Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saka hijab tace, "tafiya zamuyi can gidana" Asma'u dake rokon Inna fure Tace, "haba Inna duka fa kwana daya tayi Amma Zaki kwashe ta ku tafi" Inna fure Tace, "ke idan kinaso ki biyomu Amma nikam munyi gaba, maza karasa Shirin ki Ameera mu tafi" Ameera dake Sanya cikin Shirin nata tace, "Toh." Mami na parlo sai ganin fitowar su daga daki tayi tana dubansu da mmki wajen karfe 8pm kenan tace, "mama wani wajen zaku da Daren Nan?" Inna fure Tace, "gida zamu tafi" mami Tace, "Amma fa dare yyi da kin Bari sai gobe" Inna fure tace, "nayi harama nikam ke Asma'u Kira min Ahmad yazo ya kaimu" Asma'u badan taso ba Tace, "Toh" itadai Meera na gefe tana jinsu, wayarta Asma'u ta dauko kafin ta Danna Kiran Ahmad, yana tsakiyar su Omar anata Shan lbrin kwallo kowa na wasa gwaninsa Kiran Asma'un ya shigo, dagawa yyi Yana fadin, "yane?" Asma'u Ta sanar dashi sakon Inna fure, kallon Omar yyi sai Kuma yace, "toh Ina zuwa" ya karasa mgnr Yana kashe wayar, duban Omar ya sake Yi yace, "zankai su Inna gida" "harda Meera?" Omar ya Furta hakan da sauri, Dan murmushi Ahmad yyi yace, "shiyasa ma na fada maka nasan baka sani ba" dafe goshin sa Omar yyi shida yakeso zuwa Anjima yasa a Kira Masa meeran suyi mgn sai Kuma a dauke ta? Sadeeq ne yace, "Wannan Abu Dan sauki tunda kanason ku hadu a Daren Nan Kai saika karbi tukin" sai a lkcn Omar ya dago yace, "dake nasan gidan Koh?" Ahmad yace, "Wannan ba matsala bane Bari na fita da dayar motar gidan can bakin Hanya Kai Kuma saika zauna a mota na a Matsayin ni nasan Inna tana Shiga gida zata fita a motar tayi gaba a lkcn sai ku zanta kafin ta ankare" Dadi Omar yaji sosai Dan Haka yace, "Thank you" Ahmad na tashi yace, "haba ai Ana tare" Nan ya dauki key din motar sa ya bawa Omar kafin yyi hanyar waje yace ma Sadeeq, "idan na fita saika fito muje tare kaima" Sadeeq ya gyada kai, bayan fitar Ahmad ne Sadeeq ya dubi Omar yace, "Dan Allah karka bamu kunya garin zantawa a samu mishkila" hararar sa Omar yyi yace, "dake kowa irinka ne Dan iska" 'yar dariya Sadeeq yyi yace, "No tunatarwa ce" Saida Ahmad ya fitar da motar bakin layi kafin yyiwa Sadeeq waya dake sunyi exchanging numbers, mikewa yyi ya fita, shi Kuma Omar yasa kananun kaya da facing cap ya shige motar Ahmad, daidai lkcn ma kuwa su Inna suka fito Meera na tafe a sanyaye, Shiga Bayan taso Yi Inna fure Tace, "jeki gaban Nan kafata nakeso na Mike tsami take min" Meera Tace, "toh" Nan ta koma gaban motar zaton ta dai Ahmad ne, tana shiga kuwa ta juyar da kanta gefe tana kallon window hakan da tayi kuwa ba karamin birge Omar din tayi ba Ashe dai meeran tasa first class ce, a hankali ya fara driving harya Kai ga bakin layin nasu daga can nesa ya hango motar su Ahmad, hakan yasa ya fara binsu a hankali, Inna fure Tace, "oh Amadu wani lkcn kanada kirki yau tukin naka da alama irin na kwararru