Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

korar frnd din nasa an zayyane Masa komai shiyasa shima yaji ya Kara tsanar su sosai, Kuma ma koba haka ba Idan Omar yaga Wannan marasa kunyar a gidan sa Babu mmki su kwashi kashin su a hannu.
A bangaren Ameera kuwa kifa kanta tayi kasa tana me Jan zuciya a hankali, tunanin Ummanta take tun dazu shiyasa gaba1 hankalin ta ya tashi, idan ta tuna ta rabu da alakakai sai taji Sanyi a ranta, Kuma ba karamin farinciki tayi ba da Sadeeq ya Hana su Anty shafa shigowa motar tasan yau datasha Gori, Allah dai ya taimeka Asirin ta a rufe. haka sukaci gaba da tafiya Babu me cewa Dan uwansa komai. Sunyi tafiya me nisa kafin suka iso gidan Dr. Omar, daga bakin gate Dr. Sadeeq yyi parking Yana me daukar wayar sa hade da Danna kiran Dr. Omar, Saida ta kusan tsinkewa Dr. Omar din ya dauka, Sadeeq yace, "ya kana ciki ne?" Dr. Omar yace, "No Ina gida" Sadeeq yace, "gashi har mun iso" Dr. Omar yace, "Toh me Zan Mata? Ka nuna Mata kofar gate din ta Shiga ta jirani bakin kofar parlo Ina zuwa" Dan Jim Dr. Sadeeq yyi yace, "Kamar baka lura da duhu ya fara Yi ba Koh? Dr. Omar yace, "Then What?" Shiru Dr. Sadeeq yyi kafin yace, "Alright" Dan tsaki Dr. Omar yyi ya rigashi yanke wayar ma, bin wayar da kallo Dr. Sadeeq yyi shi duk kunya ta Kama shi yanzu me zaicewa 'yar mutane? Sai kace ba mutum aka auro ba, Toh Amma ya zaiyi? Haka dai ya daure yace, "Hajia Ameera mun iso" dagowa Ameera tayi muryar ta duk ta dashe tace, "Toh" ta Furta hakan tana kokarin bude kofa, anan Dr. Sadeeq ya bude lock din dayasa dazu hakan ya Bata damar fitowa, Da mmki Meera take bin yanayin unguwar da kallo sai ganin maka-makan gate take da dogayen katanga Kai a takaice dai unguwar ba local bace kamar yadda tayi tsammani, Sadeeq ne ya katse Mata tunani da fadin, "kiyi hakuri wani uzuri ya rikeshi a gida Dan Haka ga gate din nan ki Shiga daga ciki yana Nan zuwa Nan da wasu minutes" kallon gate din daya nuna Mata tayi fari ne me ratsin kwalliyar golden, dawo da kallon ta Kan Dr. Sadeeq tayi tace, "Shikenan ba matsala" Girgiza Kai Dr. Sadeeq yyi kafin ya bude motar sa wata bakar leda ya dauko yace, "ga Wannan ki bashi idan yazo" karba Ameera tayi da ladabi kafin tace, "Toh" Saida ya Tabbatar ta Shiga gidan yace, "Bari na jawo Miki kofar asa lock idan yazo akwai key wajensa Saiya bude Kinga dai yanayin unguwar Saida tsaro" ya Furta hakan da tsokana, Dan murmushi Meera tayi batace komai ba ta girgiza Kai, Sadeeq yace, "again kada ki bude kofar duk irin bugawar da akayi sbd Omar Yana da key dinsa" "Insha Allah" Meera ta Amsa masa, Haka tana tsaye bakin gate din taji ya kulle ta ta waje kafin ya juya ya koma cikin motar sa, gaba1 tausayin Ameera ne ya Kama Sadeeq da alama batasan dawar garin ba, fatansa dai kada Allah yasa Dr. Omar ya tsaurara hukuncin nasa sosai Kan 'yar mutane.
