Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mudinga break tare maxa kaje ka kirata.
FAWAS ya qara kallan Momy akaro na biyu
Tako galla masa hararah
Yace Dady konaje ba xuwa xatayi bah
Dan kunyarta tayi yawa
Murmushi Momy tayi Tace ai kallo 'daya nayi mata nasan wannan xamu sha famah da ita
Dady yayi Murmushi Yace toh ai shikenan.
Amma kisan yanda xakiyi tafara xuwa munaci tare
Toh Tace mai

FAWAS dai mamakin Momyn nashine ya cika xuciyarsa. Ga tausayin kansa daya dami kwakwal warsa
Ahaka ya gamah yaje shirya kansa
Yace Dady sai kaxo
Yace yau ba lectures ne
Yace eh da ficcewa

HAMEEDA ko Bayan tagama Komai ta'dauki turarukan cikin akwatinta tafeshe dukkanin 'dakulan da falan
Tayi wanka da saka shadda 'daya daga cikin akwatinan nata
Nan tafitoh a Amaryar

Tasa hijab dinta tayo shashin Momy

Momy takalleta da fara'a Tace toh dama abinda xance miki shine
Inaso kima mijinki wani uxiri 'daya
Baxai dinga xuwa gareki bah harna tsawan wani lokaci
Sannan idan kika tashi da safe inaso kidinga xuwa muna ha'da breakfast abin karin kumallo dake
Haka da ranah haka da dare
Inaso kidinga tayani aikace aikacen gida
Kuma duk abinda yake damunki banaso Ki 6oyemin kidinga fa'dimin dan yanxu nice Komai naki
Bana San nuqu nuqu a tafiyata
Ki saki jiki Ki sake dani Ki 'dauke matsayin uwar data tsugunna ta harfeki
Sannan anjima wani telana xaixo shida yarinyar aikinsa
Kifitoh da kayan auranki tsaf xata gwadaki. Xan rabama telolina uku kayan. dan inaso a dinke miki Su tsaf
Dan kidinga shiga kina fata a cikin sutura me inganci
Kuma kidena saka hijabi nan
Da xaran kinyi wanka kinsaka Kaya kixauna haka cikin kyawunki
Da fatan kinji duk abinda Nace
HAMEEDA Tace eh Momy naji Insha Allah xaki sameni me ladabi akan Komai

Tace toh Madallah yanxu muje kitchen ki tayani ha'da farfesun ranah
Dadynku yana dawowa cin abincin ranah kinga dole ayi abu mekyau ko
HAMEEDA Murmushi

Haka Momy tasa HAMEEDA aiki Sosai tana koya mata yanda Komai yake ita da Hinde
Toh dama ita HAMEEDA akwaita dasan akoya mata abu dan haka taxage dantse ba raki tadinga yin Komai anutse





Sun ha'du Su uku
Cikin tagumi da damuwa FAWAS Yace ya xanyi dan Allah
Qiri qiri Momy takesan tajefani cikin damuwa
KHAMIS Yace Wlhi FAWAS tausayin kaina nakeji danni bansan dawane salan momyna xataxo min dashi ba kasan duk bakinsu 'daya
RAMADAN yayi Murmushi Yace banajin Momynka xata maka wani abu KHAMIS.
FAWAS Yace nima haka nake gani
RAMADAN yajah numfashi Yace yanxu fah Auranka da Aunty XEE xai riga namu da Auntyna ko
KHAMIS Yace eh mana koxaka jamana lokaci ne ka hargitsani
RAMADAN yayi Murmushi Yace wane ni
Ai wannan saisu Dady
Amma kamin tsiya kagani. Wlhi inban jefeka da addu'a kaga jan lokaci ganin idanka...
KHAMIS yayi dariya Yace dako Kullun natashi saina tsine maka
RAMADAN Yace ai ayanxu ba tsunuwar Wanda xata bini

FAWAS Yace pls kuji dani dan Allah
RAMADAN ya dafah shi Yace ga samu ga rashi
Kawai shawara 'dayace xan baka akan HAMEEDA shine kadinga 6ata mata tunaninta in kun ha'du
Koka dinga rage xafi
Ga Momy ko katashi tsaye wajan bautar Allah cikin dare. kata jifanta da addu'a
Ina tabbatar maka zata canja tunani

