Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idonsa yyi cikin zafin Rai da radadin zuciya dukda bayau farau ba Amma ya rasa meyasa kullum yakejin dacin maganganun da mahaifiyar sa ke jifan sa dashi, Shidai ba yabon Kai ba Amma yasan Tabbas za'a iya jerashi cikin 'ya'yan da suke yiwa iyayen su biyayya bil hakki da gsky, toh shi besan mezai yiwa mahaifiyar sa ta so shi ba Koda na yini daya ne, Katse tunanin nasa yyi da sauri yace,

"Allah ya huci zuciyar ki Ummah, dama Zan Gaya Miki idan kin dawo gida ne Abba baida lpy tun safe Yana asibiti idan Babu takura nake rokon ko Zaki samu damar leko shi?"

Har zata jefeshi da wata kalmar ta tuna mgnin da boka ya Bata Tabbas Wannan ce damar ta da zatayi amfani da ita wajen sihirin da akayiwa mlm, a take tace,

"meya same shi? Kuma a Ina kuke?"

Tayi mgnr cikin kulawa, zaro wayarsa yyi ya duba Anya da ummah yake waya? Dan be zaci kalaman da zasu biyo baya ba kenan, da sauri ya mayar jikin kunnen sa yace,

"zamewa yyi ya bugi da karfen gado Amma yanzun Alhamdulillah muna asibitin Aminu kano"

ya fada da sauri, Dan tsaki kasa2 Saratu tayi can tace,

"toh gani Nan zuwa"

"Dr. Omar Yace,

"A iso lafiya"

yyi mgnr Yana katse layin da sauri kar yyi wani kuskuren ta fasa zuwa. A Rayuwar sa idan ka cire son Allah da Manzon Allah S.A.W toh Babu Wanda yakeso sama da iyayensa Yana matukar ji dasu dukda yadda suke ganin su yake tamkar sarakuna a idonsa shi mutum ne dayasan mutuncin Ahali, dagasu sai Abokin sa Sadeeq abotar su ta daban ce, a bangaren 'yan Mata kuwa be taba son wata 'ya mace ba har yau be ci karo da wacce ta dace da Rayuwar sa ba dukda Shidin Allah ya iyosa cikin Jerin mazajen da suke da karfin sha'awa Amma Yana dannewa kwarai dgske Yana Shan magani da yawaita azumin Nafila Dan samun sassauci, Kuma Alhamdulillah Yana ganin waraka tunda ba kasafai abin yake kaishi makura ba.



******
Koda Ameera ta nausa cikin school din sannu a hankali ta fara karanta department kala2 harta Kai ga department dinsu, Welcome to Biological Sciences Department taga an rubuta, sauke ajiyar zuciya tayi tana Kara kusanta jikin department din, Duba files dinta tayi Nan ta zaro nata ta nufi H.O.D office, ga mutane Nan dayawa a layi kowa jira yake ya Shiga, haka Ameera itama ta Shiga layin Dan jira, Bayan wasu mintuna ta samu damar Shiga office din Nan aka Bata wasu form ta cike sannan ya Bata wani form din daban wato course form Wanda zata cikeshi kowanne mlmi ya Mata signing, Barinta office yasa ta nufi department din gefen ta Dan Anan taga na 'yan education har office din H.O.D taje ta zube Masa files din su Anty shafa mutumin ya dago yace,

"which one is yours?"

Ameera ta nuna masa na hannun ta, da mmki yace,

"toh Wannan biyun nasu waye?"

Ameera tace,

"na Yayuna ne"

Rai a bace yace,

"Su yayun naki kutare ne da Zaki zo musu registration? ke kinada hankali ma kuwa? Kinsan me ake Kira da university? Bafa secondary bane fah?"

A tsorace tace,

"I'm sorry sir Zan Gaya musu"

"mtwss..."

Yaja tsaki hade da wurgi da files dinsu yace,

"idan Basu shirya yin karatun ba kada su Kara aiko ki Dan za'a soke sunan su cikin Wanda suka samu Admission"

ya fada cikin tsawa, jiki na rawa Ameera ta tattare files din tana bashi hakuri kafin cikin azama tabar office din da sauri.
Prof Adam kenan, H.O.D na department din E.DU Biology, mutumin ya tsani malalacin yaro, shiyasa daya fahimci turowa yaran sukai amusu yyi Mata barazana Dan idan karatun sukazo suyi da kansu bada gumin wani ba.


