Join Our WhatsApp Group

AISHA LOVELY Complete Hausa Novel Document by AISHA LOVELY


AISHA LOVELY

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14088



AISHA LOVELY

Reading Time: 1 Hours

Added On: 16, Sep 2023

Author: Meenat ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 79.93 kb

File Type: txt

Views: 801+

Download: 142+

Last download: 2 hours ago

Description/Story: [3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
Dukkan yabo d godiya su tabbata g anbabin mu,anbabin rahama(s.a.w),
Ya allah ka kara mana sonshi,ka kashe muna saliham ,ameen.
🌺001🌺
Motarsu na tsayawa,tayi tsalle t fado,tashiga cikin gida tana mai kwalawa mummy kira,mummy dake zaune falo ta tareta d murmushi tana fadin waya tabamin lovelyna,tafada jikinta cikin shagwaba tace mummy ice cream zansha,inaso akaini zoo,ko park,mummy kuma inason chocolate,mummy t girgizakai,murmushinta y kara fadada tace kai yar lelena duk wadannan abubuwan da kika lisafa wazai siyo maki,kinsanfa dazu kafin ki fata kin shanye ice cream dinki,chocolate dashi kika tafi skull,mummy allah ni yaya nakeso y kaini,kinsanfa halin yayan naki,takara turo baki tace ai mummy idan kika yi mashi mgn zaije,bazan jeba,waike lovely wace irin yarinyace,tajiyo muryar yayan nata,bashiri t mike saida takai kofar dakinta tajiyo cikin sigar rashin mutunci tace allah mummy saiya kaini,kuma saiya siyamin,gara tun yanzu kasaka ranka a inuwa,ganin yayo wurinta tayi saurin shigewa daki tana dariya,y girgiza yayi hanyar dakinshi murmushi dauke a fuskarshi,tana shiga t nufi hanyar toilet tayi wanka ksna tayi salla,bayan t kammala t bude world roof,saikuma t rufe,tadauko wayarta t fada kan gado t fara game,abinka d barawo batasan lokacinda yayi awon gaba d itaba,ringing din wayarya y tadata,cikin magagin bacci t daga daga dayan bangaren akace,lovely na baki fitoba,kuma kinsan lokacin girki yayi,mummy wlh yaya zai dakeni,kinsanfa rashin kunyarda nayi mashi,kinga fito bayanan,yana dakinsa,oke mum,takalli agogonda ke dakin tace oh my God,cikin sauri tamike,t fada toilet,agurguje tayi wanka t dauro alwala,t natsu tayi salla,t bude ma'ajiyar kayanta t fitoda mini sket,sai yar rigarta arm less iya cibiya,tashafa yar powder d lip gloss,t juya gefen takalmi tsanya kalar kayanta wato pink,hartakai bakin kofa t juyo da sauri t fesa turare,tana fita mummy n fitowa,kai masha Allah lovely na kinyi kyau,ta romgumeta tace tnks my lovely mum,ahaka suka kama hanyar kitchen,mum tace yau kuma mi ginbiyata keson taci? Ehmmm mummyna kenan yau kije daki ki huta nika dai zanyi girkin,lalalala aa lovely kibari dai muyi tare,cikin shagwaba tace allah mum mikadai zandingayi daga yau,to shikenan hartakai bakin kofa t juyo lovely na ki kula d kanki kinji,insha allah my mama,frizer t bude t fitarda kaji guda biyu,nama d kayan ciki,cikin wani dan kwando,gas t kunna t dora shinkafar kwa kwa,tayi peper chicken,peper soup din kayan ciki,sai tayo using d nama t hada stew,bayan t kammala d zuzzuba cikin wormer's,t gera kan dinning table,tana cikin clearing din kitchen aka fara kiraye kirayen sallar magrib cikin sauri t kammala,tafice daki,tayi wanka ta shirya cikin english wears riga d sket,tayi sallah,kana t jawu qur'aninta,saida akayi sallar isa tayi kana t fito,kaitsaye dakin mum t nufa,t shiga d sallama.
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA
( lovely)
Godiya mai tarin yawa g khadi,friend 4ever
🌺002-10🌺
Ta shiga d sallama,t zauna kusa d mummy har ta kammala suka shafa tare,tana murmushi tace mum barka d wuni,itama murmushin tayi tare d jawota jikinta tace sannunki d aiki my little princess,mum food is ready,oke muje,saida sukakai bakin daining table mum tace kingayawa yayanki,aa, mummy wallahi dukana zaiyi,mum t girgiza kai kana tace lovely b abinda zaiyi maki,jeki ki gaya mashi,ahankali t tura kafar hadi d yin sallama,sai d ta maimaita kusan sau uku gana hudu yayi firgigit y tashi hadi da boye photon ta karkashin pilo,wanda y kasance akoda yaushe manne a kirjinsa,kai yaya wannan wane irin bacci ne,tundazu nake sallama,yayi murmushi yace oh sorry my lil sis,y ake cikine,dama naga baka fito bane,oke muje tana gaba yana biye,mum tace dusarda kuka shuka t tsiro,daga sunan kiranshi kikayi zamanki,suna murmushi yace mum aikinsan ba'a shiga tsakaninmu,hakane,tayi serving har mummy t kammala ko rabin abincin shi baiyiba,talura gaba daya hankalinshi na wurin AISHA murmushi kawai tayi t mike,yayi saurin cewa ammm mum dan allah zamu fita nida lovely,oke amma kafin ku tafi ina nemanka,kasameni daki,oke kawai yace,tace yayana allah yasa ice cream zaka siyamin,kodaima minene zaki gani
By
MEENAT❤👩🏻👩🏻👩🏻❤
AISHA
(Lovely)

