Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tanunashi da yatsa Tana cewa karka nemi ka rainamin hankali....
Kasan bala'in dana shiga
Kasan asarar hawayan da nayi
Kasan ciwan daka samin
Na tabbatar da kaga fita daga hayyacin da nayi sanadinka
Gayamin me kasha Wanda yaja maka wannan baccin daya kusa Sa na rasa numfashina....

Xuba mata ido RAMADAN yayi ganin irin ramar da tayi wai akwanq hu'du bala'i😳

Ganin yayi mata shuru ya xuba mata ido shiyasa haushi ya kamata ta'daga hannu ta tsinkeshi da wani lafiyayyan mari wanda yayi dai dai da sakin kukanta
Tace ka... Ka... Ka... Gayamin me kasha Wanda yasa ya hana xuciyata kwanciyar hankali
Kafi kowa sani. Na shaqu dakai fiye da komai arayuwata
Kafi kowa sanin ka6ata xuciyata dasan ganinka.kusa dani cikin k'oshin lapia....
Ka gayamin abinda kasha dan in nisantaka da wannan abin

RAMADAN dake da kuncinsa Cikin matuqar damuwa murya asanyaye yace bansha komai ba Auntyna....

Dafe kanta tayi tana tunanin yaushe RAMADAN yafara mata qarya
Ko wane 'dan iskan ne ya bashi abinda yasha yayi wannan mahaukacin baccin oho.... Amma wlhi saiya gaya mata
Dan haka afusace ta kallesa Tace kasan baxan yarda dakai bah
Baka ta6a yimin qaryaba
Karka fara daga yau
Pls ka gayamin me kasha wlhi nisantaka xanyi dashi dan illane arayuwata

Cikin wani yace wlhi Auntyna bansha komai bah.....

Yanda yayi maganar cikin sanyin rai da sarewa ga alamar so yake yayi mata shagwa6ar tasa
Hakan ne shyasa tashiga tunanin anya kuwa yasha wani. Qila fa Gaskiya yake fa'da mata

Dan haka tayi shuru tana kallansa daga sama har qasa ganin yanda har yanxu hannunsa dafe yake da kuncin nasa shiyasata kawar da fuskarta

Yafi kowa sanin abarsa dan haka ya matso kusa da ita ka'dan yace 1 luv u
Qara kawar da fuskarta tayi
Yaqara matsawa cikin shagwa6a yace Aunty xanyi kuka inhar baki saki ranki ba.....


*_ANAN NA KAWO QARHEN LABARIN RAMAREEN BANAH BABI NA FARKO. MUHA'DU A BABI NA BIYU IDAN KUNSO_*

*Sisters🙋🏼 Bafah akan RAMADAN aka fara mafarki bah*

*haka ba abubane qarami bane qananun yara kamarsu su mallaki yayansu cikin Sauqi haka*

*Idan kin yarda dani kuma gaske ke ma'abuciya karanta littafinace Ki daure ki cije kici gaba da bina nayi miki alqawari SAMAREEN BANAH saiya nisha'dantar da ruhinki bama gangar jikinki ba. anan gaba*

*Fatana kimin fata nagari Allah ya dafamin ni kuma inbaki mamaki. Wancan mafarkine. Wanna kuma axahirine.*

*Taku RAHEEMAT NALELE* (Rahamat)


07038260028 zaku iya nemana a wannan number

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment