Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasa Sukaji kaunar yarinyar ta Shiga ransu, Dan Haka yace, "Bari yyi Wanka asan abin yi" Dadine ya Kama Mummy Dan Haka itama tabi bayansa Suka shige toilet. Omar da tunda Mummy ta barshi yake ta faman tunani abincin ma spoon biyu yyi yaji ya cika Masa ciki Dan Haka ya Mike da sauri Yana kwasar key din motar sa yyi waje, Yana fitowa kuwa yyi sa'a Babu kowa a parlon hakan ya bashi damar zare jiki zai gudu yaje can gun Ayuba ya caje shi, Yana dab da fita kuwa yaji an Kira sunan sa, a tsorace ya waiga yaga Ashe Abba ne dake tsaye can kasan wata bishiya, juyawa yyi ya nufi inda yake, Yana zuwa kuwa Abba yace, "Ina zaka ne kketa sauri?" Shiru Omar yyi Dan besan mezai fadawa Abban ba, a bisa mmkin nasa yaji Abba yace, "ta gaji da Halinka ne ta tafi?" A mugun firgice yake bin Abban da kallo, Abba ya danyin murmushi irin na Manya kafin yace, "haba Omar ko kwana daya mutum yyi a gidanku ai Saiya fahimci Rashin jituwar ku bare ni da nayi fiye da wata a gidan" kunyace ta Kama Omar ya Rasa inda zai dura kansa yaji Dadi hannayen sa kurum yasa cikin lallausan gashin sa Yana hargitsa shi, Abba yaci gaba da fadin, "a lkcn daka Zo min da zancen Meera Tace ka Kara aure a Wannan ranar na Kara Tabbatar da Rashin zaman lpyr ku Omar, Babu yadda za'ayi a Wannan zamanin kaji mace tana neman kishiya da kanta saidai ko Bata da lpy" bakin Omar ne ya fara rawa yanaso yyi mgn ya kasa, Dan sauke numfashi Abba yyi kafin yaci gaba da fadin, "lkcn daka roki Sadeeq ya koma gidansu Meera a lkcn nasan bakwa tare" "Kayi hakuri Abba" Omar ya furta hakan ransa a dagule, tabe baki Abba yyi kafin yace, "toh ita salmar tana Ina bakazo da ita ba?" Oh Ya Salam! Question again, Omar ya Fadi hakan a ransa Amma Toh ya zaiyi? Haka dai yyi ta maza ya sanar da Abba ya saketa, "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un..." Abba ya furta hakan a rude Fadi yake, "Omar yaushe ka zama Haka? Wanne irin haline ka tsiro dashi Wanda ni ban sanka dashi ba?? Daga aure Rana daya sai saki???" Lumshe idon sa yyi Yana Sunkuyar da kansa kasa, sosai Abba hankalin sa ya Tashi yace, "kaifa da kanka kaje ka auro musu yarinya meyasa kke nema ka maida mu kananan mutane?" Omar na cije lips dinsa yace, "Kayi hakuri Abba" "Banason ka kasance cikin maza masu auri saki ne Omar, tashi guda Kamar Wanda aka maka baki ba Uwargida ba Amarya??" Still Omar ya Rasa bakin mgn, Jan Numfashi Abba yyi yace, "kaje can gidansu Meeran ka sake jiyo Mana lbrn ta banaso kakai dare baka samota ba" ya karasa mgnr cikin fada2, girgiza kansa yyi cikin ladabi kafin ya juya a hankali ya nufi parking space Yana tada motar sa ya fice a gidan Bayan ya dage glasses dinsa bayaso a ganeshi Dan yasan yanzu Haka hotunan su da labaran su ya Gama game ko'ina, direct gidan su Meera ya nufa. Meera data sauko parlo tana Shirin zama kenan taji Anyi sallama tana juyawa taga wata budurwar wacce Bata wuce tsarar ta bane ta shigo, da murnar ta budurwar Tace, "oyoyo Ameera welcome to Adamawa state" ta Fadi hakan tana rungume Meera, Meera ma rungume ta tayi cikin fara'a sosai tace, "Thanks you very much" sakinta tayi suka zauna tare budurwar Tace, "sunana Asma'u kanwar Ahmad ce ai da tare zamu Zo daukar ku sai Kuma naje islamiyya" Ameera Tace, "Allah sarki Mlm Asma'u ya karatu" Asma'u na murmushi tace, "Alhamdulillah Wai Ina Inna furen ne?" "Gani Nan akwatin radio" Inna fure ta Fadi hakan tana kawo kular abinci inda suke zaune Tace, "Naga alama bakwason zaman wancan kujerun" dariya Asma'u tayi Tace, "haba sai kace ke Inna, mu ai da kwarin mu Koh Ameera?" Ameera na dariya tace, "gaky Kam" Inna tana dariyar itama Tace, "kwaji dashi Banda iyayi meye na tashi sama aci abinci saikace tsuntsaye" Nan suka sa Mata dariya dukansu
Suna cikin cin Abincin kuwa Ahmad ya shigo da tasa sallamar, Inna fure ce ta dubeshi da mmki tace, "Ashe kuwa dgske kke" Ahmad yace, "meya faru?" Inna fure Tace, "gashi kuwa ka dawo banyi zaton hakan ba" 'yar dariya yyi yace, "ke kuwa munada bakuwa guda ai dole na dawo mu gaisa" "ikon Allah gaisuwar ta dazu Bata Kare ba?" Ahmad yace, "kedai Inna akwai tmby Kamar 'yar jarida" Meera ce tasa murmushi hakan yasa shi zuba mata Ido tana dago Ido kuwa taga Yana kallon ta hakan yasa ta fara rage dariyar ta, Asma'u ce Tace, "Ya Ahmad yau Babu kallon kwallon ne?" Hararar ta yyi yace, "ban sani ba" 'yar dariya tayi kawai batace komai ba, hakan yasa yace, "Ameera da fatan dai garin Adamawa kinajin dadinsa?" Dan bushashen murmushi ta Masa tana gyada Kai, Inna fure Tace, "haba ita da garin Ummanta? Ai Allah ya kaimu gobe Dan liti ya zaga damu dangi kowa yaga 'yar Aminatu" Ahmad yace, "haba Inna wanne Dan liti Kuma?" Inna Tace, "toh inada wani driver ne daya wuce shi?" Ahmad yace, "ki fada min lkci da Kaina zan zaga daku" Kama haba Inna tayi Tace, "oh su Ahmad an fara mutunci" dariyace ta kwacewa Asma'u da take ta dannewa tun dazu, Bata Rai Ahmad yyi cikin tsawa yace, "ke wanne Dan iskan kike ma dariya?" Tsuke bakinta Asma'u tayi Bata Kara cewa komai ba hakan yasa Meera tayi murmushi ba komai ya Sata hakan ba sai tunowa da Dr. Omar itama yadda yake mata tsawa Yana Bata Rai. Ayuba na zaune yaga fitowar Omar da sauri cikin mota, mikewa yyi tsaye hankalin sa a tashe yace, "yau na Shiga uku nikam ko kisa nayi karshen zarya kenan..." kafin ya rufe bakinsa kuwa Omar ya karaso inda yake fuskar sa a hade yace, "kaga Paper?" Jikin mlm Ayuba ne ya fara rawa yace, "Dan Allah kayi hakuri Wlh na caje ko'ina Banga komai ba dazu2 Nan ma saida muka Gama birkice ko'ina bamuga takardar Nan ba" Omar na matsowa gabansa yace, "ka duba jikin ka?" Mlm Ayuba yace, "sbd Allah kaikuwa me takarda zatayi a jikina?" Bata Rai sosai Omar yyi yace, "inason yanzun Nan ka caje min duk wata maboya a jikin ka" badan Ayuba ya so ba Haka yasa hannun sa a duka Aljihun jikinsa Yana cajewa, duk fitowa yyi da Aljihun ba komai, idon Omar akansa Yana Shirin maida kudin daya fito dasu ya hango farin Abu da sauri ya dakatar dashi yace, "caje Wannan kudin hannun naka" dawo da hannun sa Ayuba yyi Yana warawa kuwa saiga takardar a ninke salati ya dire cikin murna yace, "Alhamdulillah Wlh itace ai Wannan kudin ya bani da safe kafin su wuce tare dasu na ninke na aje...." Karbe takardar Omar yyi hannun sa na rawa ya warware ta wani irin farinciki ne ya Kama shi besan lkcn daya saki lallausan murmushi ba har hakwaran sa na bayyana, cikin Jin Dadi yace, "na gode mlm Allah ya saka" Mlm Ayuba yace, "ai kuwa Nima na gode Allah Wlh, Wannan Aba tun safe a kanta na kasa samun sukuni" hannu Omar yasa a Aljihun sa Nan ya zaro kudin da besan yawansu ba tsabar farinciki ya damkawa mlm Ayuba yace, "gashi Nan tukwici" Yana Gama fadin Haka ya juya da hanzarin sa, Kallon kudin mlm Ayuba yyi da murna Yana washe baki yace, "Allah sarki Ashe Alheri ke bibiyata tun safe ban sani ba."
Dr. Omar kuwa daga Nan gidansa ya nufa ransa fari tas, Kiran Sadeeq yyi bugu daya ya dauka cikin Jin Dadi yace, "Sadeeq an samu" da murna Sadeeq yace, "dgske?" Omar yace, "yesso Dan Haka ka fara hada kaya zamu Adamawa" mikewa daga zaunen dayake Sadeeq yyi ya tashi tsaye d mmki yace, "Omar kana ganin lkci kuwa?" Omar yace, "Dan Allah ka daina duba lkci I just want to see my wife kawai" "dare fa ya kusa Omar har yaushe mukaje Adamawa bafa Nan da jigawa bane?" Omar yace, "an so? Son samu ma ace Daren yau tare mukayi shi..." "Dan iskaa..." Sadeeq ya katse sa d fadin Hakan Dan yaga kamar ya fara Saba lamba, 'yar dariya Omar yyi yace, "pls kazo Nima gida zan wuce na hada kayana daga Nan muje muyi masu sallama saimu tafi" Sadeeq yace, "Wai yaushe ka zama me naci ne Omar?" "Idan akan sugar babe ne u don't see anything..." "Sugar babe?" Sadeeq maimaita hakan Yana sakin baki kamar Yana kallon sa, "ehnn...watin?" Omar ya Fadi hakan shima, rufe bakin nasa Sadeeq yyi Dan yaga alama Rashin kunya Omar din yakeji Dan Haka yace, "saimun Hadu" "Alright." Omar ya Fadi hakan shima Yana katse wayar, Yana Isa gidansa kuwa da saurin sa ya wuce samansa kayansa ya zuba a traveling bag dinsa ya fito a gurguje, Mlm habu na ganin sa ya Mike da sauri Yana zare Ido yace, "yallabai lpy kuwa Naga kuke ta zari daidai?" Murmushin da be taba ganin ya Masa ba ya sakar Masa yace, "mlm habu abubuwa ne suka faru dayawa a safiyar yau ciki ma harda samun warakar Abba Yana mgn yanzu" cikin matukar murna mlm habu yace, "Allahu Akbar kaji Allah babban sarki, Alhamdulillah Allah sarki Koh can zakane Nima na bika nayi Masa murna?" Dr. Omar yace, "a'a ai baya gida zancen da tsayi gashi Kuma Ina Kan hanya" da mmki mlm habu yace, "wani wajen ka nufa yanzu?" Dr. Omar yace, "eh Insha Allahu Adamawa zan tafi" mlm habu yace, "dare fa ya kusa magriba ta gabato?" Dan murmushi Omar yyi Yana sa hannun sa a Aljihu ya debo kudi masu kauri ya Mika Masa yace, "bansani ba ko zanyi sati ko akasin haka sai yadda Abin dai ya kasance" karba mlm habu yyi da murna sosai yace, "Toh shikenan Allah ya tsare Hanya Allah ya kiyaye" "Ameen Insha Allah zan sanar da Abba sai yazo Koda d safe ne ku gaisa" "Toh madallah a sauka lpy" "Ameen" Omar ya furta hakan kafin ya fice a gidan dama be shigo da motar sa ba Dan Yanason Barinta a gidan daddy Dan Haka Yana fita ya Bata wuta. Suna tsaye a compound sbd Abba ya sanar