Shuru FAWAS yayi
Can Yace Amma Kasan Tace bata yafemin bah inhar nanemeta awaya
Ta'ina kake ganin xamu 'dinga ha'duwa ina rage xafin
KHAMIS Yace kaduba mana
Naga duk kawani hargitse
Pls ka fahimta manah
Kadinga fakwan ranar da xata fitta unguwa
Da kuma lokutan daka fahimci HAMEEDAN na xuwa shashin Momy
Kaga in kana ankarewa da wannan Sosai xaka rage xafi.....

Tashi FAWAS yayi cikin murmushin jin da'di Yace duk da hakan kunsan bazankai da nisa bah
Dan kunsan yanxu ba samun lokacin kammu muke bah
Koda yake xan 'dan sami salamah akan hakan ka'dan....
RAMADAN Yace yauwa abokina
Xan tayaka da addu'ar Allah yasa musamu baby nan kusa.
KHAMIS yayi dariya Yace tab ina tabbatar maka ayanda yace wai bata tunanin lamunce mishi ita nan kusa
Na tabbatar maka saina rigashi samun baby😀

FAWAS ya 'daka mishi duka Yace 'dan iska Insha Allah saina rigaka
RAMADAN yayi Murmushi kawai yana tuno ranar da xaixama kamar FAWAS Auntynsa ta kasance qarqashin ikwansa







Bayan sati uku da kwanaki biyu

RAMADAN ne da Auntynsa SAILUBAH suketa tabka rikici
Dan Kullun sai yaxo Yace mata yaxo tad'i
Idan tafitoh kuma shirune xai biyo baya
Can idan yagaji saiya fara sakar mata kalamai akan 'Yan matanshi yayita mata hirarsu
Tun bata kulashi yanxu tafara kulashi.

Abin ya bashi mamaki dan Sosai ya hango kishinsa a kwayar idanta duk da dama yasaba ganinsa lokaci lokaci


Dan haka yau da wani jiji da kansa yaxo mata ta'di (xance) acewarsa
Bayan tafitoh ne yafara bata labarin budurwar da take damunsa masana'antar tasu yau wai ita Iyami

Da maseefa ta katseshi da cewa bana San iskanci da wula'kanci kademeni ka fittineni akan wa'yan nan shegun 'Yan matan naka

Wai mah nina nemi kadinga ban labarinsu
Kullun saikasani agaba da wani xancansu
Kana tadamin da hankali
Toh nagaji daga yau karka qara xuwamin da xancan kowacce 'Yar iska acikinsu

Shuru yayi mata da xubawa bakinta ido xuciyarsa nayi masa da'di dan kishi ya kusantota

Itako ganin ya xubama bakinta ido saita gallamai harara.
Yayi Murmushi Yace Aunty ki dena saka jambaki
Tace dalili
Yace saboda yana 'daukar hankalina
Ta qara gallamai harara dajan tsaki Tatashi xata tafi
Yace jimana
Tace wani Abu
Yace ban sallameki bah
Tace toni na sallami kaina
Yace Abba na falo ai sainaje na gayamai Komai
Tajuyo afusace kamar xata mareshi Tace kafuta daga harkata fah RAMADAN.....

Tashi yayi ya matsu kusa da ita Yace wai Fushin da maseefar da akemin ta miye ce
Tamai shuru dan ya ritsata
Sosai ya matsa kusa da ita yaci gaba da fa'din
Kawai dan ina miki hirar 'yan mata na saiki hauni da maseefa kamar wata masoyiyata wacce takamu da maseefar sonah
Tace kadena matsuwa kusa dani haka
Yace kinajin wani abune
Cikin sanyi kuma a shagwa6e ta 'dagamai kai
Yace hmmm toh gayamin kamar me kike ji
Tace dan Allah RAMADAN kabari
Yace me nayi miki Auntyna
Tace nidai kakai jikinka jikina xan iya rasa nutsuwata
Yace Auntyna nine xan rasa nutsuwata bakeba.
Tace to to toh kamatsa mana
Yace abu 'daya xan gayamiki kedena yimin maseefa
Tace na dena
Yace promise Tace Ya am promise
Yayi wani shegen murmushi yana kallanta qasa qasa.
Ya shafi gefan fuskarta Yace kiyi mafarkina me kyau na 'dauke xuciyar masoyi Amaryata. Yana fa'din hakan ya juya ya 'dau wayarsa ya ficce daga gidan
SAILUBAH tabishi da kallo tana 'dauke ajiyar xuciya........