Ameera na fita ta sauke ajiyar zuciya hamdala take a ranta a fili tace,

"tab Allah ya taimakeni da yanzu Nima Ina ciki"

tayi mgnr tana tuno lkcn da zasu cike course, Ameera taso yin chemistry Anty shafa da Anty Jamila sukace Bata Isa ba Dole Abinda zasuyi zatayi sunyi hakan ne sbd Assignment ko test da exam, Dan Ameera Masha Allah akwai kokari itace ke musu Assignment lkcn suna secondary ko test ake suna makale da ita haka ma exam badan haka ba wani Abu Basu Isa suci ba, shiyasa sukace bazasu raba hanya ba, Ita Kuma Ameera ganin haka tayi amfani da ilimin ta tace musu Education ya cika saidai tasa B.sc Biology sukace eh sunji tunda dai Biology ne aje a hakan, Ameera itama ta yarda da hakan suka cike course din nasu. Murmushi tayi ta kalli file dinta tace,

"a kalla dai na fara cike wasu form din su Kuma suna can suna cike idonsu da kallon zafafan maza.



~~~~
Dr. Omar tsaye bakin kofa yake bin mahaifiyar tasa da ido dgske itace tazo din harda kula a hannun ta da leda, Dr. Omar ya Bata waje cikin murna sbd yau yaga 'yar fuska yace,

"sannu da zuwa ummah"

Ummah da take ta danne takaicin ta tace,

"yauwa yame jikin?"

"Da sauki Alhamdulillah ai umma ba jimawa zai tashi Insha Allahu zuwa safe zai iya farkawa ko cikin dare"

yyi mgnr cikin zumudi sbd yaga yau umma itace take damuwa Akan ciwon Abba, Saratu tayi yake tace,

"haka akeso ai Kai yanzu ka koma gida tunda magriba ta gabato sai ni na kwana anan"

Omar yace,

"ai umma basai kin wahala ba Zan kwana anan"

Saratu tace,

"haba Maru tun safe kke asibiti fah? Kaje gida ka huta akwai abinci sai kaci idan yaso da safen kazo ka ganshi"

Binta da kallon mmki Omar yyi yaushe Kuma Ummah ta fara damuwa da lamarin sa? Harda cewa ya huta? Oh duniya juyi-juyi,

"Koh Bakaji bane?"

Saratu ta katse Masa tunanin da sauri Dan tasan Omar da shegen wayo zai iya dasa ayar tmby akan Wannan kulawar munafurcin da take Abinda bataso kenan kada ya gano ko akwai Abu a kasa tafiso a sakankance da ita, da sauri yace,

"ah shikenan umma Zan tafi"

yyi mgnr Yana tashi anan ya Isa gaban gadon Abba, shafa fuskar sa yyi sannan yyi Mata sallama ya tafi, fitowar sa harabar hospital din yaga Ashe gari ya hada hadiri sosai Dan har an fara iska, furzar da iskar bakinsa yyi yanajin dadin sassanyar iskar da take kadawa, tunani ne ya fado Masa a Rai Dan haka yyi saurin fita titi Dan tare napep kar ruwa ya tare shi,

Aiko kafin ya samu napep din har ruwa ya zuge da karfin gske, Nan aka fara kwarara ruwa, haka Dr. Omar ya Kama hanyar gefen titin cikin ruwan Yana tafiya da Dan gudu-gudu kamar Yana jogging yanason ruwa sosai, Yana kaunar wasan ruwa tun Yana yaro yake Shiga ruwa idan anayi har kawo girman sa ruwan sama na birge shi, matsalar da ruwan ke sashi shine matukar akace anyi ruwa tofah Babu zaman lpy a katarar sa Dan fadawa yake cikin tsananin sha'awa wacce Sam Bata barinsa yyi bcci, Jin wandon sa zaiyi kurum Yana Harbin iska sbd sandar girman sa dake tsayawa kan kafar ta digirgir.
8/15/20, 8:00 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...🐓*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)



Na
*Nuceeyluv😘*



*Bansan da wanne baki Zan Baku hakuri ba sbd jina shiru da kukayi, Amman dai ku sani ko wanne minutes Nuceeyluv na tare daku bazata kyale ku haka kawai ba Saida dalili, inayin ku irin Totally dinnan😘😘*



8...



Kasa ci gaba da gudun yyi sbd tsananin sha'awar data rike Masa katara, A hankala ya fara takawa Yana Dan cije lips dinsa a hankali cikin wani irin yanayi me wuyar fassarawa, idonsa ne ya fara canja kala daga yanayin fari zuwa ja sbd Abinda yakeji, sannu a hankali ya fara waigen gefen sa sbd yaji an fara tsagaita ruwan da ake, cikin ikon Allah kuwa ya hango wani me napep ya sharo hanya cikin ruwan shima, da sauri ya daga Masa hannu Yana fatan ace ya tsaya, me napep din kamar bazai tsaya ba sai yyi tunanin Kila na kan hanya ne tunda gida ya nufa shiyasa ya tsaya yaji ta bakin sa, Dakyar ya taka gaban napen din Yana cije lips a hankali, me napep yace,

"Ina zuwa mlm?"

Dr. Omar ya bude baki a cikin yanayi na kasala yace,

"gyadi-gyadi wajen women center"

me napep yace,

"Allah ya taimake ka Nima wajen na nufa shigo muje"

Dr. Omar bece komai ba sai Kama napep din da yyi yahau Yana Shiga kuwa ya matse cinyoyin sa hade da takurewa waje daya, me napep din ya kalleshi ta madubi a ransa yace Kila baida lpy Dan haka ya waigo yace,

"sannu kaji"

ya fada Yana tada mashin din, Dr. Omar kala bece masa ba saima cije lips dinsa da yake da Dan karfi sbd Abinda yakeji Yana damunsa, sai mutsu2 yake shi kadai ya rasa inda zai dura kansa, Shidai me napep yyi zaton duk cikin yanayin ciwo ne Dan haka ya Kara sauri Dan ya sauke shi ko zai samu yaje gida da wuri, Kafin wani lkci kuwa harsun Isa unguwar tasu, dakyar Dr. Omar ya fito cikin napep din Yana kokarin zaro kudin biya, me napep yace,

"bar kudin ka Allah ya sauwake"

Wani banzan kallo Dr. Omar ya Masa Yana Mika masa kudin hannun sa sannan ya juya ya tafi cikin takunsa na Isa Kai kace ba wani abun bane ke damunsa,

"Ikon Allah"

me adaidaita ya furta Yana rike haba yabi Omar din da kallo, Jin anata kiraye-kirayen Sallah ya kada adaidaitar sa yabar wajen shima. Dr. Omar cikin sassafar ya Isa cikin lungun unguwar tasu cikin ikon Allah ya Isa gidansu lkcn Ana kokarin Shiga Sallah a masallacin unguwar su, a gurguje yyi Alwala cikin dauriya ya fito daga gida ya wuce masallaci, Ana idarwa kuwa be Bari mutanen unguwar su sun ganshi ba ya wuce gida Dan karma su isheshi da tmby gashi ba dadin jikinsa yakeji ba, Lkcn daya dawo tsaye yaga kanwar sa Sahabatu kofar gida tare da wani saurayi suna Hira, kallon ta yyi kamar zaiyi Mata mgn ya fasa sbd tuno mgnrsu da ummah ta karshe akan sa'idon da yake ma Sahabatu, ransa a mugun bace ya wuce gida yanajin takaicin ace kanwar sa guda baida ikon Yi Mata fada anyi musu iyaka da hakan yanaji Yana kallo saidai ta lalace a layi,

a haka ya karasa karamin dakinsa dake daga can gefe, kayansa ya cire ya Debi ruwa ya iyo wanka, Yana cikin shafe jikinsa da Mai aka kawo musu wuta heater dake dakinsa ya dauko ya debo ruwa a waje ya jona sannan ya Sanya Kaya a jikinsa, Yana zaune Yana latsa wayarsa ruwan daya jona ya tafasa, wasu manyan lemun tsami uku ya yanka sannan ya matse cikin cup, ruwan zafin ya tsiyaya ya dauki Lipton ya jefa a ciki, ba tare da Bata lkci ba ya fara kurbar ruwan Lipton din da zafi2 haka ya dinga Sha ba sassauci har saida yaga karshen kofin kafin ya ajiye, daidai lkcn yaji gumi ya yanko Masa a take ya saki ajiyar zuciya haka zalika yaji abinsa yadan sake kadan, saidai ya Kara wasu minutes din kafin ya Ciro kwalin magani ya balli biyu ya shanye su. Yana Sha kuwa ya kwanta take ya fada duniyar tunanin Rayuwar sa.