ne Babu jijjiga bare barin hanji" shiru motar tayi Omar be iya cewa komai ba saima dariya data bashi yyita a ciki, tabe baki tayi tace, "wani lkcn miskilancin ka ya tashi tsiyace dakai ai sai kayita Yi Mtwss" taja tsaki tana me Dan kishingida, juyawa baya Meera tayi Dan taji ba Dadi Akan shareta da yyi ta sake Juyowa da nufin kallon sa Daidai lkcn shima ya Dan jiyo da fuskar sa a hankali, a firgice Meera taso Wara baki tayi saurin rufewa da hannun ta sai dubansa take up and down Anya Omar dinne kuwa ko gizo yake mata? Toh Ina Ahmad din? Dan murmushi ya sakar mata Yana kashe mata Ido daya hade da dage gira kafin ya maida hankalin sa Kan tuki, mmike ne matuka ya Kama Meeran tanason yin mgn ba Hali sbd Inna shi kuwa Omar direct yake bin Ahmad har suka Kai ga layin da Inna fure take wayarsa tayi ringing Amma a silent take, ganin sunan Ahmad ne ya daga Kiran, "Yauwa Omar Wannan bakin gate din shi zaka Shiga" Omar na Gama ji ya katse wayar beyi mgn ba, Kai tsaye ya wuce gate din daya fada Masa me gadin gidan ya bude Yana musu barka da zuwa Inna fure ta leka ta window dake ta tashi tace, "sannu mlm Haruna" wucewa ciki Omar din yyi Yana tsaida motar kuwa Inna fure ta bude kofar baya Tace, "tunda miskilanci kkeji Saida safe ni na wuce Meera ku shigo Mana da kayan" Meera Tace, "Toh" itama tana kokarin bude kofa taji a rufe, kallon Omar din tayi da sauri taga ya zare hular kansa lallausan gashin sa suka Dan barbazu, murya can kasa Tace, "ka bude min na fita" kashe motar yyi Yana duban ta yace, "duk yadda na biyokin Nan saina barki ki tafi Haka kawai?" Meera Tace, "Toh ya Omar dare fa nayi, Kuma dai ni mezan maka" ta fada tana kawar dakai, juyo d fuskar tata yyi yace, "dgske baki San me Zaki min ba?" Meera ta girgiza kanta Tace, "eh" murmushi ya sakar mata yace, "gsky kinada saurin mantuwa" Meera Tace, "Kamar me?" Omar yace, kamata yyi ki bani goodnight ai" cikin Rashin fahimta Tace, "like how?" Omar yace, "let me show you" ya karasa mgnr Yana Rikota ta fada jikinsa shikuma yyi baya Dan ya kwantar da kujerar kokarin tashi Meera tayi Tace, "ya Omar nifa na kasa tuna Abinda kke Shirin Yi" tayi mgnr da Niyar basarwa Dan ya barta ta tafi, yace, "zan tunatar dake yanzu" yyi mgnr Yana cire hijab dinta har Dan kwalin, a tsorace Meera Tace, "ya Omar idan wani...." katse mata mgnr yyi ta hanyar rufe bakinsu, cikin shauki ya fara kissing dinta Yana me sa hannayen sa cikin lallausan gashin ta, Meera duk ta rikice yyinda Omar Kuma ya rikice da sauke numfashi dumin jikinta na rudashi gsky yyi missing dinta sosai, duk yadda taso ta kwace kasawa tayi hakan yasa jikinta yyi laushi tana amsar sakonnin da yake aika mata, a hankali ya gangaro da hannayen sa dake cikin gshi zuwa cikin rigarta yana shafata slowly, tsikar jikinta ne ya tashi matuka duk yasa tayi laushi sosai shiyasa ta Rasa karfi Dan sakonnin da yake isar mata ba kanana