikin Mood seta suka tashi, hankalin sa ya tashi ainun ya shiga d'amauta gaba d'aya besan ma me yake soba, lokaci d'aya komai nasabya tsaya cak, wane me neman zuwa lahira ne ya tab'a masa Riyyan sa ? wanne me tsautsayin ne? idan har babu abinda namiji yayi da ita se wannan kenan zallan mugunta ne? idansa jajir ya kalli Dr. Yaseer, wayarsa ya k'ara d'auka ya rubuta masa

"Yanzu menene mafita? kallon sa yasir yayi sanda ya tura wayar agabansa

"Mafita d'aya shine amata d'inkin nan tunkafin wurin ya mata tsami, danya rigada ya soma inaga abun befi sa'o'i biyu dudu da faruwa bafa, amma dan Allah ina kuka ganta? iyayenta sun sani kuwa? Da wayar ya k'ara rubuta masa

"'yar sarkin Baihatul Mulk ce, itace tabar gidansu da sunan bazata aureniba ni kurma ne, tace lallai idan har iyayenta basu janye zancen aurena da ita ba zata shiga duniya, toni bansan daga sama ba kawai dai a hanya muka had'u da ita tana tafiya tana layi a hannunmu ta suma nida Seen" Jinjina kai Yaseer yayi

"Amma gaskia yarinyar nan an cutar da ita, inaga wasu miyagun ne suka had'u da ita suka cutar da ita amma yanzu meye shawara, muje asibitinne kokuma anan za'ayi d'inki? Nisawa yayi kafin ya masa alama da hannu akan ayi d'inkin anan bayaso maganar ta fita ze mayar da ita gidansu inta wartsake ne" Hakan kuwa akayi da yamma sosai Yaseer ya dawo aka d'inke wurin data samu raunukan da wannan karon hatta Mood seda ya duba da kansa, yakuma tabbatar cewar hak'ik'a yatsune duka hannu ma sukutum akayita tura mata shisa duk ta yage......

Muhseen tunda yakai Momy asibiti bebar wurinba har seda ta dawo hayyacinta, tana samun sauk'i sunan khairiyya shine abakinta, anan yayi kokarin kwantar mata da hankali sannan ya nemi sanin a 'yan uwanta wazai kira? dan kuwa Dr. sunita koda ya kawo ta an sanar masa taje Dubai tafiyar yin wani course ta sati biyu dukda yake ta gayawa momyn ma mantawa tayi. Lokaci d'aya hankalin Momy ya tashi, tabbas 'yan uwa rahama ne, seda mijinta ya nemi yi mata sutura ta tsere daga wurin sa, seda yaso rufa mata asiri tayi masa izgili, seda yaso ta zauna acikin yan uwa taki, ace duk dukiyar data mallaka tome aikin ya tsinana mata yanxu ? kallon Muhseen tayi tace

"Nagaji da b'oyewa mutane wacece ni, nagaji da b'oyewa mutane ainahin mugun halina, sunana Bintu ni tsohuwar matar sarkin Baiha ce, nice mahaifiyar Khairiyya dakuma Bilal, sannan nice wannan matar daka sani ina aiki banki, banida kowa se 'yan aikina, suna cen gidana zan baka address sekaje ka tahomun dasu da d'an abincin da zanci, ka kuma bincimamun wancen abokin nata yaya khairiyya take, kawo hak'uri yaro nasan na takuraka da yawa" Jinjina kansa yayi yana murmushi kafin yace

"Kibani address my driver will go instead, i will stay here with you kafin suzo, i cnt just leave you here ma" Murmushi ta sakar masa kafin tace

"Muhseen kace sunan ka ko? Gyad'a masa kanta yayi tace

"Muhseen ban saniba kozanyi tsawon rai, ban saniba kozankai safiya, muhseen zuciyata tanamun tsananin nauyi da zafi, muhseen na tab'a Allah da yawa banaji ze gafartamun, bansanka ba amma tabbas hankalina ya kwanta da kai, bansaniba ko Allah ne ya dubeni da idan Rahama ya jehoka a rayuwata a daidai lokacin danake tsananin bukatar kafad'un dazan dafa in mik'e" Murmushi yayi yanajin taisayin ta

"Ma babu a duniyar nan girman laifin dazaki rayu kina yiwa Allah harki tuba tsakaninki da Allah akan bazaki k'ara aikata zunubi ba, Allah be gafarta miki shiba, istigfari yana tsananin kankare zunubai, kuma babu wanda yasan ze mutu ko sanda ze mutu, inshaa Allahu zaki samu lafiya ma, nidai koma menene kiyi kok'arin ciresa a ranki zekiji zuciyar taki ta miki sauk'i" Nisawa tayi kafin tace

"Hadda inna samu yaron mutane yana d'an shekaru goma sha bakwai besan komai ba inada shekaru kusan ashirin da shida da 'ya'ya biyu na tab'a aure na fito na lalata shi? kana gani Allah ze tab'a gafartamun wannan mummunan zunubin, nina lalata rayuwar Bilal, nice da kaina na sanya hannu wurin ganin na la'anta rayuwar sa, shekaruna bakwai ina d'aurasa akan hanyar danakeso yabi, daga k'arshe yayi gurb'acewa mara muni, ya lalata 'yan aikina sunkai biyar yayiwa biyu ciki amma duk sabida biyan bukatana na d'aure masa gindi, yanzu gashi yayimin ramuwar gayya mafi ciwo" Muhseen gaba d'aya ji yayi bayason jin zancen yace

"Kinga Ma bakida lafiya,yishiru kawai da wannan zancen kinji? zaki warware ne da yardar Allah, da izinin Allah zaki mik'e kiyita istigfari, yanzu ki bani address d'in dai" Haka tq bashi atake ya kira driver ya masa duk bayanin daya dace sannan ya kashe wayar, ya k'ara kiran waya wani restaurant yayi placing order na abinci sannan ya dawo kusa da ita ya zauna aranashi yana tunani iri iri..


