Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

HOORIYAH Complete Hausa Novel Document by HOORIYAH


HOORIYAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 29714



HOORIYAH

Reading Time: 2 Hours

Added On: 28, Jun 2024

Author: Fateey Zaarah ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +234 707 779 1941

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 180.73 kb

File Type: txt

Views: 591+

Download: 588+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: [5/6, 2:06 PM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/CmyP8hlqbHtGyhdQ7FVc2w


♡ ԋσσɾιყαԋ ♡


𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽


𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷

тԋє ɯɾιтєɾ σϝ
*ʂιʅαɾ ɯαყα*

𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪

♡ ԋσσɾιყαԋ ♡


Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin Allah yasa yadda na fara rubuta wa lafiya in ga ma lafiya Allah yasa ya zama Silar shigar mu Aljanna, Ameen.


𝖄𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖈𝖔𝖒𝖒𝖊𝖓𝖙𝖘 𝖉𝖎𝖓𝖐𝖞 𝖞𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖙𝖞𝖕𝖎𝖓𝖌


بسم الله الرحمن الرحيم



𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️


𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟏&𝟐



Tun daga nesa kake jiyo tashin kiɗa layin da kiɗan ke tashi na bi Gidaje ne na Alfarma jere reras Wani Mansion ne Babba ya tsaru iya tsari daga ciki ki ɗan ke tashi Mutane ne cike da gidan Mata ne kawai suke ta kai kawo, da gani kasan Biki ake yi.

Daga can cikin gidan shima mata ne dan kam dan sunfi na ciki yawa ma sai maza ƙalilan da suke fita. Wasu mata ne suke zaune a gefe suna Hira daga zancen wane sai na wani ɗaya daga cikin su ce ta Chanja topic ɗin hirar tasu

"Ni har Tausayin yarinyar nan nake ji duk ƴan uwan ta an sunyi Aure, ace har maza ma saura ita kaɗai"

Sai wata tace "Hajiya Kenan komai lokaci ne ba gashi nata yazo ba"

"Haka ne kuma, ita ma yar uwar ta haka ta da ɗe bata yi ba Amma duk da haka bata kai ta da ɗe wa ba ba"

"Ai ita tayi karatu saɓanin su ana gama secondary sukayi Aure, Ga ba shi ya wuce ba yanzu ƴaƴan ta biyu fa, To Allah Ya sa mu dace "

"Ameen dai" suka cigaba da zancen wasu.


✫✫✫✫✫


Ƴan mata ne cike a ɗakin wasu na shirya wa wasu na hira ɗaya daga cikin su kwalliyar ta tafi ta kowa kyau a gurin zaune akan gado da waya a hannun ta da alamu kira take yi tsaki ta ja

"Wai me akayi Miki ne tun ɗazu kin ishe mu da tsaki, ko kin fasa ne" ta faɗa cikin zolaya

Harara ta balla mata "Me zan fasa, Gaskiya da alama har yanzu baki san yadda Zaid yake a wurina ba, Kinga Anisa nake ta kira bata picking rabo na da ita tun ranar Ladies Night ko lafiya, taimaka ki kira min ita"

"Ke ma kin san lafiya amma da ba lafiya ba da ti ni ta ishe mutane da waya kin san Rashin lafiyar ta bari in kira" ta ɗau wayar ta ta fara kira. Kallon ta tayi "Kinji nima tana ringing amma bata ɗa ga wa bari in sake trying maybe bata kusa da wayar sake kira tayi, Ta kashe kiran fa da alamu tana gani kenan" wata ce a cikinsu ta fara magana

"Ku kuka damu da ita musamman ke zata ɓa ta miki rana shekara nawa ana jiran ta zo sai yanzu da ta zo zata fito da wannan abin, Please ki ƙyale ta kar ki ƙara kiranta ai Kin yi ma da nice tun yaushe zan ƙyale ta"

"Ke ko matsala ta dake faɗa baki iya bin abu a sannu ba, ai sai ki tsaya muji uzirin ta Koh"

"Ai bata da wani uziri kawai dan taga tana ji da ita ne da yawa, ai ta kira tace ga abinda yasa sai kiran ta kuke ku kuma" Masifa tayi ta yi suka gaji da bata amsa suka yi shiru


✫✫✫✫✫



Tsaya take a backyard Waya take amsa wa da alam abinda ake faɗa mata a ciki ba daɗin shi take ji ba "Me kake cewa? Me kake so faɗa Innalillahi wainnaillaihir rajiun" ta kashe wayar cikin gidan ta koma da sauri Zuwa tayi ta ja ta gefe ra ɗa mata magana tayi a kunne da sauri ta kalle ta ba abinda ya fita a bakin ta sai "Innalillahi wainnaillaihir rajiun" shine abinda take ta maimaita wa.....