XEE ko da KHAMIS sai sharya yanda bikinsu xai kasance suke
Inda KHAMIS yake cewa my Luv xanso muyi reception
Tace muyi dai walima honey
Yace kina ganin hakan shi yafi dacewa
Tace kwarai dan yafimah albarka
Yace toh shikenan angama
Sai kuyi taku muma muyi tamu ko
Tace Yauwa mijina ni ka'dai
Yace saifah kin iya dani xan xama naki ke ka'dan Tace mexai hanani iyawa dakai
Yayi Murmushi Yace Allah da gaske Xaki iya dani
Tace Wlhi da gaske hasken farin cikina......






Dake Momyn FAWAS ta'dora HAMEEDA akan mayuka masu tsada da gyara fata
Xo kuga yanda tayi wani maseefar kyau
Ta goge fatarta tayi kyau dan haskenta ya qara futowa
Ga girki kala kala Momyn take koya mata
Sosai HAMEEDA tayi kyau
Sai shiga take tana futa na sutura
Dan ankawo mata kayanta tsaf na wajan telolin da Momyn tabayar Su 'dinka mata
HAMEEDA talura Momy akwaita dasan tsafta da gayu
Tace aranta qila ita FAWAS ya gado
Ga maganin Mata masu kyau da nagarta da Momyn take bata
Sosai take k'ishirruwan San kasancewa da mijin nata
Amma ya xatayi ita dashi sai gaisuwa da bi da ido

Ga FAWAS ko duk yanda yaso ya ritsa HAMEEDA abin yaqi yuhuwa
Dan Sosai Momy tasa mai ido👀
Yanxu Kullun cikin tunani yake
Ganin yanda matar tasa tawaye tayi kyau kamar kata6a jini ya fitoh
Gaisawar da sukayi shida ita yasa har yasan qamshinta
Sosai matar tashi ta tsolemai ido

Ga Momy ko taji da'din yanda 'dan nata yabi umarninta




Yau take Alhamis da miqalin qarfe 2:00pm XEE da SAILUBAH da qawayansu sai shirye shiryan xuwa walimar XEE suke
Dan gobe jumma'ane d'aurin Auran KHAMIS da XEE

Sosai sukayi kyau abinsu
Mototoci suka kwashesu xuwa wajan walimar

Wa'axi me ratsa xuciya da 6argo ne yayima xuciyoyin duk Wanda yake gun mugun kamo
Sosai suka nutsu wajan sauraran malaman
Ahaka akaci akasha akayi hotuna abin gwanin ban sha'awa.
Xuwa qarfe hu'du suka taso


Alokacinne kuma Su KHAMIS suka 'dora tasu
Sosai malamai sukayi wa'axi akan Maza suji tsoran Allah Su riqe matansu amana.....

Bayan antashi agajiye suka dawo
Xuciyoyinsu cike da tsoran Allah


A daran Momyn KHAMIS tasa 'yan uwanta suka kai kayan Auran na XEE
Akwatina manya manya irin na *MATAN ALFARMA*
Sukansu SAILUBAH da XEE 'din sunsha mamakin dukiyar da aka kashe



RAMADAN ne yake tuqi ahankali lokaci lokaci yana kallan Auntynsa
Ya 'daukota ne daga gidansu XEE dan maidata gida
Yace Auntyna
Tace Mene ne
Yace Komai ya burgeki na wannan Auran ko
Tace Sosai mah
Yace bakiji aranki dama kece Aunty XEE bah
Ta hararareshi Tace nibanji Komai bah
Yace toni naji Komai

Dan naso da'ace namu dakene xa'a 'daura gobe
Ta kallesa dayin Murmushi Tace in tambayeka man
Yace me xai hanani baki amsa Auntyna
Tace wai me kake tunanin xai faru ne idan naxama mata agareka
Yace tab
Abubuwa da yawa Auntyna
Tace kamar sume
Yace banda ra'ayin sanar dake yanxu. Ki bari idan lokacin yayi Xaki gani ganin idanki

SAILUBAH tata6e baki Tace story kawai. Kasani Aurena dakai na wata biyar ne.
Karkayi kuskuran saka wani abu aranka
Yayi Murmushi Yace toh Auntyna







FAWAS ne kwance a shashinsa kusan qarfe 9:30pm
Momy tashigo 'dakin nasa
Tace yadai my son Yace kaina momy
Tace me yake maka Yace ciwo
Da sauri Tace bari na'dauko maka magani kasha ko
Yace toh

Tafito daga 'dakinta kenan xata kaimishi maganin
Sai sukaci karo da HAMEEDA
Tace sannu
Momy tace Yauwa
HAMEEDA tamiqa mata wayanta
Momy tayi Murmushi tana fa'din. kin qararmin da caji ko
HAMEEDA tayi dariya Tace bani da irin cajarkice dana saka miki in kwana ina bugawa
Shine nace bara na kawo miki koma mutane xasu nemeki
Momy taqara yin Murmushi akaro na biyu da kar6ar wayan nata
Tace ai gobe baxan baki bah Da sauri HAMEEDA Tace dan Allah kiyi hakuri
Tace toh nayi
HAMEEDA tayi Murmushi tajuya da cewa toh saida safe.....

Har takai 'kofah Momy takirata
Ahankali tadawo Tace gani
Momy Tace ungo wannan maganin kiyi shashin nan xakiga wata 'kofah kishiga mijinki na ciki
kansa ne mai mishi ciwo. maxa kikai masa daga nan kyaje Ki kwanta
HAMEEDA ta kar6a da cewa toh. Ta nufi part 'din FAWAS
Momy tayi shashin Dady

Ahankali HAMEEDA bu'de 'kofar falan tashiga
Bata ganshi anan bah
Dan haka tanufi bet room 'dinsa
Da sallamah abakinta

Da sauri FAWAS ya bu'de idansa dan jin muryar YAYAR tasa

Tashiga a sulkunce ganin yanda ya xubah mata ido kuma da yanda yayi mata wani maseefar kyau.

Ta durqusa gaban gadan Tace barka da dare
Ya lumshe ido Sannan ahankali ya bu'de Yace Barka YAYATA.....
Tace momyce taban magani nabaka wai kanka nayi maka ciwo ko


Tashi yayi yaje ga wani aqaramin furiji ya 'dauko wata sanyayyiyar madara ya xuba a cup yaxo ya mika mata
Ahankali Tatashi tsaye ta kar6i Tace mexanyi da ita
Yace sonake kisha
Tace toh baka Sha maganin naka bah
Yace narigada na warke tunda na ganki adaidai lokacin da nake buqatarki
Tace Amma........
Yayi saurin katseta da cewa pls kisha niba surutu na tambayeki kiyi min bah
Shuru HAMEEDA tayi masa takafah kai tasha kusan rabi
Ya kar6i cup 'din ya ajiye yana cewa dts gud my baby...
Yanxu Kinga naci minti 'daya da sakwanni alokacina dan haka gyaramin da kyau nayi abun ranar
Yafa'di hakan dayi mata wata kyakkawar runguma.
Ya kama qugunta cikin wani salo ya fara aika mata da sakwannin da sukafi na ranar daya sami damar kissing 'dinta


Arikice Tace wayyo Allah na
Yace ai Allan ba naki bane ke ka'dai☝🏻
kinsan rokwanshin da nayi akan yasa namusa ganinki kamar yanxu



Shuru HAMEEDA tayi hankalinta tashe jin yanda yake sarrafata abin ya bata tsoro da mamaki

Cikakken kiss yayi mata wanda yatafi da komai nata
Sosai yake sarrafata san ransa
Can ya fara qoqarin rabata da rigarta tafara hanashi.....