bane na manyan gwarzaye ne, sannu a hankali ya maida kissing din da yake zuwa wuyanta Haka zalika ya gangaro izuwa na fulanin ta daya Gama bude rigar bakinsa ya Sanya ya fara sucking breast dinta..., wayarsa ce tayi Kara sbd ya cireta a silent sai a lkcn ya dawo hayyacin sa da yake neman kaucewa, matsawa gefe Meera tayi tana gyara rigarta, hade da hararar sa, Shafa kansa yyi yace, "sorry" "bude min kofa zan wuce" ta Fadi hakan a takaice, Kallon ta yyi yace, "Meera...." Dagowa tayi tana kallon sa cije lips dinsa yyi Yana Dan matse kafafu a hankali yace, "you're so sweet I LOVE YOU" Kamar a mafarki taji wa'annan kalaman, kalaman da take fatan ace ya furta sama da sauran kalamai, kunya ce ta kamata tayi saurin rufe Ido tana kokarin tura kofar taji ya bude aikuwa da sauri ta fice tana murmushi, binta da kallon kauna yyi yanaji Kamar ya fisgota, fitowa yyi ya kawo musu kayan bakin kofa kafin ya koma mota Yana kunna motar kuwa Kiran Sadeeq ya sake shigowa, dagawa yyi yace, "Kai Wannan Kira Haka" Sadeeq yace, "Dan Allah mlm ka taho Haka nan haba" Omar yace, "Toh sa'idawa anan zan kwana" "kutt...." Sadeeq ya Furta hakan kafin ya Furta wata kalmar Omar ya katse wayar, daidai lkcn ya fito daga gate din gidan Yana hango motar su, Ahmad yace, "sai ka daina Masa tsiya gashi can ya fito" Sadeeq na dariya yace, "Barni dashi Dan iska" dariya Ahmad din yyi shima yace, "mutum da matar sa?" Sadeeq yace, "ai Ana barin halak Dan kunya Saiya hakura sai ankai Masa ita" daidai lkcn Omar ya karaso wajen su Yana Danna horn, fitowa sukayi Suna Isa wajen sa shima ya fito, Sadeeq yace, "Yauwa Asirin mu a rufe Wlh" Omar yace, "kaifa Wlh baka da mutunci" Ahmad yace, "shiyasa nace ya daina maka iya shege" Omar yace, "kyaleshi Nima zan Rama" Sadeeq yace, "oho dai nidai kaga Ahmad ka zaga damu garin Nan muga me duniyar take ciki" Ahmad yace, "da Daren Nan?" Sadeeq yace, "Bari kawai ai bamu samu nutsuwa bane da farkon shiyasa" Omar yace, "kaga Ahmad karmu biyeshi Haka kawai ba'a tashi yawo ba sai dare? A Bari zuwa gobe pls" hararar sa Sadeeq yyi zaiyi mgn Kuma ya fasa sbd ganin Ahmad wajen, Haka kuwa suka Kama hanyar komawa gida.



*Littafin na kudi ne, 200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻*
8/23/20, 10:51 AM - Ummi Tandama: Koda Omar yazo kwanciya kasawa yyi sbd Dan tabin da yyiwa Meera gaba1 ya tada Masa kwadayin ta, yanajin tsikar jikinsa duk sun tashi, qugunsa ya fara amsawa ko ranar daya kwashi romonta bawai Dan ya isheshi bane ya barta saidan kawai tausayinta da yaji, shiyasa tun lkcn dauriya kawai yake, cije lips dinsa yyi Yana Dan lumshe ido a ransa Fadi yake dole mu tafi gobe bazan iya jira ba Kuma, Dan kishingida yyi yana dafe marar sa da itama take neman taimakon gaggawa musamman ya tuno da manyan boobs masu laushi da santsi na Meera sai yaji kamar qugun nasa na girgiza, dakyar dai ya iya bcci Amma rabi da