*****
Koda Meera ta Isa inda tabar su Anty shafa Bata samesu a gurin ba Dan haka ta fito da baby Nokia dinta ta latsa kiransu, Anty shafa da suke cikin makarantar sai iyayi ake Ana Taku daidai ta zaro wayarta sbd Kiran da ake Mata, ganin Meera ce yasa taja dogon tsaki, Surry ce tace,

"yadai Shafna?"

Anty Shafa ta wani tabe baki daidai sun matso gun wasu samari tace,

"Wannan 'yar aikin tamu Mana sai faman kirana take saikace marokiya"

Surry ta danyi dariya tace,

"toh ki daga mana kikasan me zatace?"

Shafna ta Kara wayar a kunnen ta tana yatsina fuska tace,

"Inajin ki?"

Ameera dake daya bangaren tace,

"nazo ban ganku bane inaso na sanar muku yadda ake ciki ne"

Anty shafa taja tsaki cikin tsawa tace,

"ke Banda ke balama ce yaushe kike tunanin Zaki ganmu a wajen? Ke ki kiyayeni fah? Wlh saina sa Dad ya soke komai kin gane ai"

tayi mgnr tana hura hanci, Ameera tace,

"kiyi hakuri"

Tayi mgnr kamar tayi kuka sbd takaici ita da ubanta an kwace Mata shi Ana ado dashi Alhalin Suma da ubansu, Anty shafa taja tsaki sannan tayi mata kwatancen inda zasu hadu, Ameera ta bi wayarta da kallo cikin bakin ciki tana share guntun kwallar data sirnano Mata, Har kullum bazata gaji da Kai kukanta wajen Allah ba ya kwatar Mata 'yancin ta.

Da kwatance ta Isa gurin nasu suna Nan tsakiyar compound anata iyayi ga mazaje Nan sai harkar su suke, wasu mazan da 'yan matan su wasu iya sune kawai ba Mata gashi Nan dai rayuwa irinta university, zuwan Ameera yyi daidai da wucewar zafafan motocin Sageer Dan ficewa daga makarantar, Afrah ta kalli su shafa da sukabi motocin da kallo suna fadin Wow, Afrah tace,

"toh Wannan shine Wanda nake Baku lbri Sageer Abdullahi Omar me fata kenan"

Da sauri Anty Jamila tace,

"kardai Alhaji Abdullahi Omar Mai fata Wanda ake bada lbri muke ji a kafafen Media?"

Afrah tace,

"Tabbas rikakken me kudin Nan ba,"

anty Jamila tace,

"dama dansa Yana school dinnan?"

Surry ta amshe da fadin,

"gashi Kuma kin gani"

Anty Jamila ta dira tsalle cikin murna tace,

"wayyo Allah Ashe zamu hadu da zafafan maza bamu sani ba wayyo Allah"

Afra tana dariya tace,

"ke Wlh kamar kinsan Yana harka da matan musamman masu kayan Alatu idan Kika zama ta gaban goshin sa yanzu Zaki samu naira"

Anty shafa ta tsoma baki tace,

"kice mu rike wuta mu sake Shiga kanti domin wankan ya fito da kyau"

Afrah tace,

"Kai kunata zuba surutu kamar nace muku shine Dr. Omar din"

Surry dake gefe tace,

"kyalesu dai Wlh yadda kuka gigice dinnan da ace Dr. Omar kuka gani ra'ayil ainun inaga Suma zakuyi"

Anty shafa tace,

"Kai Dan Allah shi Kuma waye ubansa?"

Surry ta daga hannu Alamar Bata sani ba, Afrah tace,

"kinsan masu shegen miskilancin Nan Basu cika bude cikinsu ba Amma kowa yaga yanayin style dinsa ansan daga babban gida ya fito"

Surry tace,

"ni nafi tunanin jinin sarauta ne sbd mulkin sa"

Anty shafa tace,

"OMG! Har kunsa na kware masa"

dariya suka sa a tare dukansu Surry tace,

"lalle kiyi a hankali Dan Wannan na dabanne wlh"

Afrah tace,

"sosai ma kuwa"

Anty Jamila Kam cewa tayi,

"nikam na Kama nawa tsuntsun wato Sageer"

Tayi mgnr tana fari, Afrah tace,

"ke ai harkace ta dangwalar arziki duk Wanda yyi dace shikenan"

Nan suka amince da hakan anata tattaunawa, Ameera tana gefe duk tanajin su. Sai yamma suka bar school din akan washe gari zasu dauko wankan kece raini su shigo skul din, a haka dai suka rabu.