Na
Meenat
🌺11&19🌺

Suka fito tasu n tsayawa aka bude,y riko hannunta suka fita, escort biyu gaba biyu bayansu, cikin sauri akajanyo mashi kujera y zauna kafin yace babyna go round duk abin kikeso ki dauko,cike d murna t nufi bangaren sweat d chocolate,sukadai t dauka akalla zasukai kala ashirin,cike d mamaki yake kallonta yace haba lovely,dan Allah wane irn abune wannan,taruro baki cikin shagwaba tace wallahi ni...ni..ni sunakeso,yana murmushi yace kinga naji muje,escort inshi suka biya,tace yayana,ayanda t fadi sunan saida yaji wani iri ajikinshi,dakyar y daure ya ansa tace pls,pls&pls ice cream,kinganki kinfison kodayaushe kiyita shan zaki,y guya wurin escort ya basu umurni,cikin dan kankanen lokaci suka cika umurnin,koda suka koma gida 10:45pm,don haka kaitsaye kowannensu y nufi dakinshi,tana shiga t bude frezer t zuba dukka kayan ciki,saboda t gaji wanka kawai tayi tahau gado sai bacci,ba ita ta falkaba sai asuba
By
MEENAT[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺20-30🌺

Bata falkaba sai asuba,agaggauce t fada toilel,t dauro alwala t tada salla,kamar kullun yauma haka saida t karanta hizif biyu n alqur'ani mai girma,t roki mai sama daya biya mata bukatunta,karfe shidda tashiga wanka,vest d mini sket kawai t saka t shiga kitchen,ganin b wani dogon lokaci yasa t soya meat pie da spring rolls,dama akoda yaushe t kanyi t saka a frezer,sai t dora ruwan tea d sukaji kayan yaji,t zuba a flask,t dora kan daining table,sai nata t zuba a take away,saida t shirya tayi braek kafin t shiga dakin mummy,ahankali t tura kofar dakin hadi d yin sallam,murmushi dauke a fuskar mum t bude mata mata hanna d sauri taje tashige jikinta my mama gud morning,morning dear,kin tashi lafiya,alhamdu lilah mum zantafi skull,jiya koda muka dawo kinyi bacci,to idan kuka fita keda yayan naki sai wanda y gani,ina chocolate dinda aka siyo maki,don nasan dafashi sai ice cream kikeso,mum gashi a skull bag ita,duka kika kwasa,aa mum guda goma kawai n dauka,laaaala har guda goma lovely,gaskiya sunyi yawa,kitunafa ke macce ce zaki yana kawowa mata matsala sosai musammam wurin haihuwa,ko lokacin priod a karshen wata(agaskiya y kamata mukula sosai,domin shanzaki wani bala'ine n daban,saboda haka dan Allah akiyaye)insha Allaj mum zandai,bari n tafi karna makara,mummy t kaimata kiss a goshi tace allah y kiyaye my liltel angel,ameen my lovely mum,am proud of u, u ar d best mother