pls YAYATA Karki hanani ina cikin wani hani ina buqatarki plsss. Yafa'di hakan da kwantar da ita akan li'imantaccen gadansa...
Jikin HAMEEDA yacigaba da karkarwa daidai lokacin yasamu nasarar ganin dukiyar funaninta......
Nan yafara aikin daya furgitata....
Saidai kash.....
Baiyi nisa ba wajan cinma burin nasa kamar yanda yaso qarar wayansa ta katse mishi abinda yake muradi

jin hakan yasa HAMEEDA tayi saurin kare k'irjin nata da hannu cikin yiwa Allah godiya

A wahale ya 'dauki wayan nasa batare da ya duba bah. Nan yaji muryan Momy tana cemai ina fatan dai HAMEEDA tatafi 'dakinta
Da sauri FAWAS ya rintse ido ya aro jarumta da saita muryarsa Yace Momy tatafi
Tace toh Madallah ka kula da kanka my son
Yace toh Momy

Cilli da wajan yayi cikin baqin ciki.....
Dama HAMEEDA tagyara kanta cikin sauri tanemi ficcewa daga 'dakin
Yace Kinga
Ta juyo ahankali taqi kallansa
Ya tashi yaje ya rugumeta tsam
Cikin sanyi yakai hannunsa bayanta yajah mata zif 'din rigar Yace ki kulamin da kanki YAYATA
Ta 'daga mai kai
Ya qara mata kiss Sosai daqar ta kwaci kanta taficce daga 'dakin tana waigansa
Yabita da murmushin yaqe wai kafi kuka ciwo......


Tana xuwa part 'dinta Tafa'da gado tana maida numfashi tare da tuno Komai
A hankali numfashinta ya daidaita
Ta lumshe ido tana rayawa aranta duk randa mijin nata yayi nasarar samunta xataci ubanta agunsa
Dan yamata baxata Sosai Ashe dama haka Yake.
Tana mishi kallan biri ashe shi kallan ayaba yake mata......

Da tunaninshi Sosai ta kwanta...

Shiko FAWAS Sosai yayi jinyar kansa dan wannan dare yayi dana sanin ta6a matar tasa
Dan daxaran ya rufe ido saiya dinga cin karo da dukiyarta wacce ganinta yasa yayi mamaki Sosai

Haka yadinga juyi yana tsaki
Can yaga dare yayi nisa bacci yaqi xuwa mishi. sai kawai ya tashi yayo Alwala ya fara lafuna na RAMADAN😀


Washe gari Bayan sun idar da breakfast sai yayi shashinsa dan shiryawa
Dady ya ficce yana cemah Momy kice my son yayi sauri yaxo ya saman
Tace toh
Xata tashi kenan taga HAMEEDA na qoqarin shiga kitchen
Takirata tana cewa yau kamar baku gaisa da FAWAS ba
HAMEEDA ta sunkwai dakai Tace eh Momy dan ban ganshi bah
Tace jeku gaisa saiki kira min shi Tace toh
Da nufar part din nasa bakinta 'dauke da addu'ar karya ritsata irin na jiya

Bu'de kofar tayi da sallama lokacin ya gama Komai yana 'daukar laptop 'dinsa

Tadur qusa Tace ina kwana
Yayi Murmushi jin da'di ya 'dagota da rungumarta yana cewa banaso kina durqusawa haka
Daxaran kinga dagani sai kene toh rungumeta nakeso ki dingayi
Tace toh naji sakeni
Yace idan naqi fah
Tace Allah na falo tana jiranka. Kiranka Tace nayi
Jin tafa'di haka yasa shi yimata kiss kawai suka fitto
Kan sukai falan Tace toh samin hannu. Kuma kagoge jambakin bakinka....
Yace baxan gogeba dan ado kika min

Sosai ta marairaice mishi akan ya goge

Murmushi yayi Yace hannunki ciwo yake miki
Cikin sauri takai hannunta tagoge mishi idanshi cikin nata
Tayi Murmushi Tace muje........

