Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Islam tana fitowa daga ɗakin granny,tana sanye da wata doguwar riga ta shadda mai shegen kyau da tsada,ba ƙaramin kyau tayi ba,duk da ba kwalliya afuskarta,dan taƙi yarda ayi mata make up.amma tayi kyau sosai simple make up ne afuskarta.ɗan ƙaramin lips ɗin ta sai sheƙi yake na man lebe.kanta yasha gyara anyi facking ɗin sa da riboms masu kyau,sai ƙamshi take bugawa.
"Masha Allah ƴata kinyi kyau sosai"cewar mommy tana kallon Islam cike da yaba kwalliyar Tata.
Murmushi Islam tayi tace "na gode mommy,Ina zaki da wannan kwandon mommy?ko wani za'a kaiwa?"Islam ta faɗa tana kallon kwandon.
"Wllh wai Aslam ke jin yunwa,shine na hada masa abincin ina neman wanda zai kai masa"cewar mommy tana kallon Islam.
Wani daɗi Islam yaji cikin ranta,dama neman sa take ruwa ajallo, dan tayi masa tijara .dan haka cikin sauri tace "laaa mommy kawo na kai masa mana"ta faɗa tana karbar kwandon,
"Yauwa Islam,yana wancan ɓangaren naku"mommy ta faɗa tana daga wayar ta dake ringing.

Murmushi Islam tayi tare da cije lips ɗin ta kafin ta nufi ƙofar da zata sadaka da part din ta cikin Falon.

Masu karatu amarya fa ta tafi kaiwa ango abinci koya zata kaya .

Anty mammy ce.
[29/12, 6:42 pm] Mamy Kabir: 45/46
_____________Matsawa Aslam Yayi jikin windown motar yana rarraba ido,ganin yadda birin ke ƙoƙarin ƙetarowa gaban motar,sosai yaji tsoron birin dan bazai manta yadda birin ya yayyage masa fuska ba.
Cikin murya mai cike da rashin son birin yace "ke meye wannan ɗin?yaushe ya shigo min mota?uban waye ya kawo shi?"ya fada yana nuna birin .

Harara Islam ta banka masa kafin tace "idan baka san ko menene wannan ba to nima bansan ko menene ba,sannan nice nan na kawo shi,dan bazan barshi agida ba Ni natafi wata makaranta aji daɗin cin zalin sa,taho maza janbu yau munzo makaranta zamuyi karatu kuma muci uban wanda ya takura mana"islam ta faɗa tana janyo janbu zuwa kan cinyar ta,
"Ke wai meye hakan? Baki da hankali ne?nan fa makaranta ce ba gida ba,ubanwa kika ga yana zuwa makaranta da biri?ko an kaya miki makarantar mahaukata ce nan?"Aslam ya fada akufule.
Juyawa Islam tayi ta fara kallon makarantar tana taɓe baki,ba ƙarya makarantar tayi mugun kyau sosai,kamar aturai,
Juyowa tayi tana kallon Aslam kafin tace"ahaka dai kamar akwai masu hankali acikin ta,amma karka damu idan na shiga ciki,zan bincika maka koda mahaukata cikin ta bamu sani ba"tana faɗin haka ta fara kiciniyar buɗe motar ta fito waje.
Dafe kai Aslam Yayi cikin damuwa da ɓacin rai,ta yaya wanda yazo makaranta zai zo da biri?wane karatu zatayi banda ta razana ya'yan mutane?da sauri ya fito daga motar ya zagayo inda take cikin faɗa da ɓacin rai ya fara magana"ke bana son hauka fa,ki san yadda zakiyi da wannan birin,dan bata yadda za'ayi ki shiga musu da wannan birin ,so kike ki razana musu dalibai ko me?"Aslam ya fada cikin haɗe rai.
Shafa bayan birin kawai Islam keyi cikin halin ko in Kula tace "ina ruwana da ɗaliban su?wanda yaga zai kalli birina ya kalla,wanda zaiyi karatu yayi amma tunda na taho dashi ba inda zai koma"ta faɗa tana turo baki.
Shiru Aslam Yayi Yana jin kamar ya kwada mata mari, wannan yarinyar tana bashi ciwon kai,wllh baisan ya zaiyi da ita ba,idan anyi auren ƙila wataran saidai su dauki mushen sa,baƙin cikin ta ya kashe shi.
Haka ba yadda ya iya ya nufi office din principal cikin ɓacin rai,Islam tana tsaye jikin mota bata bishi ba,saida ya kai baƙin kofar office ɗin sannan ya ga bata binsa.kamar ya kwala ihu haka ya juyo yana kallon ta.itama kallonsa tayi tana wani dan iskan murmushi na rainin hankali.
"Bazaki taho bane ko? daukan ki zanyi akaina?"ya fada ahasale.
Murmushin taci gaba dayi kafin tace "au jirana kake kenan,ashe biyoka zanyi?ai baka ce min in taho ba shiyasa "ta faɗa tana ƙara rungume janbu sannan ta taho gurin Aslam,Wanda yayi saurin shigewa office ɗin principal ɗin.

