Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maimaitawa "fita nace"nan ma tayi masa shiru tana turo baki.
Yasan halin Islam sarai,idan baiyi mata da gaske ba saita ɓata masa lokaci,kuma akwai inda zashi.
"Wllh idan baki ficemin daga mota ba,zanyi maganin ki nasan abinda kike so,saboda jiya banzo nayi miki ba ko?"ya fada yana ɗan buɗe idonsa.
Sam Islam bata gane manufar sa ba,dan haka cikin tsiwa tace "tunda ka gane abinda nake so,ai saikayi min,amma wllh kasan nima ba gyale ka zanyi ba,dan ban.....
ina kafin ta ƙara sa kawai taji Aslam ya janyota jikinsa tare da manna bakinsa kan nata.
Zaro ido Islam tayi waje,dan sai yanzu ta fahimci abinda yake nufi,cikin sauri take ƙoƙarin tureshi amma ta kasa, kissing dinta kawai yake cikin kwanciyar hankali,nan da nan jikin Islam ya kama rawa,ta kasa koda motsi,sai lumshe ido da tayi tana karbar sakon Aslam,saida yayi mai isar sa kafin yayi ta maza ya zare bakinta daga nata,gaba ɗaya baya sukayi tare da jingina da jikin kujera idanunsu alumshe.
Ahankali Aslam ya buɗe idonsa tare da kura mata ido,sosai tayi masu akyau,lips ɗin ta sai sheƙi yake.
"Ya ?hakan yayi miki ko kina buƙatar kari ne?"Aslam ya fada cikin ƙaramar murya dai-dai saitin kunne islam.
Wani yummmmm Islam taji tsikar jikinta ta zuba,da sauri tayi baya,tare da buɗe motar asukwane tayi waje.bayan ta zari jakarta,da sauri tayi cikin dalibai bata ko waiwaye.

Murmushi Aslam Yayi tare da ƙureta da ido,har ta bacewa ganin sa.
Haka kawai yake jinsa cikin wani irin farin ciki marar misaltuwa.
Cike da kasala yana motar sa ya bar makarantar.

Muje zuwa.
[29/12, 6:42 pm] Mamy Kabir: ____________Cike da jin haushi Islam ta yaye mayafin gaba ɗaya,tare da mayar dashi bayan ta,kallon Aslam tayi kafin cikin masifa tace "oho maka dai,dama bance kaga kyau na ba,dan wllh badan kai nayi kwalliyar nan ba,mommy ce ta takura sai anyi min,kuma kaine kayi kama da aljanu,amma nikam nasan kwalliya ta tayi kyau,sai dai maƙiya ne zasu kushe" ta kai ƙarshen zancen ta cikin jin haushi tana hararar Aslam.
Kallon ta kawai yake,yadda ɗan karamin bakin ta ke motsi kamar gidan tsutsa,shi mamakin masifar Islam yake,sam bata barin ta kwana idan ka taɓota.ahaka idan ka kalle ta,zakayi tunanin irin masu haƙurin nan ne,sai wani abu ya haɗoku zaka gane masifaffiya ce.
"To iya bala'i karki cinyeni da wannan ƙaton bakin naki, dama ga haƙoran ki nan yalo shar dasu baki wanke su da gani zasuyi dafi"Aslam ya fada cikin salon neman magana.
Buɗe baki Islam tayi cike da baƙin ciki tana kallon Aslam,wai itace mai ƙaton baki?kuma haƙorin ta yalo Bata wanke wa?lallai Aslam ya iya wulaƙanci.
Cikin muryar mai cike jin haushi kamar zatayi kuka tace "wllh bakina ba ƙato bane dan abubuwa da yawa ma bana iya sanya su cikin bakina,saidai naka ne ƙato,kuma Ni haƙorana farare ne kaine mai yalon haƙori amma bani ba"ta faɗa cikin wata murya mai kama da tana shagwaba.
Kafeta Aslam yayi da idonsa,dan sosai yanayin yadda tayi maganar ya ratsa zuciyar sa.sai yaga ta ƙara masa kyau a idonsa.
Baice mata komai ba, kawai ya zuba mata ido.
Ita kuwa murguda baki tayi tare da juyar da kanta tana kallon windown motar.
Shima jingina yayi da jikin kujerar yana mai sauke ajiyar zuciya.
Haka suka ci gaba da tafiya cikin motar ba wanda ya ƙara magana har suka isa gurin dinner.