in d world,tanafita taci karo d yayanta,cikin sakin fuska tayi hugging dinshi saida yaji wana irin shok,y daure yace morning my princess,kintashi lafiya,emm my bro,bari naje karnayi latti,oke sai kin dawo,yakai mata kiss gefen fuskarta,tafita d sauri tanayi mashi bye bye,dasauri driver y taso,sai taga motoci biyu,tace usman y akayi maga mota har biyu? Umurnin ogane,tayi ajiyar zuciya tare d jan dankaramin tsaki,escort harguda hudu aka bude mata t shiga,har suka isa Mkrt tana zan tsaki,har cikin gate din Mkrt aka sgiga d ita tayi haka t bude daya daga cikin escort din yaya sauri y bude yana fadin dan Allah yar lelen oga kirufa mana asiri, wlh idan yaga kina bude kofa d kanki baki aikinmu kenan,wani irin tsaki taja kana tace kai dan Allah matsa bani wuri,afusace tafita,kawayenta dake tsaye suna kallonta suka mara mata baya suna fadin waike dan allah wace iriceke,khadi(friend 4 ever😘) tace kai how i wish ace nice,d yan Mkrt sunga kaniya wlh,alisa tace ke kuma kinsanfa kowa f nashi ra'ayi,khadi t tabe baki tace wannan kuma haka yake yar uwa
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ❤👩🏻👩🏻👩🏻❤

AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺31-40🌺

Pls ayimin afuwa,saida mayi typing wattapp ina yayi skiping🙏

Kaitsaye assemble ground suka nufa,sabuda yau sunyi latti,08:00am suka shiga class,2 priod n fita suta tashi break,hamkalinta yayi mugun tashi lokacinda taga drivern ta,cikin sauri t isa tana tambayar lfy,usman yace yar lele,oga yace salon aiki y canza,daga yanzu zamu dinga zama har a tadaku,wani irin ajitar zuciya tayi mai cike d takaici,batace komaiba tafice,principal y aika kiranta saboda wani debet da zataje a matsayinta n head girl,aka bata topic akan "girls child education is more important than boys child education"budar bakinta tace sir pls i need ur permission so dat i can discuss dis issue with my brother,oke u can go ahead,tace tnk u sir tafita yau gaba daya cikin bacinrai taka saboda escort dinda yayanta y hadata dasu,aikuwa tana isa gida tun bakin gate tafara rera kuka cike d shagwaba,aikuwa b shiri y fito yana tambayar lfy,yaya wlh ni banason escort dinnan,yayi ajiyar kafin yace haba lovely akan wannan dan abin kike kuka,saka ranki a inuwa shikenan,t daga kai alamar yaja hannunta suka shiga
By
Meenat
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ❤👩🏻👩🏻👩🏻❤
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺41-50🌺