musu inda omar din ya tafi Dan da farko da suka duba Basu ganshi ba zaton su an sace musu shi ne shiyasa hankalin su ya fara tashi, tun daga gate ya hango su a tsaye mmki ne ya Kama shi hakan yasa be karasa parking space ba ya fito, Hajjaju ce Tace, "Jikana ka samu tashin hankali" isowar sa kenan ya dubeta da 'yar dariyar sa yace, "me nayi d zaisa hankalin ku ya tashi?" Hajjaju Tace, "duk mun laluma lungu da sako na gidan Nan baka Nan sai muke tunanin ko sace min Dan kyakkyawan ango akai" dariyace ta Kama Omar hakan yasa duk suka zuba Masa ido da mugun mmki Dan tunda yazo gidan dazu Basu ganshi cikin fara'a ba sama da yanzu, hakan yasa Abba yace, "an dace?" Da fara'a yace, "eh Abba yanzu ma Shirin tafiya nayi zan jira Sadeeq yazo saimu wuce" kallon mmki suka Kara Yi Masa Daddy yace, "Adamawan Ayau?" Mummy Tace, "ai na dauka Shirin dawowa gida kayi" Sunkuyar da kansa yyi Yana murmushi, Safna tace, "ai kuwa zan bishi Nima inaso muje" Dagowa yyi Yana kallon ta, daddy yyi 'yar dariya yace, "lalle surukar tamu she's special" kunyace ta Kama Omar hakan yasa shi juya kansa Yana wani basarwa, daddy yace, "shikenan Amma sai zuwa gobe" da sauri Omar ya juyo Yana kallon daddy cikin damuwa, daddy yace, "yes yanzu dare yyi Omar gashi yau duk baka zauna ka nutsu ba tunda kaji good news ai yakamata ace kaje ka huta ne idan ta ganta Haka wujiga2 ai saita dauka Dan dambe ka koma" dariyace ta Kama mutanen wajen shikuwa Omar ya juya keya Yana tura baki shifa gsky ba Haka yaso ba Amma Kuma bazai iya yiwa daddy musu ba, Suna tsayen kuwa saiga Sadeeq ya shigo da tasa traveling bag din, Hajjaju tace, "hoo ashe duk kun Gama Shirin ku" Sadeeq Yana dariya yace, "Wlh nace ya Bari da safe Amma duk ya matsa Wai yanzu" daddy yace, "ai zancen ka Haka yake da safen zaku tafi Insha Allahu" "Toh Allah ya nuna Mana safiyar da Alkhairi ni Bari na koma" Sadeeq ya Fadi hakan, Omar ya riko shi Yana fadin, "ba inda zakaje" Mummy Tace, "Sadeeq ai Nan ma gida ne Safna rakasu inda aka Gama gyarawa Ameer dazu" Safna Tace, "Toh" Nan suka bi bayanta tana gabansu yyinda Sadeeq ke yiwa Omar dariya kasa2 so yake su kebe ya Masa Iskanci iya son ransa dama tun safe yake tarashi Akan Meera yadda ya gigicen Nan yasan dole da walakin goro a Miya bazai Bari yasha lami ba Saiya tsokane shi, shi Kuma Omar Banda turo baki ba Abinda Yake, Dan jinsa yake tamkar yyi tsuntsuwa ya ganshi gaban Meera.


