Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yana zuwa daki ya wuce toilet yyi tsarki Bayan ya Gama ya dawo ya Sauya kayansa kafin ya haye gado ya kwanta gaba1 haushi da tunanin Meera ne dankare a ransa yanajin takaicin yadda yaje Yana lallamin karamar yarinya tana ja Masa aji, juyi yyi Yana tunanin shawarar dazai yanke zata Sha mmkin sa kuwa da Haka bcci barawo ya sace shi. Tunda abunnan ya faru a tsakanin su Dr. Omar be Kara bi takan Meera ba sbd bayason duk wata kofa ta raini ta shiga tsakanin su musamman daya San ta fahimci Abinda yaje nema wajenta be samu ba, sbd gujewar fadawa yanayi ma ko kadan be cika kallon inda take ba sai abin ya kaishi makura zai Dan saci kallon ta a fisge ya dauke idonsa. A bangaren Meera kuwa sosai ta sake Kama kanta itama batason Abinda zai hadata dashi domin tattalin budurcin ta take tana fata ace inama soyayyace ta kawo shi ba bukata ba? Da kuwa tabbas a shirye take data faranta Masa Rai har sai yaji ya gamsu Amma data tuna cewa be taba nuna Yana sonta ba bare taga hakan a aikace yasa itama tayi watsi da lamarin sa. Ko yanzun ma kallon jarkar data Gama yiwa Abba Addu'o'i tayi tana kokarin rufewa a ranta fata take Allah ya kawo karshen Wannan ciwon na Abba, bayan ta Gama rufewa ne ta fito hannun ta rike da jarkar, Yana zaune a parlo Kan kujera ya baza wasu takardu Yana cikewa, Dan satar kallon sa tayi ta dauke Kai Nan tayi hanyar waje, hakan ya bashi damar Dagowa Yana bin bayanta da Harara kwafa yyi Yana cije lips Nan yyi murmushin da yake dauke da ma'anoni, Tashi yyi ya haye samansa da sauri ya debo Invitation card a dakinsa ya dawo parlo. Meera na zuwa wajen Abba da yake zaune shi kadai ta karasa da murmushi ta Mika Masa jarkar, karba Abba yyi Yana bude baki a hankali sounds din mgn ya fara fitowa saidai ba'ajin me yake fada, da murna Meera Tace, "Abba Kamar kunne na yaji mgn na fita?" Daga Kai yyi da farinciki shima Abinda yakeson fada shine Allah yyi Miki Albarka, saidai mgnr Bata fita sosai, Dadi ne ya Kama Meera sbd ganin canjin ciwon Abba da tayi, tana fadin, "Alhamdulillah Abba Insha Allahu Nan bada dadewa ba zaka samu lpy dama ciwo a take yake samun mutum sauki kuwa sai a hankali" shima Abba da murnar ya fara gwarancin nasa da ba'a fahimtar me yake fada, suna cikin Wannan yanayin sukaji alamun tahowar mutum suna juyawa baya suka hango Ashe Dr. Omar ne, ga mmkin Meera sai taga Fuskar sa cike take da murmushi sosai tamkar Wanda aka yiwa Albishir sabanin kwanakin Nan da take ganin Yana saka fuskar Shanu, harya karaso wajensu be daina Fara'a ba, jawo kujera yyi ya matso ta kusa dasu ya zauna Yana kallon Abba yace, "Alhamdulillah Abba sauki ya fara samuwa Allah ya baka lpy" girgiza Kai Abba yyi yana murmushi sosai, Meera na ganin Haka tayi nufin mikewa Dan Basu waje, da sauri Dr. Omar ya riko tattausan hannun ta hakan yasa ta kalleshi da mmki take idanun su ya sarke da juna, Dr. Omar ne yyi saurin kawar da nasa idon sbd Abba na wajen Yana Dan cije lips dinsa ya kalli Abba daya kawar da kansa ya sake kallon Meera bayan ya sakar mata