rabi Yana ta fama da tunani. Acan bangaren Meera ma Juyi take akan gado tana tunano yadda suka rabu da Dr. Omar, cije lips dinta tayi tanajin wani irin shaukin sa na fisgar ta, ko dama can ta Dade da soyayyar sa a ranta yanzu kuma ya tado mata shi da wa'annan kalaman nasa daya jefeta dashi har cikin ranta ta jisu, Meera ta Dade tana tunanin Omar kafin bcci ya dauke ta. Washe garin ranar kuwa bayan sun Gama breakfast Sadeeq ya sanar da dad zasu koma, dad yace da wuri Haka? Dan sosa keya Sadeeq yyi Omar Kuma na dukar da Kai, Abban Ahmad ne yace toh Amma ita Ameeran kawota za'ai daga nan, kallon sa sukayi kirjin Omar na bugawa shi da yaso su tafi tare? Abba kayi hakuri Omar Amma so muke muyiwa 'yar mu Abubuwan daya kamata ayiwa mace a ranar Aurenta ma'ana kayan daki da sauran su, Dr. Omar cikin ladabi yace ai Abba dakun barshi Wlh ni saina sake mata, Abba yace a'a Omar Wannan hakkin mu ne ai gwara dai a fitar daga Nan sai kayi duk yadda kkeso, Omar ya gyada Kai a ransa Yana fadin duk wasting time ne Wannan ba kayan daki ba ko garin takeso na canja zan iya...Abban Ahmad yaci gaba da fadin kaga daga Nan sai a samu 'yan uwanta da zasu gano dakinta sbd zumunci. Sadeeq yace hakan yanada kyau gsky Allah ya kaimu lkcn, Ameen duka suka Amsa masa, Komawa bangaren Ahmad sukayi Dan su fara Shirin tafiya, Meera na zaune Parlon Inna fure tayi tagumi tana tunani Inna fure ta Miko mata wani roba cike da mgni, Tace karbi Nan Ameera, karba Ameera tayi tana jiran Karin bayani, Inna fure Tace ki shanye tas kinji? Meera tace Inna meye Wannan din? Inna fure Tace kedai Kisha man ta karasa mgnr tana zama, budewa Meera tayi ta fara Sha Nan taji Dan zaqi2 da Kuma alamun Zuma ciki kusan Rabin robar Tasha ta mikawa Inna fure Tace gashi ya isheni, Inna fure tace jeki aje cikin fridge Anjima saiki karasa, Meera ta Mike da fadin toh, bayan ta dawo ne Inna fure ta Mika Mata wata kwalba Kamar turare tace ungo Wannan shima, karba Meera tayi tana duban Inna fure dakw since ledoji tun dazu, kafin tayi mgn Inna fure Tace a ruwan Wanka Zaki saka, Meera Tace mgnin meye? Inna fure Tace ke Wai bakyason gyara ne? Meera tadan Wara Ido Tace gyaran me? Inna fure Tace au kina mace Ameera sai ance ki gyara? Shiru Meera tayi, Inna fure taci gaba da fadin ai ita mace Saida gyara Ameera, mace 'yar kwalliya ce ki kasance cikin kamshi Koda yaushe kinji Koh? Meera ta gyada kanta a hankali, Inna fure ta Mika mata ledojin data Gama budewa Tace kowanne ga yadda zakiyi amfani dasu ta mata bayanin sauran mgnin, kafin tace dauke kikai daki, dauka Meera tayi ta wuce daki dasu tana Shiga kuwa taje toilet ta hada ruwan Wanka ta tsiyaya Wannan turaren a ruwa Tana gamawa ta cire kayanta sannan ta shige cikin ruwan, tana shiga kuwa taji wani irin kamshi me dadin gske ta ziyarci hancin ta, a daidai lkcn kuwa su Omar da Ahmad suka shigo gidan Dan yiwa Inna fure sallama, Bata tashi a parlon ba Suka shigo, da fara'a ta tare su tana fadin lale marhaban sannun ku da zuwa gidan tsohuwa, 'yar dariya sukayi dukansu kafin Nan suka duka har kasa Suna gaisheta, amsawa tayi tana fadin jiya na manta bamuyi sallama inata sauri tayi mgnr tana kallon Omar, murmushi ya mata yace shiyasa ma mukazo yanzu mu kwashi gaisuwa, Inna fure Tace gsky kun kyauta Banda Wannan miskilin tayi mgnr tana nuna Ahmad, Ahmad yace miskilancin me nayi Kuma? Inna fure Tace au harka manta? Jiyannan ba irin mgnr da banyi maka ba Amma dake shedanun miskilan na kanka ko tari bakamin b a mota, ohh..sai yanzu Ahmad ya tuna Dan Omar ya Basu lbri kallon juna sukayi Sadeeq na musu dariya kasa2 Sosa keya Ahmad yyi yace Kai Inna lkcn fa Kaina ke ciwo shiyasa ma kikaji bance komai ba, eyya ai ban sani ba Amadu kinsan dai banason sunan ya tare ta da zancen Inna fure Tace Toh ni Haka zance, 'yar dariya su Sadeeq suka musu kafin Sadeeq yace Inna sallama fa mukazo Yi, da mmki Tace badai tafiya zakuyi ba? Sadeeq yace tafiya Insha Allahu, Gyara zamanta tayi Tace yanzu sbd Allah ko sati bakuyi ba zaku Fara mgnr tafiya? Omar yace kiyi hakuri Inna akwai wani Abu daya taso Mana ne shiyasa mukeson tafiya, Inna fure Tace Toh Allah sarki Toh Amma dai anan zaku bar Mana Ameera Koh? Dan cije lips dinsa Omar yyi be iya Bata Amsa ba sai Sadeeq ne ya sanar da ita yadda sukayi dasu dad, Inna fure Tace Nima Abinda nake hangowa kenan ya kamata musan mazaunin ta sbd gaba, Ahmad yace toh ko Bata tashi bane Inna? Inna Tace yanzun Nan fa batar Nan inaga dai Zama tayi dakin, Ahmad yace Kinga kuwa jirgi zasu bi lkcn tafiyar su ya kusa, Inna fure Tace Toh Omar Shiga ku gaisa kada lkcn ya tafi, Kamar ya cira Inna Dan Dadi kallon sa Sadeeq yyi Yana Masa mgn ta Ido ya doka Masa Harara Ahmad na kallon su yyi murmushi Inna fure ta Mike tace Bari na duba masu aikin suyi abinci me saukin da zaku samu kuci kafin ku tafi ta Ida mgnr tana mikewa, kallon Omar da be tashi ba tayi Tace ka leka fa tana iya yiyuwa bcci ta fara na Santa da saurin bcci, Omar yadan shafa lallausan gashin kansa Wai shi Nan kunya kafin ya mike a hankali ya wuce inda ta nuna Masa, Meera da tayi lamo cikin ruwan batasan me ake ciki ba Dan ta Dade kwarai a ruwa kamshi na ratsa duk wani lungu da sako nata, Saida ta Bata lkci kafin ta fara wankan sabulu take taji fatar ta tana sulbi kamar kifi, bayan ta Gama ne ta dauro karamin towel dinta da duka be karasa rufe mata cinya ba ta dauki wani tana tsane kanta dashi ta fito daga toilet din, ko kadan Bata lura da Dr. Omar dake zaune gefen gado ba Yana jiranta Dan tunda ya shigo yaji alamun tana toilet ya samu waje ya zauna, kusan suman zaune yyi lkcn da yyi Arba da santala2 cinyoyin Meera farare tass gasu Nan 'yan duma2 Masha Allah, towel dinma be Ida rufe qugunta ba har lkcn Bata lura dashi ba tana ta goge dogon gashin kanta, Saida ta Gama ta samu