*200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754*
8/18/20, 10:21 AM - Ummi Tandama: Ganin yawan kallon da Ahmad yake mata ne yasa ta dafe kanta Alamar kamar Yana Mata ciwo, Inna fure ce Tace, "kin gaji Koh?" Ameera ta gyada kanta tana Dan cije lips dinta, Inna fure Tace, "gashi har yanzu Mahaifan naki Basu dawo ba nasan baban Ahmad da zance yanzu Haka Hira suka tsaya Yi wani wajen" Dan murmushi Meera tayi Tace, "ba komai Bari na jira su" Inna fure Tace, "haba 'yar Nan tashi na rakaki makwancin ki" mikewa Ahmad yyi da sauri Yana fadin, "ai Inna basai kin wahalar da kanki ba Bari Asma'u ta dauko mata hijab saimu wuce Koh?" "Ikon Allah" Inna ta furta hakan tana Kama haba, kafin taci gaba da fadin, "jikata fa anan zata kwana na fada maka hakan tun dazu" Kallon Inna yyi cikin sigar roko yace, "Dan Allah ki Bari muje tare Mana kinaga fah har yanzu ta kasa sakewa damu saikace ba 'yar uwa ba" Inna tace, "Toh ai daga zuwanta bazaka ga hakan ba ka Bari goben Nan Insha Allahu can wajenku zata yini" Asma'u ce tayi saurin tsoma baki da fadin, "hakane Inna da gani Wlh duk ta gaji" itadai Meera kanta ne a kasa tana sauraron ikon Allah, Kwafa Ahmad yyi badan ya so ba murya can ciki yace, "Shikenan" ya Fadi hakan Yana matsawa gefe hade da rungume hannayen sa, sai a lkcn Meera ta dubeshi dukda Yana fushi be hanashi sakar mata murmushi ba, Dan yake tayi Masa a hankali Tace, "Goodnight" "Night" shima ya Furta hakan a hankali, tare da Asma'u suka wuce dakin Inna fure Kan lallausan gadon ta tazauna Asma'u ta dubeta da murmushi tace, "yayana ya cika takura Koh?" Meera ta girgiza Kai da murmushi tace, "meye abun takura Kuma?" Asma'u Tace, "yanada son mutane sosai especially Dangin sa kinsan ba anan ya taso tare damu ba shiyasa Sam be San da lbrn ki ba dayake kinsan yadda Abubuwan suka faru a baya nimadai Ina Karama nakejin lbrn naki daga baya Kuma yyi kasa" kwalla ce ta cikowa Meera sbd tuno muguntar da mom tayi mata a hankali tasa gefen gyalenta ta goge wadda ta gangaro Tace, "rayuwa kenan" Cikin Rashin fahimta Asma'u Tace, "Kamar ya kenan?" Girgiza Kai Meera tayi tana murmushi Tace, "No ba komai Bari na kwanta I need rest" "Okay Saida safe" Asma'u ta Furta hakan tana tashi tsaye, "Allah ya nuna Mana d Alkhairi" Meera ta Bata Amsa itama, ja mata kofa Asma'u tayi yyinda Meera ta sake shigewa cikin gadon ta kwanta lumshe idonta tayi, tayi lamo kamar me bcci, Rayuwar ta na baya take tunawa daga lkcn da aka rabata da dad dinta har lkcn da kaddara ta hadata da Omar, gabanta ne ya Fadi da sunan sa ya Fado a cikin tunanin ta, ba komai ke daga mata hankali ba sai aurensa dake kanta, ya kamata ace ta karbi takardar ta ne, Toh Amma tataya? Mutumin da besan inda ta tafi ba? Da irin wa'annan tunanin bcci barawo ya saceta. Dake Alhji Abdullahi ya kawata gidansa da gine2 da Kuma bangarori d dama Saiya kasance inda aka sauki Omar Kamar wani bangare ne daban dake cikin bangarorin gidan, Safna tana gaba Suna binta a baya harta kaisu part din da aka budewa Dr. Omar Bayan ta bude parlon ne ta juyo tana kallon Omar dake ta Bata Rai Tace, "Ya Ameer" kallon ta yyi yace, "yes sister" Dan murmushi Safna tayi Tace, "ga inda zaku Shiga Nan ni zan koma" ta Kare mgnr tana kallon Sadeeq dake kallon ta, dage Masa gira tayi Tace, "Ya Sadeeq?" Murmushi