hannu yace, "ya Zaki tafi Kuma Bayan baki tsaya mun sanar da Abba Abinda muka tattauna ba?" Sai lkcn Abba ya juyo garesu Yana dubansu a tsanake, yyinda Meera ta koma kan kujera da mugun mmki ita Kuma wacce mgnr ce suka tattauna dashi? Domin a iya sanin ta tun daren daya lallaba dakinta Basu sake musayar yawu dashi ba, Dr. Omar ne ya katse musu shirun yana kallon Abba yace, "Abba tun satin daya wuce Meera ta takura min da zancen wata" a firgice Meera ta kalli Dr. Omar yyinda Abba ita Kuma yake kallo, Dr. Omar na ganin tana neman Bata Masa plan dinsa yace, "Shiyasa nace Miki bazan yadda da yarinyar ba kikace saina Aureta ai taimako ne saidai kar a fadawa Abba sbd zai iya hanawa nikuma Naga cewa mgnr aure ai dole Abba ya sani" Kan Meera ne ya Kara kullewa hakan yasa ta dubi Abba taga ita yake kallo fuskar sa ba fara'a, take hawayen takaici ya fara zubo Mata Nan tasa gefen hijab dinta tana gogewa, Wannan kukan nata ya Kara bawa Dr. Omar kwarin gwiwar fadin, "Ka gani Koh Abba? Bari dai nayi maka bayanin filla-filla Meera ta hadani da yarinya anace da ita Salma abokiyar karatun su ce Ana Shirin bikinta befi saura sati guda ba ita da mijin da zata aura akaje Yi musu gwajin jini Ashe dukansu AS ne gashi yarinyar marainiya ce tana Shan wahala a wajen kanin ubanta auren da zatayi shine take fatan samun sauki dalilin gwajin Nan yasa saurayin da zata aura yace ya fasa sbd Ana kyautata zaton zasu iya haifar Yara masu sikila Wannan Abu ya tayar da hankalin ita Salman da Meera kanta a Haka tazo ta sameni tana fadamin yadda abin ya faru Tace mu rufawa waccar yarinyar Asiri na Aureta sbd ni jinina AA ne Babu matsala, nayi kokarin zamewa da shawarar data kawo ta dinga kawomin ayoyi da hadisai na nuni da muhimmancin taimako, nidai nace mata banason su samu sabani a zaman su na tare Tace Wannan Babu matsala a takaice dai Abba da gudunmawar ta yakai har Saida tasa aka buga IV din bikin Nan a maimakon a dage bikin sai bikin ya juye Kaina yanzu ya rage befi 3days ayi ba, ta bukaci a sanar maka hakan a kurarren lkci domin bataso Kai ka Hana Dan tausayin yarinyar take sosai" Tunda Dr. Omar ya saki baki Yana sharara karya Meera ta saki kunnuwa da Ido, da hanci, da labba tana sauraron kalaman Dr. Omar da mugun mmki, yyinda shi Kuma Abba mmkin yarintar Meera yake karara, kallon su kawai Dr. Omar yyi Yana jiran yaga Abinda zai faru, dukar da kanta Meera tayi tana kokarin share zazzafar kwallar data gangaro mata taji Abba na kakarin mgn, Hakan yasa ta dago da kanta hawaye be daina taruwa a idonta ba taji Mgnr Dr. Omar ta katse su da fadin, "so yake ya tmbyeki Abinda nace ha....k..a..ne?" Ya karasa mgnr muryar sa na sarkewa sakamakon Juyowa da Meera tayi ta kafe shi da ido, kawar da kansa yyi da sauri Yana Dan yake fatansa ace Meera Bata Rusa Masa duk shirinsa ba, Juyowa Meera tayi tana kallon Abba hawaye na kwarara akan kumatun ta Kara gefen hijab dinta ta goge tana daga Kai muryar ta na rawa Tace, "ha..ha..Kane.. Abba" ta Ida mgnr hade da fashewa da kuka ta Mike tsaye da sauri tabar musu wajen, hakan yasa Abba