comb ta fara sharce gashin a hankali hand dryer ta juyo da nufin dauka taga mutum daskare a zaune, matsawa baya tayi a razane har tana barin kayan kwalliya da suke Kan mirror su suka fargar da Omar kallon da yake mata, hannun ta a baki taga ya Mike Yana isowa gabanta, saurin rike towel dinta dake kokarin zamewa tayi jikinta na rawa, Dr. Omar na murmushi ya iso Dab da ita Yana tsura mata ido, har lkcn jikinta be daina rawa ba kanta Kuma a kasa ta kasa jure mayen kallon da yake Mata, a hankali yasa hannu ya dago habar ta Yana dubanta da lumsassun idanun sa hakan yasa Meera ta lumshe nata idon da sauri tana rufe su murya a sarke Omar yace Mrng sugar babe, yyi mgnr cikin wani irin yanayi, Wara idonta tayi da sauri sbd sabon sunan da taji ya kirata dashi, bakinta na rawa Tace Good...morning ya Omar, tayi mgnr tana Sunkuyar da Kai, Dan Numfashi Omar Yaja a hankali yace is that all? Kallon sa tayi a hankali, yace iya Abinda zanji kenan? Raba Ido Meera ta fara Yi Dan batasan me yake nufi da hakan ba, kamo qugunta yyi Yana manne gabanta hade d rungume ta tsam a kirjinsa take suka sauke ajiyar zuciya a tare, cikin karfin Hali Dr. Omar ya dukar da kansa saitin kunnen ta a hankali yace ba Haka nakeson Jin gaisuwar ba, ya karasa mgnr cike da kasala Dan kamshin jikin Meera gaba1 ya sakar Masa jiki sai dauriya yake Yana mazewa, lamo tayi a jikinsa kirjinta na harbawa sosai Toh ita me zatace Kuma? Shirun nata ne yasa shi Dan matsawa kadan Yana dago fuskar ta take idonsa ya sarke Dana juna murya can kasa yace madam your gaisuwa is not accepted ba Haka nakeso ba, ya Ida mgnr Yana Kai mata kiss Akan goshinta, lumshe ido Meera tayi, Murya can kasa Tace barka da safiya, kallon ta yyi da mmki yace Meera to meye banbancin na farko da Wannan? Toh ya Omar da wanne yare zan maka gaisuwar? Dan Jan Numfashi yyi yace da yaren soyayya, yyi mgnr cikin taushi, wata irin kunya ce ta sake Kama Meera gsky wanna ya Omar din Yana sata kunya Dan Haka tayi kasa da kanta tana wasa da gashin kanta daya fito ta gabanta, Kallon mmki yake mata kaiiii dole ma ayi sauri akai Masa matarsa Dan ya lura Saiya sata makarantar lobayya, a fili kuwa cije lips dinsa yyi kadan kafin yace Shikenan Meera dama sallama nazo Miki zamu tafi, a rude ta kalleshi bakinta na rawa Tace tafiya Kuma ya Omar? Dage mata gira yyi yace Insha Allah zuwa Anjima jirgin mu zai tashi, damuwa sosai ta bayyana kan Ameera saidai ta Rasa me zatace Masa, hakan yasa Dr. Omar ya saketa gaba daya Yana dubanta Yace ki Mana Addu'a mu Isa lpy ya Ida mgnr Yana kokarin juyawa, da sauri Meera tasa tattausan hannun ta ta kamo nasa lallausan hannun, dakata Omar yyi saidai be juyo ba, Meera na ganin Haka ta rungumo shi ta baya, kasa hakura yyi ya juyo gabanta hakan ya bawa Meera damar Kai Masa hot kiss din bazata, kusan saura kiris su zube a wajen sbd yadda kiss din ya shige shi har cikin ransa.