A falor suka tararda mummy,tashiga tambayarta lafiya,yayi murmushi kafin yace mum nariga n magance abin,mum i miss u,my lovely i miss u 2,t rungumeta,yaya pls inzo katayani kawo point ,debet aka bani,oke akammi kenan,tafada mashi,yace oke saikinzo,saida tayi salla,taci lunch,har takai bakin kofar dakin saikuma t koma kitchen,roba biyu t ice cream d chocolate tadauko,tashiga dakin d sallama,ya amsa furkarshi dauke d murmushi,y girgiza kai kafin yace kai my princess,yanzufa kika gama shan ice cream,ehmmm bro wlh nidai sha nakeson nayi,oke zo mufara,sosai taji dadi,don y bata points dayawa,saida aka kira la'asar suka rabu.bayan isha suna tsakar cin diner phone dinta y fara ringing,t kalli mum,t kalleshi ganin harta kusa tsinkewa bata dagaba yasashi daukar wayar,lokaci daya wani mahaukacin kishi y rufeshi ganin sunanda ke rubuce jikin wayar,daya doki table gaba daya glass dinda ke bisa saida y fashe,y shiga yayyafin bala'i,tun mummy n bashi hakuri,harta gaji ta kyale don taga tsantsan kishi tattare dashi,yafi karfin awa daya,donkanshi yayi shiru,y fice daki,bai jimaba yafito tike d brifecase dinsa yafice y bar gidan,sai sha biyun dare bacci yayi nasarar dauketa,bayan minti ashirin y dawo,kai tsaye dakinshi y shiga.haka d asuba tashin motocinsa suka tadata kokafin ta fita har an rufe gate,haka t koma dakin jiki b kwari,tasamu tayi wanka t dauro alwala,tana gama salla t koma aikin kuka,dataga haka bara karewa t tashi t shiga dakinsa,bawani datti sosai amma d yake dakin namiji,sai a hankali,d toilet t fara,t wanke inner wares dinshi gaba daya,ta sake tsarin dakin,tayi mopping,t goge duk wani lungu d sako dake dakin,ba abinda yafi bata mamaki irin ko ina dakin photonta take gani,dayawa batasan dasuba,a nan tayi sallar zuhur d la'sar,sai woraren karfe biyar y dawo,gaba daya jikinshi b dadi,a falor y sami mummy d harara t bishi yana dariya yace i know is all about ur daughter,ina take,don wlh koni naci wuyar rashin ganinta,tana dakinka tunda safe ko break fast batayiba,oh my God,dasauri yawuce yana bude kofar wani irin sanyin a.c d kamshin turare suka bugi hancinshi,yayi ajiyar zuciya lokacinda idamunshi sukayi tozali d ita kwance bakin gado tana bacci sai ajiyar zuciya takeyi,kamshin turarenshi y fargar da ita,dasauri ta tashi t fada jikinshi tana kuka,hugging dinya yayi sosai y sauke gauron nunfashi,sun dau tsawon lokaci ahaka kafin tace yaya dan Allah kayi hakuri, wlh bazan sakeba,ya isa haka lovely,digar hawayenki kamar kamar garrawashine ake watsanin,y dagota yace smile smile smile,batasan lokacinda t fashe d dariyaba,yace yawwa my one and only beloved,muje kici abinci mum t gayamin ko break fast bakiyiba


By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ❤👩🏻👩🏻👩🏻❤
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺61-70🌺

Yauce ranarda zasu gudanar d debet dinsu,tun karfe shida t fita,yana daga cikin manya manyan baki,saida tayi da gaske kadin t samu t lashe gasar,saboda wacce aka hadasu tare itama b banzaba,kwaita ta farko kujerar makka daga hannun governor,t biyu daga principal set n sarkar zinari,sai t ukkun daga hannunshi mota kirar BMW,nanfa wurin ya kacame d shewa,wacce suka kara tare aka bata kukerar umura,sai misalin karfe biyar n yamma suka wuce gida,cike d murna t fada jikin mummy tana fadin mum tnks 4 ur preyers,i luv u,kai mashaAllah dama i know u can do it,mikikeso n siya maki,mum all i want is ur luv and preyers,Allah yayi maki albarka,tace ameen,tashi kije kiyi wanka n san kingaji,mum kinga kuwa motarda yayana y bani,mota kuma lovelyna,ae wlh mum,governor y babi kujerar makka,p.c kuma set n gold,Allah yasa ilimin y anfaneki duniya d lafira,ameen mummyna.yau da gobe b wuya a wurin Allah,saura sati daya AISHA t kammala jarabawarta t neco,wanda yayi dai dai d ranar bukin graduating dinshi as a doctor,adaki y same mummy tana zaune kan gado y zauna kana susar kai kamar yani marar gaskiya,kai babana wannan bakin d magana ko? Ae wlh,dama dama saikuma yayi shiru,ehmm ina jinka dama mi,dama maganar yarinyar nanne,gaskiya mum na matsu t zamo mallakina,ita da kanta t gata mani abari y huce shike kawo rabon wani,mummy tayi ajiyar zuciya tace babana dan girman Allah k daina wannan rawar jikin haka,insha Allah inaji ajikina zata zamo mallakinka,kasaka ranka inuwa,dukafa saura sati daya,oke mum, zanfita,Allah y dawo sakai lfy,amern my mama,rana bata...


Read / Download AISHA LOVELY

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album