Guri ne daya amsa sunan sa,haɗaɗɗen guri,na manyan mutane,wanda aka ƙawata shi da kayan ado,gurin har ya gaji da haduwa,banda kida ba abinda da ke tashi agurin.kowa ya hallara su kadai ake jira, dan su jannat ma suna wajen gurin basu shiga ba.
Motar tana tsayawa Islam ta ja wani dogon tsaki tana faɗin "dan Allah ji yadda ake ta ihu agurin nan,wllh nikam kamar na koma"ta faɗa tana hararar gurin .
Shi kansa Aslam ji yayi kansa harya fara masa ciwo,hayaniyar gurin tayi yawa.
Kallonta yayi yace "saiki maida mayafin naki mushiga ai,nima ba son wannan hayaniyar nake ba"ya fada yana kallonta.
"To tunda haka ne kawai mu koma gida mana,kaga duk Bama son zuwa aka takura mu"Islam ta faɗa itama tana kallon sa.
"Mu koma gida muyi me? Bayan kowa ya taho nan?"ya fada idonsa akanta.
"Abinda ake yi mana agida,ai ba sai kowa yana nan zamu koma ba"ta faɗa tana ɗan harararsa.
Ajiyar zuciya yayi tare da cewa"ok na gano ki,wato jarabar ki ce ta motsa,shine kike son ki maidani gida,dan nayi miki abinda nayi miki ɗazu ko?to wllh Ni bazan koma ba,na gaji gara ki rage wannan jarabar taki"Aslam ya fada yana wani kama kansa irin da gaske yake ɗin nan.
Zaro manyan idonta da suka sha makeup Islam tayi, tana mai dafe ƙirji.
"Ni yaushe nace maka abinda kayi min dazu nake so mukoma gida kamin?"ta faɗa kamar zatayi kuka.
Murmushin gefen baki Aslam Yayi ganin lokaci ɗaya ta wani tsorata,kafin yace "ai ba saikin faɗa ba,nida kaina na gano ki,wannan inaga idan mun koma part ɗin mu,wataran sai kin tsotsemin ruwan jikina tasss! zaki barni"Aslam ya fada yana harararta.
Tsabar bakin ciki da jin haushi kawai Islam ta kama jefa masa kayan adon nata,mayafine,jaka ce, dan shi kansa dan kwalin da aka sanya mata akanta irin ta amaren nan,tsigewa tayi tana jefa masa tare da bubbuga ƙafar ta tana cewa"wllh sharri kake min,Ni bana son wannan abun da kake min,tunda Ni ba yar iska bace,kuma saida na faɗawa mommy tace zata hukunta ka,Allah ya kiyaye ince ka taɓani"dariya sosai ta kama Aslam,ganin yadda amarya ke watsi da kayan da aka mata adon dinner dashi,sannan wai ta gayawa mommy abinda ya faru dazulallai akwai yarinya tare da islam.kawai ya sanya dariya yana nuna ta.hakan ba karamin batawa Islam rai ya karayiba.dan haka ta fara kai masa duka tana kukan da ba hawaye.
Ganin da gaske so take ta bata kwalliyar yasa Aslam saurin riƙe hannayenta duka biyun,amma bata daina kokawar kwacewa ba.
Janyota kawai yayi ya haɗata da jikin sa ya rungume.haka kawai yake jin farin ciki da nishaɗi yau ɗin nan.
Ɗif!! Kakeji,Islam ta daina haure hauren nan,sai ma wani runtse ido da tayi da sauri kamar yadda Aslam ma ya runtse nashi idon.
Lubb ta kwanta kan faffaɗan ƙirjinsa tana mai shaƙar kamshinsa. Shikuma ba tare da ya sani ba ya sanya hannunsa yana shafa gashin kanta,wanda yasha gyara sai sheƙi da ƙamshi yake.
Kusan minti uku zuwa hudu suna cikin wannan yanayin, kafin Aslma ya ɗago kan Islam,har lokacin idanunta arufe suke.tsura mata ido yayi yana kallon kyakykyawar fuskarta,cikin ƙanƙanin lokaci yaji yana son kissing lips ɗin ta daya sha pink and maroon ɗin janbaki sai sheƙi yake.
Ahankali ya kai bakinsa kan nata ya fara kissing ɗin ta cikin kwarewa da burgewa.
Awannan lokacin Islam ji tayi itama tana bukatar abinda yake matan,hakan yayi tasirin hanata kwatar kanta gareshi,sai ma gara ƙanƙame shi da takeyi.gaba ɗaya sunyi nisan cikin kogin shaukin abinda suke yi,hakan yasa suka manta cewar jiransu ake.dama wanda ya kawo su tuni ya fice.
Saida Hanan dake kusa da motar su jannat ta zo ta kwankwasa glass ɗin motar kafin gaba ɗaya suka dawo cikin hayyacinsu.
Da sauri Islam ta saki rigar Aslam dake riƙe cikin hannunta,tare da tashi daga jikinsa,gabanta sai bugawa yake,kunya taji ta kamata sosai, tayi saurin sunkuyar da kanta ƙasa.
Aslam kuwa ji yayi kamar ya kurma ihu,dan baiso aka katse masa jin daɗi ba,lumshe ido yayi tare da jingina da jikin kujera,gaba ɗaya ji yayi jikinsa ba kwari,
Saida aka ƙara kwankwasa motar kafin ya sauke glass ɗin.
Harara ya ballawa Hanan cike da jin haushin ta kafin yace "meye "cikin tsawa.
Cike da tsoro hanan tace "yaya wai ku ake jira tun dazu"ta faɗa muryarta na rawa.
Tsaki ya ja tare da rufe glass ɗin motar.
Kallon Islam yayi da ke ta kokarin maida Dan kwalinta,sai kici kici take,gaba ɗaya ta daburce.
Hannu yasa ya karɓi dan kwalin ya taimaka mata ta sanya.sannan ya dauko mayafin ya yafa mata shima.
Miƙa mata jakarta yayi.kafin ya fito daga motar,zagayowa yayi ya buɗe inda take zaune ya kamo hannunta.
suka shiga cikin hall ɗin, wanda dama su jannat suna waje suna jiran su Aslam Dan su shiga tare.
Suna shiga gurin ya ɗau ihu da tafi,dan ba ƙaramin kyau sukayi ba.
Anyi dinner sosai mai kayatarwa agurin,wanda anjima ba'ayin irin ta ba,sosai suka sha hotuna da kyaututtuka, haka aka gama aka tashi lafiya cike da nishaɗi suka dawo gida.
Tun acikin motar Islam ta cire wannan daurin da akayi mata.dasu gashin da aka sanya mata a ido.sai tsaki take tana ita ta gaji wllh bazata ƙara zuwa ko ina ba.
Shidai Aslam baice mata ƙala ba,yana zaune can ƙarshen kujera,In banda ciwo ba abinda kansa keyi.dan haka suna isowa ko ta kanta bai bi ba yayi part ɗinsu Dan wanka yake don yi.itama haka ta rike ɗan kwali da gyale ahannu tayi dakin granny.