Da sallama ya shiga,cikin girmamawa suka gaisa da principal ɗin ,dan akwai sanayya mai ƙarfi tsakanin principal da daddy. Nan yake sanar dashi ga yarinyar nan ya kawo.
Sai lokacin principal ya kalli Islam wacce ke zaune kan wata kujera, janbu kwance kan cinyar ta yana rarraba ido .

Cikin mamaki principal yace "subhanallah meye wannan kuma malam Aslam?kamar biri fa nagani ahannun ta? principal ya faɗa yana mikewa tsaye.
Dafe kai Aslam Yayi kafin yace "wllh yallaɓai bansan ta taho da wannan abun ba,saida mukazo nan kafin na gani,kasan ba cikakken hankali gareta ba,sannan ba cikin mutane ta tashiba, waɗan nan sune abokan ta shiyasa,amma kayi hakuri"Aslam ya fada cikin baƙin ciki da takaici.
"Gaskiya Aslam bazai yiwu mu karɓeta da wannan birin ba,saboda zata razana mana ɗalibai,ko birin ya janye hankalinsu, suƙi maida hankali suyi karatu,saidai ku koma gida yanzu ta ajiye wannan birin zuwa gobe saiku dawo"principal ya fada yana kallo Islam data kafeshi da ido tana hararar sa.
"Am yallaɓai ayi haƙuri dai inyaso saina koma da birin ita ta zauna"Aslam ya fada cikin sanyin murya.
"Wllh bazan baka janbu na ka koma dashi gida ba,haka kawai kaida ba imani gareka ba,kaje ka kashemin janbu na ?a'a wllh to karatun dole ne?tunda dai wannan mai ƙaton cikin yace bai yarda ba kawai mu koma gida,dan naga shima ɗan bakin cikine" Islam ta faɗa tana hararar principal.
Da sauri Aslam ya buge mata baki cikin fushi,yace "wllh idan baki yi shiru ba zan zaneni agurin nan,marar kunyar banza"ya fada kamar zai rufe ta da duka.
Buɗe baki principal Yayi Yana kallon Islam,lallai bata da kunya,anya ma zai karɓeta kuwa?

"Please yallaɓai kayi hakuri ,zamu dawo goben in Sha Allah"Aslam ya fada yana jan hannun Islam cikin fushi suka bar office ɗin.
Zama principal Yayi yana faɗin"wannan yarinyar bata da kunya dole In haɗata da sajan ya koya mata hankali"

Janta kawai Aslam keyi cikin fushi da mugun ɓacin rai,ita kuwa sai binsa take kamar zata faɗi.
"Malam ka daina jana haka mana kamar wacce nayi maka sata,dalla ka sakemin hannu"ta faɗa cikin salon ta na rashin kunya.bude motar yayi tare da cillata da ƙarfi,har saida kanta ya buge da gaban motar.dafe kai tayi tana faɗin"kai-kai-kai wllh bazan yafe ba mugun mutum kawai,bazanyi karatun Bama na fasa tunda ba dole bane abarni nayi zamana haka kawai wata banzar makaranta ace bazaka zo da abinda kake so ba? wllh ba'a isa hanani yin abinda raina ke so ba ehe"ta faɗa cikin faɗa tana murguda baki da juya ido.
tsabar takaici ko kulata Aslam baiyi ba yaja motar da gudun gaske,ya nufi gida.
Sai surutu take amotar cike da tsiwa. yayi banza da ita dan idan ya kulata wllh zai iya balla cikin motar nan,dan ba ƙaramin haushi ta bashi ba yau ɗin nan.
Da ƙarfi ya taka burki lokacin da suka iso gida,ji kake kan Islam gumm,ya bugu da kujera.
"Wai meye hakan kake ta bugemin kai?ko so kake kwakwalwata ta hadu da jini in haukace ?to wllh ta Allah ba taka ba"ta faɗa tana hura hanci.
Bayan hannunsa ya sanya ya buge bakinta da ƙarfi,har saida lips ɗin ta ya fashe.
Da sauri ta dafe lips ɗin nata tana kallon Aslam.
Shima kallon ta yake da wani irin ɓacin rai"wllh kikayi min rashin kunyar nan taki,saina koya miki hankali,daga yau na daina gyale ki,jikin ki ne zai gaya miki wawiya marar hankali kawai"Aslam ya fada cikin fushi yana ficewa daga motar.
Kallonsa kawai Islam keyi,batace komai ba,koba komai taga yadda ransa yayi matuƙar ɓaci yau ɗin nan,kuma haka take so dama.
Tana ƙoƙarin fitowa daga motar taji an fizgota da ƙarfi anyi cikin gida da ita.
Cikin Sa'a kuwa mommy da granny suna falon,yana zuwa ya direta gaban mommy,cikin huci yace "mommy wllh na faɗa miki wannan yarinyar bata da hankali"
"A'a me ya faru kuma?ya naga kun dawo kuda kuka tafi makaranta?mommy ta fada cike da mamakin ganin dawowar su yanzu.

Cikin muryar bacin rai Aslam yace "mommy can You emagine?wai yarinyar nan da birin nan ta tafi school! Bayan haka take ƙoƙarin yiwa principal rashin kunya"ya fada afusace yana nuna Islam.
"Kai Aslamu kaji tsoron Allah,ta yaya zatayiwa furuncipal rashin kunya?saidai idan tabota yayi,zo nan Islama fadamin me ya faru"cewar granny kenan tana janyo Islam.
Cikin damuwa mommy ta kalli Islam wacce ke riƙe da birin ta tace "ƴata waya faɗa miki ana zuwa makaranta da biri?haba ƴata kefa mai hankali ce,bai kamata kina irin wannan abubuwan na yara ba,ba kyau kinji Islam?kinga kin ɓatawa yayanki rai,maza ki bashi hakuri "mommy ta faɗa cikin taushin murya da sigar rarrashi.

Kallonsa Islam tayi yadda yake ta faman huci idonsa yayi jaa,saida ta faki idon mommy ta murguda masa baki kafin cikin kissa tace "kayi hakuri Aslam,bazan sake ba kuma ai kana gani shine yace min mahaukaci jaka mai yawo da biri,sannan yace wai da gani ba karatun zanyi ba ƙila ma yar ta'adda ce ni ,kai kuma baka ce masa komai ba,shine nace ya daina fadamin haka,kawai ya sanya hannunsa mai kama da katako ya bugemin baki,mommy kalli fa saida gurin ya fashe kuma nace suyi hakuri zan maida janbu gida,amma aslam yaƙi tahowa dashi,wai ba ai bawan bane shi "Islam ta faɗa cikin ƙaƙalo kwalla tana nunawa mommy lips ɗin ta.sosai mommy da granny suka ji tausayin Islam,granny kuwa fadi take Allah ya isanki wllh,mugun furuncipal mai baki jaba. Muje daki in goge miki gurin kai kuma kaci baƙin halin ka"granny ta faɗa tana kama hannun Islam suka nufi daki.