yyi yace, "godiya muke kanwarmu" Dan murmushi tayi Tace, "wlcm" tana Gama fadin Haka ta juya itama. Shiga parlon sukayi Dr. Omar na zuwa inda aka kawata da kujeru suke yyi jifa da jakar wajen sa, Juyowa Sadeeq yyi da sauri Dan ya tsaya kallon yadda aka kawata parlon ne yaji Omar Yana Fadin, "seriously da an Barni a Daren yau dinnan zan nufi Adamawa Kamar Nan da wudil ni nake kallon ta" ya Fadi hakan kamar ya kurma ihu Dan haushi gaba1 an katse Masa hanzarin sa, sauke tasa jakar Sadeeq yyi kafin ya taka har gaban kujerar dake facing Omar ya zauna Yana Dora daya Kan daya hade da sa tagumi Kamar yaga sabon halitta, Hannayen Omar na cikin lallausan gashin sa Yana hargitsa su Fadi yake, "da ace inada fiffike tabbas Dana tashi sama yanzun Nan" dariya me sauti Sadeeq ya fashe da ita har Yana rike ciki, cikin mmki Omar ya bishi da kallo yace, "are you okay Sadeeq?" Sadeeq na ci gaba da dariyar tasa yatsan hannun sa na pointing Omar yace, "seriously Kai ka dace da Wannan tmbyr" nuna kansa Omar yyi yace, "why me?" Sadeeq na Dan daidaita nutsuwar sa yace, "sbd tsabar gigicewa Akan Meera Fadi kke dama kanada fiffike? Wai Omar me yarinyar Nan ta maka ne duk kabi ka Susuce lkci guda?" Cije lips dinsa Omar yyi Dan ya fahimci Sadeeq Iskanci yakeson Masa Dan hararar sa yyi yace, "u never understand" "Oh! Really?" Sadeeq ya Furta hakan Yana 'yar dariya, shiru Omar ya Masa bece komai ba, Sadeeq yaci gaba da fadin, "Koda yake let me ask you 1 question, Wai a jiyan Nan da Salma ka angwance ne ko kuwa innocent Meera aka farma?" Kallon sa omar yyi a razane hakan yasa Sadeeq ya sake fashewa da wata muguwar dariya, hade Rai yyi cikin son basarwa d borin kunya Omar yace, "Kamar ya na far mata saikace yaki??" Sadeeq yace, "toh Kai a yadda kke tsohon tuzurun Nan ka samu yadda kkeso ai saita Allah..." "Banason iskancin fa Sadeeq idan tazurancin ne ma Kai yanzu me kke? Ai gwara dai ni" Sadeeq yace, "daka samu lpy jiya ba? Bayan Haka ai ni da Kai duk kanwar ja ce..." Kokarin Kai Masa dukan abokai yyi Sadeeq ya goce Yana barin wajen sai dariya yake Daidai lkcn kuwa aka Kiran magrib, Sauke ajiyar zuciya Omar yyi kila idan sunje Sallah Sadeeq ya sarara Masa Haka Nan.
Koda sukazo bcci ma Sadeeq yaki sararawa Omar sai tsokanar shi Yake, gaba1 yabi ya takura Masa hakan yasa Omar yabar Masa dakin ya koma wani Dan Yana bukatar ya samu space, kwanciya yyi ya lumshe Ido take er babe din nashi ta bayyana, tunanin farkon haduwar su yake lkcn data sharara Masa Mari, dafe kumatun sa yyi a maimakon da dayake Jin haushi da Takaici yanzu kuwa shafo kumatun yyi yakaiwa hannun nasa kiss Yana Jin a ransa kamar hannun data mareshi yyi kissing, cije lips dinsa yyi sosai lkcn daya Kara tuna haduwar su ta biyu a ruwa, gsky baya manta lkcn domin ya wahala a Wannan Rana to Wai meyasa ma tun wuri be tsaida hankali akan Meera ba? Koda basuyi aure ba tsautsayi da neman taimakon ta suka zube cikin ruwa Suna gangarawa a kasa kowa a bisa kirjin kowa ya Isa ya Tabbatar Masa da cikakkiyar mace yake tare ba hotiho ba, Amma sbd taurin Rai irin nasa Sam ya mance da Wannan nunannun kayan alatun har Saida aski yazo gaban goshi ya farga, juyi yyi cikin takaicin kansa Yana fatan gari ya waye ya nufi Adamawa. Washe garin ranar kuwa Meera na Gama breakfast dad ya shigo gidan, gaishe shi