ya kalli Dr. Omar da sauri yanajin a ransa kamar be yadda da maganganun Omar din ba, Ganin Haka yasa Dr. Omar ya nuna fuskar damuwa yace, "ka gani koh Abba? Itace Nan Tace nayi kullum idan zatamin mgnr sai ta zubar da hawaye na Rasa wanne irin tausayi gareta" ya karasa mgnr Yana yatsina fuska, Sam Abba ya kasa fahimtar su biyun yanaso ya gaskata wata zuciyar na karyatawa abun gaba1 ya daure Masa Kai hakan yasa be nuna wata Alamar komai ba ya Mike tare da wucewa dakinsa, dafa goshi Dr. Omar yyi hade da sauke ajiyar zuciya kafin shima ya tashi ya wuce parlo, tana Kan kujera sai sharar kwalla take taji alamun shigowar sa hakan yasa ta tashi a zuciye ta fara mgn Tace, "meye dalilin ka nayin karya Dani?" Kallon ta yyi ya watsar Yana Shirin hayewa sama ta bishi da sauri tana cakumo gaban rigar sa Tace, "sbd kanason Kara aure saika hada karya Dani? Dole sai Dani zakayi auren? Idan kanada ra'ayi hanaka zanyi??" Tallafo kumatun ta yyi yana kallon kwayar idonta yace, "Daman ke wacece da Zaki hanani yin aure? Matan da akayi auren soyayya dasu ma Ana musu kishiya bare ke da Babu digon sonki ko kadan a Raina" wani irin bacin rai ne ya sake Kama Meera Nan tasa hannayen ta biyu tana dukan faffadan kirjinsa Tace, "cewa nayi dama ka so ni? Kawai nace meyasa zakayi karya Dani?" Ta karasa mgnr kuka nacin karfin ta batasan dalilin da gaba1 ta Shiga tashin hankali ba, turar ta gefe yyi saura kadan ta Fadi yasa hannayen sa ya tallafo ta Nan idonsa ya sarke da juna suna yiwa junan su kallon-kallo, Saida suka kwashe kusan 3mins a hakan kafin Dr. Omar ya Kara jawota ta da nufin ta gyara tsayuwar ta sai ji yyi ta fada kirjinsa, besan lkcn da ya saki Numfashi ba dalilin Jin tudun kirjinta da yyi, d sauri kuwa ya matsa da ita gefe Yana Kama kafadar ta da duka hannu biyun sa ya kalleta up and down yace, "cikin dayan biyu, ki fara Shirin barin gidan Nan ko Kuma ki shirya zama 'yar aikin matata wacce ta kasance zabin Raina kin gane?" Bin hannayen nasa daya rike mata kafadu tayi take tasa nata hannun ta turar da nasa gefe tana kallon sa sosai tace, "basai ka sanar Dani hakan ba ni nasan Abinda ya dace Dani nayi" ta karasa mgnr hade da bar masa wajen tana Masa bye-bye da hips dinta, Dan bushashen yawu Dr. Omar ya hadiye Yana lumshe idonsa kafin yyi sama Yana Danna wayar sa, Kiran Sadeeq yyi Saida ta kusa tsinkewa kafin ya dauka, Dr. Omar yace, "Ina ka Shiga ne inata faman Kira" Dr. Sadeeq dake cike da haushin sa sbd Wannan auren daya rakitowa kansa yace, "yanzu fa ka Kira? Ko kayi wani ne Bayan shi?" Dan murmushi Dr. Omar yyi yace, "ya kamata mu hadu mutattauna duk Abubuwan da za'ayi a event" Dr. Sadeeq yace, "shi Kuma Wannan auren harda even za'ayi?" Dr. Omar na zama gefen gadonsa yace, "kanayin Abu kamar kana manta Abinda ya faru a baya, ka sani Sarai nace maka wancan auren da nayi ba aure so bane, a lkcn da zanyin auren zabin Raina lkcn za'a Tabbatar da biki nayi" shiru Dr. Sadeeq yyi tabbas ya tuna yadda sukayi a lkcn bikin Meera shi gaba1 tausayin yarinyar yake shiyasa baya goyon bayan Omar din ya Kara