Juyowa Islam tayi tare da kashewa Aslam ido ɗaya tana murmushi.
Shikuwa Binta kawai yayi da kallo cikin mamakin irin ƙaryar data shirgawa principal da sharrin da tayi masa.lallai Islam sai addu'a.

"Me yasa ne Aslam kake son takura yarinyar nan?yanzu kana gani agaban ka ayi mata wannan raunin ? Maimakon kayi wani abu sai kaima kayi ta ɓata mata rai?ita fa macece ba abar duka ba,gaskiya idan ba hali kawai asauya mata wata makarantar"cewar mommy kenan cikin damuwa.
Zama yayi kusa da mommy ganin yadda ranta ya ɓaci ,cikin saisaita kansa yace "wllh mommy yadda ta faɗa muku ba haka abin ya faruba, nan ya fada mata yadda sukayi tun farko har zuwan su gida,ya dora da cewa-mommy yarinyar nan inaga zama da dabbobin da tayi ya taɓa mata ƙwaƙwalwa,akwai buƙatar akaita taga likita"ya fada yana kallon mommy.
Girgiza kai mommy tayi tana kallon Aslam kafin tace"Ko daya aslam,kalau take,yara irin Islam daban Allah ke halittar su,saidai ayi ta musu addu'a dakuma jansu ajiki ana nusar dasu menene dai dai menene ba dai dai ba,Gara ka koyi yadda zaka rinka nuna mata dai dai,saura kwanaki ya rage auren ku,nauyin ta ya kusan rataya ayuwan ka, sai kana hakuri da ita"mommy ta faɗa cikin rarrashi.
Ajiyar zuciya Aslam Yayi ,tare da jingina kansa da jikin kujera,tunowa da yayi an kusa bikinsa da Islam,lallai aiki ya ganshi.

Da la'asar Aslam ya fito da nufin zuwa store ɗinsa, dan yana son duba yadda abubuwan ke tafiya, mommy kuma dama tun azabar ta fita wajen biki dasu hanan,Aman baya gida,granny kuwa tana dakin ta tana barci,ba yadda mommy batayi ba akan Islam ta shirya su tafi amma tace suje kawai tafi so ta zauna agida dan haka suka tafi.
da sauri aslam ya fito daga dakin sa ya nufi farfajiyar gidan,harya buɗe motar sa ya tuna ya manta wayar sa adaki,dan haka cikin hanzari ya koma,ba tare da ya rufe motar tashi ba. Yana shiga ɗakin ya dauko wayar sannan ya fito.
Shiga cikin motar yayi tare da zama yana ƙoƙarin rufewa,kawai yaji an bango kofar tare da zare makullin motar.
Da sauri ya ɗago kansa yana kallon window, Islam ce tsaye da keys ɗin motar tana kaɗa masa su cikin murmushi. Sannan tayi masa nuni ya kalli tayoyin motar sa.
Tacikin motar ya duba tayoyin gaba ɗaya an sace su ba iska jikin ko wacce....

Hahhhhh Islam manya
Muje zuwa Mrs babi ce
Anty mammy.
[29/12, 6:42 pm] Mamy Kabir: _____________Cikin sauri Islam ta nufi dakin granny,har zuwa lokacin jikinta rawa yake,sosai take jin wani iri ajikinta,ji take kamar har lokacin hannun Aslam akan ƙirjinta yake.cikin Sa'a kuwa bata tarar da kowa cikin ɗakin ba sai granny,dake zaune tana cin abinci.

Kai tsaye ta haye gado, tare da kwanciya ta ƙanƙame jikinta.
Kallon ta granny tayi,tare da cewa"islama ,lafiya kuwa?naga kinzo kin kwanta,keda ake auren ki?" Granny ta faɗa tana kai loma da ƙatuwar tsokar nama.
Shiru Islam tayi, kafin ta turo baki tana mai cewa"granny wllh Aslam Dan iska ne,kinsan abinda yayi min yau kuwa?"ta faɗa cike da alhini tana kallon granny.
Ajiye abincin da take ci granny tayi tana mai kallon Islam,cike da taraddadi tace "Ni yar nan me yayi miki na iskancin?"
Granny ta fada tana kallon Islam,
Tagumi Islam ta buga tareda kafe granny da ido,kusan minti biyu batayi magana ba,ita Bama tasan ta ina zata sanar da granny wannan ta'addancin da Aslam Yayi mata ba,dan kuwa abin yayi mata nauyi,amma dole ta faɗa mata,dan asan matakin ɗauka,tunda yanzu guri ɗaya zasu koma da zama.
"Kiyi magana mana islama,wllh kinsa gabana sai lugude yake"cewar granny cikin zaƙuwa.
Kallon granny Islam tayi,kafin ta ja dogon numfashi,tace "granny wai daga naje Kai masa abinci fa,kawai ya kamoni ya fara shamin baki,hakan bai isheshi ba harda taɓa min ƙirji bayan ya ciremin riga,kuma wllh Ni bazan yar daba,wannan maganar saita je har gaban daddy"Islam ta kai zancen ta tana turo baki cikin masifa kamar Aslam na gabanta.

Salati granny ta fara kwadawa tana tafa hannu,"yanzu wannan yaron dan tsabar jarabar sa bazaiyi hakuri akaiki ɗakin nashi bama?tun anan zai fara nuna miki shi jarababbe ne?kai Allah kayi mana tsari da wannan zamani,yo mu Allah na tuba lokacin da akayi mana aurema ba saikiyi shekara da miji bai ko taba hannun ka ba,to bamu san ma me akeyi aɗakin mijin ba,mudai kawai anyi mana aure,amma yan wannan zamanin wllh jarabar su tayi yawa"granny ta kai dogon zancenta tana riƙe da haɓa.
Cikin turo baki Islam tace "wllh granny Ni tsoro ma ya bani, yadda jikinsa ke wani rawa kamar mai zazzaɓi,idonsa kuwa yadda kikasan an saka masa barkono haka yayi ja,da ƙyar fa na kwaci kaina"Islam ta faɗa tana ɗan zaro ido da riƙe haba.

"Ohhh Ni yar nan,shikuma inaga kakansa ya gado,irin mazan nan ne da basa iya sarrafa kansu ga mace,lallai dole ki shirya Islam,dan aiki ya ganki,saikin yi hakuri dashi, dan nima haka na sha fama daga ƙarshe .
Sannan karki fadawa kowa wannan maganar kinji?dan sirrin kune keda shi"cewar granny tana kallon Islam cikin yanayi na tausayawa.

Haɗe fuska Islam tayi tare da kallon granny,lallai ma grannyn nan,wai tayi shiru?kenan yaci banza?wllh bai isaba,saita fadawa mommy, adau mataki,dan bazata koma bangare daya dashi yaci gaba da mata wannan iskancin ba.
"Yanzu ke granny idan akace ma zan bar wannan maganar saiki yarda?wllh saina faɗawa mommy ta ja masa kunne,haka kawai yaje ya iskanta ni ina zamana,har yanzu fa ji nake kamar yana taɓani ne"Islam ta faɗa tana saukowa daga kan gadon tare da nufar kofar barin ɗakin.
Riƙe haɓa granny tayi tana kallon islam tace "yau naji sakarar yarinya,yanzu ke surukar taki zaki fadawa abinda ɗanta yayi miki?sirrin shimfiɗar ki?wllh bansan baki da wayo ba dai yau,ai saiki je dan bazan hanaki ba ke zaki sha kunya nan gaba"granny ta faɗa tana ci gaba da cin abincin ta.

Kai tsaye Islam tana fita ɗakin mommy ta nufa,awannan karon ba ruwanta da yadda ake kallon ta,wasu da basu san itace matar Aslam ba suna tambayar wacece?ana faɗa musu matar da Aslam ya aura ce.