✯ Wacece wannan da ta damu da ita haka?

✯ Me bata ɗa ga kiran ta?

✯ Mai aka faɗa mata wanda ya razanar da ita?


𝙺𝚞 𝚍𝚊𝚒 𝚔𝚞 𝚜𝚊𝚗𝚌𝚎 𝚍𝚊𝚗𝚒 𝚍𝚊𝚗 𝚓𝚒𝚗 𝚊𝚖𝚜𝚘𝚜𝚑𝚒𝚗 𝚠𝚊𝚍𝚊𝚗𝚗𝚊𝚗 𝚝𝚊𝚖𝚋𝚊𝚢𝚘𝚢𝚒𝚗



#𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯✍️


ᴋᴀᴍᴀʀ ʏᴀᴅᴅᴀ ɴᴀ ғᴀᴅᴀ ᴀ ғᴀʀᴋᴏ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ʏᴀᴡᴀɴ ᴛʏᴘɪɴɢ ᴋᴜᴍᴀ ʏᴀᴡᴀɴ ᴘᴏsᴛɪɴɢ ɪɴ ʙᴀ ʜᴀᴋᴀ ʙᴀ ᴋᴜᴊɪ sʜɪʀᴜ😌😌😌.

ғʀᴇᴇ ʙᴏᴏᴋ ɴᴇ ᴀᴍᴍᴀ ɪɴ ʙᴀ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ᴢᴀɪ ᴢᴀᴍᴀ ᴘᴀɪᴅ🤸


Please Share & Comments 🙏



𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[5/6, 2:06 PM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/CmyP8hlqbHtGyhdQ7FVc2w

♡ ԋσσɾιყαԋ ♡



𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽


𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷



тԋє ɯɾιтєɾ σϝ


*ʂιʅαɾ ɯαყα*

𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪

♡ ԋσσɾιყαԋ ♡


*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙*
We shine all over the world

https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466


Follow My WhatsApp Channel

https://whatsapp.com/channel/0029VaOeCGv42DcbctBrce2l

Arewa Books: https://arewabooks.com/fatimaintisar1

Wattpad: https://wattpad.com/fatimaintisar1

09047574404
WhatsApp Only

بسم الله الرحمن الرحيم



𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️


𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟑&𝟒



Yan ɗaurin Aure ne suka fara dawowa abinda ya faru a gurin ɗaurin Auren aka fara sanar wa ƙananan magana ne suka fara tashi abinda ya fara jan hankalin jama'a kenan. Wasu matasa ne suka shigo ransu a bace ɗaya daga cikin su ne ya fara magana "Ina take"

"Ka bari mu shiga ciki mana sai ayi maganar a sirri"

"Gwara ayi a nan ɗin, ko an yi sirri sai ta fito ai"

Wata mata ce ta fito daga ɗa ki kallon su tayi "Ai sai ku zo mu ku faɗa mana Koh, ku wuce muje ciki"

"Haba Aunty" ɗa ga masa hannu tayi "Ya isa, Ku kama hanya Ku shige" duk shige wa suka yi itama bin bayan su tayi.


Abin nema ya samu nan aka fara ƴan maganganu mara sa kan gado sai da yan ɗaurin Auren suke ta shigowa anan suka ji cewa an fasa Auren kuma dama wasu sun sanar yadda ne basu yi ba, ba da ita aka ɗaura ba nan aka fara cece ku ce..