aure domin ya fuskanci matar dazai aura ma idonta a bude yake, "Hello kanajina kuwa?" Dr. Omar ya furta hakan, Dr. Sadeeq yace, "shikenan zuwa gobe zamu hadu" "okay Thanks" Dr. Omar ya Furta hakan kafin suka yanke wayar. matsawa jikin pillow dinsa yyi ya kishingida Yana me lumshe idonsa tunowa da duk Abubuwan daya faru yake yadda akai ya amince da tayin Salma, tun Daren ranar da Meera tayi Masa Wulakanci yasha Alwashin saiya Bata mmki, a washe garin ranar Yana zuwa office Salma ta shigo lkcn taci kwalliya sosai kayan jikinta sun kamata, tana zuwa ta durkusa Masa tana sanar Masa an takura Mata a gida ya taimaka ya Aureta kafin su aurar da ita ga Wanda bataso, a lkcn kallo yyi Mata na tsanaki ya fahimci tabbas ta kusa cika da irin matar da yakeso domin bazai yiwa kansa karya ba Meera ta fita kyau da kyakkyawan diri nesa ba kusa ba a takaice dai Meera itace irin zabin ransa da yake nema dare da Rana shiyasa ranar farko daya ganta naked ya birkice ya Kuma Susuce domin be taba zaton Haka halittar ta take ba Ashe kallon kitse yake yiwa rogo, duk yadda yaso ya lashi zumarta ita Kuma Taki Bari, Koda ya Gama kallon ita Salman sai yaji a ransa Wannan damace dazai fahimtar da Meera cewa ba ita kadai bace mace, shiyasa batare da Bata lkci ba ya amince da tayinta anan ta sanar Masa idan Babu damuwa bikin Nan da sati biyu, da taimakon Abban su Sadeeq dukda sunyi mmkin Karin auren nasa saidai Basu ce komai ba domin Basu San dalilin sa ba, yasa aka Kai kudin aure da kayan lefe akwati 12 Wannan Hajian su Sadeeq ta hada taso yin na Fadar kishiya wato Meera yace basai ta siyo ba Dan ya riga yakai mata a tashi karyar, a takaice dai kafin sati biyu har ankai komai na biki, biki aka shirya bana wasa ba, har kawo yau daya rage 3days a daura auren, Numfashi Dr. Omar Yaja Bayan ya Gama duk Wannan tunanin ya mike zaune Jin Kiran Sallah da ake yasa shi shigewa toilet Dan yin Alwala.


*Littafin na kudi ne 200 kacal ya Isa ki mallaki naki ta hanyar turo da kudin ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 Zaki iya turo da katin MTN ta waccar number👆🏻*
8/15/20, 8:07 PM - Ummi Tandama: Gaba daya ba Abinda kkeji sai sautin kukan Meera yyinda shi Kuma Dr. Omar ke sauke ajiyar zuciya sosai Yana ci gaba da linkaya cikin koramar Meera sbd tsabar rudani da rikicewar da yyi besan lkcn da bakinsa ya fara furtawa Meera wasu irin kalamai masu nauyi da wuyar fassarawa, ba karamin gigitashi tayi da Wannan korama tataba, jin kansa yake tamkar ba'a duniya yake ba, a takaice dai a Wannan dare daya kamata ya kasance First night ga Salma abin be faru ba ya juye ga Meera, Meera ba karamin Jin jiki tayi ba data iya dauke buga kwallon da Dr. Omar yake a ragar ta, shiyasa duk Wannan ihun nata dainawa tayi sai Jan zuciya sbd muryar ta ta dashe, karshe ma hawaye ne kawai ke malala bisa kumatun ta tanajin ingarma da mazan taka irinta Omar, Saida ya gamsu, gamsuwa irinta gasken gaske kafin hankalin sa ya fara dawowa jikinsa, gaba1 jinsa yake garas sbd ya fitar da Abinda ya Dade Yana damunsa shekara da shekaru, nutsuwa ce sosai