Juyawa Ameera tayi tana facing din cikin gidan, dukda lkcn magrib ta matso hakan be hanata karewa yanayin farfajiyar gidan kallo ba, musamman da fararen fitilu suka haska gidan sai yyi kyau kwarai dsgk, Kanta ne ya daure sosai Dan idan Bata manta ba taji su Anty shafa na mgnr Dr. Omar sunce lbri yaje musu Shidin ba kowan kowa bane, Gashi an koreshi a skul, aikin hospital ma baya yi, Kai abin da mmki, Saidai Bata da Wanda zai Bata amsar tambayoyin daya manne Mata a kirji saishi Dr. Omar din, a nutse ta Karasa jikin ginin inda ta hango kofar parlo, Zaton ta ma a bude take Amma ga mmkin ta sai tajita a rufe, "yanzu a Ina zanyi Sallah?" Ta furta hakan a fili tana me dafe goshin ta, Jin Ana Shirin Shiga masallaci yasa ta ajiye 'yar akwatin ta a gefen kofar dake ma baranda ce wajen 'yar Karama malale da tiles hakan yasa ta ajiye hijab dinta a wajen, Zagaye gidan take ko zata ga famfon waje Amma ta Rasa, hankali tane ya fara tashi idan Bata samu ba dame zatayi Alwala? a garin zagayen nata ta hango wani famfo daga can gefe cikin shukar flower, da hanzarin ta ta'isa wajen Tana me fatan ace da ruwan, cikin ikon Allah kuwa tana budewa ruwa ya fara zuba sosai, Meera taji dadin ganin ruwan hakan yasa ta fara Wasa dashi a hannun ta kamar yarinya, ji tayi an sallame a Sallah hakan yasa ta Furta a fili "kasshh ni d zanyi Alwala na tsaya shiririta" ta Furta hakan tana meyin Bismillah Dan fara Alwala, Bayan ta Gama ta dawo gun kayanta, Babu sallaya Dan haka ta cire Dan kwalin ta ta kabbara sallar ta, ta dauki Dan lkci kafin ta idar da sallar, shiru tayi ita kadai tana tunanin Rayuwar ta, Kallon 'yar rakani kashin wayarta tayi tana mmkin meya Hana Omar zuwa har yanzu? Dan ta fara gajiya da zaman wajen Nan musamman da sauro suka fara cizon ta, ga duhu ya Shiga sosai dadinta kawai fararen fitilun gidan ne yasa take ganin haske.
8/15/20, 8:04 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*

Zaki turo da 200 ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 Zaki iya turo da katin MTN ta waccar number👆🏻



Adan firgice tace, "ihu kke min Maru?" Dan sassauta fushin nasa yyi Yana Dan huci kadan kafin ya kauda kansa gefe bece komai ba, Hakan yasa Saratu tace, "wata yarinya Dr. Amina ita nakeso ka aura Kuma...." "Dr. Amina?" Ya Furta hakan d mugun mmki Yana kallon Saratu, Saratu tace, "kwarai yarinyar arziki har Nan take zuwa gaishe ni sabanin ita wacce zaka aura din d alama batasan girman surukai ba ko Kuma Kai baka nuna Mata muhimmancin mu a wajen ta ba" Tashi Dr. Omar yyi Yana shafa sumar kansa dayan hannun rike da qugun sa ya kalli Saratu sosai batare da wani shakka ba yace, "bazan Aureta ba" Zaro Ido Saratu tayi tace, "Maru yaushe ka fara zama marar kunya ban sani ba? Da uwarka kke mgn fah?" Cije lips dinsa yyi yanajin bacin Rai a ransa sosai, Darajar furucin uwarsa takeci tun acan baya badan haka ba da tuni ya Dade d rufe babin ta sbd Abubuwan da take Masa ya fara kaishi bango, batare daya kalli inda