✫✫✫✫✫



Daga ɗa kin Mami kuwa ta haɗa kan duk ƴaƴa maza na gidan "Me ya faru aka fasa ɗaurin Auren"

"Ban taɓa tunanin mutumin banza Hooriyah zata kawo ba, Iyayen nasa ma mutanen banza ne wallahi, Mami suna zuwa fa suka yace baya sonta a gaban mu aka ɗaura Auren sa da wata fa"

"Babu wani dalili da suka bayar kawai an fasa Aure"

"Da farko fa cewa suka yi Basu san da zaman ta ba ga wadda yace zai Aura sai da muka kusa faɗa Sannan" "Kuma Abin baƙin cikin ma wannan yarinyar ya Aura ya take da suna ma" ya juyo yana kallan su alamar su yake tambaya "Yaya Anisa ce ba wata ba"

"Anisa? wace Anisa? Wadda na sani?"

"Ita fa Anty, wai ita zata yaudari Hooriyah duk yadda suke"

"Saboda Anisa ya fasa Aure Hooriyah duk daɗewar da suka yi"

"Duk ba wannan ba ya kamata a boye mata kar ta ji wannan zancen kun san halin ta"

"Abdul jawwad ka tattara iyalin ka sannan ka haɗa da ita ku tafi gidan ka yanzu"

"Mami zancen duniya baya ɓu ya ina tabbatar miki izuwa yanzu ta sani"

"Kayi abinda nace kawai, ba lallai ta sani ba, ku kuma ku tashi ku tafi"



✫✫✫✫✫



Daga cikin ɗa ki kuwa amarya na zaune ƙawayen ta sai tsiya suke mata ɗaya daga cikin ƙawayen su ne ta shigo kallan su tayi ta ga sai shewa suke tace "Da alama baku san Abinda yake faruwa ba Koh?"

Lokaci ɗaya kallo ya dawo kanta kowa na don jin abinda ke faruwa wata ce tayi magana

"Bamu sani ba, me yake faruwa?"

Ba tare da tunanin komai ba tace "Ba da ita aka ɗaura Aure ba fa"

Ruɗewa suka yi da salati wasu na jajanta abin wata ce ta ƙara magana

"Kamar yaya kenan, ke Rukayya dama can kin saba karya kawai zaki ɗa ga mana hankali"

"Ok haka ma zaki ce kenan to ki je waje ki je zancen da ake tayi kenan, The most worst part of it ma wai Anisa ya Aura, Kamar Anisa"

"Wace Anisa kike nufi?"

"Wadda kika sani mana"

Amarya ce ta tashi da sauri gurin wadda aka kira da Rukayya tayi "Da gaske an fasa Aure na, ba'a ɗaura ba kika ce"

"Da gaske nake wallahi"

"Innalillahi wainnaillaihir rajiun Allahumma ajirni fi musibati" shine kawai abinda ta faɗa sai ki kake ta faɗi.


✫✫✫✫✫


Kowa kan Amarya ya rufa ganin ta suma fridge ɗin cikin ɗakin ta buɗe ruwa ta ɗauko tana kokarin buɗe shi ta zuwa mata Rukayya ce tayi ƙarfin halin magana "Mun shiga Uku ta mutu" sai ta fice da gudu.


✫✫✫✫✫


Yawancin mutanen duk suna zaune a na jajanta lamarin sai ganin ta akayi ta fito daga Corridor ɗin ɗakunan da suke "Aunty! Aunty!! kuzo Hooriyah ta mutu" shine abinda take faɗa Aunty ce ta kalle ta a raza ne "ta mutu fa kika ce" da sauri ta shige Corridor ɗakunan buɗe kofar ɗa kin tayi duk sun ru fu a kanta "Da gasken ta mutu kenan" Khalil ne ya shigo ɗakin gurin da take a kwance yayi Aunty ce ta rike masa hannu tana kuka "Karka ce min yayar ku mutu in ta mutu Nima Binta zan yi Khalil" "Aunty kiyi Hakuri bari in duba ta" cika shi tayi duba ta ya fara yi "Tana numfashi amma da alama tayi dogon suma, mu tafi Asibiti kawai zaifi" "Alhamdulillah, Allah mun gode maka" shine abinda suke ta faɗa ɗaukar ta yayi ya fice a mota ya saka ta mazaunin driver ya koma Sadik ne ya zauna a gefen mai zaman baza suka fice Mami Da Aunty da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download HOORIYAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album