Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Minti biyar bacci ya 'daukeshi
Sanda tabari yayi nisa Sosai Sannan taxare jikinta ta ha'dashi da fito tafice daga 'dakin tana dariya😂


A falo sukaci karo da Innah Tace SAILUBAH Karki biyema RAMADAN fah
Tace lah bashi da lafiyane innah shine yasa na kai mishi magani
Tace aiho. naga kin fara Sallah ne ai.........
Murmushi tayi Kawai






Wasa wasa sanda SAILUBAH tahana RAMADAN kanta gashi har yau takai wata biyu da sati 'daya

Gwara HAMEEDA tabada kai tuni ganin irin nacin da FAWAS yake mata






2:03 Wednesday
*****
Yau RAMADAN yaxoma da SAILUBAH da takaddunsa akan sun xana exam 'din qarshe anturasu asibitin Aminu kano
Murmushi SAILUBAH tayi
Tace Allah ya temaka
Amiien Yace yana kallanta
Tace lafiya kake kallona haka
Yace Bakomai
Xama tayi kusa dashi ya kwantar da kansa bisa cinyarta. Yace Aunty nagaji
Tace Qanina dame ka gaji
Yajah numfashi yana xuge mata zif 'din rigarta ta gaba yana cewa Wlhi kisan yanda xakiyi Ki Kore jinin nan inba haka ba kishiya xan miki nanda kwana uku
SAILUBAH tawaro ido da sheqewa da dariya Tace kishiya fah kace
Yace eh
Dan a iya saninah jinin mace baya kaiwa kwana arba'in
Dake ba wanda yasan gaibu sai Allah shiyasa aka barku a kwana arba'in 'din
Yanxu fah naki yaxama na ciwo😳
Tunda ya xarce kwana arba'in 'din
Dan haka Wlhi kitashi muje munemi magani

Dariya sosai SAILUBAH tayi tare da xare hannunsa daga kan breast 'dinta Tace nifah gado nayi agun momyna. Dan Kakah tata6a gayamin cewa lokacin da momoyn nawa ta haifeni sanda tayi wata biyu kafin jini ya 'dauke mata

Shuru RAMADAN yayi kawai yana San cire mata riga
Ta harareshi da cewa xaka fara ko
Yace ba'amin iyaka da wannan ba ai😰..
Tace toni na maka
Agwa6e Yace dan Allah kibarni Auntyna....



2:30pm Wednesday
*******
XEE ce tsaye a kitchen tana ha'da abincin ranah Momy tashigo kitchen 'din da maganin gargajiya na ice a hannunta
Tace Zainab ga wannan maganin na haihuwa ne
Xaki dafashi wannan da jar kwanwa kisha na kwana bakwai
Sannan wannan kijiqa da tsamiya kisha na kwana uku
Insha Allah xa'a dace
XEE taja numfashi tana jinjina San jikoki irinna Momy
Tace toh nagode
Jiyama da naje gida muke xantawa da mamana cemin tayi sanda tayi shekara uku kafin ta haifeni.
Shine nace konima irin nata xanyi watoh nayo gadanta....

Murmushi Momy tayi Tace Zainab kenan xai iya yuhuwa haka kam
Amma kigwada amfani da wannan 'din inbaiyi sai muzubama sarautar Allah ido mugani
XEE Tace toh....

*Hmmm mutane kenan*

Momy na fitta daga kitchen din KHAMIS yashigo. Kallo 'daya xakamai kasan yana cikin farin ciki

Rungumarta yayi tabaya yana cewa nadawo my luv
XEE Tace yanxu ba lokacin dawowarka bane. Gayamin meyadawo dakai
Yayi dariya Yace gudowa nayi dan kawai na ganki
Tace hmmm dan kawai kaganni ko
Ya 'daga mata gira
Tace toh kaganni saika komah
Yace toh 'danxo muje kiji wani abu
Tace har xuwa ina...
Ashagwa6e Yace 'dakinmu mana
Tace naqi Wlhi
Kissing 'dinta ya hauyi baji ba gani. Ganin haka yasa tayi mishi wayo tatura shi falo ta rufe qofar kitchen din tana cewa sai ka mai dani tsohuwa hankalinka xai kwanta kacutan.
Nanko baka wucce samo daidai kai ba😂

Murmushi KHAMIS yayi Yace ai baxaki ta6a xamah tsohuwa bah Aunty XEE pls bu'de in gaya miki wata magana
Tace Wlhi baxan bu'de bah dan ban manta abinda kamin jiya bah
Yace Wlhi kiyarda dani ba abinda nasha my Luv
Tace Amma yanda kanuna qarfinka na jiya yafi nako yaushe
Yace O Ya Allah. Koki bu'de yanxu ko nasa momy tamin Aure in kiganki da kishiya Wlhi.....

Ai XEE najin batun kishiya ta bu'de kitchen din tana cewa mekace
Yayi Murmushi Yace bance Komai ba
Harararsa tayi Cikin wani salo na Soyayyah.
Shiko rungumeta yayi




8:00pm Wednesday
*****
Misalin qarfe 8:00pm na dare ne FAWAS yake kwance a gadansa yana wasa da yaransa Ahmed. HAMEEDA tafitoh daga toilet tana cewa yau bai maka kuka ba Yace xaiyi in tafiya tai tafiya
Murmushi tayi tana qarema mijin nata kallo yayi kyau Sosai cikin shigarsa ta qananun Kaya sai qamshi yakeyi tagyara 'daurin 'dan kwalinta Tace naji kayi magana 'daxo ina toilet dafatan ba cemin xakayi xaka fitta bah.
Xaiyi magana takatseshi da cigaba da cewa✋🏻 Wacece Aymana.....
A gigicewa ya qara tsaida idanshi akanta Yace ban sanda bafah wlhi😳
Tace koh
Yace ba shakka aciki
Tace yayi. Kuma na yarda dakai
Amma ina kake shirin xuwa yanxu.
Da sauri Yace Dady ne ya aikeni kar6o mishi wani aika a gidan abokinsa....
Cike da jin haushin xaman da yayi tun'daxu Tace shine kazauna baka tafi ba
Yace nayi hakanne dan in gaya miki Karki xargeni da xuwa inda Kullun xuciyarki take kitsa miki
Tayi Murmushi Tace Ayya HABIBINA bai dace ka tsaya sanar dani umarnin Dady ko Momy ba
Kasandai idan kadawo kafa'damin sune suka aikeka Kasan xan gamsu da kai
Murmushi FAWAS yayi da kissing 'din Ahmed kana yatashi yana da'da qaremah fuskarta kallo Santa na ratsashi ya shafi gefan fuskar tata Yace saina dawo Matata. Pls Ki shirya min kanki da kyau
Tace angama mijina.....


Yana fittowa qofar gidansu yaga motar KHAMIS ya bu'de ya shige
RAMADAN Yace yau kuma wakama qarya agunta
Yace Dady mana
KHAMIS yayi dariya Yace ni kuma Momy nayimah yau
RAMADAN Yace Wlhi akwai ranar da xasu kamaku
FAWAS yayi dariya Yace wai kai me kakema Aunty LUUVAH ne
Yace Wlhi jifanta da addu'a kawai nakeyi
Amma yau nima nayima Momy qarya
Dan inba haka ba Tatashi birkicemin bansan ya xanyi ba.
KHAMIS Yace kaiko kake da yanda xakayi

Yace hmmm mafitar 'dayace kawai
shine insa mata kuka

KHAMIS ya sheqe da dariya Yace ai Aunty XEE ko kukan mutuwa xanyi saifata hukuntani kunsan tafi kowa kishi😂

RAMADAN Yace aa fah😳
Wlhi kabar Auntyna duk tafi kowa. Kawai ina kiyayewa ne shiyasa nata baya fittowa
FAWAS Yace hmm duk HAMEEDA tafisu. Kamar aljana take dan daxaran takafeni da idonta Wlhi bana sanin lokacin da nake sakar mata zance. dan duk qaryata kuncewa take
RAMADAN da KHAMIS suka SA dariya KHAMIS Yace sai kadena kallanta
Yace ai matsalar 'daya CE. ina shiga gareta fuskar nake fara kallo.
KHAMIS Yace saika tofeta da addu'a kafin ka shiga 'dakin
Yace xan gwada Ko

Haka RAMADAN yayi parking a kofar gidansu Aymana suna gwulmar matansu

Ahankali ya kalli FAWAS Yace toh gareka FAWAS mun iso. Pls karka 'dau lokaci kana matse musu 'ya dan awa 'daya garemu.

Fitta FAWAS yayi yana kara waya a kunnansa da fa'din..
my manat gani na iso

Da rangaji da wata shegiyar tafiya ha'de da girgixa da faro da ido Aymana tafitoh

Duk da dare ne hakan baihana RAMADAN da KHAMIS ganin hakan ba.
RAMADAN Yace shegiya CE fa wannan yarinyar ka duba yanda tafito mai kamar wata matarsa HAMEEDA
KHAMIS ya lumshe ido Yace Wlhi har tasa na hango fuskar Aunty XEE yanda tayi fari da idan nan
RAMADAN yajah tsaki Yace Wlhi natsani yarinyar nan bansan dalili ba
KHAMIS Yace dalilin 'daya ne kana kishin yanda take tafiyar da rayuwarta ne .....
Ga shegen FAWAS ba yarda xaiyi taxamah tashi bah
RAMADAN Yace shi wawane daya gama da ita xai nemi killaceta cikin gidansa
Yace aibaikai ga hudata bah
RAMADAN yajah tsaki Yace ana tafedai


FAWAS ko tunda tafitoh ya kasa 'dauke idansa akanta
Sosai tafiyar da ayanxu tatsiriyi take tafiya da imaninsa.
Inyayi shirin barinta ya tuno da farin da take mai da ido da tafiyar da take mai sai yaji yana San ganinta mah a lokacin.....

Wlhi FAWAS kasameni yanda kakeso. Aymana tafa'di hakan tana harararsa
Yajah mufashi da cewa kimin afuwa dan daqerma nasamu na fitto
Tace wai wacece wannan matar takace
Meyasa ta cutar dani
Meyasa ta rabani dakai. Bayan nice nadace danaxama mata agareka
Wlhi FAWAS ina so in ganta danna tsaneta.....

Yace hmmm kiyi hakuri haka pls....
Xata qara magana ya katseta da cewa baxan juri yanda kikesan mafa'damin magana akan matata ba
Ina Santa yanda nake sanki
Karki qara furta kalmar kin tsaneta agaba nah
Tace me kake nufi. Kanaso ka qara fahimtar dani cewa kayi Aurene kuma kanasan matarka kar in gaya maka magana akanta
Yace abinda nake nufi kenan
Dan ayanxo kemah kika xamo matata baxan jure watacan awaje tanemi fa'damin magana akanki bah. Dan haka kikula

Na fitoh da niyar ganinki naqara samun farin ciki da nutsuwa kamar yanda naso Saidai kin 6ata min dan haka nabarki lpy
Ya qarashe da San shigewa cikin mota....
Aiko tasauri tatareshi tana cewa ni yanxu naqara girmah nasan abinda xai 6atamin da kuma abinda xai faranta min
Dan haka daga yau FAWAS kabarni.....
Yace au dama nariqeki ne ban sani bah
Takaici yacika xuciyar Aymana nan take tasamai kuka Tace Allah ya isa tsakanina dakai FAWAS. Ka cuci rayuwata ka 6ata min xuciyata da soyayyarka
Gashi yanxu nace kabarni kana fa'damin dama kariqenine Ashe duk alqawarin da kakemin na qaryane na yaudara ne

Yace ban ta6a yimiki qaryaba haka kuma ba halina bane

Amma yanxu kinsa na koyi qarya dan kawai na faranta ranmu ni dake
Duk sanda xanxo gareki ayanxu saina shararamah matata qarya
Wannan bai isa kigane cewa ina sanki bah
Tace qarya kake baka sona tunda ka'iya Auranta bani ba.

Kaje kawai FAWAS na yafe maka saboda baxan iya yimah masoyina baki ba
Amma kasani da sanka zan rayu har qarshen rayuwata
Tana fa'din hakan tashige gidansu tana kuka ta fa'da agadan kakarta

Tsaki FAWAS yajah tausayinta ya dami xuciyarsa lokaci 'daya
Dan haka ya fara neman numbarta
Aiko yakira taqi 'dauka kamar xai share yadai da'da kira. Xuwa lokacin baxata iya jure in 'daukar wayar tasa bah. Dan Sosai yayi nasarar 6ata mata xuciyarta da soyayyarsa
Tace FAWAS nace kabarni haka
Yace kiyi hakuri mana masoyiyata
Tace meyasa kidena Sonah Yace wannan ba gaskiya bane ina sanki
pls karki qara cewa komai yanxu.

Murmushinki kawai nake san ji da kuma kiss 'dinki dan nakwana da tunanin dan Allah
Murmushin tayi kana kuma tasakar mai kiss tana cewa nayi
Yace nagode kisharemin hawayanki dan inasO kiyi mafarkina
Idan kuma kin kasa sharewa kifitoh in share miki pls
Tace Xanso na qara shaqar qamshin turaranka.Yace xanso naqara ganin kyakkyawar masoyiyata
Tace toh ganinan

Shigewa zauran gidan nasu FAWAS yayi dan iskancin nashi ya motsa

Aiko dashi taci karo
Ya rungumeta da caf kar bakinta yana kissing 'dinta cikin tsantsar buqatarsa saikace bayansu ya baro matarsa bah
Bai 'dauki lokaci yana kissing 'din nata ba wayanshi tayi qara ahankali ya saketa kana ya fara goge mata fuskarta da hankicif yana cewa naji da'din bakin nan. Ki kulamin da kanki dan kishiyarki tayi kira
Yana fa'din haka ya ficce kuma Cikin sauri ya shige motar tasu KHAMIS ya jata

Sosai yanutsu bayan yaji muryar HAMEEDAN tashi cikin wayar tasa. Yace kiyi my MEEDAT gani kan hanya yanxu
RAMADAN da KHAMIS Suna jinta Tace dan Allah kayi sauri in baso kake xuciyata ta buga ba. Dan wlhi 'duminka take san ji
Yanxu haka ina kwance HABIBINA
Murmushi yayi Yace rufe idanki yanxun nan Xaki ganni
Tace tohhh narufe...
Kashe wayan yayi ya kalli KHAMIS Yace Wlhi maidani gida
RAMADAN Yace ai baka isa bah Wlhi sai yaje ga MEENAT ya kuma saukeni a gida

Wayyo Allah FAWAS yace
KHAMIS yace am sowie.
RMADAN ya gyara xama Yace karabu da Aymana mana FAWAS kaga 6ata mata tunanina kawai kakeyi
KHAMIS Yace hmm rabu dashi tunda koya barta ita ba barinsa xatayi bah
RAMADAN yajah tsaki Yace Amma dai Kasan yana cutar da ita ko
Yace eh toh da wannan dan wannan (wai antura tsowan banxa biko)

Murmushi FAWAS yayi Yace xan rabu da ita
Amma saina ha'da addu'a dan gaskiya naji ina mata wani so a raina yanxu ba kamar nada bah
Saidai nasan baxan iya Auranta ba
RAMADAN yayi murmushin Takaici Yace xan tayaka da addu'a Amma pls kasa aranka kabarta
FAWAS yayi Murmushi Yace toh 'dan Uwa.......

KHAMIS yayi parking a qofar gidansu meenat
Kamar yanda FAWAS yayi haka shima yayi ya kirata a waya
.

Tafitoh cikin sanyayyiyar kwalliyarta
Yace kaga tauraruwa me dishashe hasken.....
Xaka fara ko. Meenat ta katseshi
Yace da bakina kice baxan ba'di gaskiya bah
Murmushi tayi Tace hmm minti biyu momyna tabani
dan haka bara nabaka muhimmin labari
Yace ina jinki Tace Dadyna ne yakesan ya ganka wai yagaji da soyayyar nan tamu ya kamata yasadu da iyayanka dan muxama mallakin juna........
cikin sauri KHAMIS Yace what😳 baki gaya mishi ko 3 years banyi da Aure ba
Tace toni ina ruwana da Auran ka

Yanda baka duba dacewar ni yakamata da in xama matarka ba hakanne yasani Kasa yarda cewa kayi Aure dan haka idan Sonah kakeyi nimah ka Aurani yanxu.
Kaga tafiyata. 'dan rainin hankali kawai. Wlhi kadena 6atamin tunani
Kuma kasani 'daxo na kiraka matar taka ta'dauka nace mata nice meenat me shigowa gidanka matsayin matarka ta biyu.....
Tana fa'din haka tashige gidan nasu

Shuru KHAMIS yayi kana ya shiga motar RAMADAN yajah yana murmushi

FAWAS Yace yau matsalace tafitoh damu
RAMADAN Yace kalli KHAMIS yayi Murmushi Yace ta ha'dama bom gun Aunty XEE sai kafara tara qaryaryakin da xaka gaya mata dan kafidda kanki
Yace Wlhi sai yanxu natuna ban fito da wayata ba. Na shiga uku.....
Wannan karan dariya RAMADAN ya sheqe da ita
Ya kalli FAWAS Wanda shima ita yakeyi
Yace tonidai na iso gida
Dan haka fitoh kajaku dan Wlhi kabar KHAMIS xubar daku xaiyi atiti dan kwakwalwar cike take tam da tunanin makwamarsa gun Aunty XEE
Ya qarashe da fitta yana qara sakin Murmushi

FAWAS yayi Dariya Yace sai da safe a shafamin kan 'Yan matana
Insha Allah RAMADAN Yace da shigewa gidan nashi yana 'dagawa KHAMIS hannu

Da gudu gudo sauri sauri FAWAS yake tuqi damuwarsa ya kai gida da sauri ya kalli KHAMIS Yace kaje mata da addu'a kawai

Yace hmm baka santa dakyau bane
Na tabbatar yau hukuncin da xatamin yanxu na musamman ne....
Murmushi FAWAS yayi Bayan yayi parking qofar gidansu Yace karka kanuna mata tsoranka dan xatafi wahalar da kai
Yace hmmm saida safe ka shafah kan Ahmad
Yace insha Allah da shigewa gidan nasu

Yasami HAMEEDA harta 'dan fara bacci
Dan haka yayi toilet kawai yaqara yin wanka yasaka kayan bacci yaje yara6e ajikinta Yana shafata...

bu'dar bakin HAMEEDA cewa tayi Daka shigo naji qamshin turaran wata ajikinka
Waro ido FAWAS yayi
Yace badai turareba
Tashi HAMEEDA tayi shima ya tashi
Ta qura mishi ido Tace gayamin gaskiya daga Aiken gun Dady kawucce gun Aymana ko
'Dan rikicewa ka'dan yayi Yace nace miki bansan wata Aymana ba
Tace koh
Ya 'daga mata kai
Tace banyar dakai bah FAWAS......

Jin haka yasa yayi Saurin cewa wani turarene fah na siyamah Dady tun jiya shine dana ganshi Cikin mota shine fa na'dan fesa
Tace hmm ai baka fitta da mota ba
Yace kanna fitane nayi niyar fita da motar sai kuma nafasa ganin turaran yasa nafesa
Murmushi Hameeda tayi Tace OK shikenan
Ya kama hannunta Yace pls kiyarda dani
Ta kallesa Tace Wlhi nayarda da abinda kace
Rungumarta yayi ya rayawa aransa yabar ta6a jikin Aymana daga yau dan bayasan xargin matar tasa



Shiko KHAMIS da addu'a ya shiga falan masoyiyar tasa
Ahankali ya tura qofar bedroom 'dinta
Tana kwance tsakiyar gado taci kwalliya Sosai sai qamshi takeyi
Da sauri ya haye gadan Yace nadawo my Luv
Tace gada gun meenat ko aikan Momy
Yace daga Aiken Momy dai
Tace KHAMIS wacece meenat
Yace watace can da; da nasanta. Amma yanxu Wlhi tallahi bana tare da ita kiyarda dani kiga na rantse miki
Shuru XEE tayi tana qare mishi kallo Tace Amman ka bartan shine har ta'iya cewa xata shigo gidanka matsayin matarka ta biyu

Sosa qeya KHAMIS yayi Yace qila tafa'di hakan ne dan ta6a miki rai
Tace KHAMIS kaji tsoran Allah Wlhi kamin kishiya mutuwa Xanyi 😰

Qara Tsaida idansa yayi akan fararan idanuwanta wa'yan da suke birgeshi. Kuma sanda da qaunarta na qara mamaye xuciyarsa Yace Wlhi dake ka'dai nakesan rayuwa matata. Pls kikwantar da hankalinki narantse miki kika mutu nima binki Xanyi....
Ya fa'di hakan yana me rungumarta da kissing 'dinta.........


RAMADAN na shiga gidan nasa yayi part 'dinsu kawai dan yasan Innah Yalwa tayi bacci yanxu

Qamshine yake ratsa hancinsa yana lumshe
Direct bedroom 'dinsa yayi ya GYARA kansa
Kana yanufu gun rikitacciyar Auntyn tasa 😆

Tana xaune tana karanta wani littafi waishi *BIRNIN MASOYA*
Yalequ dakansa 'dakin yana cewa Auntyna a'dan furgice takallesa kana tagallamai harara da ajiye littafin
Tatashi tanufu bakin qofar. Aiko yana ganin haka yakoma baya ga falan. Biyoshi falan tayi

Tace wato kamin qarya wai momyce batajin da'di ko
Ya 'daga mata kai a shagwa6e
Tace ina kaje
Yace raka FAWAS da KHAMIS nayi wani gu
Tace kai basu rakaka bah
Yace Allah basu rakani ba
Shuru tayi kawai tana kallansa

Ganin haka yasashi shagwa6e mata yana wani yimata qif qif da ido da cigaba da cewa dan Allah Auntyna Karki hukuntani kinji
Tunda nagaya miki gaskiya😬

Murmushi tayi Tace naji Amma daga yau kadena fitta da daddare Wlhi
Yace indai baxaki hukuntani yanxu bah nayarda
Tace inasan jin 'duminka mijinta
Da sauri ya rungumeta Yace nima haka Auntyna

Ahankali takai bakinta cikin nashi tana tsotsa. Yana lumshe mata ido
Sanda taga yana qoqarin yi mata bacci atsaye sannan taxare shi daga jikinta tana cewa a tsaje xaka min bacci
Ta qara shi da xamah a dining
Yayi mata sanyayyan Murmushi Yace ina yarana suke Aunty
Tace ai kasani Suna tare da Innah
Yace O yah Allah gashi sunyi bacci yanxu
Tata6e baki Tace aikasan da wuri sukayi dake yau bakaso jin 'diminsu ba shiyasaka shantakewa......

Ya 'dane cinyarta yana Murmushi Yace xomuje mukwanta
Tace saina baka wannan madarar tukunna
Ya kalli cup 'din da madarar take ciki ya kalleta ashagwa6e. Ai wannan yayi min yawa Aunty
Tace Wlhi ko saika shanye dan ba abincin Karki kaci 'daxu ba

Kamar xai mata kuka haka tadinga bashi yana Sha
Can daya koshi kuma ba barinshi xatayi ba sai kawai ya hau shafata yana lumshe ido
Ai ba shiri ta ajiye cup 'din tana harararsa
Tashi yayi yana janta yana cewa Wlhi yau saina gani dan nalura kamar yau kinyi sallar asubah
SAILUBAH tawaro ido Tace banyi fah
Ya wurga mata mugun kallo da cewa kinsan Allah saina gani.....