Mommy na zaune cikin ƙawayen ta da wasu daga cikin dangin ta dana daddy Islam ta shigo ɗakin,bata kula kowa ba ta nufi gurin mommy, kallo kawai yan dakin suka bita dashi,ganin ba wanda ta gaisar,sai da taje gaban mommy sannan tace
"mommy gurin ki nazo kawo karar Aslam" ta faɗa cikin yanayi na shagwaba.
Sai lokacin hankalin mommy yayo Kan Islam,kallon ta tayi tare da mikewa ta kamo hannun ta"lafiya islam?me yayi miki,ya naga kayan naki duk sun yamutse?
Mommy ta jero mata tambayoyi tana kallon jikinta,tunanin ta ma ita kar ko Aslam ɗin dukan Islam yayi.

Cikin turo baki Islam tace "mommy wllh iskanc.....da sauri mommy ta rufe mata baki jin abinda take shirin faɗa,jan hannunta tayi tace
"zo muje daga waje"
ta fada tana jan Islam zuwa falon ta.
Falon ma.cike yake da mutane,dan haka ɗaya dakin dake falon,wanda take saukar bakin ta na jiki ta ja Islam suka shiga.tunda ba kowa cikin dakin,duk suna falo.

Bakin gado ta zaunar da islam,itama ta zauna.
"faɗa min Islam me Aslam ɗin yayi miki?"mommy ta faɗa cikin damuwa.
Cije lips Islam tayi cike da jin haushi kafin tace "mommy kija masa kunne,kinga yanzu guri ɗaya zamu zauna dashi,Ni ba yar iska bace amma shi so yake saiya iskanta ni kuma wllh Ni bazan yar daba"ta faɗa tana ƙara turo dan bakin ta tareda kawar da kanta gefe.

Kallon ta mommy tayi cikin rashin fahimta kafin tace"Islam Ni ban fahimci me kike don sanar dani Aslam ɗin yayi miki ba? Ki sanar dani kai tsaye,Ni kuma zan ɗau mataki akan abinda yayi miki"mommy ta faɗa cikin rarrashi tana dafa Islam.

"Mommy Dana kai masa abinci ne fa kawai ya rikeni yana shamin baki,sannan ya ciremin riga yana taɓa min....
Da sauri cikin wata irin kunya mommy ta rufewa Islam baki.tana faɗin"haba Islam baki da hankali ashe?me yasa kike faɗar wannan maganar?sirrinku ne keda mijin ki,karna ƙara jin irin wannan maganar kinji?"mommy ta faɗa cike da kunya.
Turo baki Islam tayi tana faɗin"mommy taba min ƙirji fa yake,saura kaɗan ya ciremin bra,wllh mommy Dan bakiga abinda yayi min bane,kuma nasan nan gaba ma ƙaramin zaiyi idan bakiyi masa faɗa ba"
Dafe kai mommy tayi,ganin duk yadda take rufewa Islam baki,amma saida ta kai aya.
"Naji Islam,kiyi hakuri to,kuma dama ai dole zai taba ki tunda ke matar sace,kuma hakan ba haramun bane, lada zaki samu duk abinda yayi miki,dan Allah Islam kiyi hakuri,Aduk yadda kika sami Aslam,ki rikeshi hannu biyu,ki kula da buƙatar sa,Allah zai baki lada sosai, wannan shine auren"mommy ta faɗa tana riƙe da hannun Islam,cikin yanayi na kula take faɗa mata maganar.

Kallonta Islam take cike da mamaki,kenan itama bataga laifin abinda Aslam yayi ba?
"Yanzu mommy kina nufin duk lokacin da yazo da nufin zai taɓani,karna hana shi?
"Eh Islam haka nake nufi,domin hanashin zai iya jefashi cikin wani hali,sannan daga yau karki ƙara fadawa kowa sirrinku keda mijin ki,duk abinda yayi miki kiyi hakuri,kowa da haka ya saba kinji"mommy ta faɗa tana shafa kan islam,dajin sonta sosai cikin ranta.