take ba yace, "ke uwata ce Amma baki taba nuna min soyayyar da mahaifiya ke yiwa yaranta ba, d wayo na dai bansan me ake Kira da dadin uwa ba kullum mugun furuci shine yake fita daga bakin ki a kaina, na tabbata bani da hakkin ki ne shiyasa Allah be jefani cikin lalatacciyar rayuwa ba kamar yadda kullum kike la'anta ta ba, for good 30yrs and above ban taba Miki musu ba, so why not yau Rana daya ni bazanyi Abinda Raina keso ba? Kullum sai anyi directing Dina sai kace karamin yaro?" Ya karasa mgnr Yana me kafeta da ido sosai, ba karamin kaduwa Saratu tayi ba sbd yadda taga tsagwaron bacin Rai sosai Akan fuskar Dr. Omar, ji tayi kamar an kwada Mata guduma a Kanta sbd yadda taji ta koma kamar mutum mutumi, Sauke idanunta tayi da sauri hanjin cikinta na kadawa sosai musamman data ga kamar tsaye take da Alhaji Abdullahi sosai siffofi da kamannin sa suka bayyana a gareshi yyinda a fusge yake yanayi da Hajia Aisha, cikinta ne ya duru ruwa data sake tunowa aikin datayi a kansu, hakan yasa cikin rawar murya tana matso hawayen munafurci tace, "yau wacce irin Rana Zan gani? Wacce irin bakar ranace Wannan? Yau Dan Dana Haifa shi yake musu Dani? Anya Kaine kuwa? Kodai ka fara 'yan zuqe-zuqe da shaye-shayen zamanin Nan ne?" Ta karasa mgnr tana matse hawaye kafin ta juya zuwa dakinta da sauri, lumshe ido Dr. Omar yyi yanajin wani irin zafi a ransa kallon side din Abba yyi sai yaga Abba na murmushi, kansa ne ya daure saidai kawai ya share tunanin kafin ya shige dakinsa shima.

Saratu na Shiga daki ta fara safa da marwa, tunanin zuwa wajen boka take tabbas dole taje a Kara yiwa Asirin da tayi takunkumi, A hakikanin gsky duk Wanda yaga Dr. Omar da Alhaji Abdullahi yasan ba karamin Kama suke ba, a fusge kuwa Yana yanayi da Hajia Aisha, sosai ya matso kyau daga dukkan bangaren su Kai harma ya fisu kyau, haka zalika dukda Safna tana mace ya fita kyau nesa ba kusa ba, shi kuwa Sageer baki ne sosai kamar yadda uwarsa Saratu take baka gwara mlm sale yadan haska, Toh shi Sageer sbd hutu d Jin Dadi da yake ciki yasa ba'a ganin bakin sa sosai kazalika Yana Amfani dasu Mai Wanda zaisa fatarsa tayi haske a kamanni kuwa yanayi yake da Saratu, ganin Wannan siffa yasa Saratu tun suna jarirai ita da Nas sukaje akayi Asirin dazai rufe bakin jama'a, ya share tunanin duk mutumin dayaga Wannan kamar hakan yasa Babu Wanda ya taba Furta wane kamar sa kaza, lkcn da Omar ya fara mgn ta fahimci irin mutanen Nan ne masu zuciya da kafiya Wanda basa barin Kota kwana nanma tsoro ne ya kamata Dan yadda taga baya ragawa kowa yasa tuni taje Nan ma akayi Mata aiki a kansa yadda zata dinga controlling dinsa yadda takeso, taci mutuncin sa yadda takeso, batare da yyi gigin ramawa ba dogon numfashi taja tana tunanin dole tayi asubanci gobe Dan bataga ta zama ba Nan ta fara lalumen Number Nas Dan shaida Mata Abinda ke faruwa, Bayan sun Gama Waya da Nas suka shirya yadda zasuyi tafiya, Washe garin ranar kuwa da duhu2 Asuba ta fice daga gidan.

****
Tun daga bakin gate din yake Kara karewa yanayin company din kallo, dukda yau satinsa guda da Fara aiki dasu Amma ji yake kamar Wanda ya Dade dasu Dan ba karamin Dadi yakeji ba idan Yana tare dasu, duk lkcn daya Sanya kafarsa cikin company din ji yake wani irin bakon yanayi na fisgar sa game da company din, idan kuwa Yana tare da Alhaji Abdullahi jinsa yake zuciyar sa na fari, yadda sukayi sabo da Alhji Abdullahi Kai kace sun Dade ne, da Wannan tunanin nasa ya Isa gaban office din Alhaji Abdullahi Dan yace yau yaje da wuri akwai mgnr da zasuyi, Saida aka bashi izini kafin ya Shiga, da murmushi Alhaji Abdullahi ya Amsa sallamar Dr. Omar din sannan yace, "Bismillah zauna" zama Dr. Omar yyi Yana fadin, "Allah yasa banyi late ba Alhaji" Dan murmushi Alhaji Abdullahi yyi yace, "ai ni ban taba haduwa da mutumin dayasan muhimmancin lkci ba sama dakai Omar shiyasa nake jinjina maka domin kaidin na daban ne" murmushi Dr. Omar yyi bece komai ba, hakan yasa Alhji Abdullahi ya dubi Dr. Omar din sosai yace, "Omar" "Na'am" Dr. Omar ya Furta hakan Yana me tattara nutsuwar sa shima, Alhji Abdullahi yace, "tun ranar da Allah ya hadamu kawo yanzu ban taba haduwa da jarumin mutum irinka ba, na gwadaka ta hanyoyi da dama cikin ikon Allah ka haye batare d kasan gwadaka nake ba, hakan yasa naji zuciyata ta Kara nutsuwa dakai dukda tun farko naji na yadda dakai 100% shiyasa a yanzu nakeson Dora maka wani nauyi" "Nauyi?" Dr. Omar ya Furta hakan da mmki, Alhji Abdullahi ya girgiza Kai yace, "kwarai" kafin yaci gaba da fadin, "a zahirin gsky nidin Nan ba mazauni bane, ban cika zama ba sbd wasu harkokin da nake dasu acan other countries din That's why nace Zan Dora maka wani nauyi, Toh Amma a yadda na fahimceka bazaiyi maka wahala ba" Dan Jan Numfashi Dr. Omar yyi yace, "Toh Allah ya bani ikon dauka" "Ameen" Alhaji Abdullahi ya Amsa Yana murmushi sannan ya danna kiran Manager, ba'a dau lkci ba kuwa saiga manager din yazo, knocking yyi aka bashi izinin Shiga kafin ya tura kofar hannayen sa rike da wasu takardu, Amsa Masa sallamar sukayi hakan yasa shima ya samu kujera ya zauna Yana Dan hararar Dr. Omar kasa-kasa a ransa yanajin haushin yadda yaga Alhji Abdullahi yake nan-nan dashi duk ya toshe Masa fadarsa kullum bakajin komai bakin Alhji Abdullahi sai yabon sa, Alhaji Abdullahi ne ya katse Masa tunanin da fadin, "yauwa Habib ka tattaro takardun?" Habib yace, "yes sir gasu Nan ma" Yyi mgnr Yana Mika masa su, karba Alhaji Abdullahi yyi Yana dubasu a hankali harya Gama gani kafin ya ajesu gefe wasu irinsu ya dauko daban dake can gefe ya sake duba su Suma kafin ya dago kansa ya kalli Dr. Omar yace, "karbi ka gani" ya Fadi hakan Yana Mika masa, karba Dr. Omar yyi ya maida hankalin sa kansu yana dubasu sosai da mugun mmki ya dago Yana duban Alhaji Abdullahi kansa ya daure Yana bukatar Karin bayani, Alhaji Abdullahi yace, "kaga sunan kane akai Koh?" Girgiza Kai Dr. Omar yyi har yanzu kansa a daure yake da Abinda ya gani, Dan murmushi Alhaji Abdullahi yyi ya dubi manager Habib dake zaune Yana cika Yana batsewa a ransa Yana Raya duk lkcn da Alhaji Abdullahi yabar kasar Saiya wulakanta Wannan me shegen ji dakai din mutum yazo a bayanka ya dinga nuna maka Isa sai kace shine manager yasan dai duk tsiya idan an bashi aiki a company din shine a saman sa...., Katse Masa tunani Alhaji Abdullahi yyi da fadin, "sakon Dana fada maka jiya kasa an sanar musu?" Habib yace, "Yes sir ai tun dazu ma'aikatan company dinnan suke can wajen Meeting Kai ake jira Nima yanzu can zanje mu jiraka" "Weldon" Alhji Abdullahi ya Furta Yana ci gaba da fadin, "aikin ka yyi kyau kaje Ina Nan tafe" ya Furta hakan Yana dauko wani file, tashi Habib yyi ya sake hararar Dr. Omar da tun dazu ya zama kamar statue sai bin Alhaji Abdullahi yake da kallo hade da takardun wajen sa, Bayan tafiyar Habib da minti goma Alhaji Abdullahi ya umarci Omar su tafi, Nan suka fito a office din kowa da file a hannun sa, can hall wajen meeting sai surutu ake yyinda matan wajen ke gulmar Dr. Omar kowa Fadi yake wani handsome guy yazo company din, Wanda Basu San da zuwan sa bama duk sun qagu ace Dama su ganshi, Ana haka akaji zuwan me company din Alhaji Abdullahi, wajen da ake tanadar Masa na zama ya nufa tare da Dr. Omar Nan dukannun suka zauna yyinda hall din yyi tsitt kamar ba kowa, Bayan Addu'a da akayi aka shafa Alhji Abdullahi yyi gyaran murya Yana duban ma'aikatan company din nasa yace, "Kamar yadda muka Saba lkci zuwa lkci muna haduwa ayi zaman meeting sannan a tattauna Abinda ya shafi Wannan company din, anan zamu fahimtar da kowa shin company din Yanaci gaba ko yyi kasa?" Yyi mgnr Yana dubansu sosai duk sunyi tsitt anajin ta bakinsa, kafin yaci gaba da fadin, "Alal hakika tun Bayan rasuwar manager na Abdul Kareem wata 8 kenan ban sake ganin ci gaban Wannan company din ba, Ada duk inda ka waiga a Nigeria bama iya kasar Nan ba harda sauran kasashe zakaji Ana fadin sunan company dinnan (A.A OMAR MAI FATA) Amma yanzu ko a kasar tamu ma ba ko Ina kkejin muna tashe ba shin na tmbyeku meye matsalar?" Shiru yanzun ma akayi Babu me mgn, Hakan yasa Alhaji Abdullahi yace, "dukda bana kasar hakan baya nuna Wai bansan meke gudana ba, Dan haka Ayau dinnan a gaban kowa nake sanar daku sabon GENERAL MANAGER din company dinnan wato DR. OMAR SALEES" yyi mgnr Yana pointing din Dr. Omar Da hannu, a firgice Habib manager ya kalli Dr. Omar, yyinda Dr. Omar ke kallon Alhaji Abdullahi inda Kuma sauran mutanen company din suka zubawa Dr. Omar Ido.Girgiza Kai Alhaji Abdullahi yyi Yana dubansu duka biyun Dr. Omar da Habib yace, "kwarai kuwa shine sabon manager dinku, Yanzu shine me fada aji a Wannan company din, duk wani shige da fice ya dawo wajensa" kafin ya juya Yana duban sauran ma'aikatan da suka fara kus-kus kallon su yasa kowa yyi tsit, yace, "Ina fatan zaku bada hadin Kai domin samun cigaban Wannan company din?" Nan kowa ya fara mgn eh zasuyi, ba matsala, Daga musu hannu Alhaji Abdullahi yyi yace, "Ina fatan hakan domin duk Wanda yyi Sanya a aikinsa zaiga Sanya a offer sa" Yyi mgnr Yana kallon Dr. Omar da yyi shiru tun dazu ba bakin mgn, Dan murmushi yyi a Karo na farko Dan tunda aka shigo Alhji Abdullahi beyi murmushi ba Yana kallon Dr. Omar yace, "ina fatan zaka tashi ka gabatar musu da kanka?" Girgiza Kai Dr. Omar yyi cikin ladabi ya Mike tsaye kowa na wajen ya zuba Masa ido Kai kace Wani sabon halittar ne Dan cije lips yyi yanajin wani iri yadda yaga an zuba Masa ido Dan shi bayason yawan kallo to Amma ya ya iya? Dan haka dakyar dai kamar bayason mgn ya gabatar musu da kansa, "Wow!" Wasu Mata suka Furta hakan cikin birgewa, Sbd yadda sukaga Dr. Omar yyi mgn da aji ga Isa ga murya Kai kace Dan sarki ne hakan yasa tashin farko yyiwa da yawan matan company din farat daya a soyayya Gama mgnr sa keda wuya kuwa ya fara Jin tafi raf-raf daga matan har mazan sbd yadda ya birgesu, Dan murmushi yyi hade da daga hannun sa daya kafin