Da gudu tayi bedroom tana qoqarin rufe qofar ya shiga da nasa gudun
Numfashi tajah ta manne a bango ya harareta Yace wannan ka'dai ya tabbatar min da cewa da tsarkinki
Tayi mai shuru
Yayi murmushin Takaici da ciga da cewa watoh kinda'de dayin tsaki shine kika barni kicin bala'i ko
Tace toh ai jiya nayi tsarkin
Shuru RAMADAN yayi yana tunanin yanafah ganin tada'de dayin tsarkin qilamah ba jiya bane
Yace ai shekaran jiya ma naganki kina Sallah
Tace eh waccan shekaran jiyan nasamu tsarkin
Yace kikace jiya kuma
A shagwa6e Tace kana burkini RAMADAN pls kabarni haka
Yace koh
Tace eh
Yace ai ban burkitaki bamah tukunna sai kin tuna ranar farkonmu dana sami nasarar kar6ar hakkina

SAILUBAH Tace baxan tuna ba imma na tuna menene 😙
Yace Ba komai😀 kawai dai wannan xafin da kikaji awannan ranar shixan qara maimaita miki shi awannan ranar

SAILUBAH tawaro ido Tace Allah 'dan Qanina😳
Yace Wlhi Auntyna👯



Shagwa6e mishi tayi Tace dan Allah Qanina ka'dan barni xuwa gobe manah
Murmushi RAMADAN yayi Yace koh
Ta 'dagamai kanta alamar eh
Ya qarayin Murmushi Yace toh in inji dalilinki sai nabarki.
Tace haba 'dan Qanina. Xura hannunsa yayi a qogunta yana wani aika mata da wani salo bakinsa cikin nata daga nan ya kashe mata jiki. Bazatoh ba tsammani sai ganinta kawai tayi agado

Haqiqa ba qaramin gigicewa RAMADAN yayi ba. Wani da'din idan yayi yawa Kukan da'dinma in xuwa yake

Washe gari da kasala SAILUBAH Tatashi. Amma ahakan tayi Komai kamar yanda tasaba

Yan xunma yana kan cinyarta tana bashi breakfast yana xuba mata iskanci injita da fa'da😂
Ya wani qanqameta kamar wani xai kwace mishi ita Yace Auntyna Karki barni kinji
Tace idan nabarka RAMADAN inyi yaya da rayuwata
Yace Wlhi Aunty ina yimiki wani sO wanda yafi qarfin akirashi da MASEEFAR SOO
Aunty idan narasaki nayi bankwana da duk wani farin ciki na rayuwata kenan
Pls Auntyna kici gaba daji dani kinji....
Ya qarashe maganar da kwantar da kansa a qirjinta
Aiko nan taqara rungumesa tana shafa kansa Tace ina tare dakai Qanina kuma zanci gaba da ji da kai har qarshen rayuwata........





Da yamma misalin qarfe biyar da rabi suka ha'du
RAMADAN Yace yau ba fitta fah. Idan Auntyna tajamin kunne👂🏼
FAWAS Yace hmm jiya Ashe nakwaso qamshin Aymana bansani ba. MEEDAT taso kamani Allah ya temakeni😀
KHAMIS yayi dariya Yace aini nayi xatan qar6ar mummunan hukunci gunta Allah ya temaken dai😀

RAMADAN xaiyi magana wayanshi ta'dau ruri
Yana dubawa yaga junior
Yau na kammala skull brother......
Katayani murna nan da sati biyu zaku ganni.
Tsallan murna RAMADAN yayi Yace Allah na godema da xaka dawomin da 'dan uwana kakira Dady ka gayamai ne
Junior yayi Murmushi Yace shina fara kira na gayamah ai
RAMADAN Yace gud Amma meyasa baxaka taso jibi bah..
Yace inaso ne nagamah tattara dukkanin wani wasu muhimman al'amura nah
Najima Dady yana cewa wai angamah Komai na asibitin nan ko
RAMADAN Yace eh angamah asatinnan mah aka xubah ma'aikata
Yace dts gud
Sunso riqeni akan nayi musu aiki na shakara biyu Amman naqi

RAMADAN Yace gwara da kaqin dan ina buqatarka kusa dani
Murmushi junior ya qarayi Yace nima haka 'dan uwana....
Hira Sosai sukayi kana sukayi sallamah
RAMADAN ya kallisu KHAMIS ya gaya musu Komai
FAWAS Yace 'dan rikici xai dawo kenan
KHAMIS yayi Murmushi Yace Allah ya dawo dashi lpy
AmEEn RAMADAN yace



Tun daga harabar gidan nasa RAMADAN yake furta Auntyna Auntyna Auntyna
Innah ta kallesa da sha'awa tayi Murmushi kawai dan yaran Suna burgeta

SAILUBAH ko na kitchen tayi Murmushi da rayawa aranta futunannan Qanin nata ya dawo
Dan haka tafito daga kitchen 'din tana goge hannu Tace ina farin ciki da dawowar masoyina
Rungumarta yayi Yace nimah haka Auntyna...
Kukan KAULEET ne ya katse musu jin 'dimin junan nasu
Da sauri ya 'dauketa yana cewa kiyi shuru manah yarinyar kirki.....
Ai kamar KAULAT itamah jira take nan tacantara nata kukan
Arikice yabita da kallo ya xauna kusa da ita yana cewa Auntyna temakamin mamah

Tace naqi 'din.
Yau kaimah kaji abinda nakeji nida Innah inda da'di raino
Tana fa'din hakan takomah kitchen tana dariya

RAMADAN ko rasa yanda xaiyi dasu yayi daya lallashi wannan waccan xatasa kuka
Haka xai sauke caccan ya 'dauki wannan 😅
Duk ya rikice
SAILUBAH najinshi yana cewa KAULAT kinfiya kuka
Can kuka taji Yace xan dake ki KAULEET

Itadai SAILUBAH dariya kawai takeyi a kitchen
Kamar 'daukewar ruwan sama haka tajisu sunyi shuru
Ahankali taleqo dan taga meyasasu yin shurun.....
Ganin KAULEET tayi a kafa'darsa
KAULAT kuma ya kwantar da ita a cinyarsa
Yanda ya qame da alama bayasan yayi mutsi ko ka'dan hakan shiya ba SAILUBAH dariya xatayi magana kenan......

Ya harareta yana mata nuni da ido akan tayi shuru plssss

Murmushin mugunta tayy.... Tana qarasowa gunsu tata6a KAULAT
Aiko kamar jira take ta tsantala kuka....

Kamar RAMADAN xaiyi kukan haka ya hau lallashinta Amma kamar yana qara ingixata
SAILUBAH ta kuma gefe tanata Murmushi
Tashi RAMADAN yayi dasu yaje ga Innah ya dire mata KAULEET a cinyarta Yace Innah tayani raino ya akeyi😀
Innah tayi dariya Tace ba naka bane raino RAMADAN. Tafa'da tana mai tashi ta Goya KAULEET
Aiko nan tayi shuru tana wulwullah ido
Murmushi RAMADAN yayi Yace toh Innah kawo wani abin goyan in goya wannan Itama 😂
Murmushi innah tayi Tace kawota dai..
Yace aa bara naje da ita kawai. Tace toh
Haka ya dawo falan da KHAULAT a hannunsa
SAILUBAH Tace kawota in goyata😀
Yace aa barmin abuta 😬
Murmushi tayi Tace wai nan fushi kayi. Yace aa dariya nake😠

Rungumarsa tayi tabaya tana dariya Tace 'dan micicin Yaro da kai harda wani yin Aure da haihuwar yara biyu😁
Murmushi yayi dan yaga hakan takesan gani Yace eh manah bakiga matar tawa tsohuwa ba Amma ganin tasamu yaro kyakkyawa me aji sanda tamaqalemin na Aureta😂....
Saurin raba kanta dashi SAILUBAH tayi Tace wacece tsohuwa kuma ta maqale makah....😠
Yace kemana
Kuma Kishirya yau qaramin Yaro kakkyawa me jini ajika xai qara baki wasu bebis 'din😀

Harararsa tayi takoma kitchen tana cewa zan hukuntaka ne.....



Washe gari RAMADAN yagamah shirinsa tsaf SAILUBAH na saka mishi turare Tace ka kulamin da kanka pls banaso kakalli wata mace
Murmushi yayi ya 'dago da ha6arta yana kallanta cikin so da qauna
Yace namanta ban gaya miki ba. Junior ya kammala karatunsa yanxu haka nan da sati biyu xai dawo
Da Murmushi Tace natayasa murna xan kumayi farin ciki da dawowarsa
Kiss ya sakar mata Yace kina farin ciki da dawowarsa yaxo ya qara shuna miki

Please Login or Register in order to submit comment