~~~~~
Cikin talatainin dare Saratu ta bude dayan idonta da Bata rufe ba, Dan tun farkon dare take bcci da ido daya tana son aiwatar da nufinta tana tsoro sbd zirga-zirgan Nurses da takeji, dukda anyi ruwa tanajin motsin wasu, karfe uku lkcn an rage motsi sosai ba kamar farkon dare ba, a sadade ta jawo jakar ta data makalo a kafada, cikin sauri ta bude kunshin mgnin da boka ya Bata, kallon window dinsu tayi ta zuge labulen sosai dukda glass din window a rufe yake, jikin kofar Dakin taje Nan ma ta jijjiga Alamar eh lalle key din data danna dazu ya rufe, sannan cikin sanda ta yaye zanin ta Nan ta gwale cinya ta barbada garin mgnin kamar yadda aka Bata umarni, Tana gamawa ta hade kafarta Nan taji kamar mgnin na shige Mata cikin jiki,

batare da tunanin komai ba ta Isa gaban mlm sale dake bcci har yanzu, zare Masa wandon sa tayi ya rage dagashi sai na ciki, Nan ma ta sake cire karamin wandon nasa sai gani tayi ya fara motsi hannun sa na kadawa, ganin haka tayi saurin dago abar tasa tana kokarin cusawa a jikin ta, mlm sale kamar Wanda aka tashe shi haka ya bude idonsa da sauri,

mmki ne ya Kama shi ya fara tunanin shiko a wacce duniyar yake? Yunkurawa yyi dakyar yaji kansa ya Sara Masa, da sauri ya rike hannun sa Yana kallon Saratu da mugun mmki, Ransa a mugun bace yazo harbinta da kafa Saratu ta turashi baya da iya karfin ta, Nan ya sake bugewa da karfen gadon Asibitin, dukda yaji zafin bugun hakan besa ya fasa ba,

"Wai uban me kike min ne Saratu?"

Ya fada Yana zaro ido,

"Shiiii...!"

Saratu ta furta tana Dora hannu a baki tace,

"hakkina Zan karba"

tayi mgnr tana tura aliyar tasa cikin jikinta da karfi hade da fadawa kan kirjin mlm din tana sakin ajiyar zuciya, mlm sale ya taso da dunbin masifar sa zaiyi mgn kenan yaji kamar Wanda aka rike Masa baki, kokarin mgnr ya karayi yaji bakinsa ya rike kamar me ciwon baki,

"uhummm....uhummm..."

Ya fara gurnanin son mgn Babu Hali aikin Gama ya Gama Saratu ta cika aikinta, Jin yadda yake ta tureta yasa ta dago kanta tana kallon sa, gannin ya hangame baki Yana nunata da yatsa yasa tace,

"Ka kasa mgn ne?"

Tayi mgnr Dan jin ko mgnin ne ya fara aiki, Mlm sale be kawo itace sila ba ya daga Mata Kai Yana me kakarin amai ko wani abune ya tokare Masa makogwaro, Wata irin dariyar farinciki ce ta Kama Saratu hade da dira kasa tana kallon sa kunshe dariyar tayi sbd dare ne ta jawo Masa gajeran wandon sa ta maida haka ma dogon wandon sa, a lkcn mlm sale yanata kakarin amai sbd yadda yaji kamar an shake Masa wuya, Saida Saratu ta Gama maida zaninta kafin tazo saitin kunnen sa tace,

"kaga mlm idan ma zaka daina kakarin amai ma toh ka daina Dan taka ta Kare"

dagowa mlm sale yyi ya bita da kallon mmki, Saratu ta girgiza kanta tace,

"ba Kai kanaso ka nunamin taurin Kai ba? Wato har zaka ja Dani ko? Toh Bari kaji na fede maka biri har wutsiya, Daga Rana me kamar tayau bazaka sake yin mgn ba nasa an rufe min bakin ka da kke neman tonamin Asiri, Wannan tarawar da kaga nayi maka ta karfi shine makarin mgnin bakayi mmki ba? Da harka fara min surutu Koh? Toh yanzu sai muga da wanne bakin zaka sanar da Maru meye asalin sa."