_gashi Nan Naga anata complain ban Gama bane ban Kuma Yi editing ba, nayi typing cikin paid group ban lura ba, so gashi Nan dai na dazun cigaban Kuma...👌🏻_



*Littafin na kudi ne, 200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻*
8/23/20, 8:23 PM - Ummi Tandama: Rikota yyi sosai Yana shafa qugunta ta cikin towel dinta dake daure a jikinta, a hankali yyi kasa zuwa gefen gado sbd tsayuwar na neman gagarar su, Suna Zama kuwa Meera ta janye bakinta da sauri tana maida Numfashi d sauri2 kirjin ta na sama da kasa, cikin wata irin kasala ya riko tattausan hannun ta Yana Kai Masa kiss a hankali murya can kasa yace, "Thank you wify, I will miss u" dukar da kanta tayi kasa Dan kunyar abinda tayi take, Dan Numfashi Omar Yaja a hankali yace, "kunya Kuma Meera?" Yyi mgnr muryar sa da Sanyi Dan gaba1 ta Gama kunna Masa wuta, dago fararen idanun ta tayi tana dubansa taga yana mata sassanyan murmushi, itama samun kanta tayi dayi Masa murmushin ba zato kuwa taji ya fisge towel din jikinta kafin ta tare yyi saurin Kai bakinsa Kan na fulanin ta dama tun dazu suke Masa gizo ya kasa hakura ne dole Saiya Sha, Dan dukan bayan sa take muryar ta a sarke Fadi take, "ya Omar Dan Allah ka Bari" Sam be saurareta ba Saida yyi sucking dinsu sosai dayan hannun sa na latsa wani kafin ace ya saki babban layi yyi azamar sakinta Yana jinjina da bango duk idonsa ya kada yyi ja tsantsar sha'awar ta na dawainiya dashi, Jawo towel din nata tayi tana daurawa Bata kalleshi ba taji can kasan makogwaron sa yace, "Wannan shine na goodbye dazu na mrng Kika bani" Dan hararar sa tayi tana kauda Kai ya taso daga kishingidar da yyi d sauri Yana jawota jikinsa yace, "laifina me nayi Kuma?" Kwace kanta tayi tana tura baki Tace, "nidai banaso" Dan murmushi yyi yace, "Shikenan Amma ki daina tura min baki pls" kallon sa tayi ta sake turo baki, ya sauke numfashi dakyar Yana cije lips yace, "pls Yana affecting Dina" Wara Ido tayi da mmki wayarsa tayi Ringing yasan ko be duba ba Sadeeq ne Dan Haka ya dafe Kai Yana kokarin tashi yace, "Bari naje" yyi mgnr Yana ficewa ita Kuma ta bishi da kallo, Yana zuwa parlon kuwa su biyu ne a ciki Inna fure ta Shiga yin walaha tun dazu, sosai ya maida nutsuwar sa Dan kar su fahimci halin da yake ciki ya Isa gabansu Sadeeq ya tare shi da fadin, "Wai Anya kana duba lkci kuwa?" Dan Hararar sa yyi yace, "ban sani ba agogo" Sadeeq yace, "no mgnr gsky fah, mun kusa makara ka sani 12pm zamu tafi gashi 11am har tayi" dafe goshinsa Omar yyi yace, "haba Sadeeq duk Wannan lissafin na miye?" Ahmad ne yace, "barshi kawai aboki Naga alama akwai wacce yakeson gani a kanon Nan" Omar ya danyi murmushi yace, "Kamar ka sani kuwa ai na dade da gano shi Dan Haka ma mutum yabi a hankali ko mu Hana" murmushi Sadeeq yyi yace, "baka isaba Wlh" Inna fure ce ta fito tace, "kuyi hakuri na barku kunata jira tun dazu" Sadeeq yace, "ba komai inna" Inna Tace, "toh madallah Kai Omar Kun gaisa ne?" Kafin yyi mgn ya hango Meera na tahowa Dan Haka yace, "lkcn da naje tana Wanka shiyasa na fito na jirata" Inna fure Tace, "oh Toh ai ya kamata ace ta fito Bari na kirata..." tayi mgnr tana juyawa, su Sadeeq kuwa kallon mmki sukaiwa Omar, Sadeeq yace, "frnd" Omar ya galla masa Harara Dan yasan mgnr me zai Masa, Inna fure ta katse su da fadin, "au Gata Nan ma ta fito" Kara sowa Meera tayi ta gaishe dasu Sadeeq din Inna fure Tace, "Bari na sake duba kitchen din bansan ya akai yau basa sauri ba" Sadeeq yace, "dakin barshi Inna Wlh sauri muke lkcn tashin mu ya matso" Inna fure Tace, "Toh kwayi tafiya ne Haka ciki ba komai?" Ahmad yace, "Kai Inna can gida ma ai sunci" Inna fure Tace, "can da Nan ba daya ba" Ahmad yace, "me zasuyi da abincin tsoffi" Inna fure Tace, "Kai Amadu zaka Zo Nan kasameni da 'yar murya" dariya ya Mata ita Kuma Tace, "Toh tunda bazasu jiraba Bari nazo" tayi mgnr tana fita, sun Dan taba Hira da Ameera

Please Login or Register in order to submit comment