Haka suka fitoh gwanin ban sha'awa tayi kitchen shi kuma yayi gun Momyn






Alhamdulillah
Yau bayan an idar daga sallar jumma'a *aka d'aura Auran KHAMIS da ZAINAB*


Dan ginsu KHAMIS basu bar Amarya XEE takai dare bah suka sunkuci abinsu sai gidansu KHAMIS
Sosai XEE tayi kukan rabuwa da iyayanta

An dankama momyn KHAMIS amanar XEE nan takar6a. Suka kaita part dinta Wanda KHAMIS ya tsigunta mata akan gidansu da Dadyn nashi yake qarasa musu...

SAILUBAH takalle XEE xatayi gwulma saitaji wayanta na ringing
Tana dubawa taga RAMADAN ne
Yace Aunty kiyi sauri kixo mutafi
Tace ko cikakken minti biyu bamuyi bah xaka doko min kira
Yace eh
Tace toh baxan xo bah
Yace xan shigo in 'daukeki Wlhi
SAILUBAH tawaro ido😳
Jin tayi shuru yasashi cigaba da cewa minti biyu nabaki kizo mutafi. Yana fa'din hakan ya kashe wayan


SAILUBAH ta kalli XEE Tace ni SAILUBAH yaxanyi da RAMADAN
XEE tayi dariyar qarfin hali dan kukan da tasha bai saketa bah Tace hakuri zakiyi
Tace duk yabi ya futuneni ya hanani sakewa.
Kan XEE tayi magana itama wayanta ta 'dau qara. Tana dubawa taga kuma RAMADAN 'dinne....
Murmushi tayi Tace gashi ya kirani kuma bara inji me xaice
Tana 'dauka Yace pls Aunty XEE ki koro min Auntyna dan Allah
Tace kafiya rikici RAMADAN.....
Akan me xaka takura mata haka.
Sam kahanata sakewa a bikin nan.
Sai kace ba nawa bah😔
Yace kiyi hakuri nidai Ki koromin ita imba sO kike insa miki kuka bah
Tace har abin yakai ga haka😳
Yace eh Sosai mah
Tace toh gata nan ka 'dan jirata ka'dan Yace aha ina jira.....



FAWAS yayi Murmushi Da fa'din kabarta xuwa anjima mana
Yace bakaga yanda Maza suka cika layin bane
KHAMIS yayi dariya Yace gashi tafeso kyau Sosai bashakka ko saisun gane maka ita san ransu
RAMADAN yajah numfashi da fa'din Wlhi abinda nake tunani kenan.....
FAWAS Yace addu'ata 'daya yau Allah yasa Momy taqara yimin baxata irin na jiya 😀
KHAMIS Yace AmEEn
RAMADAN ko jan tsaki yayi
FAWAS ya dafashi Yace kayo makirci mana RAMADAN....
Ka tsaya kana wani jah mana tsaki kamar wani tsaka
Murmushi yayi dan kwakwal warshi ta'dan tsillo mishi wani dabara



SAILUBAH tajah tsaki Tace barshi kawai da Allah dan nafara gajiya da futunarta
XEE tayi dariya Tace 'daxo naga bakinki da magana pls gayamin

SAILUBAH ta Murmushi Tace cewa Xanyi yau Xaki cafke sandar girman👍🏻 qaramin Yaro

XEE tawaro ido kana tayi murmushin yaqe Tace hmm toh saime
Addu'ace dai na miki
Wlhi ina tabbatar miki qaramin Yaro ne xai haqe miki wannan rijiyar taki

SAILUBAH tayi murmushin Takaici Tace ai narigada naci fariyar qaramin yaro bai isa ya kwashi romona bah

Bar ganin RAMADAN xai Aunreni.......
Kema kinsan yanda mukayi dashi
Sanin kankine RAMADAN bayasan ganin 6acin raina
Da xaran na'daure mai baxaiyi gigin shiga gonar da batashi bah

XEE tajah numfashi Tace kikiyayi ranar da xanganki kina amai ko kina xubda yawu
SAILUBAH tasheqe da dariyar rainin hankali xatayi magana wayarta takatseta

Cikin dariya ta'dauka ganin 'dan futunar nata ne
Yace Auntyna.....
Tace ina jinka
Yace naji ciwo ne xojiga yanda yake jini.........
Xarab SAILUBAH Tatashi Tace meyasa kaji
Yace wayyo jinina xai qare Dan....
cilli da wayan SAILUBAH tayi cikin tashin hankali takalli XEE da cewa wai ciwo yaji har yana jini. Tafa'di hakan tana saka takalminta
XEE Tace saida safe dan wannan ciwan axuciyarsa yaji nasani.....
SAILUBAH taji me tace amma bata tsaya kulasa bah ta ficce


Ganin kofar motar tashi tayi abu'de
Hakan yasa tayi saurin shigewa tana cewa nagani.
Yace kulle qofar mana Aunty
Ba musu takulle........
Jannnnnnn...
Yajah motar yana Murmushi
Tace katsaya naga ciwan mana
Yace axuciya yake Aunty

Hakama XEE tace nagani....
Tafa'di hakan da kunna watar cikin motar tana wani waro ido

Yace kai Aunty XEE badai kwakwalwa bah.

Shuru tamishi Ganin ba alamar ciwo ajikinsa shiyasata ganewa wayo yayi mata.

Aiko tagallamai wata muguwar harara
Yayi Murmushi yana qara gudu da motar
Yace kawai bacci nakeji shine naga bai dace batafi na bar Amaryata bah

SAILUBAH tadafe kai Tace wataya da jakata Suna can gidan fah....
Yace saiki barmah gobe
Tace akwai hirar da xamuyi wajan chat da qawayena qarfe gomah
Yace toh Naji
Tace mu juya pls
Ya galla mata harara Yace wlhi baxan juya bah
Shuru SAILUBAH tayi tana tunanin wai yaushe RAMADAN ya rainata ne.....


Pls FAWAS inka shirya xuwa gida ka'dan tawomin da jakar Auntyna da wayanta yanxu dan Allah
Ok
Tnx. Saiya kashe wayan

Daidai nan ya shiga gidan nasu da tsaida motar
Ya kalleta ka'dan Yace FAWAS xai kawo yanxu shikenan
Ta gallamai harara dasan ficcewa daga motar
Yace Allah idan baki gode min bah xan kira FAWAS nace ya barshi kawai sai gobe naje na kar6a
Bata kallesa bah taja tsaki da taficce daga motar xatayi falansu.
Yace si si si😁
Tajuyo afusace Tace karka yarda wlhi....
Danni ba karuwa bace da xaka dinga min irin kiran su.

Yayi Murmushi cikin muryar qasa qasa Yace xanso ko kixama cikakkiyar karuwan acikin gidana ya kasance Kullun acikin yimin karuwancin kike
😳😳😳😳
😳😳😳
😳😳
Sosai SAILUBAH tawaro ido cikin matuqar mamakinsa😧

Ganin tashiga yanayin da yaso shiyasa yayi saurin jan motar tasa baya ya fitar da ita xuwa gidansu yana Murmushi......

SAILUBAH ko mamakin bakin da RAMADAN yayi da rashin kunyar da take damunsa CE tah cikata. Haka dai takwanta da mamakinsa batare da taga qeyar jakarta da wayanta bah


KHAMIS Ango ko shigarsa gidan nasu gun Momynsa yayi direct bakinsa 'dauke da xaxxafar addu'ar Allah yasa karta fitoh mishi da nata salan kamar yanda Momyn FAWAS ta kawo nata.

Samunta yayi tana waya
Sanda ta gama takallesa da cewa 'dan Auta nah.
Yace kalleta da cewa Barka da dare
Tace Barka dai

Sai yayi shuru yafara danne dannan waya
Tace KHAMIS.....
Da sauri ya kalleta dan yaji kiran har Cikin ransa
Tace Wato shi Aure wani abune me hatsari idan baka tafiyar dashi kanta farkin addinin musulinci bah
Shi Aure wani ibada ne Wanda Annabi Muh'md sallallahu'alehuwasallam
Yayi mana nuni da muyishi
Xanso kaxama 'daya daga cikin xaratan maxan da sukasan miye Aure me ake nufi dashi
Ka kyautatama matarka kasota ka qaunaceta tsakaninka da Allah badan wani abu nata bah
Kanutsu kafahimci rayuwa yanda take kasamar min nutsuwa acikin Auran ka
Ka kula banasan nafara cin karo da matsala acikin Auran ka