Tayi mgnr tana dariyar mugunta can tace,

"Banda Kai maloho ne ai abin ka gode min ne tunda bani kadai bace me Sageer din kamar yadda yake Dana haka yake danka dakai Dan mutunci ne ai tare zamuci dukiyar tasu Amma ka nuna Kai na Allah ne harda ikrarin saika tona min Abinda na birne shekara da shekaru toh yanzu sai ayi mugani idan tusa zata hura wuta"

Tayi mgnr tana Masa gwalo hade dayin wata munafukar dariya Dan duk Abinda take kasa2 take mgn sbd kar ajita gashi Kuma tsakar dare ne.

"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"

shine Abinda mlm sale yyita maimaitawa a ransa kenan wasu irin zafafan hawaye masu zafi na kwarara akan kumatun sa, binta da kallon takaici yyi yama rasa mezai ce Mata Ayau ya sake Allah wadai da irin matar da yake aure, Ayau ya Kara Dana sanin auren Saratu da yyi, Besan mugunta da son abin duniyar Tata yakai har haka ba,

Wani irin Tausayin Dr. Omar ne yazo ya lullube Masa zuciya baya manta yadda matar Nan take azabtar da yaron Nan hatta abinci hanashi take, beyi lefin komai ba saita haushi da fada ga mugayen kalamai da takeyi a kansa idan tana wani abun har tunani yake Anya Bata da Aljanu? Ashe ba hakan bane, Ashe ita tasan meta shuka, Ashe Dr. Omar da gatan sa, Ashe Dr. Omar ba karamin mutum bane, Ashe Dr. Omar yafi karfin Matsayin da yake ciki a yanzu, Asheee........., Lissafin mlm sale ya kwace sbd fashewa da yyi da kuka har Yana saka gaban rigar sa Yana toshe baki sbd kada karfin kukan yasa ajiyo shi, jikinsa sai rawa yake sbd kukan da yake haba shiyasa idan ya kalli halayyar Dr. Omar da irin kyau da Allah ya bashi Saiya kasa tuna a wanne bangare yyi gado? Yasan dai kaf Dangin sa babu me kyau da cikar sura irinta Omar, haka zalika Saratu ba'a mgn domin kaf danginsu yawanci bakake ne gwara mlm salen ma yanada hasken sa na Fulani saidai ba fulanin can bane, Saiya bar hakan a Matsayin komai na Allah ne, Ashe ga ubansa can na Asali Alhaji Abdullahi Omar Mai fata, Ashe ba sune Asalin iyayen ba,

Haka mlm sale yyita rusa kukan tausayin Dr. Omar da bakin cikin da Saratu ta cusa Masa bccin da beyi ba kenan ya dogara dakyar ya shige ban dakin daya gani a ciki Babu damar mgn an maida shi kurman dole.