ta riskeshi hakan yasashi gangarawa gefen ta hade da jawota saman kirjinsa Ya rungumo kwankwason ta Yana sauke ajiyar zuciya hade da lumshe ido, wata irin doguwar ajiyar zuciya Meera ta saki hakan yasa Dr. Omar ya bude Ido a firgice Yana dubanta ji yyi nauyinta ya karu a jikinsa hakan ya sashi kunna bedside lamp da sauri, anan ya fahimci Meera Suma tayi, a rude ya Mike zaune ya rungumo ta Yana Dan jijjiga ta, ji yyi Sam Bata da Alamar motsi hakan yasa yaji hankalin sa ya tashi sosai ba shiri yadan kwantar ta gefe kafin ya sauko akan gadon nasu, da sauri yyi hanyar toilet dinta Nan ya tarar mata ruwa me dumi kafin ya garzayo da saurin sa ya dauketa a hannu sai toilet, a hankali ya fara sata cikin ruwan Yana diban wani a hannun sa Yana shafa mata a fuska sai kace jaririya, har lkcn Bata dawo hayyacin ta ba hakan ya Kara daga hankalin Omar bakinsa na ruwa ya fara Furta, "please Meera wakeup" Ya Fadi hakan Yana hura mata iska a kunne gaba1 jikinsa rawa yake burinsa Meera ta dawo hayyacin ta, Saida suka kwashe kusan 5mins lkcn ma har Dr. Omar na kokarin fito da ita su wuce hospital a Daren yaji ta saki ajiyar zuciya, wani irin farinciki ne ya Kama Omar Nan ya Sauya ruwan ciki ya sake zuba wani sai a lkcn Meera ta bude jajayen idonta a hankali tana bin inda take da kallo, Kallon tane ya tsaya Kan Dr. Omar dayake dauko towel dinta zai nade ta, juyowar da zaiyi yaga harta bude Ido da hanzarin sa ya Isa gareta fuskar sa cike da Annuri yace, "Alhamdulillah Kin tashi? Sannu kinji?" ya Fadi hakan Yana Karasawa gabanta, gani yyi Meera ta buga Masa Harara tana Mika Masa hannu ya Bata towel din, "No zan daukeki Meera bakyajin Dadi" yyi mgnr Yana kamota ta zame cikin masifa Tace, "tunda ka Gama min muguntar meye naka na zama har yanzu baka tafi ba?" Lumshe ido yyi Yana dafe kansa yace, "Meera ba mugunta nayi Miki bafa" fitowa tayi daga bahon wankan tana warce towel din hannun sa Tace, "I know Abinda zakace kenan Kuma..." Bata karasa mgnr ba kenan tayi kasa da sauri sbd zafi da zugin da taji kasanta yyi, kafin takai kasan Dr. Omar ya tarbota jikinsa da sauri Nan ya dauketa cancak yyi daki da ita Kan kujera ya aje ta sbd gadon kaca2 yake d budurcinsu, Meera dake Kan kujera tayi kasa da kanta tana cije lips ita kadai tasan yadda takeji, Dr. Omar kuwa Kan gadon ya nufa ya yaye bedsheet din Kai Nan ya kaishi toilet yasa a washing machine, dawowa yyi ya duba wadrobe dinta Babu komai a ciki sbd already kayanta ta gama shirya su a trolley da niyar tafiya, Juyowa yyi zai Mata mgn yaga jikinta sai rawa yake, da hanzari ya Isa gareta gaba1 ya Rasa yadda zaiyi sbd Rashin mayafi, take takaicin kansa ya Kama shi yanzu ya fara tunanin hakkinta daya Shiga na Rashin mata kayan sawa, Hannun ta rike Yana murzawa a hankali muryar sa na rawa yace, "I'm sorry pls Bari naje daki na dawo" Yana Gama fadin Haka ya Mike da hanzari yyi waje, Dagowa Meera tayi tana binsa da kallo ranta a mugun bace, Yana zuwa dakinsa ya dauko bedsheet da Katon lallausan bargon sa hade da first Aid box dinsa yayo waje duk Yana yin Abubuwan