****************

Mood ya rasa yanda zeyi da khairiyya, duk iya tunanin sa ya tsaya cak waze tinkara da ita ahaka? hatta muhseen bayaso yasan wannan abun ya faru da khairiyya, toshi ya zeyi? idan yace ya d'akko wasu daga cikin bayin sa ya gayyato munafunci da kud'insa, idan yace yaje da ita fada yasan wannan ma masifa ce, idan yace ya dawo nan ya kula da ita abu biyu ne ze biyo baya na farko Galadima seyasan inda yake da abinda yakeyi na biyu kuma.shi yaya ze rayu iyashi da mace acikin gida? anya baze turata gidan iyayenta ba kuwa? wannan jarabawar dame tayi kama ne haka? zamanyayi akan kujera ya dafe kanshi, bayaso yayi tunani me yawa dan tabbas ze iya haddasawa kansa ciwon kai daze iya janyo masa komai ,dukda bayasob kiwa yaji abinda ya samu khairiyya amma ya xame masa dole ya gayawa Uncle Jay da ant Barra, dan bashida yanda zeyi da ita, wannan tunanin ne ya sanya ya mik'e yaje har asibiti wurin Dr. Yaseer ya rok'esa sukaje har gidan Uncle Jay bayan ya masa bayanin sanda sukaga Khairiyya ita da wacce ke cewa uwarta ce sekuma ya baiwa Yaseer dama ya zayyanemu abinda yakeda yak'inin shine ya faru, Ant Barra ta tausaya mata ainun tace tana kallon Jay

"Jay anan gidan babu wanda ze zargi komai akan khairiyya, yadai dace mu d'akkota ta dawo nan inyaso senake kulawa da ita zamanta acen bashida wani amfani koda yake babu wanda yasan da gidan amma dai idon fada idon masifa ne idone na duniya ko ina yawo suke" Saukar da kanshi yayi a k'asa yana wani nazari kafin daga bisani ya gyad'a kansa cikin gamsuwa da bayanin datayi.

******************
Lokacin da Khairiyya ta farka babu kowa a d'akin se ita kad'ai, sosai takejin jikinta yana mata zogi, har ranta tanaji cewa bazata iya tafiya konan dacen ba, a zuciyar ta kuwa tayawa take zata kashe kanta har abada, gwanda ace bata duniya akan wannan mummunanr bak'ar rayuwar data fad'a, motsin tab'a k'ofar dataji shine ya mayar da hankalin ta zuwa wurin bazata iya tuna komai ba, yaushe tazo nan? waya kawota nan kuma? kallon sa tayi ganin kurma ba k'aramin tayar mata da hankali yayi ba da sauri tasoma kok'arin mim'ewa zaune sedai azabar dataji ya tilasta mata k'walla k'ara ta koma da azama da kwanta lokaci d'aya idanta ya kawo ruwa a hankqli tace

"Wayyoo Annah its really painful" da azama shikuwa ya matsa ya rik'e hannunta, da ido suka kalli juna lokaci d'aya hawayen idanta ya gangaro, bakinsa ya motsa amma be iya cewa ko k'ala ba, da azama ya zaro wayarsa ya rubuta

"Please dont cry dear, u'll soon get better" Haska mata screen d'in yayi ta kawar da kanta batare data kalla ba, hannun sa ya sanya ya waigo da hab'arta ta kalleshi ya nuna mata screen d'in wayarsa, badan taso ba ta kalla, kallon sa tayi bayan ta gama karantawa sannan tace cikin kuka

"Banaso na warke, so nake in mutu wlh, i just want to meet with Annah na before i die, zan gaya mata wasiyya idan na mutu kada su bari momy na tazo kusa da gawana, she's evil, she's a monster i hate her" Kallon mamaki ya mata, sannan ya hasko matar datace mahaifiyar tace, da sauri ya goge wance ya rubuta

"Subhanallah khairii, she's ur mother remember? take back ur words now! ya k'arashe maganar yana tsatsare ta da ido, tana karantawa ta d'auke kanta tace

"Noo never, i will never take those word's back! i hate her she's evil, she's a selfish mother, ta wargazamun rayuwata, ta cutar dani, ta zalinc.....Da sauri yakai hannunsa ya rufe mata baki suka soma kallon juna, a hankali tasanya hannunta ta ture hannunsa dake bakinta tace

"Dan Allah ka saurara kaji mezan gaya maka, idan naci gaba da rik'e maganar nan mutuwa zanyi kafin inje gun Annah na" Da idanshi ta fahimci yana sauraren me take fad'a dan haka a hankali ta fara bashi tarihin rayuwar ta.


**************
"Lokacin dana tashi bansan kowa ba se Annah na, itane ta haifi mahaifina so she's my granma, Anna love's me so much a yanda take fad'a tace tanajin tausayina, sabisa mamana ta tafi ta barni when i was very young i mean a little cute Annah's pet, bansan wani damuw aba nida brother

Please Login or Register in order to submit comment