Saratu kuwa tun dazu dariyar mugunta tayita shekawa har saida taji kamar cikinta zai kulle ta bar wajen ta koma can gadon da take kwance tun farko tayi shigewar ta cikin mayafin data zo dashi, ba'a wani Dade ba kuwa bcci yyi awon gaba da ita dama Abinda ya tsaida ta kenan tun farkon dare batayi ba sai yanzu.



~~~~~
"Kut***r u***can kayyasa"

Anty shafa ta furta tana kallon files dinsu, Ameera na rakube a gefen kujera tana jiran me zasu ce, Anty Jamila data zauna yanzu drink a hannun ta tace,

"Lalle wannan mutumin yazo da bidi'a"

Anty shafa tace,

"Ke Wlh bazai yiyu ba sbd karmu wahala fa muka Bari aka kaiki skul din?"

Tayi mgnr tana kallon Ameera data dukar da Kai, Anty Jamila tace,

"yadda za'ayi shine mu koma muma B.sce Biology din kawai Abu me sauki"

Anty shafa tace,

"toh ai duk da haka da kanmu zamuyi registration din"

Anty Jamila tace,

"sis kinsan wani Abu kuwa?"

Anty Shafa tace,

"saikin fada"

Anty Jamila tace,

"ke Wlh malaman ma fa bazamu barsu a baya ba kinsan ance sai anayi Ana raba kafa kodan mu dinga samun marking ma Shiga jikinsu ko ya kikace?"

Tayi mgnr tana dage gira,

"Shegiya ta wajena Ashe kinsan harka"

Anty shafa ta fada tana dukan cinyar Anty Jamila, Anty Jamila tace,

"atoh nidin ta Wasa ce?"

Anty shafa tace,

"ah I salute you ta wajena"

Nan suka sa dariya a tare, kafin Anty shafa ta kalli Ameera tace,

"bamu waje mun Gama yanke shawara"

ajiyar zuciya Ameera tayi kafin ta tashi da sauri tabar wajen gaba1 yunwa ta Gama galabaitar da ita tun dankalin safe data dura shima Bata koshi ba har kawo yanzu da suka dawo gida ita ba'a Bata wani kudi ba gashi suna dawowa suka sata girkin Abinda suke so Mom Bata Nan, Saida suka koshi sannan suka sa ta kawo musu files dinsu su gani shine suka Gama mgn yanzu. Kamar zata kifa haka ta Isa kitchen din nasu, jawo tukunyar tayi ta bude guntun abincin data rage a ciki, zaman dirshan tayi kafin tayi Bismillah ta fara afawa a cikin ta da sauri2.



••••••�?
Zuuuu..., Motocin Sageer aka manno su a guje tun kafin ya karaso gidan aka bude musu gate, Hajjaju dake can part dinta tare da Safna taja tsaki tace,

"Shidai Wannan yaron kullum cikin tashin hankali yake Fado Mana gida"

Safna tace,

"Hajjaju dirin motoci ne fah shine tashin hankali?"

Tayi mgnr tana 'yar dariya, Hajjaju ta mere baki tace,

"to koma dai meye irin Wannan gudu kamar zai tashi sama..."

Gwaraf...gwaraf..gwaraf.., suka fara Jin takun takalmi na tunkaro su, Hajjaju tace,

"ince ko kinji shi?"

Tafiya kamar ta 'yan daba, tayi mgnr tana kallon kofa, Sageer daya nufo wajen nasu hannu cikin Aljihu ciki2 yace,

"Salam"

Yyi mgnr Yana shigowa ciki, Hajjaju ta Harare shi tace,

"nasha fada maka sagiru idan baka cika sallama Wlh zamu Saba dakai"

Sageer ya hade fuska bayason tana ce Masa sagiru sai kace wani Dan kauye, cikin hade gira yace,

"granny"

"Au Ina maka fadan sallama ka sake jifana da Wannan kalmar? Wai Kai bakasan sunana bane ko kuwa kunnen ka akan sunana bayaji?"

Sageer yana kumburi yace,

"Waini granny me na Miki ne?"

"Kaniyar ka kamin, nace kaniyar ka kamin kaji sagiru bazaka daina cemin girandi dinnan ba? suna saikace na katuwar arniya"

Safna data kasa rike dariyar ta tace,

"Kai Hajjaju granny yace fah"

mahuci Hajjaju ta mako ma Safna tace,

"kema ungo Nan wato hade min Kai zakuyi Kuna kirana da sunan Arna Koh?"

Safna tace,

"bafa sunan Arna bane"

Hajjaju tace,

"ku gayamin wanne cikakken musulmin ne ake kiransa da girandi? Sai kace wani Sigari"

Tashi Sageer yyi Yana bokaro baya hade da takunsa daya saba na tataccun gayun bariki yace,

"matsalarki kenan granny bakya tsayawa ki fahimci Abu"

yyi mgnr Yana ficewa a dakin,

"Oh ni Jikar balarabe"

hajjau ta furta tana rike haba tace,

"Wannan DA Bansan gadon wa ka iyo ba Wlh Sam dangina Babu tantiri irinka."

Safna tace,

"Hajjaju Angon ki ne fah"

Hajjaju

Please Login or Register in order to submit comment