Washe gari mother's day akayi,dan haka cikin gidan aka tara mata,wanda anan aka yiwa amare wa'azi sosai,wanda ya kashewa kowa jiki.
Jikin Islam yayi sanyi matuka,duk da tasan cewa Aslam mijin tane ahalin yanzu,amma ita anata tunanin bai kamata koda hannun ta ya taɓaba,tunda ba auren soyayya sukayi ba.amma yanzu jin irin hakkin da miji ke dashi akan matar sa yayi mugu karyawa Islam gwuiwa.haka dai taro ya tashi lafiya,bayan anci ansha.

Can kuwa gidan Alhaji isma'il,baban Maryam,idan mai karatu bai manta ba,itace yarinyar da Aslam ya kira lokacin da yazo Nigeria suka haɗu cikin mota suka gama romancing ɗin su ya korata gida,ƴace ga babban aminin daddy Wanda suke komai tare dashi,ita kadaice yarsu,suna matukar ji da ita,ita kuma aduniya ba wanda take so kamar Aslam,shi take son aura.
To yanzu ma tana zaune tsakiyar iyayen ta tana kuka harda shashsheƙa,akan ita Aslam take so kuma shi take burin aura.
Hankalin iyayyen ta yayi mugun tashi,suna ta rarrashinta akan tayi haƙuri,zata auri Aslam da yardar Allah.
Da gyar dai suka samu tayi shiru akan ta basu nan da yan watanni zasu san abin yi.
Wannan kenan.

Da dare akai jannat gidan mijin ta,tana ta kuka, haka ma mommy da granny ,Suna ta kukan rabuwa da Jannat,lokacin Islam tana ma barci abinta.
Haka dai baki sukayi ta tafiya ɗaya bayan ɗaya,inda ya rage daga su sai su.
Islam ma aranar aka kaita nata dakin,Wanda mommy ce da granny suka raka ta.ko ajikinta ba wani irin kukan nan na amare.saidai can cikin zuciyar ta take jin kewar iyayen ta da son ganin su.
Aslam Yana zaune afalo yagansu, sun shigo.hadasu mommy tayi tare da yi musu nasiha sosai mai ratsa zuciya.haka ma granny,kafin suka barsu suka koma nasu part ɗin.

Suna nan zaune shiru Islam yau ji tayi kwata kwata bata da ra'ayin kula Aslam,bare suyi faɗa,hasali ma ita barci take ji,dan haka tashi tayi ta nufi dakin da Aslam din yake ciki tayi kwanciyar ta.ba jimawa barci yayi gaba da ita.
Shikuwa zama yayi yaci gaba da aikinsa a laptop.har kusan sha ɗaya,kafin ya tashi shima, kashe komai yayi daya danganci wuta kafin ya shige dakin shima.

Tana kwance tayi daidai abinta akan gado,barci take hankali kwance ba abinda ke damunta.
Lallai yarinyar nan,wato da gaske take anan ɗakin zata ringa kwana kenan?aikuwa bata isaba ,dole gobe ta koma wancan dakin,dan bazan iya zama da ita daki daya ba,za'a iya samun matsala.
Fillow ya dauko ya jefar akan kafet ya kwanta.
Saidai cikin dare ya kasa barci saboda sanyi,dan haka cikin barci ya tashi ya haye kan gadon,Islam ma sanyin take ji,dan ta duƙunkune jikinta guri ɗaya,hakan yasa tana jin alamun mutum kusa da ita ta matsa jikinsa,shima jinta ajikinsa sai ya ƙara janyota ya rungume sosai sukaci gaba da barcinsu, rungume da juna...

To amare asha barci lafiya.

Mrs babi ce
Anty mammy.
[29/12, 6:42 pm] Mamy Kabir: ____________Murmushi Aslam Yayi tare da ƙureta da ido,har ta bacewa ganin sa.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment