Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tunanin daban.
Acan bangaren Dr. Omar kuwa, zaune yyi cikin sabon office dinsa Yana duba wasu takardu da aka ajiye Masa, tunda Dr. Omar ya karbi ragamar aikin company din komai ya fara dawowa tsari Yana daidaituwa, hakan ba karamin mmki yake bawa Alhaji Abdullahi ba yadda yaga kamar Wanda ya zauna a aji aka koyar dashi, shiyasa kullum baya gajiya wajen jinjina Masa da Kuma sa Masa Albarka, Yana cikin cike takardun kuwa yaji anyi Masa knocking, zaton sa PA dinsa ne Dan Haka yace, "yes come in" Ya Furta hakan Yana ci gaba da Abinda ke gabansa, "Amincin Allah ya tabbata a gareka" yaji wata siririyar murya ta daki dodon kunnen sa, shiru yyi shi be dago ba shi be Amsa ba saima mmkin yadda akai PA dinsa yabar mace tazo Masa har cikin office yake batare da an nemi izinin sa ba, Dan Haka ya dago Rai a hade a takaice yace, "Ameen" tsaye take cikin Shigar doguwar riga pink ta yane kanta da mayafi hade da 'yar karamar jaka rataye a kafadar ta, doguwace sosai Dan da kadan ma Dr. Omar din ya fita tsayi duk tsayinsa kuwa sai hips dinta dake a cike Tam ga kirjinta shima tsaitsaye sun cika sunyi fam a takaice dai shape dinta ya fito sosai cikin kayan data saka, Kawar dakai Dr. Omar yyi cikin kakkausar murya yace, "get out" Dan murmushi yarinyar tayi tace, "haba Omar bansan me sunan ka da irin Wannan halin ba domin Shidin ya kasance me maraba da bakinsa" tayi mgnr tana kokarin Jan kujera zata zauna, tashi tsaye yyi da sauri cikin zafin zuciya yace, "I said get out..." Ya Furta hakan cikin karaji, a firgice yarinyar ta juya ta fice saura kadan ma ta buge da kofa sbd waiwaye, duba inda PA dinsa yake yyi yaga baya Nan Nan ya Kuma Jan tsaki ya Rasa wanne irin shiririta ne da Habib, Ko 1hr ba'ayi ba kuwa yaga wayarsa na ringing, Daddy shine Abinda ya baiyana Kan screen din nasa, dauka yyi hade dayin sallama cikin nutsuwa, daddy dake can barin shima ya Amsa kafin yace, "idan ba damuwa inaso kazo office Dina yanzu" "Okay Daddy" Dr. Omar ya Furta Yana Shirin tashi Dan Amsa Kiran nasa, daddy daya aje waya ya dubi Safna da murmushi yace, "yanzu Zaki ganshi" Safna tana murmushi itama tace, "ai tuni na kosa" dariya suka sa a tare Safna najin dadin yadda taga daddy ya ware sabanin dazu dayake cikin bancin ran Sageer. Dakyar ta karasa jikin motar ta tana haki, budewa akayi ta ciki Nan ta shige da sauri tana sauke ajiyar zuciya, "yadai Salma ko baki dace bane?" Salma na kallon me mgnr ta lumshe ido tace, "kedai Bari lubna Wannan gayen yadda muke zaton sa ya zarce tunanin mu" lubna tace, "haba dai kamar bakisan Kan mazan ba? Kece fa salmy mace me yaudarar maza Kuma kici nasara" Yatsina fuska Salma tayi tana me kallon lubna tace, "ai tunda nasa Raina Akan shi saina aureshi bazai yiyu na boye true color Dina a banza ba, Dana sameshi na watsar da komai Dan nasan irin kalar Wannan zaiyi Mai sosai" tafawa sukayi suna dariya lubna tace, "Amma bakida kyau sai kace wani Nama" Salma tace, "kedai Bari idan Ana Sallah ba'a mgn" lubna na dariya tace, "gskyne Dan Haka yanzu saimu tafi Kafin ki Kara komawa next time" murmushi Salma tayi tace, "ai bazan Kai kasa a gwiwa ba." Knocking Dr. Omar yyi daddy ya bashi izinin Shiga, Dr. Omar ya bude kofar hade da sallama, amsawa Sukayi kafin daddy ya nuna Masa wajen zama ya zauna, Sam Dr. Omar be lura da Safna dake gefen daddy ba Dan Haka Yana zama ya fara gaishe da daddy, amsawa daddy yyi yace, "ya aiki" "Alhamdulillah" Dr. Omar ya Amsa da murmushi, Daddy yace, "yaudai da kanwar ka mukazo" ya Furta hakan da murmushi Yana nuna gefen da Safna take, kallon gefen Dr. Omar yyi da mmki sai yaga Ashe akwai mutum a wajen karaf idanun su suka hade Ashe tun dazun daya shigo Safna ta kafe shi da ido ko kiftawa batayi, shima samun kansa yyi da kallon ta ya kasa janye idonsa daga gareta wani irin Abu dukkansu sukaji Yana fisgar su, daddy ne ya katse musu shirun da fadin, "Wannan itace Safna Auta kenan" ya karasa mgnr Yana dafa kafadar Safna sai a lkcn ta dawo tunanin ta tana Dan Murza Ido a kunyace tace, "daddy" daddy yace, "ga sabon Yaya da nayi Miki kamar yadda kika sani Dr. Omar Amma Zaki kirashi da Ya Omar" murmushi sosai Safna tayi ta zamo daga Kan kujera sbd yadda taga yyi Mata kwarjini ainun cikin ladabi tace, "Ya Omar Ina kwana, ya aiki? Da fatan mun sameka lpy." Tayi mgnr a jere ga mmkin su sai suka ga Dr. Omar din ya fara murmushi harma fararen hakoransa suka bayyana sosai Yana kallon Safna cikin wani yanayi wanda shi kansa besan dashi din a jikinsa ba yace, "haba lil sis irin Wannan gaisuwa wanne Zan Amsa a ciki?" Dariya Safna tayi tana dukar da kanta, daddy ne yace, "ai indai Safna ce yadda kasan parrot Haka take ai anyi maka ma da sauki" daddy ya Furta Yana dariya shima, Dr. Omar Yana dubansu dukkansu yaji wani irin nutsuwa ta Kama shi ji yake kamar irin family dinnan an hadu Ana Raha, Dan Haka da 'yar dariya shima yace, "yeah I see, so ya mummy?" Ya tmby Yana tsareta da ido, Safna da murna ganin ya fara sakewa da ita tace, "Mummy tana lpy, tace ma a gaishe ka, yaushe zaka Zo gidan mu?" Ware Ido sosai Dr. Omar yyi Yana kallon ta da mmki still murmushin be bar fuskar sa ba, tashi daddy yyi Yana dariya yace, "ah Toh kadai gani Bari na Amsa waya" yyi mgnr Yana barinsu a wajen hade da Kara wayarsa kunne ya fita, Kame bakinta Safna tayi da sauri tana Dan zaro Ido tace, "Sorry Yaya" dariya ce ta Kama Dr. Omar yace, "kamata yyi a kiraki da parrot ba Safna ba" rufe Ido Safna tayi tace, "na daina fa" Dr. Omar yace, "okay nuna min picture din mummy" dauko wayarta a jaka tayi da hanzarin ta ta duba gallery dinta duk hotunan family din gidan ne harda su Hajjaju, Mika masa wayar tayi tace, "gashi duk mune a ciki" karba Dr. Omar yyi Yana murmushi sbd yarintar ta, da hoton ta ya fara cin Karo Yana matsawa kuwa yaci Karo Dana Mummy, Wani irin sarawa kirjinsa yyi sbd yadda yaji bugun kirjin kadan ya rage ya jefar Mata da wayar ta yyi ta maza ya rike, Safna dake kallon sa tace, "Ya Omar lpy?" Dagowa yyi Yana Dan yake yace, "No ba komi" yyi mgnr Yana sake kafe hoton mummy da Ido kamar wacce dama can ya santa, kasa janye hoton yyi yabar na mummy still Yana kallo, Safna ce ta katse shi da fadin, "ya Omar ka ganmu? Kaga Mummy Koh? Tana Kama Dani?" Tayi mgnr tana dariya, Dagowa yyi yaga suna Kama din Dan Haka yace, "Wannan ce Mummy?" Yyi mgnr Yana nuna Mata wayar, Safna tace, "eh itace ga kamar mu Nan kamar an tsaga Kara" kallon ta yyi ya sake kallon hoton yace, "mummy ta fiki kyau da alama yayanku ne ya dauko kyawun ta" ware Ido Safna tayi kafin ta kwashe da dariya, kallon ta yyi da mmki bece komai ba, Safna na dariya tace, "Toh Wlh gwara ni, Hajjaju dai tace kila acan zuri'ar ta ta iyaye da kakanu karni na hamsin Yaya ya iyo Kama tacan" "karni na hamsin Kuma?" Safna tace, "kwarai kuwa Bari fa ka ganshi" tayi mgnr tana Mika hannu ya Bata wayar, Mika Mata wayar yyi ta karba zata duba kenan daddy ya shigo, Kallon su yyi gwanin sha'awa sun birgeshi yadda yagansu cikin fara'a sannan yace, "safna time din lecture dinku fah har kin kusa makara" dafe goshinta Safna tayi tace, "Wlh daddy harna sha'afa" Daddy yace, "yeah naga alama" ya Furta hakan Yana murmushi yace, "Omar zamu tafi sai tomorrow Zan shigo Insha Allah" tashi shima Omar yyi yace, "badan lecture ba da sai nace da wuri Haka?" Murmushi sukayi Masa Safna tace, "ai Ina Nan Zan dawo" daddy yace, "ki dawo ko ki hanashi aiki da surutun ki?" Dariya Safna tayi tace, "Kai daddy" daddy na dariyar shima yace, "ehmana" har jikin mota Dr. Omar ya raka su shima sai murmushi yake Dan sun birgeshi, Yana daga musu hannu suna daga Masa hannu da Haka suka rabu. A can bangaren Ameera kuwa sai wajen 12am ta Gama duk wani aiki na gida hatta farfajiyar gidan ma ta share tas Kai kace ba mutum dayace tayi aikin ba, ta gaji iya gajiya gabban ta sai ciwo suke a Haka ta samu ta sakarwa kanta ruwa anan cikin daya daga cikin dakunan dake kasa, tana Gama shirinta kuwa taga mota na shigowa gidan zaton ta ko Omar dinne ya dawo tana fitowa kuwa taga motar daukar kayace shake da kayan furnitures, Mutanen maza ne na wasu company da alama sun Saba d Kai Kaya ko'ina Dan Haka suna Gama sauke kayan sukace ta fito, fitowa tayi Nan taga suna Shiga da kayan kamar Wanda aka shirya dasu tuni sun Gama shirya komai na gidan Kama daga kujeru har kayan set na gado da sauran su, hatta kayan kallo ma Saida suka saka, abin dai gwanin kyau Dan tashi guda parlon ya fara daukar Ido kamar dakin amarya Koda yake amaryar ce #lol, Meera na waje suka Gama komai suka dawo suka gyara kamar Basu suka wargaza kwalaye da ledoji ba, Bayan sun kwashe komai sun shirya wajen sukayi Mata sallama suka tafi, Saida suka tafi Meera ta sauke ajiyar zuciya tana Kara karewa yanayin parlon kallo Ashe fa ita ko kayan daki ba'ayi Mata ba? Goge guntun hawayen ta tayi tace, "Shikenan Dad ka siyar min wulakanci a gidan mijina" Zuwa yanzu ta fara Jin yunwa Dan tun safe batayi breakfast ba, tunawa da guntun Naman data rage jiya tayi Dan Haka ta Mike da sauri ta Isa inda ta ajiye, budawa tayi duk Naman yyi Sanyi harya fara yaushi sbd an kunshe shi, Ba yadda ta iya sbd cikinta juyawa yake irin uwar aikin data ci dole 'ya'yan hanji su zazzage, Dan Haka ta zauna kan barandar ta fara cin Naman tana kora guntun fresh milk dinta a ranta Fadi take da alama Sadeeq yasan Abinda abokin sa ya shirya shiyasa yasai kazar Nan badan wai na bawa Dr. Omar ba Dan ga alama Nan har yazo ya tafi be bukaci sakon Sadeeq ba, da Wannan tunanin dai ta karasa cinye kazar da sauran fresh milk, tattare Ledar tayi ta watsa dustbin kafin ta dawo ta zauna zaman jiran tsammani. Sai around 5pm Dr. Omar ya shigo gidan Meera har yanzu tana bakin baranda taki zaman parlon Dan batasan inane mazaunin ta ba, tana kallon sa ya Gama parking ya fito, kawar da kanta tayi gefe sbd yadda take jin zuciyar ta na fisgar ta gareshi ji take kamar taje ta rungume shi, shi kuwa gogan fuskar Nan a hade take tamau ba Alamar fara'a, har inda take ya karaso ciki2 yyi Mata sallama, amsawa tayi a hankali tace, "sannu da dawowa" ko kallon inda take beyi ba ya tura kofar zai Shiga, harya Sanya kafarsa cikin parlon Kuma ya juyo Yana kallon ta, Cikin tsare gira yace, "me kikeyi zaune anan?" D mmki ta dubeshi tace, "ina jiran wajen zaman da za'a bani ne" Dan tsaki Yaja Yana kawar dakai yace, "jeki Bayan boot Dina ki kwaso Kaya a ciki Ina jiranki a parlo" "Okay" Ameera ta Furta hakan tana mikewa tsaye, yyinda shi Kuma Ya Sanya kansa cikin parlon. Dakyar ta iya Ciro ledojin dake ciki Wanda bazata iyaba kuma ta barshi, tana zuwa da kayan hannun nata ta tarar dashi zaune Kan kujera ya kwanta harda lumshe ido Yana shakar iskar dake ratsa jikinsa, Bata ce Masa komai ba tazo gabansa zata ajiye taji yace, "bakya amfani da brain dinki ne?" Meera ta dago ta kalle still idonsa a rufe, katse Mata kallon nasa yyi da fadin, "Dallah wuce kikai kitchen" jikinta na rawa Tace, "I'm sorry" ta Furta hakan tana wucewa kitchen, wani mugun tsaki ya sake ja Yana me juyawa dayan barin, Haka dai Ameera taci gaba da kwaso kayan mota harta Gama, Bayan ta Gama ne ta Isa gabansa lkcn yana canja channel tayi gyaran murya kafin tace, "na Gama saidai akwai wasu buhun da bazan iya dauka ba" kallon ta yyi ya watsar bece komai ba, hakan yasa Meera ta tashi zata fice, "Keee.." ya Furta hakan da tsawa juyowa tayi a rude, Ashe ma ba ita yake kallo ba Amma taji yace, "ki kwashe kayan ki dake bakin kofar Nan ki kaishi daya daga cikin dakunan dake kasan Nan" "Okay" Meera ta Furta hakan tare d juyawa da sauri, kinkimo akwatin ta tayi ta wuce Nan ta zabi daki daya kafin ta Shiga da Bismillah tana Addu'ar Allah ya sada ta da Alkhairin dake cikin dakin yyi Mata tsari da sharrin dake cikin dakin. Tana Gama shirya 'yan kayanta a wardrobe kenan taji Yana kwala Mata Kira Dan Haka ta fito da hanzarin ta, Kallon ta yyi na wulakanci yace, "kwanciyar kikayi?" Girgiza Kai Meera tayi sai Kuma da sauri tace, "No na shirya kayana ne" tabe baki Dr. Omar yyi Yana kallon ta Cikin mugunta yace, "Inason kafin Sallar Isha kimin sakwara da miyar egusi ki Tabbatar dukkansu suyi kyau suyi Dadi kin gane?" Zaro Ido Meera tayi tace, "da Daren Nan?" A wulakance yace, "kin manta Matsayin ki a gidan Nan ne?" "A'a" Meera ta furta, "Good Dan Haka banason duk wani Abu dazai kawo cikas, ki lura sosai duk Abinda yyi karanci ko yyi yawa kamar Maggi ko gishiri Zaki fuskanci hukuncin me tsauri" a sanyaye Meera tace, "toh" Dr. Omar yace, "again" Meera ta zuba Masa ido Tama kasa Furta komai, kawar da kansa yyi yace, "akwai ganda cikin kayan Dana kawo itama inaso najita cikin miyar egusi" da sauri Meera tace, "har yaushe gandan ya dahu kafin Sallar Isha?" Tayi mgnr tana kallon agogon parlon da aka manna yanzu ma shida befi sauran mintuna ba ayi magrib sannan Isha, Tabe baki yyi Yana kwasar keys dinsa batare daya kalleta ba yace, "Wannan Kuma ruwanki" ya Furta hakan Yana me taka stairs, Binsa Da kallo Meera tayi a sanyaye tana me share wata siririyar kwalla data sirnano Mata.
8/15/20, 8:04 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*

Zaki turo da 200 ta Wannan Account din 0030202448 saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻



Saida ya Gama dariyar muguntar sa kafin ya mike tsaye Yana duban Faisal yace, "Bari naje na watsa ruwa lkci ya gabato" "okay Nima Bari naje na shirya" Faisal ya furta hakan shima Yana tashi anan suka rabu. Acan wajen su Anty shafa kuwa har sun siyo duk wani snacks da suke bukata lkcn da suka dawo gida nan suka tarad da mom Ashe harta dawo, binsu da kallon mmki tayi tace, "tun dazu sai duba ko'ina nake a gidan Nan ban ganku ba Abinda ya dace ace kuna kitchen ko ya fasa zuwan ne?" Zama sukayi Kan kujera a gajiye kafin Anty Jamila tace, "fita mukayi" mom Tace, "kunsan da aiki a gaban ku kuka fita?" Anty shafa ce tace, "Mom Abinda zai amfane mu mukaje muka Nemo" tayi mgnr tana tura mata Ledar hannun ta, budawa mom tayi taji kamshin snacks ya bugi hancin ta, ta dago tana kallon su tace, "siyowa kukayi?" "Gashi Nan Kuma kin gani mom" Anty Jamila ta Furta hakan tana ci gaba da fadin, "kin sani Sarai dai Babu Abinda muka iya ta bangaren kitchen tun jiya muke fama mun gagara shiyasa muka yanke shawarar siya a waje" Girgiza Kai Mom tayi batare da wani damuwar Rashin iya girkin nasu ba tace, "dama ai bakuyi Kama da masu shiga kitchen ba idan aka samu nasarar janyo hankalin Sageer ma ai ku da kitchen saidai daga nesa" dariyar Jin Dadi sukayi kafin Anty shafa tace, "yauwa mom Ina mgnin?" Jawo jakar gefenta Mom tayi tana fadin, "tun safe da kuka ga na fice wajen bokan nawa naje dama yace yau na koma da sassafe sbd lakanin Yana jikin sanyin safiya Kuma an fiso a ranar da aka bada mgnin ayi amfani dashi shiyasa na koma" tayi mgnr tana dauko wasu kullin mgni kala biyu, bude dayar Ledar tayi tana shinshinawa kafin ta Mika musu, karba sukayi suna binta da kallo Dan Karin bayani, mom tayi murmushi tace, "Wannan shine turaren wanke tunani, a Haka zaku ganshi kamar turaren wutane Amma a zahiri akwai siddabarun da aka hada a ciki Dan Haka kunajin Sageer ya Kira yace gashi a gate daya daga cikin ku zata tafi ta turare parlon baki dashi sannan abar kaskon wutar da mgnin hayaki naci gaba da tashi Toh a daidai lkcn da Sageer ya shigo ya shaki Wannan kamshin turaren Ina me Tabbatar muku ya manta da asalin dalilin kawo shi gidan Nan, ya mance da duk wani zancen Meera dake kwanyar kansa, tunanin sa zai ta'allaka ne akan ki shafa" ta karasa mgnr tana kallon Anty shafa, murna ce ta Kamasu duka biyun Kamar su dira tsalle Dan Dadi, mom ta sake Miko musu dayar Ledar tace, "Wannan kuma shi ake Kira da cafke zuciyar Wanda kkeso, a cikin drink zaku barbada Masa bazai taba ganewa ba da zarar yasha mgnin Nan tofah aiki ya kammala domin kuwa zaiji soyayyar ki ta damqe Masa zuciya, zai koma yanzu kece a zuciyar shi ba wata can shegiya Meera ba, Ina Kara Tabbatar muku idan kukayi duk yadda nace batare da kuskure ba Toh kuwa kun Gama kame Sageer ya zama namu" ta karasa mgnr tana dariya, dariyar Suma sukayi cikin farinciki, kafin Jamila tace, "Toh Mom naji kinata Anty shafa ni Kuma Faisal din fa?" Mom tace, "ai gani nayi shi kedin yakeso ba wata a gaban shi" Jamila ta turbune fuska tace, "haba mom ko kanada kyau ai saika Kara da Wanka" dariya Mom tayi tace, "dawasa nake kema Zaki iya amfani dashi ai duk Wanda kayi nufi dashi Toh dashi mgnin zaiyi aiki Dan Haka Zaki iya Yi Masa kema" rungume mom sukayi cikin tsananin farinciki suna fadin, "Gsky mom keta dabance bamu da kamar ki" mom na dariya tace, "ai komai zan iya Yi akanku matukar Ina numfashi" Haka dai sukaci gaba da kulla tsiyarsu har suka Gama kafin suka Mike Dan zuwa yin wanka.
*******Takowa yake tun daga can saman Beni cikin izza da Isa har izuwa kasa, Meera da tun dazu take mopping batasan da sakkowar tasa ba sai kamshin turaren sa daya mamaye wajen yasa ta dago da sauri, tsaye yake ya harde hannayen sa duka biyun Yana binta da wani irin kallon kaskanci yadda kasan cleaner Haka yake ganinta, wani tsohon dogon hijab dinta ne daya Gama jemewa sbd wahala tun acan gida dashi take aiki sbd Bata cika zama Haka ba musamman idan ta lura su Anty shafa da Mom suna yawan sa mata Ido a halittar ta da yadda take ganin hasadar su a fili yasa ta ware hijab din aikin gida, yawan aikin gidan da take dashi ne yasa ya jeme ya lalace domin ya kode sosai Bata hakura dashi ba ta taho da kayanta har gidan Omar sbd can gida sunce kada ta sake ta bar musu Koda Dan kwalinta ne basa bukata, ganin cewa Nan dinman sammakal ne da gida yasa ta dauko hijab din Dan ba wani hijabai ne da ita ba Dan Basu fi uku ba idan tana sake su duka tana aiki dasu Toh kuwa lalle zata Rasa na fita unguwa, gyara tsayuwarta tayi tana Dan since hijab dinta data daure ta baya sbd kada ya hanata aiki sosai murya na rawa Tace, "barka da safiya Ya Omar" "Mtwsssss.." Dr. Omar Yaja wani irin tsaki me sauti Yana matsawa gabanta, kallon gefen kumatun ta yyi take ya tuno da Marin data sharara Masa farkon haduwar su, Wannan tunani yasa zuciyar sa ta Kara tunzura da ita, ba tsammani Meera data kafe shi da ido taji ya kamo mata haba, kallon sa tayi da mmki zatayi mgn taji rikon bana Masa yyi mata ba, cikin kaushin murya yace, "Kece mace ta farko data taba breaking record a tarihin rayuwata" yyi mgnr Yana matse mata gefe da gefen habarta cikin mugunta Kamar Wanda za'ayiwa yaro durar mgni, jijjiga kanta Meera ta farayi taji kikam ta kasa kwacewa daga hannun sa, yyinda Kuma Dr. Omar yaci gaba da fadin, "bansan ke wacce irin mummunan kaddara bace a gareni dahar ace ranar farko da muka fara haduwa Kika samu zarrar wanka min mari a fuska" ya karasa mgnr Yana cije lips dinsa sbd zafin tuno da yadda ta marenshin, kwalla ce ta fara cika mata Ido tana kakarin mgn so take ta bashi hakuri Amma ya rike mata bakin, "da wayo na dai iyayena Basu taba marina ba saike kazama dake" yyi mgnr Yana bin jikinta da kallo na wulakanci kafin ya sakar mata bakin hade da dauketa da wani Marin bazata, dukawa Meera tayi kasa a gigice jikinta na rawa tana share hawayen dake sintiri Akan fuskar ta cikin Kuna da radadi, wani tsakin Dr. Omar ya sake ja yanajin Kamar ya dauketa yyita buga kwallo da ita har saita babbale zai huta yaji Dadi, ganin kamar Yana batawa kansa lkci ne ya saki wuci me zafi kafin yyi azamar barin gidan gaba1, Yana taku na daya Ana biyun yaji an kamo Masa kafa, juyowa yyi a tunzure yaga Meera ta hade hannayen ta biyu cikin roko tace, "Dan Allah ya Omar Dan Allah kayi hakuri Wlh duk Abinda nayi maka daga haduwar mu har kawo yanzu yanada dalili Kuma..." "Good point" Dr. Omar ya Furta hakan Yana Fisge kafarsa data rike San d tayi ransa a hade yace, "Tun kafin ki furta hakan na fahimta tun bayan da Kika Kara Tabbatar min da dalilin d kike ikrari yanzu, yeah na sani, da dalili Mana, ai duk Abinda kikayi shiri ne Right?" Hankali tashe tace, "no ya Omar ba Abinda kke nufi bane fa? Pls ka fahimceni" Dan murmushin takaici Omar yyi Yana me hade fuska Kamar farko duban cikin kwayar idonta yyi sosai yace, "ki godewa Allah Kinyi nasara akan Omar a cikin Shirin ku na takun farko, but yanzu aka fara wasan Ina me Tabbatar Miki bazaki sake cin nasara Akaina ba ke da munafikin naki Sageer a sannu a hankali saina koya muku hankali dukan ku" yyi mgnr yana me barin wajen cikin takunsa na Isa ko waiwayen ta be karayi ba, dukawa a wajen Meera tayi tana me fashewa da kuka Fadi take, "ka cuceni Sageer, Insha Allahu Nima bazan barka ba zanci gaba da Kai kukana wajen Allah ya bimin hakkina agun duk Wanda ya zalunce ni" ta karasa tana ci gaba da kukan ta. Dr. Omar kuwa Koda ya fito a gida direct ya wuce AKTH Dan yau yasan su Dr. Sadeeq basuda Exam, saida ya shiga ciki ma Dr. Omar ya Kira Dr. Sadeeq a waya, Bayan sun gaisa ne Dr. Omar yake sanar Masa ai gashi Nan yazo ciki, Dr. Sadeeq yace, "Toh ka karaso mana" Dr. Omar yace, "no akwai wani uzuri daya kawoni ne" "okay Bari na fito" Dr. Sadeeq ya Furta hakan Yana kokarin kashe wayar yaji yace, "pls inaso ku taho da Dr. Amina" Da mmki Sadeeq yace, "Me kace?" Dr. Omar na tabe baki Kamar Yana gabansa yace, "nasan kaji" yyi mgnr Yana katse wayar, bin wayar da kallo Dr. Sadeeq yyi Yana fatan ace ba wani tuggun Dr. Omar yake Shirin Yi ba, ganin tsayuwar bazata kaishi ko'ina ba yasa ya Mike Dan Nemo inda Dr. Aminan tayi, Yana bude kofa kuwa sai Gata ta taho itama zata shigo, matsawa gefe Dr. Sadeeq yyi yace, "yauwa shikenan ma" binsa da kallo tayi tace, "kamar ya?" Dr. Sadeeq yace, "Omar ke neman

Please Login or Register in order to submit comment