Sosai Momyn nashi tatsaya tadinga mai nasiha me ratsa jiki
Can Tace yaje ga Dadynsa
Haka yaje garesan jiki a sanyayi
Shima 'dorashi yayi akan tashi nasihan da cemai yake sai Allah ya tashemu
Koda ya kuma 'dakin Momy. Murmushi tayi Tace toh sai da safe kakula min da kanka.
Jikinsa amace yaje ga Amaryar tasa........





FAWAS na komawa gida ya kafah ya tsare addu'arsa Allah ya hanka'do mai da matartasa
Dan haka ya kira momyn shi awaya Yace Momy kaina ne yanxu yafara min ciwo irin na jiya
Momy Tace Subhanallah ina maganin jiyan yake
Yace kamar dashi HAMEEDA tatafi jiyan a hannunta
Tace bara in duba maka wani
Yace no Momy wancan nake so. Dan nalura yafi kar6ata pls ki dubamin shi
Momy tayi Murmushi irin nasu na manya dan tagane 'dan nata yake nufi
Sosai yake buqatar matarsa
Nan tausayinshi ya kamata
Ta shiga tunanin Insha Allahu asatinnan xata barshi da matarsa tunda tagama aikinta akanta

Tace gashi kuma kamar wancan 'din ya qare
Bari nakira HAMEEDA a 'dayar wayata tunda tana hannunta sai takawoma
Yace tnx my mum Allah ya barmin ke.
Tace AmEEn my son

HAMEEDA na kwance Momy tadoka mata kira
Wai taje takaima FAWAS sauran maganin jiyannan data bata tabashi kanshi ya dawo mai da ciwo
Shuru HAMEEDA tayi dan itadai a'dakin nashi tabar maganin Kodai bai gani bane yayi tunanin dashi tatafi
Qilama gyefan gado yafa'da tunda rikitata yayi
Tacema Momy dai toh.....

Tana turo 'kofar da sallamah shi tagani a tsaye yana ganinta ya rungumeta da saurin kai bakinsa cikin nata yana aika mata da sakwanni kalakala a burkice
Tasan bata isa ta kwaci kanta bah shiyasa tabarshi yadinga juyata San ranshi

Sosai ya burkitata har tafara dana sanin xuwa
Can dataga xaiyi nisa saita fara quqarin fashewa da kuka
Cikin damuwa ya qara matseta ajikinsa tsam kanshi bisa qirjinta yana wasa da sauke ajiyar xuciya.
Muryarshi can qasa Yace ina buqatarki matata pls kiyarda yau nakai wancan matsayi....
Yafa'di hakan da janye kansa daga gareta ya rumshe ido yana sauke numfashi
Ahankali HAMEEDA tajanye kanta daga gadan tagyara kanta cikin sanyi Tace anan 'dakin nabar maganin fah

Nasani ai. Yafa'di hakan batare daya bu'de idanshi bah
HAMEEDA taxuba mishi tana qare mishi kallo tsaf
Gaskiya FAWAS kyakkwawa ne
Yayi mata tako ta ina....

Ahankali ya bu'de idanshi karab suka ha'da ido
Takai bakinta ta sakar mai kiss agoshi. Yayi saurin lumshe ido
Tana ganin haka taficce daga 'dakin
FAWAS yabita da kallo



KHAMIS ko yana shiga bet room 'din matar tasa. Jikin nasa a sanyaye haka yaje ya rungumeta Yace masha Allah yau burina ya cika.
Tace nima haka
Yace dare yayi xanso kiyo Alwala muyi sallar godiya ga daya cika mana burinmu
Tace toh

Hakan sukayi Sallah ya kama kanta yayi mata addu'a da yin fuska Yace my Luv 'dan gayamin yanda kikeyin

Please Login or Register in order to submit comment