ne cikin hanzari Sam hankalin sa be Kai Masa dakin Salma ba bare ya tuna da mutum a ciki, Yana zuwa dakinta ya shinfida bedsheet din Nan ya juyo gareta ya dauketa cancak ya Dora ta bisa gadonsa, be tmbyi inda kayanta suke ba sai nasa kayan daya dauko mata yasa mata Bayan ya warware towel din jikinta, duk yadda yaso yaga kwayar idonta ki tayi gaba1 fuskar Meera a tamke take Babu Annuri ko kadan, dukda Yana cikin tsananin farinciki Rashin walwalan Nan Tata ba karamin daga Masa hankali take ba, a Haka ya Gama shirya ta kafin ya dauko box dinta dakyar ya samu Tasha mgni Wanda zaisa taji sauki2 kafin gari ya waye domin duk Wannan budurin nasu cikin tsakiyar dare suke around 3am, shi kansa daya ga time ya Girgiza da dadewar da yyi domin tun wajen 10pm yake sukuwa a kanta, gaba1 Kuma sai yaji ta bashi tausayi, shima zuwa yyi ya tsarkake jikinsa kafin ya dawo Kan gadon ya kwanta lkcn tuni bccin wahala yyi gaba da Meera, Sbd nannauyan bccin dake kanta yasa batasan lkcn daya sake janta jikinsa ba Nan ya lumshe idon sa take yaji zuciyar sa ta fara kasuwa zuwa bangarori daban2, tashin farko cike yake a cikin tsananin farinciki domin Meera ta shayar dashi mmki, be taba tunanin zata iya dauke Mazantakar sa ba a yadda yake Jin kansa be kawo zata iya da kwankwason sa ba sai gashi shine da linkaya sosai a cikin koramar da Babu Wanda ya San ta saishi kadai Kuma Shidin ne dai zaici gaba da iyo a cikinta da izinin Allah domin shi kadai yasan Zaqi da gardin daya kwaso badan ya isheshi ba ya fito a cikinta, a wani bangaren na zuciyar sa kuwa Tsananin tausayin Meera ne ya darsu a ransa, besan meyasa ba Amma ko daga duban dakinta da yyi yasan akwai lauje cikin Nadi a cikin tarihin rayuwatar ta Wanda shidin be taba tsayawa yyi tunanin wacece ita? Ba, gwauron Numfashi Dr. Omar Yaja yanajin wasu tunanikan barkatai na yawo a kansa da Haka bcci barawo yyi awon gaba dashi hannun sa cikin na fulanin ta. Acan bangaren Salma kuwa Koda d Dr. Omar yabar dakin ba karamin tashin hankali ta Shiga ba, musamman daya rufeta ta waje sai takejin Kamar tayi hauka domin mgnin data Sha sai zillo yake mata ita kanta tasan ba karamin dure2 tayi ba, gashi abin ya dameta Babu Namijin dazai kawar mata da shi, iya kuka da ihu da buge-bugen kofa Babu Wanda Salma batayi ba karshe dai ta fahimci Dr. Omar baida niyyar zuwa gareta ga sha'awa sosai ta Kama ta, Dan guntun towel din jikin nata ma yarshi tayi sai yawo take a dakin ta Rasa yadda zatayi da marar ta dake tsiyaya, duk Abinda ke gabanta kawar shi take cikin Takaici tanajin Kamar tayi tsuntsuwa ta ganta a hotel, Idonta ne ya sauka Kan mirror dinta da aka Gama jera mata shi da kayan kwalliya Nan ta hango kwalbar turare spray, hannun ta na rawa ta jawota batare da tunanin komai ba ta wage cinyoyin ta Nan ta cusa ta gabanta. Mlm sale kuwa a Wannan Rana yaga Ikon Allah koda Saratu ta dawo tana ganin sa ta dauke Kai ta wuce can dakinta Saida ta Jima sosai kafin ta fito inda yake tana ci gaba da kallon sa Tace, "ai na zaci bazai kawo ka ba yanzun Nan na tsine Masa yabi 'ya'yan