tayi da murmushin ta, dad yace, "jiya kafin na dawo harkin kwanta" Inna fure ce ta shigo parlon tana fadin, "ai da alama ta gaji jiyan Nan" dad yace, "kwarai kuwa ai zaman ne ba sauki" Inna fure na dariya Tace, "Toh da tafiyar mota tayi fah?" Shima dad dariyar yyi yace, "gsky kuwa da abin sai yafi Haka" itadai Meera murmushi kawai take, can taji dad din nata yace, "Ameera ya Matsayin auren naki yake Dan jiya baki bani wani kwakkwaran Amsa ba" dam... Kirjin Meera ya buga da karfi, Inna fure Tace, "Aurenta akayi?" Dad ya girgiza Kai yace, "a lkcn tunani na an dauke shi akan Meera tana cikin karatun ta baiwar Allah Nan Wlh na aurar da ita auren ma irin na marasa Gata Dan ko shi yaron ce Masa nayi kada yyi mata kaya ko kala daya idan taje ta samu acan" cike da masifa Inna fure Tace, "haba Ibrahim wanne irin aure ne Babu lefe? Gsky banji Dadi ba Wlh ka wulakanta min jinin 'yar Aminatu" shiru dad yyi ganin kamar Inna furen tadau zafi a hankali yace, "kiyi hakuri Inna shiyasa nace a lkcn bana cikin hayyacina an dauke min tunani na akanta" kwafa Inna fure tayi Tace, "ke Ameera da kukayi auren ya Miki lefen?" Meera da hawaye suka fara tarar mata tayi kasa da kanta tana kokarin maida su, "mgn zakimin ba shiru ba" Inna fure ta sake furta hakan, jikin Meera na Bari ta girgiza kanta a hankali, "La'ilaha'ilallahu Muhammadun Rasulul lahi S.A.W" Inna fure taja salati ta dire ranta a mugun bace Tace, "ke kuwa wanne Dan iskan yaron ne ya aureki Wanda besan darajar mace ba?" Kasa Dagowa Meera tayi jikinta kuwa naci gaba da rawa, shi kansa Dad ransa ne ya baci akan Abinda Omar yyi sai yanzu ya tuna tun ranar daurin Aure ma be Kara ganin fuskar sa ba, Inna fure ce tace, "ke gayamin gsky ke kikace kinason sa ya taimaka ya aureki ko kuwa wulakanci ne kurum irin na maza yaga bulus??" Jan zuciya Meera ta farayi sbd kukan da take ta dannewa yaci karfin ta, takaici kuwa ya Kama Inna fure kamar tayi tsuntsuwa ta ganta gaban Dan banzan yaron Nan daya wulakanta mata jika, ganin kamar meeran Bata da niyyar Amsa duk tmbyr da akai Mata ne ta yanke maganganun nata da fadin, "toh daya Gama cin moriyar gangar Dan Bantan uban saki nawa ya Miki?" Fashewa da kuka Meera tayi tana kokarin tashi, hakan yasa suka bita da kallo har cikin ransa dad yakejin kukanta Yana ganin kamar duk Wannan lefin sa ne da be wofintar da itaba a lkcn da tafi bukatar sa tabbas da duk hakan Bata kasance ba, tana mikewa kuwa tayi hanyar daki da saurinta still Bata daina kukan ba, sauke ajiyar zuciya Inna fure tayi tana duban dad daya Shiga damuwa tace, "da alama sakin wulakanci ya mata shiyasa ta kasa furta komai" cikin sanyin jiki dad yace, "Nima Abinda nake tunani kenan tun jiya naso Jin ta bakinta dake a firgice tazo min saima kin ganta duk ta lalace Wlh" wani kululun takaicin ne ya sake Kama Inna fure Tace, "ina number marar mutuncin Nan yake na Kira yanzun Nan na Tabbatar Masa da cewa Meera da gatan ta?" Girgiza Kai dad yyi yace, "Banda ita" kwafa Inna fure Tayi ba Haka taso ba Amma a fili tace, "matukar Bata da hakki a kansa sai Allah ya saka mata" dad yace, "gskyne." Tashi yyi yabar gidan ita Kuma Inna fure ta nufi wajen Meera.
Tun da asubar fari Dr. Omar ya jawo jakarsa zuwa parlo, abin har yaso bawa Sadeeq dariya Amma

Please Login or Register in order to submit comment