Shiru Islam tayi tana kallon mommy kafin tace "shikenan mommy Amma duk abinda ya faru nidai ba ruwana "ta faɗa tana watsa hannayen.
Murmushi mommy tayi,tana mai cewa"ba abinda zai faru ma ƴata sai alkairi in Sha Allah"ta faɗa tana mikewa tare da cewa"kije ki sauya kaya,anjima kaɗan za'ayi dinner,wannan doguwar rigar zaki sa kinji?"mommy ta faɗa tana shafa kan islam.
Jinjina kai kawai Islam tayi,azuciyar ta tana faɗin"wllh bazata yarda Aslam Yayi ta taɓa mata jiki da sunan wai ba laifi bane hakan,salon yaje ya lalata ta,kuma azo ana mata kallon yar iska,tab ina ruwan ta?yaje yayi ta shiga wani halin shiya jiyo.
Tana faɗin haka ta tashi ta koma can dakin granny tayi kwanciyar ta.ba jimawa barci yayi gaba da ita.

Aslam ma Yana gama cin abincin ya kwanta,da nufin ya huta,saidai ko minti biyu baiyi ba,yan uwansa matasa yan dangi suka shigo dakin,bisa jagorancin Aman,nan sukayi ta tsokanar sa da hirarraki kala kala,dan acikinsu akwai masu aure.

Duk zancen da suke yi Aslam kallon su yake yana murmushi,yayin da can kasan zuciyarsa ,ba abinda yake tunani sai abun da ya faru tsakanin sa da Islam ɗazu.
daga ƙarshe ma kwanciyar sa yayi ya barsu nan suna ta hirarsu.

Lumshe ido yayi tare da ɗora hannunsa akan goshinsa,hoton surar Islam ne kawai yake masa yawo,nan da nan yaji jikinsa yayi wani yummmmm!sakamakon tuno yadda yake ya mutsa dukiyar fulanin Islam ɗazu dayayi,nan da nan yaji asalamiyyar sa ta fara kumbura.
Da sauri ya juya bayansa ya ba mutanen dakin baya,dan gudun kar suga yadda asalamiyya ke hankoro,shi mamakin kansa yake yanzu,ada sam baya damuwa da Islam,amma tunda aka fara maganar aurensu,yake shiga wani halin idan ya tuna da surar ta,barin ma yanzu daya kaiga hada jiki da ita,shi tsoro ma yake kar yaje abin yaci gaba,harta gano shi,raini yazo ya shiga tsakani.
Lumshe idonsa yayi tare da ƙankame jikinsa kamar wanda ke jin sanyi,ba abinda yake so da sha'awa ahalin yanzu daya wuce yaji Islam ajikinsa,tsaki yayi tare da ƙara matse cinyar sa yana mai jin haushin kansa,na yadda ya bari wata Islam ke neman tada masa hankali.
Haka yayi ta kwanciya akan gadon kamar mai barci,nan kuwa ba barcin yake ba,sai ma wahala da yake ta faman sha,gashi natacciyar taki barin idanunsa da zuciyar sa.
Ganin idan yaci gaba da kwanciya ahaka,to komai zai iya faruwa,yasa shi saurin tashi yana mai daga rigarsa sama dan boye asalamiyyarsa data yi masa tsaye kamar wani sanda ,yayi saurin shiga toilet.
Kayan jikinsa ya cire tare da sakarwa kansa shaya yana hararar asalamiyyar tasa.na ganin rashin haƙuri irin nata da kawai ci.
Kusan minti talatin ya dauka atoilet ɗin kafin ya fito bayan ya dauro alwala.dan lokacin la'asar tayi,kuma ƙarfe biyarne zasu tafi gurin dinner.shi wllh badan mommy ta dage masa ba,da ba inda zaije.

Karfe biyar saura kwata,duk wani wanda zaije gurin dinner ya shirya sun fito farfajiyar gidan,wasu ma har sunyi gaba.
Jannat tayi ado cikin town mai kyau da tsari tayi kyau sosai kamar ka ɗauke ta,angon ta ma yana cikin mota,dan tuni yazo, dan su tafi gurin dinner.