kaji" kallonta shima yake ransa a hade ya bude baki da nufin mgn ya kasa a firgice Saratu ta matso dab dashi tana dafe kirjin tace, "mlm sale bakinka ke kokarin budewa?" Hararar ta yyi batare daya nuna Alamar komai ba, hannu Saratu ta Dora akai tace, "na Shiga uku yanzu munafurcin da kukamin kenan? Haba Koda naji Ashe cutata akaso Yi acan Dan ga alama Nan da gani mgni aka farayi maka" sai kuwa ta sauke hannun tana sakin wata irin dariya tace, "toh Bari kaji mlm sale idan ma sauri kke ka samu baki gwara ma ka daina wahalar da kanka domin gobe2 Nan zanyi asubanci naje inda za'a tarwatsa Rayuwar mutanen da kkeson sanar dasu gsky, gaba1 zansa su tarwatse a Kuma karkato min da hankalin Dana zuwa gareni Kai da shi Marun da kkeso Kuma ba barinku zanyi ba saina sa an lalata Rayuwar ku gaba1 idan yaso sai muga shegen dazai hanani cin dukiyar da nake dakon na samu tun shekaru talatin baya" ta karasa mgnr tana shekewa d dariya, Wani irin tashin hankali ne ya riski mlm sale yasan zata aikata hakan to Amma yanzu meya kamata yyi domin dakatar da ita? Kakarin mgn yake sosai ko Abinda ya tokare Masa makogwaro zai fita Amma ya kasa hakan ya sashi daura Alwala ya shige dakinsa dama bayan sallar Isha ne lkcn, Yana Shiga ya tada kabbarar sallar Nafila a takaice dai mlm sale Saida ya Dade a sujjadar sa ta karshe Yana kaiwa Allah kukansa domin Samun agaji, ya Dade sosai Yana wannan sallolin harta kaiga bcci barawo ya sace shi bisa sallayar sa, cikin bccin sa mlm sale ya fara mafarki me ban tsoro da firgitarwa _cikin Wannan mafarki ya fara Jin kukan wasu irin halittu a kofar dakinsa, wasu Kuma na sheka dariya, can Kuma yaji Ana kwala Masa Kira mlm saleeee..., Waige2 ya fara Yi sbd ganin sa yyi tamkar a dokar daji Nan yaga ance Kai kallo Nan Yana juyawa ga bisa mmkin sa yaga kofar dakinsa dai ake Masa nuni cikin kaduwa ya kankame jikinsa yadda yaga bakin kofar ita kadai naci da wuta sosai tamkar gobara ba komai ya sake daga Masa hankali ba sai yadda yaga iya Wannan wajen ne kawai ke ci da wuta, ji yyi ta bayansa an kwashe da dariya Yana juyawa yaga Saratu ce ta fisgoshi cikin mugunta tana fadin bana fada maka ba? Nan zaka Kare ta karasa mgnr tana hankada shi cikin wutar..._
A firgice Mlm sale ya farka daga mummunan mafarkin dayake jikinsa sai rawa yake yyind zuciyar sa ke dauke da salati sbd b bakin mgn, ji yyi an kwalla Kiran Sallah hakan ya Tabbatar Masa da cewar lalle Asuba ce tayi take ya kalli inda yake yaga akan sallaya yyi bcci Wannan Abu ba karamin daure Masa Kai yyi ba shikuwa wanne irin nannauyan bcci ne ya kwashe shi Haka? Jin ana Shirin Kiran sallar shigane ya sashi mikewa da sauri, kallon bakin kofar sa yyi yaji gabansa ya buga da karfi hakan ya sashi yin Bismillah ya fito da kafar dama, Bayan ya dawo daga Sallah ne yana shigowa gidan yaga Saratu na saka hijab a tsakar gida, kallon sa tayi tana 'yar dariya Tace, "bama fada bamu cika ba Dan Haka nayi Nan" ta karasa mgnr tana ficewa a gidan, binta da kallo yyi gaba1 kansa a daure mafarkin jiya

Please Login or Register in order to submit comment