ya sake hade hannun nasa Alamar godiya sannan ya koma wajen zaman sa, habawa Wannan salon da yyi tuni ya sake tafiya da imanin sauran matan, har wasu suna fadin kodai ba'indiye ne? A bangaren Habib kuwa ji yake kamar ya fashe Dan haushi harma yaji zaman ya gundure sa Amma sama takai yaji Alhji Abdullahi yace, "Wanda zai zama PA dinsa shine Habib sani" Nan fa aka fara surutai wasu na dariya kasa2 Habib kuwa ji yyi kamar yaje ya shake Alhaji Abdullahi ya huta, a haka dai aka tashi a Taron. lkcn da suka koma office Dr. Omar yyi gyaran murya yace, "inada mgn Alhji" Alhji Abdullahi kansa na kasa Yana rubutu yace, "kozan iya samun damar ka kirani da daddy?" Yyi mgnr Yana Dagowa hade da zube idanun sa Kan Dr. Omar, wata irin kunya yaji Dr. Omar din ta Kama shi, hade da Kara ganin girman Alhaji Abdullahi a idon nasa sosai, Dan haka ya zame idon nasa zuwa gefe a hankali yace, "Eh" Daddy yyi murmushi kafin yace, "Thank you" kallon sa Dr. Omar yyi da mmki shifa lamarin mutumin Yana bashi mmki matuka yadda yake tsammanin sa har ya wuce haka shikam besan wanne irin Gamon jini ne Wannan ba, "Fadi mgnr taka" yaji Alhji Abdullahi ya katse shi, Dr. Omar yace, "am..Toh Daddy dama nace Wai Naga background din karatuna medicine ne Kuma kasan haka Ina lefin ko karamin aiki a bani memakon manager?" Alhaji Abdullahi ya maida dubansa sosai Kan Dr Omar yace, "dame ma ka kirani?" Dr. Omar yace, "Daddy" Alhji Abdullahi yace, "Dakyau hakan ya nuna nidin mahaifin ka ne" Alhji Abdullahi ya Furta hakan a ransa yanajin wani Abu na Dakar kirjin sa, daidai lkcin da Dr. Omar yaji shima wani Abu ya tsirga Masa a zuciyarsa, take suka kalli junansu na wasu seconds kafin Dr. Omar ya janye idonsa d sauri, Alhaji Abdullahi ya sauke ajiyar zuciya Yana ci gaba da fadin, "Yess ni din kamar mahaifin ka ne Dan haka iyaye nada damar su bawa Dansu Abinda suke so, karka dauka sbd karatun ka zakayi aikin no ka dauka Kamar mahaifin Kane ya baka company dinsa ka kula dashi, Banson kayi musu Akan Abinda na baka ko Wanda zai biyo baya sbd tuni ka Aminta Dani a Matsayin mahaifi, Banda saurin sabo ko sakewa da mutane Amma cikin ikon Allah a kanka Naga canji, Kuma ka cancanci rike Wannan ragamar company din, Ina maka kyakkyawan zato bana tunanin zaka cutar Dani" Yyi mgnr Yana Mika masa wasu keys, karba Dr. Omar yyi yace, "su Kuma Wannan na miye?" Alhaji Abdullahi yace, "daidai inda nake parking zakaga wata sabuwar mota a wajen taka ce, a cikin motar daga kujerar gefen driver akwai takarda a ciki address din gida ne na baka halak malak" a firgice Dr. Omar yake dubansa ya bude baki zaiyi mgn kenan, Alhaji Abdullahi ya katse shi da fadin, "No ban sanka da saurin mantuwa ba ka dauki hakan kamar mahaifin ka ne yyi maka kyauta ba wani ba, so banson korafi ko godiya, yanzu ma kana iya zuwa kaje ka duba motar da gidan Dan Nima akwai inda zanje" ya karasa mgnr Yana mikewa tsaye yyi hakan ne duk Dan kada Dr. Omar din yace zaiyi musu ko yyi Masa godiya. Shi Dr. Omar gaba1 ya Rasa wanne irin tunani ma zaiyi, Abubuwan Al'ajabi da yake faruwa dashi tunda ya shigo company dinnan ya fara bashi tsoro gashi ba damar yyi mgn sbd katse Masa hanzarin da Alhaji Abdullahi yyi Masa tun farko, haka yaji a ransa bazai iya Masa musu ba, Toh Kuma maganganu suna Nan dankare a ransa yanaso ya Furta su Dan haka shima ya tashi da niyyar zuwa gun abokin sa Sadeeq Dan tayashi jimajin Abinda ke faruwa, anan sukayi wa juna sallama kowa yabar company din.
~~~~~~~
Kallon motar Dr. Sadeeq yake Yana shafata cikin tsananin farinciki, tun dazu ya kasa rufe bakinsa sbd murna, yyinda Dr. Omar yake binsa da kallon mmki, katse shi yyi da fadin, "Kai Dana fada maka Abinda ke damuna sai ka bige da murna?" Dr. Sadeeq na daidaita nutsuwar sa yace, "Kai Wlh na kasa boye murna ta ne, Kai Alhamdulillah Ala kulli halin Kai Wlh Allah babban sarki ne" Ya Furta hakan Yana duban Dr. Omar, Kafin yaci gaba da fadin, "Gsky ka godewa Allah Omar kada ka butulcewa ni'imar da Allah yake nufinka da ita, ka tuna Wannan Karin mgnr da ake cewa ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA KO Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi, Makiyan ka sunso su wulakanta ka a idon duniya, sunso suga bayanka, sunso suga ka tozarta, sai Allah ya nuna musu ikon sa, bakinda da Allah ya tsaga baya hanashi abinci, Idan Allah ya nufeka da samun Abu idan duk duniya zasu taru a kanka Dan kada ka samu Toh Wlh Basu Isa ba saika samu Dan hanyoyin Allah yawa garesu, haka zalika idan duk duniya zasu taru a kanka Dan ka samu Abu idan Allah beyi nufin ka samu ba duk buga-bugar ka bazaka samu ba, Allah yanaso ya nuna musu Basu Isa ba, wayon su ko dabarar su bazaisa ka tozarta ba domin ba haka Allah ya tsaro maka ba, Dan haka kayi hamdala Omar, ka sake yin hamdala Omar, kaci gaba dayin hamdala a Koda yaushe, Wlh you're special, baka da hakkin su, d sannu Allah zai saka maka." Jikin Dr. Omar ne yyi Sanyi da maganganun Abokin sa Sadeeq, tabbas duk Abinda ya Furta gskyne Dan haka yaji kwarin gwiwa sosai ya Kuma sa a ransa bazai taba butulcewa ni'imar da Allah yyi Masa ba, zai ci gaba da godiya ga Allah, Dan haka a fili ya dafa kafadar Dr. Sadeeq yace, "my frnd a Wannan lkcn abune me wuya a samu aboki irin ka duk wuya duk tsanani Ana tare Thanks you so very muchh..." Murmushi Dr. Sadeeq yyi yace, "Ai mun wuce abokai sai 'yan uwa" Dr. Omar na murmushi yace, "yeah." Nan suka hau motar Dan zuwa gidan da aka bawa Dr. Omar.
#######
Fadar tsari dakyau na gidan da Alhaji Abdullahi ya mallakawa Omar ma Bata lkci ne, gidan ya hadu over daidai misali ga shuke2 na flowers gwanin ban sha'awa, tsaruwar parlon da dakunan sunyi matuka komai dai Masha Allah Saida suka Gama zagaye gidan suka fitowa dukkansu na Yaba kyawu da tsaruwar gidan.
••••••••�?
Yau saura kwana biyu bikin Ameera da Dr. Omar Amma haka kkeji lami Babu armashi sbd dad ya Hana ayi Masa duk wata bidi'a ta biki, yace a ranar da aka daura auren za'a raka Ameera ba wani zancen yinin biki ko sauran su, a bangaren Ameera Koda taji Babu

Please Login or Register in order to submit comment