Aslam ne ya fito cikin wata dakakkiyar shadda mai bala'in kyau da tsada, light blue ce shaddar ba ƙaramin kyau yayi ba cikin shigar tashi,sai ƙamshi yake bugawa.
Lokacin kusan duk an tafi gurin dinner sai motar su mommy da Kuma tasu Aslam.
Yana zaune cikin mota duk ransa ya gama ɓaci, dan bai so zuwa ba,gani yake wannan duk ɓata lokacine,sai tsaki yake bugawa ganin har yanzu Islam bata fito ba.
Waya ya dauko tare da kiran mommy,tana dagawa yace cikin damuwa"mommy nifa wllh na gaji da zama cikin mota,zan koma daki nayi kwanciyata idan bazata fito ba"ya karasa cikin ɓacin rai.

"A'a wai kana nufin Islam bata fito ba?bari naje na gani,tun ɗazu na tura mai kwalli ta shirya ta "mommy dake ƙoƙarin fitowa daga falon ta faɗa tare da nufar ɗakin granny.
Zaune ta tarar da Islam daga ita sai towel,alamun fitowar kenan daga wanka.
Ga mai kwalliya zaune tana jiran ta.
Cikin zaro ido mommy tace "Islam me zan gani haka?wai ko shiryawa bakiyi ba?kowa ya tafi saura ku,maza tashi kisa kayan ki inyaso ayi kwalliyar"mommy ta faɗa tana ware rigar Islam irin ta jannat dake ajiye kan gado.
Turo baki Islam tayi tana faɗin.
"Ni wllh mommy ba son zuwa nake ba,da kin barni kawai"
Banza mommy tayi da ita ta fara sanya mata rigar.
Cikin hanzari aka gama shirya Islam,wanda ko wajen kwalliya saida mommy ta dage mata kafin ta bari akayi mata.

Masha Allah masu karatu, kuzo kuga Islam,bazaku taɓa gane ta ba , saboda yadda tayi wani mafifafen kyau kamar yar aljanu.
Mommy da kanta saida tayi ta mata addu'a tana tofa mata saboda baki.
Kamo hannunta tayi suka fito farfajiyar gidan,inda Aslam ya kame cikin mota sai kumbura yake kamar zai fashe.
Sakin baki da hanci da idanu Aslam yayi
yana kallon mommy da Islam,sakamakon wani sihirtaccen kyau daya ga Islam tayi,badan kar ace ya ƙyasa ba, sai yace bai taba ganin wacce kwalliyar amarci tayi mata kyau kamar Islam ba.
"Masha Allah"itace kalmar Da fito daga bakin Aslam Yana mai kafe Islam da ido.
Har suka ƙaraso bakin motar bai fargaba,saida mommy ta kwankwasa kofar kafin ya farga,
Cikin dakiya yayi saurin saita kansa yana mai haɗe rai,ya buɗe kofar motar tareda kawar da kansa daga kallon inda Islam take.
Shigar da ita motar mommy tayi,kafin ta nufi tasu motar.

Wani ƙamshi ne mai daɗin gaske ya daki hancin Aslam Wanda saida ya lumshe idonsa yana sauke ajiyar zuciya.
Har suka fara tafiya ba wanda yayi magana cikin su.Sai turo baki Islam keyi,aganin ta an takura mata ne kawai.
Tsaki tayi mai ɗan sauti tana janye mayafin da aka rufe mata ido dashi.
"Ina dalili za'a wani rufemin ido kamar wata dodo wllh budewa zanyi,ji yadda idona yayi min nauyi kamar andoramin dutse "ta faɗa tana ɗan tabo gashin idon da akayi mata ado dashi.

Juyowa Aslam yayi ya kalle ta,duk da yadda ya yaba da kwalliyar Tata azuciyarsa,amma azahiri sai ya wani taɓe baki,tare da cewa"karki ƙaramin tsaki cikin mota,wani ya tilasta ki yin kwalliyar?dalla dubeki kamar wata aljana"ya fada yana tabe baki.
Aikuwa

Please Login or Register in order to submit comment